rawar sanyi, ga sanyin AÇ dake falon, gabaki daya ya kasa gane ma Awani hali yake ciki. Abangaren BATOOL sam batasan ma wata haltta yashigo falon ba tini tasa kai dakinta, ta rufo kofarta, hassana kam a wannan time din tini tayi bacci ita saurin kwanciya baccine da ita.

JAROOD ya tsayar da idanuwansa kyar akan kofar dakin data shiga, for the first time daya jishi a yanayi me wuyar misaltuwa wanda ya haifar masa da zazzabi da mugun ciwon kai, kmr de an masa wahayin ciwo. Ya lumshe idanuwansa ya kara budesu akan kofar dakin data shiga, ko za a kasheshi besan wani hali ya shiga ba, gaba daya ya kid ime, takasansa yanajin Azzakarinsa ba yadda ya saba jinsa ba. Yafi 20mnt a tsayen gabaki daya har yanzu baya hayyacinsa, yakai hannu ya taba gaban wandonsa danya tabbatar da abinda yaji dazu, ajikinsa tabbas ne.  Innalillahi wa inna ilaihirraju un! Meke faruwa dani? Hasbunallahu wani imal wakeel! Ya fadi harshe na rawa yayinda yaji lema-lema ajikin wandonsa ta ciki. abinda yafi komi kara daa masa hankali shine yadda yaji Azzakarinsa ya d an d ago, ba yadda yake ba kmr lagwani. hankalinsa yayi mummunar tashi, aiko nan da nan wani zazzabin ya kuma rufesa, gudun kada a fado falon agansa a wannan mummunar yanayin, yasashi daga kafafuwansa da kyar kmr me koyon tafiya, duk wata jijiya ta jikinsa ta masa sanyi, uwa uba kuma jijiyoyin kafafuwansa dayakeji kmr sun tsitsinke, in takaice muku ji yakeyi kamar bashiba, kamar an canzosa.  Ya ra u fu& .meke faruwa danine? Ya fadi a bayyane, har yanzu sound din voice dinsa be koma dai-dai ba, tafiya yakeyi amma dishi-dishi yake gani a idanuwansa, kawai portrait yake gani a haka ya fito a falon, direct ya nufa motarsa, ya bude ya shiga mazaunin me zaman banza ya sunkuyar da kansa hadi da tallabe goshinsa da hannunsa na Hagu, se yanzu ya fara tunanin gaskiya gamo yayi da Aljanu agidan, amma shide a iya saninsa ba jinnu agidan, sbda duk bayan 1week se yasa an masa saukar alqur ani aduk gidajensa dake garin kadunar.  Kode fatalwa ce nagani? Ya tambayi kansa da kansa, ya rasa yazeyi,, yakai lallausar hannunsa ya kashe AÇ dake Cikin motar, daman a kunne ya bar motar. Sanyin AÇ yana kara masa zazzabi, yanada tabbacin koze kwana acikin motar baze iya driving da Kansa ba zuwa gida, se yanzu yake nadamar zuwansa gidan, shiyasa tintini yaki zuwa dukda besan gaibu ba ashe wahala zezo ya taras shiyasa a farin yaki zuwa, ko yanzu beyi niyar zuwa gidan ba, amour ce ta matsa masa yazo Gashi yayi gamo, ya shiga mummunar halin dabe taba shiga ba, be taba kashe AÇ ba duk zazzabin da yakeyi se yau, Ubangiji ne kawai yasan halin daya shiga.



Malam wanzan yaga shigarsa cikin motar tasa, Dai-dai daya shiga motarsa, dai-dai malam wanzan ya danno mota gidan. Packing yayi ya fito harya iso dai-dai gun motar JAROOD, ba atada motar ba, kasancewar dayaga yashiga gefen me zaman banza se yasha ko wani yayi driving dinsa zuwa gidan. Knuckling glass din inda JAROOD yake yayi, yaji shiru, JAROOD naji amma ya kasa dago kansa sbda mugun nauyin daya masa, har yanzu yana nan tallabe da goshi. Malam wanzan ya kara knocking still yaji shiru, mamaki ya kamasa ganin ga motar a kunne amma yanata knocking shiru. Direct kawai Yakai hannu ya bude murfin motar, idanuwansa sukayi tozali da JAROOD dake dafe da goshinsa, akallo daya, daya masa yagane jikinsa na rawa, kawai de yagansa a yanayin dabe ma taba ganinsa ba, se yaji sam acikin motar babu Sanyin AC kmr yadda JAROOD ya saba kure AÇ ac1k1n motar, hakan ya kara tabbatar masa da Akwai matsala. Jin an bude murfin motar yasa JAROOD dagowa da kyar sukayi ido biyu da Malam wanzan.  Innalillahi! Subhanallahi ranka ya dade meke faruwa ne? Malam wanzan ya tambayi JAROOD ganin yadda idanuwansa suka kada sukayi red sosai kamar Jan gauta, ganin idanuwan nasa ya kara tabbatarma da Malam wanzan ba lafiya. Kawai kai JAROOD ya nuna masa da hannu Alamun kansa ke ciwo, ya kwanta akan kujerar hadi da daura kafafuwansa akan kujerar dayake zaune ya nade kafafuwan nasa sosai alamun yanajin sanyi.  Subhanallahi sannu uban dakina, daman de baka da lafiya ko? Wannan ai harda zazzabi ke damunka ba ciwon kai kadaiba&  Malam wanzan ya fadi cikin kidimewa yakai hannu ya taba jikin JAROOD yaji jikinnasa rau yake Gashi se kakkarwa jikin nasa keyi.  Ka& kaini& gidan Amour&  ya fadi da kyar yayinda zazzabi ke kara lullubesa, yanayin da yakeji ajikinsa yasa yace akaisa gün Amour. Jikin malam wanzan na rawa ya xagaya ya shiga dreva side se yanzu ma ya kula ashe shi kadaine ac1k1n motar daman, be taba ganinsa awannan yanayinba dan haka hankalin malam wanzan ya tashi sosai. Yaja motar ç1k1n hanzari suka fice agidan se sannu kawai malam wanzan ke masa.  Sannu ranka ya dade, wai daman baka da lafiya ne kou? amma a haka ka jawo kanka kazo gidannan, sbda Amour ta matsa sekazo nasan shiyasa ka daure kazo? JAROOD ya girgiza masa kai kawai alamar Aah.  Yanzu ne na farajin wannan ciwon, wallahi kamar anmin wahayin ciwon, ko ç1k1n gidan ban isa ba&  JAROOD ya fadi da kyar har yanzu muryarsa rawa takeyi, seda malam wanzan yasa kunne sosai sannan ya iyajin me JAROOD ke cewa.  Subhanallahi ikon Allah! Allah de ya baka lafiya, kaga ciwo kamar daman ka jima kanayi kaga jikinka kamar wuta, gaskiya inaga bari mu wuce asibitin 44 doctor khamis ya dubaka, ko allura amaka zazzabinnan ya sauka ajikinka&  daga masa kai JAROOD yayi alamar ehe suje. Direct asibitin 44 malam wanzan ya nufa da JAROOD suna zuwa suka tarar Doctor khamis baya nan, sede doctor halifa abokin aikin Doctor khamis, daman wasu lokutan shi yake duba JAROOD in yazo doctor khamis baya duty, doctor halifa yasan JAROOD sosai, sanadin doctor khamis.  Ranka ya dade tin yaushe kake rashin lafiya? Aiko kira da kayi Anzo an dubaka gida? Doctor halifa ya tambayi JAROOD, kasancewar be taba zuwa asibitin da ciwo makamancin haka ba. JAROOD da zazzabi ke ratsashi yace  Yanzune nafara zazzabin &  doctor halifa yayi mamakin jin JAROOD yace yanzune ya wannan zazzabin ya kamasa., amma ya masa wannan mugun kamun. Malam wanzan ya kara tabbatarma da doctor din ai yanzu ne zazzabin ya kamasa. Kafin doctor ya masa Allura gwaje-gwaje ya masa sosai, har BP dinsa ya duba, kaf de a gwaje gwajensa babu komi aciki, ko maleria bedashi, beda wani ciwo daze haifar masa da wannan zazzabin. Gabaki daya de doctor yashiga mamaki, a haka ya masa Allurori, ada zesa masa drip JAROOD yaki, saboda kawai so yakeyi yaje gidansa yanzu, ana masa Allurorin yaji zazzabin nasa ya sauka, ciwon kanma ya ragu, sosai, saura abinda baza a rasa ba,sede duka jikinsa yayi cool, kamar an masa duka. Doctor ya bashi magunguna hadi da masa fatan samun lafiya. Malam wanzan na rike da ledar magungunan da doctor ya basa, suka iso motar, ya budema JAROOD mazauninsa ya shiga jiki ba laka, ya mika masa ledar magungunan ya amsa. Malam wanzan ya shigo yaja motar suka fice a asibitin.  Ka kaini gidana kawa&  Cewar JAROOD da yayi mgnr yana cusa hannunsa ç1k1n sumar kansa. Yadda yayi maganar yasa malam wanzan ya gane jikin da sauki sosai, domin yanzu murya bata rawa, amma Dazu muryarsa rawa takeyi.  Ka faza zuwa gidan Amour din? Malam wanzan ya tambayesa domin shi harya dau hanyar zuwa gidan Amour.  Ehe kawai muje gidana&  malam wanzan yace okay. Ya juya kan motar zuwa malali.  0rin haka nefa se ace ba mutum, ka duba kaga ciwo a lokaci kankani, Kai yanzu-yanzu se Allah, in bawa beji tsoron Allah ba, tsoron wa zeji?. Cewar malam wanzan dake diving . JAROOD ya sauke ajiyar Zuciya a hankali, yace  Wallahi nikadai nasan me naji ajikina& .kasan seda wani ruwa ya fito daga G& . Se kuma ya kasa karasawa yayi shiru haka kawai ya tsinci kansa dajin nauyin fadar maganar, kuma ma besan ko ruwan meye ba ya fito masa daga Azzakarinsa.  Ruwa kuma wani irin ruwa? Ruwa daga ina?? Malam wanzan ya jefo masa tambayar, jin ya dakko magana be karasa ba kuma ya katse.  Ruwan zufa nake nufi.. JAROOD ya fadi haka hadi da wayincewa. Malam wanzan kawai yayi shiru ne amma yasan ba ruwan zufa yakeso yace ba, akwai abinda yakeso yace, amma sam be fahimci komi a maganarsa ba saboda be karasa maganar tasa ba. Direct g1dan nasa ya kaisa kamar yadda yace. Har part dinsa ya rakasa, har dakinsa ya basa yoghurt yasha kadan, kana ya bada magungunansa yasha, yanashan maganin yana matsifa.  Wannan matan duk sun rainani wallahi baba, duk nafara gajiya dasu, wata rana in suka kaini last duk zan sakesu ne in huta,,,, JAROOD ya fadi cikin zallar matsifa, da bacin rai, me hakuri be iya fushi ba. Malam wanzan yace  Hakuri akeyi Ranka ya dade, wata rana se labari& kasan su mata se hakuri.. JAROOD yaja kwafa hadi da kwanciya akan makeken bed dinsa yana fadin.  Yanzu fa bame zuwa dakina acikinsu, har ita Aisha yanzu tadena zuwa dakina ta kwana, saboda aganinsu wahala ne kwana tare dani, saboda ban lalubesu, dan Ubangiji ya jarabceni da rashin lafiya, koda banda lafiyar wallahi duk zasu sani zan dawo kansu Very soon&  malam wanzan be tabajin JAROOD yayi magana akan duk abinda hajiya aisha da Zulaikha suke masa ba se yau, ya fahimci sun kawosa kwano ne. Hakuri malam wanzan yadinga bashi kana daga bisani ya masa seda safe, harya kai kofar fita dakin JAROOD yace  Gobe zansa azo a muku saukar Alqur ani agidanka insha Allahu&  batare da JAROOD yasa komi aransa ba, yace toh hadi dama JAROOD godiya ya fice a dakin. Yana fita JAROOD ya_ama dakin key, daman ya kosa malam wanzan ya fita a dakin ya barshi shi kadai. Duka kayan jikinsa ya cire, harda wandonsa da boxes dinsa, ya rage dagashi se tsokar jikinsa. Kasa da kansa yayi dai-dai saitin kan sharbebiyar burarsa, yaga ta kara girma, daman gata Abu ba kadanba, shi kansa seda ya tsorata da ganin girmanta, yakai hannu ya taba burar tasa yajita ba kmr yadda ya saba jinta ba kamar lagwani ada, yanzu yajita da d an tauri.  Ikon Allah&  ya fadi se jujjuya burarsa yakeyi acikin hannunsa, be tabajinta a yadda yajita ba yanzu, ya rasa meke faruwa dashi,? Yana jujjuya burar yana tunano yadda yaga sumar kan yarinyar, har farin skin din dake Cikin kanta seda yagani, yana wannan tunanin yana karajin burarsa na kara masa tauri tana mikewa.  Meke faruwa danine? JAROOD ya fadi cikin kid imewa da gigita, ya rasa meke damunsa wannan bakon yanayin dayaji ajikinsa ya tabbatar shiyasa masa zazzabi da wannan ciwon kan masu zafi da rad ad i har yanzu jikinsa mace yake, ba kmr yadda ya sabajin jikinsa ba. A hankali ya karasa gefen gadonsa ya zauna still tsirara yake, ya kara zubawa jelarsa ido, se riketa yakeyi a hannunsa ya rasa meke damunsa.  Ya ilahi meke samunane ni JAROOD? Ya kara fadi fuskarsa dauke da wani yanayi, abinka dabe saba ganiba, tinda uwarsa ta haifesa duniyar nan ta malikiyau minddin se yau,be tabajin gabansa yayi wannan tauri da girman ba se yau. Haka ya zauna yana kallon gabansa yana tunani tunani, gabaki daya tunanin sumar kan daya gani yaki bari zuciyarsa da ruhinsa su huta. Haka ya kwana tsirara, ko wani baccin kirki beyi ba, se mafarkin sumar kan daya gani kawai yakeyi. Da asubah ya tashi yayi wanka ya kwashe kayansa daya cire yasa ac1k1n kayan wankinsa. Ya nufa masallaci sallar asubahi , yana dawowa daga masallaci ya duba gabansa yaga har yanzu yana nan kmr jiya, be kwanta ba kmr yadda yake ada kamar lagwani. Ya kara shiga alhini, ya zauna yana laziminsa, yana tunanin sumar kan yarinyar daya gani ya jefasa a wannan matsifar,.  Gaskiya a gidannan akwai aljanu da fatalwa&  ya fadi da carbi a hannunsa ya jingina da gefen bed dinsa yana zaune a kasan dan carpet din dake gaban gadon. Jiya haka ya kwana yana tunanin sumar kan nata daya gani, wanda ya canza masa rayuwa daga jiya zuwa yau, ya rasa gane kan Burarsa, taki komawa yadda take. Haka yana zaune har karfe tara nasafe, hajiya aisha ce ta shigo dakin ta samesa zaunen se Jan carbi yakeyi rabi kuma yana tunani. Shigowarta ya katse masa tunani ya kalleta ya dauke kansa. Da tray ta shigo a hannunta na kayan breakfast dinsa, tin jiya malam wanzan ya sanar da ita JAROOD ba lafiya ya hadu da ita a compound, a tsakar darennan na jiya ta dawo daga anguwa, tin Ajiyan taso tashigo malam wanzan yace mata JAROOD din ya kwanta. Ajiyan ta sanar da hajiya zulaikha JAROOD ba lafiya, Allah sawake hajiya zulaikha ta fadi aranta bataji dadih ba da bashi da lafiya ko bakomi wallahi tanasan JAROOD sosai. Ta hajiya aisha ta ajiye tray din hannunta, a kasan carpet din ta zauna tana facing dinsa shikam tinda ya mata kallo daya ya dauke kansa be kuma kallonta ba,.  Ina kwana yallabaina ya karfin jikin naka ashe bakaji dadih ba? Yaya kakejin jikin naka yanzu? Daidai Idanuwanta suka sauka akan ledar asibitin 44 dake kasan carpet din, wato har asibiti ma aka kaisa, dayake jiya malam wanzan bece masa sunje asibiti ba.  AlhamduLillah&  kawai JAROOD ya amsa a takaice.  Ashe har asibiti kukaje? Ta tambayesa ya mata banza be bata amsa ba. Dayake tasan halin kayanta se taja bakinta tayi shiru tace  Allah ya kara sauki&  ciki ciki JAROOD ya amsa da  Amin&   azubama break ne yallabai? Batare daya amsata ba yace  meyeshi? Cikin kissa tace  Favorite Dinka ne, tuwan dawa ne, na maka da miyar ku-ka, se farfesun naman kai&   zubamin dan kadan&  ya fadi still yaki kallonta. Ta zuba masa Tuwon tanayi tana satar kallonsa,.  Allah yayi halitta&  ta fadi a ranta tana kara kallon fuskarsa zuwa lallausar lips dinsa, tana mugun kwadayin ko kissing din lallausar bakinnan nasa tayi, tasan bakinsa kadai zeyi mugun Dadihhhhh ta tabbatar a kissing bakinsa kawai Tana iya kawo ruwan shaawarta, a hakama tana kallo mararta na hautsinawa.  Naga ka kara kyau ne yallabaina, kmr ba ciwo kakeba&  Aisha ta kasa daurewa seda ta fadi sbda kyaun nasa ya wuce a daure, sajennan nasa ya kwanta yayi wani luf dashi. Wani irin kallo ya dago kwayoyin idanuwansa ya mata.  Kinsan banasan harkar iskanci kou? JAROOD ya fadi cikin zallar isa da mulki, hadi da kame kai, ya wani tsare gida.  Tuba Nike&  aisha ta fadi tana tura masa pleat din abincin data zuba masa , ta kara zuba masa farfesun naman kan a bowl, ta tura masa gabansa, se kallonsa takeyi Tana so ta tashi ta fita amma ta kasa tashi sbda tana kallonsa. Allah kadai yasan irin azabar kwadayinsa da takeji ac1k1n rayuwarta tin tini zuwa yanzu, shi kuma ko d an taba hannunta be tabayiba, ita kuma ba fuskar dazata taba masa koda hannun ne, ko maganar soyayya ta masa sometimes se yace wai iskanci ne wannan beso karta kara, kamar yadda ya mata mugun yarfinnan yau, shi gaba daya wani lokacin ba a masa gwaninta, musamman inka masa maganar soyayya in bakayi wasa bama seyacema yar iska, daman de ita aisha ke karambaninnan, zulaikha batayin wannan subulda bakan, balle a gaya mata magana ita ba hakuri bane da ita, akasin aisha ita akwaita da shanye magana. Da spoon JAROOD yaci Tuwon kadan bada yawa ba, beci farfesunba, yace ya koshi hajiya aisha ta masa Allah kara sauki ta kwashe kayan da tray din ta fice a part din. Yasha magani, ya gama shan maganin hajiya Zulaikha ta shigo ko zama batayi ba, ta gaidasa hadi da masa ya jiki, har yanzu haushin auren da yayi takeji, kishi nadamunta.

Sam JAROOD be amsa mata gaisuwar taba, daya jikin data masa, sbda ya fara ganiya da raininnanta zuwa yanzu. Tabe baki hajiya zulaikha tayi ta fice a dakin nasa ba tare databi ta kansa ba, sam bataga lefinsa ba nakin amsa gaisuwar daya jikin da tayi masa, lefin kanta tagani datazo ta gaidasa, shiyasa yaci mata mutumci.



Ya kwanta da niyar yayi bacci in baccin yayu, har yanzu tunanin sumar daya gani be bar ransa ba, hasalima se gizo yake masa ac1k1n idanuwansa. Hajiya Fatima ce ta sako kai dakin, yau dasafe malam wanzan yaje gidan ya sanar da ita abinda ya faru jiyan, shine tasa ya kawota yanzu, ko break batayiba. Tana shigowa shima malam wanzan dake biye da ita a baya yashigo dakin,.  Vie moi, ashe jiki beyi dadih ba ?dana sani da tin jiya da daren zanzo inga ya jikin naka? Hajiya Fatima ta fadi cikin kulawa, daman ta kagu tazo tagansa, seda ta daura idanuwanta akansa kana taji sassaucin abinda ke ranta. Ta karasa ta zauna a bedside tazauna takai hannu ta taba goshin dan nata, tanata kallonsa shima itan yake kallo.  Ina kwana Amour&  JAROOD ya gaida ta amsa da  Lafiya lau, uban me martaba yaya jikin naka?  AlhamduLillah jiki dasauki Amour&   Allah ya kara Sauki Uban masu gida, Ubangiji ya baka lafiya, Allah yasa kaffarane.. JAROOD ya amsa da  Amin. Malam wanzan daya zauna
Showing 39001 words to 42000 words out of 159605 words