ya zauna yana cire lab coat din jikinshi, yace "we were lucky to stabilise his condition wlh inda ace kunbar shi baku kawoshi hospital ba daya rasa ranshi dan he took overdose na sex arousal inducement injection, and daban daban aka hada masu karfin bala'i dasukafi karfin jininshi, maza sun kasa gane cewa amfani da wanan abin baida kyau kaga kaman su Viagra da sauransu dasuke karama mutum karfin sha'awa kaji kana bukatar mace duk sunada illa, zakai having sex dinfa kagama but zai sakin maka mugun zazzabi da ciwon kai wasu har rayukansu magungunan nan ke costing nasu, barinma shi daya hada kala kala daban daban Allah he is lucky Allah yace yanada sauran kwana aduniya saisa kuka kawoshi on time, yanzu mun tsotse all maganin daga jikinshi sanan munyi stabilising nashi, sai magungunan dazan rubuta maka da you will have to get them for him" gyadamai kai Noor yayi ahankali dudda kam yaga alluran a kasan dakinsu but yakasa gasgata Ya Sameer can do something like that, mezaiyi da sexual inducement drugs, gaskiya ba Ya Sameer akwai dai wani abun akasa.
Karban prescription sheet din yayi yafita daga office din yay pharmacy yasayo magungunan yakaima Dr, Dr ya karba sanan yafito yadawo wajen Ummi ya zauna, ganin anyi la'asar yasa yawuce yafita la'asar yayo a masallaci sanan yafito yadawo cikin asibitin yazauna kusada Ummi.
Dr data duba Rahima ne tadawo daga theater ganin Ummi da Noor yasa tace "please kubiyo ni zuwa office dina" tashi Noor yayi da taimakon shi yadaga Ummi ta tashi tana takawa da kyar sukai office din Dr, kujera ta nuna musu, zaunar da Ummi yayi sanan ya zauna dayake ta sansu sosai dan she is use to the family tace "Mummy who rape that girl? Innalillahi wa innailaihi raji'un baida zuciya ne eh, baida imani ne ina imanin shi yaje, me yarinyar nan tamai yay raping dinta harda tear........" da sauri Noor yatashi yafita dan bazai iyajin sirrin yayan shiba ko kadan he finds it disrespectful yafita tareda rufo musu kofa yay hanyar dakin da aka kai Sameer din.
Cikeda tsantsan damuwa Ummi tace "yanzu yatake?" ahankali Dr tace "I've stitch her yanzu, yanzu zan baki magungunan da za'a sayo mata dan ta warke da wuri sanan tahade, tear datasamu ne yasa she was seriously bleeding but yanzu mun tsayar da bleeding din, and tanada maleria 2+ shima we are treating her on it bayau zatabar hospital dinan ba sai munga tasami sauki sanan zata dinga sit Bath konan da anjima ne idan ta farka sai anmata, Mummy zaki iya kina mata ko nasama miki nurse dazata dinga mata" ahankali Ummi tace "zandinga mata" rubuce rubuce Dr tayi tamikama Ummi tace "ga magungunan da za'a sayamata yanzun nan" karba Ummi tayi ta tashi tafito ahankali Noor tagani zaune inda suke yana ganinta yatashi yarikota yazo ya zaunar da ita sanan ya karbi takardan yaje phamarcy magungunan ta dayawa harda drip daban daban da allurai yadawo yakaima Dr sanan takoma wajen Ummi ya zauna saiga Baffa yashigo reception din da sauri Noor yatashi karasowa Baffa yayi wajen yana gyara zaman babban rigan jikinshi yazo wajensu cikeda girmamawa Noor yagaidashi amsashi yayi yace "ina Sameer din? Meke damunshi? Me ake bukata kayi komi?" gyadamai kai Noor yayi yace "nayi" da sauri Baffa yace "muje na ganshi" yin dakin sukayi dudda ba'a barsu sun shiga ba but suna hangoshi yana kwance karin ruwa akemai a duka hannayenshi, haka suka juya suka koma wajen Ummi.
7
Suna asibitin har isha'i, sallan isha'i sukayo suka shigo ciki har lokacin Ummi na zaune a reception dudda tai salla suka karaso wurin Baffa yace "Noor dau mahaifiyar ku ka kai gida bazata iya zaman jinya ba, Mu'az yazo yazauna da Sameer din kai kawuce gida wajen iyalinka" da sauri Noor yace "Baffa zan zauna dashi please karka hanani" dan jim Baffa yayi saikuma yace "tom, shikenan ka zauna bari naje na ijiye mahaifiyar taku agida" da sauri Ummi tace "natafi Rahima fa" cikeda tausayinta Baffa yace "akwai nurses around sanan ga Noor, kinsan ke bakida lafiya Dr yace miki kidinga hutawa, gobe za'a iya kiran mahaifiyar yarinyar tazo ta kulada ita" da sauri Noor yace "bama sai ankirasu ba Nabila tazo gobe" yay maganan dan Sameer already told them about Mummy su Rahima wani kallo Baffa yamai yace "Nabila mai karaman yarinya ne zatazo jinya baridai Allah yakaimu gobe zamuga me ai faru, tashi muje" daga Ummi Noor yayi yafito da ita har wajen motar Baffa yasata abaya zama tayi ahankali sanan ta kalli Noor cikeda damuwa tace "dan Allah Noor ka kula dasu da kyau kaji, in Yayanku yatashi ka kirani nai magana dashi" gyadamata kai yayi cikeda tausayinta yace "to Ummi karki damu he will be fine" maida kofar yayi yarufe Baffa yashiga yaja motar suka fita daidai lokacin wayan Sameer dake aljihunshi yadauki ruri, kallon wayan yayi ganin Abba ajiki yasa yadanyi mamaki waye kuma Abba, har wayan takatse bai dauka ba sai akira nabiyu yadauka yakara akunne kafin yay magana Abba yakira sunanshi. "Sameer" ahankali Noor yace "baida lpy kaninshi ne Noor" da sauri Abba yace "subhallahi meke damunshi?" "zazzabi ne kawai munama hospital yanzu" salati Abba yayi cikeda damuwa ya tambayi Noor address din asibitin tareda fadamai zaizo gobe in sha Allah, komawa ciki Noor yayi yana waya da Nabila, dakin Rahima yafara zuwa ganin Nurse aciki datace mai ita zata kula da ita yasa yafita daga dakin yayi dakin Sameer zama yayi yana kallon fuskan Sameer din yana waya da Nabila ahankali kafin suyi sallama.
**
Kiran sallan assalatu yasa Sameer yabude idanunshi dasuka mai mugun nauyi ahankali, sosai yaji ciwon kan dayakeji yaragu sosai sai dan tashi zuciya, hannunshi ya kalla dayaga ana karamai ruwa on both hands sanan yaga Noor zaune kan plastic chair yadaura kanshi jikin gadon yana bacci dan lumshe idanu yayi yana kokarin tuna abinda yafaru dashi kafin yabude idanun da kyar, hannunshi yadaga yadaura kan Noor ahankali sanan yadaga, ahankali yatashi da kyar ko'ina ajikinshi namai wani irin ciwo yadanja jikinshi ya jingina da gado, motsin da Noor yaji yasa yabude idanunshi ganin Sameer ne yatashi yazauna yana cije lips tareda dafe kanshi dayadan saramai yasa yace "Ya Sameer katashi, sannu meke maka ciwo, bari nakira Dr" yajuya zai fita hannunshi Sameer yarike da sauri yajuyo yace "menene meke maka ciwo Ya Sameer?" yatsine fuska yayi cikeda dauriya da jarumta irin tashi yace "am fine, I want to shower jikina ba dadi" ahankali Noor dayaji kaman zaimai kuka dan yasan dauriyace kawai yace "sannu bari nakira Dr acire maka drip din" yajuya yafita ko minti biyu ba'a yiba yadawo tareda Dr Sameer, kasancewan Dr yasan Sameer sosai yace "Soja antashi wai sannu an jijjiga file din sojoji, meke maka ciwo yanzu?" dan murmushi Sameer yayi yace "nothing just wanna shower" da sauri Dr yace "yes zakafijin dadin jikin ka, sannu" yay maganan yana ciremai, ahankali ya sauko da kafafunshi kasa duk suna kallonshi sanan yasauka daga kan gadon ahankali dan lumshe ido yayi da sauri tareda dafa goshin shi dan jiri yakeji da sauri Dr yarikeshi Noor ma haka, Dr yace "I think kabar wankan nan sai anjima jiri baigama sakinka ba" dan yatsine fuska yayi ya cije lips cikin muryanshi dake tattare da ciwo yace "I can manage, Noor help me to the toilet ka kawomin kaya?" rikeshi Noor yayi yace "yes akwai some of new kayanka dana karbo daga wajen tela amota na dakuma few English wears" bayin yabude suka shiga yamai setting hot water sanan yajuya yafita tareda rufomai kofa.
Kaya Sameer ya shiga cirewa bayin very clean dan asibitin masu kudine sosai, rataye kayanshi yayi a hanger sanan yabi gabanshi da kallo ganin alamu alamun jini, runtse idanu yayi yana tunanin abinda yafaru, ahankali yasa hannu ya kunna hot shower ya shiga wanka komi nadawo mai fresh a brain dinshi, saida yagama wankan tass sanan yay wankan tsarki yay brush da sabon brush da asibitin suka ijiye musu abayi da sabon toothpaste sanan yadau sabon towel yadaura yakira sunan Noor da muryanshi da bata fita da kyau. "Noor" da sauri Noor yay gaban bayin yace "ganinan Yayan mu, na shigo bayin?" ahankali yace "give me soft cloth marasa nauyi" wata faran polo shirt Noor yadaukan mai da dogon trouser sanan yaje gaban bayin yace "gasunan Ya Sameer" murya chan kasa yace "come inside" bude kofan ahankali Noor yayi ya shiga yabashi kayan ya kwashi wayanda yacire daga kan hanger yafita dasu ya linke ya ijiye cikin jakan kayan, almost 5min yadauka sanan yafito daga bayin yana tafiya ahankali yay wani irin mugun kyau yadan fada, tashi Noor yayi da sauri yariko shi ya zaunar dashi gaban gado yana kallon fuskanshi yace "sannu Ya Sameer, are you hungry maizanje nasayo ma?" girgiza ma Noor kai yayi yace "am not hungry I want to observe salat" da sauri Noor yace "OK" dadduma dayake tareda kayan daya dauko daga mota yaciro ya shimfida mai zama yayi ahankali dan jiri shiyafi damunshi yay sallolin azaune sanan yahada dana asuba da aka tada a mosque din hospital, saida yay azkar yatashi daga kan dadduman yahau kan gado, fitowa daga bayin Noor yayi yazo yay salla akan nashi dadduman yana idarwa ya tashi yajuyo yana linke dadduman yana kallon Ya Sameer din dayaga ya lumshe ido kaman wanda yay zurfi a tunani yay shiru, ijiye dadduman yayi yazauna akan kujera hannun Sameer yakama yarike ahankali yace "Ya Sameer menene, tunanin me kake?" bude idanunshi dasuka danyi ja yayi yadaura kan Noor, murya chan kasa kaman wanda baiso yace wani abu yace "where is my......wife?" maida kanshi kasa Noor yayi yace "tana hospital dinan itama" bude idanu da kyau Sameer yayi ya kalli Noor dayadan dagokai yana kallon Sameer din, kallon da Sameer yakemai yasa yace "batada lpy ita.....ma".
[09/07, 12:33] Aishat Muhammad: 80.
Lumshe ido back Sameer yayi yasa hannunshi akan saman goshin shi murya chan kasa ta yanda ko Noor baijishi da kyau ba yace "subhanallah" yakai almost 10min ahaka bai bude idanunshi ba sai chan yazare hannunshi daga kan goshin yabude idanunshi dasuka chanza kala yadaura su akan Noor dake kallonshi saukowa yay daga kan gadon dudda yanajin jiri sosai but ya dake batare daya kalli Noor ba yace "take me to her room" tashi Noor yayi daga kan kujera yabude kofa yafita ahankali Sameer yadaga kafa yafito kana ganinshi kasan yanajin jiki shima ganin yanda yake tafiya yasa Noor yadena sauri yajirashi har suka karasa wajejen dakin datake, suna shigowa corridor dakinta suka farajin ihunta da kuka sosai. "dan Allah kubari haka, zan mutu zan mutu zafi wayyo Allah na Abba....." chak Noor ya tsaya batare daya karasa zuwa wajen dakinba ahankali yace "ga dakin chan Ya Sameer room 9D, bari nai waya da Ummi nafadi mata meza akawo mana.." baima jira amsan Sameer ba yajuya da sauri yafita daga wurin, Sameer yakai almost 3min tsaye a wurin yana sauraran ihun datake yi jikinshi yay wani irin sanyi yaji wani sabon zazzabi na neman lulubeshi, ahankali yadaga kafa yakarasa har zuwa gaban dakin dayake kofan arufe ne but akwai wani dan gajeren glass ajikin kofan ta sama inka leka ta wajen kana iya hango na cikin dakin hakan yasa ya leka babu kowa adakin sai gadonta dayaga has been stain with blood dayake farin zanin gadone saikuma ihunta dayakeji dakuma maganganu mata, wata tace "sorry, yanzun nan za'a gama ki daure kinji" bude kofan bayin akayi yaga Dr Bisola dan yasan almost all the hospital Dr tafito daga bayin tazo ta dauki wasu allurai tana hadawa a syringe lumshe ido yayi ya daura kanshi jikin kofar cikin wata murya mai rauni yace "omg, what have I done? Menayi haka" karan sake bude kofan bayin dayaji dakuma kukanta sosai yasa yadaga kai Nurses biyune yaga sun fito daga bayin sun dauki Rahima dake daure da towel idanunta sunyi jajir sun kumbura kumburin da baitaba ganin sunyiba duk uban kukan datake yi ga uban zufa a goshinta tsabagen zafin ruwan zafin datasha, tsawa Dr ta daka musu dan bata tolerating nonsense tace "my friend ku saukar da ita, idan bata taka kafa tai tafiya ba how will the stitches heal kunzaci mace tasamu tear is a joking mata ne, I know it hurts but you have to help yourself kinji patient sauko kizo namiki allura" saukar da ita sukayi yanda yaga tai ihu tama kasa ijiye kafafunta tai baya zata fadi yasa dawani irin sauri yakoma baya kaman an tureshi ranshi ya mugun yimai daci, dawani irin sauri ya juya kaman ana ingizashi jiri na dibanshi yay dakinshi budewa yayi ayanda yabude kofar yasa Noor yadago kanshi da sauri fadawa gado yayi ya kwanta yana nishi fast yana dunkule hannu kaman ya kashe kanshi dan haushi yakeji.
Ahankali Noor yatura hannunshi cikin aljihu yaciro syringe din jiya daya dauka ya ijiye daidai wurin fuskar Sameer, bude ido ahankali Sameer yayi jin kaman hannun mutum kusada shi, ganin Noor ya ijiyemai syringe yasa ya kade syringe din da ido.
Sosai Noor ya sassauta muryanshi yace "I don't judge you Ya Sameer cus nasan kome kayi you have a reason for doing that, but abinda kayi this time I know ni kaninka ne baidace nacema komiba but I have to dan kayi ba daidai ba, I have a daughter dan duk wanda yama y'ata abinda kama yarinyar chan sainasa an kullesa wlh sanan naraba auren danba sonta yakeyi ba" yay shiru zuciyarshi na tafarfasa yace "for God sake I don't know you to be someone that even fancy about sex to be precise talk more of using sexs abubuwan, Ya Sameer how could you inject yourself da alluran saka su saka mugun karfin sha'awa dake fitar da mutum daga hayyacin sa just because you want to have sex kasan mekama kanka sanan kasan mekama matarka?" yay dan shiru sanan yace "Dr Momodu yace you were lucky, and kwanakin ka na gaba we could have lost you, dan alluran tamaka karfi mugun karfi you took overdose saisa kadinga amai mugun zazzabi ya saukar maka har bakasan inda kanka yakeba saida suka zuko alluran daga jikin ka kaman yanda ake zuko guba ko in yaro yasha kalanzir haka aka maka jiya, all this akan sex kai you think bakada karfin kanka ne dazakai amfani da eternal substance, inda yarinyar mutane ta mutu me zakace? Ya Sameer this girl was bleeding yesterday kaman wacce ta haihu, you gave her tear, or sabida kaga ubanta yanuna maka yagaji da halinta ne yasa you think you can molest her like that kaman wata slave dinka, you rape that girl Ya Sameer, fiyade kama.........." kasa karasa maganan yayi sabida mugun marin da Sameer ya daukeshi dashi, hannunshi yadaura akan inda ya marai ya kalli Sameer din idanunshi sunyi jajir, cikin mugun fushi Sameer yace "watch it Noor! Watch your tongue, don't cross limit" ahankali Noor ya saukar da kanshi kasa batare dayace komiba, dafe kanshi Sameer yayi kirjinshi namai zafi yace "you think I just marry that girl to abuse her? How could you such hurtful words akaina Noor?" shiru yayi kafin cikin wata sassanyar murya yace "you think I got married to that girl hakanan ne? You think I got married to her just to save her from her step mum, just to save her from illicit drugs?" cikin wata irin murya dake tattare da broken heart yace "Well you are right, duk gaskiya kafadi ba karyaba Noor, but there's more, there's more dat I keep to myself, I didn't just marry Rahima because of all you've mentioned dudda hakan ne, I got married to her because I love her, I love her sosai, ina sonta so da tushenshi is tausayi, and I can't rape anygurl on this planet ballema wacce nakeso" yay shiru yana shafa goshinshin shi sanan yazare hannun ya ijiye yadan fuzar da iska yace "ada ina ganin ba hurumina bane na fayyace ma Abba komi kan matar dayake tareda shi this time ta taboni I just have to" yasake yin shiru sanan yace "there's something I haven't told all of you Noor, kaga Maryam step Mum din Rahima......." nan yashiga bama Noor labari tun ranan data fara rungume shi da Rahima tai shaye shaye a gidansu har zuwa abinda yafaru yau tatas. "innalillahi wa innailaihi raji'un, Ya Sameer matar nan ko shaidan saiya sara mata omg why didn't you tell baban su Rahima?" ahankali Sameer yace "kunya nikeji, inajin nauyin yima Abba irin maganan nan, tayaya zan fadi mishi Abba matarka na nemana how Noor? Maganan tamin girma dayawa, tausayinshi nikeji he's so old wat if news din yabashi heart attack eh? Yafadi yamutu wat will I tell his daughters? Girgiza kai yayi yace "I can never tell him but I will deal with Maryam so........" kasa karasa maganan yayi sabida bude kofa da akayi yaga Abba sanye da doguwar farar jallabiya da hula akanshi, hannunshi rikeda charbi da key mota da alamu daga masallaci yawuto nan, ganin inda Sameer yake kallo yasa Noor yajuya da sauri ya kalli bayanshi ganin Abban su Rahima tsaye idanunshi sundan chanza launi yasa yatashi da sauri ya mikamai hannu cikeda girmamawa yace "barka da zuwa Abba, ina kwana" ahankali Sameer yasaukar da kanshi kasa, wata irin murmushin karfin hali Abba ya kakalo yamikama Noor hannu yace "Noor barka da safiya Noor, yamai jiki" da sauri Sameer yasake dagokai ya kalli Abba jin yanda yakira sunan Noor anan yakara tabbatar da cewa Abba heard all conversation dinsu da Noor dan baisan sunan Noor ba, "Son" Abba yakira sunan shi yana zama akan plastic chair da Noor ya ijiyemai, kallonshi Sameer yayi ahankali yace "Abba" hannunshi Abba yamika dake rawa sosai ya shafa kan fuskar Sameer din yace "sannu son ya jiki?" yay maganan idanunshi na sauka kan syringe din da yaji suna magana akai, ahankali Sameer yace "naji sauki Abba" murmushi Abba yayi yace "to Allah kara sauki, daga masallaci nawuto nace bari nazo naduba dan nadamu sosai, Allah ya kara lpy, Allah yasa kaffara ne, ina Rahima?" ya tambayeta ahankali dan he really wants to see her, kasa magana Sameer yayi sai Noor da
Showing 141001 words to 144000 words out of 212889 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48 Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71