kara kiransa ba, duk daran daddewa zezo yasameta sede yazo ya tarar da Amarya ta kudirta hakan aranta.



Abangaren malam wanzan da yayi sallar Jumaah, ya idar yana fitowa daga masallaci, ya koma gefe yashiga lalubar lambobin kaf abokansa yana tambayarsu ko sunada yarinya yar 12yrs zuwa 16yrs wani bawon Allah ke nema ze aura, be nuna musu babban mutum kmr JAROOD ze auraba seya nuna musu wani bawon Allah ne, aiko kaf kowa sede yace bashi da ita, duk se wani tunaninma yake zuwar musu rai, sbda sunsan shi malam wanzan yanada yarinya yar 14yrs, se duk sukasha ko tsafi za a musu da yara, saboda haka duk kowa yace babu, Kowanne cikin abokan nasa da irin tunanin dayayi, wasu suce tsafi za a musu da yara, wasu suce kashe musu yara za ayi, ganin yadda duniya ta lalace kowa nashi yakeso, sannan yanzu ba kamar Ada bane duk ba yarda duba da yadda duniya ta tabarbare, ballema ana ganin shi malam wanzan yanada yarinya me wannan shekarun amma shine ya bugo yana nema, wasu suce ai da Alkhairi ne malam wanzan baze nemesu ba. Nan de har a dangi kaf malam wanzan ya laluba amma babu, Sema aka dinga kara fassarashi da miyagun suffofi na rashin mutumci daman anajin haushinsa saboda yadda ubangiji ya rufa masa a_1r1 kaf a danginsa babu me rufin asirinsa, kuma yanzu a dangi in kanada kudi ka shiga uku, haka ma Inkai talaka ne kashiga uku, mutanen duniya duk sun lalace ubangiji ne kawai yakesan bawansa, duk yadda yake in har baya saba masa, amma yan uwan yanzu sun lalace sede Adduah kawai, wani yana gefe ji yakeyi kamar ya kasheka sbda wata niimah da Ubangiji ya maka, kuma yan uwanka, jamaah muji tsoron Allah mu dinga yak1 da zuciyoyinmu. Haka malam wanzan ya dawo gidan jikinsa ba laka a falo ya tadda hajiya fatima se zirya takeyi a falon Tana jiran shigowarsa, Tana ganin ya shigo ta tarbesa da  Allah yasa de a dace? Tin kafin yace komi a yanayin fuskarsa ta fahimci ba adacee ba. Malam wanzan ya girgiza mata kai hadi dacewa  wallahi aah ranki ya dade ba adace ba, kowa yaki amincewa har acikin dangi na lallaluba, duk sede su dinga cemin bazasu iya Aurar da yaransu masu wannan shekarunba gudun karsu kamu da yoyon fitsari gün haihuwa, wasu ma karara suke nunamin basu yadda dani ba, kinsan yadda rayuwa ta canza ranki ya dade&  jin abinda yace yasa hajiya Fatima zaunawa hadi da sauke gauron numfashi tace  Nagode da kokarinka, Allah yasa haka ne yafi zama Alkhairi&  malam wanzan ya amsa da  Amin&  atunaninsa kota hakura da mgnr aurenne.  Alhamdulillahi ya fadi a ransa& .  Mikomin wayata in kira Me martaba, ya laluba ko za asamu a abokansa&  ta fadi tana nunawa malam wanzan table din kusa dashi inda wayarta take. Malam

Wanzan murna ta koma ciki na tunanin kota hakura ne, ya miko mata wayar ta amsa tana kokarin Nemo lambar Me martaba zatayi dealing se kawai ta fasa ta tsaya tayi shiru, Tana tunani-tunani, tasan da wuya asamu wanda ze bada yarsa take yanke Ayau kuma me wannan shekarun, Tabbas za ayi musu mugun tunanima in mgnr nan ta fasu a Agadez, balle daman ga Abokan hamayya tako ina, tini za a kullo wani mugun sharrin a maka musu, mutum yanzu ba abun yarda bane. ta fasa kiran me martaba kwata-kwata, ta ajiye wayarta a gefenta. Ta kara küre malam wanzan da ido na 3mint se tayi hanzarin tunano wani abu, se tayi zumbur kmr an tsikareta kawai tace.  Bakadana y a me 14yrs ko 12yrs ma kace kou? Wadda aka haifa kwanaki har akasa mata sunana& .







*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß



*>ØÝ SDEENDTM DATA SERVICES>ØÝ*

*MTN* . *Airtel*

1GB = ¦ 300. 1GB = ¦ 300

2GB = ¦ 600. 2GB = ¦ 600

3GB = ¦ 900. 3GB = ¦ 900

4GB = ¦ 1200. 4GB = ¦ 1200

5GB = ¦ 1500. 5GB = ¦ 1500



*GLO* . *9MOBILE*

1GB = ¦ 300. 500Mb ¦ 250

2GB = ¦ 600. 1GB ¦ 500

3GB = ¦ 900. 2GB ¦ 1000

4GB = ¦ 1200. 3GB ¦ 1500

5GB = ¦ 1500. 4GB ¦ 2000



VALIDITY: 30:DAYS



Call this line or whatsapp

=ØIÜ<Øüß=ØIÜ<Øüß 08066268951



<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

FIL AZAL

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

(Romantic and love story)

This book is for matured woman(matan Aure)



SAADATU BINTU ABDULLAHI
'<Øýß(Writer of Kyautar Allah)



This book is 1k direct to me 08101626484. Next page is the last page of free page insha Allah, sauran se munje VIP za a warware zare da Abawa.



Free page9

Malam wanzan shi Sam Yama mance yanada diyya mace, saboda tsabar kad uwar da yake ciki ta damuwar da hajiya fatima tasasu aciki, na mgnr Aurennan. sannan beyi tsammanin hajiya Fatima zataso ta hada jininta da nasa ba kasancewarsa kaskancinsa.  Tuba nike ranki ya ranki dad e, eh inada yarinyar me shakara goma sha hudu,,,Amma sede&  se kuma ya dakata be karasa ba. Hajiya fatima dake kallonsa tace  Amma me? Baza ka bamu ba kou? Malam wanzan kansa na kasa yace  Aah wane ni, ba haka bane ranki ya dade, ko bana raye ku

Masu bada Auren yarinyar nan ne, kawai de ina ganin kaskancina yayi kasa dayawa ace za a hada jini dani da gidan sarauta&  malam wanzan jinsa yakeyi kmr a mafarki ace waishi yau za a hada JAROOD da yarsa, amma sede kuma a kasan ransa yana tsoron Mezeje ga JAROOD.  Damu dakai duk daya ne Agun ubangiji Kaida kanka kasan mu ba irin mutanennan bane, kasanni kasan me martaba kasan JAROOD toh me yayi saura? Sede ko in bazaka bamu bane shiyasa tin tuni muketa nema kayi shiru baka tunasar dani kanada shuka a gida ba muke bid ar iri&  hajiya Fatima ta fadi cikin kankar da murya, ta numfasa bata bari malam wanzan yayi mgna ba taci gaba da magana.  Amma bazamu maka dole ba dan kana karkashinmu, in baka

Aminta kabamu yarka ba,

Mun hakura, wallahi daganan inda akayi maganar nan ba wanda zejita insha Allah&  malam wanzan yayi hanzarin cewa  Wallahi aah ko daya, na Amince ranki ya dade, Ai da JAROOD da BATOOL yar wajena duk mallakinkine se yadda kikaso dasu, na Amince wallahi Niko yanzu a daura&  wani irin farin ciki ya lullube hajiya Fatima wanda ta jima batayi irinsa ba, nan da nan fuskarta ta rikide da zallar Madarar nishadi.  Nagode sosai da wannan karramawar, amma ni a shawarata atumtubi yarinya bata da wanda takeso, ? Sannan mahaifiyarta zata amince? Danginka zasu amince,? Malam wanzan yace  duk ba matsala ranki ya dad e, ita yarinyar bata farama tsayawa da samariba, ita kuma mahaifiyarta ai a karkashina take, dangina duk ba matsala ranki ya dade, na Amince Dari bisa Dari ko yanzu a daura Aure&  hajiya Fatima tayi murna sosai kuma taji dadin karamcin malam wanzan agareta. Godiya tashiga masa sosai kamar zata tsugunna masa har seda ma malam wanzan yaji kunyar irin godiyar dataketa masa yace  dan Allah ranki ya dade, kibar godiyar nan kina sani jin kunyaku, ni nasan ba abinda zanyi in biyaku da Alkhairanku gareni, kuma ni na yarje in JAROOD yazo yaga bata masa ba kawai ya saketa wallahi na Amince bakomai&  hajiya fatima tace  Waneshi, Ai insha Allahu ma mutuwa ce zata rabasu, fatanmude Allah ya bashi lafiya, wannan mutumtawar da darajawa haka, daka mana, kai masha Allahu& bari in kira me martaba in shaida masa wannan abun farin cikin,,, takai hannu zata dauki wayarta, daya aje agefenta, malam wanzan shima se murmushi yakeyi besan dalilin dayasa ba yake jin kansa a farin ciki sosai.  Ranki ya dade agayama me martaba ya wakilta koma wanene yazama waliyinta ita BATOOL, komi na damka muku ahannunku, duk yadda kukay1 dai-dai ne&  farin ciki ya kuma lullube hajiya fatima Lallai se yau ta yadda malam wanzan cikakken dattakone, wanda babu irinsu sosai a duniya se dai-dai.  Wannan karancin daka mana ubangiji ne kawai me iya biyansa,,, hajiya fatima ta fadi tana kokarin dannama lambar me martaba kira, bugu daya biyu ya daga, cikin murna ta sanar dashi yadda ake ciki, aiko shima yayi murna sosai, yasan hajiya fatima nada hankalin da bazatayi abinda be dace ba. Nan suka gama tsaida maganar in aka sauko daga sallar la asar Ayau za a daura Auren, batare da dogon bincike ba me martaba ya kara aminta, ya kuma jinjinama malam wanzan da mutumcinsa, yaji dadih sosai. malam wanzan yace ya wakilta waliyin BATOOL. Seda yasa aka bashi waya domin ya masa godiyar wannan shatara ta Arziki ga bada diyya kuma ga karramawa, beyi mamakin halaccin malam wanzan ba domin duk cikakkin dhiyyan Niger <ØóÝ<ØêÝ yan halak ne wallahi. Bayan malam wanzan ya amshi wayar, Me martaba ya dinga masa godiya da karamci, ya masa godiya sosai, malam wanzan ma rasa meze ce masa yayi, ganin babban mutum kamar Sarkin Agadez na masa godiya. Ya rasa meze ce kawai ya mikawa hajiya fatima wayar kunya gaba daya ta rufesa. Sukayi sallama dame martaba da hajiya fatima. Sunay1n sallamar hajiya fatima ta Kai goshinta gabas tama Ubangiji sujjadar godiya, farin ciki ya lullubeta, bata taba shiga yanayi me dadih a Auren JAROOD da yayi ba guda biyun kmr na yau, ji takeyi Ayau hankalinta har wani kwanciya yayi sbda farin Cikin nishadi. Tajima a sujjadar tanama Ubangiji kirari da godiya hadi da dumbin gaisuwa ga Annabi Muhammadu SAW Annabin da Ubangiji da kansa ke masa kirari, d an gatan Allah kenan, duk wanda ya rikesa bashi ba asara. . Hajiya Fatima ta dago harda hawayenta na farin ciki, ta karama malam wanzan godiya, mikewa yayi domin ya gaji da godiyar kunya yakeji, sekace ya basu wani abu, shi yadace ya musu godiya basu zasu masa ba, sbda hada jini dasuma Alkhairi ne, ga Tarbiya ga sanin sanin darajar d an adam ubangiji ya musu.  Zan tafi ranki ya dade&  hajiya fatima dake kallonsa cikin dattako tace  Toh ina kara godiya,,sannan dan Allah inaso karka kara kiran JAROOD, ka kyalesa har sanda yaga dama ya dawo, tinda za ayi Auren Ai shikenan& sanda yaga dama ya dawo se yaji kawai daga bakina&  malam wanzan yace  Toh insha Allahu& yadda kikace haka za ayi ranki ya dade&  ya juya ya fice a falon, cikin farin ciki da murna yau yake jinsa. hajiya fatima ta gyara zamanta se murmushi takeyi, ta jawo carbinta dake gefenta tashiga zikirin Ubangiji, se kallon time takeyi ta ko_a taga la asar tayi. Tana nan zaune Tana lazimi har aka kira la asar ta tashi tashiga bedroom dinta ta dauro alwala tay1 sallarh la asar tana idarwa tay1 Adduah ta jawo wayarta zata kira Me martaba seta fasa sbda tasan kila yanzu ba a daura Auren ba in aka daura ze kirata ya sanar da ita. Har wuraren 5:pm be kirata ba, ta jawo waya zata kirasa , sega kiransa yashigo. Dagawa tayi, ya sanar da ita an daura Aure akan sadaki 3m (duk wanda yasan Niger yasan sadakinsu da tsada harga Allah , so kar ace karyata tayi yawa, kafin kuyi korafi ku dinga duba yanayin rayuwar labarin da akeyi, da rayuwar da masu kudi keyi a gidajensu, inhar kana zuwa gidan masu kudi kasan abinci-abinci da ake musu yanakaiwa kala 20 wallahi tallahi sede inba gidan masu kudi ka taba zuwa ba, so haka a Niger Aurensu da tsada wasu, bansande al adar wasu ba a Niger din balle ma a Agadez kudin Auren sadakinsu da tsada, masu kawomin mgnr reni ku dinga gyara harshenku) a sadakin da aka bada 3M hajiya fatima gani takeyi yayi arha da yawa kawai de batace komi ba, shi kuma me martaba yayi hakan ne dan asamu albarkar aure. Hajiya fatima Da kanta ta fito farfajiyar gidan ç1k1n murna, neman malam wanzan bayan sun gama waya dame martaba. Aiko can ta gansa zaune kusa dame gadi suna hira. Yana ganinta ya iso inda take hadi da rissina mata, tana murmushi tace  Kadena rissinamin yanzu Kai sirikinane, an daura Aure Akan sadaki 3M a kudin Nigeria &  malam wanzan ya zaro ido waje yace  kai! Sekace de a banza kuke samo kudin kuma Ranki ya dade kudin yayi yawa, albarkar Auren kawai muke nema base anyi al adar Niger ba ranki ya dade, dubu Dari ma yayi sadakin base an tsawwalaba, Allah de ya basu zaman lafiya&  hajiya Fatima ta karajin dadin kawaicin malam wanzan duk da yanada bukatar kudin domin ba wanda zece baya bukatar kudi a wannan rayuwar, amma malam wanzan be nuna kwadayinsa a fili ba kuma daman shi ba mutum bane me kwadayin, haka akeso mutum ya kasance ya dinga boye kwad ayinsa. Hajiya Fatima na murmushi tace  Masha Allahu AlhamduLillah dasamun mutum dattijo kmr kai a matsayin sirikinmu, Allah ya kara maka girma da karamci malam &  malam wanzan ya amsa da  Amin, tare daku Giwar sarki me takun kasaita&  hajiya fatima ta kara fadada murmushinta tace  Yawwa yanzu ita yarinyar da mahaifiyarta suna Agadez ne ko suna nan Nigeria ? Malam wanzan yace  Kin manta ranki ya dade suna can Agadez, amma suna zuwa garinnan ai suyi yan watanni sesu koma, amma zamansu din-din-din a agadez ne&  hajiya Fatima tace  Toh su dawo nan nigeria da mamanta duka, daman ita kadaice yarka kou akwai wasu? Malam wanzan yace  Aah ita kadaice ranki ya dade&   toh shikenan acikin gidajen JAROOD wannan da mukaje last Awani anguwa ma yake? Malam wanzan yace  Eh a can cikin anguwar dosa ne&  hajiya fatima tayi shiru Tana nazari se kawai tace.  Su dawo nan nigeria da zama ku zauna a wannan gidan, kafin muga yadda ubangiji zeyi, se yarinyar ta tare anan gidansa tinda Akwai part part a gidan, zuwa gaba insha Allahu&  malam wanzan ya zaro ido waje sbda mamaki yace  Ranki ya dade wannan gidan yayi girma dayawa, zan kama hayar ko wani karamin gida ne semu zauna acan kawai, kafin a_an yadda za ayin&  hajiya Fatima tace  Aah baza ayi haka ba, kawai de tazauna a nan gidan, kar kace komi, ai yanzu an zama daya insha Allahu zuwa sanda suka shirya zasuzo se insa me martaba yase musu ticket din fly insha Allah&  malam wanzan yadinga godiya cikin farin ciki suka rabu, ranar har karfe tara na dare suna tare a compound suna hira, hajiya fatima farin ciki ya isheta, Daren ranar batayi bacci ba, sbda murna seda tayi sallar asubahi ta kwanta nan da nan bacci me
Showing 27001 words to 30000 words out of 159605 words