da Mairo wacce take itakadai ne mace ayaran, sai wanda ake bama nono shima namiji yakama yara Tara cib cib, yaran kaman bakwaini, anatse Habu yace "kinga wanan shine Alhajin danake fadamiki daya bani aiki a binni" da sauri takama baki tace "laaaaa shine baka gayamin ba ke Mairo kawoma Alhaji fura dan Allah yasha" da sauri Abba batare daya dago kai ya kalleta ba yace "a'a kibarshi nagode, magana nazo nayi dake dan yanzun nan zamu koma" da sauri ta gyara zama tace "to to ina jinka" Ahankali Abba yanuna Rahima dake kwance kusadashi databude idanu tarr tana kallon kowa awurin yace "nakawo miki y'ata ki rikemin ita na tsawo wata shida ne, kisamata tsaro bana wasaba, banda haka zan biya ki kinji, sanan zan aiko muku da kayan abinci gobe, dan Allah zaki rikemin ita?" da sauri tace "Alhaji harda su biya? Nawa zaka biyani to dan kaga yar bukkan mu tamana kadan nida yara Tara gakuma ta goma ta kawomana, dole sai....." da sauri Habu yace "Ladi" hannu Abba yadaga mai yace "barta, nawa ake Gina bukka anan?" ahankali tace "sun karamai kudi da muttala hudu ne yanzu muttala goma ne wlh wasuma har muttala shadaya suke karba" bandir din yan dubu guda biyu Abba yaciro yamika mata yace "ga dubu dari biyu agida bukkan na block amuku ginin sanan sauran kudin ki rike, ki kulamin da ita, gatanan gakuma kayanta intai ba daidai ba ki gyara mata, amana nabaki ita dan Allah kar wanda yanuna mata hanyar barin garin nan nasan ko zata shekara bazata taba ganewa ba" rudewa kam Ladi tarude karshen rudewa ma ganin uban kudaden da Abba yabata kaman a mafarki, dama sune yan gayun kauyen nan sabida Baban su Safara dake aiki a binni yanzu kuma ga wayan nan kudin ga yarinyar binni ai bakanta, da sauri tace "wlh, wlh, wlh na dauka zan kula da yarka na rantse da Allah, amana na dauka halak" ta kalli Habu tace "kagayamai komi kan kauyen ko?" kafin Habu yay magana Abba yace "ya sanar dani kuma dama irin kauyen nan nakeso ta zauna aciki, kome yataso ayi badamuwa wlh nan da wata shidda zanzo na dauketa" murmushi tayi tace "masha Allah, Allah yakusan bamu jika kenan" murmushi Abba yayi dan baigane hausan nata sosai ba yace "to mun tafi, Habu tashi mutai" wani irin zabura Rahima tayi ta tashi tsaye tana kallon Abban daya tsaya yana kallonta tace "Abba ina zaka ka barni anan? Su waye wayan nan?" ko kallonta Abba baiyiba dan baimaso yay magana da ita tsabagen haushin ta dayakeji yace "Ladi ariketa karta biyomu muntafi" mikama Safara yaron hannunta matan tayi takama Rahima gam tarike hakan yasa Rahima ta shiga kokawa da ita amma takasa koda fizge hannunta dan kashin Ladi yafi na rodi karfi, ganin takasa kwatan kanta yasa ta fashe da kuka tana kwalama Abba kira. "Abba meyakawo ni nan? Su waye wayan nan? Abba ina zaka ka barni eh? Ina mummy na Abba? Abba kaima ka tsaneni kaman mamana ko? Ka kaini chan wani wuri da bansan su ba yauma kasake kawoni wani wuri daban San kowa ba? Abba waime namuku da babu wanda kesona? Abba katafi ka barni kuma? " Abba yanajin duka kalamanta dudda sun mugun tabashi amma yadaure ko juyowa baiyiba har suka bace mata daga gani yanaji tana kuka tana kwalamai kira har suka shiga daji yadena jin kukan ta.40.
Saida sukaga sun bace bat sanan Ladi tasaketa ta kama hannunta gudun karta gudu tace "kinga muje daki dare yayi kiyi bacci yarnan" fashewa da kuka Rahima tayi tace "dalla chan kisaken ni" janta Ladi tayi tai cikin yar bukkan da ita yaran suka biyosu duk suka shigo ciki, dakin babu komi sai kwanuka da aka jera irin kwanukan da dinan masu kama da langa tuwo da miya, sai asabari da aka shimfida akasa, sai buhun simenti da taga lodi lodin kaya aciki kaman kayan sawan sune, dakin zarnin fitsari, washe baki Ladi tayi ta zaunar da ita kan as abari mai kyau tace "sannu da zuwa yar binni" ta kalli Mairo data zauna kusada ita tana kallon Rahima kaman zata hadiyeta tace "kawo ma yar binni fura da nono tasha" make musu kafada Rahima tayi tace "baza'a sha kazamin fura da nonon ba" da sauri Mairo ta kalleta tace "kika karama Maman mu rashin kunya saina fasa miki baki aradu" babban namijin ne daya shigo da akwatin Rahima yana wasa da tayoyin kafan trolley yadago kai ya kalli Mairo yace "dalla to dake tayi ki wuce kakawo mata furan akace" kwafa Mairo tayi tai wajen randa shikuma saurayin yataho kusada mamansu ya zauna yana washe mata hakora yace "mama dan ban wani abu man cikin kudin" hararan shi maman tayi tace "to sannu tunda ina tsoron kane Maccido, kaga gobe da safiyan Allah Mairo zataje saro mini gyada da masara, su Tasallah zataga nariga nafita ne wlh, na kece raini, sari zanyi na kece raini na azo agani, saina siye amfanin gonan tass saidai suzo suna siya awurina" furan Mairo takawo ta ijiye mata a gabanta Rahima tasa kafa ta shure furan yazube da sauri Ladi tace "ke yar binni zanci miki kaniya fa, huran kika zubar, yasin zan batamiki raifa, Ke kauyen nan ba'a haka mai wulakanta abinci kyalli madam na zuwan mai da daddare wlh barina kiga yanzun nan zaki gansu sunzo, munada dodanni kala kala, akwai abubuwa agarin nan da inhar zaki kwantar da kanki muyi zaman lpy zan kareki inkuwa kince a'a barinki zanyi, dama kin ishi ubankine daga gani yakawo minke riko" hararanta Rahima tayi tana share kwalla kafin tawani irin kife kanta akan guwiwa tajuya musu baya tana kuka sosai dan bamatason ganinsu, tagaji dakomi da kowa, tun tanajin su sama sama suna lissafi abubuwan da za'ayi da kudin gobe har tajisu shiru sunyi bacci, kasa bacci tayi ta tashi ta zauna tana kallonsu, dukansu chakure akasa adan tsukukun dakin nan sai uban minshari suke barin ma wanda taji an kira da Maccido dake minshari kaman wata katuwar tirela nazuwa, Mairo ce abayanta sanye da kayan jikinta tana bacci tana surutai da dafarko bataji danji tayi kaman tana wani yare. "Wadugaga u'uhm, wayyo, zafi Wadugaga, kamin rai kaji, Mama!" ta kwala karan dayasa ta tashi zaune a firgice tana waige waige tana kallon dakin kafin ta juyo ta kalli Rahima dake zaune tana kallonta tana zaro idanu dan tsoro taji, ajiyan zuciya Mairo tasauke tasa bakin dankwalinta ta share zufan daya fito a goshinta sanan takara dagakai ta kalli Rahima ganin har lokacin kallonta Rahima take yasa ta balla mata harara tareda murguda mata baki tace "naci miki bashine?" watsa mata harara itama Rahima tayi tace "kindai cinma aljanin daya biyoki amafarki kina ihu kin hana mutane bacci bashi" tsaki Mairo taja tamika hannu tadauko fitilan zata kashe da sauri Rahima tace "karki kashe tsoro nakeji" hararanta Mairo tayi tace "fitilan ki ko namu rasai" ta kashe fitilan takoma ta kwanta tareda kankame jikinta, ahankali Rahima ta kwanta tajuya mata baya tana kallon bango ta runtse ido sosai hawaye na fitowa daga gefen idanunta, jikinta ciwo yake, gawani irin tsoron mutanen nan datake ji, banda ma haka kawai wani tsoro taji tanaji tarasa dalili, haka ta dinga kuka takai kusan rabon dare sai bacci yay awon gaba da ita.
Wani kara kaman na busa algaita ana bubbuga ganga dataji a kunnenta gakuma karan kuka dataji tanaji yasa tabude idanunta ahankali cikin bacci batare data juyowa tana kokarin wassakewa daga baccin, daga chan waje taji ana bubbuga gangan taji ana fadin. "Wadugaga na jiran Mairo, Mairoo Mairoo Mairo ubangijin ki na jiranki" sai akai shiru aka cigaba da bubbuga gangan, karan kuka taji sosai da batasan nawaye ba, sai chan taji muryan matar jiya Ladi tace "kinga Mairo karki jazamin bala'i kitashi kibisu kutafi daga yau sai gobe fa shikenan yagama kema hankalin ki ya kwanta, tashi kibusu kinsan dai inhar kika bari gari yawaye kinsan abinda zai biyo baya, tashi kitafi yar kirki" muryan Mairo taji chan kasa tana sheshekan kuka tace "Mama dazafi, Mama wai mesa ake mana hakane, yaushe zaku chanza wanan al'adan eh, mama wlh nagaji yazo akashe ni din" da sauri Ladi tace "wlh, wlh zan fita nace musu suzo su daukeki, yanda akai abin nan dake haka nima zamanina akayi dani, so kike amana dariya adinga nunamu agari, ba bakon abu bane kowa yasan da hakan mahaifinki ma haka, wuce kitafi kinsan zakije yomin sari anjima kinga kina dowawa dasafe saimuje, wuce kitai" alamun tafiya taji sai taji Ladi tace "yauwa Allah ya kiyaye sai andawo" bata karajin kukan Mairo ba ko muryanta saidai ajiyan zuciyan dataji Ladi ta sauke taga an kashe fitila dakin yay duhu, tambaya kanta tayi to ina aka kai Mairo, su waye masu kidan nan dasuka zo suka dauketa da daren nanne ko asuba nema yanzu oho. Tabe baki tayi tacigaba da baccin ta.41 & 42
Littafin nan na kudi ne duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa.
_How to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
Wani bacci mai nauyine ya kwashe ta, ihun yara da hayaniya daya cika mata kunne, da kukan yaro yasa tabude idanunta ahankali tana kallon koina, dakin yay haske sosai sun daga asabarin sama gari yawaye dan har rana tafito, yaran duk suna zazzaune akasa koko sukesha sai Maccido dake kusada mamarshi rikeda sandar kewo da alamu yagama shan nashi kokon, Maman su kuma na kokarin lallashin agwai din hannunta daketa tsandala mata ihu, bin duka yaran dakin tayi da kallo da babu kaya ajikinsu dakin sai uban zarnin fitsari dayake yi, ahankali ta tashi daga inda take ta mike tsaye hakan yasa Maccido ya kalleta yace "kin tashi yar binni" dauke kai tayi tareda ballamai harara tai hanyar kofa zata fita Ladi tace "ke zonan agidanku uwarki bata koyamiki gaida manya ba" hararanta Rahima tayi tawuce tafita abinta tana kalle kalle har lokacin tana sanye da kayan uniform din rehab dinan da hulanta akai, tafiya kawai take tana kalle kallen mutanen garin daga ta wuce wanan bukkan taga ana dakan fura yara na kuka saita wuce wanan taga ana surfe shinkafa, wanan bukan ana tasan nonon shanu, duk inda tabi sai an bita da kallo kaman anga aljana, wani bukkan ma har nunata ake da yatsa ana nunama wasu mutanen ita, tafiya kawai take gudu gudu sauri sauri Maccido da tuntuni yake biyeda ita dan Ladi tace yabiyo yaga ina zata ya kwala mata kira yana gudu. "yar binni" juyowa tayi ta ballamai harara bai damuba ya karaso yana biyeda ita yace "ina zaki? Ko zaki kwana bazaki taba gane hanyar barin garin nan ba kizo muje gida kiyi karin kumalo" batare data dena tafiya ba tace "baruwan ka dani karabu dani malam" tabe baki yayi yace "saikin dawo nidai natafi zan fita da shanaye na, inkin gaji da tafiya zaki koma gida hanyar nan zaki mike sambal" ko kallonshi batayiba tacigaba da tafiya, tai tafiya na kusan 30min dan tabaro wajejen bukkukokin, hango wani babban gida datayi shi kadai ne gidan da aka gina ginin kasa data gani tunda tafito yasa tai wurin gidan da saurinta, gidane harda kwano da zane zanen irin gidan saurantan nan a jikin bangon, babu kowa kofar gidan sai babban barandan datake hangowa da bata ganin mutanen dasuke wajen, ganin taki kaiwa gidan yasa ta kwasa da gudu, har zuwa gaban gidan tana leke, ganin babu kowa a kofar gidan sai wata babban kujera kaman ta sarki sai fatar shanaye busassu da aka shinshimfida akasa alamun wajen zaman mutane dayawane awurin, bin ko ina tai da kallo ganin babu wani abu yasa ta juya zata tafi, karan bude abu ko buge abu taji hakan yasa ta tsaya chak batare data juyoba, saikuma taji kuka sosai ana magana da bata fitowa sosai saikuma chan taji. "dan Allah kayakuri Wadugaga tuba nake, karkasa amin komi, tun cikin dare fa kakeyi cinyoyina kaman sun tsage wlh kaman zan mutu da zafi haka nakeji" jin kaman tadau muryan yasa takasa tafiya, wani muryan magidancin namiji taji, cikakkiyar murya budadda mai kama data zalim, cikin a lil bit harsh tone taji ance. "duk karkaran nan kece yarinya ta farko data tabamin gardama, yoko mutuwa zakiyi bazaki daureba, kinsan irin tabarrikin danake samiki awajen ne? Kaciyar wazifi irina a cikin gidanki, wuce kitafi zansa azo a miki hukuncin kisa abakin gari dan yazama darasi ga duk yarinya baliga daza'a kawota nasamata albarkan sati daya kafin kowani da' namiji aduniyan ya kusanceta taki" da sauri Rahima tajuyo tai gaban rumfar ta tsaya chak, Mairo tagani daga ita sai farin zanin kayan fulanin dake jikinta rigan jikinta kuma a hannunta tana rurrufe kirjinta dashi sai hulan kanta dakenen batacireba sai wani babban mutum sosai da a kalla zaiyi 60, gemunshi cikeda gashi dayakai wuyan shi yana neman ma yakai kirjinshi tsabagen tsayin gashin gemun, mutumin na sanye dawata babban riga mai ruwan goro ajikinshi yana taunan goro hannunshi rikeda wata lakaceciyar charbi yana kallon Mairo duk basu lura da itaba, cikin mugun tsurewa Mairo dataji za'a kasheta tace "wlh na yarda muje kayita yi amma karka kasheni wani hali Muntarina da Inna zasu shiga" mutumin yace "ashe kinsan da haka wuce mutai" gyadamai kai tayi ta tashi ta shiga gaba tana kuka sosai zasu koma dakin ciki da sauri Rahima ta shiga barandan tawani irin fizgo hannun Mairo tarike gam tana kallon Wadugaga dashima ganin gittawar mutum yasa yajuyo suka hada ido da Rahima tace "me kake mata? Ina zaka kaita?" Ta kalli Mairo dake kuka sosai tace "wanan tsohon ne yacire miki rigan ki?" bata damu da kokarin kwace hannunta da Mairo keyiba ta kalli Wadugaga cikeda tsiwa tace "ubanme kakema Mairo eh? Kawani kafeni da idanuna dasuka sha kwali kaman na tsohon bazawari" fizge hannunta Mairo tayi daga hannun Rahima ta tsugunna da sauri gaban Wadugaga jikinta nabari tace "Wadugaga kamin rai wlh bansan taba nima" da sauri Rahima ta kalleta tace "nine baki sanni ba, ba jiya aka kawoni gidanku ba batare muka kwana ba, me wanan tsohon yake miki wuce mutafi gida konaje na gayama mamanki, waya cire miki riga?" tai maganan tana kallon Wadugaga daya tsaya chak yana kallonta daga sama har kasa tace "me kake kokarin mata kacire mata riga? Kagayamin gaskiya ko wlh saina tara maka mutane aimaka ihu, uban me kake mata nace?" tai maganan tana kama kwankwaso ganin haka yasa Mairo tahau salati tana kokarin saka riganta tace "na shiga uku nalalace waike to ina ruwana dake? Kin sanni ne? Nasan kine? Wadugaga dan Allah kamin rai dan Allah wlh bansantaba, wuce kitafi dan kutumar uban ubanki" ta ture Rahima datakusan faduwa, cikin fushi da kunan rai Rahima ta kalleta tace "dan ina kokarin taimakon ki daga hannun tsohon dan iskan nanne zaki zagen min uba toya kasheki ma, wawiya kawai mtswww" taja tsaki tajuya tai tafiyarta, wani irin kallo Wadugaga yabita dashi barinma curved ass dinta dake juyawa tana tafiya cikin fushi gabanshi nawani irin faduwa tunda yake aduniyan nan baitaba ganin yarinya mai kyanta ba, da farko yazaci aljana ce ko irin anmai turene saisa yay gum yakasa magana harsaida ya lura akwai sani tsakanin ta da Mairo sanan yaji hankalin shi ya kwanta. "wayyo Allah na Wadugaga kamin rai kaji, wlh babu abinda ya shafeni da ita" yaji muryan Mairo data rikemai kafa tana kuka juyowa yayi ya kalleta yace "tashi" da sauri Mairo ta tashi yace "wacece yarinyar chan?" adan rude Mairo tace "wlh baruwana bansan ya akayi tagane ina nan ba babu abinda yahadani da ita" "wacece ita nace?!" Wadugaga ya daka mata tsawan da saida yasa tasake zubewa akasa takama kafafunshi jikinta na bari tace "Baban mu dawani mutumi daga binni suka kawota jiya da daddare wai Inna ta rikata na wata shida za'a dawo adauketa" gemu Wadugaga ya sosa tareda wani irin jan gemun yace "uhnnn dama ubanku yadawo baizo yabada kudin zaman kasa ba baikuma zo ya kwashi gaisuwa ba" kasa magana tayi ya gyada kai yace "tashi mukoma ciki to zai gamu dani " jikinta nabari ta tura kofar dakin ta shiga yana biyeda ata, babban dakine katoton gaske da fatocin raguna da shanaye ke shimfide akasa sai alo dakenan dayawan gaske a bango an rurrubuta ayoyin Allah ajikinshi, gawani katon hoton shehu Inyasi a bango sai gadon zaran bunu babban gaske dake tsakiyan dakin da aka zagaye shi da fararen labule, zama kan gadon yayi yana kallon Mairo da jikinta ke rawa tana bari yace "zo ki kwashi tabarrikin ubangijin ki, tube ki taho" da sauri ta shiga cire kaya ya kafe yan nonuwan kirjinta da idanu da suke nan kaman marurai dan duka duka sha biyar Mairo take sabida tanada tsawon kafane dantai gadon tsayi daga wajen Ladi da Habu yasa tsayinsu yake saidai da Rahima, ajiye rigan tayi akasa sanan ta kwance daurin zanin yan fulanin ta ta ijiye shima akasa babu pant ajikinta ta taho har gabanshi ta tsaya gabanta na faduwa, cikin gadon ya nuna mata yace "hau gado mai Daraja ki sami albarka, gadon daya siyi karkaran nan gabaki daya, hau nasamiki albarka" hawa gadon tayi ahankali dan Wadugaga ne kadai keda gado agarin haka ta kwanta tana sauke ajiyan zuciya kaman kirjinta zai fashe tana kallonshi tana tunanin irin azaban dazata sha, tun cikin dare daya aika ataho da ita yake tumurmusan ta wai wanan wani irin tabarriki ne da wanan karkaran nasu ta yarda dashi dan kusan in bama kiyiba babu mai auran ki, kaman kinada wani tabone, inhar Wadugaga baisa miki albarka ba to baki isa aureba dole saiya fara samiku albarka za'a aurar dake, kuma sa albarkan na tswon sati daya akeyi kwana bakwai, duk wacce taki yarda kasheta ake cewa za'ayi saisa ba'a taba samin wacce taki yarda ba dan babu wanda keso akashe mai yara aduniya.
Tashi Wadugaga yayi ya cire babban rigan jikinshi da sauri Mairo tarufe idanunta
Showing 69001 words to 72000 words out of 212889 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24 Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71