Kayi gudu sosai pls&  Cewar JAROOD da yayi mgnr ba tare daya kalli malam wanzan fa, dukya kagu yaje gida ji yakeyi kmr ya tashi sama, kawai so yakeyi yajisa atsakiyar gadonsa, yana juyi.  Vie moi&  Amour ta kira sunansa ç1k1n sanyin murya tin Dazu take kallonsa duk taga yanayinsa ya canza, se tausansa ya rufe mata zuciya abinka da zuciyar uwa akan d anta, tasan duk maganar Karin Auren ce ta canza masa yanayi.  Na am Amour.. JAROOD ya amsa hadi da juyowa ya kalleta ç1k1n girmamawa.  Dan Allah kar kasa damuwa kaji akan mgnr Aurennan,,, amour ta fadi masa cikin kwantar da hankali dan tasan d an nata dasa abu a rai. Jinjina mata kai JAROOD yayi Alamar toh ya numfasa se kuma yaci gaba dacewa  Amour dan Allah bazanyi Aurennan ba gaskiya wallahi ayi hkri abarwa Allah lamarinnan kawai, karmu fada harkar matsafa, na bayama dana auri har mata biyu Akan tsarin bokaye Allah ya yafemin, gaskiya yanzu ba Kari&  JAROOD ya fadi kmr ze fashe da kuka. Hajiya fatima dake kallonsa tace  Baze yuba, ni inaso kayi, naji yazamana wannan ne Karin aurenka na karshe inaji ajikina akwai nasara awannan Karan insha Allahu&  JAROOD ya maida kansa ga kallon hanya ba tare daya ce komi ba, shide yasan wallahi kome za ayi baze kara Aure ba, wani kuna ma yaji aransa da Amour ta masa maganar. Ç1k1n zafin da yakeji a zuciyarsa yace  Amour shekaruna hamsin fa yanzu aduniya, ace in auri yar 12yrs kamar ni JAROOD? Sekace de karamin yaro dan Allah Amour Karki dauki mgnr matsafinnan, asani in Auri yarinyar mutane in cutar da ita&  malam wanzan nata kallon JAROOD ta gefen ido, daman shi yasan za a rina, kwanta-kwata ma beji ajikinsa JAROOD ze amince da mgnr Karin Aurennan ba, mutumin dake maganar ma ze saki sauran matan nasa. Hajiya fatima ta sauke Gwauron numfashi kawai for some seconds se kuma tace  Bari mu 0sa g1da se muyi magana&  ba tare da JAROOD yace komi ba kawai ya kwanta Akan kujerare hadi da hadiyar wani mugun yawu mara dadih, ji kake kuuttt.  Nasan zansha fama Da Amour akan Aurennan, Allah ya daurani a nasara wlhi banasan kara Aurennan&  JAROOD ya fadi aransa, besan mgnr ta bayyana ba amma malam wanzan ne kawai yaji, amour ma hankalinta nacan kan dogon tunani akan kara Auren, sam bataji me yace ba. Suna isa kaduna, dai-dai ana sallar magriba, bakaramin gudu Malam wanzan yayi da motar ba. suka tsaya a wani masallaci A kawo, sukayi sallar magriba, harda Amour ita ta shiga masallacin mata, tay1 sallar sannan suka iso anguwar sarki. Acikin gidan malam wanzan yayi packing Giwar sarki ta kalli JAROOD wanda taga beda niyar fita daga motar tace  Ka fito mu shiga ç1k1 inaso muyi magana&   Kaina na ciwo amour pls, zuwa gobe zanzo se muyi mgnr insha Allahu&  badan hajiya fatima taso ba tace  toh shikenan Allah sawake yanzu bari in baka magungunan naka&  ta karashe mgnrta tana miko masa ledar maganinsa dake hannunta. Ba tare daya kalli ledar maganin ba yace  ki bar maganin anan Amour goben innazo zan amsa insha Allahu&   shikenan Allah ya kaimu goben, inka isa gida se muyi waya inji ya ciwon kan, ka tabbatar kasha magani&  JAROOD yace  Toh insha Allahu&  hajiya Fatima ta fita daga motar malam wanzan ya bude mata murfin motar. Ya amshi ledojin hannunta har falonta ya rakata. Bayan sun shigo tsakiyar falonta Ta juyo kalli wanzan tace  kana ganin Anya JAROOD ze yadda yayi Aurennan kuwa? Malam wanzan yace  wallahi da kamar wuya ranki ya dade&  hajiya fatima da jikinta yayi sanyi karai zuwa yanzu tace  Toh Allah ya taimakemu , Ubangiji ya dubemu, Allah ya daurani akansa ya amine, ni araina gaskiya inaso ya kara Aurennan wlhi inaso ya warke&  malam wanzan ya amshe da  Amin .. yana me ganin damuwa kwance akan fuskarta.  Dan Allah kadan tayani yak1n hakan akansa& inaji ajikina akwai nasara awannan karan&  malam wanzan yace  Toh ranki ya dade, Nima inaji ajikina akwai nasara, amma sede da wahala JAROOD ya amince da Karin Aure, kawai de dan Allah Giwar Sarki abisa a hankali& abinda kwanciyar hankali be badasa ba akasin hakan baze bada ba.. hajiya Fatima data zauna Akan lallausar kujerarta tace  Toh shikenan, kaje seda safe ka kawosa da wuri nasan da wuya ma na iya bacci sbda damuwar wannan lamarin.., malam wanzan ya rissina yace  Toh shikenan ranki ya dade, ki kwantar da hankalinki komi na Allah ne&  hajiya Fatima tace.  Allah ya mana me kyau, zuwa dasafe zan sanar dame martaba wannan maganar&  malam wanzan yace  Amin..Amma dakin dakata da sanar dame martaba ranki ya dade ki bari zuwa goben muga shi JAROOD din ze amince.. hajiya fatima ta amince da abinda malam wanzan yace.  Shikenan toh se goben&  sukayi sallahma ya fice a falon ya dawo motar cikin sauri.  Ka barni a car tin-tini, kanacan kuna shiryamin wani abu Kaida Amour kou? Ka barni a mota sekace ba mutum ka bari ba, bayan kasan kaina namin ciwo&  JAROOD ya fadi mgnr yana kallon malam wanzan.  Yi hakuri, bani nakar zomonba.. kawai malam wanzan yace dashi danya kula da yadda yake mgnr a hasale yake kmr irin shiya sashi yin Auren. Ba tare da JAROOD yace komi ba, malam wanzan yaja motar sukabar gidan.  Me kukace Kaida Amour ? JAROOD ya jefowa malam wanzan tambayar.  Ba abinda mukace&  Cewar malam wanzan.  Shine kuma kaje ka dade&  malam wanzan ya masa shiru kawai ya riga yasan baya mood, yau mutumin se ahankali mulki ya tashi. Suka 0sa gidan dai-dai ana kiran isha i a masallacin gidan suka tsaya sukayi sallar isha i, JAROOD ya tsa yayi sallar Shafa i, beyi wutiri ba sbda yana sallar dare. seda ya gama laziminsa sannan ya fito a masallacin wuraren 9;pm. Yana fitowa daga masallacin ya shigo cikin gidansa ya baro inda masallacin yake, akwai get a tsakanin masallacin da cikin gidan. dai-dai hajiya yaga motar hajiya Zulaikha tashigo gidan,ta gansa amma se tayi kmr bata gansa ba, tayi packing a packing space, ta fito sanye doguwar rigar Atamfa ba karamin amsarta atamfar tayi ba, dinkin ya amsheta Abinka da Dirarriyar mace nonuwannan sun kuma cika kmr zasu fashe, ta yafa mayafi dai-dai da kalar kayan jikinta. Hannunta rike da karamar hand bag. kalar skin dinnan nata na zallar Hutu da kudi, se sheki takeyi ga haske tako ina a gidan se hasketa yakeyi Kai bakace dare bane inka shigo gidan sbda haske ne tako ina fauuuu!. JAROOD ya kalleta ya kalli dankareren watch din dake hannunsa.  Ke da izinin wa kika fita a gidannan!? JAROOD ya tambayeta cikin tsawa,. Mamaki ya rufe hajiya Zulaikha ganin yadda yake mata magana, be taba mata tsawa ba se yau, aiko Seda kunnenta ya amsa, da gangar jikinta. Ta kallesa kawai seta daskare anan tsaye, har hannuntama rawa ya somayi sbda tsoro, car key dinta seda ya subuce ya fadi kasa, ta kasa tsugunnawa ta dauka sbda tsoro, batasan tana tsoronsa ba se yau. Ç1k1n tsananin matsifa da jaraba yaci gaba dacewa  Wallahi daga rana me kamar ta yau in kika kara fita agidannan batare da izinina ba, sekin gane waye ni a ranar, saboda raini duk kinbi kin raina mutum, zanyi maganinki tinda bake kike auren kanki ba ni nake aurenki!!! Yana gama maganarsa ç1k1n fushi ya juya ya nufa hanyar get din daze kaisa part dinsa. Bayan wucewarsa hajiya Zulaikha tafi 5mnt a tsaye ta kasa ko kwakwaran motsi batasan shi jarababbe bane se yau, ashe ya iya fada? Duk bata sani ba se yau.  Ko uban me yasha? Take tambayar kanta da kanta, se kuma taja dogon tsuki tace.  A banza de tinda baka da katafus bura kamar lagwani ac1k1n kerosine& ka tara mata baka musu komi se borin kunya& mtwsssss!!  takara Jan wani tsukin. Ta tsugunna ta dauki car key dinta, tasa ac1k1n hand bag dinta, ta nufa part dinta tana tafe Tana tsuki ita kadai, tasan wannan fadan daya mata yau duk na borin kunya ne.







*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß



*>ØÝ SDEENDTM DATA SERVICES>ØÝ*

*MTN* . *Airtel*

1GB = ¦ 300. 1GB = ¦ 300

2GB = ¦ 600. 2GB = ¦ 600

3GB = ¦ 900. 3GB = ¦ 900

4GB = ¦ 1200. 4GB = ¦ 1200

5GB = ¦ 1500. 5GB = ¦ 1500



*GLO* . *9MOBILE*

1GB = ¦ 300. 500Mb ¦ 250

2GB = ¦ 600. 1GB ¦ 500

3GB = ¦ 900. 2GB ¦ 1000

4GB = ¦ 1200. 3GB ¦ 1500

5GB = ¦ 1500. 4GB ¦ 2000



VALIDITY: 30:DAYS



Call this line or whatsapp

=ØIÜ<Øüß=ØIÜ<Øüß 08066268951

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

FIL AZAL

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

(Romantic and love story)



Free page group

https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1

SAADATU BINTU ABDULLAHI
'<Øýß(Writer of Kyautar Allah)



This book is 1k direct to me 08101626484.

Free page6

Daren ranar Kwana yayi yana sallar yana Adduah, Allah yasa Amour ta mance da maganar Auren kafin wayewar garin gobe. Haka JAROOD ya kwana beci ba besha ba, kmr yadda ya wuni kuma ko yunwa beji, Sema Azabar ciwo da yakejin kansa na masa. Sam be rintsa ba, seda yayi sallar Asubahi yasha tea da bread, kadan, yasha maganin ciwon Kai sbda ji yakeyi kamar kansa ze fadi kasa. Ya koma ya kwanta, ya kure sanyin AÇ sosai, nan da nan Ciwon kansa ya karu, ya lullube yana me lumsar idanuwa, be tabajin ciwon Kai irin na yau da yake ji ba. Jawo wayarsa yayi ya kunna karatun Alqur ani ç1k1n kira ar malam Ahamad sulayman, ya rager volume kadan- kadan yakejin karatun na shigarsa, yayinda tunani ya dabai-bayesa,, abu daya ya tsaya masa a rai.  Ni na auri yar 16yrs se kace wani d an iska, mtwssss! Ya fadi a zahiri hadi dayin juyi akan makeken Gadon nasa, ya kara luntsuma akan Gadon hadi da Kara rufe jikinsa sosai. Ya jawo wayoyinsa yasakasu a Airplane mood yaci gaba dajin karatunsa , jefi-jefi inya tuna da maganar Karin Auren wai kuma ace ma ya Auro yar 16yrs, wannan kalmar auren yar 16yrs ya tsaya masa arai kuma ya matukar bata masa rai. Se 9:am da kyar yasamu bacci yayi awon gaba dashi, dabadan taimakon karatun Alqur anin ba yasan dawuya, ya 0sa yayi baccinnan. Wuraren 1:45pm yaji kamar muryar Amour akansa, kamar a mafarki kamar agaske. A hankali ya bude nannauyan idanuwansa, kwatsam idanuwansa suka sauka akan Amour dake tsaye akansa Tana sanye da dogon hijjabi purple, purple ne best color dinta shiyasa yawancin kayayyakinta akwai purple ajiki.  Amour.. ya Kira sunanta a hankali danya tabbatar ita dincede akansa ko mafarki yakeyi.  Vie moi& na kiraka, na kiraka shiru shiyasa nasa dreva na ya kawoni, tin Dazu inata jiran zuwanka naji shiru nakasa daurewa nazo da kaina, wallahi ka ganni nan ko baccin kirki banyi ba&  hajiya fatima ta fadi tana lumshe idonta daya mata nauyi sbda rashin bacci, kmr yadda ta fadi wlhi ko baccin batayi ba. A hankali JAROOD ya tashi zaune a tsakiyar Gadon yana kallonta, yaa idanuwanta sun d an tasa, se yanzu ya kuma Jin ya tsani ma zuwa gun me maganin dayayi, sbda duk shi ya kawo mgnr data hana masa mahaifiyarsa bacci, gaba daya tsanar auren ta kuma shiga ruhinsa, har haushin Auren seda yaji.  Meya hanaki bacci Amour? JAROOD ya tambayeta irin kmr besan komi dinnan ba. Zaunawa gefen bed dinsa hajiya fatima tayi.  Au kama manta kai? Toh bari in Tuna maka akan maganar me maganinnan ne, na Karin Aurenka , wallahi damuwa da tunani sun baibayeni, inaso ka kara Aurennan a lokacin dame maganinnan yace ka kara, inaji ajikina za a samu nasara insha Allahu, wallahi inaso inga jikana aduniya, banso in mutu banga jikanaba ko daya a Duniya JAROOD,,,, hajiya fatima ta karashe mgnrta tana me sauke numfashi idanuwanta nakan jarood dmwa dukta dabaibayeta.  Dan Allah Amour ki kwantar da hankalinki, Karki sama kanki damuwar banza da hofi Akan maganar wannan mutumin dabesan gaibu ba, abinda zaki duba Amour in aure kesa in samu waraka da tini nasamu lafiya, ki duba ki gani mata biyu na Aura ba Asan ra ayina ba dan Allah Amour ki cire maganar nan Aranki kar matsafinnan ya Jefaminke a wahala, kawai kici gaba damun Adduah kamar yadda kika sabam1n amour&  humming hajiya fatima tayi kana tace  Bazaka gane ba, kasan ance abinda babba ya hango yaro baze taba hangowa ba, tinda kaga nadamu ba banza ba ni nasan mena hango&  JAROOD ya maida kansa gefe daya yana me zurfafa a tunani ba tare dayace komi ba, sam besha yadda mahaifiyarsa ta dauki maganar nan har yayi Yawan daya wuce tunaninsa ba se yanzu. nan da nan yaji kansa ya kuma wani sarawa, wani sabon ciwon Kai yaji ya kuma kanalnayesa gefe daya.  Wallahi nadamu JAROOD yanzu yaza ayi kayi Aurennan zuwa wannan juma arh me zuwa, Karin Aurennan shine kawai farin cikina JAROOD &  hajiya Fatima ta fadi itafa bata ki a yanzu in zeyu ba a daura masa auren, ji takeyi kmr ta rufe idonta ta bude taga ya warke. Kallonta JAROOD yayi, cikin mamaki shifa ya fara tunanin Anya ba mugun sihiri me maganin ya mata ba, sbda yaga bata taba shiga damuwar data shiga ba yanzu akan sauran Aurensa da yayi amma wannan ya kula da muhimmanci sosai ta dauki abun fiye da tunanin.  Yanzu amour kina ganin ya dace dan Allah ? Ace namiji kmr ni 50yrs in auri yar 16yrs haba Amour ana ganin mutumcina dan Allah karkisa hannunki a zubewar mutumcina, ban taba miki musu ba, yau tinda nace banaso a kyaleni kawai amour ni kadai nasan damuwata, dan Allah karku karamin wata dmwar Amour a barni da wadda nike ciki, ni wallahi inde Sena Auri yar 16yrs kwara in hakura da samun lafiyar in mutu a haka, harga Allah kona Auri yar 16yrs Amour bazan iya wani abu da iya ba kona warke, maganin ayi kawai kar a fara, Dan Girman Allah Amour ki kyaleni da mgnr nan, wlhi daga jiya zuwa yau duk naji san in warkema ya fita a raina, zan samu me martaba kawai Amin lamani in saki zulaikha da iya ma Aishar, kwara inyi rayuwata ni kadai Amour,zatafimin dadih Akan wani tashin hankalin, se in mutu ina bautar Allah,&  hajiya Fatima tayi shiru Tana sauraren kalaman, nan da nan tausansa dake ranta seya kuma ninkuwa. Ta mike hadi dacewa  Zanyi tunani akan maganarka nan da zuwa la asar kazo gida ka
Showing 18001 words to 21000 words out of 159605 words