din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß

& .42

*Sorry doguwar tafiya nayi wlhi har yanzu ban warware ba& .kawai Dauriyace Allah yasa mu gama lafiya luv u all.*



*****jiki na mugun rawa Amour ta karasa kan BATOOL, tin kafin a gaya mata komi kawai tasan abinda ya faru ma, tana daura idanuwanta akan BATOOL. nan da nan idanuwanta suka ciko da wasu irin zafafan hawaye sbda tausan batool, tana hawaye ta juyo ta kalli JAROOD tace  Hankalinka ya kwanta ka kashe musu yarinya ko? Wallahi kaima se an kasheka babu wanda ze duba waye ubanka, har mahaifinkanma baza a bari ba& harni uwarka, burinka ya cika ka zubarmin da mutumcina kuma nagode&  Amour ta karashe mgnrta yayinda wasu hawayen suka kara wanke mata kunci, jiki na rawa ta karasa ga BATOOL, tana jijjiga BATOOL din, nan hankalinta ya kara tashi ganin ko alamar motsi babu ajikinta. Hankalin JAROOD ya Kara tashi sosai, ganin ga tashin hnkli yana ç1k1 kuma ga fada amour na masa, shima seya fara hawayen. Amour ta mike ta dakko riga zatasa mata JAROOD ya amsa yasa mata, har yanzu hawaye yakeyi masu zafi, itama Amour hawayen takeyi amma se sharewa takeyi. Yana dagata taga jini ya bata Gadon sosai. Be jira wata-wata ba ya sunkuceta se mota amour na biye dashi abaya, har suka isa car, kaf ilahirin jikinsa rawa yakeyi. kasa driving yayi sede wani daga cikin securitie yaja motar, JAROOD na baya rungume da ita Amour ma na bayan kafafuwan BATOOL din nakan jikinta, gaba daya amour tasa aranta JAROOD ya kashe yarinyar mutane, har suka isa asibitin Al-Münif. Amour na hawaye JAROOD kam idanuwansa sun k ekashe saboda tashin hankali.,JAROOD ya fito sabe da BATOOL akafada ya nufa cikin asibitin, kasancewar Asibiti ne babba na kudi nan da nan aka amshi BATOOL, akwai doctors sosai harsu biyu wad anda suke night. Tini aka nufa emergency da BATOOL din, Doctors biyu suka tsaya akanta JAROOD yayi nacin yayi nacin amma an hanashi shiga dole ya hakura ya tsaya a kofar wajen dakin datake se zagaye yakeyi, yana Addu ur i. amour ta zauna ta rafka uban tagumi, se sharar kwallah takeyi, aranta tasan da wuya BATOOL ta tashi gani takema kmr ba rai suka kawota asibitin. Dasun hada ido da JAROOD seta aika masa wani mugun kallo, ji takeyi inama zata iya kawai ta rufesa da duka ko zata samu saukin abinda ke zuciyarta. doctors dinne guda biyu suka fito daga emergency room din se sharar zufa sukeyi, JAROOD yayi hanzarin karasowa inda suke, ya taresu hankali tashe so yakeyi yayi mgna amma ya kasa sbda Tashin hnkli se motsa musu hannu yakeyi.  Muje office&  shine abinda daya daga cikin doctor din yace da JAROOD, tini itama Amour ta iso daman. Tare suka isa office din su hudu, duk suka zazzauna, Akan kujerun dake office din.  Ta rasu kou? Amour ta fadi baki na rawa. Doctor Hassan ya kalleta Cikin kwantar da hankali yace  Aah bata mutuba ranki ya dade, doguwar suma tayi, ta farfado ma yanzu&  wani irin sanyi amour da JAROOD suka ji aransu, JAROOD da tin tini nadama ta kara rufesa , daman yana cikinta, yayi nadamar cin gindinnan da yayi yau yafi a kirga.  Yanzu Zan iya ganin mamatata pls doctor? Cewar JAROOD da yawun bakinsa kaf sun kafe sbda tashin hankali, duk yayi zuru-zuru. Doctor Hassan da doctor Ahamad suka kalli juna, suna mamaki aransu wato shine yayi aika-aikan, amma a ido kmr baze aikata ba. Doctor Hassan ya fadi aransa. Gyaran murya yayi azahiri ya fara magana cikin nutsuwa  Zaka ganta amma insha Allah& Yanzu signed mukeso kayi, saboda Aikin gaggawa za a mata agabantagaskiya , zeyi wahala bata kamu da yoyon fitsariba&   yoyon fitsari! Amour ta maimaita cikin tashin hankali, zuciyarta kmr ta fito fili sbda Azabar bugu. Abangaren gogan ma rikicewa yayi, fuskarnan tasa ta kara red sosai, wata muguwar zufa ta karyo masa tako ina ajikinsa.  Innalillahi wa inna ilaihirraju un!! Itace kalmar da JAROOD ya fadi hankali a matukar tashe, nadama ta kara mamaye masa zuciya. Y kamo hannun doctor Hassan yace  Doctor Dan Allah ka taimakeni! Wlhi ina santa! Dan girman Allah a taimakeni , ko awani hali take inasanta nide karta mutu! Ku temakeni karta mutu dan Allah& . Gaba daya ya rikice, se fiddo kwallar wahala idanuwansa keyi.  Ka kwantar da hankalinka sir, tana raye, yanzu haka bacci takeyi, daman doguwar suma tayi, kuma bawai ta kamu da yoyon fitsarin bane, munasa ran in aka mata aiki bazata kamu da ciwon ba, amma gaskiya se an mata dinki sosai ciki da waje sbda saura kadan gabanta da duburarta su hadu, ta wahala sosai age dinta sunyi kankanta da daukar wannan yanayin gaskiya&  Doctor Hassan ya fadi da tausai Akan fuskarsa. JAROOD ya kalli Amour ta watso masa wani miyagun kallo hadi dacewa  Aishi ya mata, shiya sata a wahalar ai,,wannan ai rashin imanine! Rashin tausayin banza da hofi! Amour ta karashe mgnrta cikin zafin zuciya, kmr zata kai masa Mari, se kuma ta fasa.  Ayi hkri mama bawata damuwa insha Allah&  Cewar doctor Hassan. Humming kawai Amour tayi takaici da haushi sun isheta. Doctor ya bawa JAROOD takadda yayi signed, suka fito, doctors din suka koma inda BATOOL take sbda ayi gaggawar shiga da ita dakin tiyata. JAROOD yaji kmr ya shiga amma yasan doctor bazasu barshiba. yaci gaba da zirya a bakin kofa, yana Adduah kmr Wanda yakawo me nakuda. jefi jefi seya lekaa be ganin komi. Amour ta kalleshi a hasale, itama tana tsayenne, ta bude baki zatayi maganar rashin mutumci se kuma ta dakata ganin me martaba na tinkarosu da Garba securities din daya kawosu asibitin. Securities din daya kawosu asibitin shiya koma gida, daman amour tace ya Sanar dame martaba suna asibiti BATOOL ba lafiya, ba bata lokaci yace akawo shi.  Meke faruwa Fatima? Meya samu yarinyar ne? Naga naganta jiya lafiya lau, Allah yasa ba serious sick bane? Abinda ya fito daga bakin me martaba kenan dai-dai ya karaso inda suke. Amour ta nuna JAROOD tana fadin  Shine, ze kashe yar mutane&  Cikin rashin fahimta Me-martaba yace  bangane ba? Kmrya ze kashe yar mutane? Fada sukayi ne? Amour ta kauda kai gefe tama Me martaba bayanin komi ita kanta kunya takeji, ganin babba da JAROOD amma yayi aikin mahaukata. JAROOD kam ko ajikinsa tinda ai gindin matarsa yaci bana karuwaba. Farin ciki Me-martaba yashiga mara yankewa, dabadan abakin matarsa yaji mgnr ba da baze yadda ba sbda be taba tsammaniba. Ya kalli JAROOD yana murmushi yace  Alhamdulillah! AlhamduLillah Alhamdulillahi! Nan ya zube yayima ubangiji godiya securities din dasuka kawosa se kallonsa sukeyi, tako ina securities ne zagaye a asibitin sbda me martaba. Seda yayi 10mnt a sujjada yanama ubangiji godiya kana ya dago, amour ta kalleshi tace  Ranka ya dade ko bakaji menace bane? Yanzufa yarinyar ranta na hannun Allah&  me martaba daya washe baki yace  Naji Giwar Sarki, Allah ya bata lafiya na mata Adduah da nayi sujjada, ai kinsan dole inyi farin ciki, Alhamdulillah, Ita kuma yarinyar Allah ya mata Albarka, kuma Allah ya tashi kafadunta, kai kuma ka kwantar da hankalinka kaji Baban me martaba&  Me-martaba ya kashe mgnrsa yana bubbuga JAROOD kafada. Bakin ciki kmr ze kashe Amour sbda ita fada taso Me martaba ya rufe JAROOD dashi, amma sema farin ciki yaketayi. Sema taga an kawo masa kujera ya zauna se farin ciki yakeyi. Da kanshi ya daga waya ya kira Malam wanzan ya sanar dashi yazo suna asibiti, bede sanar dashi waye ba lafiya ba. Ba bata lokaci malam wanzan da Hassana matarsa suka iso asibitin, kowa hankali a tashe sun kosa suga waye ba lafiya. Suka karaso suka gaida me martaba da Amour JAROOD kuma ya gaidasu sede a kallo daya suka fahimci baya hayyacinsa. Gaban Hassana ne ya fadi ganin kowa na tsaye jikinta ya bata BATOOL dintace ba lafiya, ta karasa kusa da Amour ta zauna, gaba daya kunya da nauyi sun rufe amour, tama kasa hada ido dasu, shigo gogan tarr yake kallonsu duka, illa ma tashin hankalin dake ransa. nan de me martaba da kanshi yaja malam wanzan gefe ya sanar dashi komi, aiko shima farin ciki yashigayi, ya sanar da matarsa hassana ita kam ^am batayi far1n ç1k1 ba Sema tausan yarta daya lullubeta, tashiga mummunar tashin hankali.  Yaza ayi inga yata? Itace kalmar da hassana ke fadi arude. Amour ce tashiga kwantar mata da hankali hadi da ban baki, kana ta gaya mata aiki aka shiga za a mata. Hankalin hassana ya kara tashi, kawai danne dmwarta takeyi sbda kallon da mijinta ke aiko mata, dole tay1 controlling. Kowa na zaune Anata Adduah, amma banda JAROOD ya kasa zaune ya kasa tsaye, haushinsa kmr ze kashe zuciyar Amour. Duk Wanda yake ç1k1n tashin hnkli agurin bayan shine, se zufa yakeyi dukda bama riga jikinsa. Me martaba ne da Malam Wanzan suka ma JAROOD mgna kan ya zauna amma yak1 zama anda baze iya zama ba. Malam wanzan na ç1k1n dmwa sosai shima akan yarsa, musammanma dayaji ance aiki ake mata, kawai ya danne dmwarsa ne sbda halin dattako da kawaici da yakedashi. Se wuraren 1:30pm likitoci suka fito daga kanta, doctor Hassan, ya Musu bayani a tsanake,an mata aiki ç1k1n nasarar dasu kansu basuyi tsammaniba. Sukace zasu iya ganintama amma tana bacci yanzu. Da kanshi ya Musu jagora zuwa dakin da take suka ganta kwance har wata rama tay1 ta wahala. JAROOD ji yakeyi kmr yayi kissing dinta amma sede ba dama , se kallonta yake tausanta fal ransa, shida Amour sunyi far1n ç1k1n ganinta ba kmr a dazuba dako numfashi batayi ynzu takoma normal tanata numfashinta, amma sede awahale take sauke numfashin, hannunta daure da drip. Me martaba da Malam wanzan da hassana kam ganinta ya tada musu hnkli basusan hka ta jikata ba. 5mnt sukayi adakin doctor ya tasosu gaba suka fito,.  zamuci gaba da kulawa da ita har nan da 2H sannan za a iya shigowa azauna da ita tana bukatar Hutu gaskiya&  Cewar doctor hassan dayayi mgnr bayan sun fito adakin. Duk suka amsa daba damuwa amma bnda JAROOD wanda ba haka yasoba, yaso abarshi ya zauna yasata gaba yayita kallonta. Se yanzuma ya tuna beyi sallrh asubah Gashi anyi azahar, kuma ko tsarki babu ajikinsa. Dan haka yayi gaggawa hawa mota drevan Me martaba yajashi zuwa gidansa yayi wanka a gaggauce, yayi sallar asubah da Azahar din, zallabiya kawai yasaka se duba time yakeyi, yakosa 2H din daza abari wani yazauna agurinta yayi, shi yakeso ya zauna. Ya hau mota dreva yaja suka koma asibitin, inda yabar su amour anan yasamesu, wani kallo amour ta watsa masa hadi da Jan kwafa, yayi kmr beji bama, ya fahimci ita kadaice bata tausansa, hatta da mahaifiyar BATOOL ta tausaya masa ganin halin dayake ciki. Ya tsaya tsaye kmr mara gaskiya duk kunya yakeji sbda ganin kowa fa yasan gindi yaci. Se wuraren 3doctor ya bada damar azauna a inda take sbda ta farka nurses se kulawa suke bata ta musamman ç1k1n nutsuwa da kwarewa a aiki. Suka nufo dakin su duka. Amour ta kalli JAROOD tace  Waikai ina zaka?! Bayan sun shigo dakin amma basu kaiga karasawa ga Gadon da BATOOL din take kwance ba, . Tinda ta farka ta kure guri daya da ido ita kadai tasan azabar datakejie ajikinta abubuwan dasuka faru tsakaninta da JAROOD suka dawo mata kai, nan take taji tsanarsa fal ranta daman basanta yakeba kawai so yakeyi ya zalinceta, kuma burinsa yacika, a gindinta ji takeyi kmr ana hura mata wuta, ta lumshe idonuwanta se hawaye, suka shiga wanke mata gefe da gefen kuncinta, kaunar da take masa duka takoma kiyayya. Khalid ne ya fado mata rai ta tabbatar da shine baze sata awannan whlar ba. JAROOD yayi kmr beji abinda amour tace ba, ganin idon mutane yasa ta kyalesa suka iso ç1k1n dakin, JAROOD ne yar1a kowa karasawa ga gadon, Jin kamshin turarensa yasa ta bude idanuwanta masu nauyi akansa. Tay1 hanzarin rintse idonta kmr taga zaki, hawayenta suka yawaita. Se sannu me martaba da Malam wanzan da amour da hassana suke mata. Amour ta fahimci hawayenta daya yawaita.  Ka fita dan Allah, kasa yarinyar mutane awahala, kuma kazo ka tsaitsaya kasa mutane agaba, mra mutumci kawai, ai wlhi nida kai mun zubata kenan&  amour ta fadi tana kallon JAROOD Wanda ketayi kmr ze fadama BATOOL, jikinsa har rawa yake ya mata sannu yafi sau dubu. Ya dago ya kalli Amour Jin abinda tace, kowa adakin juyowa yayi yana kallon amour din, BATOOL de idanuwanta na rintse gam taki budesu sbda bataso taga JAROOD dinma gaba daya.



*This book is 1k 08101626484.*





Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& sannan munada magungunan gyaran nonuwa dana kara girman duwawuka, dade sauransu. Just contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß

& ..43

*****kowa seda ya juyo ya kalli Amour Jin abinda Tace. Abangaren JAROOD kuma marairaice yayi , kome Amour zata masa baze fita ba, yayi alqawarin ze dauka kuma.  Ko badan shiba ranki ya dade, seya faru , dan Allah kiyi hkri na tabbatar shima ba a Asan ranshi bane&  Cewar malam wanzan. Amour taja doguwar kwafa. Sbda mgnr malam wanzan din kawai ta barshi, ta karasa sosai ga BATOOL tashiga bata hakuri  Bari kukan kinji, kiyi hkri, ko wani gurinne ke miki ciwo? Ina doctor din? Amour ta kashe maganarta Tana kallon wata nurse dake tsaye a dakin sukazo suka sameta.  Yashigo ya dubata sosai, be dade da fitaba kuka shigo, mama Kinsan yanzu zata dingajin zafi akasanta, sbda Tasha Dink i ciki da waje&  Amour ta kalli JAROOD nurse din na gama mgna suka hada ido ta watsa masa wani kallo, Allah kadai yasan haushinsa dake ç1k1n ran Amour. Gefen Gadon JAROOD ya zauna shifa ko ajikinsa, yana gani se faman jifarsa amour keyi da mugun kallo, me martaba kam baki har kunne, se sannu yakema BATOOL ko gajiyawa bayayi, yakarajin yarinyar ta kwanta masa arai. Amour ta kira awaya tasa aka kawo musu abinci da kanta tabama BATOOL taci ta koshi ko kallon inda JAROOD yake BATOOL bata yadda tay1 ba, taci ta koshi,
Showing 129001 words to 132000 words out of 159605 words