tayi tana kallonshi bata taba sanin Abba ya iya wakan indiya ba ga muryanshi shegen dadi kaman na dan saurayi kuma yana rawa sosai kaman wani Jack, tashi tayi ta cire gyalen kanta ta ijiye tana murmushi tana kallonshi tace "boli choriyaaaa mela sangina, haina hogaya boli chorina, laidunhiya laidununcha laidunan huyaaaa lacha lacha, turururu, oh lacha lacha, hohowowow hoho lalala la la la la, dan mijinaaaa ina sonka, zotahooo nahakura, zo mosayi, zo tahonan, zo taho nawaaaaa lacha lacha, ho lacha lacha, lacha hoooo'ooo" tamikama Abba hannu daya tsaya chak yana kallonta yanaji kaman yahadiyeta yahuta ma abinda yakeji na sonta sukahau rawa tare tana kyalkyace dariya kaman ba itane ke fushi sosai ba kafin tasakeshi tawani irin fada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, rungumeta back yayi very tight, ya yarda brush din hannunshi akasa sunkai kusan 10min ahaka sanan yadago kanta ahankali yana kallon fuskarta kaman yanda take kallon nashi sanan yasauke bakinshi kan nata ya shiga kissing dinta, sosai Safa keson Abba kaman zata cinyeshi abunku da yaran yan gayu wayayyu fess ta shiga maidamai da martani, daga baya Abba yadagata yamaida su kan gado, biyemishi tayi tsaf sabida yanda takejin dadi saida taji yana shirin saduwa da ita tashiga kuka tana kokarin kwace kanta Abba nan yace baisan metake fadiba ya haukace mata bai bartaba saida ya maidata matarshi saiyake gani baitabajin mata irin taba, washe gari da kyar ya lallabo ta.
Haka suka cigaba da rayuwa yanda yakeji da Safa saika rantse asiri tamai nanko tsantsan sone, akwai randa Mummy tazo ta daketa ranan ne rana na farko da Abba yanuna ma Mummy bacin ranshi ya kadata gidansu tsabagen tashin hankalin data shiga yasa tai barin karamin cikin datake dauke dashi aka kira aka fadamai yazo yabiya kudin asibiti da komi sanan ya mayar da ita gida, yanda Abba yake son Safa itama haka take sonshi ahaka hartazo ta dauki ciki tare itada Mummy sukai rainon ciki, Mummy tafara haihuwan Luba, sai bayan kaman wata biyar itama ta haifo Rahima lokacin tanada shekaru ishirin a duniya, daganan bata sake ciki ba sai soyewa dasuke da Abba dan mugun dadin shi takeji, tana riding Abba bana wasaba, Abba baisan dadin sex ba sai akanta, bayajin irin dadin nan ajikin Mummy saisa nan da nan yana shiga yakawo kuma jijiyoyin shi basa mikewa da kyau inhar kanta ne dan bata haukatashi, kawai yin sx din yake kar ace bai bata hakkin ta ba amma baijin dadin taryya da ita.
Alokacin da Safa ta rabu dashi yakusan zarewa, ko kwanciya yayi ita yake gani, yazo bayajin dadin komi aduniya he's so stress yaji kawai he's tired of life, he was so depressed and yay affecting nashi badly yazo he couldn't function as a man, da farko ma baya iya having sex saida tamai magana sanan ya yazo yanayi da kyar, saikuma yau daya sata a idanu yaji komi nashi ya tsaya chak soyayyan ta yadawo mai sabuwa fil arai......
[20/07, 12:36] Aishat Muhammad: 97
Abincin akaci aka gama tatas sanan akai clearing falon tsaf sanan a kadawo aka zazzzauna, Baffa yay gyaran murya yace "Alhamdulillah, just look at how our family yay girma, look at all of us here today" yay murmushi yace "muna mika godiya mu ga Allah madaukakin sarki, sanan muna addu'a Allah yakara hada kawunan mu, Allah yakare tsare mu daga kowace irin kalan shairi, sanan ina kara jadadda muku cewan kome kukagani yana faruwa aduniyan nan kaddara ne daga madaukakin sarki, fatanmu Allah yabamu juriyan yarda da kaddara, sanan Allah ya sadamu da kaddarorin alkhairi ya nisanta mu daga na shairi Ameen summa Ameen, sanan Allah yamuku albarka gabaki daya dudda Alhaji na sanar dani yau bikin yarmu bai rage nan da wata daya da yan Kwanaki ba" yay maganan yana satan kallon Siddiqa yace "muna rokon Allah dayabamu tsawon rai muga wanan rana cikin koshin lpy" ahankali kowa yace Ameen, dan gyaran Murya Abu yayi ya kalli Baffa cikeda respect yace "inada wata yar magana Alhaji" da sauri Baffa yace "bismillahi" shiru yayi yana kallon Safa da kanta ke kasa tana wasa da yatsunta sosai yake tausayi yarshi, anatse yace "har gobe har jibi nasan cewa nine silan matsalolin daya faru tsakanin Safa da Alhaji Sambo dakuma yarsu wacce take jikana, ina rokon ku da girman Allah akan kuyafeni dukanku sanan magana tawuce, and ayau dinan am willing to make the right decision, I want to take a very hot step, ni mahaifin Safa ne batun yauba nasan yadda y'ata ke bala'in son mijinta ni shaidane tun tana yar yarinyar ta, sanan nasan yanda take mutuwar son yarta sabida kalaman dana mata yasa ta hakura da all those danta faranta min rai saisa I want to amend my mistakes, Alhaji Sambo" yakira Abba ahankali, anatse Abba ya amsa shi yace "na'am Abu" ajiyan zuciya Abu yasauke yace "inhar kanason Safa har ila yau, nabaka Safa akaro nabiyu Sambo, nan da ranan iti yau sai adaura aure akaita dakinka" takbeer dakin yadauka. "Allahu Akbar" yaran sukadau tafi Luba ta rungume Safa cikeda jin dadi tun tuni take addu'a Allah yasa Abba yakara aurenta, rungume Luba back Safa tayi tadanyi murmushi kafin ahankali tadago kanta ta kalli Rahima, wani irin mugun harara Rahima ta zubamata da sauri ta dauke kanta duk Sameer na kallonsu, kasacewa komi Abba yayi but jiyayi kaman yazuba ruwa akasa ya shanye kasa magana sai murmushi kawai dayayi hakan yasa su Baffa sukahau dariya irin ta manya Ummi ma ta gimtse dariyan ta hakama Momma kai kana ganin abun kasan is so obvious Abba na bala'in son Safa ne haka itama ke sonshi dudda sunki kula juna.
Ajiyan zuciya Baffa yasauke yace "ahhh Masha Allah, Alhamdulillah, wani Al amarin yayi dadi, Allah yakaimu ranan itiyau lafiya Alhaji congratulations in advance" Baffa yay maganan cikeda barkwanci duka yaran sukahau gimtse dariya, murmushi kawai Abba yayi yana kasa cewa komi, ahankali Baffa yace "Rahima" dago kanta tayi ta kalleshi yace "kinga Allah munamai laifuffuka manya manya masu girma sosai ya yafemana inmun rokeshi, sai mu yan Adam ne za'a mana muce bazamu yafeba, nasan an munana miki, nasan anmiki laifi Rahima but ki dauka komi kaddaran kice ahaka Allah yakaddara cewa rayuwan ki zan kasance, just look at us now lokacin da Sameer yazomana da batun auren ki duk bamuso ba amman dayake Allah ya kaddara kedin matar shi ce sai muka yarda akayi dudda ranmu baiso ba ace kedin yarmu ce kinaganin yanda Allah ke abu, Al amarin Allah akwai hikimomi daban daban aciki, nasan kin cutu kin wahalu kiyakuri kiyafema mahaiffan ki muhada kanmu gabaki daya mu zama one, bamason wata matsala kuma muna manya bazamu iya zuba ido muna kallon baki magana da mahaifiyarki ko iyayen mahaifiyarki ba, kiyahakuri kiyakuri, kiyafe musu, Allah na tare da masu yafiya kinji Rahima, kinyafe musu?" shiru tayi takasa magana sai hawayen daya shiga zubo mata ahankali tajuyo ta kalli Ya Sameer dashima kallonta yake, gyadamata kai yayi ahankali alamun tayafe musu hakan yasa tajuyo ta kalli Baffa ahankali tace "nayafe musu" juyowa Baffa yayi ya kalli Safa da idanu yamata alamu dataje wurin ta tasowa ahankali Safa tayi tazo gaban Rahima, kneeling tayi ahankali sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan hannun Rahima dake kan fuskarta tana share hawaye, murya chan kasa tace "I am so so so sooo sorry Baby, please forgive Mama Rahima, please forgive Mama, Rahi......" takasa magana sabida yanda bakinta kerawa tafashe da kuka sosai ganin ko kallonta Rahima batayiba, baki.
Da kyar ta iya tsagaita kukan cikin wata irin murya dazakaji nadama karara ta bayyana a cikinta tasake kama hannayen Rahima tace "nai kuskure Rahima nai kuskure but wlh all this while not a day goes by da bazan yi tunanin kiba, kullum dake nake kwana dake nake tashi, ranan dakika cemin kina NDLEA wlh nakusan karaman hauka, I didn't know wat to do I was so worried inata tunanin meya kaiki wajen, I've always wanted to come and see you, hold you in my arms, kiss you, hug you ask for your forgiveness but I was so scared, I was scared baby bansan tayaya zan tunkare kiba, I can't look you in the eye, I can't look my baby in the eye dan nasan namata laifi, but listen Rahima" tai maganan tanajan majina daya zubomata tsabagen kuka, cikin wani irin voice mai karya zuciya tace "you are the most precious gift da Allah yataba bani tunda nazo duniyan nan, you are so beautiful Rahima, I can't believe I gave birth to this beautiful young lady, u are so pretty, I love you so much Baby girl, Mama love you and will always love you" tai maganan tana kissing hannayen Rahima, fizge hannunta Rahima tayi da karfi sabida komi nadawo mata sabo ta mike tsaye da gudu tajuya zata fita daga dakin Safa tafashe da kuka sosai sosai tama kasa magana tai nadama tai nadama tai nadama, chak Rahima ta tsaya awajen kofan tama kasa fita tanajin saitin kukan Safan harcikin ranta kuma sautin kukan ta yahanata sukuni, but ta tsaneta then why is she now feeling bad datake kukan nan, why, mesa takasa fita, mesa, takai kusan 5min atsaye batare data juyoba tana sauraron sautin kukan Safa sanan tajuyo ahankali ta kalleta, yanda Safa ke kuka kaman zata shide gashi babu wanda yacemata ko uppan adakin kowa na falon yay shiru kaman ruwa yacinyesu, she's crying her eyes out, wani irin jarababben son Rahima take kaman me, she just want to hug her amma, she wants to hug yarta data bari tun tana yarinya, she left Rahima tun kafin Rahima ta fara period, tun kafin tasan wacece ita, tun kafin kanta tasan ciwon kanta, tun kafin tasan menene rayuwa, sabida ita her daughter went through hell, she is such a bad mother she know she deserve all the punishment dakenan in this world and she is willing to face them kawai dai she can't accept rejection daga yarta, she needs her daughter now more than ever wani irin kuka takeyi dayasa Rahima taji kaman something is pulling her legs to her, ahankali take tafiya harta karasa wajen Safa data kife kanta kan kafafuwanta tana kuka, tawani irin zube agabanta tai shiru tana kallonta hawaye na in fuskarta, sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan kafadarta cikin wata irin slow murya tace "M..........Mmm.....Mamah!" wani irin dagowa Safa tayi da sauri ta kalleta tace "Baby na" hawaye ne suka zubo daga idanun Rahima sosai ahankali tace "why did you abandon me? Why Mamah? I've suffered, I went through hell, dispite everything I still carry you to everywhere in my heart, akwai days danike having sleepless night, when u left it took me good two years before I get use to sleeping without you, before I get use to sleeping without your stories, sleeping without holding your hands, it took me two years kafin nadena duk Inna tashi bacci zan ganki sitting beside me rubbing my face calling my name softly, it took me years before I stop seeing you in everthing I do, Mamah na wahala sosai, I became so so arrogant, stubborn and harsh trying to vent my sorrows akan su ya Siddiqa, shaye shaye was wrong but wlh I believe shine yay helping dina get through the trauma of my mother leaving me da halan watarana Abba yazo yatarar dani na mutu cus I went through hell a mother is an integral part of every child's life a lokacin da batanan a child's life cripple, cus mine crippled" tafashe da kuka sosai hannu Safa takai tadaura fuskarta tashare hawayen tana girgiza mata kai tace "I made a mistake Rahima kiyakuri, forgive me my heartbeat, forgive Mamah, I love you so much princess, I love you so so much princess, I love Rahima na" wani irin fadawa jikinta Rahima tayi ta kankame Safa kaman zata koma cikinta tana kuka sosai kaman zata sume, ahankali Abu yashare kwallan daya zubomai, same with Momma da Ummi, Abba ma saida ya share, Noor kam hawaye sosai ya zubar dan yanada mugun tausayi su Fadila dama kowa na dakin they made everyone so emotional, Sameer kam dan murmushi yayi jiyake kaman ya dauke matar shi suje daki ya lallasheta da one luxurious wild love making, he can't wait for the emotional moment to be over, sunkai almost 20min kuka suka sanan Safa ta dagota tareda sharemata hawaye tamata kiss a kumatu sanan tamata ahanci, tamata asaman idanu sanan tamata agoshi, fadawa jikinta Rahima tayi after how many years this is the night dataji ta full and complete, gyaran murya Baffa yayi yace "Masha Allah, and Alhamdulillah, Allah kaine abun godiya komi yay farko tabbas zaiyi karshe, Allah yasa mucika da imani, Allah karka kawo abinda zai rabamu da yayan damuka haifa, dan haka anan yar taron tadawo karshe saimu rufe tada addu'a, subhanakallahumma....." duk suka shafe sanan aka tattashi su Noor najan matayensu zuwa flat dinsu Mu'az yay sama zuwa dakinshi, Abba yazo zaiyima Baffa sallama Baffa yace "mudai mun rike y'aya'nmu ko Ummi" da sauri Ummi tazo wajen tace "tuni ma, gobe ka aikomin da kayansu narikesu wata zasu min agidan nan" kasama magana Abba yayi sai murmushi yace "angode Allah yabar zumunci" sanan yama Rahima dake tareda Safa bye bye batare daya kalli Safa ba, Rahima tamai bye yawuce yafita daga gidan Baffa biyedashi.
Tashi Sameer yayi ganin Rahima batada niyyar gama hiran dayarasa tamiye sukeyi itada Safa, bako kunya ganin su kadaine afalon murya ciki ciki kaman yana fada dawani yace "Wife" da sauri Rahima tajuyo ta kalleshi hakama Safa, hararan Safa yayi bako kunya itada yarta yace "mutafi am sleepy" daidai Ummi tabude kofa tafito daga dakinta fuskarta babu alamun wasa tace "ta tafi ina? Anan zata kwana, danma bakada kunya yarinya taga mahaifiyar ta baxaka bari zu zanta yaushe raboba, wuce kai flat dinka my friend good night, kadai tuna maganan dana maka jiyako sainan da 1month" juyawa yayi cikeda fushi yay hanyar fita saikuma ya juyo hada ido sukayi da Safa tafaki idanun Rahima tamai gwalo kaman yahadiyi zuciya yadinga ji haka yajuya yafice fuuu duk sai Rahima taji badadi, Ummi ta kalleta tace "Safa bani y'ata zamuje mu kwanta danharda ke babu wanda zan bama aronta nasan fess Sameer zai iya tursasaki yasa ki aikamai ita niko intana wajena bai isaba, shida Rahima sai nan da wata daya na tarkatasu su tafi gidansu" dariya Safa tayi tadaga Rahima tamata saida safe sukai dakinsu sanan itama tawuce dakinta, zama kan gadonta tayi ganin wayarta na haske alamun tanada sako daukar wayar tayi taga sakone daga number dahar gobe tana haddace akanta dudda batai saving ba.
_Dear Safa_
_I know I wrong you ta hanyar yankema iyayenki hukunci, iyayenki iyayena ne ni karan kaina abin yamin ciwo but I am put in the middle of LOVE AND WAR aand I have to choose the path to go sanan wane zanyi, nazo na shiga tsakanin FOR LOVE AND JUSTICE, I am sorry, har ilayau soyayyar ki is still fresh in my heart, I love you gimbiyar mata_
Murmushi tayi tana bala'in son Abba ta shiga mai reply
_Jarumina!_
_In laifine nina maka bakai kamin ba, I can't wait for ranan da zamuyi re marry, I promise to show you how deep your love is in my heart, I love you Autar Maza na_ ta turamai tana murmushi ta kwanta tana tunani halan fa dan maganan nan yay turning Abba on dan nan da nan kalamanta ke birkita shi.
_BAYAN WATA DAYA DA SATI DAYA_
........
[23/07, 10:11] Aishat Muhammad: 98
_waiwaye Baya kadan_
_Ranan biki_
Biki akayi nagani nafada Abba yama Safa sabon lefe kona wata Amaryan albarka, yanda ake shirya Safa haka ake shirya Rahima, Ummi wani irin bala'in takatsan tsan takeda Rahima bana wasaba, ko bakin kofar dakinta bata bari taje, shiri take mata wanda ba'a matashi da za'ayi auren ba, tana kula da stitches dinta sosai, ranan bikin Rahima taci kuka barin ma daza'akai Safa, dudda taso tashiga cikin masu rakiya hanata Ummi tayi haka aka tafi aka kai Safa, kwana daya suka mata Abba yabada direbobi aka maida kowa gida.
Wuraren karfe tara Abba ya shigo gidan dayasa aka fitar da all the furnitures da komi dayake dashi nada, dudda su Safa nada kudi amman ko tsinke bai bari sunyi ba, yasa aka zuba komi sabo harda kayayyakin kitchen, dakin su Siddiqa ma yazuba new furnitures dudda basu yarda sun dawoba sun kawo Anty Safa amma sun bi yan kawo Amarya sun koma wurin Ummi dan gidan yamusu dadi ga Asiya dasuke shiri da ita dan yanzu tahakura da Sameer, dakinshi Abba yawuce dan a yanzu dakinne ya maida nashi da Safa dan baiso yaraba dakinshi dana matar shi, da sallama yabude kofa ya shiga kamshin daya daki hancinshi saida yasa ya lumshe ido sanan yabude su ahankali yadaura su kan Safa dake zaune kan gado taci adon lafaya milk da orange daya mata wani mahaukacin kyau, karasawa ciki yayi ahankali ya ijiye ledan kajin daya shigo dashi sanan yay kan lumtsetsen royal bed din. "Assalamu Alaykum Zaujatee" yay magananan yana yaye lullubin fuskarta yana kallon fuskarta cikeda so da kauna, kafin cikin wata irin voice mai bala'in dadi yace "look at me Safa" dago dara daran idanunta Safa tayi ta daura kanshi ahankali tasakin mai cool smile, hannu Abba yadaura kan kirjinshi yace "ya subhanallah zuciyata zata buga" sanan yadaura hannunshi kan hannunta dayasha lalle ya daga hannun yadaura kan kirjinshi yana kallon fuskarta, ahankali yace "jini da hanta a kowane lokaci tare suke suna amfanar da juna, haka zuciyata take manne da begenki akoda yaushe, I miss you over Safa" ahankali tadaura kanta kan kirjinshi rungume ta yayi sosai, murya chan kasa tace "Baby I love you so much" "I love you too Babyn Abu da Momma" dariya dukansu sukayi atare suna manne da juna kusan 20min sanan yadagata ahankali yace "muje muyi alwala muyi salla ko" gyadamai kai tayi yadagata sukai bayi alwala suka dauro suka fito shiyajasu jam'i saida suka idar sanan yakama goshinta yamata addu'a sanan yace "bari nadauko tray ko" tashi tayi ta saukar da gyalen lafiyan kasa tace "muje tare" dan
Showing 195001 words to 198000 words out of 212889 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66 Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71