ta taso tazo inda yake tace "what can we get for you young man?" ajiyan zuciya ya sauke yace "aahhhmmm" yama kasa magana dan for real sunan kunya yakeji inzai fada, ko gane hakan matan tayi tace "we have different breziya for your wife, sisters, cousins and girlfriend, Bayan Dr sukabi har zuwa wani daki datake cikin ward din, dakin gadaje guda biyar ne ciki anbata wani gado dake kusada windo, tsayawa yayi akanta yana kallon karin ruwan da ake mata tana sharban bacci Dr dake kusada shi yace "tai bacci sabida amayar da komi na cikinta damukasa tayi dazu, as for visit dinta tunda kaika kawota signature dinka mukedashi you can come anytime kaduba ta, banda kai kuwan babu wanda zai iya zuwa dubata unless ita tai requesting wani nata yazo, saikuma idan tana 5th phase na treatment dinta zamu gayyaci yan uwanta suzo su ganta, karka damu in sha Allah sister ka ta kusan dena shaye shaye har abada" hannu Sameer ya mikamai yace "thank you so much Dr, zan wuce dare yayi" gyadamai kai Dr yayi yace "yeah, gud night Lieutenant"gyadamai kai yayi yajuya batare daya kalli patients din wajen ba yawuce yafita, marfin motarshi yabude zai shiga wata nurse daya daga cikin wayanda suka gungurata zuwa ciki tafito da sauri tace "Sir wait please" harya bude kofan motan ya tsaya juyowa yayi da sauri ya kalleta, karasowa wajen tayi tana murmushi tace "Sir actually naga baka kawo sister ka da komi ba, and normally I am the one incharge of kayan su da abubuwan amfani su" anatse yace "I tot kuna basu uniform me kuma take bukata?" yay maganan da zuciya daya dan baisan me kuma suke bukata ba, murmushi nurse din tayi tace "actually yes bama bukatan kaya dan uniform suke sawa, but yakamata adan taho da jaka dake dauke dasu pants, bra, singlet, pad kasan mace ce she needs all of this" dan lumshe ido yayi dudda maganan yazo mishi bazata amma saiya danne yace "ohh kuna sayarwa ne anan?" wanan karan kyalkyacewa da dariya nurse din tayi ta girgixa kai tace "a'a bamu sayarwa, but in kafita across the street akwai wani super market that sell all ladies wears."we have different breziya for your wife, sisters, cousins and girlfriend, we also have panties, normal pant, g-string, lace and shorts, we have disposable pants you know, ladies use it during their monthly period is easy" da sauri yace "give me normal pant and bra, and the last one you mentioned, disposable pant" da sauri matan tace "okay okay, what size kakeso?" dan kallonta yayi to shi wani size zaice mata yay shiru ganin haka yasa matan tace "okay I get baka san size dinba, what's the age of the lady?" ahankali yace "20" da sauri tace "okay oka, is she bobby? Ko batada girman nono sosai hakan nan?" dan kauda kai yayi yama rasa mezaice mata da kyar ya tattaro yan kalaman bakinshi yace "ammm Big, I.....g...guess" da sauri matan dake kallonshi tace "okay manyan nono kenan takedashi?" gyadamata kai kawai yayi batare daya kalleta ba, section din breziyoyi tawuce tana surutu tace "nagane irin yaran nanne dasuka taso sunada girman nono" tai maganan tana ciro wasu fine manyan breziya masu bala'in kyau lace dinsulace dinsu hadaddu ta dagomai su tace "kaman wanan zasu mata ko dan kace she is 20, wanan ne daidai size din irin yara yan 20 dinan masu manyan nono" da sauri yadauke kai batare daya sake bama bra din second look ba tareda gyadamata kai, hakan yasa tace "gudanawa zansa?" rasa mezaice yayi yace "just put plenty" dariya matan tahau yi dan tasan wanan bakon siyan breziya ne hakan yasa tasaka dozen guda 12, pant kuma due to age datai amfani dashi tasamata yan daidai 2 dozen guda 24 kenan, tasaka different design na singlet 7, sai disposable pant tasaka 30, tasa mata short guda hudu, saida tagama hadawa tace "Sir i have pad o in kanaso oyinbo pad, daga kasan waje aka kawosu no matter yanda sister ka keda heavy flow this pad zai jure, is very fine, and cotton ne to make mai amfani dashi more comfortable" batare daya kalleta ba yace "add it also" saka kwali bakwai tayi sanan ta kawomai, ya kalleta yace "do you have cream, shower gel da toothpaste da sauran su?" da sauri ta gyadamai kai takoma tahado duka sanan tada sauri ta gyadamai kai takoma tahado duka sanan ta kawo tamai bill almost 55k dan pant da bra masu tsada ne tasaka mai komi aleda ya karba tareda biyan kudin yafito yana kalle kalle ko akwai shagon dazai samu yasai jaka, ganin babu wani shago yasa yabude boot din motarshi wata babban bagpack na sojoji ya ciro ya ijiye ledan kayan agefe, zage zip din jakan yayi ya zazzage abubuwan ciki wanda suke yan tarkace ne sanan yadau ledan kayan yatura ciki ta shiga sanan yazage yadau jakan ya rataya a kafada ya rufe boot din sanan yadawo motar ya ijiye jakan adayan kujeran yatada motan yakoma wajen yana shiga a reception yaci karo da nurse din bata jakan yayi yace abata tamai godiya sanan yajuya yafito ya shiga mota yabar wurin saida yahau kan titi sanan ya kalli agogo karfe shadaya da kusan minti shabiyar, wayarshi yaciro yay dialing number Abba dan bazai iya komawa gidan ba dare yariga yayi saidai da safe ringing biyu aka dauka muryan Mummy yaji tace "Lieut ka kaita kana dawowa ne?tai maganan tana fita daga jikinshi tana kama hannunshi tarike gam kaman batason akwace matashi tana kallon fuskarshi, gyada mata kai yayi yace "yes am just coming back" yana shiga cikin falon yana magana, zama yayi kan kujera ta zauna kusadashi har lokacin tana rikeda hannunshi, juyowa yayi ya kalleta yace "ina Ummi?" ahankali tace "tana dakinta tayi bacci tuntuni" dan murmushi yamata ganin yanda take bala'in murna ganinshi yace "what about you mesa bakiyi baccin ba? Kina kallo ko?" da sauri ta girgiza mai kai tace "a'a wlh yayan mu, kainake ta jira kadawo, sabida karnai bacci ne yasa na kunna kallo inayi" dan gyadamata kai yayi yace "get me something to eat am hungry, no fara kawomin ruwa cus am thirsty" da sauri ta takeshi ta tashi taje fridge bottle water tadauko tai kitchen tadauko tray ta cup sanan tafito falon tadau bottle water ta daura akan tray din tadawo falon ta ajiye mai kusada shi kan kujera sanan takoma kitchen tadauko plate da spoon dawani tray tazo dinning dama abincin shine kawai a warmersdin wajen, biryani rice akayi sai cowhead pepper soup da zafinsu sabida warmers din dasuke ciki tasamai spoon akai sanan tamaida warmers din tarufe duka tadauko tray din tazo falon tajawo center table zuwa gabanshi tadauramai tray din akai tace "gashinan yayan mu" hannu yamika yadau plate din abincin from tray ahankali yace "thanks little sis", tray din bottle water dayadan sha tacire tadaura kan center table din sanan tazauna kusada shi tana kallon film dinta bini bini tadago kai ta kallai saitai murmushi tacigaba da kallonta wani irin dadi da mugun burgeta yake in yanacin abinci, komi nashi anatse, ayangance kuma duk dadin abinci anatse yakeci, ahaka harya gamacin abincin kallonshi take, yaci sosai kadan kawai yarage dan once yakoshi baya iya tursasa kanshi yaci abinci kuma, ajiye plate din yayi kan tray yadau ruwan shi dake cikin glass cup yakarasa shanyewa sanan ya ijiye yana kallon film din India daketa aiki dan tuni bacci yay awon gaba da Asiya dake ta kallonshi, cikin bacci ta daura kanta ahankali kanta daura kanta ahankali kan kafadar shi hakan yasa yajuyo ya kalleta ganin tai bacci yasa yadaga kanta daga kafadarshi. "Asiya" yakira sunanta, ahankali tabude ido ta kallai yace "go and sleep" murmushi tayi tana share idanunta da bayan hannu tace "Yayan mu nifa ba bacci nakeji ba" daure fuska yayi yace "go and sleep is late already" tashi tayi ahankali zatasa hannu tadau kayayyakin dayaci abinci dasu takai yahanata yace "don't worry, jeki kwanta nizan kaisu kitchen dakaina" gyadamai kai tayi kaman zatai kuka tace "gud night" gyadamata kai yayi batare dayace komiba ya jingina da kujera yana kallon TV tunani ne fall a ranshi, yakai almost 15 minutes zaune shi kadai afalon sanan yatashi ya kwashe su plate din yaje ya ijiye a kitchen sanan yafito ya kashe su TV da wutan dakin yarufo musu kofa yatafi flat dinshi wanka kawai yayi yay shafa'i da wuturi ya kwanta sai bacci.Da azuban fari yatashi wanka yasakeyi ya shirya tsaf cikin jallabiya yawuce masallaci bayan yatada mai gadi, around 6 ya shigo gidan ya wuce flat dinshi ya chanza kayan shi zuwa sport wears dinshi yadau towel ya rataya awuya yafita jogging sai around 8 yadawo zufa yagama wanke shi flat dinshi yayi yay wanka ya shirya tsaf cikin uniform dasukamai mahaukacin kyau sai uban kamshi yakeyi yafito rike da car key dinshi da waya yay flat din Ummi da sallama ya shiga Ummi na zaune kan kujera tana lazimi Asiya kuma tana dinning itada mai aikinsu suna jera breakfast akan dining tana hangoshi tun kafin ma yagaida Ummi ta taho da gudu, hannunshi takama tarike cikeda murna tace "Yayan mu ina kwana, kasan menene?" girgixa matakai yayi yana tafiya tana biyeda shi tace "yau nina hada breakfast namana abinci mai dadi" dan kallonta yayi yace "kin mana jagwalgwalo dai" da sauri tace "wlh a'a na iya girki sosai fa yayan mu, dan Allah kaci kaji, zomuje kaci" ahankali yace "ok jeki karasa abinda kikeyi, bari na gaida Ummi am cominggyadamai kai tayi cikin wani irin murna tajuya tai dining shikuma yawuce inda Ummi kenan zaune, akusada ita ya zauna ahankali yace "good Morning Ummi" fatiha Ummi ta shafa ta kallai tace "morning soja na" kafin tace "wai wat have you been up to kwanan nan ba'a ganinka sai safe, u come back late hope everything is fine awurin aikin kako" gyadamata kai tayi yace "everything is fine Ummi na" ahankali tace "shikenan ubangiji Allah ya taimaka, yakare ka yakuma baka sa'a kaji" murmushi yayi cikeda jin dadi yace "Ameen" Ummi tace "tashi muje muyi breakfast Asiya tahanani yin komi wai ita zata mana breakfast" baice komiba suka karasa dinning din, kujera yajama Ummi zama tayi sanan ya zauna shima yana daddanna wayanshi dayaji tai karan shigowan sako, budewa yayi number Abba ne yaga yamai message hakan yasa yabude sakon.
_"Lieut is Maryam, wai I mean Mummy su Siddiqa ne, Alhaji condition is critical to the extend kusan Dr shima kwana yayi agidan nan sai dazun nan yatafi yaje yayi wanka ya shiryo yadawo, b.p shi yay high sosai, tunda safen nan daya tashi sunanka kawai yaketa kira, please nasan mun takuramaka da yawa, amma please in kanada chance come and see him kafin kaje wurin aiki dan bansan mezai fadama ba yaki fadi mani, sai kazo"_
Ajiye wayan yayi kan dinning bayan yagama karanta sakon daidai Asiya takawomai breakfast dinshi.[

[6/16, 7:58 AM] Marsy😘: Duk wacce ta karanta littafin nan batare data biyaba van yafeba, maiso should chat me up a watsapp 07012181461 M Shakur
kai tayi tace "ni bansan kuba, gida zani wajen Mummy na, waya kawoni nan eh?" dan dariya Nurse din tayi tace "muje kifara wanka tukunna saiki tambayi Dr waya kawoki, tashi tashi kinga duk sun tafi" fashewa da kuka sosai Rahima tayi taki tashi hakan yasa Nurse din tace "okay o u asked for it" fita tayi ko minti daya batayi da fitaba tadawo dakin dawasu manya manyan mata kaman samudawa guda biyu, an gasu da shegen kiba gasu da shegen tsawo fuskarnan babu alamun rahama ko digi aciki suna sanye da kayan security da aka rubuta Binta ajikin daya, na dayan kuma Asabe, da sauri suka dumfaro Rahima hakan yasa tawani yi tsalle ta dirko daga kan gadon jikinta na rawa sosai tace "wlh zanyi, zanyi Allah kuwan" ta juya tana kokarin zage zip din riganta takasa hakan yasa nurse din ta tayata, ahankali taja rigan kasa yarage daga bra dai underskirt juyowa tayi ta kallesu ganin duk suna tsaye akanta basu shirya fitaba yasa yafashe da kuka sosai ta kwance hook din bra tacire ta ijiye batare daya juyo sun ganta ba, tadau towel din ta daura sanan ta tsugunna taja skirt din kasa, matar tace "good, ga bathroom slippers nan saka mutafi" sakawa tayi ahankali tana kuka mara sauti sanan matar tace "muje" tai gaba Rahima na binta abaya sai samudawan biyu abayanta suna biye dasu har zuwa wani dankareren bathroom mata sun cikashi suna wanka a opening wajen, wasu kuma na wanka a cikin bayin da dan shower cloth ne aka rufe kofan, wajen wani boxes haka dasuke jere abango nurse din takaita an saka tag din sunanta ajiki Rahima, ta tsaya tace "this is your box, zaki samai any password da kikaga dama, anan shower cream dinki, soso, brush and toothpaste suke, so now open it kiciro brush, da toothpaste kifarayi sanan ki dauko soso da sabulu ki shiga bayi kiyi wanka idan kuma anan zakiyi duk zaki iya" cikin fushi Rahima tace "Allah ya kyauta nai wanka agaban mutane" murmushi nurse din tayi batare datace komi ba, hawaye ta share tabude box din taciro brush da toothpaste tai wajen wash hand basin, brush tayi tass tagama sanan ta mayar tadauko soso da gel din wankan tai wajen bayi shiga tayi ta gyara labule ta shiga wanka, dudda bayin is very neat but kyama ya dinga bata danjun warin different sabulu da different mutane takeyi ko minti biyu batayi cikiba tafito daure da towel takaraso inda nurses din suke suna jiran ta mayar da sosin tayi sanan ta rufe nuser din tace "saura password" wasu nambobi kawai ta danna nurse ba tace mata komiba tace "mutafi" suna biye da ita suka koma ward dinsu, jakanta da Sameer yabasu jiya nurse din tadauko, wani black bra mai kyau ta ciro ta ijiye mata akan gado, da black singlet, sai wani black pant da cream ta ijiye, sanan tadauko new uniform dinta baby pink ne uniform din dakeda wasu irin Zane zanen abubuwa ajiki bakake, sai musulmai za'a basu wani dan karamin Black hijab iya kirji, but sawan in kaga damane da hula, sai black rubber crock shoe da nurse din takawo size 37 dan tun jiya datana bacci suka gwada mata sukaga yamata, rigan mai V neck ne daya tsaya daidai iya cinya sai dogon wando da baida shape an saki wandon, bayan rigan akwai number ajiki da suke amfani dashi wajen gane patient, number last two digit din hospital number da aka bakane, sanan digit din shine number gadonka, sanan number dake jikin riganka, suna hakanne da boye info din patient koda wani zaizo, haka akomi basa addressing patient da suna sai number, warware rigan Rahima nurse din tayi taga 16 ajiki tace "u are number 16, dagayau sunanki 16" wani kallon ranshin kunya Rahima tamata tace "sunnu ubana yaushe kika yankamin ragon" murmushi kawai nurse din tayi dan sunsaba da wanan halin na patients nasu rashin kunya kuma ka'ida ne a rehab centre din babu duka duk nurse din data daki wata patient kodakam patient dinne tafara dukansu inhar ta mayar da martani to tarasa ajikinta, saisa awajen Binta da Asabe ne kawai are in charge su hukunta wasu su dinma basayi dan ganinsu kadai yana firgita patient, ajiye mata komi nurse din tayi kan gado tace "get ready number 16 kafin naje nadawo" tajuya zata wuce cikin tsananin kunan rai Rahima tace "kece dai number 16 malama bani ba" ko juyowa Nurse din batayiba tabude kofa ta fita, Rahima tabi sauran yan dakin da kallo dake kallonta suna shiryawa ta murguda baki tace "bashi ko tara malamai?" taja tsaki ta finciki pant din batare data cire towel ba ta saka pant din tana karya tag din jikin pant din dake nuna sabone, fess pant din yamata sanan tadau wandon makarantan tana warware wa ta kalli fadin wandon fashewa da kuka tayi cikin fushi sosai tace "angaya muku ni matsiyaciya dazansaka wanan burgujejen wandon dakika dinga da kyallen tatan kamu? Bazan sakaba din" tajefar da wandon kan gado tana kuka sosai.
Inkika karanta batare dakin biyaba, Allah ya isa, chat me up on WhatsApp 0701218146137.





Daukan wandon Binta tayi tamika mata babu alamun wasa tace "sakashi" hawaye ta shiga sharewa tasaka wandon ahankali sanan ta warware towel din tadaura kan kafada ta dauko bra din tasaka, yamata daidai amma cups din bra sun mata kadan sosai hakadai tasaka tana tsaki almost half of her boobs sun taso waje, singlet din tadauka tasaka hakan sai yay balancing abin sanan tadau rigan tasaka tana kuka sosai, tazauna ta saka takalmin ta daure, daidai nurse din ta shigo tace "gud girl saura hijabin" cikeda tsiwa tace "baza'a sakaba din" da sauri nurse din ta daga hannu tace "maida wukan ba fada bane, dole dai kizabi daya ko hijabi ko hula, ga bakin hulan nan dukna hado miki, yi maza ki saka muje" juyawa tayi ta harari hulan kafin ta dauka tasaka ya bala'in yimata kyau, tai kyau sosai akayan bana wasaba, tai yar charas yar karaman nan nata aciki, nurse din tace "gakoshi kinyi kyau oya hada kayan tsaf ajaka muje na nuna miki wajen kayanki danke new comer ce daman saisa muka taru akanki, hada kayan tayi tana share hawaye sanan ta tashi sukaje har gaban dankareren wardore din wajen tanuna mata bangarenta ajiya kayan sukayi suka juyo, nurse din ta kaita har dakin detox babu kowa adakin, wani machine datagani mai wayoyi ajiki yasa da sauri tace "me za'amin anan wurin? Wai menekeyi anan ne?" ganin yanda tarude tana kallon machine din yasa nurse din tace "calm down dakin detox ne nan?" da sauri tana kwalalo manya manyan idanunta tace "detox? Mekuma detox?" ahankali nurse din tace "let's just say wankin ciki za'a miki" tura nurse din tayi tareda kwala ihu tace "uwar me cikina yayi da za'a wanke min, kasheni dai zakuyi, wayyo Allah na Mummy" ta fashe da kuka sosai tana turasu zata fita amma suka ki bata dama daidai wani Dr yafito daga wani daki yana yarfe
Showing 60001 words to 63000 words out of 212889 words