bed ba, ahankali tabude kofan dakinshi ta shiga Ya Sameer din tagani tsaye yana kallon gadon, jin tabude kofa yasa yadago kai ya kalleta, saukar da kanta kasa tayi da sauri ahankali tace "sorry, I got lost of my track" baice mata komiba yasa hannu ya yaye bedsheet din batare daya kalleta ba ganin daga ita saidan towel, juyawa tayi ahankali tafita daga dakin bayi ya shiga ya wurga zanin gadon cikin washing machine sanan ta sauka kasa chan boot din motan shi yabude yadauko jakanta na rehab tunawa dayayi yasai mata pad dayawa yamaida boot din yarufe yashigo ciki, knocking kofar dakinta yayi tareda budewa atare ya shiga atsugunne yaganta tarike cikinta ta kife kanta jikin gado, ajiye jakan yayi kusada ita ya tsugunna yadagata yana kallon fuskanta yace "menene?" hawaye tashare tana cije baki tace "am having cramps" dan shiru yayi yana kallon yanda take cizon pink lips dinta hawaye yajika gashin idonta yace "sorry" gyadamai kai tayi, ahankali yace "get ready everything is here, anjima zanje nasayo miki magani" gyadamai kai tasake yi yawuce yafita, jakan tabude tadau sabon pant da bra tadau pad tabude ta ijiye all a bed tawuce bayi, wanka tasake yowa sanan tafito ya shirya tasaka pant din da bra all black, bra yamata kadan sosai kusan all boobs dinta are outside sanan tawuce ta shiga bathroom ta ijiye towel din tafito, ta tsugunna gaban akwatin ta tana neman kaya, bude kofa Sameer yayi arude ta tashi tana neman abinda zata rufe jikinta dashi tace "innalillahi" liptea daya hada mata ya ijiye mata kan side drawer yawuce yafita batare daya kalleta ba kawai tausayi take bashi, wani half gown tasaka red da Mummy tasaimata yamata kyau sosai sanan takoma tadau tea tai sipping kadan babu sugar sosai kaman ma honey yasamata aciki, kurba tayi dan duk in tana ciwon mara Siddiqa na yawan kawo mata something like this lipton tasha, almost half of the cup tasha sanan ta kwanta kan gado takife ciki tadau filo ta tura a maranta sanan ta lumshe ido ahaka bacci ya kwashe ta.





**
Wani mahaukacin gayu Mummy taci tasaka wani lace milk da aka mata dinkin bubu tasaka, taci sarka da dankunnayen gold tarike wani hadadden handbag, bakaramin kyau tayiba idanunta sundan kumbura tafito falo Abba tagani tareda su Siddiqa dataga sunci gayu dukansu sun saka wata atampa irin daya da aka musu dinkunan riga da skirt, dan tabe baki Mummy tayi ba yabo ba fallasa tace "ku kuma ina zaku haka?" cikin jin dadi Zeena tace "gidan Auta da Ya Sameer, Abba yace mushirya muje mu ganta, driver zai kaimu" kallon Abba Mummy tayi dake murmushi tace "kaman ya zasuje gidan bayan kasan nine zani" dan murmushi Abba yayi yace "kibari ke sai gobe zaki yanzu bari yan uwanta suje kotaji dadi" Abba yay maganan yana tashi ya kalli su Siddiqa tace "kutaso ku kwaso abincin da kuka dafa musu" dinning sukayi dayake Mummy tun safe sai yanzu tafito yasa tasaki baki tana kallon ikon Allah, haddundun kulolinta Abba ma yasa aka zuba abincin kusan kula hudu Abba harda tayasu suka fita har wajen direban su Abba yamai kwatance sanan suka shishiga motan sai farin ciki suke Abba yadaga musu hannu yana washe baki sanan yakoma ciki.


Mummy yasamu tsaye a inda yabarta cikin fushi ta nuna kanta tace "Alhaji ni kake wulakantawa ko, ni kakema hakako? Nidakai muka ajiye magana yau zanje naduba dakin Auta inda gyare gyare nayi shine zaka aikasu Luba" maida kofar Abba yayi yace "bahaka bane wifey" yakaraso inda take tareda karbe jakan hannunta yayar akasa yasa hannu yazare gyalen yace "I miss you wife kwanan nan kullum yaran nan suna tareda mu I just tot yau natura su sutafi gidan yar uwarsu su barmana gidan just me and you, let's have Abba and Mummy's time wife" yay maganan yana sakin mata kiss cikeda so akan lips dinta dan Abba nason Mummy sosai koba komi yanda taso Rahima batare data riketa kaman yar kishiya ba, wani bakin cikine Mummy taji yataso mata cikin fushi ta tureshi danyafara cikata yafada kan kujera tace "eh amfani na kenan ka ijiyeni agida na kulan maka da yara sanan ja sadu dani amma in tazo kan yanke hukuncin kan yaranmu baka taba shawartata" tajuya fuuu zata tafi hannunta Abba yakama yana dariya dan he is not even getting it she's angry, gani yake fushi kawai take kan unnecessary things, tashi yayi yawani rungumota tabaya tareda dawoda ita wajen kujeran yadaura hannunta kan kujeran yasa tai ruku'u yace "amatse nakefa amma sai yanga akemin yay maganan yana jan yar gajeren wandon dayasaka cikin jallabiya kasa yasa hannu yacire jallabiyan shi da sauri, Mummy naji tana gani ya dage ya shigeta zuruf, kara Abba yasaki yace "wayyo wifey dadi" Mummy jitayi kaman ta tashi ta zubamai mari banza kawai tsohon lagwani, bugamata gwatso yayi tadan runtse ido dan yasoma tado mata sha'awa, rudewa Abba yayi jin zai kawo yabuga mata joystick din da karfi matse kujera Mummy tayi tana ganin fuskar Sameer kanta yadan juya, da karfi Abba yasake bugamata hakan yasa tasaki wani ihu tace "bugamin burarka Sameer ahhhh" chak Abba ya tsaya yadan lekota batare daya zaro banana ba yace "wife did you just say Sameer" amugun rude Mummy ta kallai tace "Sameer kuma, samin nace ba Sameer ba ni kabata min rai zaka kara batamin kuma" ta tashi ta fizge jikinta tai corridor cikin mugun jin haushin Abban, binta Abba yayi da kallo dan yaji Sameer takira sosai bawai kunnenshi bane, kawad da tunanin yayi daga ranshi yace "hala sabida batason auren Auta da Sameer sabida a ganinta Sameer yama Auta tsufa saisa maganan Sameer ya tsaya mata arai" murmushi Abba yayi yabita tareda kwala mata kira yace "wifey na"....






Wuraren goma da rabi na safe suka isa gidan, Sameer da kanshi yafito yana sanye da uniform sanan yabama sojajin izini abarsu su shigo, shigowa direban Abba yayi yay parking, duk suka fito cikeda girmamawa su Luba suka gaida Sameer murmushi yamusu yace "sannu ku da zuwa" suna biyeda shi har falo, zazzama sukayi akan kujera suna kallon yanda gidan yahadu sanan yace "lemme call her" juyawa yayi Luba tama Siddiqa whispering tace "lallai Ya Sameer nema dan aiken Auta ko" murmushi Siddiqa tayi tace "kema haka mijinki zai zama dan aiken ki" suka kyalkyace da dariya.
Dakin ta yabude ahankali yashiga har lokacin bacci take harya fita yaje yasayo mata maganin ciwon mara duk bata saniba, karasawa bakin gadon yayi yadan bubbugi gadon bude idanunta dake cikeda bacci tayi tadaura akanshi, wani mugun kallo yamata yace "sit up" tashi tayi da sauri tana goge ido, hannunshi yasa yadau maganin yace "kisha this, the stomach will stop" gyadamai kai tayi ahankali takarba tarike, ahankali yace "your sisters are around" washe baki tayi ta kallai, kallonta shima yayi yanda dimple dinta ya lotsa idanunta sukai haske kaman madara tace "su Ya Siddiqa?" gyadamata kai tayi batare dayace wani abuba da sauri yawani irin sauko daga kan gadon tawuce shi tafita da gudu wani kewansu tayi dudda kullum fada suke tafita daga dakin tai stairs, hango su zazzaune kan kujera sunci gayu yasa ta daka uban tsalle tana yarfe hannu tace "Ya Siddiqa oyoyoyo" da gudu ta shiga sauka daga stairs din kafin Siddiqa tace me Rahima tai wani wawan tsalle tahau kan Siddiqa tana dariya, da sauri Luba ta taso tace "me haka karya mana Yaya zakiyi dan rashin hankali?" dama ance sako da sako sunfi rashin jituwa tashi Rahima tayi daga jikin Siddiqa takama waist dinta tareda ballama Luba harara tace "shishiga babu kwarjini me ruwan ki dani kena rungume eh? Saisa bakinki ke kara dogo sabida tsoma baki a harkan wasu" cikin kunan rai Luba tace "ni kike cema mai dogon baki?" Rahima zatai magana Siddiqa ta tashi ta shiga tsakanin su tace "me haka fada zakuyi kunsan dai ba'a gida kuke bako" da sauri Rahima tace "toba itane tafara tonana ba, kuma wlh kika kara saina daddakaki" azuciye Luba tabi gefen Siddiqa dake kokarin musu magana ta fizgi rigan Rahiman tace "daddakani ingani fitsararra mara kunya" hannu Rahima tasa tana bubbuga hannunta data rike mata riga ta juya ido tareda murguda mata baki tace "rashin kunya kunun tsamiya kinsha nasha, kumani kisake ni wlh amalala kawa........." bata karasaba tahada ido da Sameer daya fara saukowa daga stairs idanunshi kanta, Luba dabata lurada Sameer ba tafashe da kuka dan kalman data tsana kenan koma meya hadasu da Rahima inhar tafadi mata haka tosaitai kuka danta dade bata dena fitsarin kwance ba Rahima datake kanwata tarigata denawa ita daga baya tadena, fashewa tayi da kuka sosai ta jijjiga Rahima tace "nice amalala" adan rude ganin Sameer yasa Rahima tace "uhm to yakuri ni saken" karan tafiya dasukaji yasa da sauri Luba tasake ta ta share idanunta tareda zama kan kujera ta saukar da idanunta kasa, kaman zai fita saikuma ya waigo hada ido sukayi da Rahiman, babu alamun wasa kan fuskarshi yanuna mata Luba data zauna tana share fuskarta har yanzu yace "say sorry, apologise" da sauri duk suka daga kai suka kalli Sameer dasukaji yay magana, kallon Luba tayi kaman zatai kuka tace "Ya Sameer itanefa tafara tonona" baice mata komiba yazuba mata wani mugun kallo da sauri tadauke kai ta kalli Luban tace "yakuri" murmushi Luba tayi akunyace ganin Sameer tace "yawuce" dan murmushi Sameer yayi ya kalli Siddiqa ganin itace mai hankalin yace "am going to the office zan dawo kafin kudawo" atare dukansu su ukun banda Rahima harda Luba sukace "saika dawo Ya Sameer" gyadamusu kai yayi yawuce yafita.

61....


Dariya Siddiqa tayi ta tashi takalli Rahima tace "muje mu dauko plates muci abinci bamuyi breakfast bafa" washe baki tayi ta ballama Luba harara sukai kitchen tareda Siddiqa suka kwaso plate suka fito pepper soup tadeba tadawo falo tafaraci itakuma Luba ta debo rice da stew da katon chicken tanaci, saida Rahima ta shanye pepper soup dinta tatas sanan ta tashi tazo kaman zata wuce ta dumbuzo naman Luba ta arce aguje tai sama aguje Luba tabita tace "wlh kibani kayana" tsaki Siddiqa tayi dan tagaji da rabasu, Zeena uwar zigi ta daga murya tace "karki raga mata Luba ki karairayata" kukan Rahima sukaji daga sama saiga Luba rikeda namanta tana dariya Siddiqa ya kalleta cikin fushi tace "saina fadama Abba tunda biyema Auta kike kuna hauka" zama tayi kaman zatai kuka tace "ita tafara ai" Siddiqa batace mata komiba tacigaba dacin abincin ta.




Office dinshi ya shigo yana kokarin bude office dinshi da ID dinshi wani soja yazo ya saramai yace "Sir Marshal na kiranka" fasa bude office din yayi yay office din Marshal, shiga office din yayi tareda saramai. "Sir" yakame, murmushi Marshal yayi yace "mekake yi a office ango?" kasa magana Sameer yayi kanenshi duk sun gama bazashi aduniya, murmushi Marshal yayi yamikamai wani envelop yace "ga wanan gift dina kenan sanan kabar mana office dinmu mun baka hutun kwana talatin aje asha amarci lpy, bye bye" Marshal yafada cikeda tsokana yana kallon fuskan shi akunyace Sameer yay dan murmushi yace "thank you Sir" gyadamai kai Marshal yayi yace "oya bye bye nace don't keep madam waiting" juyawa da sauri Sameer yayi yafita daga office din yasauka kasa yay wajan motarshi, wacce yagani jingine da motarshi yasa ya daure fuska yawuce yazagaya yabude motan ya shiga da sauri tazo tawajen tarike kofan kaman zatai kuka tace "wait Lieutenant please" tsayawa yayi batare daya kalleta ba, ahankali tace "naji ance kai aure" key yasoka amota yace "and??" irin tambayan nan nakidana matsala dahakanne, girgizamai kai Aliyah tayi gwanin ban tausayi tace "came all the way here just to say congratulations, agaida madam" gyadamata kai yayi kawai batare daya bata amsaba ya ja motar da sauri tasaki kofar ya maida yarufe a binshi, shifa mutum ne da inbaiso baiso Aliya kuma takasa gane hakan, gida yaje dudda Ummi bata kulashiba haka yakaraci zamanshi agidan yabar gidan around 5, tunda yy parking yakejin hayaniya girgiza kai yayi cikeda takaici yawuce yay ciki bude kofa yayi ahankali hakan yasa duk sukai shiru Rahima na share hawaye, tana ganinshi ta nemi waje ta zauna gaisheshi dukansu sukayi Siddiqa tace "zamu tafi Ya Sameer yamma tayi" murmushi yasakin mata ita kadai ne mai hankali cikinsu yaciro kudi daga aljihunshi yamika mata kin karba tayi yamata mugun kallo ya harareta yace "thanks for coming, muje nasa amaidaku gida" da sauri tace "a'a wlh Bala direba yakirani yana waje wai yana jiran mu" gyadamusu kai yayi ya kalli su Zeena dake kallonshi yadaga musu hannu yace "bye" washemai baki sukayi sukace "bye Ya Sameer" sukai hanyar fita fashewa da kuka Rahima tayi ta tashi zata bisu dan duk maganan nan da akeyi tana zaune ganin zata fita da dan rigan jikinta iya guwiwa yasa Sameer yakirata bawasa. "Rahima" da sauri tajuyo, "jekidau hijab" wani irin murmushi Siddiqa tayi aranta tace "Alhamdulillah finally Rahima ta auri wanda zai gyara ta" juyawa tayi da gudu tai sama Sameer biyeda ita dakinta ta shiga ta dauko hijabinta tasaka sanan ta sauka kasa da gudu tana kuka hargate tarakasu tana musu bye bye tana kuka, Luba dariyan mugunta ta dinga mata dama dama Zeenatu ma tadanji tausayinta koba komi akwai soyayya a tsakanin su rashin kunyanta dama kesa suji sunajin haushinta, saida taga sun bace sanan tajuyo tadawo ciki tana kwalla tai sama dakinta ta shiga ta kwanta, saida taji ana kiran magrib sanan ta tashi ta shiga bayi wanka tayi tafito daure da towel ta shirya tsaf tasa wata rigan baccinta daya tsayamata a guiwa yanada tsagu on each side, jin cikinta naciwo yasa tadau magani tasha ta kwanta ta lumshe ido, she is bored and lonely batada waya bamatasan wace duniya wayarta yakeba, babu abinda ke mata dadi gatanan gatanan ne, inhar tana tareda Mummy ta ba'a tabaji tai ciwon maraba dazaran zata fara Mummy ke bata tramadol da sauran kwayoyi ciwon yabace bat.
Lumshe ido tayi ta gyara kwanciya bacci na neman kwasheta, knocking akayi da sauri tabude ido Sameer ne yana sanye da jallabiya fara da alamu daga masallaci yake, tashi tayi ahankali ta zauna tana wasada yatsunta, ahankali yace "cramps din yadena?" girgixa mai kai tayi ahankali tace "yanayi sosai, please ka kiramin Mummy na tabani maganin datake bani ins......" kasa karasa maganan tayi ganin mugun kallon dayamata ta saukar da kanta kasa juyawa yayi yafita hakan yasa takoma kan gado ta kwanta takasa bacci tarasa meke mata dadi ita kadai she feels idan da zata sami yabun nan tasha all this tsoro bakin ciki da nauyi da zuciyan ta kemata zaitafi ta tashi gobe da farin ciki, filo tarike gam gam tana kallon kofa har shabiyu nadare takasa bacci, ahankali ta saki filon ta tashi tabude kofa ahankali tafito, falon duhu harya kashe wuta, da hasken dakinta takarasa har gaban dakinshi tasa hannu tabude kofa ta shiga ciki ta mayar da kofan tarufe ta tsaya awajen tasakin mai kuka dan tarasa yanda zatayi ita takasa bacci ita kadai, kunna bedside lamp yayi dakin yay haske yana kwance ya lulluba da bargo babu riga ajikinshi, kallonta yayi baice mata komiba, saukar da kanta kasa tayi tacigaba da kuka atsaye cikin kuka tace "ni nakasa bacci, am scareddddd" wani mugun kallo yamata saikuma ya lumshe idonshi yadaura hannunshi akan goshinshi, dan dagokai tayi ganin ya lumshe ido yasa ta tahoda sauri tahau gadon ta tafi chan karshen gado ta kwanta, jin alamun kwanciyan mutum yasa yabude ido yajuyo ya kalleta harta rufa da bargo tana share hawaye, yace "ninace kizo ki kwanta, zoki fita" fashewa da kuka tayi taki tashi, tsakin takaici yayi yasa hannu yakashe wutan dakin yarinya dukta zamemai matsala, takai almost 15min kuka take amma mara sauti sanan tashare hawayen tass ahankali ta matso kusadashi sosai sanan ta sauke wani ajiyan zuciya, jinta matso kusadashi yasa yajuyo ware ido tayi atsorace tai yunkuri zata koma baya yaka hannunta yace "mesa kikeson zuwa jikina?" girgiza mai kai tayi tace "am scared haka nake kwana kusada Mummy" murya chan kasa har lokacin bai saki hannunta ba yace "am I Mummy?" girgiza mai kai tayi, ahankali yace "who am I?" murya chan kasa ta kuka tace "Yaya Sameer" ahankali yace "good you know, I'm Sameer and banson mace na kwanciya kusada ni today is the last day, kikazo dakina da daddare gobe saikinsha mamaki understood?" gyadamai kai tayi ahankali, hannunta yasaki yace "ki matsa" matsawa tayi baya kadan duk sukai shiru, Rahima kaman wacce keda wata cuta takasa bacci wuraren daya tasake matsowa ahankali gab dashi babu wani distance amma bata bari jikinta yataba nashiba sanan ta lumshe ido tafara bacci.







Da asuba shiya fara bude ido yanda yaga yarungumota gabaki daya saida yaji tsoro kaman wata yar jaririyanshi da sauri ya saketa yakoma baya, tashi yayi batare daya kalleta ba yawuce yashiga bathroom wanka yayi ya shirya yawuce mosque sanin bata salla yasa bai tadata ba saida gari yadanyi haske yadawo har lokacin bacci take, girgiza kai yayi kawai sanin batai bacci dawuri ba ga uban kukan data dinga yi saisa bata tashi dawuri ba, shiryawa yayi tsaf cikin sport wears yafita morning jogging.


Around 8 na safe Mummy tafito a shirye tsaf riga da skirt tasaka na kanti sanan tadauko wani after dress tasaka tareda saka boturan gabaki daya bazama kagane me tasa acikiba tadauko wani milk color babban gyale ta yafa, Abba tasamu a falo da yaran yanashan lip tea a cup bairiga ya shiryaba dan yau yanaso zaije aiki, ganin ta shirya yasa Abba yace "wife badai gidan Sameer zaki this early morning ba" dan kallon haushi Mummy tamai tace "saikace wata mara hankali, saloon zani kasan layi akema matan daganan kuma zan wuce gidan babban aminiyata Bara'atu saina dauketa mutafi gidan Rahima tare" ahankali Abba yace "ok okay tom shikenan agaidata inkinje" bata amsashi ba tai hanyar kitchen inda yaran ke girki hannu tamika ma Zeena tace "ke bani santana leda nan" farar leda Zeena tamika mata tana kallon fuskan maman nata tace "Mummy wai menene ke damunki bakida lafiya ne? You look somehow kuma idanunki sundan yi ja sun kumbura kaman wacce tasha kuka" dan taba
Showing 105001 words to 108000 words out of 212889 words