kace kamar yan biyu ce aka haifa dayar ta rasu kou? Malam wanzan yace  Haka ne kuwa ranki ya dade gaskiya baki da mantuwa, ai aranar da Aka haifesu aranar dayar takoma itama macece daman de batazo da rai ba&   Allah sarki Allah yasa me ceto ce.. malam wanzan ya amsa da Amin. JAROOD dakejin me suke cewa shima ya amsa da Amin, yana jinsu Amma besa baki ba sbda shi wlhi bema taba ganin yarinyar ba, yadesan yana bada abubuwa sosai akaima yarinyar, kasancewarta me sunan mahaifiyarsa. itakam hajiya fatima taganta da tana jaririya daga nan kuma bata taba ganin yarinyar ba.  Ranki ya dade ai yanzu haka ma ita takwarar taki tana kusan shekaru sha hudu ne, tana makarantar sakandiri ne yanzu haka SS2&  Cewar malam wanzan. Hajiya fatima ta rike baki cike da mamaki tace  ohhh Innalillahi! Girman d an mutum ba wuya , yanzu ita wannan jaririyar da Aka kawo mana ita har gida nida Sarki muka dauketa a tsumma harta girma? Malam wanzan dake murmushi yace  Tini ma kuwa ranki ya dade ai in kika ganta tubarkallah, kyasha yar 17yrs ce&  hajiya Fatima tace  Ahh tubarikallahu masha Allahu, Allah ya raya mana ita kace sarki ya kusan Aurar da Diyyah,,, malam wanzan yayi yar dariya yace  Aah ranki ya dade JAROOD ne ze Aurar da ita ai shine ubanta, sarki kuma kakantane&  hajiya fatima tayi murmushi tace  Au sankaine Abun,,,Ai shikenan Allah ya fiddo mata da muji nagari .. suka amshe da Amin. JAROOD ya kara da  Nakusa sirikai saura kiris a fara çemin grandfather&  hajiya Fatima da Malam wanzan sukayi dariya hadi dacewa  Insha Allah&  Suna tafiya suna hira yau sunyi sauri sosai , da güdü malam wanzan yakejan motar. Dan haka Awa daya da mintoci, ta kawosu. Seda suka tsaya sukayi sallar la asar ac1k1n gari kana suka karaso gun me maganin . Yauma mutanen dasuke gurin tinkass sunfi na jiya. Hajiya Fatima dasuka fito daga motar su duka ukun suna tsaye suna kallon wannan uban mutanen. Tace  Wai masha Allahu, wannan mutanen duk na meye? Tayi tambayar da malam wanzan .  Duk masu amsar maganine ranki ya dad e&  ya bata amsa cikin girmamawa.  yanzu wannan gurin sbda Allah ace bagun tsafi bane.. JAROOD Ya fadi yana mejin haushin dawowarsa gurinnan.  Kull da mgnr tsafinnan , in kanaso mu shirya... Hajiya fatima dakatar da JAROOD da kalamansa . Dolensa yaja baki yayi shiru.  Ranki ya dade mu karasa, shiga kawai zamuyi dayake nariga na kara zuwa na mana booking, baza mu tsaya jiraba shiga kawai zamuyi&  hajiya fatima tace  Toh Masha Allahu& bismillah&  ta karashe mgnrta da juya akalar maganarta ga JAROOD. Malam wanzan ya shiga gaba JAROOD ya mara masa baya rannan nashi baki-kirin, hajiya fatima ke binsu abaya. Wani wanda ake Kira da d an malam shi ya musu izo zuwa cikin dakin dame bada maganin ke ciki. JAROOD se kallon ko ina dako ina yakeyi yana yamutsar baki, labulayyan gurin duka red ne, fentin gurinma red ne. Kawai de JAROOD beda yadda zeyi ne amma sam wallahi hankalinsa be kwanta ba, ya kudiri aniyar ko an amso masa maganin a mugun gurinnan bazeyi amfani dashi ba. Seda suka zauna Awani benci dake Cikin falon bukkar, suka jira wani ya fito daga wani d an daki yamma dasu, shi kadai ne daki acikin bukkar. Mutumin na fitowa JAROOD ya bisa da idanuwa yaga hannunsa rike da bakar ledar akasin jiya dayaga jan kyalle.  Zaku iya shiga&  Cewar dan matashin daya musu iso, wanda a ido befi 30yrs ba, sanye yake da wasu tsofaffin tufafi, dagani zakasan tufafinnan yafi 3month ma ajikinsa blue din shadda ce amma ta rikide takoma color me wuyar misaltuwa, ga fuskarnan bakikirin kamar an masa fentin baki, kwata-kwata bashi da kyaun gani, gashi jibgege tarin kiba guda, uwa uba ga uban tumbi kamar me shirin haihuwa. Hajiya fatima ta zuge bag dinta , ta dakko kudi kimanin 100k ta mikawa matashin ya amshe jiki na rawa ya dinga kwararo mata godiya shi Sam be taba ganin ma 50k tashi ta kamsa ba se yau Gashi yaa har 100k kuma duk nashi. Sosai yay1ma hajiya fatima godiya tace bakomai ai wani abunma se ansamu biyan bukata. Tafadi aranta. Suka saka kai ç1k1n dakin da mutumin nan ya fito bakinsu dauke da sallahma, tini aka amsa sallamar ç1k1n dattako, JAROOD se raba ido yake adan dakin, yaa nan farin kyalle ne aka zagaye ko ina dashi, akasin falon bukkar. Har Allah Allah yadingayi ya daura idonsa Akan mutumin dake bada maganin. Nan kuwa idanuwansa suka sauka akan wani tsoho tukuf wanda a kalla ze iya kai 100yrs a iya nasa tunanin, sanye Cikin manyan kaya farare soll shi kansa tsohon fari sol yake siriri, yanada gashin gemu sosai, dukya cika fuskarsa kuma gemun fari Sol (Furfura). kyakyawa ne sosai yana zaune akasa kan wani farin kyalle, yayinda wani farin fai-fai kato ke aje agabansa,.  Ku zauna &  mutumin ya fadi yana nuna Mu_ u gurin zama batare daya kalli fuskokinsuba. Hajiya fatima da Malam wanzan suma se kare masa kallo sukeyi. Suka zazzauna akasa kan tafarma ita kanta tafarmar fara sol take. Cikin girmamawa suka gaidasa su duka . ya amsa ç1k1n kamala har yanzu be kallesu ba.  Meke tafe daku? Dattijon ya jefo musu tambayar still ba tare daya kwllesuba. Hajiya fatima ta kwararo masa bayanin komi Akan rashin lafiyar JAROOD. Se yanzu ya dago direct yasa idanuwansa manya-manya akan JAROOD din dukda ba a nuna masa shiba ance shine JAROOD din ba. Me maganin ya jima yana kallon JAROOD for good 25mint kana ya sadda kansa kasa, ya daura idanuwansa akan wannan faifan na tsawon 10mint, kafin daa bisani ya fara magana ç1k1n sassanyar muryarsa ta dattako, still ba tare daya kallesuba.  Iskokan dake tare dakai na kirki sun tabbatarmin dayimaka wannan sihirin Akayi, kajima kana neman magani insha Allahu kazo ga waraka da taimakon Allah subhanahu wata ala mu nan magani muke bayarwa da yardar ubangiji,&  hajiya Fatima tace Allah ya yarje mana&  duk suka amsa da Amin harda me bada maganin. yayinda hajiya taji zuciyarsa ta mata wani sanyi ajikinta kawai takejin insha Allahu sun dace da yardar Allah. Shi kam JAROOD sam hankalinsa be kwanta da mutuminba shifa se yanzuma ya tabbatar da matsafine jin irin maganganun da yayi, kwata-kwata gün be masa ba arai ba, yaje gun magunguna dayawa amma be taba tsanar wani guriba yadda ya tsani wannan gün bada mgnin dama me bada maganin baki daya. Dattijon yayi gyaran murya kansa na kasa yaci gaba da magana  Amma gaskiya matsalarka babba ce agaremu sede ga Ubangiji karama ce, a gaskiya kmr yadda akasaba gaya muku warakarka na jikin mace ne toh hakan ne, zan iya ce muku wanda ya masa wannan sihirin an masa shine tin yana jariri, sannan wanda yayi kullin ya jima da rasuwa wato bokan da yayi mummunar sihirin. saboda haka yanzu zan baka magunguna da yardar Allah , amma da sharadin gaskiya seka Kara Auro mace ta uku Akan matanka guda biyu dasuke gida, sbda Harga Allah warakarka najikin mace ne, sannan kuma anasone ka Auro yarinya karama, Wacce akallah batafi shekaru goma sha biyu ba, zuwa shekaru goma sha uku, har zuwa shekaru goma sha hudu, zuwa de shekaru goma sha shida,,,idan SO samu ne ayi Auren Acikin wannan sat1n zuwa ranar Juma annan wacce take tafe.& 





Ku fara biya domin chapter na paid grp insha Allah.



*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani& contact me 08101626484*



Set din Mace tagari 10k

Set din bujenki jagab 12k

Set din bata gindin kishiya 5k

Set din mallaka na Gamad id i 25k yadda kikaga gamad id i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.

Yajin maza 5k

Set din karfin maza 10k

Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k

Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k

Set din matar Oga 15k

Set din balaraba me ruwan dadih 10k

Set din baini wa bainik 30k in bononza.

Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k

Set din me jego 40k

Set din sakarni inyi fitsari 30k

Tsumin kankana promo 5k

Tsumin rubutu 7k

Tsumin tasani me gida 7k

Tsumin zumar dadih 7k

Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k

Garin bata gindin kishiya 5k

Saiwar bata gindin kishiya 10k

Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k

Dahuwar gandar mata 7k

Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k

Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo

Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k

Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k

Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k

Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k

Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo

Set din ci-muci 25k promo!

Set din matar oga 20k

Set din dundurusun dadih 15k

Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo

Jigidar mallaka 10k promo

Set din mallaka 70k private package.promo!

Matar minister package =ØæÜ 50kpromo!

Bridal package 100k promo.

VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k

Set din kashe dadin gindin koshiya 200k

Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC



Location Kaduna.

Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484

RealSaadatubintuAbdullahi
'<Øýß





*>ØÝ SDEENDTM DATA SERVICES>ØÝ*

*MTN* . *Airtel*

1GB = ¦ 300. 1GB = ¦ 300

2GB = ¦ 600. 2GB = ¦ 600

3GB = ¦ 900. 3GB = ¦ 900

4GB = ¦ 1200. 4GB = ¦ 1200

5GB = ¦ 1500. 5GB = ¦ 1500



*GLO* . *9MOBILE*

1GB = ¦ 300. 500Mb ¦ 250

2GB = ¦ 600. 1GB ¦ 500

3GB = ¦ 900. 2GB ¦ 1000

4GB = ¦ 1200. 3GB ¦ 1500

5GB = ¦ 1500. 4GB ¦ 2000



VALIDITY: 30:DAYS



Call this line or whatsapp

=ØIÜ<Øüß=ØIÜ<Øüß 08066268951

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

FIL AZAL

<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß<Ø:ß

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

(Romantic and love story)



https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1



SAADATU BINTU ABDULLAHI
'<Øýß(Writer of Kyautar Allah)



This book is 1k 08101626484.

Free page5

 What!!! In Aura yar 12yrs, yar cikina kenan fa? Ni JAROOD in Aure yar 12yrs Impossible, Ko yar 20yrs bazan iya Aura ba yanzu wallahi, ko yar 30yrs gaskiya bazan iya aura ba& .y ay an cikina kenan fa! JAROOD ya fadi cikin zabura, nan da nan zufa ta kara keto masa. Ya zubawa me maganin ido kallon mara hankali yake binsa dashi, wato ko acikin masu bada maganin wannan babban mahaukacine, se yanzu ya fara Tunanin babban ciwon hauka nadamun tsohonnan Me maganinnan jin irin kalamansa waishi ze kara aure, ga bura ba lafiya. wato da gaske ne da ake cewa akwai mahaukacin cikin riga, be yadda da wannan maganar ba se yau Akan tsohonnan, shifa wallahi beji ajikinsa ma ze samu saukin wannan Abar ba.  Sekace agarin mahaukata ni JAROOD zan aura wata wai yar 16yrs&  JAROOD ya fadi azuciyarsa ya bude baki ze karayin magana Amour ta watso masa wani kallo dole ya dakata da mgnrsa, kawai yabi Amour da ido yana jiran yaji mezata ce, shide wallahi kome za ayi baze kara aure ba danshi ba mahaukaci bane, ko ajalinsa za ayi baze kara aure ba, ya kudiri hakan azuciyarsa, harga Allah kwara ya mutu yabar duniyarnan da ace ya kara aure.  Kayi hkri da abinda yaron yace malam. Ai bashi yayi kansa ba dole ma ya kara Auren, Amma kana ganin inya kara Aurennan Akwai waraka kuwa? hajiya fatima tayi maganar Tana kallon tsohon, ita kanta fa ta kad u dajin mgnr Karin Auren domin tasan da wahala d an nata ya yarda da wannan tsarin, maganar data fadima ta fadeta ne kawai. malam wanzan kam shiru yayi yanaji ajikinsa inde se JAROOD ya kara Aure ze samu lafiya toh lallai baze samu ba, domin yasan mawuyacin Abu ne JAROOD ya karo aure. JAROOD yabi Amour da kallo jin tace wai dole ya kara Auren. Malam Aliyu me magani yayi murmushi irin nasu na dattako kana yace  bakomai hajiya ai yaro yaro ne, insha Allah batun warakarsa Munasa ran hakan, in har kikaga ya kara Aurennan yadda nace masa yar 12yrs zuwa 16yrs, be warke ba, toh ku hakura da neman magani domin bashi da waraka in har besamu lafiyar ananba&  . 100% Hakiya fatima ta yadda da abinda malam Aliyu yace, taji wani sanyi ya ratsata. JAROOD naso yayi magana Ta hanasa magana da idanuwanta, dole yasama bakinsa key, zuwa lokacin nan har kansa ya fara ciwo jin maganar Karin Aurennan da Akeso a kagaba masa sbda rashin imani acewarsa. Malam wanzan yayi shiru shide kmr ruwa yacishi, kawai yariga ya sadakar ba sa ah, sbda yasan JAROOD baze yadda ya kara Auren yar 12yrs ba , sbda JAROOD nada mugun san girma gani yakeyi kmr ya girmi kowa a duniyarnan.

 Shikenan malam badamuwa, ka bamu maganin kasa mana ranar dazamu dawo,&  Cewar hajiya Fatima. JAROOD ya kalleta yaga da full confidence dinta, wato harma sa ran dawowa wannan mugun gurin Amour keyi. JAROOD ya fadi aransa. Yanaso yayi magana ba damar yinta, amma ya kara kudirta aransa wlhi baze kara Aurennan ba, wannan ne karo na farko dazeyima Amour gardama. Malam Aliyu ya gama hada maganin ya mikawama Amour ya mata bayan1n duk yadda za ayi da maganin, wani rubutune har jarka daya, se wasu kulli kulli. JAROOD yanaji de ana mata bayan1, ya kudirta aransa ko maganin bazesha ba. wallahi. Amour ta amsa maganin da malamin ya gama hada mata. Hajiya fatima se godiya takema malam Aliyun shi kuma JAROOD ya kosa su tashi su fita daga bukkarma baki daya ga mugun zafi agurin, kuma ga mugun zafin bakin cikin da kalamansa suka dasa masa na maganar Karin Auren, se yanzu yake nadamar daman yasani da jiya da basu taho da Amour ba yashiga gun me maganin, yasan in yace da Malam wanzan karya gayama Amour ba gaya mata zeyi ba, amma yanzu ai yasan bame kwatarsa se Allah.  Nawa ne kudin dazan biya? Amour tayi tambayar da malam Aliyu. Malam aliyu yayi murmushi kawai yace  Sadaka zaki bada kawai ba a yankewa, ki bada Abinda ya sawwaka, sannan bazaku dawo ba harse kunga biyan bukata&  cikin farin ciki da murna hajiya Fatima ta bude ba dinta ta ciro kudi bandir, bandir, na yan 1k ta fiddo bandir biyar ta ajiye agaban malamin ta kara da kwararo masa godiya.  Kayi hakuri da wannan malam insha Allahu zan dawo bada jimawa ba, ko iI kadaice& nagode nagode, ubangiji yayi sakayyar Alkhairi Allah ya bamu nasara&  Cewar hajiya fatima. JAROOD de se kallon bakinta yake tayi, tanata godiya kmr a bata kyautar wani abun. Malam Aliyu yaji dadin yadda take masa godiya hakan ya basa tabbacin ita din macece me dattako da sanin yakamata.  Toh shikenan bakomai Allah ya bamu nasara&  cewar malam aliyu. hajiya Fatima ta amsa da Amin ç1k1n jin dadih, nishadi ya cikata tako ina , ta jima bataji nishadi irin na yau ba da take ciki. Malam aliyu ya hada mata magungunan tsarin jiki, sbda itama ya fahimci akwai sihirce sihirce ajikinta na shekara da shekaru. Hajiya fatima tayi godiya sosai ita da Malam wanzan JAROOD ma yayi godiya se dole, Amour ce tasashi godiyar dolen da beyi niya ba. Suka fito daga bukkar suka Amshi lambar wanda ya musu jagorancin zuwa gun malam din, hajiya fatima ta kara masa Alkhairi ta kara masa 10k tace yasa card, ya amshe se kara kwararo Musu godiya yake . JAROOD kam tini ya amshe car key ahannun malam wanzan yakosa iya isa motar yasha AÇ, sbda zafi yakeji kmr zeyi hauka, shi sam be tabayin 10mnt bama baya ç1k1n AÇ se yau yayi har 40mnt yana ç1k1n azaba, Gashi yau ana Rana sosai kasancewar lokacin zafi ne, se zufa kawai ke diga ajikinsa kmr an masa wanka da ruwa. Hatta toilet dinsa fashi akwai AÇ, be ç1ka wanka da ruwan zafi ba, komin sanyin da akeyi sbda shi din mutum ne mejin zafi sosai ya saba da rayuwar turai, sanyi da sanyi. A mota suka samesa, Hajiya fatima tashiga gidan baya, malam wanzan yashiga dreva side ba bata lokaci yaja motar suka bar gurin, agurguje sbda ganin yadda time yatafi kusan 5:40 ake nema yanzu. Satar kallon JAROOD malam wanzan yayi yaga rannan nasa hade, dukda uban sanyin AC dake motar Amma JAROOD zufa yake tayi. Hannu yakai ya kara sanyin AÇ, hadi da karkato AÇ garesa sosai.
Showing 15001 words to 18000 words out of 159605 words