ai ban san zama ka shigo ka yi ba”.
Ya bude baki, “A’a, ai yanzu na daina nisa idan
na fita, domin na dauki shawarwan ta, aure zan
kara”.
Kirjinta ya yi wani‘ irin bugawa, ta dube shi du
sauri, sai dai ta kasa furta
komai
kowacce irin kalma, sai ido da ta ke binsa da shi.
Ya kula da sbook'din da ta yi, dan
haka ya ci gaba da cewa.
“Tun lokacin da ki ka ba ni shawara na zauna na
yi nazari a ,kai Na’ima, na kuma' gane ingancin
shawarwarinki shi né na soma :bincike a kan
yarinyar da zan aura, "na samu kuma na san ba
‘za ta ba ki matsala ba, Saboda tana da hankali
da nutsuwa. Iyayenta mutanen kirki ne, ta fito
daga gidan tarbiyya, yanzu haka gobe ne za a kai
kudin auren' da na sa rana, nace nasan ba za'ki
ba ni matsala ba shi ya Saba zan Boye miki
komai ba”. ‘-
Ya gama daure ta dajijiyoyin jikinta, ta hadiyi
wani abu mai daci, sannan ta ce.
“amma' fa na yi farin ciki, Allah ya sa aben nan.
da ‘zaku yi ya Zama maganin karshen
matsalarmu. Yanzu nawa ka ke ganin za a kai
kudin auren?”
yace T0 ke nawa kike
ganin
Ta dace ta ce tace Ina ganin akai dubu Dari biyar
tunda kaga hardana sa rana yace kinganki na,IMA
akwaiki DA Iya baro kudi tace to ai kaikace
yarinyar Mai hankalice kuma DA natsuwa yace
dukda haka kudin sunyi yawa towai me meyema
zaki bayar gudunmuwarki tunda kece kika
baromin wannan babban aikin tayi daria tace
“Zan bayar, amma sai ka fada min abin da 2a a
kai din”.
Ya ce “To ni dubu dari uku kawai na yanke zan
bada
Ta narke murya, tana. fadin.
“To ka Kara dubu dari, ni sai na bada dubu dari
tawa gudunmawar”.
Ya yi dariya, “Lailai Hajiya da gaske ki ke yi kina
son Inyi aure Ki adana kudinki zan biya yadda ki
ke so, sai ki yi lis din duk abin da ku ke bukata a
gida na hidimar biki tun daga ‘kayan sa wa zuwa
gyaran gida. Idan na gama da wannan sai a yi”.
Ta‘ soma godiya, ba ta ji kudin a bakin komai'ba
domin irin makudan kudin da yake kashewa
karuwansa sun zarta hakan. Ta ajiye kishin da
yake taso mata, domin kafin kishin Kazaman
karuwansa sun zarta na wannan. Sai dai kasan
zuciyana da fargabar irin matar da zai kawo mata
a matsayin amaryarta
Ta dan yi shiru idanunta na' kan yaranta da ke
can gcfe suna wasansu, amma a zahiri ba su ta
ke kallo ba, zuciyarta cike ta ke da fargabar irin
matar da Saminu zai kawo mata a matsayin
kishi, ya zama dole ta binciki k0 Wace ce kafin
ya kawo ta gidan duk da shi ya. bayyana mata,
yarinyar kirki ce, to amma namiji ba abin yarda
bane a wannan fagen. Ya zama dole ta yi bincike
da kanta dan kada ya kawo musu bara gurbi har
cikin gida.
Kamar yadda Alhaji Saminu ya alkawari
washegari ya tura iyayensa da kudin auren Amira,
an daddale tsakanin Bangarorin biyu an . saka’
ranar auren watanni biyu masu zuwa. ,
Labarin kawo kudin saka-ranar ya karade dangi
‘yan uwa da abokan arziki, jama’a sai suntiri suke
yi Zuwa murna da fatan alkhairi, amma har
lokacin Amira ta kasa gane matsayin wannan
auren da ta ke
shirin yi a zuciyarta, farin ciki ta ke yi da shi k0
bakin ciki?
Abin da Malam ya yi mata ya
dakushe dukkan farin ciki da dokin da ya
kamata ta yi a wannan lokacin na samun
miji na'nuna wa sa’a, na. kece 'raini kamar Alhaji
Saminu. Ya zama sanadin da ta kasa jin irin farin
cikin data yi zaton za ta samu kanta a ciki ya
zama ta koyi zaman shiru a cikin daki.
Ta kowanne Bangare ya zamana shirin aure yana
kankama a koyaushe kwanakin da aka saka suna
dada karatowa.
Duk wani noke-nokenta dole ta ware ta shiga
shirye—shiryen bikinta k0 dan irin ‘ rawar kan da
Alhaji Saminu‘ya ke yi wa bikin yawon rabon kati
zuwa wajen gyaran “ jiki, siyayyar kayan
decoration na dakin amarya, kayan kicin da
sauran gyare-gyaren da ta ke son yi kullum
zirga-zirga ce data sha kanta, duk da mota daya
Alhaji
Saminu ya ba ta tare da direba ake yawon kai ta
duk inda ta bukata.
Wannan hidima ta sha kanta har ta dakusar da
damuwarta, ta soma manta abin da' ya faru
tsakaninta‘ da Malam, domin ba
samun sukunin yin tunanin da yake
sanyayajikinta.
Hidimar biki ta kankama sosai, ‘yan uwa da
abokan arziki sai sintiri sukeyi dan ganin an
shirya komai bisa tsarin da ake budeta.
Aunty Umme da sauran ‘yan uwan Ummanta tun
ranar kamu suka sauka, a gidansu ba su za su
tafi ba har sai an kai amarya.
Haka gidan Alhaji Saminu, Na’ima tunda ta yi
bincike a kan Amira ba ta samu Wanda ya fadi
aibunta ba, hankalinta ya dan kwanta ta samu
karfin gwiwar yin hidimar biki ka’in da na’in.
Ta kammala duk wani shiri da za ta yi ya zamo
ranar daurin aure shi ne ranar
nata wunin, kuma shi ne‘ ranar da za a kawo
amarya, ranar lahadi kenan!
Amarya tanar alhamis suka yi kamu, juma’a
eVerning, ranar asabar an daura aure, ranar
lahadi da misalin karfc goma na safe an zarce da
wunin ranar.
Ango da abokansa sun shirya walima a
wishegarin daurin aure a gidan wani abokinsa
Alhaji Labaran, sannan suka sake sabon zama a
gidan Alhaji Saminu a
Bangarensa. Misalin karfe biyar na yamma Alhaji
Labaran yace. “Ya dace fa a tura da motocin
daukar
amaryar nan da wuri kafin dare ya yi su yi su
watse, k0wa ya koma gidajenmu da wuri mu
ma”.
Alhaji Saminu ya yi mumnushi.
“Ka’ji ka, kana nufin da ranar nan za a kawo
amarya?”
Alhaji Mahmud yace, “Ka ga tsohon ango ka
manta da rana ake kai amarya da daddare yanzu
komai fa ya sauya”.
Alhaji saminu ya yi doguwar mika.
yace nida za,a kawowa santalcliyar budurwa kake
kirana da tsohon ango' Alhaji Labaran ya ce
‘ Ka gani ko na kula da dokin da abokina Yakeyi
yasa na ce mu je a dauko su tun yanzu”
. Alhaji Bilya da yake ta tuntsira dariya saiyanzu
ya samu damar cewa.
“A’a ni ban ga laifin abokina ba da irin rawar
kanda yakeyi tunda na ga yarinyar komai yaji
cefa, ga ta danya sharaf”.
Alhaji Saminu ya ce “Kuma sabuwa dal a leda,
ban Bare abata ba”.
“Wannan baja inja Alhaji Bilya sai dai ta hadu da
gogaggen dan iska, ina tausaya mata”.
Alhaji Saminu ya ce “Ni ba ka tausaya min irin
wahalar da na sha kafin na same ta
Alhaji labaran yace “Kai dan rashin
imani yarinyur za ka afkawa a yau ai sai ka yi
rainonta a hankali Suka kwashe da dariya dan
ganin
lrin kallon da Alhaji Saminu ya watsa masa.
Aunty Ummi da Aunty Hajara su ne na kan gaba
wajen shirya amarya, ta yi, kyau kamar ka dauke
ta, sai dai wani irin zazzafan ciwon kai da yake
damunta ya hana ta sukuni, cikin watan nan ya
addabe ya ga shi bai fiya jin magani ba, ,ko ta
sha ya sauka anjima sai ya sake dawowa.
Ta bude‘yar Karamar jakar da ke hannunta ta
Ballo paracitamol ta watsa a baki ta kora da
'ruwa, idanunta‘ sun sauya launi saboda azabar
.ciwon da yake yi mata, da kyar ta‘ ke iya daga
idonta
Motocin daukar amarya suka hallara. an kai
amarya ta yi sallama da Ummanta.
Kuka ta ke yi ita ma Umman na sharar
hawayen farin ciki yau ta rabu da ya'rta lafiya
babu wani abin kunyar da ta taba janyomata.
Ita kam kukan rabuwa da gida ta ke
yi bata san irin sabuwar rayuwar da zata fada ba.
An dauki amarya zuwa gidan mijinta inda ake yi
mata fatan gidan zama na har babada. Bangaren
kishiyarta aka soma nufa da ita aka damka
amanarta a hannunta, ta kuma karBa ta yi musu
fatan alkhairi, 'sannan aka yi musu nasiha baki
dayansu suka mike zuwa sashen amarya inda ya
sha kayan alatu na zamani, ya kuma hadu da
kyakkyawan waje komai ya yi kyau, ya kuma
dace da wajensa.
Tabbas an kashe mata kudi Wajen Rayata wajen,
kafin duhun magriba ‘yan kawo amarya duk sun
watse, ya zama ita kadai ce a Bangarenta...
Hmmmmmmmmm
Bankada
Chapter6
BANKADA 2
nuradden ya Shigo gidan ya wuce zuwa dakinsa
batare da ya 'dubi k0 da inda Bahijja take ba, ita
kam dake tsaye gindin window dakinta tun daga
shigowarsa. tana kallonsa har ya shige zuwa
dakin shi, ~
Ta sauke ajiyar zuciya saboda
matsananciyar. fargabar da ta shiga lokacin 'da
take kallon fukarsa. ‘ '
Alamu na’ ta shin hankali karara shimfide a‘kan‘
fuskar ta shi, kalar da bata saba ganin shi a biki
ba, wannan ne yasa ta .
“cikin fargaba duk da shirin data yi domin ‘ shi,
babu abin da bata kammala da shi ba. "
' Ta zauna a hannun :‘kujera tana sake tattara
nutsuwarta
ta mike da sauri kamar wadda aka tsikara ta
Soma dau ko 'kayan da ya kawo mata daga
Abuja duk ‘da ba wanka ta yi ba, ta, soma saka
su a jikinta tamkar telan ya gwadata komai ya
zauna daram a jikinta ya fita da surar jikinta.
Ta yi taku biyu zuwa uku a gaban ’ madubi ta yi
kyau k0 ina na jikinta motsawa yake yi taja tsaki
sai kace wata karuwa haka yake son na dinga yi
mishi “shiga yana kureni da kallo? Tun da haka
kake so zan yi maka yau kafin na gama‘ biyan
bukatata.”
Ta shafa hoda a fuskarta abin data san na
faranta ran Nuradden kenan ganinta cikin irin
shigar 'da yake da ra’a yi da jin dadin gani . Ta.
dauki turare ta fesa jikin kayan, ta dubi kanta ba
karya ita kanta ta .san ta yi
tayi kyau sai dai tana ganin shigar matsayin abin
da bai dace ba.
Kichin ta nufa ta dauko farénti ta jera masa
kananun kofunann shayi a butarsu, ta fita ta nufi
dakinshi da sallama.
Ya‘fito daga wanka har ya ‘ sanya ‘
, kayansa yana saka links din hannun riga ta
‘ shigo da sallama har lokacin " jikinsa a sanyaye
yake abin da idanun shi suka bankado mishi a
yau ya kasa fita daga cikin ranshi, tunani barkatai
yake tayi 'gami da faruwar abin da ya gani a yau
din.
Ya dora idanunsa a kanta da-mamakin yanda
take zuba masa fara’a tamkar ba ita ce ta tamke
masa da saf1yar nanba, dalilin rikicinsu na daren
jiya a zahirin' bai nuna
mata mamakin’sa ba. Ya .- zauna a‘ bakin gado,
ganin. bai tanka ba, tsowon lokaci’ya‘sa ta cewa.
“Nura na yi mamakin dadewarka har hankalina ya
soma tashi
Yace
“Ni ba wani abu‘, na je yiba duba Wani aiki ne.” ’
Ya janyo butar shayin wanda ya shada ruwan
rubutu ga kamshin nan na ta shi.
“Bari na dauko maka indomie' din ta juya.” ' Ta
soma tafiya ya bita da kallo kofin rike a
hannunshi‘ Tabbas kayan sun ammshi jikinta
mutuka salon takun na son ya'mantar da shi
abubuwa da dama ya kasa dauke
idonsa har sai da ta Bace masa da gani.
Ya sauke ajiyar zuciya komai na mace birgshi
yake duk yadda aka bayyana masa abinda yake
so fizgar zuciyarsa yake, har ya soma jin wani
irin yanayi mai shirin mantar
da‘ shi abinda idanunsa suka BANKADO masa a
yau. '
" Ya soma shan shayin dake turiri yana ‘fitar da
kayan kamshi, ya tsaida idanuWansa hanrya
shigowar.
Bahijja ta dago masa ‘da abubuwa'da ’ dama ta
sake shigo’wa ta aji’ye masa‘ abinci ta mika
mishi tana kammalawa ya ce ta dauko masa
hularsa.
Ta mike ya sake binta da‘ kallo har ta dauko ta
dawo ta zauna tana ce masa “Ba "“ dai fitama
za‘ka sake yi ba
Ya 'ce, “A’a Ta- 'sake mikewa ya janyota zuwa
jikinshi' ta tureshi da saUri ta ce
' “Ba ka ci abincin ba fa, ka ga yau k0
break fast baka yi ba.
A cikin ranta hankalinta ya ta shi dan burintabai
wuce ya ci abincin ba shi kam sai ya ji komai ya
lafa masa saboda wani irin qarni-karni dake ta
shi daga bakinta duk kamshin turaren da ta sa
bai hana shi jin su ba
. **‘***
Duhun dare ne ya mamayé ko ina bayan an idar
da Sallar isha’i Alhaji Saminu da ragowar
abokansa dake taya shi zaman angwanci suna
cin abincin uwargida suna hira irinta abokai
kusan dukkansu daga me mata biyu" sai mai uku.
Shi yasa hirarrakin nasu suka kasance ' na
magidantane daga nan suka wuce wani waje inda
suke zama shan wani shaye wanda ke gauraye da
sinadaren kuzari.
Alhaji Saminu Zuciyarshi cike take da
farin ciki da doki irin wanda kallo dayaza
ka yi mishi ka fahimci hakan ya yi sallama da
abokanshi sannan ya tsaya ya sayi gasassun Kaji
wanda zai tai maka mishi wajen samun hadin kan
amaryarshi.
Ya dubi agogon wayarsa wanda ya nuna karfe
goma har da rabi na dare ya san dai dai wannan
lokacin babu Wasu sauran
jama’ar da zai tarar da amaryarshi yana
shiga gidan ya shiga dakin Na’ima, ya tarar har
ta kwanta ya juye mata nata gasassun Kajin
sannan ya wuce zuwa dakinsa ya shiga wanka.
Amira ta idar da sallar isha’i ta sake wanka ta
sake tsala kwalliya dai dai da amarci tayi kyau
kamar fure, turaruka masu kwantar da hankali ta
shafe jikinta dasu, ita- kanta ta san ta yi mutuka;
yin kyau, a daidai wannan lokacin da take" ZuBa'”
idon ganin shigowar Alhaji Saminu, zuciyarta" ta
ci
Auty Ummi ke fada mata'abubuwan da Zata yi'
ne kafin shigowar angon‘ nata, babu'wani abinda
ta kuskure tun daga ,kan gyaran
jikinta zuwa feshe dakinta da gadonta da room
freeshener. ta mike zaune daga kishingidar da ta
‘ yi kamar wadda aka tsikara dan tunowa da ‘ .
wata hira da ta, ji suna yi kafin tafiyarsu Aunty
Umme ta ce
. “Ai bana jin ‘ya ta donfa kyakkyawan shirifa na
yi mata tun da naga angon nata da yanda yake
rawar kafar nan a kanta ai
badama.” Aunty Hajara ta ce Aikin san amarya k0
ta buzuzu ce sai _
an yi dokinta bare yan da ‘yar nan ta mu ta
hadu“, ta Yi kyau ke kamar ma Zana mata‘
kyau aka yi gabatowar bikin nan ta sake haskc ta
yi wani irin kyau.”
Aunty Ummi ta gyara zama.
“Ba dole ya yi rawar kafa ba, tun da ya dauki
budurwa ai dole ne matar shi ta dauki hakuri
domin ba zai gwada mata kara ba bare kunya, a
kan yarinyar nan da ganin yanayinsa, ga shi da
alamu matarsa tana da kirki ta iya danne kishinta
bakinta a washe cikin faran faran da jama’a.
Wayar Anty Ummi ta yi Kara ta mike “To mu mun
wuce Amarya sai da safe.
Ta durkusa daidai kunnenta.
“Kada ki nuna mishi zakuwarki yaga kamar kin
saba, kimarki zata rage a idonsa
Sannan suka fita.
Amira ta sauke ajiyar zuciya idan ma ban nuna
mishi zakuwata ba zai fahimci na taBa mu’amala
da namaji, k0 kuwa bazai
Alhaji ya yi sallama. wata irin faduwar gaba' ta ji
tamkar zuciyarta zata. fado Kasa karfin hali
kawai ta‘ yi, ta iya amsa masa 'cikin tattausar
murya labbanta kadai ya ga ya matsa ya gane ta
amsa masa.
Har lokacin idanunta a lumshe suke ya Kara so
tana iya jiyo Kamshin tufarenshi mai dadin
Shaka.
“Amira Gimbiya Amira sauraniyar mata.”
Ya zauna a gefenta yé kamo hannunta da yasha
adon zobuna da warwarayen gwal ga kunshin
amarci ya rike cikin na shi hannun wani irin
kadawa cikinta ya yi ya bada wani irin sauti da
ita kadai ta ji abinta.
“Amira.”
Ya kira sunama. Tana jin shi daf da fuskarta har
tana jin hucin numfashinsa ta
. Tana sauraran kalamansa cikin . zuciyarta na,
qarfafa mata guiwarta ta ,bude idanun ta haske
shi da murmushi. '
Ya janyo ta jikinshi Alhaji Saminu ya san sirrin
siye zuciyar ‘ya mace ta ko: wanne fanni
hirarrakinsa masu sanyata nishadi da salon
soyayyarsa ya mantar_ da ita halin fargabar da
take ciki na abin da ke kama‘ sai da ta ji
muryarsa cikin wani irin amon sauti ya ce.
“Ashe ma ba nine na fara ba."
Suman kwance ta yi saboda tsorata da ta' yi ta
kasa cewa komai shi ma bai. fasa abin da yake yi
ba, har zuwa lokacin da ya' samu tashi nutsuwar
ita kam sai a hankali lumshe idanu kawai ta yi
‘tana jiran abin da zai biyo baya tana jin ya shiga
wanka ta ci 'gaba da juya .kalamanshi.
“To me "abinda ya fada‘ yake nufi? Tun da bai Ce
mata komai ba kuwa ba a hayyacin’sa ya fada
ba'koma menema me .ya keyi ‘ mata gizo ashe
bani kadai na ’soma ba,, Kai tabbas kalamansa
na nuni da. abinda ya ji ' inda yana cikin
sambatun“ ne ba haka ya dace ta ji,ya ce ba, duk
da bai fasa abin da yake yi ba, ya birkice sai
sarrafata yake yi yanda ransa ké so.”
Zancen zuci ya'tSananta gareta har ya ' fito daga
nasa wankan ‘duk da'tsamin jikin da take ji haka
ta KoKarta ta‘ shiga :wanka sabo’da tsoron
fuskantarsa cikin yanayi na tsOro ta‘yi Wanka
tuna. yasa kayan barci ta fitoy‘daga wanka dame
da towel a kirjinta ga mamakinta Alhaji Saminu ta
tarar a zaune a bakin gadonta yana sanye da
kayan barcinsa. '
Kallon da yake watso mata ne ya sata dauke kai
ga barin kallonsa ta nufi wadrop don dauko nata
kayan barcin.
“Ke Amira.”
Ya daka mata tsaWar data tsayar da ita daga
abin da take shirin yi sai dai ta kasa juyowa ta
fuskance shi har sai da ya sake kiran sunanta ta
tako a hankali jikinta ya yi masifar 'sanyi' tabbas
duk irin wulakanci da ‘ zai "yi mata' take zata
nada gammo ta dauka matsawar bai wuce tona
asirinta ba, ta tsaYa a gabanshi.
“Zo ki zauna a nan”
Ya nuna mata kanciyarshi, wani sanyi ta ji. a
cikin ranta cikin muryar shagwaba ta ce
“Ni dai ka bari barci nake ji sosai.”
dannan ta zauna 'kamar yanda ya umarceta
ya‘ware towel din jikinta ya'soma
da abinda yake zargi yana janjanye hannunshi
daga kan fatar cikinta ya ce “Ke menene
wannan.?” . Ita ma a firgice ta ce, “A ina kuma.?
Menen kake tambaya.?” Afusa ce ya ce, “Ina
tambayarki kina tambayata to bama haka ba,
waye saurayinki da kika bawa kanki a can baya
har na neme ki kike nuna min kamar baki san
komai ba a she ke ‘yar iska ce‘kika sa na kashe
kudina ‘, na aureki.” Kasa magana ta yi sai toshe
bakinta ta da hannunta tuni kuka ya kwace mata.
“Zaki yi min magana k0 ba zaki yi ba.?”
Ta mike zumbur daga kan cinyarshi’ta _
yi mutukar firgita da furucinsa.
Ya mike ta ja baya yanda take hangen firgita da
furuci a fuskarsa ya ci gaba da taku zuwa in da
take.
“Ni zaki yaudara .’yar iska kisa na aurcki.”
Ya Kurewa takunta har zuwa jikin bango.
Jikinta har rawa yake yi ta zube a gabansa cikin
muryar kuka ta soma cewa.
“Alhaji ka yi hakurika yafe min ban taBa zinaba
ban san wani da namiji ba, dole ‘aka yi min kuma
duk ta dalilin son da nake yi maka.” ‘
Bata san lokacin da ta soma warware masa
abinda ya faru da ita ba, duk a hangenta na son
ya tausaya mata daga
Karshe ta dora da magiya a kan ya rufa mata
asiri ransa ya Baci, hankalinshi ya ta shi ya
cakumota gaba daya
“Kin san' hadarin dakika yi shirin jefani, kuwa,?
Wato kazaman soro ne ma suka yi tarayya da ke
kika yaudare ni, kika Boye mini, na yi tarayya
dake, ban yi amfani , da (condom) ba, sannan
kika yaudareni na kashe kudina masu yawa a
kanki, ki ka yi min asiri na makance da burin
aurenki, to bukatarki ta biya.” ”
Amira ta daga hannu tana sake fading ' ya rufa
mata asiri, Wani sashin na zuciyarshi ya ji
tausayinta, domin ya fahimci gaskiya a fuskarta ..
ta ci gaba da mishi magiya. Ya ce,"Kina nufin na
zauna dake haka.?
Ta kasa magana sai sautin kukanta ne? kadai ke
fita ranshi ya gama baci sosai ya ma rasa" a
inda ya kamata ya aje wannan lamarin
nata ya ji sa’ida bai taba tsammanin abin da
yake gani yanzu game da yarinyar ba
Yana jin sautin kukanta zuciyars'sai tafasa take
dole ya shayar da ita
Showing 18001 words to 21000 words out of 79369 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7 Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27