kiyi hakuri ki daure, ki cire damuwa aranki wata rana se kinyi dariya da wannan aure, duk wadda tama iyayenta biyayya se taga alkhairai iri-iri a rayuwarta da lahirarta, Allah ya miki Albarka, Allah ya baki yara masu albarka&  BATOOL da tini ta fara hawaye ta amsa da Amin se Kara kasa da kanta takeyi, tanaso tayi controlling tears dinta amma ta kasa, kuma bataso mahaifinta ya fahimci hawayen nata, a yanzu kuka yafi mata komi dadih. Malam wanzan da hassana duk sun kula kuka takeyi sbda har sound din numfashinta ya canza Alamun kuka.  Tinda kinji sauki gobe ki shirya ki tare a gidan mijinki&  da idanuwanta shabe-shabe da hawaye, ta dago ta kalli mahaifin nata ta maida kanta kasa wani kukan mara control ya tsinke mata, za a rabata kuma da Ammuh kenan? Itace kalmar dataketa maimaitawa acikin zuciyarta, ta kuma fashewa da wani kuka kmr ana rabata da ranta. Hassana seda tayi mata kwallah awannnan karan ta kasa jurewa, ta share nata hawayen. Kukan nata yana matukar tabama malam wanzan zuciya amma haka ya danne yaci gaba da magana.  Ina me umartarki dakiyima mijinki ladabi da biyayya domin yafi uwarki kuma yafi ubanki agareki yanzu, seya yarda dakene zaki samu shiga Aljannah, karki sake inji wata matsala daga ke, domin innaji wallahi sena saba miki, nasan JAROOD yanada hakuri da juriya, sannan iyayensa ma dattawa ne, saboda haka innaji abu mara kyau a zamanku toh daga garekine, domin JAROOD de mutum ne wanda samun irinsa a wannan lokacin se an bincika, kinada kishiyoyi guda biyu, duk cikinsu ba sa arki, bansan jin wani raini daga ke, ki dajarta mijinki fin yadda kike dajartani, ki mutumta mahaifiyarsa kinyi saah tana sanki sosai, matansama duk ki basu girma sbda ba sa anninki bane, ki kiyaye, kar inji kar in gani, tashi kije dakinki gobe ki zauna cikin shiri&  kamar BATOOL na jira yace ta tashi, ta mike a guje har tana tuntube da kujera ta nufa dakinta, tana shiga dakinta tasa masa mukulli ta fadi kasa ta saka kuka me tsananin kara, se yau taji ashema yanada mata, gaskiya ta fara tunanin malam wanzan besanta, nan zuciyarta tashiga raya mata wai anya ma shine ubanta kuwa?.





*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß

F& ..13 And 14

Na muku 2pages in one, na yau dana gobe, bana posting ranar Saturday and Sunday amma na muku na first week dina tare daku. Ina sanku masoyana, banda masu fitarmin da book.

*this book is 1k direct To me 08101626484*



BATOOL na barin falon hassana ta tashi zata bita malam wanzan ya hanata dole ta dawo ta zauna tana jiyo yadda yarta ke kuka kamar ranta ze fita, amma ba halin taje inda take, kawai itama setasa kukan, kuka me tsanani.  Yanzu ya kakeso inyi malam? Ina jiyo kukanta amma ka hanani naje gareta in lallasheta, ji nakeyi kamar zuciyata zata tarwatse malam? Wallahi zuciyata fashewa zatayi ita kadai na haifa inta mutu yazanyi? Wallahi yarinyar nan batasan aurennan, amma haka ta maka biyayya, karta mutu dan Allah malam ka duba kaga yadda take kuka kamar ranta ze fita&  hassana ta fadi tana kara kara fashe wa da kuka sosai . M-wanzan da dauriya kawai yakeyi yace  Bakomai karki damu hassana ni nasan me nakeyi, , ki kyaleta tayi kukanta ko zataji sauki a zuciyarta, insha Allah kukan nan ze Zamar mata farin ciki da dariya nan gaba, harke se kinyi farin ciki&  hassana sam ta kasa gane me yake cewa ma sbda tashin hankali, kuka take sosai, tace  kaduba Kagani malam rabani akeso ayi da yarinyata bayan tanada karancin shekaru, za a dauketa akaita cikin manyan mata, tayi kankanta wlhi malam, yama zatayi ya dauki namiji dan Allah?&  ta sakko kasa tayi knell akan guiwowinta a gaban mijin nata wanda keta kallonta se kuka takeyi majina shabe-shabe a hanci tacigaba dacewa  Kaduba girman Allah ka rufamin asiri malam Dan Allah nide a raba Aurennan, yarinyar nan tanada wanda takeso, kawai gaya maka ne batayi ba tin tini, dan Allah ni hankalina be kwantaba da wannan Auren, kar akaimin yarinya cikin manyan mata, kawai kwara a bata wanda takeso dan Allah ka dubeni ka duba damuwata dan Allah!&   Baku isa ba daga ke har ita, Bazaku zubarmin da mutumci ba, ni ba yaro bane kamar ku, inada tunani, sannan ni nake aurenki bake kike aurenaba, ita kuma yata ce, dan haka ba wanda ya isa ya raba wannan Auren Se ubangiji, in kuma kince zaki fara sa insa dani toh mu zuba mu gani nida ke.. malam wanzan ya fadi cikin fada, ya mike ya barta nan falon durkushe, ya haye upstairs cikin fishi. hassana ta bisa da ido, ta zauna zaman dirshen a kasan falon tayi kuka-tayi kuka ma ishi. harga Allah tana ma m-wanzan biyayya , da ladabi amma a wannan Karan wlhi zata iya bijire masa, sbda duk san datake masa wlhi tafisan yarta akanshi. Seda hassana rayu kuka ma ishi kana Ta mike jiki na rawa ta nufa dakin BATOOL har yanzu kuka takeyi sosai kamar ranta ze fita. Ta kwankwasa dakin hadi da kiran sunanta, BATOOL ta amsa tana kuka, ta taso ta bude mata ta shigo ta rungume yarta jikinta, ta dinga rarrashinta, harseda taga ta dena kukan wuraren 2:am kana ta nufa dakin mijinta, tasha ko yayi bacci amma setaga idonsa biyu shima, yana zaune dagani koda be gaya mata ba tasan tunani yakeyi.  Malam dan Allah ka duba girman All&  ta bude baki zata masa doguwar magana ya dakatar da ita dole taja bakinta tayi shiru ta kwanta, tana hawaye. Ranar bacci sede barawo. BATOOL kam haka ta kwana tana hawaye bata rintsaba. Washe gari hajiya Fatima tazo gidan bayan sallar Azahar, daman malam wanzan ya sanar da ita yaune tarewar, sbda ita daman tabari seta warke ne ayi tariyar. Ta kawo akwatuna dozing uku, kowanne cike da kayayyaki na alfarma, ita duk tayi akwatunan JAROOD besanma anyi ba, sannan ta kawo ma BATOOL special perfumes najan hankali miji, masu kyau na Companyn Rukie. Hassana da Malam wanzan suka dinga godiya, har ita hassanar seda hajiya tamata uku na kayayyaki masu kyau da tsada. Sam kayayyakin basa Gaban hassanar, kawai de godiyar taketa mata, amma ahalin yanzu farin cikin yarta yafi mata komi dadih a rayuwarta ta duniya. BATOOL tazo ta gaida Hajiya fatima ta amsa tana kare mata kallo, ta kula da yarinyar ta rame ba kmr randa sukazo ba, sannan da damuwa akan fuskarta, hajiya fatima ta kalleta cike da kulawa duk suna zazzaune a falon.  Kinacikin damuwa , sbda bakisan Aurennan kou? Hajiya fatima ta tambayi batool. Dagowa tayi ta kalli hajiya fatima cikin girmamawa tace  Aah inaso&  hajiya fatima taji dadin abinda yarinyar tace dukda tasan batasan Auren Amma setace mata Tanaso, bayan ita ba karamar yarinya bace, tana ganin damuwa akan fuskar yarinyar.  Zuwan JAROOD nawa gidannan? Hajiya fatima ta tambayi malam wanzan.  Yadezo gaskiya &  malam wanzan ya fadi ne kawai gudun kartama JAROOD fada, ya kula tana matsa masa sosai. Seda akayi sallar karfe hudu duk Amour na nan gidan saboda da kanta takeso takai BATOOL har dakin mijinta. Aka shiryata cikin shiga ta alfarma irin ta gidan sarauta, Tasha Alkyabba fara karr, kamar yadda kowacce mace ta JAROOD takesa alkyabba inde za a kawota gidan jarood. BATOOL tay1 kuka sosai na rabuwa da mahaifiyarta, kamar ranta ze fita, hassanama tayi kuka sosai da kyar aka kwace BATOOL ajikin mahaifitar aka sata a mota. Kafin asata a motar seda malam ya mata natsiha sosai da Lallami da tausasan lafazi, BATOOL tadanci sanyi a ranta atlast de ta dan farajin malam ne mahaifinta amma de tasan an mata abinda ranta beso.

Daman motoci uku sukaxo dasu gidan, daya BATOOL da Amour suka shiga ciki. akasa akwatunan a motoci biyun kmr yadda sukazo. Malam wanzan shima daurewa kawai yakeyi, amma shikadai yasan me yakeji. Da kansa yayi driving motar da hajiya fatima da BATOOL suke ciki so yakeyi shima yakai yarsa da kansa dakin miji. har yanzu kuka BATOOL keyi tana kiran sunan Ammuhnta, se rarrashinta hajiya fatima keyi ta jawota jikinta sosai ta rungume ji takeyi kamar ita ta haifi BATOOL, tana tausayinya duba da yarintarta, tasan rabuwa da iyaye se an daure musamman uwa. Tana kuka har suka iso gidan JAROOD, sam shi goganma baya gidan besan wace wainar ake toyawa ba. Suna isowa hajiya fatima tasa maza masu aikin gidan suka kwashe akwatunan BATOOL aka kaita mata part dinta dakinta na sama, nan hajiya ta umurcesu su kai.



hajiya Fatimar da kanta ta kama hannun BATOOL ta kaita part din H-zulaikha suka gaisa, se kallonta zulaikha keyi, dukda bataga face ba amma tasan yarinya ce danya sharaf, yau da ace burar JAROOD lafiya lau ya Auro musu yarinya dasun bani. H-zulaikha se tabe baki kawai takeyi, a ranta tace  Ayi de mugani, in tusa zata hura wuta& ki zauna muga uwarda zakici a gidan&  Hajiya fatima ta musu natsiha, kana ta dawo da ita part din aisha suka gaisa, ta musu natsiha ananma itama Aishar se kallon BATOOL takeyi ta ciki na ciki, se yake takeyi irin na bariki, tanataso

Taga fuskar BATOOL amma bata samu gani ba, kowacce de daga zulaikha har aisha duk kishi ya taso musu, wai a hakama dan ba a uwar komi da ace anayin wani abu ai da kishin seyafi haka, daman bura mata kema kishi toh wannan bata tashi balle yaci. Daga zulaikha har aisha duk sun kula da yadda Hajiya fatima ke bama BATOOL muhimmanci dan haka se suka tsani BATOOL tin kafin ma su ganta daman sun

Tsaneta, yanzu dasuka ganta sunga alamun tafisu komi dukda ba face suka gani ba se suka kara tsanarta, amma kuma in suka tuna ba mamora sesu basar, su barwa cikinsu.



 Shiga da bismillah, da lahaula wala quwwata&  hajiya fatima ta fadama BATOOL dai-dai da suka iso part dinta, BATOOL tayi yadda hajiya fatima ta umurceta, ta sako kai dankareren falonta dake kasa, lokaci kankani BATOOL taji tana kaunar hajiya fatima amma harga Allah batasan d anta kuma tasan bazata taba kaunatarsa ba, aduniya namiji daya rak takeso kuma shi zatayita SO har karshen rayuwarta. Hannun hajiya fatima na rike dana BATOOL suka iso har kan luntsumemiyar kujerar BATOOL ta zaunar da BATOOL akan kujerar 2cttr ta zauna kusa da ita, hadi da bude mata fuskarta da aka rufe da Alkyabba, ta kalli cikin idanuwan BATOOL wanda suka gaji da kuka sunyi jajawur, tausayinta ya ratsa hajiya fatima, ta sakarma BATOOL murmushin kwantar da hankali a hankali ta fara mata magana cikin nutsuwa  Bakyason Aurennan ko ? Ki gayamin gaskiya ni mamankice ba maman mijinkiba&  BATOOL tayi shiru ta sadda kanta kasa batare datace komi ba.  Karkimin karya kinji yanzu babu kowa daga Allah seni seke& bakison Aurennan kou? Kinfi so kije ki zauna tare da Ammuh kou Fatima? Daga mata kai BATOOL tayi alamar eh, idanuwanta suka kawo hawaye. Cikin muryar kwantar da hankali hadi da dumbin tausanta daya rufeta ta dafata tana fadin  Toh kiyi hakuri karki dinga kuka, hakuri zakiyi ki zauna anan na wani dan lokaci, zan dinga zuwa ina dubaki, Ammuh ma zata dinga zuwa tana dubaki kinji Takwarata batool ta daga mata kai Alamar toh.  Sekin kwantar da hankalinki fa amman? Zanzo in daukeki wata rana da kaina in maidaki gun Ammuh,,, BATOOL ta dago ta kalli fuskar hajiya fatima tace  Allah zaki maidani gidan Ammuh? Ai Ammun tace nazo nan kenan wai bazan koma gidantaba?

Cikin yarinta tayi mgnr se tausanta ya kuma Ratsa zuciyar hajiya fatima.  Aah zaki koma inde kikayi hakuri kika zauna anan din kinji? Ai kin iya girki kou? BATOOL ta dagama hajiya fatima kai alamar eh.  Toh ki dinga dafama mijinki abinci dasafe, in an kwana biyu kin huta, yanasan tuwo miyar kuka ai kin iya kou? BATOOL ta daga mata kai alamar Eh. Hajiya fatima taci gaba da magana  Toh ki dinga dafa masa abincin safe, dana rana dana dare kinji? BATOOL tace toh. Hajiya fatima dukta gaggayama BATOOL abubuwan da JAROOD keso, kawai tace toh tanata bin hajiya fatima da ido, Atunaninta in tana dafa masa abincin zesa amaidata gida da wuri, yadda brain dinta na yara ya bata kenan.  Zansa akawo miki babbar mace kamar Ammuh tadinga tayaki zama da Aiki kinaso kou? Cewar hajiya fatima. BATOOL tayi Jim kana tace  Badake zamu dinga zama anan ba?ina zakije? Hajiya fatima tayi murmushi azuciyarta tace  Yaro, yarone&  a fili tace  Aah, ni zan tafi gidanane yanzu,innaje zan aiko miki da abinci, karki sake wani ko wata ta baki wani abu kici in ba ni da daadahnki, da Mijinki kinji kou?&  BATOOL tace  Toh,,,,yanzu ni kadai za a bari anan in kwana? Ta karashe mgnr kamar zatayi kuka idanuwanta harsun ciko da kwallah. Hajiya fatima tace  Ehh&  BATOOL ta fara hawaye tana bin ko ina a gidan da ido, Kato ne sosai harma yafi gidansu girma, da kyar ma take iya kwana a dakinta ita kadai a wancan dakin saboda tsoro ne da ita sosai, toh anan gidan yaya kenan zatayi?.  Gaskiya inajin tsoro sosai bazan iya kwana anan ni kadai ba, Sede in zaki tafi in biki hajiya&  BATOOL ta fadi tana hawaye, harda Ajiyar Zuciya. Hajiya fatima tace  kicemin Amour ba sunana hajiya ba&  BATOOL tace  Tohhh,,, tasan meye ma anar suna Amour.  Sannan ko zaki koma part din mijinkine ki zauna açan seku dinga kwana tare ai bazakiji tsoro ba kou? BATOOL ta zaro ido waje harda dafe kirji tace  aah dan Allah, Da namiji? Aah gaskiya nide ko in biki ko dan Allah a maidani gun Ammuh in Daadah bazemun fada ba&  hajiya fatima tace  Toh kawai yau zan aiko me tayaki zama da abincinki, danaje zan aikota aiya miki kou? Batool ta daa kai alamar eh ita sam ba haka taso ba, taso ace su zauna tare da hajiya fatima a nan ko kuma ta tafi da ita gidanta, tanasanta sosai. Hajiya fatima ta zagaya da ita a part din nata , ta nuna mata ko ina, se kallo batool keyi , ko ina yaji kayan kudi, yayi kyau Amour ta narka mata dukiya sosai a part din nata, duk part dinta yafi part din sauran matan kyau, kujerunta na kasa Light brown ne, Dayan falonta na kasan kuma kujerunta milk ne, falonta na sama ash color ne kujerunta, ko ina yayi kyau dinning table dinta yayi kyau sosai, dakuna 6 ne a part din kuma duka akwai gadaje na alfarma nagani na fada. Hajiya Fatima da kanta ta zaba ma BATOOL dakin dazata dinga kwana a Saman upstairs din, ita de ada a kasa taso tadinga kwana, amma tinda hajiya Fatima ta Zaba mata daki a saman dole ta hakura ta dauka. Anan hajiya fatima takai har isha i, taso JAROOD ya dawo ta hadasu da BATOOL ta musu natsiha, domin taje ta dubasa a part dinsa taga baya nan, ta kirasa awaya be daa ba, dole ta hakura 8:02pm hajiya Fatima tabar gidan, dreva dinta yajata zuwa gidanta, malam wanzan baya nan yana gidansa tin Dazu yana lallashin hassana tinda ya kawosu hajiya tace ya tafi gidansa ya lallashi matarsa, sbda hajiya Fatima ta kulada yanayin da hassanar tashiga.



Hajiya fatima na fita
Showing 45001 words to 48000 words out of 159605 words