case din yace "not again! Are we still on this topic Ayaan? Why is Ummi doing this to me? goosh!" yadafe kanshi yana fuzar da iska kafin cikeda damuwa yace "am sick of this, I'm not a baby, for godsake nasan menake yi, am not a small boy daza'a dinga daukan decision akaina, marriage is for better and for worse so anytime am going into it, I have to make sure am ready you know" ganin yanda yake masifa ranshi duk yabaci yasa Ayaan yatashi daga kan kujeran dayake kai, lab coat din jikinshi ya cire ya koma ya zauna tareda natsuwa ya rungume hannayenshi akirji yakira sunanshi ahankali. "Sameer" dago jajayen idanunshi Sameer yayi tareda janye hanunshi daga kan goshin shi ya kallai irin kallon nan na wat again, ahankali Ayaan yace "listen to me Buddy" yadanyi shiru kafin yace "Sameer we grew up together, shekarun mu daya, attended the same primary school, secondary school and university, inda I go for medicine and you go for civil engineering, look at me today Sameer, am no more that Ayaan that think of himself only, no! Am now a family man, anytime am thinking I think for myself and my family, na auri Bilkisu na, look at me I have four kids, four Sameer" yanunamai yatsun shi guda hudu, yace "four dinma dan ina child spacing, da yanzu maybe inada six or five children, banda komi like my Family now, anytime natashi daga hospital nakoma gida I meet my wife looking all glamorous waiting for me nadawo, gefenta are my kids looking super neat playing or watching cartoon waiting for Papa to come home, ina zuwa my wife and children feed me, subani abinci, I eat and play with the children for a while kafin najata muyi daki and leave the children a falo suna kallon carton, we go to our room and have sex Sameer, yes sex" yay maganan looking serious yana kallon Sameer din kaman yanda yake kallonshi shima anatse, yace "I have sex with my wife, awesome sex, nasami natsuwa, sex nasa nerves suyi relaxing kasami kwanciyan hankali after the long day you have, sai kajika you are full duk wani stress daka dauko ya sauka, she takes me to bathroom we showered together mufito, get ready mudawo falo hold my boys hands mutafi masallaci, bamu dawowa sai bayan isha'i, we have dinner, come back to parlour, watch movies with the kids around nine or so time for bed, mukaisu dakinsu and put them to sleep, off the light bayan mun musu addu'an bacci, then is Mummy and Daddy's time, we went to our room have sex, madd sex, exploring, spicing it up, garnishing it with some marvelous and sex drive talks, trying new things har zuwa around 12 then sleep, wake up da asuba, chop her again sai muyi wanka natafi mosque, dana dawo we have breakfast muyi sallama I take the kids drop d kids off at school suna cemin Papa bye bye bye, nawuce aiki ina murmushi hankalina kwance ina tare the outmost natsuwa and satisfaction, don't you want this for yourself too Sameer? Don't you picture yourself da yan yara suna kiranka Dady ana rige rige akanka Daddy nizaka fara dauka, Dady nizaka fara dauka, don't you want that Sameer? Saikai tsufa lokacin karfin balls dinka yakare ne zakace zakai aure me matarka zataji a jikin ka?" yay maganan looking damn serious and a bit angry, hararan shi Sameer yayi cikin wani yanayi dabazaka tantance maiyake cikiba yace "Allah kyauta, kaidai kasan wlh nai aure sai matana takusan guduwa niba nawasa bane, kuma konakai 40 kai ko 50 ma nakai wlh sai mace ta dinga kuka begging me to leave her, karyane this hard balls suyi weak anytime soon for now kam, kasan irin training da I undergo kafin nazama wanan sojan? Kasan irin training din daharyau nakeyi? Mubar maganan kawai, what I want to tell you is ni sonake na auri matured very very ripe woman dazata iya handling dina, strong woman, ni macen soja ma nakeso na aura" zaro ido Ayaan yayi yace "tamacen soja Sameer? You mean a lady that is a soldier just like you? Are you okay buddy?" "of course I am" Sameer yafada tareda hararan shi, yace "only macen soja ne zata iya jureni cus same training da akamin aka mata, so she can endure, kaga kenan she can handle me, inda ma nasamu da tuni nai aurena wlh, all the women sojas damuke dashi anan ba addini na daya dasu ba dats why kaga ina jira" yafada cike da damuwa, cikin mugun takaicin shi Ayaan yace "ubangiji Allah yasa karka samu shegen yaro kawai mai shegen taurin kai, tuzurun banza da wofi, kaida zakaje ka auro yarinya danya, don't you see the time dana auri Yar Malam dita, danya ce jagab, so unripe, saisa nai yanda naga dama da ita, danyun nan akwai dadin harka Sameer kaike koyamusu komi, in kanaso su dawo jarababbu haka zaka cire tausayi ba safe ba dare be have them to your ultimum content, tun tana kuka kaman zata mutu zatazo ta saba, zakaga in batajika ba zatazo tace yallabai yane kaka ankayi? Yau babbu babban tattasan ne?" yanda yay magana yasa Sameer yay murmushi yana girgiza kai yace "kai wlh dan iska ne har yanzu, Allah ya shiryaka" dariya dukansu sukayi atare, Ayaan yace "but on a serious note guy, yaushe zakai aure Sameer? Kodai zakai accepting that your journalist daka fadamin yama sunanta, uhm uhm yauwa Aliyah" tsaki Sameer yayi ya yatsine fuska yace "I don't like her, she is not Sameer's type" tabe baki Ayaan yayi yace "dan iska kacigaba da yanga watarana kuka zaka dinga yi akan mace" wani mugun kallo Sameer yamai yace "kataba ganin Soja yay kuka? Ballema kan mace? My friend I was trained not to cry rather I console those that cried, Soja jarumi ne ba ragoba, saidai mata suyi kuka akaina wlh, karyane Sameer yama wata kuka" ahankali Ayaan yace "okay ooo, I've heard, Malam Soja kokuma lemme say Mr Soja, anyway ya stomach pain dinka na tuzuraye? Sperm yataru yataru har it has explained on your mara karasa inda zaka juye shi, nonsense" cikin fushi Sameer yace "Allah I will disconnect this vid call tunda yau bura'uba kakeji maybe Billy Malam bata bakaba ko saisa you don't look happy today" kaman zaiyi kuka yace "don't mind cikin nan, kasan namata ciki ne, shine fa this baby is enemy of his Papa jin dadi, yasamin Billy batason sex at all, and wlh this is the first pregnancy dayamin iskancin nan, all the four pregnancy Sameer, she use to want me more intanada ciki this one kam, rigimammen cikine" yanda yake maganan yasa Sameer yafashe da dariya sosai harda rike ciki yace "dan iska kawai, Allah ya kara" cikin jin haushi Ayaan yace "don't worry your own is coming kaima, muna nan dakai, bakasan kan harkan bane saisa wlh, nidai na tambaye ka ya ciwon cikinka kai shiru ko, kako sami wanan maganin danama prescribing anan Nigeria?" tsayar da dariyan Sameer yayi da kyar yana murmushi yace "yes nasamu awani big pharmacy a dunes" gyadakai Ayaan yayi yace "dazaran kafara ka dinga shan one, but one thing is tun maganin nama aiki har zaizo yadena maka, sabida your system is use to it, on a serious note buddy try and get married kaji, we are 39 already, jibeni 4kids, 5 is on his way, please Sameer kasan I love you and I always want the best for you, Komi kadana shi, inhar you were able to hold your family, ga kanenka with your help duk sun gama school sun sami aiki, only Mu'az ne yarage shima about to finshi, to mace daya and hakkokin tane zai gagareka rikewa? Kaima kasan is impossible, ka kokarta Buddy kaji" gyadamai Sameer yayi, hakan yasa yay murmushi yace "nasan darene awurin ku, lemme allow you to sleep, zan fadama Ummi gobe kace zakayi ko hankalinta ya kwanta, gud night Soja" "night" Sameer yafada yanamai waving hannu, katse Skype din Ayaan yayi hakan yasa Sameer ya kife kanshi kan pillow, at this stage shima he is worried badan komiba saidan his whole family and friends are worried about him, but how could he get them to understand that shi kawai he is not interested in anything marriage ne? He hates commitment, kawai mace ko aure basu burgeshi ne, basa gabanshi ne, banda haka baida wani babban hujja ko dalili na rashin aure, he is not just interested ne, ahaka yana tunane tunanen bacci yay awon gaba dashi.
M Shakur ✍️27.

Washe gari.

Wuraren 8 ya shigo gidan daga jogging zufa yagama wankeshi tsaf yana gangarawa yana didiga, maybe saisa he looks damn sexy koda yaushe sabida wanan yawan workout din dayake yi, jogging dakuma normal soja training as usual baya wuceshi, dakinshi yayi yana zufa tako ina, tsayawa yayi gaban fridge dinshi yadauko bottle water yabude yakafa abaki, saida yasha iya shanshi sanan ya ijiye yay bedroom, bayi ya shiga yayi wanka kafin yafito atsanake ya shirya tsaf cikin uniform dinshi sanan yafito yay part din Ummi, abinci yaci agurguje dan yau yanada ayyuka dayawa cikin harda supervising wasu sojoji a various post nasu, goge bakinshi yayi yana kallon Ummi yace "anjima Noor zaizo yakaiki Checkup aduba kafafun ki, menene babu agida Ummi?" ya tambayeta yana gyara boturan riganshi, ahankali Ummi tace "just fruits kawai ne babu" gyadamata kai yayi yace "zan aiko wani soja anjima yakawo miki, love you Ummi, bye" dan girgiza kai kawai tayi batare data bashi amsaba, yasan fushi take dashi but wlh baiso yay wanan maganan auren da ita and bazai iya fita yabarta cikin fushiba, zama yayi kusada ita tareda dan fuzar da iska hannunta yakama ya rike ahankali yace "how about namiki alkawari dazaisaki farin ciki Ummi" dan kallonshi tayi saikuma ta tabe baki, ta karbe hannunta tace "kaga sakanni Sameer" kin sakinta yayi ahankali yana kallon fuskarta yace "Ummi I Lieutenant Sameer Simran Sameer promise you kafin kwana ashirin da takwas dasuka rage cikin kwanaki talatin din da Baffa yadeban mini zanyi aure, I promise you Ummi na" da sauri Ummi ta kallai, gyadamata kai yayi tareda sakin mata murmushi yace "in sha Allah, daga yau zan fara neman wacce zan aura kinji, Sojan ki yakusan aure" wani irin murmushi Ummi tayi batasan lokacin datace "Allah ya zabamaka mata tagari Sameer, ubangiji Allah yamaka albarka, am so happy today, oh Allah nagode maka" dan dariya yayi yatashi daga taugunnen dayake yana kallon yanda take farin ciki saiyaji hankalin shi yawani irin kwanta, sallama yamata yawuce office yana driving yana tunani anya yau bazaije gidan Judge da rana ba kuwa, dan wuraren four na yamma zai tafi supervising posts and yawanci baya gamawa da wuri dan wurare daban daban ne a Abuja.
***




Atare duk suka gama breakfast, plate din kowa is empty banda plate din Rahima da he is not sure idan tamaci quarter of the food da aka zubamata, bai wani damuba dan he believe with time inhar duk sunacin abinci atare haka zatazo tadinga cin abincin normal normal, clearing wajen sukayi suka shiga kitchen suka wanke kwanukan tass ita tana dauraya, komi ahankali kawai takeyi so slow to the extend su kansu su Lubabatu sun fara tausayin ta, tai kama da mara lapiya, fitowa sukayi bayan sun gama dayake yau su Zeenatu anbasu mid semester babu makaranta zama duk sukayi akasa suna kallon TV inda Abba yasaka arewa 24, ahankali Rahima ta daura kanta kan kafarta ta rungume kafafun ajikinta, ganin haka yasa Abba yaji wani iri tausayinta, tausayi Rahima take bashi bana wasaba, kallon Mummy dake gefenshi hankalinta nakan TV yayi yace "Wife" da sauri Mum ta kallai tace "na'am Alhaji" kallon yaran yayi yace "children" da sauri suka kallai harda Rahima data kifa kanta kan kafa ta dago kanta ta kalli Abban nasu da idanunta dasuka kode sosai kaman mai typhoid, cikin wani irin murna Dady yace "how about we play basketball 🏀 yau in the compound, Rahima da Zeenatu are team Dady, Siddiqa kuma da Lubabatu are team Mummy, let's see who is going to win, yaaayyy" washe baki duka yaran sukayi harda Rahima dan yanda Abba yayi yabata dariya, kallonsu Abba yayi yace "oya oya, kutashi kuje daki ku shiryo cikin jearsy rigunan ku kufito, lemme go and get the ball" tashi sukayi da sauri harda Rahima sukai ciki, Abba ya kalli Mummy yace "jeki shirya kema harda ke kokyayi loosing some fat" turomai baki tayi tace "nine mai kiba gani very very sexy" dariya Abba yayi yace "hakane, Sexy lady, I mean sexy woman" tashi tayi cikeda rangwada tace "sexy lady dai Alhaji, sabida yan mata na haifa saisa ake ganin girmana dansun tasa amma dududu guda nawa nake, yaushe nafita daga menopause" tai maganan tana wucewa corridor, dariya Abba yayi yana girgiza kai yace "Maryam, Maryam badaison yarinta ba, bataki ace she is 12yrs bama indai itane" tashi yayi shima yabi bayanta dan zuwa nashi dakin ya chanza kaya.


Wardrobe dinta ta bude tana kallo, da idanu take neman inda jearsy nata yake, bata manta ranan da Abba yadawo, lokacin yaje Paris shiya kawo musu tsaraba, nata na Manchester ne ja, na Zeenatu ma haka, na Luba da Ya Siddiqa ne na Chelsea fari da blue, a chan kasan kayanta ta hango shi hakan yasa ta janyo tana murmushi sanan ta dauko wani blue Jean nata 3 quater ya wuce guiwan ta da kadan ta ijiye akan gadonta sanan taciro p cap maroon, da sneakers maroon ta ijiye ta maida wardrobe din ta rufe sanan ta kifa kanta jikin gado jikinta yafara mata rawan daya sabayi ta shiga lashe baki, she is craving to the extend yanzu she is kind of loosing it, tasan kozata mutu Mummy bazata bata ba dan Abba na nan gashi kullum yanzu suna tare bakaman da ba da yana dawowa sai tafi study room dinshi sai tsakar dare, yanzu suna tare 247, tasan she could just walk to Mummy's room tabude safe ta dauko tasha tai satisfying kanta tabama zuciyabta abinda yakeso but she is so scared dan tasan Abba zai iya kasheta, besides ita tai alkawari tace yamata kome yaga daman yi inyasake kamata, kwala mata kira dataji anyi yasa ta tashi daga jikin gadon da sauri tana goge hawayen dasuka zubo mata, ta cire rigan jikinta ta yar tana kokarin shiryawa cikin jearsy din.



Fitowa Dady yayi shi kadai tsakar gida rikeda basket ball din a hannunshi, yana sanye da Manchester jearsy shima da gajeren wandon rigan yasaka canvas akafanshi zai kwalama Mummy kira yace sufito wayanshi dake aljihun wandon yahau ruri, da sauri yaciro wayan ganin Sameer ne yasa ya amsa da sauri yace "Hello Lieutenant" cikeda natsuwa Sameer yace "good afternoon sir, ko dayake is still morning" murmushi Abba yayi yace "morning Sameer, ya aiki" anatse yace "Alhamdulillah Abba, ammm Abba I think da daddare am not going to be available dan zanje supervision na various post damukeda shi nan Abj, so I wanted to ask if it is okay nazo yanzu and see Rahima cus am free now" cikin wani yanayi na nuna rashin jin dadi Abba yace "haba Sameer yanzu zuwan ne saika tambayeni, like I said am your father, come anytime u wish and want ba saika tambayeni permission ba d'ana, kana zuwa ka shigo gidanku ne kaji, besides u are doing me a favour fa, helping my daughter ai bazan taba mantawa da alkhairin nanba, saikazo kaji Son" gyadamai kai Sameer yayi kaman tana gabanshi yace "okay Abba sai nazo" "kana zuwa ka shigo ciki direct duk munama compound saikazo" "OK" yace tareda katse wayan, ganin Mummy tafito itama sanye da jearsy Chelsea da team dinta abayanta Siddiqa da Lubabatu duk sanye da nasu, yasa Abba yace "wowowow, My team my team tunda abin harda yar sonkai an waremu" yakarasa wajen Zeenatu da Rahima dake biye dasu Mummy abaya, tsayawa yayi agabansu yace "let's go team Dady and show team Mummy wat we are capable of, ba'a cinmu saidai mu ci" cikin daga murya Mummy tace "impossible, Team Mummy are record breaker forget ku yan Manchester ne kun ajiye record, yau zamuyi breaking nashi, gurlssss mu nunamusu" Mummy tayo cikin filin da yaran biyeda ita, Dady ma yay cikin filin su Rahima suka bishi da gudu Rahima na dariya tana cheering Abba itada Zeenatun. "Aaabbba! Aaabbba! Aaabbba!" sukuma team Mummy suna cheering Mummy. "Mummy eh! Mummy eh! Mummy eh!" wurga kwallon Abba yay sama kafin kace me Zeenatu tai tsaye ta chabe ta ruga aguje su Mummy da Siddiqa suna binta Abba ma na binsu dudda baya wani iya gudu sosai kaman su, Rahima kuma tai gaba chan wajen board tana jiran Zeenatu dan tamata passing kwallon, wani irin circling Zeenatu su Mummy sukayi dan dama batada gudu sosai dan tanada dan jiki tafi su Siddiqa kiba, ganin suna shirin kwace kwallon yasa tai tsalle tareda wani irin ihu. "Autaaa" chabe kwallon Rahima tayi Abba yace "wurga da sauri, wurga Auta" ganin haka yasa su Mummy suka kwasa da gudu sukai wajen Rahima kafin su karasa Rahima tai wani tsalle ta jefa kwallon cikin raga Abba da Zeenatu sukai ihu tareda rungume juna. "is a goal" wani irin tsallen dadi Rahima tayi tataho da gudu ta rungume team dinta Zeenatu da Abba, kafin ta sakeshi tahau rawa tana dariya Zeenatu ta shiga tayata suna rawa suna tsalle suna tafi, kama waist Abba yayi cikeda jin dadi yana kallonta yanda ta sake sosai tana murna rabon daya ganta haka harya manta, dudda he is super tired amma the whole basket ball idea was worth it look at his Rahima now, da gudu yakarasa wajen inda sukema us Mummy da Siddiqa da Lubabatu dasukai kini kini darai yace "who dares stand to Manchester? Am sorry yan Chelsea but Dady team is unbeatable right girls?" atare Rahima da Zeenatu sukace. "right Abba" suna wani feeling kansu, dariya Abba yayi ya rungumo Rahima a one side Zeenatu a one side of his hand, ya zare
Showing 48001 words to 51000 words out of 212889 words