Anan malam wanzan ke gaya mata aiya fita tin la asar be dawo ba har yanzu&   ina yaje? Itace tambayar da hajiya Fatima tayima malam wanzan din.  Wallahi ranki ya dade giwar sarki bansani ba, na tambayesa be gayaminba&  hajiya fatima taja kwafa tace  Shine ko daukar wayata yakiyi? Tinda aka masa maganar Aurennan gabaki daya ya canza rayuwarsa, kmr de an masa bushara da bar1n duniya& harni zecema zezo yaki zuwa sbda wulakanci&  hajiya fatima ta fadi cikin fada, ba karamin bata mata rai JAROOD yayi ba, sbda yace zezo kuma bezo ba, ashe karya ya mata. malam wanzan daa ç1k1n wayar yace  Ayi hakuri ranki ya dade&   barni dashi& .ko karfe nawa ya dawo kace dashi ina nan Ina jiransa yau inya kwana bezo gidannan ba sena saba masa, Aure de ba Gashi wallahi seya yisa inde ina raye&  tana gama fadar hakan ta katse wayar. Malam wanzan yabi wayar hannunsa da kallo, se yanzu ya tabbatar da hajiya fatima ta dauki maganar Karin Auren JAROOD da muhimmanci fiye da tunaninsa.  Allah ya kawo mafita&  malam wanzan ya fadi yana zaune har yanzu a bencin me gadin shi kadai, yana jiran shigowar JAROOD dukda de yanaji ajikinsa yau da wuya uban dakin nasa ya dawo gidan yasan kuma duk sbda sanadiyar mgnr aurennan ne yasa yabar gidan sbda be taba fita shi kadai ba a gidan se yau. Har 2:am nadare Amour nata kiran malam wanzan taji ko

JAROOD yadawo amma yace mata har yanzu be dawo ba. Kuma ta kirasa-ta kirasa amma yaki dauka,. Haka ta kwana tana kirga kwanaki yau tasakance laraba ce. Tinda ta tashi da sassafe take kiran JAROOD amma ^am be daa ba a time dinma shi bacci yakeyi, da kyar ya iya tashi yayi sallar asubahi sbda baccin dake idonsa har yanzu maganin nan be sakesa ba. Tin 6:am data kira JAROOD be daa ba ta kira malam wanzan ta kuma tambayarsa JAROOD ya dawo yace mata aah. Abu kmr wasa jarood yau kwanansa biyu baya gidan. Sannan ta kira ta kira be daa ba, sede ya mata message kmr haka.  Amour dafatan kina lafiya, nayi tafiya naje duba kasuwancina dake garin abuja& am sorry kina kirana ban daukaba nayi busy ne Amour&  batace masa komi ba dataga message din, seta kirasa be daga ba. Amour tacika tayi fam kmr zata fashe, Gashi gobe juma ah, tarasa yaza tay1, bataso jumaarnan ta wuce ba tare da JAROOD ya kara Auren ba kmr yadda me maganin yace. Shiru-shiru JAROOD be dawo gida ba har ranar juma ah iya kaç1n bacin rai Amour tashiga, se yanzu take karajin san ta masa Auren sbda taga iyakarsa. Abangaren JAROOD yana can küllüm wuni yake ya kwana da ciwon Kai sbda tunani, tinda yashiga gidan be fito ko waje ba sallarma agidan yake yinta, sede ya aiki sani me gadi ya Siyo masa Abinci wani yaci, wani ya kasa ci. , yadda JAROOD yake ganin Amour na kiransa ya bashi tabbacin har yanzu Tana kan bakarta na mgnr Auren. Yanaso yaje ya ganta amma besan mezeje ya taras ba amma yana kewarta ji yakeyi kmr yayi 1yr be ganta ba, Alhalin suna gari daya, daman yasan basa gari daya ne toh shine ze iya hakuri.

Da sassafe hajiya fatima ta kira Sarki ta sanar dashi duk halin da Ake ciki, afari shima beyi amanna da mgnr Auren ba, seda Hajiya Fatima tasan yadda tayi ta masa bayan1, aiko nan da nan yaji zuciyarsa ta aminta, sbda yasan tinda hajiya fatima ta hakikance akan maganar to Tabbas akwai nasara insha Allah.  Kibishi a hankali giwata& duk yadda ake ciki ki sanar dani,,,duk abinda kikayi dai-dai ne&  Cewar sarki, sbda dukta gaya masa ya ake ciki. Toh kawai hajiya fatima tace dashi amma ita kadai tasan wani irin bacin rai takeji a zuciyarta Akan JAROOD kuma ta kudirta aranta, insha Allahu baza a wace yau ba seyayi Auren yanaso ko bayaso. Suna gama waya dame martabar ta kira Malam wanzan yace yazo tanason ganinsa. Aiko kafin 20mnt ya iso gidan. A falo ya taddata, kallo daya ya mata yaga ta fada sosai, manyan idanuwanta sunyi luhu-luhu sbda rashin bacci da bata samu.  Kaga cin mutumcina da JAROOD keyimin a kasar nan sbda yaga ni ba me martaba bane, dan yaga ina mace ban isa in sashi abu yayi ba, Sema ya bar garin sbda ni ga mahaukaciya kou? Toh wlhi zan nuna masa wacece ni, se yayi aurennan koze mutu wlhi&  hajiya Fatima ta fadi a hasale, tin kafin malam wanzan ya kwanta take maganar.  Ba haka bane ranki ya dade. Allah ya huci zuciyarki ze dawo insha Allahu abi komi a sannu Ranki ya dade&  ya fadi yana zaunawa a kasan carpet.  Asannu kmr ya? Kana ganin yadda yaronnan yaketa wulakantani ace kmr ni ina UWARSA, yau kwana uku ina kiransa yarannan yaki dagawa, sbda kawai yanaso yacimin mutumci dan ba ubansa bane,,,zezo ya sameni kuma Aure wallahi yau ba fashi ko yar gidan uban waye yau seya Aureta&  hakuri kawai malam wanzan ke bata ganin ta hasala sosai.  Kirawosa da wayarka in gani da gaskene baya dauka&  Cewar hajiya fatima. Malam wanzan yayi hanzarin lalubar wayarsa kirar android ya fara kiran lambar JAROOD, bugu biyu ya masa Amma yaki dagawa. Kwafa hajiya fatima taja cikin bacin rai tace  wallahi Sena sabama JAROOD&   Allah ya huci zuciyarki Giwar sarki,,, Cewar malam wanzan.  Tashi muje&  ta fadi tana mikewa daman hijjabi ne ajikinta. Malam wanzan ya mike Cikin hanzari hadi da tambayarta  toh ranki ya dade ina zamuje ranki ya dade ?  Akwai de mai a motarku sosai kou? Malam wanzan yayi hanzarin amsawa da  Eh akwai ranki ya dade&  ba tare datace komi ba ta saka takalmi ta fice a falon Tana tafe malam wanzan na biye da ita har suka iso Çar , ya bude mata gidan baya tashiga, ya dawo yashiga gefen me tuki, ya tada motar suka fice a gidan ba tare da yasan ina zasuje ba.





*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß



*>ØÝ SDEENDTM DATA SERVICES>ØÝ*

*MTN* . *Airtel*

1GB = ¦ 300. 1GB = ¦ 300

2GB = ¦ 600. 2GB = ¦ 600

3GB = ¦ 900. 3GB = ¦ 900

4GB = ¦ 1200. 4GB = ¦ 1200

5GB = ¦ 1500. 5GB = ¦ 1500



*GLO* . *9MOBILE*

1GB = ¦ 300. 500Mb ¦ 250

2GB = ¦ 600. 1GB ¦ 500

3GB = ¦ 900. 2GB ¦ 1000

4GB = ¦ 1200. 3GB ¦ 1500

5GB = ¦ 1500. 4GB ¦ 2000



VALIDITY: 30:DAYS



Call this line or whatsapp

=ØIÜ<Øüß=ØIÜ<Øüß 08066268951

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

FIL AZAL

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

(Romantic and love story)



Free page group https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1



SAADATU BINTU ABDULLAHI
'<Øýß(Writer of Kyautar Allah) this book is for matured woman. Wato masu Aure.



This book is 1k direct to me 08101626484.Insha Allahu a page 10 free page ze kare, wani games din na paid group, wasu zantukan bazasu fadu ba se a paid group dan haka ku hanzarta biya.

Free page8

 Ranki ya dad e, ina zamuje? Malam wanzan ya tambayeta ganin sunata shawagi a ti-ti batace masa komi ba, se kallon ti-ti kawai takeyi Tana tunani tunani, gaba daya ma ta rasa yaza tayi dabararta ta gudu.  So nakeyi ka kaini inda zanga yammata, yara haka, in Zaba masa wadda ta dace dashi wallahi yau yarannan be isa ya kara kwana ba ba tare da yayi aurennan ko waye ubansa a kasar nan wallahi, bade beda mutumci ba yarannan, ni nasan ma yana garinnan kawai boyewa yayi, jikina nabani yana garinnan yarannan kawai nayi shiru ne na kyalesa, so yakeyi yacimin mutumci, kuma hankalinsa ya kwanta&  ç1k1n makurar bacin rai take maganar. malam wanzan ya numfasa shima wallahi yanaji ajikinsa JAROOD na garinnan ba inda yaje kawai de sbda mgnr Auren da Amour keta masa yasa ya gudu ya bar gidan., yaje gidajensa da dama inda yasan ze samesa amma be samesa ba, kawai de yasan da wuya inya bar garin, shida ba fita yakeyi wasu garuruwan sosai ba, anan kadunar ma seya jima beje offishin kasuwancinsa ba, amma de yakan fita ya dawo, sometimes yana zuwa su hadu da abokansa ne na kasuwanci a Hamdala hotel suyi hirar kasuwancinsu , su danyi ciye-ciye yadawo, yana fita kullum duk ranar Saturday ne da sonday yake Hutu a gida amma sometimes ba gün kasuwancinsa yake zuwa ba sbda duk kasuwancinsa yanada me kula masa dasu wani Amintaccensa Sadiq dashi sukayi karatu. Se malam wanzan ma yakan dubo masa wasu abubuwan, kudi ne ya tarasu ya rasa yazeyi dasu wai danma a haka yana taimako sosai, kudinne an gajesu, sannan ga Albarkar kasuwanci ubangiji ya masa.  Abi komi ahankali ranki ya dade ki masa hakuri dan Allah, tinda ya muna bayaso , a hakura ni aganina Kinsan uban dakina in yaki abu se ahankali&  hajiya fatima tayi hanzarin cewa  Ai barinsa gidannan da yayi shiyasa ma dole se yayi aurennan wallahi ko wayeshi garinnan, yanaso ko beso se yayi, zan nuna masa yara basa girma inde suna gaban iyayensu, in ina raye ko yakai shekaru dar1 in nace masa yayi abu dole yayi, kaide ka kaini inda zanga yammata yau ko yan tallah ne se yaronnan ya auresu yau dinnan base gobe ba wallahi& .zan nuna masa d a be girma gaban iyayensa&  malam wanzan yayi packing a gefen hanya ya juyo ga hajiya fatima cikin nutsuwa da fahimtarwa ya fara magana  Ranki ya dade inso samu ne, be kamata a hadasa dako wacce yarinya ba, kwara a nemo Wacce aka aminta da tarbiyarta, uban dakina ma bazeso mace mara tarbiya ba, Kodan yaran daza a haifa da ita in Ubangiji ya yarje mana, ya kamata a bincika kar a hadasa da kowa ranki ya dade, aduba tagari kmr yadda Annabi SAW ya umarcemu damu nemawa y ay anmu uwa tagari, dan Allah ranki ya dade kar Ayi gaggawa, gaggawa Aikin shedan ne, amma in ranki ya baci da mgnata ayafeni tuba nakeyi&  hajiya Fatima tayi shiru hadi da nazar1n maganganun malam wanzan kana tace  Haka ne kuma, wallahi bakayi lefi ba, ai gaskiya ce ka gayamin aiko kaga daga kin gaskiya se bata& toh yanzu yaza ayi? Ya kake ganin za ayi, yarannan de insha Allahu baze wuce yau beyi aurennan ba ko in gayama me martaba ya nema mana yarinya ta kirki açan Agadez ac1k1n yaran abokansa ko jikokin abokansa&  malam wanzan yace  Eh haka ne ma yayi ranki ya dade,,,Amma ni aganina a fara bari JAROOD din ya dawo inyaso se ayi duk abinda ya kamata, cikin dadin rai&  hajiya fatima tace  Ta Ina ze dawo ayau dinnan? Yarannan beda niyar dawowa wallahi yanzu ya zanyi dashi bayan ko wayata baya dagawa? Yaufa yarannan baze wuce yauba seyayi Aurennan,& ja motar mu tafi ka kaini kaf gidajensa na garinnan in dubosa& inde yana garinnan yau sena nemosa, aide nasan kasan duk gidajen nasa na garinnan ko? Malam wanzan ya tada motar yana fadin  Eh nasani ranki ya dade& jiyama Naje gidajen nasa dayawa, inaga befi saura gidaje biyar a gidajen nasa banje ba..  muje sauran da bakaje ba&  malam wanzan yace toh ranki ya dade. Ya saka motar kan kwalta. suka hau ti-ti cikin sauri yake tafiya da motar sbda hajiya Fatima tace yayi sauri. Acikin lokaci kankani sukaje gidaje biyar din duk baya nan.  Duk munje gida biyar din benan Anya inaga da gaske baya garinnan? Kuma jikina na gayamin yana garinnan&  Amour ta fadi cikin gajiyawa tana me duba agogon wayarta kirar Samsung, taga wuraren 1:pm ake nema.  Su kenan gidannasa kenan? Cewar Hajiya fatima. Malam wanzan yace  Eh ranki ya dade wlhi duka gidan kenan.. be mance da gidan JAROOD dake hayin dan bushiya ba, sede yanaji Ajikinsa bayama gidan, sbda Sam be zuwa gidan tin can ba zuwan yakeyi ba, kuma duk shine karami a gidajensa yanada tabbacin da wuya yaje wannan gidan nasa ya zauna for good 3days.  Maidani gida&  hajiya fatima ta fadi tana jingina kanta da jikin motar ita kadai tasan me takeji a zuciyarta, burinta daya Rakk aduk duniyar nan shine taga JAROOD yasamu lafiya, in ubangiji ya yarje mata ta goya jikanta a bayanta. Bawanda ya kara ce da wani uffan har suka iso gidan, kowa nata saka sa warwara a zuciyarsa ba kmr ma hajiya fatima. A tare suka shigo falon hajiya fatima da Malam wanzan duk suka zube akan carpet hajiya fatima ta mance when last tasawa cikinta aminci, tinda mgnr Aurennan na JAROOD ya kama bata sama cikinta abinci me nauyi ba sede abubuwa liquid take iyasha, damn can ita ba ma aciyar Yawan cin abinci bace Amma takanci jifa jifa, sbda batasan kiba.

Tana zama a falon ta

rafka uban tagumi. Malam wanzan dake kallonta yace  Ranki ya dade karkisa damuwa dan Allah, komi yayi farko zeyi karshe&  hajiya fatima ta sauke ajiyar zuciya cikin jin dadin kalaman malan wanzan tace  Haka ne,, malam wanzan amma yarannan yana sane yabar garinnan, kilama yana hotel , duk dan sbda Aurennan ne, kuma ko mu dade komu jima seya dawo yasamu matar Ayau dinnan inde ni na haifesa Sena masa Auren ko yanaso ko bayaso wallahi,,yanzu kana ganin menene mafita? Dan Allah acikin abokanka babu me yarinyar mace Wacce bata wuce shekarun dame maganin ya fadi ba&  malam wanzan yayi shiru yana nazari can seyace  Aah gaskiya babu a yaran abokai na sede in tambaya ko za a samu a jikoki, ko dangi, wlhi dayake abokannawa yawanci duk sun girmeni&  hajiya fatima tace  Eh yawwah ka lalubomin, yanzu dan Allah, bari inje inyi sallah kaima kaje kayi sallar, 0nka dawo seka gayamin ya ake ciki, in ba asamu se in kira me martaba ya duba mana acan, amma karka nuna Musu JAROOD za a bawa yarinyar, sbda nafiso a samo masa, wadda zata auresa dan Allah badan kudi ko mulki ba&  malam wanzan yace  Toh ranki ya dade, Allah yasa adace, zan bincika sosai kuma zanyi duk yadda kikace ayi.. ya karashe maganarsa hadi da mikewa. Hajiya fatima itama mikewar tayi.  Ka dawomin da magana me dadih dan Allah ko zanji sanyi a zuciyata&  Cewar hajiya fatima. Malam wanzan yace  Insha Allahu&  ya fice a falon zuwa masallaci se kiran sallar juma ah akeyi a masallatan dake tin sallar karfe biyu. Yana fita hajiya fatima ta nufi dakinta domin tayi sallah, zuwa yanzu tadena kiran JAROOD kuma tasa a ranta bazata
Showing 24001 words to 27000 words out of 159605 words