sameni, inaso ka amshi maganinka ka fara amfani dasu,&  JAROOD yaji dadin ganin ta mike, shima mikewar yayi ta kalli saitin gabansa ta ç1k1n wandonsa taga de ga Aba lafcece girmanta ya gaza boyuwa. Kasancewar yana sanye da kayan bacci riga da wando masu laushi da kwanciya ajiki. Hakan ya bata damar ganin lafceciyar burar tasa har ta sakko ga cinyoyinsa. A sace take kallon burar tasa ta ç1k1n wandonsa, abinka da babbar mace me hikima sam JAROOD be fahimci nan take kallo ajikinsa ba se yashama tunani takeyi yaa ta kuresa da ido besan bashi take kalloba, mutumtakansa take kallo.  Namiji har namiji amma babu namijin, Allah ya isa tsakanina da duk Wacce tama d ana wannan mugun abun&  hajiya fatima ta fadi a ranta.  Amour me kike tunani,? JAROOD ya tambayeta. Firgigit tayi kmr irin da gaske tunanin takeyi ta basar kawai tace  bakomai,, kazo anjimar ina jiranka& innaji shiru zan dawo, danna kula baka dauki mgnr da muhimmanci ba&  ta fadi tana nufar hanyar fita a dakin nasa. JAROOD ya biyota yana fadin  Amour dan Allah karki dawo ki bari kawai ni inzo, ai girmanki ya wuce Kizo inda nake sede ni inzo inda kike&   daliline ya kawoni na kasa daurewa ne& kuma shi ze dake dawo Dani in baka zoba&  Cewar hajiya fatima. Jarood yace  Banson wani abu ya dameki Amour, in kika koma gida ki kwanta kiyi bacci sosai dan Allah Amour dina banso kanki yayi ciwo& ki kwantar da hankalinki..  hajiya Fatima tace  Insha Allah zanyi kokari, amma nasan hankalina baze kwantaba yanzu tukunna, Senaga meye ya yuuuu&  dai-dai suka iso tsakiyar falon, ta juya ta kalli JAROOD da bece komi ba.  Ka koma time din sallar biyu yayi Gashi can anata kira kayi alwala kaje masallaci, zan shiga gurin Zulaikha da aisha mu gaisa agurguje se in wuce gida sbda ina bukatar bacci, ina jiran zuwanka anjiman&  jarood yace  Toh insha Allahu.. Har bakin kofar fita part dinsa zuwa part din Zulaikha ya rakata , daman tasan part din kowa agidan, gidan ba bakonta bane. Tashiga part din Zulaikha, a falo tasameta suka gaisa kana ta koma part din hajiya aisha suka gaisa sannan tabar gidan.



Shi kuma JAROOD yana dawowa part dinsa yaji ciwon kansa ya kuma ninkuwa. gabaki daya daga jiya zuwa yau haushin kowa yakeji a duniyar nan Banda Amour, sbda itan be isa yaji haushintaba in har yanaso ya gama da duniya lafiya. Ya fada bathroom yayi alwala yanata Tunaninka, bacin rai ya cikasa, yayi nadamar zuwansu gün me maganin yafi a kirga. Ya fito ya nufa masallacin cikin gidan kasancewar sallar karfe biyu sukeyi. Sukayi sallar suka idar. Maaikata nata gaidasa a gaggauce yake Amsawa , ya hadu da Malam wanzan suka gaisa sama-sama harshi haushinsa yakeji irin haushin dabe tabaji akansa ba se yau, sbda duk shi yaja masa wannan matsifar ya kara kira masa tashin hankali bayan wanda yake ciki. Ya dawo part dinsa, jikinsa sam ba laka, a falonsa na kasa ya yada zango., yayinda tunanin dake ransa ya kara ninkuwa akan nada, Ashe ada a Aljannah yake yanzu ne yake cikin Damuwa tsundum, shi wallahi kwara damuwarsa tada Akan wannan.  Anaso asani abinda baze

Yuba, baze taba yuwa ba&  ya fadi yana juyawa ya kalli saman POP din falon, ji yakeyi kmr Kansa ze fashe dan ciwon da yakeya karay1 masa.  Allah Kai mana maganin abinda bazamu iyawa kanmuba.. JAROOD ya fadi yana shafo sumar kansa zuwa sajen fuskarsa, daa jiya zuwa yau harya kara ramewa. Ahankali ya mike ya kara sanyin duka AÇ din dake Fallon, sbda sanyin ya masa kadan, turirin da zuciyarsa keyi shi yake haifar masa dajin zafi sosai a jikinsa, daga jiya zuwa yau wani mugun zafi kawai yakeji. Haka ya wuni saka-ka jiki ba laka, ga mugun ciwon Kai nadamunsa, yasha Magani yafi sau hudu Duk ciwon kan yaki sauka. Bayan ya dawo daa sallar la asar, sanye yake da jallabiya dark yellow Tasha Aiki wuya da hannu. Ya isa bedside ya jawo wayoyinsa ya kunna su, yana kunna 0Phone X dinsa yaga sakoninin amour kusan sakonni uku, budewa yashiga yi.  Ina jiranka& nakira wayarka a kashe&  sune abinda tace aduk messages din guda uku. Yana cikin danna wayar kiranta ya shigo,.  AMOUR&  shine abinda aka rubuta a screen din wayar. Yana kallo harta gama ringin be daa ba, wayar na katsewa wani kiran ya kara shigowa. Akaro ba biyu yaki dauka. Sema ya jawo drowr din bed side dinsa inda car keys dinsa suke, ya dauki key din Wata Mercedese kawai ya fito daga dakin da wayoyinsa a hannunsa se sauri yakeyi, har zuwa lokacin se kiransa amour keyi, yasan data kirasa taji be daukaba zata kara dawowa gidan kmr yadda tace. Yana shirin fita daga part dinsa sukayi kicibus da hajiya aisha wadda Tasha doguwar rigar material abinda da kalar Hutu kome kasa se yayi maka kyau, rigar ta amsheta sosai sede fuskarnan kmr an tuka taiba, taci bleaching ta koshi. Cikin kissa ta rissina ta gaidasa irin ladabinnan na matan da suka taba bariki.  Ranka ya dade ina wuni barka Da yammaci.., JAROOD ya amsa fuska babu Yabo babu fallasa,.  Barka de, ya kuke?  Lafiya lau ranka ya dade& daman naga yau kwana kusan uku baka lekomu ba shine na leko inga lafiya kake? Cewar hajiya Aisha.  Lafiya lau nake, 2days dinnan ranar girkin kine kema meyasa bakizo inda nake ba? Ko kema sbda banda Amfaninne yasa bakizoba ? Cewar JAROOD da yayi mgnr zuciyarsa na d aci. Hajiya aisha tayi saurin cewa  Wace ni ranka ya dade, wallahi banji dadih bane zazzabi ke damuna, amma jiya nadafa abinci na kawo maka dinning haka nazo na kwashe naga baka ciba,,, kayi hkri in rashin zuwana ya bata maka rai yallabaina, nakiraka awaya in sanar dakai banjin dadih se kuma baka daga ba&   okay& kinje asibiti? JAROOD ya tambayeta Cikin kulawa ko wani nauyi da Allah ya daura masa yana saukewa kawaideshi matsalarsa rashin sex ne.  Naje ranka ya dade&   Allah ya kara sauki&  Cewar JAROOD aisha ta amsa da Amin tana me karantar fuskarsa se yanzu ta kula ya rame a 3days din da bata gansa ba.  Wani Abu na damunka ne naga ka rame?yallabain.. Ta tambayesa cikin kulawa a takaice yace  Nop& in kuna bukatar wani abu ku tambayi Malam baba ze Baku kome kuke bukata, zanyi yar tafiya ne&  ya fadi a takaice yana kokarin wuceta. Ta biyosa a baya tana fadin  tafiya zuwa ina ranka ya dad e? yanaji yayi banza da ita, be bata amsa ba danya gajima da mgnr. dukya kosa yabar gidan.  Allah ya tsare hanya&  hajiya aisha ta kara fadi, nan ma bece komi ba. Har car ta rakosa,. Malam wanzan dake zaune a benci kusa dame gadi, yana ganin JAROOD din ya rugo a guje, ya karaso inda jarood din yake, ya rissina amma be tsugunnaba ya gaidasu suka amsa ya kula JAROOD ciki ciki ya amsa, gabaki daya yana ç1k1n yanayin dabe saba ganinsa acikiba. hajiya Aisha ta kuma masa Allah ya tsare be amsa ba wannan karonma. ta juya nufa part dinta danta kula gogan nata mulkin ya tashi, akwai made abinda yake damunsa. Ta fadi a ranta. Tabe baki tayi tace  Öhö de ni ko ajikina can ta matse masa, ni ai adadina, tafiyarnan taka, yau tare zamu kwana nida d an boy dina me burar dadih, ya kwana yanamin sukuwa da bur adurina&  ta fadi a ranta nan da nan kuwa taji tsigar jikinta ta tashi, tana shiga falonta ta dauki wayarta data bari a falon nata ta kirasa hadi da numfar bedroom dinta ç1k1n hanzari tana matse cinyoyi kaikayin durinta ya tashi, nan da nan duk tabi ta jike, abinda da mace me tsananin bukata.



 Ina zakaje uban dakina? Malam wanzan ya tambayi JAROOD ganin yana kokarin shiga motar ta dreva side hakan ya bashi tabbacin yau dakansa yakeso yayi driving dukda be gaya masa ba,.  Fita zanyi,,, duk abinda su zulaikha da aisha keso ka basu, Amour ma duk abinda takeso a bata,,, JAROOD ya fadi bayan ya shiga dreva side ya zuge glass kasa shine yake masa maganar.  Toh uban dakina,,, Amma nasha ma ko gidan Amour zakaje? JAROOD ya girgiza masa Kai kawai yana kokarin tada motar.  Ka bari mana in tukaka, kafi 2yrs fa rabonka da kayi driving zaka iya tuki kuwa? Cewar malam wanzan JAROOD ya daga masa Kai kawai Alamar Eh. Ya rufe glass din motar ba tare daya sakece masa komiba yaja motar ya fice a gidan, malam wanzan yabi bayan motar tasa da ido, shida kansa ya kula da ramar da JAROOD din yayi, kuma yasan duk dmwar Karin Aurenne ya ramar dashi. Malam wanzan ya koma kan benci kusa dame gadi ya zauna yana Tuna n1n ina JAROOD din zeje? Ayadda yake masa magana ya bashi tabbacin ba yau ze dawo ba kenan. Duka ma aikatan gidan nasa mamakin ganin yau JAROOD yayi driving da kansa, sun saba ganin in ze fita kullum tareda malam wanzan suke fita, amma yau Gashi ya fita shikadai, kowa fa mamaki ya kashesa, sede kowa yayi shiru ba halin ace uffan.





*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß



*>ØÝ SDEENDTM DATA SERVICES>ØÝ*

*MTN* . *Airtel*

1GB = ¦ 300. 1GB = ¦ 300

2GB = ¦ 600. 2GB = ¦ 600

3GB = ¦ 900. 3GB = ¦ 900

4GB = ¦ 1200. 4GB = ¦ 1200

5GB = ¦ 1500. 5GB = ¦ 1500



*GLO* . *9MOBILE*

1GB = ¦ 300. 500Mb ¦ 250

2GB = ¦ 600. 1GB ¦ 500

3GB = ¦ 900. 2GB ¦ 1000

4GB = ¦ 1200. 3GB ¦ 1500

5GB = ¦ 1500. 4GB ¦ 2000



VALIDITY: 30:DAYS



Call this line or whatsapp

=ØIÜ<Øüß=ØIÜ<Øüß 08066268951



<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

FIL AZAL

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

(Romantic and love story)



Free page group https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1



SAADATU BINTU ABDULLAHI
'<Øýß(Writer of Kyautar Allah)



This book is 1k direct to me 08101626484.

Free page7

Tafiya yakeyi Akan ti-ti acikin tsaleliyar motar tasa, amma Sam besanma ina zeje ba, ayadda yakejin zuciyarsa daya kara Aurennan kwara ubangiji ya amshi ransa kawai ya huta. Shawagi yadingayi akan ti-ti har aka kira magriba yayi packing a dai-dai masallacin dake Cikin Anguwar dosa, masallacin shekh zafar. Yayi sallar magriba ya jima yana lazimi har zuwa isha i, anan masallacin yayi sallar isha i, kana ya fita yabar masallacin, ya koma motarsa , yaga miss call din Amour kusan miss call 60, kuma har yanzu kiransa takeyi bata bar kiransa ba, yanaso ya daga amma besan meze ce mata ba harga Allah, shiyasa kwara yabar gidansa for 2days ko ubangiji zesa ta mance da maganar Aurennan. Jan motarsa yayi Direct zuwa ç1k1n Hayin dan bushiya, yana da gida anan, shi wallahi Yama mance yaushe rabonsa da zuwa gidan nasa, yafi 2yrs beje gidan ba se yau zeje gidan. Yana tafe yana saka da warwara ac1k1n zuciyarsa harya isa gidan, gidan dan karete ne, na gaske, tin bakin a get din gidan na fahimci hakan. Hon ya farayi abakin get din gidan hadi da dafe kansa wanda ke masa barazanar tarwatsewa, yana me kallon wayarsa daketa ringin , awannan Karan malam wanzan ne ke kiransa yaki dauka, yana kallo ya masa kira uku amma yaki dagawa.  An damu mutum&  ya fadi a bayyane, gabaki daya kansa ciwo yake masa irin ciwon kan dabe taba irinsa ba se a kwanakinnan tinda mgnr Aurennan ya sako Kai yake Cikin wannan mugun ciwon kan. Seda yayi hon uku kana me gadin dake gadin gidan ya fito a guje yanajin hon din amma yana toilet ne. Yana lekowa yaga motar JAROOD, yaganeta sbda malam sbda lambobin motocinsa daban suke, ya Riga ya haddacesu, 10yrs ba wasa ba. Cikin hanzari baba me gadin ya bude masa get din ya danno kan motar ciki. Yayi packing a packing space ya fito yana karewa gidan kallo, kato ne sosai gidan, ga bangare bangare agidan kusan bangare biyar, ko ina haske ne a gidan, kai kace akwai mutune a gidan. Aguje me gadin ya karaso ya zube ya fara jero masa gaisuwa.  Barka da zuwa ranka ya dade&  .  Barkade ina mukullin gidan? JAROOD ya fadi yana nufar hanyar shiga part din farko, Sam besan hayaniya, bana me gadin yanada surutu sosai.  Gashinan aljihuna ranka ya dade, ai kullum dashi Nike yawo ajikina&  baba sani me gadi ya fadi yana lalubar aljihunsa ta ç1k1n wandon jikinsa, ya ciro mukullayen gidan ya basa. JAROOD ya amsa yana kokarin bude kofar falon part din.  Me gyaran gidan yana zuwa de kou? JAROOD ya tambayi me gadin dai-dai ya bude falon.  Eh yana zuwa sosai duk bayan kwana biyu yake zuwa&  JAROOD yace  okay&  dai-dai ya saka Kai cikin falon, ya rufe kofar me gadi ya koma bakin aikinsa yana mamakin zuwan nasa gidan a wannan lokacin, yajima sosai baya zuwa gidan kuma ko leko gidan bayayi, amma 25 ga wata yakesa Malam wanzan ya biyasu hakkinsu, shinema yake zuwa gidan time to time ya duba lafiyar gidan, kusan 10yrs yana gadin gidan Ze iya kirga sau nawa JAROOD yazo gidan. JAROOD Yana shiga falon ya kunna AÇ, ko ina tsaf tsaf yake a falon kmr ka kalli kanka a tiles din kasan falon, akwai komi na more rayuwa agidan Kai kace akwai mutane acikin gidan, falon yaji kujeru na Alfarma kalar dark blue da Golden yellow, ba karamin kyau falon yayi ba ba hayaniya, ga wani makeken TV daya mamaye bango daya a falon. Yana kunna AÇ ya isa kan kujerar 3Cttr ya kwanta hadi da dafe kansa da karfin gaske, ya kashe Wayoyinsa duka biyun, ya ajiyesu Akan dan karamin table din dake gefen kujerar da yake Kai.  Hasbunallahu wani imal wakeel&  ya fadi yana kara dafe kansa sosai. Daren ranar duk yadda yaso yayi sallar dare kasawa yayi, sede ya kira baba sani me gadi, ya bashi kudi ya Siyo masa Tuwo a gidan Abincin hadiza Balangu, da Panadol night, ya danci tuwan kadan, kadan ko loma hudu beyi ba, sbda abincin baya masa dadih, kawai yasha maganin, ya koma ya kwanta. 20mnt yayi da kwanciya bacci yayi awon gaba dashi, me mugun nauyi sbda maganin dayasha, ya mance rabonsa da yayi bacci me dadin wannan.



Abangaren hajiya Fatima tadinga kiransa be daga ba, Gashi yace karta dawo zezo. Shiru-shiru har akayi  magriba bata gansa ba kuma be dauki kiranta ba. Kawai seta kira Malam wanzan ta tambayesa ina JAROOD?
Showing 21001 words to 24000 words out of 159605 words