ajiki aciki, burma hancin nada kafafu sama da dari kwarin da ake cema 101 legs inji yayan turawa, suma anmusu ramin dasuke shan iska dasu, fitowa yayi daga karkashin gadon ya ijiye fitila yana kallon container yana murmushi yace "wanan shine maganin mace mai gardama" ya kalli Rahima dake asume yace "bakece mace ta farko data zo turakar Wadugaga tamai gardama ba amma kinga wayan nan abokan nawa sukesa su natsu nai bidirina akansu, babu mace aduniyan nan da bata tsoron wayan nan kadangarun da basu da hankali, ga burma hanci wanda inhar yahau jikin ki to sai jikinki yay reacting dansai kuraje sun feso awajen, kwarine da basa cutar da dan Adam amma suna natsar da mace da kota ki kota so saita baka kanta gudun karka samata su ajiki dan haka ina jiranki ki farka dan aka'idan Wadugaga da kikagani bayasama mace tabarriki sai in tana cikin hayyacinta. Yay maganan yana ijiye containers agefenta yana kwanciya gefen ta yana kallon fuskarta dayaji kaman yayta lasa tsabagen haskenshi, tsabagen yanda tai passing out sai wajen sha biyu na rana tasoma bude idanunta dasuka mata mugun nauyi, ga bala'in ciwon kai datake dama dashi. Duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa, ban yafeba.
46.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to my watsapp number 070121814621 sainai adding naki a group din BIN ABINDA ZUCIYA KESO, you can also send MTN_
Wuraren 6 na safe ya shigo kauyen yanabin map din ranshi yawani masifan baci ganin wajen ma ba hanya, parking motarshi yayi yafito ya kulle motar ya tsugunna ya gyara daurin igiyan boot din kafarshi ya mike tsaye yana duba map din sanan yafara tafiya Allah yasa ya tsaya ahanya tun dazu yay sallan subhi da sauri sauri yake tafiya yanabin daji da filin Allah da kallo yana mamaki yanda Abba ya iya ya kawo yarshi wanan dajin tai rayuwa sabida tarabu da shaye shaye, da gudu gudu jogging jogging yake akan hanyar hakan yasa yafara hango bukkoki girgiza kai yayi cikeda mugun takaici harya karaso cikin kauyen yana kallon tsirarrun mutanen dake waje dan gari bai gama wayewa sosai ba, map din yacigaba dabi yana gudu wuraren 8 yay locating dajin dayake ganin signal din Rahima harya karasa bishiyan data hau ya tsugunna awurin yana duba foot print din mutane da yawa dake wajen dan kasar wajen nada dan danshi sanan ya tsugunna tareda daukan torchlight wayan dake kwance akasa alamun tayarda shine, daukan wayan yayi yana kalle kallen wajen yadaga kai ya kalli bishiyan ganin babu kowa akai yasa yaji hankalinshi yatashi da sauri yadan zazzagaya dajin kafin yafito daga dajin, ya shiga tafiya yay hanyar komawa chan wajen bukkoki daya wuce dazu, wasu yara da bazasu wuce 12 13yrs ne da katon ciki ajikinsu yagani suna tahowa kusan su bakwai, wasu cikinsu dauke da tulun ruwa wasu kuma dauke da kara dasuka kulle da igiya suka daura akai suna hira abinsu, turus ya tsaya yana kallonsu kaman yanda suka tsaya suma kallonshi, shidai ba yaro bane abinda yake gani wanan is ciki bawai wani abuba ahankali yace "tambaya nake inane gidan sarkin garin nan?" da sauri daya daga cikin yaran tace "Wadugaga?" tabata dayan tayi tace "Wadugaga ai mai garin nanne ba sarkin garin nanba" jin sunce haka yasa yace "eh shi inane gidan shi?" hanyar ta nunamai tace "ka mike sambal banda kwana ko gangare zakaga gida na yan gayu da akayi da jar kasa anyi zane zane ajiki to nanne" juyawa yayi yatafi sukama sukahau surutun wani bakone wanan dogon bari suje subada labari suka kwasa da gudu.....
Inkika karanta baki biyaba Allah ya isa.
Ahankali Rahima tabude idanunta tass ta tashi ta zauna tana dafe kanta dake saramata. "barka da tashi mai turakan Wadugaga" muryan daya daki kunnenta yasa taji duk wani ciwon kan datakeji ya washe tabude idanunta tass ta juyo gabanta na faduwa suka hada ido da Wadugaga daya tashi daga kan yar wata kujera dayake zaune yana gadinta idananun nan sunsha kwalli rambadadau yace "gwarama ki kwantar da hankalin ki baki isa ki gudu ba, mutane ne gaba da baya a gidan nan ana gadinki ki fita kigani, tun wuri kibani hadin kai dan kece gari zai waya" yay maganan yana yaye babban rigan dake jikinshi ya yar akasa, zaburowa Rahima tayi ta sauka daga kan gadon tace "wlh katabani saina kashe ka wlh kuwan" cikin ko ajikina yace "zanga wazai kashe wani tsakanin nidake" yafara tahowa kanta hannu tasa zata tureshi da duka dan karfinshi yasa ya tunkudata tafada kan gadon zai fada kanta ya kwanta ajikinshi tahau kokawa dashi danko kadan batason jikinshi yahadu da nata tace "leave me" ganin yanda take tureshi tana kokawa dashi yasa yakama hannayenta yarike gam tareda hawa kan kafafunta tana kokarin kwace kanta takasa yace "yanzun nan zanyi maganin ki" yay maganan tareda dauko container burma hanci yanuna mata yace "zaki natsu ko bazaki natsuba" ihu tayi. "wayyo Allah na Mummy na, me wanan?" tawani irin bankare zata yar dashi daga jikinta hakan yasa ya saki hannunta ya shiga bude container da sauri, cikin mugun tsorata Rahima tasa hannu ta buge container burma hancin da Wadugaga ya bude duka zube akan gadon ganin haka yasa cikin fushi ya dumbuzosu da hannu ya daga riganta ya watsa mata akan ciki, ihu tayi ta tureshi dawani mahaukacin karfi ta tashi tana kakkabe jikinta shikuma ya dauko container kadangaren batare daya damu da burma hancin dasuka hau kan jikinshi ba yay kanta tana kakkabe jikinta tana kuka sosai bamata luradashi ba yazota bayanta yaja wuyan riganta ya watsamata kadangarun dasukahau gudu ajikinta warrrrr suna yakushinta da kwaya kwayan kubbunan su ta kurma mahaukacin uban ihu tana shirin suma dan har gwara burma hanci akan kadangare, tun tana yarinya, tun tana yarinya yar kankanuwa, tun kafin tamasan me duniya batason kadangare bata sonsu ko kadan balle taji shi suna tafiya ajikinta, washe baki Wadugaga yayi ganin yanda tayi kaman zata mutu, tafita daga hayyacinta tama kame kam takasa motsi tana zaro idanu kaman ance idan tai motsi zasu burma su bulamata ciki, kwashewa da dariya Wadugaga yayi yace "yar bantan uba, yi motsi mana, cigaba da tsiwan mugani" ya matso kusada ita turata yayi tafadi akasa yabita yahau kan jikinta tareda damko boobs dinta da tuntuni suke tsolemai idanu ta saman riga ya matse kaman yana matse ruwa daga dusa, jiyayi kaman zai mutu sabida taushin dayaji da sauri ya saki boobs din yadagata kadan yakai hannunshi kan masariyar wandonshi jikinshi na rawa yace "yauwa kaga yanda shegiyar ta natsu sai gwale idanu take kaman tana magana da mala'ikan mutuwa" yakarasa janye mazariyan wandon yaja wandonshi kasa yana bama kubewar zakarinshi datai mugun yaushi hanyar fitowa yakoma kanta ya kwanta yana matse shafaffen duwaiwai shi kaman maran kwashe tuwo akan kafafunta yana kokarin jan riganta sama danyaga nonuwanta da kyau aka wani irin bugi kofar dakin da saida yar kofan ta fadi raram akan kafafun Wadugaga dan yafi Rahima tsawo, ihu ya kurma danji yayi kaman kofar taciremai kafafu kafin yadago kai ya danyaga maiya faru yaji anwani irin fizgoshi kafin yabude ido ankaima hancinshi wani irin duka da saida yaji kashin hancinshi yy kara alamun karyewa jini ya balle idanunshi na juyawa, wani irin sa hannunshi Sameer yayi a wuyanshi ya matse Idanun Wadugaga sukahau juyawa kafin cikin fushi yasake shi danbaiso ya kashe shi ya tokari bayanshi ya buge gemunshi da dakalin kofa wani irin ball dashi Sameer yayi yafito waje, yakara ball dashi kaman ya sami kwallo yafada filin kofar gidan da yan gari maza da mata, yara da manya suka shiga dan labari ya baza gari Wadugaga yay bako daga binni yaran nan sunje sun fada, mutanen gari duk an tsaitsaya ana kallon yanda Sameer yakecin uban Wadugaga babu ko mutum daya a mazan dayay gigin shigowa dan yawanci mazan suna fita wajen gari kuma sunsan Sameer sojane daga uniform din dake jikinshi saisa kowa shiru kaman ruwa ya cinyesu, wani irin dagashi Sameer yayi tsaye bayako iya tsayuwa da kyau tsabagen dukan dayasha yasa hannunshi kan belt din kayan sojojin shi yazaro belt din kowa na kallon su, Mairo dake tsaye kusada Ladi da zuciyar ta ke tafarfasa tana tuna yanda ya azabtar da ita tace "karkamai rai bawan Allah, ya wulakanta mu saiya kwanta damu fin sau dari baya tausayin mu wai albarka yake samana ka kash....." da sauri Ladi takama bakinta tarufe Mairo ta ture hannun Ladi daga kan bakinta tace "Inna ki barni nai magana, bawan Allah ka kasheshi duka kauyen nan saiya kwanta damu na sati daya sanan za'a iya aurar damu, kalle su huwaila, Ta'assubi, fatsuma da sauransu, duk yaran nan daka gani da ciki shiya musu, baya tausayin mu, duk wanda taki yarda sawa yake aksheta mugun azzalumi, ka kashe shi Bawan Allah" sauran yaran ma suka shiga cewa ka kasheshi iyayrnsu dai gum babu mai cewa uppan, cikin wani fushi Sameer ya shiga dukan Wadugaga daya galabaita saida ya sume warwas sanan ya barshi yajuya azuciye yakoma dakin yay kan Rahima dake kwance asandare ya tsugunna akanta tareda dagota yana kallon fuskarta yace "are you okay?" wasu hawaye ne suka shiga gangarowa daga gefen idanunta hakan yasa yadagata tareda mikar da ita tsaye yakamo hannunta yafito, cikin kakkausan murya yace "akwai abin hawa?" da sauri Maccido da isowanshi kenan yana dingishi tsabagen dukan dayasha jiya yace "akwai akori kura muje" yana rikeda Rahima da binshi kawai take she is still in shock bamata San ina kanta yakeba, har zuwa wani akori kura Maccido yakaisu, Maccido ya shiga gaba yace "ku shigo ku zauna" ganin tama kasa daga kafa yasa Sameer ya dagata ya zaunar da ita ya shiga Maccido ya daki jakunan da dorina hakan yasa suka shiga fanfala uban gudu, sai wani irin ajiyan zuciya Rahima ke saukewa, cikin minti shabiyar Maccido yakawo su har inda Sameer yay parking motarshi, saukowa yayi ya kalli Rahima dake wani irin sauke ajiyan zuciyan ta dukunkune jikinta, hannunta duk sun kukkurje fuskarta yay jajir sabida shaidan marin da Wadugaga yamata, baima mata magana ba ya saukar da ita kasa, yaciro kudin dake aljihun shi ya mikama Maccido karba yayi yay murmushi ya kalli Rahima yace "yar binni sai anjima Allah kiyaye hanya" yajuya yatafi hannunta Sameer yakama yabude mota yasata agaba ya maida yarufe ya shiga mazaunin direba ya zauna ya kunna motar sanan ya kunna AC yana kallon yanda takeyi gabaki daya bata hayyacinta sai wani nishi take kaman mai asma, ahankali yakira sunanta. "Rahima" bata kalleshi ba ahankali yace "are you okay?" wani irin motsi Rahima taji ajikinta hakan yasa tafasa mahaukacin ihu. "wayyo Allah na lizard bai fitadaga jikina ba" takurma uban ihu kaman mahaukaciya ta fashe da kuka sosai tana taba bayanta da hannu tana kokari kamo kadangaren inda takejin motsin da sauri Sameer yace "menene? Lizard kuma, a ina?" ihu tayi tace "Lizard is walking on my body wayyo Allah na zan mutu, zan mutu please kaciremin" tai maganan tana kokarin cire riganta tana ihu sosai, kafin kace me ta cire rigan ta jefar akasa da sauri Sameer yadauke kai, wani irin tafiya da kadangaren yayi shima duk ya tsorace ganin ta tuge rigan yasa yawani irin tafiya da gudu zuwa cikinta wani mahaukacin razanannen uban tayi tai wani irin tsalle tahau kan jikin Sameer dake zaune kan driver sit kaman zata mutu tace "cikina Yaya Sameer, zai fasamin ciki, zai kasheni Abba, zai fasamin ciki" da sauri Sameer ya kalli cikin nata ganin karamin kadangare dake neman wajen buya dukya birkice yanabin flat tummy dinta yasa yamika hannu yadamke shi da hannu daya yacire daga jikinta da sauri yabude glass din window motar ya jefar da kadangaren akasa yace "calm down nacire miki" kuka tafashe dashi sosai tsigan jikinta nawani irin tashi yarrrr takasa tashi daga kan jikinshi saikuma taji motsi again a cikin bra dinta, sake haukacewa Sameer tarude tana tsalle a jikin Sameer tayi tace "innalillahi another one, wayyo Allah na na shiga uku na lalace, another one" cikinta ya kalla da sauri yace "nacire babu kuma, calm down" da sauri tasa hannunta taja bra jikinta kasa agabanshi bamatasan metakeyi ba hango burma hanci tayi har biyu a chan cikin breziyanta takasa suna motsi trying to free kansu dan their are suffocating sabida rashin iska, wani irin zaro ido tayi tsigan jikinta nawani irin tashi sabida yanayin skin din burma hancin gashinshi na sossoketa yasa ta kurma wani wawan ihu da saida kunen Sameer yakusan toshewa da sauri ya kawad dakai dan yakasa kallon abinda take nunamai jikinshi ma rawa yahau yi sosai kaman bashi ba, tsalle ta shiga yi ajikinshi tana kuka sosai tace "dan girman Allah kaciremin, kacire min wayyo Allah zan mutu wlh cizona yak.....ke.....yi" ganin numfashinta har daudaukewa yake magananta na breaking yasa jikinshi nadan rawa yajuyo ya kalli boobs din nata da almost half of it is outside dan bra cup din was way too small for her runtse ido yayi da sauri yace "a ina suke?" cikin kuka tace "inside my bra, acahn kasa yamakale please kaciremin is biting me" tafashe da kuka sosai tana ihu jin abun na cizonta, hannunshi dakedan rawa yamika zai tura takasa ihu sabida wani cizo dataji tace "zan mutu Ya Sameer kacire min suna cizona sosai hmmm" ta cije lips sabida azaba da sauri yatura hannunshi cikin bra din, mugun tashi tsigan jikinshi yayi hakan yasa ya runtse da karfi yana kauda kai tuntube hannunshi yayi da small nipple dinta hakan yasa yakama da yatsunshi yajawo kadan tareda bude ido danyaga kwaron dan azatonshi kwaron yakamo ganin nipple ne yasa dagudu yacire hannunshi duka bakinshi narawa yace "ba,....ba...bangan shiba" amugun rude ta maida hannunta baya ta cire hook din bra ta zare hannun bra tacire ta yar da gudu tana kuka ganin bakaken burma hanci har guda biyu a kasan boobs dinta sun makalkale yasa ta fashe da kuka sosai ta bubbuga kirjin Sameer cikin kuka tace "wayyo Allah na gasunan kalle" dan juyowa Sameer yayi kaman wani matsoraci kallo daya yama boobs din ya gansu jikinshi na rawa yasa hannu yakamo su ya yar awaje sanan ya juyar da kanshi yanajin yanda take kuka tace "St.....stan....stand up from my body".
[6/30, 10:15 AM] Marsy😘: _Alhamdulillah am back, stronger than ever in sha Allah, thanks for all your prayers, I love you all VIPs_
47.
"St.....stan....stand up from my body" yay maganan muryan shi nadan breaking, cigaba da duba jikinta tayi tana wani irin sauke ajiyan zuciya duk tabi tarude saida taga babu komi again sanan ta sauka daga jikinshi ahankali takoma kan kujeran datakekai tana kuka tsigan jikinta na bala'in tashi gawani mugun kunya datakeji ba riga ajikinta dan bazata iya saka rigan data cire ba ta kife jikinta kan kafafunta tana kuka tsigan jikinta na tashi, jacket din sojojin jikinshi yacire ya ijiye kan kafarshi sanan ya tube white light shirt din dayake sawa akasa uniform dinshi mara nauyi wacce take short sleeves, batare daya kalleta ba ya jefa mata rigan ajikinta yace "put this on, and stop crying" da sauri tadago kanta ta kallai ganin baya kallonta yasa tadau rigan da sauri tana kuka sosai tasaka, rigan na wani mayen kamshi mai shegen dadi sanan ta makure akan kujeran tana sauke ajiyan zuciya tana wani irin kuka mai tsumai rai, sunkai kusan 5min baice mata komiba yatada motar batare daya kalleta ba yabar wurin, wani irin abnormal ajiyan zuciya dayaji take saukewa yasa yadan kalleta, tsigan jikinta daya gani yana mugun tashi tai wani irin red reddish, farin fatarta yakoma ja ta runtse ido sosai tana kama jikinta, yanada Broad knowledge on many field kallo daya daya mata yagane she's having allergies and she needs treatment inba hakaba she can loose it, cikin Gombe ya shigo hakan yasa yadau wata hanya bata barin garinba ta shiga cikin garin yana gudu, acikin wani babban hotel yay parking mai suna Swiss Resort, Gombe.
Jacket din sojojin dake kan kafarshi batare dayasaka ba yadauka ya daura akan jikinta dan white shirt din daya bata is too transparent yace "put this on" sanan yafito daga motar babu riga ajikinshi yabude boot din motarshi kasan cewa baya rasa kaya a Booth dinshi yasa yabude wani leda wata white t shirt yaciro yasaka yamaida boot din yarufe ya zagayo ta inda take har lokacin tana kuka gashin kanta yay busu busu yace "wipe those tears and come out" share hawayen tayi tafito ahankali yabi yagaggun crock shoe din kafarta da kallo wani irin bala'in tausayi yaji tabashi he wish Abba zai ganta ahaka yaga irin halin daya jefa yarshi da kanshi ciki, maida kofar motar yayi yarufe yace "follow me" yay gaba tana biye dashi abaya, ahankali take tafiya dan kaman zata fadi takeji she is totally unwell ne, reception din ya shiga yanuna mata wani kujera yace "sit here" gyadamai kai tayi ta zauna ahankali tareda kwantar da kanta kan hannun kujeran juyawa kawai yayi yay wajen receptionist din yamusu booking daki ya karbi key yadawo inda take yana kallon yanda ta lumshe ido ahankali yakira sunanta yace "Rahima" ganin bata bude idoba yasa yadanyi tapping hannunta, bude idanunta dasukai jajir tayi ta kallai ganin she isn't well at all idanunta sunyi ja sosai yasa yamika mata hannu yace "let's go" ahankali tamikamai hannu ya riketa ta tashi tsaye da kyar sukai stairs har zuwa dakin dayakarban musu, bude dakin yayi ya suka shiga, dakin hadadden gaske gawani makeken gado dayaji farin bargo mai shigen taushi, hannunta yakama har zuwa bathroom yabude ya shigar da ita ciki har zuwa wajen wanka yace "shower I will be right back" gyadamai kai tayi yawuce yafita tareda rufomata kofan ya sauka kasa yaje wajen receptionist din yace "I need a Dr please, call Dr for me, and do you have any boutique around?" gyadamai kai tayi tace "yes sir, third floor boutique din yake, will call d Dr for you right away" lift ya shiga yatafi 3rd floor wani babban boutique ne hakan yasa ya
Showing 78001 words to 81000 words out of 212889 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27 Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71