Ya Salam kinada dadi Rahima" da sauri Abba yace "subhallahi" danhar karan gado sunaji, awani irin haukace Mummy tajuya zata koma kofan tace "Sameer saduwa kake da Rahima yanzu, Sameer" wani irin fizgota Abba yayi cikin fushi yawani irin dakamata tsawa yace "Maryam kina haukane, wai meke damunki haka?" shiru tayi tana wani irin kallon Abba kaman zararriya sanan tawuce Abba taje gaban kujeran da Sameer yatashi akai ta shiga dube dube kaman wata mahaukaciya kafin taga syringe din alluran a inda Sameer ya yar ta dauko ta tashi Abba tagani a gabanta kaman wanda brain dinta ya shafe tanuna ma Abba alluran tace "kaga wanan kusan 168k nakashe akai nazo na sokama Sameer shi namai dayana bacci sabida sha'awa ta kamashi ya kwanta dani shine yaki yakama Rahima yaje yana saduwa da ita, da yanzu nine mukeyi har yanzu bamu gamaba" Mummy ta kece dawani irin kuka, rasama inda ta dosa Abba yayi jin sambatun Sameer yacika gidan yasa yaji he's not comfortable ya za'ayi ace yana gidan sirikin shi yaji yana saduwa da yarshi this is abomination ai ko kadan baidace ba, no no no, kallon Mummy dayaga tana wani irin kuka yayi gabaki daya kaman ba Mummy dayasani ba, kaman tai gamo, dan bata hayyacinta, inba hakaba takama tai tsirara, hannunta yarike yace "ina kayanki?" inda yaga ta kalla ya kalla dakin Sameer dayake nan abude da sauri yay dakin kayanta yagani a kasa harda pant da breziya da gyale da sauri ya tsugunna ya tattare yana karanto addu'o'i aranshi wanan wani irin abune da brain dinshi can not comprehend, fitowa yayi yaga Mummy takoma bakin kofan tana bubbugawa tana jijjigawa. "Rahima, Rahima dudda nafada miki karki yarda ki sadu da Sameer amman kinyi ko, Allah ya tsine miki albarka, Allah ya lalata miki rayu....." fizgota Abba yayi cikin fushi ya zuba mata mari kallonshi tayi kaman zararriya saikuma tai dip wajen yarage sambatun Sameer kawai akeji. "auuuch u are so so so warm Rahima, so sweet, wayyoo Allah na zan mutu" "subhallahi.....innalillahi wa innailaihi raji'un......" Abba yafadi sabida yanda yaji Sameer yafashe da mahaukacin kuka yana nishi da gudu gudu sosai yaja hannun Mummy rikeda kayanta a hannu sukai kasa, afalon kasa ya tsaya yabata kayanta tasaka, tsayawa tayi kallonshi kaman batasan meyake fadiba hakan yasa yashiga saka mata kayan da kanshi sanan ya yafa mata mayafi, yasa handkerchief dinshi ya share mata fuskarta dayay shabe shabe da hawaye tass sanan yaja hannunta takalmin ta na bakin kofa ya samata sanan suka fita yana rikeda ita, binshi kawai take, gate yabude ya gaisa da sojan dake wajen yace "sai anjiman ku" sanin in laws din shine yasa kawai sukabi su Abba da kallo yawuce yasata a motarshi batare dayabi takan motarta ba yaja motar sukabar anguwan, wani irin kuka tafashe dashi tahau surutai tace "I love Sameer with all my heart, yadakeni ranan yakusan kasheni amma banji haushin shiba sabida jarababben soyayyan danike mai, shine yanzu bayan nakashe kudi namai alluran sha'awa shine ya afkama Rahima bai afkamin ba, wayyo Allah na kaman zan mutu nikeji" tafashe da kuka sosai, gaban Abba fadi kawai yake yakasa gane kan zancen komi har suka kai gida, fitowa yayi ya zagayo yacirota yay ciki da ita tana mahaukacin kuka, falo suka shiga da sauri su Siddiqa dake kallo a falo duk suka dagokai, ganin Mummy su nakuka sosai tareda Abban su dayay tafiya yasa suka mike tsaye, hannu Abba yadaga musu rai abace yawuce ciki da ita dakinshi yabude yasata ciki ya shiga shima tareda rufo kofa.
[07/07, 19:48] Aishat Muhammad: 78





Sai wuraren karfe uku Sameer yay releasing tass alluran yasake shi ya kwanta agefenta ahankali yana nishi jidayayi kanshi na neman cirewa wani irin mahaukacin zazzabi yarufe shi kaman zai shure, daura hannunshi yayi akan goshinshi yana nishi danshi namiji nema amman zazzabin daya rufeshi in wanine zai iya yafara convulsing, yakai almost 5min ahaka sanan ya iya yabude idanunshi kadan dasukai jajir suka kumbura sosai kaman ba Sameer ba tsabagen kukan dayasha yajuyo da kanshi ya kalli Rahima da idanunta kenan a lumshe gashin kanta abarbaje, hawaye yaushe akan fuskarta sosai binta da kallo yayi dan babu komi akan jikinta har zuwa kan cinyoyinta, jinin dayagani facha facha yabata mata cinyoyinta har zuwa maranta yasa yabude idanunshi duka da kyau, jinin dayagani har kan white zanin gadon sosai yasa yay wata yar gajeren salati. "innalillah!" ahankali yadaura hannunshi kan fuskarta yay tapping yakira sunanta da muryanshi da bata fita tsabagen zafin ciwo. "Rahima, Rahima" ganin ko motsi batayi ba yasa yay kokarin tashi daga kan gadon, kasa tashi yayi yakoma ya kwanta a yana sauke ajiyan zuciya sanan ya lallaba yana dafa bangon gadon ahankali yatashi, masifaffen jiya yake gani bana wasaba da kyar yake iya bude idanunshi hango boxer dinshi dayayi akasa yasa yajawo da kafarshi yadauka ya mike tsaye da kyar yasaka sanan yafara tafiya ahankali yana dafa bango haryakai kofa jin kofan akulle yasa ya murza key yabude kofan yafita yana layi yana ganin dishi dishi, da kyar yake tafiya haryakai parlour sama, wayarshi yadauka sanan ya kwanta kan dogon kujera ya lumshe ido yana numfarfashi, da kyar ya iya yasake bude ido yadaga wayan yabude ya lalubo number Ummi yakira, ringing daya biyu ana uku ta daga cikeda natsuwa tace "Assalamu Alaykum Soja na" takirashi sabida tahakura tadena fushi dashi, da kyar Sameer ya iya bude baki yace "Um......mi....." yakasa magana yay shiru, faduwa gaban Ummi yayi tunda take bata tabajin muryan Sameer hakaba, da sauri ta tashi daga falon dan Mu'az na wurin kuma bata cika son yin personal magana da Sameer agabansu ba, dakinta ta shiga ta mayar da kofa tarufe kafinma tazauna tace "Sameer, menene naji muryanka haka are you okay?" cikin muryan wanda zazzabi mai zafi keci yace "baaa.....banda....lpy Ummi, pls......come to.....my house....." yay maganan gabaki daya ararrabe, mayafi Ummi taja arude dan duk cikin yaranta Sameer ne kadai bai cika ciwo ba, kuma duk in ciwo zai kamashi mai mugun zafi yake tun yana yaro saisa duk cikin yaranta bata kaunar ciwon Sameer, da sauri tace "to soja na, am on my way, yanzun nan kaji" tai maganan tana katse wayan tadau purse dinta da wayanta tana gyara mayafi ta fito da sauri Mu'az ya kalleta dan Ummi hardly go out yace "ina zaki Ummi" batare databi ta kanshi ba tace "ina zuwa, kasa mai aiki tai tuwon shinkafa da miyar agushi sabida Sameer" tawuce tafita daga dakin tana kwalama direban ta wanda Sameer ya ijiyemata na fitanta kira dan Ummi bata driving sabida ciwon kafarta, mota ta shiga yajata zuwa gidan Sameer.


Sojojin datagani agaban gidan Sameer dayawa yasa gabanta ya shiga faduwa meya sami Sameer dinta, sabida sojoji sun tsayar dasu yasa tabude baya tafito da sauri sojojin na ganinta sukahau gaidata dan yawa cin su sunsan Ummi tun daren award dinsu Sameer, cikin gidan Ummi ta shiga batare databi takan gaisuwan suba, tabude kofa ta shiga ciki da sauri, ganin babu kowa a falon kasa yasa ta kwalama Sameer din kira. "Sameer, Soja" tahau kan stairs tana kiranshi hartakai last stair case, hango Sameer datayi akan dogon kujera dagashi sai boxer akwance yasa tai wajenshi da sauri tana kiranshi. "Sameer innalillahi" tai kanshi adaidai kanshi ta tsaya takai hannunta tadaura kan fuskarshi dataji da bala'in zafi tace "Sameer, open your eyes am here son" tai maganan tana shafa fuskarshi, ahankali yabude idanunshi dasukai jajir yadaura su akanta yana ganinta dishi dishi, Murya chan kasa yace "Ummi" da sauri Ummi tace "na'am Sameer, meke damunka, tashi na taimaka maka ka shirya muje hospital" dan lumshe ido yayi sanan yabude cikeda ciwo yamata pointing dakin Rahima ahankali yace "Rahima Ummi" da sauri Ummi takalli kofar dayake nunamata tajuyo ta kallai tace "wat Rahima?" murya chan kasa cikeda ciwo yace "Ummi, pl......s h.....elp her...." yay maganan yana fitar da numfashi da kyar.



Ganin yanda yay magana yasa gaban Ummi ya mugun fadi ahankali ta ijiye purse dinta da waya kan hannun kujeran tai hanyar dakin, bude kofar dakin tayi ahankali kaman mai tsoro gabanta na faduwa idanunta suka sauka kan fuskar Rahima dahar lokacin a lumshe, wani mummunan faduwa gabanta yayi tana kallon fuskar Rahima bakinta narawa sosai tace "S....a......Safa", takai kusan 2min adakin ganin kaman bata numfashi yasa ta shiga dakin da sauri tai gaban gadon takai hannunta kan fuskar Rahima tashafa ahankali hawaye nataruwa a idanunta bin jikinta tayi da kallo kafin tasa hannu ta yaye bargon jikinta jinin datagani yasa tai salati tadan koma baya. "innalillahi" saikuma ta matso kusada da Rahima ta kara bubbugata ganin batai motsi ba yasa ta shiga kalle kalle adakin goran ruwan datagani kan makeup mirror taje ta dauka da sauri ta debo ruwa ta yayyafa mata amman batai motsi ba, ganin haka yasa da sauri tajuya tabude kofa tafito bamatabi takan Sameer dake kwance har lokacin ba tai kasa, kitchen dinsu taje tabude ta shiga store direct, albasa ta dauka tadau wuka hannunta narawa sosai ta bare ta yanka albasan taraba shi biyu sanan tafito daga kitchen din tundaga kan stairs tafara jin kakarin aman Sameer, da gudu bamata damu da ciwon da kafafunta keyi ba tai saman ganin Sameer na amai kaman zai shide yasa tai wajenshi, albasan data yanka ta ijiye takama shi tadaga tana salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un, Sameer da wanne zanji da matarka ko kai, eh sannu muje nakaika bayi" baimasan tanayi ba amai kawai yake kwarawa, da sauri tasake shi tadau wayarta number Noor taciro mai non Sameer dudda Sameer yabashi 6yrs dan lokacin data haifi Sameer tana school agidan baban su Sameer tai makaranta saida tagama school duka sanan ta haifi Noor, shi he's 34, sai Muhammad nada 31, sai Mu'az dakeda 25. Ringing daya yadaga yace "Ummi are you missing me" bata tsaya amsa tambayan shiba tace "Noor kana ina?" "ganinan tuki nake wajenki zanzo naci abinci" da sauri Ummi tace "kayo kwana kazo gidan yayanka Sameer ina wurin, Soja baida lpy sosai, zoka taimaka mai yay wanka saimu tafi hospital yi sauri dan Allah amai yake" da sauri Noor yace "subhallahi, ganinan zuwa Ummi" to tace tawuce kasa tana hawa benen da kyar ruwa tadauko agora tadawo wajen Sameer zubama tayi ya kuskure baki ta sharemai wuyan shi daya bata sanan tasake kwantar dashi dan yasoma ficewa hayyacinshi, tabar aman kasan sanan tawuce dakin Rahima bayan tadauki albasan data yanka.
[08/07, 19:51] Aishat Muhammad: 79





Wajen gadon Rahima tayi gabanta nafaduwa sosai albasan data yanka takai jikin hancinta ta shafe ajikin hancin nata kafin ta danne albasan daidai wajen, almost 2min Rahima ta shiga wani irin tari na wanda baida karfi ko kadan ajikinshi, da sauri Ummi ta dagota ta zauna kan gadon tasa kanta akan cinyarta jikinta mugun zafi tana kiran sunanta. "Rahima, Jewel, Jewel" Ummi takira sunanta adan dimauce ganin yanda takeyi kaman zata mutu, da kyar ta iya bude idanunta dasukai jajir tadaura su kan Ummi, ajiye ta kawai Ummi tayi tacire mayafinta ta ijiye nan kan madubi tabude bayin ta shiga ruwan zafi tahada mata sosai sanan tafito tazo gaban gadon Rahima na kwance yanda ta barta ko motsin kirki bata iyawa sai nishi take kaman zata mutu bama ta iya kuka, wani mugun tausayi Ummi taji tabata da sauri takama hannuwanta tace "sannu, sannu Jewel, sorry, zomuje na kaiki bayi" ahankali Ummi ta dagata tai kasa tsayuwa Rahima tayi kaman Ummi ta daga paper haka takeji tabi gadon da kallo tana buga salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un Sameer zai kashe yar mutane" jinin data gani ya bala'in bata tsoro, tsayar da Rahima tayi da kyar sanan takama hannunta tadaura a bayan wuyanta sanan takai hannunta gefen cikinta tarike ta gam tajata, kasa daga kafa Rahima tayi sai jini daya shiga bin kafafunta yana gangarowa kasa da yawa salati Ummi tayi dan ta tsorata tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, you are bleeding kar jininki ya kare, zauna" mayarda ita kan gado Ummi tayi gabanta nafaduwa da sauri tajuya tai wajen kayan Rahima data gani a akwati anan kasan dakin ta shiga dubawa pant taciro da pad da Allah yataimaketa tagani sanan tadauko wata yar doguwan riga tadawo wajen gadon, hannunta narawa sosai tahada mata pad guda biyu jikin pant din sanan takama kafafunta tasaka mata tawuce bayi da sauri towel tadauka ta tsoma a ruwan zafin data hada tafito dashi tazo kafafuwa ta dasuka baci da jini ta shiga sharewa jin muryan Noor yana kwala mata kira yasa tace "help Sameer to his room ya shirya we are going to the clinic now ina zuwa ganinan fitowa" tai maganan tana share mata jinin saida tagama tass sanan takoma bayi ta wanke towel din tass ta ijiye tafito, doguwan rigan tadauka ta zura mata sanan tasake komawa akwatin ta nemo wani karamin hijab tazo ta saka mata sanan tadan dagata ta janye zanin gadon daya mugun baci ta shiga bayin Rahima ta saka a washing machine tafito tana kallon yanda katifar itama tai stain but batada lokacin gogewa, juyawa tayi tafice, ganin Sameer da Noor basa falon yasa tai dakin Sameer tun kafin tabude kofa takejin kakarin aman Sameer alluran was way to much for him, over dose Mummy tamai sosai hakan yasa wanan mugun ciwo yakamashi yahade mai da zazzabin dayake yi da safe.

Da sauri tabude kofa ta shiga hango Sameer da Noor dake rikeda shi tayi abayinshi yana kwara amai kaman zai sume Noor namai sannu, da sauri tai bayin cikeda mugun damuwa tace "har yanzu bai dena aman ba Noor" hannunshi Noor yamika mata yace "Ummi rikeshi dan zai iya fadi ina zuwa" rikeshi Ummi tayi gabanta nafaduwa sosai idan akwai abinda ta tsana shine taga yaranta na rashin lpy, wardrobe dinshi Noor yaje yadauko mai wata simple t-shirt dinshi Black mai v- neck sai wando da belt yadawo bayin lokacin aman ya tsaya towel yadauka yajika ya share mai baki da wuya da kirji daya bata sanan ya rikeshi da taimakon Ammi suka iya sakamai rigan, sanan yasaka mai wandon suka fito daga bayin Noor suka fita dashi waje bai gani wlh sai magana dayakeji sama sama his eyes are blur amota sojoji sai yimai sannu suke ganin ogansu ba lpy, a motan shi Noor yasashi zai shiga Ammi tace "muje ka dauko matar, saura ita, itama ba lpy" da sauri Noor yace "subhallahi" ya kalli sojojin dasuka zagaye gaban motan yace "stay here dashi" sanan yabi Ummi sukai cikin gidan suka hau stairs sukai small palor abu yataka dayaji yay kara hakan yasa yadaga kafafunshi tareda kallon kasa ganin syringe yasa ya tsugunna ahankali yadauka yana kallo ganin dan ragowan ruwan allura mai kala baki baki, da sauri Ummi tace "alluran miye wanan kuma?" tashi Noor yayi saikawai yajefa syringe din cikin aljihun shi yace "I don't know" dakin Rahima Ummi tabude suka ta shiga yana biyeda kallo daya yama katifar yadauke kai da sauri, karasawa wajen Rahima dake wani irin nishi Ummi tayi tace "innalillahi this girl is in pain, zoka dauketa Noor mutafi" ahankali Noor yataho yanda yaga tanayi yaji wani irin mugun tausayinta aranshi dan shi mutum ne yabada bala'in tausayi yafi all the four of them tausayi, Ya Sameer kuma yafi dukansu jarumta da courage dan baya mantawa da Baban su yarasu shi kadai ne baiyi kukaba ya daure sanan ya jagoranci komi dashi da Baffa sukama Abban su wanka, shi Muhammad kuma is very simple, Allah ya yishi da bala'in saukin kai sai Mu'az, Mu'az very innocent ga shegen surutu akun gidansu kenan, daukan Rahima yayi ahankali yaji jikinta kaman wuta yawuce yafita daga dakin Ummi biyeda su harsuka sauka kasa, kofar falon Ummi tarufe tazaro key daga bayan kofan ta kulle kofar da key tasa key acikin purse dinta sanan suka tafi, abaya ya kwantar da Rahima Sameer kuma ya zauna agaba amma ya kwantarmai da kujeran ya rurrufe kofa itakuma Ummi takoma motarta direba yajasu sojojin na dagamusu hannu suka tafi.




Babban clinic dinsu, wani private asibiti da family su duka ke amfani dashi Noor yatafi, dayake an sansu da mai asibitin abokin Abban su Sameer ne kafin yarasu aka karbe su akai emergency room da Sameer, Rahima kuna aka shiga da ita wani daki Ummi tabisu shikuma Noor yabi Sameer.

Yanda Rahima ke nishi yasa da sauri aka shiga mata fixing drip aka samata oxygen sanan babban likitan dake dubata ta kalli Ummi tace "meya sameta haka Madam?" tana maganan idanunta suka sauka kan riganta daya jikeda da jini da sauri Dr ta yaye rigan tace "My God she is bleeding, wat happen to her" batare da Ummi tabari sun hada ido ba tace "I think she had a tea" da sauri Dr dayake musulma ce tace "subhallahi, take her to tea theater girls" tama nurse din magana tana kwance agogon hannunta tana zare zobunan ganin Yanda Ummi tayi yasa takamota suka fito daga dakin kujera ta nuna mata tace "just sit here your daughter will be fine okay am coming" tai maganan tana wucewa theater, Noor ne yadawo wurin yazauna kusada Ummi data mugun damu yace "ina suka kaita Ummi?" ahankali Ummi tace "theatre" dan jim yayi baice komiba, chan Ummi tamika mai wayanta tace "nemomin number Baffan ku?" karban wayan Noor yayi ya shiga binciko number yace "Ummi da ba'a kirasu ba banso kowa yasani" girgiza kai Ummi tayi ahankali tace "Baffan ku mahaifin kune idanda mahaifinku nada rai adole yazonan ko Sameer danshi ne kuma shi mahaifinku yaba amanar ku" dialing number Baffan Noor yayi yamika mata takarba takara akunne ta sanar da shi yanama kan hanya ne yace mata bari yay kwana yazo.

Wani likita ne yafito yana share zufa da towel da sauri Noor yatashi Ummi zata tashi Noor yace "Ummi please ki zauna kinsan yawan tafiye tafiyen nan might result to a problem" ahankali Ummi tace "to amma ya Sameer din?" murmushi Dr yamata yace "sweet mother kenan bamu da kaman ku your son is fine" sanan ya kalli Noor yace "you are his brother right?" gyadamai kai Noor yayi hakan yasa Dr yace "come with me" binshi Noor yayi har zuwa office dinshi yanunama Noor wajen zama sanan yakarasa
Showing 138001 words to 141000 words out of 212889 words