BATOOL dake zaune a falon kasa, ta kwanta akan kujerar 3cttr ta fashe da kuka, tana kiran Ammuhnya, kuka takeyi sosai kamar karamar yarinya yar 3yrs.



Hajiya fatima na isa gida, ta hado abinci iri-iri ç1k1n wanda aka shirya mata na dinner, ta bawa wata Amintacciyar me Aikinta wadda ta taho da ita daa Agadez yar maradice bazawara ce, akallah zata kai 45yrs, kamar hassana take, itama hassana kusan 45yrs take. Hajiya ta sanar da Asiya zata koma gün BATOOL ta dinga mata Aiki, Asiya ta amince da hakan saboda daman ita tanasan zaman nigeria, sannan dataji ance amarya ce BATOOL din tasan ba aiki sosai dan haka taji dadih. Dreva yakai Asiya gidan JAROOD ya nuna mata part din BATOOL. BATOOL taji dadin ganin Asiya, ta tashi ta goge hawayenta, Asiya tadinga bawa BATOOL hakuri saboda hajiya ta gaya mata in taje tadinga rarrashinta, hajiya fatima tasan kuka BATOOL zatayi tayi harse tasaba da gidan zata Dena kuka. Asiya tazubama BATOOL abinci cikin abincin datazo mata dashi, dafadukan shinkafa ce da farfesun naman kaza, BATOOL taki ci, Asiya ta tambayeta taci abinci ne?. BATOOL tace aah kawai de ta koshi ne. Asiya tayi-tayi da BATOOL taci abincin taki ci saboda bata mood din dako ruwa zata iya hadewa inta sawa bakinta,. Haka suka kwana da BATOOL da Asiya daki daya suka kwana, kmr yadda BATOOL tasaba tinda tazo Nigeria Kwana kuka, toh yauma haka ta kwana tana kukan,.



Tin Daren ranar hajiya fatima tace JAROOD yazo gida yasameta. Bayan JAROOD yazo Amour tasanar dashi BATOOL ta tare yau. ^am ba haka JAROOD yaso ba.  Tin yanzu haba Amour?ki duba ki gani, in wani yaji maganar nan aise mutumcina ya zube, ace na Auri wata wai yar 14yrs,,,,, JAROOD dake zaune a kasan carpet yace hakan. Wani kallo kawai hajiya Fatima ta watsa masa batare datace komi ba, sbda ma be isa ta basa amsar mgnr banzarnan tasa ba. Tadinga masa natsiha kan ya kula da hakkin yar mutane, sannan duk yadda ake ciki ya gaya mata, wato tana nufin akan warkewarsa. JAROOD yace toh kawai ya baro gidan da tunani-tunani a ransa, shide yasan dukda bega yarinyar nan ba amma besanta, kuma gaskiya shi koya warkema in banda abun Amour mezeyi da yar 14yrs, dukda bega uwarta ba amma harga Allah shi ko age mate din uwar yarinyar ta masa karama, yanzu harga Allah baze iya Auren ko yar 35yrs ba sede 40yrs ko 45yrs ko age mates dinsa (besan age din mahaifiyarta bane shiyasa ya fadi hakan).  Kona warke kawai se in wani ciro gabana insa a gaban yar 14yrs, gaskiya me maganinnan beda hankali&  JAROOD ya fadi aransa yana driving bisa hanyarsa ta komawa gidansa. Se tsuki yakeyi. Harya isa gidansa yana tsuki, yayi packing , ya fito direct ya nufa part dinsa, shi Sam acikin part s din gidanma besan wani part bane inda BATOOL din take ciki. Yayi wanka ya kwanta, saboda shi besan meze mata ba inyaje part dinta yanzu. Tunanin sumar daya gani tadawo masa rai, wannan tunanin ya zama jini da tsokarsa, yanzu da tunanin yake rayuwa acikin duniyarsa, bayaso amma abin yaki fita aransa, yasha da an masa saukar Alqur ani abun ze fita a ransa amma abu ya nace ya makale masa a zuciya yaki fitar, ga jijiyarsa har yanzu taki komawa yadda take, shi abunma mamaki yake basa, da daure Kai, ya rasa waze gayama wannan abun al ajabin ya fiddasa a duhu. Har akayi 2week JAROOD beje part din BATOOL ba be taba ganintaba har yanzu, amma sede kusan 10days kenan yanzu kullum se yaga abinci iri-iri kuma favorite dinsa Akan dinning dinsa na safe dana dare, ranar Saturday da Sunday harda na rana ake masa amma se yasha ko Aisha ke masa yasan de ba zulaikha bace saboda tace ita ta ajiye masa girkinsa tinda ba cinta yakeyi ba. JAROOD najin dadin abincin sosai be taba cin abinci me dadin sa, yayi mamakin ina Aisha tasamo me aiki kwararra a girki har haka, yasan de ba Aishar ke dafa masa ba, daman can masu aiki ke dafa masa duk abincin da yakeci agidan. A 10days din har kiba yayi saboda yana samun abinci me dadih yanaci. Besan BATOOL bace ke dafa masa da taimakon Asiya ita ke kawo masa part dinsa, BATOOL kam batasanma part dinsa ba, kuma bataso tasani, rashin shigowarsa part din tinda aka kawo BATOOL sam be dameta ba, ita ko azaninta, dade ace Khalid ne ya mata haka shine zata damu. Asiya cema take magana tace  har yanzu de ango be shigo ba ko lafiya? Aiya kamata ke kije tinda shi bezo ba&  sede BATOOL tace toh kawai, amma bataji aranta ko zata mutu zata dauki kafafuwan taje part din JAROOD, dade Khalid ne ai da tini take, itafa wlhi adadintama dabezoba. Sat1n batool daya da zuwa gidan Amour tase mata waya 0Phone XR. sbda tadinga jin ya suke ciki a gidan, ta tambayeta JAROOD ya shigo BATOOL tace Eh saboda tasan in tace aah, Amour zatasashi seya shigo dole, ita kuma batasan ganinsa. Har yanzu wani abu be shiga tsakaninku ba? Amour ta tambayi BATOOL. BATOOL ta rasa wani Abu Amour ke nufi, kawai se tace Aah, dukda de batasan inda ta nufa ba. first da aka kawowa BATOOL wayar ta kira Khalid, tana kiransa ya daga, farin ciki kmr ya kashe BATOOL da Khalid, sukasha soyayyarsu, Kwana suke suna waya yanzu, da BATOOL da Khalid, hajiya Fatima nasama BATOOL card sosai, aiko card din agun kiran Khalid yake karewa, seta shige wani daki a saman tayita wayarta yadda Asiya bataza jiba, sam BATOOL bata gayama Khalid an mata Aure ba, shi kuma kullum cikin tambayarta yakeyi yaushe zasu dawo, tace masa in sun sa Rana zata gaya masa. Asiya na sane da namiji BATOOL ke waya, tanasa mata ido sosai saboda hajiya Fatima tace tadinga sa mata ido sai. BATOOL kam yanzu damuwarta ta ragu, abu daya ya rage mata yanzu taga Khalid eyes 2 eyes, saboda suna yunwar ganin juna.



Hajiya fatima tace da JAROOD ya cire malam wanzan a dreva ya bashi wani aikin, JAROOD yayi yadda tace, daman shima yanasan hakan, yace malam yaje yaci gaba da kula masa da Gidan mansa dake nan cikin garin kaduna. Malam wanzan yace aah saboda shide yafiso ya kasance a dreva dinsa, yanajin dadin tarensa da JAROOD, maana yanajin dadin kasancewarsa da jarood, kunsan ance sabo turken wa-wa, kuma shi malam wanzan mutum ne da besa kwadayi a ruhinsa ba. Hajiya fatima da JAROOD sukayi-sukayi malam wanzan yace aah shi yafisan aikinsa na dreva dole aka barshi. A bangaren mahaifiyar BATOOL yanzu ta d an rage damuwa saboda kullum suna waya da BATOOL, yau dasukayi waya hassana ta tambayi BATOOL  Yame gidan naki,,? BATOOL tace lafiya lau. Hassana tayi shiru tin-tini tanaso ta tambayeta wani abu kuma tanajin nauyi, ta daure tace  kun kwana daki daya? BATOOL tace  Aah&  hassana ta shiga mamaki tace  Har yanzu Bakuyi wani abu ba? BATOOL tace  Meye wani abun Ammuh? Bamayin komi ai, kinga fa Ammuh bema taba shigowa daki naba, kawai de ban gaya miki ba ne&  cikin mamaki hassana tace  Kamarya?  Eh Wallahi tinda nazo gidannan ban taba ganinsa ba&  hassana taji dadin jin hakan, domin tasan in namiji ya shiga gaban yarta ai sede gawa, balle babban mutum kmr JAROOD, a ido ma firgita mata yakeyi.  Toh kishiyoyin naki fa, su sun shigo? BATOOL tace  Aah suma basu taba shigowa ba, inaga ma basa fitowa&  hassana tace  Toh shikenan ki dinga Askar kullum kinji safe da yamma, Allah ya tsareki kuma ki kara kwantar da Hankalinki&  BATOOL tace toh sun jima suna waya kana daa bisani sukayi sallama.





Yau kusan 5weeks tana gidan amma basu taba haduwa da JAROOD ba, be shiga amma duk abinda take buka Malam wanzan ke sawa akai mata, yanzu ya kara girma sosai a gidan komi ta hannunsa yake fitowa, fin ada, aisha kam ta kara tsanarsa. kusan kullum se sun hadu da BATOOL, data gansa ta window dinta zatazo ta gaidasa, yanajin dadin ganin ta kwantar da hankalinta, tanacin me dadih Tasha me dadih ta kara yin fresh zatinta ya kuma bayyana, Gashi ta kuma haske, Amour tase mata lafiyayyen cream Agurin SaaadatubintuAbdullahi. Duk abinda ke faruwa malam wanzan na gani na rashin shigar JAROOD part din BATOOL, malam wanzan beji dadih ba, amma be taba nunawa JAROOD ba, a zuciyarsa sede yayita cewa  Kamar an kawowa mutum dabba,,, lokuta da dama yana kallonsa duk ze shiga part din sauran matansa amma baya zuwa part din BATOOL, malam wanzan nada tsananin kawaici domin da wani uban ne da yanzu yayi magana, ganin aiko dabba aka kawowa JAROOD yaci ace yaje ya dubata yaga ya take ciki, jikin malam wanzan ya mutu, ya fara tunanin auren BATOOL da JAROOD bazeyi lasting ba, kuma gaskiya a age din yarsa bayaso tazama bazawara yanzu, dan haka Adduah kawai yakeyi ba dare ba rana Akan BATOOL da JAROOD.



Yau takasance Monday ne, an tashi da yanayi me dadih, kasancewar anyi ruwa sosai da Asubah, gari yayi dadih sosai , ga iska na kadawa, bishoyoyi nata juyi, yau an samu niimah kasancewar weather zafi ake ciki. Yaudin JAROOD ya tashi da tafiya zuwa Kano zasuyi meeting da governor din Kano, akan kasuwancinsa dake kanon, yanada companoni dayawa akanon har yafi na kaduna. Already har Amour ya sanar mawa jiya da daddare ma sunyi sallama ta masa Adduar dawowa lafiya sosai. 10:pm ya gama shirinsa, ya fito cikin danyen boyel light nude color, me mugun sheki da tsantsi, an masa dinkin yar shara, besa hula ba, ya taje sumar kansa ta buzaye, ta kwanta luf se shekin kudi takeyi, se yanzu na kula akwai furfura daya-daya ac1k1n kansa. ya feshe jikinsa da narkakkun perfumes dinsa, masu kwantar da hankali. ya saka danyen watch dinsa a tsintsiyar hannunsa, ya dauki wayoyinsa already duk abinda ze bukata tin jiya yasa a motar dazeyi tafiyar da ita. Yayi breakfast, da abincinta me mugun dadih, har yanzu besan wake masa wannan abincin ba, shi sam be saba shan shayi dasafe ba, yafison inya tashi dasafe yaci abinci me Maggie a bakinsa, shiyasa kullum a rayuwarsa da tuwo yake break sede in ranar be samu abinda yakeso ba shine zesha tea me madara. yanzu kam alhamdulillah yana samun abinda yakeso, har wani d an karamin tumbi ya fara ajiyewa. Ya fito ya shiga part din hajiya zulaikha da part din aisha duk ya sanar dasu zeyi tafiya,duk suka masa fatan dawowa lafiya, tinda yama zulaikha fadan F1ta ba izininsa ta rage masa rashin hankali, amma fa bawai ta Dena bane. JAROOD ya fito ya nufa motarsa da Malam wanzan zasuyi tafiyar, an Riga an shirya komi, an shirya motar securities, har JAROOD ya shiga mota seya tuna da BATOOL ai ya kamata de yau yashiga kodan ya mata sallama zeyi tafiya, tinda Amour ta makala masa karfen kafa. malam wanzan na kokarin tada motar JAROOD ya dakatar dashi dacewa  dan dakata baba na manta, ban duba yarinyar nan ba, Mesunan Amour, Awani part ma take,? Sam malam wanzan beji komi a ransa ba, ya fito JAROOD ma ya fito da hannu malam ya nunawa JAROOD part din BATOOL. JAROOD ya kalli malam wanzan yace  babana Bari inje part dinta in dawo semu tafi naga time ma ya tafi&  ya karashe yana duba watch din hannunsa. Malam wanzan yace  Ai daka bari kawai semun dawo tinda yau zamu dawo kou? JAROOD ya kalli malam wanzan yayi mamakin abinda yace, se yau ya kara tabbatar da mutumci da hakuri da juriya na malam wanzan, se yanzu kuma yakeji aransa be kyau ba, na rashin zuwansa part din tinda aka kawo yarinyar, ko dan idon mahaifinta yaci ace yaje. Sosa

Keya JAROOD yayi na kunya yace  Aiko yau zamu dawo yakamata ace naje na dubata, balle baba se munyi 2days fa ina ganin inaso in duba kasuwancina na kanon sosai&  malam wanzan yace  Toh shikenan a fito lafiya&  JAROOD yace  Toh babana, kuma best frnd dina&  malam wanzan yayi murmushi. JAROOD ya juya ya nufa part din BATOOL da Malam Ya nuna masa. cikin sassarfa yake takowa , ba tare da bata lokaci ba, JAROOD ya isa hanyar dazata kaisa falon BATOOL, ya tura kofar ya shigo, bakinsa dauke da sallama.





Yammata muna saida maganin farin jini da izinin Allah. *Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß

F& ..15

*this book is 1k direct To me 08101626484* masu fitarmin da littafi da masu karantawa ko bance Allah ya isa ba, kunsan insha Allahu, Allah ze isarmin, dan Allah kuzo ku karanta halal pls.



*****Yana sako kai falon wani mugun Kamshi me dadih dabe tabajin irinsa ba yakaima hanci da ziyara, shide yasan kamshinnan bayan na turaren wuta akwai na perfume amma sede besan wannan wani irin perfume bane me mugun dadih, shide harga Allah be tabajin Kamshi me dadin wannan kamshin ba duk soyayyarsa da turare be tabajin me dadin wannan ba se yau, har wani shakar numfashi yakeyi yana saukewa na zallar dadih, da niimah ga AC a falon dai-dai amma sede ba kamar yadda yakeso yaji AÇ ba. Asiya

Kawai ya gani Tanata aikin goge-goge, ya bita da ido. tana facing kofar shigowa, asiya tayi matukar mamakin ganin JAROOD a part din, saboda be taba zuwa part din ba, ita tinda tazo gidanma bata taba ganinsa ba se yau. Asiya na ganinsa ta Dena goge-gogen ta karaso ta zube kasa ta gaidasa cikin girmanawa zuciyarta mamaye da mamakin ganinsa.  Barka da safiya ranka ya dade,Antashi lafiya dan sarki jikan sarki kuma magajin sarki, takawarka lafiya toron giwa, wutsiyar rakumi kafi gaban wasa! Ta masa gaisuwar ban girma hadi da kirari.  Lafiya lau&  JAROOD ya amsa a takaice, yana kallonta, gani yakeyi kmr yasanta, a fari daya shigo wallahi yashama ita Amour ta aura masa, toshi ko ita aka aura masa wallahi ta masa karama, kasancewar Asiya nada karamin jiki.  Bari a kira Giwar taka ranka ya dade, tana sama&  Asiya ta fadi Tana mikewa, JAROOD ya bi Asiya da kallo, yace  Au ni nasha ai kece, amma ke kmr nasanki kou? Asiya data tashi tsaye ta rissina tana murmushi tace  Wace ni ranka ya dade, ni hadimar Giwar Sarkin Agadez ce, acan kasanni Ranka ya dade, nakai 7yrs inama Girman Sarkin Agadez hidima&  JAROOD yace okay se yanzu ya Tuna inda yasan Asiya, ashe agidan Amour ne.  bari a Kira maka Giwar taka&  Asiya ta fadi Tana nufar upstairs, JAROOD yaji kamar yace kawai ta batta saboda sauri yakeyi, amma seya kasa cewa hakan a zahiri harta gama hayewa upstairs din, se bin falon yakeyi da ido, haka kawai yaji tsarin falon ya masa, ba hayanifa ba komai Gashi ko ina tsaf-tsaf, ya tsaya cak kawai so yakeyi yau yaa wacece wannan da Amour ta kagaba masa.



Direct Asiya ta nufa bedroom din BATOOL tajishi a bude aiko ta sako kai. BATOOL da yanzu ta tashi a bacci tashiga toilet tayi fitsari,taga Asiya ta sako kai dakin. Fitowarta daga toilet kenan sanye take da doguwar riga ta bacci me layi-layin blue da white, surat jikinta ta kuma bayyana, nonuwa da mazaunwi sun cika taf. Rigar datasa cikin kayan akwatin da hajiya Fatima ta mata ne.  Lafiya de kou Aunty ? BATOOL ta tambayi asiyi, ganin bata taba fadowa daki ba sallahma ba se yau. Asiya daketa murmushi fuskarta kamar gonar audiga tace  yi maza-maza kisa Kaya me kyau, JAROOD ya shigo
Showing 48001 words to 51000 words out of 159605 words