baya gane kansa, Gashi da Abokan kasuwancinsa sun masa abu se fada, ko maaikatansa na gidan suka masa lefi kadan se fada, shi kansa ya kula da kansa, matsifa kawai yakeyi akwanakinnan. Ya maida falonta gurin zuwa ba tare data sani ba, Gashi kuma tana Yawan zama afalon, kusan kullum se yaje ya labe ya kalleta, ya kalleta sosai, se yayi 1H atsaye yana kallonta ita kuma tana kallon TV sometimes tana waya amma besan dawa take waya ba seta jima Tana waya, kasancewar bayajin me take cewa se yasha ko da Mamanta take wayar. Tinda ya fado falon ba sallama akaro na biyu, yanzu kullum da hijjabi take wuni afalon dan haka baya ganin jikinta sede fuskarta se yatsun hannunta, dana kafafuwanta, randa ya fara ganin yatsun hannunta shi kadai yasan me yaji akan haka, iya face dinta ma in yana kalla baya iya bacci ina maga dayaga yatsun hannunta, be tabajin kamar yaje ya lashi wani abu na jikin mace ba, seda yaji kamar ya ne ya tsotsi yatsun hannunta sbda kyaunsu kmr ayi ado dasu. Kallonta yanzu yafiye masa komi arayuwarsa ta duniya in yaje corridor dinta ya labe yana kallonta, mantawa yakeyi da duk wani bakin cikinsa na duniya, damuwarsa na wankewa se tunaninta kawai ke zama aruhinsa. Yau kusan watan BATOOL uku agidan, gabaki daya JAROOD ya Riga ya gama fahimtar yarinyar tazama rayuwarsa yanzu, duka-duka zuwansa biyu part dinta azahiri, abadini kuma se yazo part dinta arana kusan sau uku, Allah yasa har yanzu ba wadda ta taba ganinsa, sede ya tsaya ya kalleta ya kalleta, wata rana har 2H yakeyi tsaye kawai yana kallonta sam baya gajiya da kallonta, ya rasa dalilin hakan, ya fada soyayyarta me zurfi Abunka da sabon shiga ba control har mamakin kansa yakeyi wai shine JAROOD kuwa? Gaba daya karamar yarinya ta rikita masa lissafinsa, ta canza masa rayuwarsa ta duniya.



Abangaren BATOOL akullum kara san Khalid takeyi, saboda kusancinsu na yawaita, wuni suke su kwana suna waya ita sam tama mance da wani JAROOD, azahiri gaskiya bata wani daukar kanta me Aure. Bayan tayi azahar yau ta sake kiran Daadah ta tambayesa tanasan tazo gida taga Ammuh tinda ita taki zuwa taganta, an batta kamar bata da kowa, daadah ma yanzu tadena ganinsa sosai. Malam wanzan ya rufeta da fada, daman ta kirasa ta tambayesa yafi sau goma, yace ta tambayi mijinta, shine tak1 tambayar mijinta seshi taketa tambaya aiko ya mata ta-Tass, yace inta kara kiransa ta tambayesa seya saba mata, sannan inya ganta agidansa ba izinin mijinta se jikinta ya gaya mata, daman be taba dukanta ba, yau ne F1rst time dayace ze daketa danya kula ta koyi taurin kai. Kuka tadingayi, har tay1 ta gaji ta dauki waya tay1 dealing number din Amour, Dazu sukayi waya da ita kullum dasafe inta tashi seta kira BATOOL taji lafiyarta. Hajiya tayi mamakin ganin BATOOL ta kirata bata taba kiranta ba se yau, ta katse kiran ta kirata back, kafin tayi ringin BATOOL ta daukar, ta gaida hajiya fatima ta amsa tana jiran me BATOOL zata ce mata se kuma taji tayi shiru still waya na kunnenta.  BATOOL yaya akayi akwai wani abunne,? Murya kamar BATOOL zatayi kuka tace  Inasone inje gida inga Ammuh, na gayama daadah ya dinga min fada, wai in gayama mijina, har yacema ze dukeni inji daadah,&  Tana kaiwa nan ta fashe da kuka. Daa ç1k1n wayar hajiya fatima tace  Subhanallahi aah daadah be kyau taba, yi shiru kinji takwarata, barni da daadah zamu hadu dashi yi shiru muyi mgna kinji dena kukan, ai kinzo inda za ashare miki hawaye&  ita amour gabaki daya bataga abin kuka ba, amma ta kula BATOOL nada saurin kuka, ashagwabe take. Jin hajiya tace tayi shiru suyi magana tayi shiru ta share hawayenta, babban burinta yanzu tafita taje gidan Ammuh sannan tayi yawo ahanya taga gari, wallahi tagaji da zaman gidannan ko fita tsakar gida batayi, duk daadah yasata agaba, afari tana d an fita compound daadah yace inya kara ganinta a compound din se ranta ya baci. Jin tayi shiru Amour tace  Yawwah takwarata, kwantar da hankalinki ni na amince kije, zansa dreva yazo ya daukeki, amma da sharadi&  BATOOL taji farin ciki ya rufeta, tace  Tom, amour zanyi koma menene na kosa inje gun Ammuh,& . Atunaninta Shara din bame wahala bane. Hajiya fatima tace  Ai harma gun wasan yara za a kaiki da gun siyayya kiyi siyayya&  farin ciki ya kuma kashe BATOOL da akace gurin wasan yara, har yanzu tanasan wasan yara, dande anan bata da kayan wasanne amma agidan Ammuh da kayan wasanta.  Amma sekin tambayi mijinki inya amince, shine sharadin kinga ni na amince, amma in malam yaji baki tambayi Mijin ji ba kika je gida ze miki fada sosai, ki tambayeshi kinji takwarata, in kin tambayeshi seki kirani insa dreva yazo ya dakkoki, har gidanama se akawoki, ki kwana kou? BATOOL tayi shiru jin abinda hajiya Fatima tace murna ta koma ciki Gashi de tanasan zuwa gidansu daun wasa da kuma gidan Amour Gashima har kwana zatayi, amma toh an ina zata ganshi ta tambayesa.  Toh Amour&  BATOOL tace kawai cikin sanyin murya. Hajiya fatima tace  Yawwah yarinyana sekin kirani kinji, nasanma ze barki, duk yadda ake ciki ki kirani kinji kou? BATOOL tace toh, hajiya Fatima ta katse wayar, BATOOL ta tashi tasako hijjabi tasa takalmi, ta sakko dawn stairs, taga bataga Asiya a falo ba dan haka ta nufa kitchen can tasameta Tana gyare gyare. Asiya Naganin BATOOL tace  yau najiki shiru kin makale asama, yanzu nakeso in hayo saman in gaya miki time din daura girkin Rana yayi.. BATOOL ta turo baki gaba tace  Ai yau bazanyi girki ba, gidanmu zanje&  Asiya tace  Toh hajjajuna, kice kin tambayi yallabai ya barki&  BATOOL tace  wai dole ne sena tambayesa? Kowa se yace wai in tambayesa, daadah haka yace, amour ma haka tace&  Asiya tayi murmushi tace  Eh ai dole ne seya sani, in be sani ba ai kinga baze yuba ki fita, duk macen kirki seda izinin mijinta take fita, inba haka ba se Allah ya tsine miki in kika fita ba izinin mijinki, suma dasukace sekin tambayesa suna gudar miki tsinuwar Ubangiji ne shiyasa, ki tambayesa kinji durkusawa wada ba gajiyawa bane&  BATOOL ta rausayar da kai tace  toh, yanzu ni a ina zan ganshi in tambayeshin? Ni bansan inda yake ba, kuma baya shigowa nan ko ze shigo yau? Asiya tace  Aah gaskiya da kamar wuya, kawai ki shirya kije part dinsa se in rakaki daga nesa se in dawo, ki tambayeshi ki dawo&  BATOOL ta zaro ido waje ita ko hanyar part dinsa bata sani ba.  Wai wai, gaskiya nide aah, bazan iya zuwa ba, kawai kije ki gaya mishi tinda daman kina zuwa part dinsa ai gaskiya ni bazan iya zuwa ba&  Asiya tace  Wace ni inje in masa wannan tambayar? Ke Kinsan kwarjininsa kuwa ko mazan gidan shakkarsa sukeyi balle ni, naji ance ma ko Abokan kasuwancinsa tsoronsa sukeji , tinda nake kai masa abinci ma bamu taba haduwa ba, kai ki rufamin asiri ranki ya dade, wannan maganar ai sede kije da kanki Kinsan ance zuwa da kai yafi sako& . BATOOL tayi narai-narai da ido kamar zatayi kuka tace  Toh ze yadda? Asiya tayi hanzarin amshewa da  Yoooo wani irin yadda, kisha riga da wando matsatstse ki gani inbe yadda ba da güdü ki dinga masa juyi da wannan kayan Alatun& . BATOOL ta zaro ido waje tana fadin  Kai aunty! Gaskiya ni ba yar iska bace, kuma shima ai naganshi babba ne kato ne, shima ba d an iska bane ai&  Asiya tayi dariya sbda yadda tay1 maganar dariya ya bata tace  kuruci Dangin hauka& yanzu de muje in nuna miki part din nasa seki je&  BATOOL tace toh amma sam ba haka takeso ba akasan ranta, Gashi inta Tuna harda gün wasa zataje seta kara kwadaituwa dason tafitan. Atare suka fito falo ita da Asiya,.  Bade ahaka zakije ba da wannan hijjabin da rigar nan ta zaman gida ajikinki? Zakije dakin mijinki.. Asiya ta tambayi BATOOL tana kare mata kallo. BATOOL da sam ma bataso taje part dinsa tace  Me nayi, ahaka? Ko in koma in sako babban hijjabi? Asiya tace  Babban hijjabi kuma? Ai kwara kije haka& amma ai inso samunane ,kisa rigar atamfarki ki yafa mayafi,,,, BATOOL ta kalli kanta, hijjabin jikinta Mint green ne light, me sheki da kyalli, ya tsaya mata dai-dai guiwa hijjabin ya matukar amsheta, rigar jikinta brown ce irin ta zaman gida da bacci,.  Nide muje kawai&  BATOOL ta fadi cikin rashin fahimtar dalilin dazesa ta canza Kaya kamar zataje wata anguwa. Suka fito compound BATOOL taji wata niimah ta bugeta, ta shaki iskar Allah, ta kalli ganyayyaki nata rawa, ta saman bishiyoyin tsintsaye nata shawagi. Seda Asiya ta rakota har kofar dazata kaita falon JAROOD, kana tace zata juya. BATOOL ta marairaice tace  Ki rakani har ciki dan Allah kinga yanzu bansan ina zanje ba, ki karisa ladarki&  Asiya tace  dan Allah uwar dakina, ki rufan asiri, wannan kofar in kika bita zata kaiki har falonsa direct, yau nasan yana g1da in kinga baki ganshi ba ki hau upstairs dinsa, zaki ganshi insha Allahu,,, BATOOL tay1-tayi Asiya ta rakata taki, tayi tafiyarta ta batta nan, hannunta nakan handle ta kasa budewa kuma ta kasa komawa part dinta, in tace bataso ta fita yau tay1 karya, tana matukar san ta fita agidannan yau, yanzu haka data fito ji takeyi kamar me, dadihn dake kasan ranta baze misaltuba. Tafi karfin 20mnt a tsaye tana Tuna n1n kota koma part dinta ne kota shiga part din JAROOD, se kuma ta yanke shawarar tashiga kawai, bata da choice, harga Allah yau bataso ta kwana agidannan. Ta tura kofar shiga falon tajita abude bakinta dauke da sallama ta shigo falon nasa, taga babu mutum afalon, se Azabar sanyin AC, tini sanyin yaso ya haifar mata da zazzabi, tanaso ta kashe AÇ amma ta kasa saboda AÇ ba irin nata bane, Gashi Ji takeyi kamar ta kankare, kmr tashigo friezer, da karambani de ta kache socket din AÇ, still sanyin takeji se rawar sanyima takeyi, se yanzu ta lura ashe duka AÇ ukun dake falon akunne suke, duk tabi ta kashesu ta socket kana tasamu nutsuwa amma afari zazzabi na neman rufeta.  Yanzu wani me ranne ke rayuwa acikin sanyinnan? Ta tambayi kanta Tana me karewa falon kallo, se yanzu tasamu damar kallon falon, kaf komi na falon green ne.  Aljannar duniya&  ta fadi azahiri tana zagaye falon, tana ganin kyaun part dinta, seda ta shigo falonnan taga Ashe akwai inda yafi falonta kyau, ai falonta ba komi bane Akan wannan. Wasu Muggan kujerune afalon nasa, na fitar hankali, kyaunsu ya shahara ya wuce kyau kyau falon. Ta zauna Akan kujerar 2Cttr taji wani mugun laushi Akan kujerar, ko ina tsaf-tsaf kamshi se tashi yakeyi afalon, falon ya mata kyau saboda itama tanasan green, green ne best color dinta, green ko wani irin green ne inde green ne tanaso, abu inde kore ne toh ya mata. Tana nan zaune tayi shiru Gashi ba kowa afalon, se kalle-kalle takeyi, ita de Harga Allah bazataje wani upstairs dinsa ba, tana nan zata jirashi afalon, tinda tariga tashigo tayi alqawarin ko zekai magriba be fito ba zata jira shi, balle ma tasan dole ze fito in akayi sallar lasar inde yana zuwa masallaci. Tana zaune tana kallon Time, har aka fara kiran sallar la asar, tama fara gyangyadi, taji Alamun ana sakkowa daga bene, ta bude idonta hadi da tashi tsaye, idanuwanta da nasa suka sarke Cikin na juna nan da nan zuciyar JAROOD ta fara wani irin bugu, tin daga can sama ya hangota tin kafin ya gama sakkowa benen, amma se yasha gizo take masa kamar yadda tasaba masa a 2days dinnan. Sanye take da jallabiya maroon, ya dauro alwala zeje masallaci sallar la asar, tin Dazu yana daki akwance ba bacci yake ba aikin daya saba yakeyi wato tunaninta. Ya matukar mamakin ganinta a part dinsa. saboda Tana tsaye gabanshi sam be gane an kashe AC din falon ba duka, dukda ya farajin zafi, har zufa ya fara karyo masa.  Ina wuni&  BATOOL ta dauke idonta akansa hadi da tsugunnawa kasa ta gaidasa. Ya amsa gaisuwar tata hadi da hadiyar yawu, ya amsa. gaba daya inya ganta loosing control yake se kallonta yake, sam yaki dauke idonsa akanta, yaga ta kara masa kyau kuma jiya yaganta, kullum seya ganta ita cede bata ganinsa, yawun bakinsa se tsinkewa yakeyi yana hadiyewa, ji yakeyi kamar yawunsa zasu zubo kasa, se hadiyar miyau yakeyi kawai kamar maye. BATOOL naso ta masa magana amma duk se ta daburce, tinda ta ganshi agabanta da kyar ta iya daurewa tace.  Zanje gidan Ammuh, daadah yace sena tambayeka, mamanka ma tace sena tambayeka& dan Allah in tafi din? JAROOD dake kallon dan bakinta tinda ta fara magana harta gama, kalmar mamanshi datace ne ta bashi dariya. Kafin yace komi jin yayi shiru tace  Dan Allah inaso in tafi gidan mu inga mamanmu, kace in tafi dan Allah, kowa yace sena tambayeka, kullum-kullum ina gida, Gashi daadah ko tsakar gida yace kar in kara fitowa, dan Allah yau nide inaso inje gidanmu, kaga banga mamanaba tinda nazo gidannan,,, ta karashe mgnrta idanuwanta na Cikowa da kwallah, JAROOD ya kula mugun SO takeyi ta tafi gidansu yau, har yaga hawayen dake Cikin idonta, shi kuma sam beso taje ko ina so yakeyi yayita kallonta.  Dan Allah inje? Ta kuma tambayarsa jin still yayi shiru. JAROOD yace  yeah zakije, amma bari inje sallah in dawo, ki jirani&  be jira cewarta ba sbda ana kokarin tada sallar amasallacin gidan, ya juya fice a falon cikin hanzari . BATOOL ta koma ta zauna Akan kujerar data tashi akai, ta rafka tagumi da 2hands. JAROOD na idar da sallah yayi Adduah ya dawo falon cikin hanzari, se sauri yakeyi. Ya sameta tayi tagumi da hannu biyu, ya hadiye wani yawu, tana ganinsa ta sake tashi tsaye akaro na biyu tayi narai-narai nan da nan se hawaye, ta share hawayen tace  yawwah ka dawo, in tafin yanzu? JAROOD ya girgiza kai alamar Aah, akwai wani abu aransa amma bayajin ze iya furtawa. Ya zauna Akan kujerar 2Cttr, ita kuma tana tsaye se hawaye take Tana sharewa.  Zakimin Abu daya sannan seki tafi kin yadda? JAROOD ya fadi out of control shi besanma ya fadi ba. Cikin hanzari BATOOL yace  ehe na yadda zanyi &  yadda ta amsa ya bama JAROOD tabbacin da gaske ne tanaso taje gida. Yayi shiru ya rasa ma meze ce mata, ita kuma ta zuba masa ido tana jiran taji meze ce, har akayi 5mnt bece komi ba, BATOOL na tsaye, 2mnt ya sake shudewa.  Ka gayamin ko in tafi kawai? BATOOL ta fadi cikin kosawa. Be ankare ba kawai yaji bakinsa na magana  ki cire hijjabin jikinki, again ki cire duka kayan jikinki, inga sking dinki for 10mnt sekiyi tafiyarki, ki kwana daya ma seki dawo gobe& . Sede kawai ya tsinci bakinsa na fadar wannan manyan kalaman batare daya ankare ba, dantashide wallahi baze fadi ba, amma ya kasa danne abinda ke ransa, kawai zallar komi nata yakeso yagani yau ko hankalinsa ze kwanta, ya jima yana cikin bala i, kiri-kiri baya bacci, ya tabbatar in za a gwadasa se anga jininsa ya wuce 200 yanzu duk Akan yarinyar.





Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& sannan munada magungunan gyaran nonuwa dana kara girman duwawuka, dade sauransu. Just contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda
Showing 60001 words to 63000 words out of 159605 words