kwana yauba dan yan interior company nan nagidanshi a auna nan a auna chan anata kawo kaya, he is so worried akan Ummi dake fushi dashi, knocking kofarshi akayi hakan yasa ya kalli kofan tareda rufe system dinshi yace "common in" bude kofan akayi Noor ne da Muhammad suka shigo duk sunamai murmushi saikuma yaga matayen su rikeda yaransu a hannu sunci gayu hakan yasa yatashi kafin yaga Mu'az ya shigo rikeda wani cake da aka rubuta happy birthday ajiki da happy married life ga uban balloons, dan zaro ido yayi like wats all this, maida kofan Nabila tayi tarufe Mu'az yakaraso ya ijiye fine cake din kan table dinshi tareda kunna fireworks din hakan yasa dukansu sukahau mai waka. "happy birthday to you, happy birthday to you, Happy birthday to Yayan mu, happy birthday to youuuu, hip hip hurray" sukahau tafi, murmushi yayi yazagayo hannu yasa yakarbi Princess daketamai dariya Nabila tace "ina yini Ya Sameer" ahankali yace "lpy lau" sanan ya kalli jaririyan Fadila ya shafa kumatun ta yace "babygirl you came to my office today" duk dariya akayi Fadila tace "happy birthday yayan mu, ina yini" ahankali yace "Alhamdulillah" sanan yanuna musu dogon kujeran office din yace "ku zauna" sanan ya kalli Noor da Muhammad dake tsaye yace "ku zauna" zama sukayi kan kujeran dake gaban table yanunama Mu'az stool yazauna shima kafin ya koma kan kujera ya zauna rikeda princess yay murmushi tareda kallon cake din yace "I've forgotten yau birthday dina ma" yasake murmushi sanan ya kalli Noor yace "thank you guys" akadanyi shiru, ahankali Noor yace "Yaya Sameer, I came here we all came here not just for this" ya nuna cake, yace "Ya Sameer tun ina dan karami I watch how you live your life akan gaskiya dayin abubuwan gaskiya, one thing dana sani kanka haryau har gobe shine you don't just do things anyhow kome kayi I know akwai reason behind it, Ya Sameer ko prostitute today kace zaka aura I will support you dan nasan kasan me kakeyi, I trust my brother and I stand with you in every step you take, worry not okay, Ummi zata sauko itama I assure you this" ajiyan zuciya yasauke yana kallon cake din kafin ahankali yace "there's more to wat am doing ku kannai nane dole ma sanar daku, banso iyaye susan maganan dan ba hurumin mu bane mutona mata asiriba is left for Abban su should find out dakanshi" labarin Rahima yashiga basu tatas, duk dakin dama Fadila da Mu'az sune masu saurin kuka saida sukayi, Sameer yace "I just see Rahima kaman kanwar mu su Asiya and Yusra, I look at the whole case like look at Princess, ga babygirl all of them are children nobody knows tommorow, lemme save this girl dan nima inada kannai da y'ay'a mata, and if by saving her from that wicked is by marrying her am ready to do it, shikenan" tasowa Mu'az yayi da sauri yafada jikin Sameer yahau kuka, ahankali Sameer yay patting bayanshi yace "kaga nahanaka kuka u see princess namaka dariya" dagokai yayi ahankali ya kalli yayan nashi yace "Ya Sameer I want to be like you when I grow up, u truly have a heart of gold" kanshi Sameer ya shafa yace "stand up jeka zauna awurinka" tashi yayi yakoma yazauna, Muhammad ne yace "to yaushe zakaje ka daukota daga rehab? Inyazo ta dinga zuwa as an outpatient saisu dinga bata appointment" ajiyan zuciya Sameer yasauke yace "Ummi tace nadaukota but yau ana zuba funitures, am planning gobe zan daukota" gyadakai Muhammad yayi da sauri Nabila tace "Ya Sameer ni banma gantaba but Allah yadauramin sonta already and I promise you zamu riketa as a sister kuma amana batare any stigmatisation or abu makamantan hakaba ko Fadila" gyadamata kai Fadila tayi tana share hawaye, Nabila tace "but inaso ka daukota da safe, ka kawota gidana ko Fadila, we call mai lalle da saloon agayara mata kai, da daddare saimu kaita dakinta, we have to make it special I think we should throw a party ko baby" ta tambayi Noor, kafin yabata amsa Sameer yadan yatsine fuska yace "No banson party, banson anything noise" tasowa Fadila tayi tazo wajen Yaya Sameer din tace "bamu kudi, we need to get kayan dazata sa ready gobe" Nabila najin haka ta taso itama tazo tace "yauwa kin tunamin yarinya ranan bikin ta bazata saka tsofaffin kayaba, Ya Sameer akwatinta fa" dariya Noor yayi yace "yauwa ku damai dan yayanmu zai iya ya share komi babu ruwanshi" yanda sukamai chaa aka yasa yadau wallet dinshi yabude yaciro Atm card yamika musu yace "gashi, pin 5474" ihu duk akayi cikeda murna Noor yace "ehen let's cut cake and feed yayan mu is his birthday" yanda sukamai hayaniya a office yasa yace "wai ya akayi aka barku kuka shigo Barrack dinan?" da sauri Mu'az yace "cha musu mukayi we are lieutenant Sameer Simran Sameer family and today is your birthday we are giving you a small surprise" girgixa kai yayi suka shigo gutsuro cake suna bashi har yasamu da magrib ya tarkatasu suka tafi.
Washe gari!
Daren jiya bakaramin fada Mummy da Abba sukayi ba, tun yana ganin abin nata shirme harsaida yace mata waito me danna auramata Sameer me eh, shima yamata kacha kacha ganin ya shareta hakan kuma zaifi jawo mata olla dan tanason jin information daga gareshi yasa tasameshi safiyar yau tabashi hakuri sanan ta tambayeshi ya ake ciki yanzu, yace mata kampanin interior sungama saka mata kaya duk wani kayan bukata data sani tundaga kan kitchen dining labulalye da sauran su sun saka, dama quotation din dasuka min nakomi was 11.9m, nabasu 8m, to inaso anjima zan basu sauran kudin, Sameer yacemin zaije Rehab Centre yadauko ta da daddare zanje gidan nafadi mata dakaina na aurar da ita" da sauri Mummy tace "zamuje tare nai kewan yarinya na" dan shiru yayi kafin yace "no tafiyan namiji daban naku na mata daban, idan uba yatashi zaije gidan yarshi shi kadai yake zuwa" shiru Mummy tayi kafin ta gyadamai kai tace "shikenan gobe ni naje naduba gida idan da gyare gyare nayi" kudi Abba yaciro dayawa yabama Mummy gashi kimata siyayya sanan yafito tareda kwallama Siddiqa kira tafito yace "yauwa kije dakin Rahima ki tattara yan kayanta zan kawo miki babban trolley na, da school books dinta kihada komi kikai motana, make sure u pack anything dakikasan tanaso fa" da sauri Siddiqa tace "to Abba" ta shiga dakin shikuma Abba yashiga dakinshi yafito dawani babban jakan Lv yashiga dakin yabama Siddiqa tahau aiki, ganin batasauri yasa yashiga tayani gwanin ban sha'awa Abba is just so happy, jiya harda sallan dare dan gani yake Allah gata yamai daya bama yarshi dake shaye shaye kamilin namiji irin Sameer.
***
Wuraren 11 na safe yay parking motarshi agaban rehab din batare da security sun bari yay parking acikiba ya leko yace "Sir sorry, we are celebrating 20yrs anniversary yau saisa kowa anan yake parking you can come in sir" kashe motar yayi yafito Mu'az dake taredashi shima yafito yana sanye da kananun kaya, shikuma Sameer na sanye da uniform yay wani irin asirtaccen kyau ko mesa oho, sai kamshi yakeyi, rufe motar yayi suka shiga ciki shida Mu'az dake biyada shi, compound din yagani an gyara anyi decorating da balloons black and golden, ga tables da chairs da aka zuba awajen all patient dinsu maza da mata zazzaune suna shan drinks wasu nacin abinci wasu kuma nacin snacks gawani soft music natashi, all the patients looks very happy sai hira ake, dan the only thing dake joining maza da matansu is sport randa za'ai sport other than that kuma babu saiyau da aka fitoda kowa sabida 20yrs anniversary da Hope Rehabilitation centre ke celebrating, ahankali yake tafiya yana kallon koina kaman eyes dinshi is searching for someone, chak ya tsayar da tafiyan dayakeyi hango Rahima dayayi dake zaune itada wani fair guy da naman idanunshi kenan so black tsabagen shaye shaye, tana sanye da uniform dinta na rehab saidai kanta babu kodan hulan nan data saba sawa kuma anbata taki sawane sabida an mata tsifa an wanke mata kan dama ance mata yau za'a kawo mai kitso tamata, an mata parking gashin aka bata wani pink ribbon takama gashin dashi tasaki jelan gashin dayakai har tsakiyan bayanta bakin dukya kanannade abinku da coily hair, bakaramin kyau tayiba sabida gashin mutane dayawa maza da mata anata mata magana sabida yanda tai kyau tai kaman wata little angel irin yaran yan gayun nan, tai mugun kyau, damasu biyune kadai a table dinsu tana rikeda cocktails a cup da straw keciki tana zuka shikuma yagama cin rice yana goge baki yana kallonta dan yarinyar ta masifan burgeshi kaman yasace ta yakeji yasakin mata murmushi yace "finally yau munsami normal food munci, amma kullum aita bama mutum abincin magani ewwww" yatabe baki, kyalkyacewa da dariya tayi ya mugun bata dariya dudda batasan guy dinba ita kadai ke zaune yazo yasame ta yazauna ya ijiye abincin shi yana shi yahau mata surutu.
Wani irin abu Sameer yaji yadaki kirjinshi ganin yanda take hirada wani daketa kallonta kaman zai hadiye ta kanta ba hula iska na kada gashinta, ahankali yashiga dunkule hannu kirjinshi namai wani irin zafi.
[6/30, 10:17 AM] Marsy😘: 56......
Koda suka koma gida kasa shiga falon yayi hakan yasa yawuce flat dinshi ahankali Baffa kuma ya tasa sauran yaran sukai bangaren Ummi, almost 1hr suka bata a flat din Ummi sanan suka fito Baffa da Noor da Muhammad kowannensu ya shiga motarshi dan komawa gida.
Dudda irin gajiyane dake jikinshi kasa bacci yayi, wanka kawai ya iya yowa yadawo bedroom din daure da towel a waist, he is so sad he is not happy he never wish for this to turn up like this, to Yaya zaiyi, agogo ya kalla hakan yasa yabude system dinshi dake kan bed din ahankali ya shiga Skype ya shiga kiran contact mai suna Ayaan, ringing kusan hudu kafin Ayaan yadauka yana zaune a office as usual sanye da pc, yana dauka yace "1 minute buddy" tashi yayi yacire lap coat din jikinshi ya sagale sanan yakarasa gaban wash hand basin din office dinshi ya cire hand glove yasa a trash ya wanke hannu sanan yadauko wani handy yadawo yazauna yana kallon fuskan Sameer ta screen din dayaga yamai wani iri, zama yayi tareda jawo kujeran gaba yace "wats wrong buddy?" wani irin ajiyan zuciya Sameer ya sauke ya fuzar da iska mai zafi yace "I got married an hour ago" da sauri Ayaan yace "y....ou, wait are you saying you got married today ko mekake cewa ban ganeba?" cikin wani irin cool voice yace "I got married Ayaan, dazun nan" yafadi maganan tareda dafe goshin shi, shiru Ayaan yayi yana kallonshi kafin ahankali yace "Sameer you got married, yaushe kasami yarinya, yaushe akaje neman auren har aka daura, when did all of this happen batare danasani ba? So ranan nan damukai waya all you said to me akan bakada wacce kakeso u will want to marry a matured mace soja was all a lie?" girgixa mai kai Sameer yayi ahankali yace "kaima kasan your friend never tell lies" da sauri Ayaan yace "yes I know buddy, the news hit me ne kawai with shock kagane, talk to me Sameer wats happening? Besides you don't look good at all" dan lumshe ido Sameer yayi kafin yabude ahankali yashiga bashi labarin tun ranan da yahadu da Rahima harzuwa yau da aka daura musu aure yanzun nan. Ajiyan zuciya Ayaan yasauke yace "Lord! What a story, buddy in this world akwai evil people, and your worse enemy shine wanda kullum yanama dariya yana nunama yafi kowa sonka nan ko he is killing you, wlh I pity yarinyar like sosai ta mugun bani tausayi, ka burgeni da you know the father nothing akan halin matarshi kaiba munafuki bane koba komi darajan 3 children dinta masu hankali but tasani Allah baya bacci kuma wlh saiya sakama yarinyar da looks at her as mahaifiyar ta, yarinyar dake sonta tsakani ga Allah, yanzu tunda kadauke Rahima daga gidan shikenan sai muga inda zata kara ganinta tadinga bata kayan shaye shayen, and karka damu yanda Ummi ke reacting is normal every parent will act like that, ka lallabata kaita bata hakuri trust me zata sauko, kacire damuwa aranka yanda kaga abun nan yafaru haka Allah ya tsara you can't escape okay" gyadamai kai Sameer yayi taredayin dan murmushi hankalinshi ya kwanta, Ayaan yace "to yanzu wats your plan with Rahima?" dan lumshe ido yayi yabude ahankali yace "I don't have any plans, but inaso dazaran tagama rehabilitation din tadena shaye shaye ta chanza zan rabu da ita, taje ta auri mai sonta kota cigaba da school" wani mugun kallo Ayaan yamata yace "wat do you mean by kasake ta? Baxaka zauna da ita karufa mata asiri ba, kasan inta koma gidansu me Mummy zata cigaba dayine ko daga ina zata bullo" dan jim Sameer yayi saikuma yace "okay, zan nema mata wani mijin inhar tasamu tsayayye saina aurama ta shi" wani irin murmushi Ayaan yayi baicemai komiba yace "ok, yanzu dai ka lallaba Ummi, poor Ummi tagama planning how she's going to celebrate her first son marriage amma yazo ya lalata komi" hararan shi Sameer tayi yace "get back to work bye" ya katse wayan tareda kashe system din ya kwanta yay addu'an bacci yay shiru yana tunane tunane ahaka yay bacci.
Da asubahi yatashi as usual wanka yayi yafito ya shirya cikin farin jallabiya yafito yatada gateman yawuce masallaci dan yasan Ummi zata tada Mu'az.
Wuraren 6:30 shida Mu'az suka shigo gidan, Mu'az dukya wani koma kaman mara lafiya ganin Sameer is not happy, ganin yay falon Ummi yasa Mu'az yace "Ya Sameer yau bazaka fita jogging ba?" gyadamai kai yayi yana shiga dakin, falon babu kowa sai yar aikinsu dake goge goge tagaidasu Sameer bai amsaba yayi hanyar dakin Ummi shikuma Mu'az yasami kujera yay zaman shi a falo baiso yanishi suje gaida Ummi tare dan ko kadan baiso anama Ya Sameer fada agabanshi bashi kadaiba harsu Ya Noor ma, sun tsani suga anama babban yayan su fada agabansu wani iri sukeji he can't explain the feeling, but the feeling is uncomfortable.
Sallama Sameer yayi ahankali yatura kofar dakin, hadadden dakin dake dauke da bban gado da hadaddun labulaye, Ummi na zaune kan wata Royal kujera ja dakenan ita kadai ce adakin one sitter tai relaxing bayanta tana sanye da hijabi hannunta rikeda charbi tana lazimi hada ido datayi da Sameer yasa ta lumshe ido bamatason sashi a idanunta, mugun haushin shi takeji bana wasaba, ahankali Sameer yamaida kofar dakin yarufe ya shigo yana kallonta shi kadai yasan yanda yakwshi fushin mahaifiyar shi agareshi sashi yake yaji kaman zai haukace, baida peace of mind karasowa yayi har inda take zaune ya zauna akasa, Murya chan kasa yace "ina kwana Ummi" kaman ma Ummi batasan wani hallita ya shigo dakinba haka tayi ta shareshi tacigaba dajan charbinta, jitayi zuciyarshi na kumfa Ummi maisonshi dake kula dashi kullum hakane yauke fushi dashi tamaki amsa gaisuwan ta, ahankali yasa hannunshi dakedan rawa yakama hannunta data rike charbi dashi, wani mugun kallo tamai batare data cemai uppan ba bakinshi narawa sosai yace "ki...yafemin....Ummi" dan gyaran murya yayi danji yayi muryanshi na dishashewa yace "I'm sorry Ummi, please ki yafemin" fizge hannunta tayi daga nashi tacigaba dajan charbinshi ahankali ya kwantar da kanshi kan kafafunta wasu irin hawaye masu bala'in dumine suka shigo zubomai, yakai almost 5min ahaka sanan yadago kanshi ya kawad da fuskanshi gefe yasa hannu ya goge hawayen tass, sanan ya kalleta da idanunshi dasukai ja sosai yace "kiyakuri Ummi dan Allah, zan tafi aiki karnai latti, mezan taho miki dashi inzan dawo? Akwai fruits?" ganin ko kallonshi batayiba yasa yatashi kaman wanda jinin jikinshi yakare yajuya yay hanyar kofa, hannu yasa zai bude kofa Ummi tadanyi gyaran murya da sauri yajuyo, babu alamun rahama kan fuskarta tace "in kaje dakinka ka tabbatar ka tattaro kayanka tatas ka jera a akwati kabarmin gida danyau bazaka kwanan mini agidaba, kariga kayi aure kabarmin gida kenan, and the so call yar shaye shayen matan taka koma ina kace take better go and bring her dan in mutane sunzo zasuje su ganta ba rehab zan dinga turasu ba gidanka zan turasu" tai maganan tana watsamai harara, juyawa yayi da sauri yafita daga dakin, ko kallon Mu'az dake zaune afalon baiyiba yawuce yafita Mu'az yabishi da kallo ya mugun bashi tausayi dan yaji me Ummi tacemai.
Fkat dinshi yaje ya shiga sauko da akwatinan shi dan baya iya ja da maganan Ummi jiyama he regard it as kaddara ce kawai, ahankali yashiga hada kayan shi na amfani barin ma takardun shi yana tunani yagama gidan tass amma dayake aiki yatasashi agaba baibi takan zubama gidan furnitures ba, message ne ya shigo wayanshi, ajiye kaya a akwatin yayi yadau wayar, ganin message daga Abba ne yasa yabude.
_"Assalamu Alaykum Son, I will really like to see you in person inkasamu chance maybe koda anjima ne I ka dawo daga aiki, sai secondary, akwai interior company danai contacting dan kayan dakin Rahima, they called sunaso suzo suyi taking measurement din dakunan dan yau zasu fara kawo kaya, I don't know how you will go about it thanks_
Dan jim yayi dan baiwani so Abba ya wahalar da kanshi shizaisa komi besides bawai auren dindindin bane yarinyar dazai rabuda ita, reply kawai yama Abba da address din gidan dan baisan mezaiyiba, hada kayanshi yayi daga bayama Mu'az ya shigo yatasashi suka hada tsaf a akwatuna guda hudu tsaf sanan ya shiga wanka agurguje yazo ya shirya cikin uniform Mu'az sai kallonshi yake, yana gamawa yatasashi suka gunguro kayan yasaka a Boot sanan ya shiga mota yatafi, hawaye Mu'az ya share na bakin ciki.
Wuraren karfe goma Mummy ta shigo gidan, parking tayi tafito taci gayu sosai har wata yar kiba yakara tasa wata dog uwar atampa dayasha stone work, jakanta tadauka sanan ta kwalama gateman kira tace "ya shigo da sauran kayan inya fito daga bayi" dan cewa yayi yana bayi tai ciki, sallama tayi ta shiga falonsu babu kowa sai su Siddiqa dake kallo
Showing 93001 words to 96000 words out of 212889 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32 Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71