gaida amour, ta amsa fuska sake, se kureta da ido takeyi tanaso ta karanci wani abu a tattare da ita amma BATOOL tak1 yadda su hada ido.  Ya kika bari Ammuh? BATOOL tace  Lafiya lau&   Waya dawo dake? Amour ta jefo mata tambaya. , seda hantar cikinta ta Kad a, ta rasama yazatace. Se kawai tace  shine ya dawo Dani, ya hadu Dani ahanya, zan taho a abin hawa&  amour ta fahimci JAROOD take nufi, dajin yadda tay1 mgnr amour tasan kmr ba gaskiya amma batace komi ba. Jin batace komi ba, yasa BATOOL mikewa ç1k1n hanzari ta dauki ledar magani acikin ledojin data shigo dasu, ta nufa bedroom dinta, amour tabi ledar da bayanta da kallo. Azuciyarta de tasan akwai abinda ake boye mata, ta kula da ledar da BATOOL ta dauka sbda an rubuta hospital ajiki. BATOOL nashiga dakinta, ta cire hijjabin jikinta, ta cire rigar jikinta, ta kunna AÇ dakin, kana ta kwanta akan bed tsirara, ^am ta mance bata rufe kofar dakinta ba. Ita kadai tasan zugin da kan nononta ke mata, ai ta murzu iya murzuwa, ta bude magungunan ta barbajesu akan bed, zata sha se kuma ta tuna batasa komi acikinta ba. Ta kulle idanuwanta ita kadai tasan me takeji ajikinta, a 3days din dasukayi da ita in har ta huta toh time din sallah ne, kan kace kwabo bacci yayi awon gaba da ita. Amour ce ta turo kofar dakin tashigo, direct idanuwanta suka dira akan nonuwan BATOOL, akallo daya tasan ba lafiya ba, duk sun tasa, ga kan yayi red sosai, ga magunguna barbaje akan gado.  Subhanallahi&  amour ta fadi ç1k1n tsoro, tana kara tsure gindinta da nononta da idanuwa, so takeyi ta fahimci wani abu. tinda BATOOL tashiga dakin taji hankalinta be kwantaba ayadda taganta, shiyasa ta biyota dakin. Subhanallahi da Amour tace yasa BATOOL farkawa, taga amour tsaye, Tanata karema jikinta kallo, arazane ta jawo duvet ta lullube jikinta, jiki na rawa, zuciyarta se mugun harbi takeyi.  Nashiga uku! Ta fadi a tsorace, se kara kudunduna take ç1k1n duvet kanta ne kawai awaje.





Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& sannan munada magungunan gyaran nonuwa dana kara girman duwawuka, dade sauransu. Just contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Special package for bride 50k 30k 40k 60k 70k 90k 80k 100k more.

Set din me jego 50k 80k 70k 40k 30k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß

F& ..32

*this book is 1k direct To me 08101626484*



*Ina kuke matan Aure, damuwarku takare insha Allahu, Ina gabatar muku da babban saitin hayakin kasan gadon me-gida, na mallaka, ina mata masu fama da damuwar gidan aure, insha Allahu matsalarku takare da yardar ubangiji. Direct to me, zanyi bononza kayana daa yau zuwa jibi insha Allahu ku hanzarta kar ayi babu ku, muna turawa ko ina afadin duniya insha Allahu 08101626484*



*****Yadda ta firgitan daganinta ya tabbatarma da Amour tabbas yarinyar na boye mata wani abu, batasan meyasa ma data shigo ta kalli gabanta, kawai hankalin Amour be kwanta bane. Cikin takunta kmr me sand a ta karasa kan BATOOL din, ta tsaya dai-dai saitin kanta, ta sauke ajiyar zuciya se sake-sake takeyi a kasan heart dinta.  BATOOL kina boyemin wani Abu ko? Cewar amour, data karashe mgnr Tana Kure face dinta da ido, ta d an fad a ta ç1k1n kwayoyin idanuwanta, BATOOL tay1 kasa da kanta, ta kasa dago idanuwanta koda wasa sbda karsu hada ido da Amour. Cikin hanzari BATOOL ta girgiza mata Kai alamar aah. Amour tace  budemin jikinki in gani Meya sameki kike boyemin? Already ma nariga naga abinda kike boyewa, Ni uwace agareki, ko baki daukeni uwa bane ? BATOOL ta sake girgiza kai kmr kadangaruwa, dukta tsorata, tasa aranta yau kam asirinta ya tonu, bata san me zatacema Amour ba.  inde kin daukeni uwa, ki budemin jikinki in gani meke faruwa? Amour ta karashe mgnrta hadi dakai hannu tana kokarin cire duvet cover din da BATOOL ta rufe jikinta dashi, ta rike duvet din sosai, amour ta kara kureta da idanuwa hannunta nakan duvet din tace  ki saki duvet din mana & . Batool ta marairaice idanuwa kmr zata saka kuka tace  Amour ni bance na yadda ba, shine yace inyi dole&  Sam BATOOL batasanma tafadiba.  Shi wa? Amour ta tambayeta ç1k1n mamaki hadi da rashin fahimtar inda kan zancenta ya nufa, se maimaita maganar BATOOL takeyi ac1k1n ranta tanaso tagane wani abu amma takasa, duk inda tunaninta yakai seda kawar.  Shi din&  Cewar BATOOL daketa kara rike duvet din Gam a tsorace. Amour tay1 shiru awannan karan, ta fahimci in tabi ahankali yarinyar zata gaya mata komi, Gashi ita kuma ta kagu taji meke faruwa.  Meya sameki a mamanki,? Waye shidin da kk magana, JAROOD ne? Amour ta tambayeta ç1k1n sanyin voice. Se BATOOL ta fara hawaye, ba tare datace komi ba, ganin hakan tasa amour ta shiga lallashinta tasamu tay1 shiru da kyar, ta fice adakin direct ta nufa kitchen domin ta hada mata abinda zataci sbda ta fahimci akwai yunwa a tattare da yarinyar sannan taga ko daya batasha maganin data gani abarbaje akan Gadon ba. Taliya tashiga kokarin dafa mata, Tana dahuwar tana tunanin dalilin rashin shigowar JAROOD ç1k1n gidan, da Tuna n1n kalaman BATOOL, wani tunani keso yazo ranta, amma tak1 bashi gurbi, la akari datay1 da shekarun da JAROOD ya dauka ba lafiya, da ace shidin lafiyayye ne da tayi zargin wasu abubuwa da dama. Bayan tagama hada mata superghetti wadda taji kayan g1na jiki, ta juye a warmer, tadawo falon ta duba ledojin data shigo dashi, harda gasasssun kaji. Ta duba taga abubuwa ne dayawa ac1k1n ledojin ko ba a gaya mata ba tasan JAROOD ne yayima BATOOL shopping din na fitar hankali. Amour ta tsaya tayi shiru, for some minutes, kana ta dauki ledar kaza daya ta nufa kitchen da kanta ta sake gasa kazar sosai, tak1 bari kowa ya tayata, ba bata lokaci tagama ta had o mata komi akan tray ta nufo dakin batool. Kwance tasameta, tasaka rigar zaman g1da mara nauyi purple, amour na fita adakin ta tashi ta dakko rigar tasaka.  Nifa ba yarinya bace&  Amour ta fadi azuciyarta, hadi da karasowa ta ajiye tray din a bedside.  Tashi kici abinci&  amour ta umurceta. BATOOL datakeda bukatar abincin ta tashi batare da Musu ba ta nufa toilet tay1 brush ta fito , ahankali take tafiya saboda bataso ta girgiza nonuwanta, sbda zafin dasuke mata tadawo tazauna gefen bed din kanta na kasa. Tinda ta tashi amour ke kallonta, tana ankare da ita harta dawo tazauna. Daman ta zuba mata abincin a plt ta mika mata ta amsa hadi da godiya, ta fara cin superghetting amour na kallonta, taci sosai, kana tace ta koshi, ta mika mata plt din kazar ta amsa ta danci belefi tace ta koshi. Amour ta dauki magungunan, ta duba Kowanne da adad1n shansa ta balla ta bata ta amsa tasha, azuciya amour naso ta tambayeta waya kaita asibiti se kuma ta fasa. Tana gama Shan maganin tama amour godiya, wani bacci ya lullubeta, ta kwanta kan nononta nata mata zugin luguiguitar daya dinga mata. Ganin bacci dake Cikin idanuwanta, amour ta batta ta fice da tray din ahannunta, ta kaisa kitchen ta dawo ta kwashe ledojin da BATOOL tashigo dasu nasawa a frij tasashi a frij, wasu ta nufo bedroom dinta dasu. Koda tashigo tasameta tanata bacci sosai, ta daga rigarta sama, ynzu akwai pant ajikinta, batasanma Amour tashigo dakin ba, tanata bacci, kasa bacci tay1 seda ta daa rigarta sama saboda gogar da rigar keyima nononta zafi yake mata. Amour ta ajiye ledojin a bedside. Ta karaso ta zubowa nonuwan nata idanuwa tay1 shiru. Amour ta jima tsaye akanta tana kallon kan nononta tana wasu tunaninnikan, aranta tunani takeyi  Meya sameta? Tasan de wannan tabasu akayi dagani base an gaya mata ba, toh waya tabatan? Tambayar da amour bata da amsarta kenan, ta fice adakin ta nufa upstairs bedroom dinta ta dakko man kadanya, ta dawo dakin ahankali ta shafawa BATOOL akan nonuwan nata, se motsi takeyi kmr zata tashi, se Allah yasa bata tashi ba, har Amour tagama ta fice adakin tadawo falo tazauna tanata tunani-tunani, takasa gane komi, gaba daya an sata a duhu.



Abangaren JAROOD direct gidansa ya nufa fuskarnan tasa se fidda Annuri takeyi kmr wata daren goma sha biyu. Yanayin packing ya fito sukayi kicibus da Hajiya aisha yauma da car key ahannu , yauma dagani fita zatayi, tin randa me aikinta tace mata yadawo, tay1 maza tadawo gidan bata kara fita ba se yau , tay1 Tuna n1n baya garinne ganin yayi 3days be gidan. Kallonta yayi up and down Tasha riga da skeet ko ina ajikinta ya bayyana, ta yafa wani mayafi wanda dashi da babu duk daya, tana ganinsa tasha jinin jikinta, ta gaidashi, be amsaba ya wuceta, kmr ze wuce se kuma ya juyo yace  Ki guji haduwata dake,&  yana gama fadar hakan ya nufa part dinsa. Hajiya aisha ta tabe baki, kamar zata koma se kuma kawai tay1 ficewarta, Kwana biyu ta kula sun shiga takun saka da JAROOD, akasin ada da itace yar gaban goshinsa, taja motarta ta fice agidan, aranta tanata Tuna n1n Anya be fara dagota ba.



Abangaren BATOOL se la asar ta tashi, amour tashigo ta dubata yafi akirga, taji yarinyar ta kara kwanciya azuciyarta sosai. BATOOL taga mai akan nononta tadinga mamakin ya akayi tasamu mai akan nononta se tay1 tsammanin ko man daa kan nonon ne, ta fad a toilet tay1 wanka, taji saukin nonon sosai. ta fito daure da alwala zazzabi takeji, tana gab da idar da sallar Amour tashigo dakin da tray ahannunta, ta ajiye tray din hadi da zama gefen bed din ta zubo mata idanuwa, harta idar da sallar, ta juyo ta gaidata amour ta amsa, ta kula da yadda taki sakin jikinta da ita, daganin cikin idanuwanta batajin dadin jikinta base an gaya maka ba.  Kmr zazzabi kikeji kou? Idanuwanki sunyi wani kala&  Amour ta fadi tana karasowa ta taba goshinta taji zafi, tace  Subhanallahi, kici abinci kisha ki karashan magani&  BATOOL tace toh. Ta zubo mata abincin ta d anci kadan yanzu ba kamar dazu ba, ahakama seda amour ta matsa mata. Ta bata magani tasha, ta koma ta kwanta, ganin halin datake ç1k1 ya hana amour yi mata tar1n tambayoyin dake Cikin ranta, se magrib ta fice adakin zuwa sama tay1 sallah kana ta sakko kasan, ta duba BATOOL ta mata sannu zuwa yanzu zazzabin jikinta ya sauka, amma tana Kwance harma ta d an fara bacci. Dan haka amour ta dawo falon ta zauna, tana zama JAROOD yasako kai ç1k1n falon, da uban ledoji ahannu, kallo daya amour ta masa tasan yana ç1k1n Annashuwa. Ya ajiye ledojin hadi da tsugunnawa ya gaidata, ta amsa tana kare masa kallo, zaunawa yayi akan kujera se juye juye yakeyi burinsa daya yaa BATOOL amour ta Ankara da hakan. Ta kawo masa abinci ya kasa ci dukda yanajin yunwa ya kosa ya ganta yaga yanayin jikin nata,.  Inaso in ganki kayana&  ya fadi aransa. Azahiri ya kasa daurewa ya kalli Amour yace  Amour Ina BATOOL? Ko ta kwanta ne? amour ta kuresa da idanuwa batare datace komi ba, azuciyarta tanata Adduah Allah yasa tunaninta yazama gaskiya.  Ina kukaje da yarinyar nan ? Itace tambayar da Amour ta jefowa JAROOD. Ya kalli amour ç1k1n mamaki azatonsa ko BATOOL ce tagaya mata wani abu, dan haka ya Sosa keya kawai batare dayace komi ba. Amour ta kara maimaita masa tambayar, ta masa tambayar ne sbda ta tabbatar da abinda take tunani gaskiya ne.





Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& sannan munada magungunan gyaran nonuwa dana kara girman duwawuka, dade sauransu. Just contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din me jego 50k 80k 70k 40k 30k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß



F& ..33

*this book is 1k direct To me 08101626484*



*****Akunyace JAROOD yace  BATOOL din tace miki wani abu ne Amour? Yayi maganar amma Azuciyarsa mamakin yadda akayi BATOOL din ta gaya ma Amour din yakeyi, sbda ita da bakinta dayana shanta tace bazata gayama Amour ba, dukda yanzu shide be tsoron tasani. Amour tayi shiru, tana kallonshi yana mgna se kara sosa keya yakeyi, kamar wanda yayi karya agaban _ark1. Amour ta numfasa zuciyarta ita kadai tasan farin cikin da take ciki dukda bata tabbatarba tace  Ba ruwanka da abinda tagayamin tinda yanzu kai nake tambaya&  ya dago ya kalleta ya sadda kanshi kasa ya kasa cewa komi. Ganin yayi shiru beda niyar bata amsa tay1 murmushi kawai ai shima magana ce.ta nisa tace  Ya maganar mu ta sakin matanka da yar mutane, seda gabanshi ya fadi dayaji karashan mgnrta yasan BATOOL take nufi.  Ban gama shawararba inna gama zan gaya miki Amour&  Amour tace  Ina nan Ina jiranka,,,, JAROOD yayi shiru bece komi ba, sema ya kara cewa  Amour BATOOL din ko tayi bacci ne &  amour tayi murmushi azuciyarta tace  Yaro Nifa ba yarinya bace&  azahiri tace .  Ehe&  JAROOD ya hadiye wani yawu, harga Allah yanaso yaganta Kodan yaga jikin nata ya kalli agogon bangon falon kana ya dawo da dubansa kan Amour ya kasa controlling yace  Amma tinda wuri ta kwanta Amour ko jikinne? Ki duba kiga time&  Shaf besanma yayi mgnr karshen ba, kawai so yakeyi yaji Awani Hali take ciki koda be ganta ba. Amour tayi murmushi wannan Karan azahiri, azuciyarta tana nazarin wato yasanma bata da lafiya kenan, ya akayi yasani in ba shi yayi ba?. Azuciyarta seda tayima Ubangiji hamdala kana tayi salati ga biyyen halitta, ji takeyi kmr amafarki take jinta, Amma fa har yanzu bata gama amintaba.  Ya akayi kasan
Showing 105001 words to 108000 words out of 159605 words