damu ta na kewarsa ita ma
fushi ya isheta haka ta daga ya ‘yi mata sallama
ta amsa. ‘ “Yanzu bahijja“ ashe bakya.- k0
tunanina? Ni kuwa nan tunaninki, da kewarki sun
hana ni kataBus' tun ina shayin kiranki har na
gaza jurewa.”“Wai kana kewar tawa ne Zaka min
. yaji har kuma ka kasa kirana a waya.?” ‘ "Kada
‘ki dauka ban damu ba my wife ~ Wallahi ina
zulumi a' kan abinda na yi k0 baki yafe min ba,
na san na yi_ miki laifi amma ina neman afuwarki
bahijja har bana so in tuna abida ya faru.” ' ' "
“Nan da kwana bakwai. “Kwana bakwai?’ cikin
mamaki
don a zatonta zai ce gobe.’ ..
“Sabuwar mota nake son na taho da ita, saboda
wadda take hannuna ke nake so na barWa ita k0
da bana gari kya yi amfanin da ita.” '
“Motarka- fa.?”~ Cikin muryar mamaki tayi
tambayar' ,
“Yes Bahijja kin cancanci abinda. ‘ yafi haka a
wajena tunda motar ta zoda sunanki" ta zo'
kawai don tawan .bata karaso bane na dan. bata
yanzu zan je a duba min ita sosai kafa a hadamin
, komai nata kafin nazo.
cikinta bai ‘kwanta ba har tsahon Karfe sha daya
na dare. haka ita ma Amira da ta kwanta Lamin
ya ‘kirata a waya suka sha hirar soyayya.
Lokacin da Nura ya ajiye wayar cikin zuciyarsa
sai yaga kamar‘ ya yi suBul da baka wajan- yi
mata wannan kyauta ta mOta ta miliyin biyu ’ ya
san ya na da abinda zai yi kyautar fiye da
hakamma' ko- daon matsayin tana matar shi. ya
bawa kuma shi ne kadai abinda zai iya mata; ya
wanke laifinsa har kuma ta. ba shi goyan baya a
kan abinda yake shirin yi kafin su Ado su dawo
ya na jin‘ tausayin 'Amira bata 'cancanci kadaici
ba a wannan halin ba alkawari ya dauka da
zuciyarsa zai taimaka‘ mata
babu fashi.
A wannan daren ma! barcinsa da tshon dare daya
dauka a haka; da addu’oin tsari dan
samun nasarar rayuwa cikin duniya da lahira. . ' _
Da sm sanyin Safiyar Amira ta kammala
soyayyiyar doya da' miyar albaSa da attaruhu
wadda ta ‘sha kifin gwangwanin ba abinda ta so'
yi. ke nan ba amma babu yawancin kayan
amfanin .a‘ kichin din ta dai yi farin cikin samun
Cikakkiyar gyada ta hada Kunun Gyada
- wanda ya ji madara ta ci nata ta dai ' ajiyewa
Nura na shi da-maigadi tunda ta. san shi
tashinsa ba yanzu ba
Sai data yi wanka saunan ta koma barcin 'nata
Karfe tara har da rabi Nura ya ta shi don tunawa
da kayan da ya siyo jiya ya barsu ‘cikin but din
motarsa kuma akwai kayan girki: a ciki wanda ya
san mai yiwuwa Amira'zatabukacesu yanzu, ga
shi ya ji ana cewa masu ciki basu jure
yunwa kuma ya duba babu mahadin
girkin’ mafi akasari kayan miya‘ da nama ne
gashi ba Indomie.
rKeck dIn ma daya siyo" mata ya manta baibata
ba, ya kuma san, da wuya ta buga. maSa ta fada
masa. “Kash Ni ma na akwai‘shiririta” ya mike.
-.nufi dakin nata ‘ ya kwankwasa kofa cikin—
barci ta jibugun ,ta- mike da hanzari ta na duba
agogon waya. - . _ . ‘
‘ Ta zo ta bude Kofar sunhada ido suka sakarwa'
juna murmushi. ta riSina ta soma gaida. shi ya
amsa “Ya dai Ba matsala
’. Ya yi mata tambaya a .hade da , kallon dake sa
gabanta faduwa, bata iya ba shi amsa da baki ba
ta dai girgiza. masa kanta har lokacin idanunsu
cikin na ‘ juna ta' na mas‘a murrriushi ya
mika‘mata ledar kin ga ceck din manta jiya
ban baki ba yanzu haka kuma kin ji yunwa cikin
dare.” '
Ta sake girgiza. masa kai cikin zuciyarta na
jinjina masa irin kulawar da yake bata' yaCe,
A’a.” ‘
“Yau ba maganna ne sai da kai.”
Ta Sake murmushi “Ba haka ba ne.” - Ya ce, “To
ya ya ne.” '
“Ba komai ban 'yi zaton‘ zaka ta shi yanzu ba.
“Ba ki yi break fast na manta ne na bar
kayan'girkin mota amma kada ki ? damu zan je
naa samo mama abinci.”
“A haba' ai. namafa gama bari, yanzu zan hado
maka.” _
‘Da kyau bari nayi wanka
Ta .fito ya .shige saunan ta shiga ‘ kiching ta
bado masa breakfast dinsa ta ajiye sai-ta zauna
akan karfet-din ta kunna 'suratul bakara a cikin.
wayarta ta na‘ saurara sautin
su Hajiya Kaka su ka yi mata waya suka sanar
da ita turowa malam ' take tunanin tabbas ba zai
barta haka ba dole .ya bi duk hanyar da zai iya bi
yaga burinsa ya cika dan haka ta sake dagewa
da _ addu’o’in 'tsari da sauraran karatun
alkur’a‘ni mai girma ta kuma, yiwa mahaifiyarta
bayani ta kuma ce ta tayata da, addu’a ta lumshe
idanunta ta na sauraron' bayanin da ’yake
ragewa kwanyarta birketaccen tunanin ya murda
Kofar ya , shigo .hade da sallama ta amsa ta na
sake lallube yatsun Kafarta da hijabin .da ta saka
amma kina wahala da yawa, a gidan
nan ina tsoron kada hakan ya shafi lafiyar Baby.”
Ta dago ta na masa kallOn mamaki,
yanda yake. . damuwa da lafiyarta ya na
'kallon‘ tray din da ta jero masa breafast
' ya yi BiSmillah ya zauna kina shara girki
wanke wanke komai na gidan nan aikin fa da
yawa.”
“Ni ba najin wahalarsa kuma ma ai motsa jiki ne
ina ganin zama na ba motsa. jiki shi ne ma abin
da~ zai iya , kawo matsalar.” . ‘ ‘
“A’a ban yarda ba sai- na ji daga bakin doctor.
“Toh” ta mike da hufi daki donta "ba shi guri.
“A’a' "ina zaki .je ‘kike sauri?” ta koma' ta zauna
batare da . "ta yi magana ba.” ,
. “Amira‘ kada ki 'yi mamakin yanda , na damu
da lalurarki ~ba zan iya‘ yin Karya k0 in _ Boys
miki 'ba tunda na ji . labarinki na ji‘ ina' mutukar
Kaunar abinda yake‘cikinki wanda. na ‘san ’dake'
da duk wani mai Kaunarki neman kai yake yi 'da ‘
. shi, duk da ba ta halasta ba ciyar amma kuma
‘kyauta ce daga Allah ‘wadda- ba. kowam: ’ke
samin ba da dan mutum
da mai, daraja wanda ba a Siyan_ shil da kudi ko
'wayo ko dabara sai in Allah ya baka. ' '- " ‘
Kin ganni nan shekanmu bakwai da aure da
matata ban taBa samun haihuwa ba na- fada
miki ba zan Boye 'miki ba ina _ bukatar son
haihuWa inaA burin ganin ina da da, ina mutukar
damuwa Wani lokacin, har kwalla nake fitarwa ina
jin~ kamar ni
ba zan haihu ba ba zan ga dana ba.”
Amira ta dago “Haba haba ai bawa baya fitar da
rai da rahamar ubangiji, wa su ma shekaru
ashirin suke shafesu basu haihu ba.”
Nura ya yi murmushi “Haka ne - amma kin san
wani abu?' ta dai yi shiru ta na, sauraransa
“Babu Wanda ya San irin damuwar da na. shiga,
ko zancen ba na yi da kowa‘ saboda-ina mutukar
son matata ba’ na son ta ga damuwata ita ma
hankalinta ya ta shi, sannan ba na son ne
dinga nuna damuwata a' gaban mutane saboda
kin San mutane yanzunnan a Kakaba maka aure,
ni 'kuwa alkawari 'na daukarwa matata ba zan yi
mata kishiya ‘ _ba idan za ta rasa da ,zamurasa
tare idan zata haifar min da shi ne burina.” .
Wani irin bala’in tausayinsa Amira ta ji ta na son
namji mai irin halinsa nuna. tsantsar soyayyar
iyalinsa'” ‘ da ‘rikon alKaWari lallai a cikin maza
samun mai irin zuciyar su irin ta shi da wuyar
samu ganin ya yi shiru‘ne yasa ta gane lallai ya
fada mata abinda ke zuciyarsa ya fama ‘mishi
ciwoni da yake damunsa yasa ta ce.
“Ka- yi breakfast kada ya. yi sanyi bazaka ji
dadinsa ba Ta janye waccan maganar 'hangen
shigarsa wani hali ta soma zuba masa Kunun
gyadan ta hada da madarar gari wadda ta dan
damata da dan ruwan dumi ta 'mik'a masa. Ya
na-
“Wannan kokone na‘jima ban sha shi
ba. Tace “A’a kunun gyada ne.” ‘ “To dama ana
kunnuta daman bani dai na . sha na ji in baimin»
ba’ ki daukomin ruwan zafi na sha tea. .
Ta dan yi murmushi ta ja gefe- tana. danna
wayarta ya. na tasha tun da ta ji shiru'ta san sha
yake' ba ta dago ba har _ sai ta ji ya a jiyekofin
sannan ta dago ido suka yi dariya gaba daya.
“Kai ya yi dadi ‘ fa.”
Ta mike “A karo ruwan tea dinne?” “Kin iya
zolaya 'Amira ‘na sa shi a ina? Ta fita ta na
murmushi.”
.Wunin ranar ta . yi shi ne ta na tunanin abinda'
Nura ya fada mata. ta na kuma addu’ar Allah ya
ba shi da sai dai ta kasa ganewa manufar Nura a
kan cikin jikinta' da irin son da ya Ce ya’na; yi
masa ga ‘ shi har, ya Kare bai fayyace mata
abinda ke zuciyarsa ba ta ji yace ya na son
daukarsa ba.
Ita kam ta na rokon Allah ‘yasa Nura ya» bukaci
ta ba shi danta don zaman da ta yi da shi ta
yarda da shi ta na jin zai iYa yi masa rikon da
take son ya samu, to amma me ya hana shi‘ fada
mata zai dauki‘ yaron ko yana tsoron matarsa ba
zata aminCe ba'. k0 kuwa ba shi da _ burin. rikon
dan Wani sai na shi ne?
~Tambayoyi barkatai take yiwa kanta ba amsa. -
Haka dai zaman su da Nura ya 'kasance tun
’tana dar dar da‘ shi harta ’ sakankance cewa ba
zai cutar da ita ba kuma ba shi da hali irin na
‘akuyanci'ta kuma fahimci ba karamin so yake
ma matarsa ba bai ma fiya zama - gidan ba in ya
fita tun safe sai‘dare ranar .da aka yi sa’a kuma
ya dawo kafin magariba ya na shigowa ya-
sanar‘da ita yadawo yake fita
barandarsa ya zauna nan ya Bata lokaci yana
waya da matarSa sannan baya gajiya da yi mata
siyayayr abinci ko tambayar bata da‘ matsala? '
Komai take so wannan duk sanda zai fita ne da
lokacin dawowarsa sai ,ya tambaya a haka
kwanaki suka cika cikin dare ne‘ har ta_ soma
barci ta dinga jin’ hayaniya tunda. ranar Suka sa
ran zuwan nasu sai ta fito da sauri a bakin kofa
suka
hadu da Aunty Sa’ada bata san lokacin da ta
rungumeta ba.
Sa’ada ta ce, ‘,‘Ke Amira bi a sannu mana bakya
‘ganin yanda kike.” Aunty Wallahi na kagani ku
dawo yau idona a kan agogo ya wuni,- har 'gani
nake ’yi kamar lokaci _baya~gudu. ”
Aunty Sa’ada na rike da ita har suka shiga
dakinta k0 zama bata yi ba ta koma ta kinkima
jakar kayanta‘
Sa’ada ta ce, “A’a wannan sauri haka cikin
dare.?’
‘ Amira ta zauna “Ai mutumin ne ya yi min ‘kara,
dakinshi fa ya bani.” Ka ' dan ke nan daga aikin
oga Nura
Jin yanda ta - furta sunan ‘ya'sa Amira ta dan yi
shiru don tunowa ‘da cewa ’Wai oga_Nur din da
ta jima ta na ji a gidan shi' ne wannan ita kam
k0 a kanta da ta ji ya ce sunansa Nura bata
kawo shi din mai mai Annur funitures da’ Annur
Store. ba
Ta yi zaton' wani ne daga cikin yan uwansa
ko'ma dan shi a she shi ne da kansa ta sauke. a
jiyar zuciya.
Sa’ada “K0 akwai matsala ne‘ta ce “Lah babu
wata damuwa da mutumin nan ‘tamkar kuna nan
wallahi yana da kirki da
kamewa.”
“Ke dai bari kamar nayi tsuntsuwa na taho .nake
. ji jin kina nan kin san macce da .namiji a7m
gida na ukunsu shaid‘an ne
' Amira '.ta ce, ‘ “Haka ne 'amma wannan ogan
shaidan ba shi da tasiri a kansa kamar yanda na
zauna da shi 'na , fahimta ni ma da a tsorace na
ke sai dai; na zauna na fahimce shi .zuciyarsa
mai kyau ce k0 maganar banza bai taba yi min
ba, kamar kanwarsa haka ya dauke ni
Sa’ada ta ce, “dama Ado ya 'yabe .shi a she
haka dinne da ganan kuma .hira ta ,Barke sai' da
Suka ’kusan raba dare sannan barci ya dauke su.
Tun da Asubahi Nura ya kammala sharinsa na
kOmawa Kano ya juyo ya na '. kallon‘ dakin
kamar wanda “ ya yi ’ mantuWa. har lokacin ya
na shakar Kamshin turaren Humrar da Amira ta
sa
masa can ya hango kur’ani mai suratul Kahfi da
,yasin wanda Amira ta ajiye a gefen gado ‘ shi
kadai ne abinda Amira ta manta a dakin ya na da
buKatar irinsa dama ya dauka ya juya ya fita ya
dauki hanyar zuwa Kano. ‘
. .Bahijja har ta fishi zumudin ganinsa don haka
baccinta na . daren jiya- 'ragagge ne yanda Nura
ke kalallameta da dadadan kalamansa da
alkawarin ya sata .tabbatar da Cewa ‘aikin da
Mallam din yayi ya kanshi don haka take; sake
daura’ damara da tunanin yandazata juyaShi da
abubuwan: da ranta ke so tunda ' ya 20 ,hannu. .
~
don haka ta Bata lokaci’ a kichin ita kadai ta
shirya masa 'jalop din taliya wadda ta ji hanta.
Tayi masa juice da lemon zaki ,wanda ta. koya
jiya. A ’cikin wani littafi DABA‘RUN' ,KOYAN
LEMOKAN ZAMANI. Komai
ya yi daidai buqatarta dama in dai ta cire Kiwa a
kan girki gwanace;
‘Amira basu farka ba sai .wajan karfe bakwai. ta
mike Saboda ta makara yau Sallar asuba ta, na
sallah ta~ koma kichin ta dora musu break past
.ta- yi wanka bata ji' motsin kowa ba ’suna
hutun gajiya ta dubi kofar glas'wadda a nan ne
dakin Nura yake cikin ranta tace k0 yaushe ne-
zai farka ya soma‘shirin tafiya _ Kano.
Ta dai San yau ba‘ zama ta wuce dakin Sa,ada
nan ta mike'ta ci gaba da nata barcin bata farka
ba sai wajan sha biyu na ,rana, ta ga 'Aunty
Sa’ada na kwalliya. a "gaban miror ta mike ta na
duban wayarta “‘Na’- manta “Aunty na- gaya'
miki breakpast na kiching bari ya dauke ni ashe
rana ta yi haka.”
Aunty Sa’ada ta ce “Na ma ganshi sai dai naga
KO-Karinki da kika iya ta shi da. Wuri har kika, yi
. wannan hidmar kayan munfa raba dare. .
Amira ta yi murmushi “Kin ga na oga Nura
'Aunty Sa’ada ta , yi murmushi “Wane oga ,ai shi
yanzu haka ya na hanya tun da asubahi ya bar
gidan nan.” '
' Wani’ irin faduwar gaba Amira ta ji,_
- wadda ta rasa dalilin yinta ta dai .yi shiru ta
fita zuwa kchin din komai ya na nan kamar‘yanda
ta bari‘ a she ma su Aunty, Sa ada basu yi
breakfast din ba jikinta ta‘ ‘
ji yayi bala’in sanyi har ta rasa abin yi ta‘ ‘
zauna kawai a faloUr ta yi tagunli. Aunty »
Sa’ada ta fito ta tarar da ita a haka' yaya dai ni
fa bana son ganin ‘kina wani tunani.
Ta janye tagumin da murmushi a fuskarta “Aunty
'ba tunani néke yi ba ina dai kewar yara ne
‘gidan' shiru ba dadi.”-To da ba na nan na san
har kUkan
kadaici kin yi.
Amira ta yi murmuShi kawai tabbas
taji kewar amma ba kamar yadda take ji yanzu ba
bata ji dadin yanda Oga Nur ya tafi bataré da
~sun yi sallama‘ba wannan shi ne abinda take jin
yasa jikinta yin sanyi ta na _tunanin .ko ta yi
masa wani ,laifi ne da bata sani ba
mutum,makaramci kamarsa bai cancanci Su yi -
irin ' wannan rabuwar ba,- babu sallama amma
sai ta ji ba zata iya fadawa Aunty 'Sa‘ada ‘
damuWarta ba ta na_ jin Aunty Sa’ada na cewa
in dai yara ne gobe ma Ado zai je
' ya dauko su shi ma baya iya zaman gidan ba
hayaniyarsu. ‘ ' Wuninranar ta na tummin Nura
da 'abin da ya hana shi'nemanta kafin ya tafi
bairnin gayu
chapter3
ibrahim ya. bishi da kallo yana nazarin
kalamanshi hankalinsa yayi matukar tashi
'. Shin ta ya ya zai soma- gyara Sabeer; ya don
ya riga da yayi nisa
ya'tashi da wata irin aqida‘da dabi‘a da
- kuma tunan'i marasa kyau, . TabSas akwa'»
aiki babba ne a .gabansa, na son
_saka Sabeer Ia hanya-don alkawari ya yiwa
Yayarsa Zai nuna
masa hanygar gaskiya duk_da'ai. san ta ina zai
fara ba
,. "Allah Ya taimakeni”. Ya fadga ransa ya
ransa nayi masa daci ya nufi ‘ (Wardrop) din
dake manne a dakin ya zabo masa kayan da zai
sa, ya ajiye kan gadon Sannan ya fita- don ganin.
'an shirya masa abincin karyawa. 1
"James! J'amcs!! James!
"Ya dinga: kiran ‘sunansa da qarfi.,Cikin hasala
alamar ransa yabaci. ~ ’
ibrahim ya shigo: ya. ce"Menen
, ' .Watsi ya yi da Kayan yau zan kori James a
Gidan nan, ba shi da'hankali ne ko-shi:
Mahaukachi ne zai ciro min wanna“ kayan?» . ,
Ibrahim ya daurc fuska, ransa kam ya
Ya ce '"Ni ne Mahaukacin ba James ba K0 nima
korata za kayi mr Sabeer?"_ Sabeer ya turo baki
irin na sakailallun' yaran. masu kudi, ya bata
fuska ya ce "Haba Uncle IB, ni ba zan sa wannan
kayan ba gaskiya (Coat) Kwat din nan ta min
nauyi a ciro min kaya' mara nauyi, ka sun Kasar
nan da zafin tsiya,.;yanzu muna fita zakaji wani
irin zafi". :‘Ibrahim yaBa‘ta rai- ya ce, Asibiti za
ka je kuma aiki za ka je yi ba wasa ko yawon
shan ' iska ba, dole ka sa kaya' (Decent) kaya
masu mutunci .. in ya so in ka dawo ka sa duk
irin kayan da ka ke so. Kuma Bari in fada maka,
ba za ka-yi yadda kake so a nan ba (You have
~to behebe your Self) kuma daga James ba John
ni ne zan dinga maka komai da kamai,. Daure
fuska ya yi ya nunashi da yatsa ya ce, "Kana
jina?" ‘ - Kansa a sunkuye bai ce komai ba.
Ibrahim ya daukokayan ya ajiye masa ya ce, "Ma
za ka shirya ka fito, yanzu ina jiranka zamu wuce
wurin Daddy a
; falo yana jiranmu".
Yana gama fada bai sauraresa _,ba ya fita Sabeer
ya ji hankalinsa ya tashi. Shi'fa bazai iya
wannantaku'ranba. -
Nan da nan ya ji ya quntata, ya tsinCi kansa ;
cikin kewa, bai taba ganin ‘ Uncle IB haka ba sai
yau Hawaye ya ciko masa a ido. . , A cikin
wannan yanayin yayi shiru‘bai fita ba ya nemi
wuri ya zauna ransa Bace, ‘ bakin ciki ya ishe shi
an sashi yin abin daransa bayaso. Jin shirun yas
Ibrahim din yabi ' bayansa. ' Ganin. halin da ya
ke ciki ya tausaya masa' saboda har yanZu bai
san halin rayuwa ba. Ya rayu ‘a : wata duniya ta
daban, wacce ba ta da alaka da (Reality) ya
matsa gefesa ya kallesa ya yi' saurin juya fuska
alamar fushi ya ke da
Ibrahim din ya yi murmushi gami da kama Kunne
ya ce "Sorry Sabeer, Uncle IB ya. yi laifu a yafe
masa
Ya'jima yana magiya kafin ya juyo da idobu ya
,kadé saura Kiris ya zubar da hawaye Ya ce, "Ba
kai ka min tsawa ba, ni ba ruwana da kai, kuma
sai
na fadawa Sister abin da :kamin, zan ce ma ta
Uncle ib baya sona yanzu ita kadai ce mai sona";
. . . "Yi haquri Sabeer, Uncle ’IB na Sanka". _ "Ba
ka sona". Ya, fada . cikin ‘ basala. ; , ' "Kuma don
ka ga Sister ba ta nan neshi ya sa kowa. ya
tsaneni daga kai har Daddy”. - ' ' -
IB ya jawosa jikinsa don ya kula ya tsinci - kansa
cikin kewa, musamman Yayarsa da suka- shaku,
don haka ya~zama masa dole ya lallaahesa.
Sabcer kwantar _da hankalinka babuwanda ya
tsaneka duk muna sonka.;Unclc ib bazai sake ma
ka .tsawa(1Promise}'
. Ya‘dagoshi.
‘ "Na yi alkawari ba zan- sake ma ka tsawa‘ ba
(Now smile ”. Hakan ya 'masa dadi Wanda ya
sa_ saida lallausan murmushi dake manne a
fuskarsa ta bayyana
Ibrahim yayi dariya, suka mike ya ce
"Ka ganka kuwa Handsome) a cikin ' (Suit) 'yan
Matan Kano za su yi kallo". , Dariya‘suka yi
a'tare suka‘fito' zuwa falo;
Rife. yake da: 'yar karamar Jakar saka ’kananan
Takardu a hannunsa,
_ ‘dan Boko ne mai ji da tarin ilimi. -
Sanye yake cikin qananan
Showing 51001 words to 54000 words out of 79369 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18 Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27