me martaba hadamu Aure zakayi amma hakan be hanamu kyautatawa junanmuba kaide kana gani kai shaidane yadda muke nida me martaba, Allah yajikan iyayenmu da kaga yadda Ake ladabi da biyayya, kune yayan gata yaran yanzu da iyaye ke fadi kuke fadi& ka duba ka gani harni fatima nake fadi kake fadi JAROOD?.. tana kai karshen mgnrta kawai setasa kuka, ta Kamo gefen zanin jikinta tana share hawaye. Ganin tana kuka yasa JAROOD rikicewa , ya matso ya tsugunna gabanta.  Amour dan Girman Allah k1yi hakuri, kidena zubar da hawaye akaina, aurene tinda an Riga anyi na amsa Amour na Amince duk abinda zesaki kuka bana sanshi, dan Allah kiyi shiru karkisa fushin ubangiji yasameni Amour, wallahi na Amshi Auren na Amince, duk abinda kikeso shi zanyi Amour&  farin ciki ya lullube hajiya fatima daman tana sane ta fara kukan sbda tasan JAROOD besan yaga hawayenta. Malam wanzan yana zaune yayi shiru shide jira yakeyi kawai yaji amour tasanar dashi wa aka aura masan, yaa ya reaction dinsa ze kasance. JAROOD da kansa ya dagota ya share mata hawayenta, acan kasan zuciyarsa yanajin tana masa suya, wannan shine adakeka a hanaka kuka kuma ba yadda ka iya, iyaye Kenan. Ya fadi a ransa. Bayan ya gama share mata hawayen taci gaba da magana  yarinya me hankali da nutsuwa aka Aura maka ina fatan ka riketa ç1k1n mutumci iyayenta dattawa ne, mahaifinta dattijone, dukda yasan baka da lafiya amma ya baka yarsa, kawai yar ya bamu komi me martaba ne yayi, karka watsa mana kasa a ido in har kanaso kaga farin cikina, kuma ka gama da duniya lafiya&  JAROOD yace  Toh Amour insha Allah wace yarinya ce kuka samamin din? Allah ya bani ikon muku biyayya. Haka kawai yaji yanaso yasan ko wacece dukda yasan san1n baze amfana masa komi ba, ya kudirta aransa dole seya saketa koma wacece sbda baze zauna ya dinga cutar yar mutane ba.  Takwara ta, yarinya ta wajen malam wanzan&  JAROOD yayi saurin cewa  waaaaaaaa? Wani malam wanzan Amour? ^am shi yama mance da wani malam wanzan sbda Dimauta.  Malam wanzan babban Amininka na yanzu&  amour ta karashe Tana nuna masa malam wanzan. Ya kalli malam wanzan wanda yayi kasa da kansa yace  0n har kaga bakayi maka ba na maka lamani JAROOD ka saketa ko yanzu-yanzu bakomai ni nasan uzurinka.. amour ta amshe da  Ai in har kaga ya rabu da yarinyar nan malam toh tabbas sede in lafiya bata samu ba, gudun karya cutar da y ar mutane seya saketa ta auri me lafiya, amma ni naga yarinya tamin na yaba da kamalar ta da kimarta, da d a arta uwa uba kuma da cikar zatinta&  JAROOD ya dafe kai da 2hands yayi kasa da kansa, gaba daya an dauresa da jijiyoyinsa, ya bude baki zeyi magana amour ta dakatar dashi.  Kar kace komi in har kanason farin cikina, kawai kab1 abinda nakeso, zan dakko maka maganinka yau in kaje gida ka fara amfani dashi na 1week ne maganin inka gama sekaje ku hadu da Amarya, tini nasa suka dawo nigeria sbda na isa, suna gidanka dake anguwar dosa inka tashi zuwa malam wanzan yakaika, kafin muga yaza ayi adawo da ita gidanka, matanka duk zanzo in sanar dasu zuwa gobe ko jibi inme duka ya yarda sbda kar suga ana shigowa da kayan Amarya suji ba dadih,,, JAROOD yayi shiru kawai shi kadai yasan me yake sakawa a zuciyarsa, tinda Amour tace kar yasake yayi magana beyi küskuren yin maganar ba.  So nakeyi =Ø¯Ü kaji aranka ka aminta da Aurennan in har kanasan ganin nishadina&  Cewar Amour. Jiki ba laka cikin ladabi JAROOD yace  Shikenan Amour na Amince kmr yadda kikeso&  dukda tasan mgnr bata kai cikinsa ba. amma taji farin ciki ya rufeta se sa masa albarka takeyi da Adduah tsari. Wuraren 11:pm JAROOD ya nufi gidan malam wanzan ke driving dinsa kawai ya dafe kai tinda ya shigo motar, se hakuri da ban baki hadi da kwarin guiwa malam wanzan ke bama JAROOD. A hankali ya dago idanuwansa dasuka koma kananu sbda damuwa ya kalli malam wanzan yace  Yanzu Amour ta kyautamin, sbda Allah kmr ni ace Amin Aure da yar & . Se kuma yayi shiru ya kasa karasawa tinawar da yayi yar malam wanzan din aka aura masa.  Gaskiya ba dadih ranka ya dade amma kayi hakuri komi na duniya me wucewa ne ba abinda yake dawwama,,, bending kawai yayi Akan kujerar yana sauke numfashi öne bye öne daki-daki, gaba daya kawai zufa ke karyo masa sam yau bejin sanyin AÇ ajikinsa se axabar zafi. Suna isa g1da ya fita yama malam wanzan seda safe a daddafe sbda mugun ciwon kan daya dabaibayesa, da ya rabu da ciwon kai yanzu ciwo ya dawo, yana shiga dakinsa ya dauki magungunansa yasha,na asibiti daman dasu yadawo gidan,. Ya taho da magungunan da Amour ta bashi wanda suka amso agun me maganinnan, cikin haushi JAROOD ya kwashesu ya zubasu a bolar, ya dawo ya kwanta se juya maganar auren yakeyi acikinsa.  Namiji kamana akamin Auren dole&  ya fadi dai-dai yana kallon saman Dakin nasa, ya rasama ta ina yau ze fara da tunanin nasa, sbda tunanikan sunyi yawa sun wuce nazarin me karatu a zuciyarsa.Haka ya kwana shide gashinan kamar bashiba yau maganin da kyarma ya masa aiki sbda da kyar yasamu bacci ya daukesa, yaumade mafarkai yadingayi Gashi acikin haske da wasu fararen flowers guda biyar,duk inya yabi se sun biyosa. Ya rasa wannan wani irin mafarkaine yakeyi a kwanakinnan.



Abangaren BATOOL tashiga damuwa sosai, kullum bata da Aiki Sena zaman daki, tafiso ta zauna ita kadai adaki, saboda tasamu damar tunanin Khalid dinta, kuka yazama Aikinta, mahaifiyartace ke kusantota sosai, saboda tadinga kwantar mata da hankali, mahaifinta ma da kansa inya dawo yana samunta yayita mata natsiha da lallami hadi da kwantar da hankali.



Abangaren JAROOD bayan dawowarsa gidansa, da 1week hajiya Fatima tazo ta sanar dasu ta karawa JAROOD aure, amma bata gaya musu waya aura ba, dukda Mijin beda mamora amma sun shiga damuwar Karin Auren nasa, bakamar hajiya zulaikha ita datakeda mugun kishin tsiya, ta mugun ji haushin JAROOD ganin su be gama da bukatarsuba kuma yaje ya karo wani auren dan mugunta aganinta, haka de sukayi shiru basuce komi, sun san ba ama giwar sarki gaddama in tana magana. Tana gamawa dasu ta nufa part din JAROOD ta tadda baya nan yaje office dinsa, sbda ya gaji da zaman gidan kawai yaje office dinsa, shi har yanzu bega Amaryarba kuma beson yaganta, sbda bata gabansa. Hajiya fatima takirasa tace yazo yasameta agidanta yanzu. Ta hau motarta dreva ya maidata gida.

Ba jimawa, Cikin hanzari JAROOD ya bar office ya nufo gidan Amour, sam shi inda abinda ke daga masa hankali toh damuwar Amour ne ko bacin ranta. Har falonta yasameta ya gaidata kusan 1week yau basu hadu ba.  Ka gama amfani da maganinnan? Hajiya fatima ta tambayesa cikin hanzari yace  Ehe Amour&  alhalin karya ne beyi amfani dako daya ba illa ma yasashi abola.  Okay,,toh kaje kaga Amaryar taka ne baka gayamin ba,? Ta kuma jefo masa tambayar. Dagowa yayi ya kalleta yace  Banje ba Amour,&  se kuma ya sadda kansa kasa yaci gaba da magana.  Amour ai naga ban warke din ba kmr yadda akace dana Aureta zan warke, kinga alamun duk karyane, dan Allah Amour ina gaskiya anan? Kawai wani can yaja an kashema yarinyar mutane rayuwa fisabilillahi fa Amour? Innaje naganta mezan mata pls Amour? Tinda ba warkewar nayi ba ai kinga amour zuwan ba amfani, ki duba ki&  ta dakatar dashi dacewa  in bakajeba wallahi zan saba maka kaji nagaya maka karka bari nida kai musamu matsala, kawai tinda nace kaje, kajedin kawai kamar yadda nace&  JAROOD ya rissina yace  Yadda kikace haka za ayi amour,,, hajiya fatima najin dadin yadda JAROOD ke mata biyayya.



A ranar sam JAROOD beje ganin wata Amaryaba, yana bar1n gidanma ya mance da abinda Amour tace masa kasancewar se dare yabar gidan. Sam amour batasan beje ba, har akayi 2weeks bata sani ba, aka kara 1week duk bata san yaje ko beje ba, sbda a yadda ta masa magana ya amsa batayi tsammanin beje ba. Se yau ta samu malam wanzan ta tambayesa zuwan JAROOD nawa gün BATOOL. Sam besan me ake ciki ba kuma be saba karya ba balle ya mata, dan haka ya gaya mata be taba zuwa ba. Nan take Amour ta fara matsifa  Ashe yau 1month da dawowarsa, amma har yanzu beje yaa yarinyar mutane ba,? Dole seya zubarmin da mutumci hankalinsa ze kwanta kou? Shikenan ai&  malam wanzan se bata hakuri yakeyi. Ta nufa falonta ta jawo wayarta ta kirasa, harta kusa katsewa kana gogan ya daa.  Assalamu Alayki Amour&  ba tare data amsa sallamarsa ba ta rufesa da fada.  Yanzu JAROOD bakaje kaga yarinyar nan ba? So kakeyi kawai kaga bacin raina, kai bakaso kaga kwanciyar hankalina dan wulakanci? Ace in maka magana ka amsa kace ehe, ashe mahaukaciya zaka mayar dani? Dan wulakanci, inka wuce yau bakaje kaga yarinyarnan ba wallahi sena saba maka mutumcinka&  tadinga fada sosai, yadinga bata hakuri.  Banasan hakurinka kawai ka kirani kacemin kaje shine yafimin wannan hakurin da kake bani mara amfani, hakurinka na mi,? Hakurinka na rashin amfani kou?& . Ta katse wayar, JAROOD yabi wayar da ido yasan in beje ba yashiga ukunsa, kawai ya yanke shawarar kwara yaje ya huta da mgnr Amour. Bayan yayi sallar isha i , daman sanye ç1k1n yake cikin danyen boyel cream color. da kansa ya kira Malam wanzan sbda baya gidansa yana gidan Amour shi kuma ma JAROOD daga office dinsa ya nufa gidan. Ya tambayesa wanni anguwa ne suke ? Malam wanzan yayi mamakin tambayar da JAROOD ya masa sbda sam besha zeje gidan ba a fadin rayuwarsa,. Ya gaya masa gidansa na anguwar dosa, kawai JAROOD ya kashe wayar ba tare dayace masa komi ba, shifa wallahi abinda yasa yake daga kafa, dan yaga ma yar ta malam wanzan ce, shiyake hanasa yayi mgnr dabe dace ba Akan Auren, amma in yanasan aurennan yanasan mutuwarsa. Malam wanzan yasan Amour ce ta matsa masa se yaje gidan, domin yaji a muryarsa ma cikin fushi yake. Ya karya kan motarsa zuwa anguwar dosa.  Sekace innaje wani abun zan mata& an maidani kmr wani karamin yaro&  ya fadi cikin haushi, sbda haushi ji yakeyi kmr ya ciji kansa. Daya isa gidan ya jima a waje, seda yayi packing a waje ya dade, kmr ze shiga kmr baze shiga ba, se kuma kawai yasa kan motarsa ç1k1n gidan amma yakai kusan 10;pm a wajen gidan. Me gadi Najin hon ya leko yaga motarsa ce ya bude masa domin yana zuwa gidan sosai kaf acikin gidajensa yafi zuwa wannan gidan nasa, yanasan gidan sosai, kuma sam be damu ba dan Amour ta bada gidan. Yayi packing a karkace bama adai-dai yayi packing din ba sbda ba Asan ransa yazo gidanba. Me gadin ya rugo a guje ya tsugunna ya gaidasa ya amsa fuska a hade.  Awani part suke? Adakile yayi tambayar fuskarnan babu Annuri, yanata bin parts din gidan da kallo akwai part biyu manya a gidan se kananun part suma guda biyu.  Ranka ya dade part din da kake zama Inkazo aka saukesu&  Cewar musa me gadi da yayi mgnr yana nuna masa part din da hannu. Ba tare da JAROOD yace komi ba ya nufa hanyar shiga part din. Haka kawai yaji sound din heart beat dinsa ya canza, ya rasa dalilin hakan Amma seya ta allaka dalilin bugün zuciyar tasa da rashin san zuwansa gidan. Ya kai hannunsa ze bude handle din kofar dazata kaisa direct cikin falon kawai seya d an dakata sbda jin da yayi heart beat dinsa ya kuma yawaita, ya tsaya na tsawon mintuna biyu da 30second. Ahankali kmr me tsoron wani abu ya murda handle din shiga falon, dai-dai BATOOL ta tashi daga falon sanye take da doguwar rigar atamfa me Zanen manyan patten kalar pink pink, damuwa har yanzu bata bar ranta ba duk ta rame, da tana zaune ne a falon, tana kallo se kuma ta kashe kallon ta nufa bedroom dinta domin taje tayi tunanin Abun kaunarta Khalid. Kasancewar kanta babu dankwali, idanuwan JAROOD direct a bisa slky sumar kanta ya sauka, wanda ya zubo har Gadon baya, Hassana ce ta mata kitso guda biyu yau, batasan kitso kwata-kwata kowa de yasan most of masu Gashi basa san kitso& &  Ya 0lahi&  JAROOD ya fadi da cool voice kmr ruwa ya cinye masa murya, saboda wani irin mummunar tashi da tsigar jikinsa yayi, kaf ilahirin gashin dake jikinsa seda ya mikeeee! Zumburrrrrrrr! Wani irin bakon yanayi dabe tabajin irinsa ba ya bakunci kaf sassan ilahirin jikinsa, hatta da brain dinsa seda yayi mummunar amsawa, nan da nan memory din dake Cikin kwanyarsa yayi session, for the first time a rayuwarsa da tunaninsa ya tsaya cakk sbda ganin sumar kan wata dhiyya mace, sam shi besanma wacece itan ba, kasancewar bashi da hankalin dazeyi wannan tunanin a wannan lokacin da kwakwalwar kwanyar kansa ta juye, nan da nan idanuwansa suka fara canza launin Rinin launi, jihiyoyin da suke daukar kafafuwansa sukayi weak a lokaci kankani, yaji ya kasa tsayuwa, kawai ya jingina bayansa da bangon dake daf dashi, da ace babu bango a kusa dashi dase ya fadi kasa warwasss. Zirrrr! yaji wani siririn ruwa me dumi ya fito daga tsagar kaciyar dake saman Azzakarinsa& & & ..





Hmmmm tabbbbb! Yazata kasance ne,? Akwai magana fa, I promise you fans baza kuyi nadaxamar siyan book dinnan ba, kude ku farfado ku siya kar ayi baku, shin yaya take ne JAROOD ya warke ne,? Ko kuwa ne har yanzu ciwo na nan ne,? Yaya matsayin zulaikha da Aisha ze kasance gidan JAROOD? Dukse kun siya zakusha labari. Wannan littafin dubu daya ne insha Allahu Dan Allah karkimin VTU banasan VTU transfer kawai pls 0542703718 Saadatu Abdullahi Gt bank. Karku bari ayi baku, wlhi in baki karanta book dinnan ba na tabbatar se kinyi nadama, nida kaina ina rubutasa ina shauki wallahi.





*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß



*>ØÝ SDEENDTM DATA SERVICES>ØÝ*

*MTN* . *Airtel*

1GB = ¦ 300. 1GB = ¦ 300

2GB = ¦ 600. 2GB = ¦ 600

3GB = ¦ 900. 3GB = ¦ 900

4GB = ¦ 1200. 4GB = ¦ 1200

5GB = ¦ 1500. 5GB = ¦ 1500



*GLO* . *9MOBILE*

1GB = ¦ 300. 500Mb ¦ 250

2GB = ¦ 600. 1GB ¦ 500

3GB = ¦ 900. 2GB ¦ 1000

4GB = ¦ 1200. 3GB ¦ 1500

5GB = ¦ 1500. 4GB ¦ 2000



VALIDITY: 30:DAYS



Call this line or whatsapp

=ØIÜ<Øüß=ØIÜ<Øüß 08066268951



F& ..11

*this book is 1k direct To me 08101626484*



***Nan da nan wani irin zazzabi ya rufesa, se jikinsa ya hau
Showing 36001 words to 39000 words out of 159605 words