masa sai
haquri kaWai yake bayarwa ‘ ya ajiyewayar
‘wannan tukukin, ya "hana‘ shi sukuni yana
barandar shan iska iskar ma tamai ’zafi ya ja
dogon tsaki mike da nufin komawa
. ya shiga flounsa ya hango tahowar yarinyar ya
sake jan tsaki ya ‘san bai wuce wajan matar Ado
ta zo_ba ya zama dole-yaje yaji me ya shigo da
ita 'tunda mai gadi baya nan ya aike shi ya tsaya
har ta kara so sun hada ido ya yi mata kwarjini
da farko har‘ ta kasa magana sai motsa labba
tambayanta yakeyi ya ce.
‘ “.Yaya dai malama.” A Kagauce ya fada domin
kwanciya soSai yake 'son yi yana son ya yi
tunabin abinda ya dame shi dama na zo wajan
sa ada ne kuma na ' ga Kofar‘a rufe.”
“Sun yi tafiya.’ Ya fada
A takaice ya shige falonsa batare da ya k0 sake
dubanta ba ya ja Kofar shi ta‘ yi Kara garam
wadda ta 'yi dai dai faduwar gabanta har ta dafe
Rirji yau na hadu da wani irin mutum ina suka
tafi? Yaushe za su dawo' babu bayani ta ware
hannuwanta
kamar yana wajan sannan ta yi ajiyar
zuciya ta janyo jakarta kan tudun barandarsa dan
‘ wajanne kadai 'ke ‘shimfide; da tayal sai k0
'burjin duwatsu dake ‘lulluBe a_- Kasan harabar
duk inda _ suka jema inannan za su dawo su
same ni babu inda na zani'. ‘
_. Ta rafka‘ yagumi ga. yunwa' gajiya ga nauyin
salla dukkka a kanta tana' nan zaune har ta
zagaya ta yi alwala ta dawo ta gabatar da sallar
hankalinta ya ta shi kwarai .da ta' ga magariba
na gab gabatowa babu su ‘babu‘alamunsu sai k0
iska dake kadawa ~da 'kukan tsontsayé awajan
takan nan ta yi tattaki amma
shiruba," wani bayani tamkar ma ba wani;
' ~. mutum a cikin gidan kuwa sun tashi ne
idanko hakan ya faru .yaya zan yi.? To_' ita
kanta , wannan tambayar ba amsa sam bata yi
tunanin hakan ba sai yanzu kwalla ta sake cika ‘a
idonta yanzu ina Zan nufa dan
k0 ma menene bazan Sake' juyawa gida da ‘cikin
nan‘ ba don ’Wannan itace dama ta ta karshe
dazanbi na rufawa Kaina da, dangina *asiri' k0
ina 'a ‘Ci‘kin garinnan zanje'na haihu ‘ tana ‘
wannan; Zancen zucin’shima nura ya shiga na
shi: zancen zufi yake ji a zuciyarsa Bangare daya
kuma na Zuciyarsa da gangér‘ jikinsa ‘na
azabtuwa’ da' "‘kewar' Bahijja hutun da ya yi a
nan Abuja ya yi shi‘ né‘“ kawa'i saboda ya na
bukatar cikon” samun nutsuwar‘sa; sannan ya
nunama Bahijjé; , shi ma fa namijin kanshi~ ne
“'zai iya riKe lalurarsa koda" baije garéta' ba ya:
san ko ya koma Sai‘ta gara ‘Shi kafin ya' sami
hadin kanta, to amma yaya zaiyi ~'da halin da
yake, ciki ya mike ya lalubi wayarsa dan yanke
shawarar ya kira ta a
(mun tsallake 3pages due to printing issues)
Amira tanajin muryarsa amma idan na. karasa
gida zan bawa Sa’ada ta kira kakar tata dan mu
tabbatar ita dince.” . KO kuwa ' Nura yace “0k ,ba
damuwa ina jiranka ya kashe wayar ya rufeta ya
zura cikin aljihun ya dora idonsa. a kanta ‘Amira
dake '» sauraransu ta dauke kanta da sauri ganin
ya yi mata kallon nan na shi 'dake Saukar mata
da wani irin yanayi. ‘
Ya . .zuba hannuwansa cikin aljihunsa sannan ya
juya ya bude kofar ki shigo mana ta Shi amma
sai ta, dan ji dum Ta kasa motsawa.
Ya waigo “Ki. shigo ko kina tSoro ne? Ta sauke
ajiyar zuciya tabbas tsoron ya dasu a zuciyarta
duk da mutumin bai mata kama da mugu ba, ta,
shiga da sallama. ‘ ”
Yanda take ganin tsaruwar dakin Sa’ada sai 'ta
ga wannan ya ninka na su Sa’ada a kyau da
tsaruwa ga komai
da sabonta kamar yau ne a ka zuba su kai hatta'
fentin bangon dakin abin sha’awa ne saboda.
fentin da‘a‘ kayi ma ya tsaru ya yi dai dai kayan
dakin. . ‘ ' “Kin sha hanya ga shi gidan na mu na
gwauraye ne bamu yi'girki ba ya bude wani firij
ya dauko lemo da keck‘ ' da yake cikin farantinsa
ya. a jiye a gabanta. ‘ - . “Ki yi 'hakuri da
wannan.’ “Na gode tayi furucin cikin sanyi murya
ta bishi da kallo lokacin. da ya bude Wata
Kofa wadda bata san k0 ina ya shiga ba ta' soma
cin keck‘ din nan amma zuciyar
' cike da fargaba anya kuwa zata iya zama a
cikin Wannan
gida da, mummin da bata san‘ shi ba,bare halinsa
ko .kuwa. zuwa gobe zata koma gida.
Ado na komawa masaukinsu ya samu Sa’ada ta
na barci ya tasheta ya na bata labarin zuwa
Amira ta watStsake ta.
na cewa Amira tare da.mijinta take k0 me.? Ba fa
a jima da yin; bikinta 'ba ni ina tsammanin ma
haihuwa ta yi kake sanar.‘ da ni cikin barci?” '
‘Ya ce, “To ni yaya za ayi na san duk wannan
tambayoyin " naki kawai bugawa Hajiya waya dan
mu. san ita dince ko kuwa.?
Sa’ada ta dauko littafin data. rubutu. . lambobi a
Ciki na Nigeria, _har ta samo lambar Hajiya kaka
.ta kira ta na ringen ba a dauka ba Ado ya ce,
“Yaya.?’.’
- ‘ Ta'ce “ba a daga ba sannan. tasa hands free
can hajiya Kaka ta dauka bayan sun gaisa Sa’ada
ta ce Nice Hajiya Sa’adarki.?’ ‘ -
. Hajiya Kaka ta yi hamdala Amira ta. zo ke tun
dazu nake neman wayarta .ba mu samu ba duk
hankalinmu ya ta shi.
Sa’ada ‘ta ce, “To ai ni ma bana kasar muna
london amma an sanar da ni zuwanta na yi
mamaki shi ne nace bari na-kira ki dan‘na
‘ tabbatar ko ita din ce.?’
Hajiya .Kaka tace, “Ita. ce Sa’ada wani babban
al’amari ne 'ya faru da ita daga nan Hajiya ‘kaka
ta warwate musu 'Zare da abaWa duk abinda ya
faru ta ce, “To Sa’a da kin ga dai ni ce sila inajin
kunyar mahaifin ya‘rinyar nan ina tsoron
,Ballewar maganar nan da zubewar mutumci da
darajar 'gidan nan na san ke mai rufa min asiri ce
shi yasa na turota ki rufamin asiri ki killaceta' har
ta haihu _a samu Wanda za a bawa dan ta raine
shi ita kuma.;.tayi; .aurenta' cikin girma ‘da
mutumci .ki' fadawa mai 'gidanki kada ki : Boye
masa komai na~ san shi yaro ne mai hankali. ,
Sa’ada- ta yi nannauyar a jiyar: ZuCiya duk
jikinta ya’ mutu ta da tausayin Amira Ado ne ya
yimata nuni da ta katse ta yi ta juyo ta dube
shi.”
“Hony‘ ka ji wata sabuwa kuma.” . Ya ce, Kadan
kenan daga aikin malaman wannan zamanin da
yawansu duniya‘ suka sa a gaba akwai masu
tsoron‘Allah a cikinsu amma‘ sunyi- Karanci tace
to yanZu' ya ya. za muyi- 'ga Shi‘ bana kasar?”
Yace“Babu "damuwa zata iya zama a gidan tunda
Oga ya na nan:-
Sa’ada ta zaro ido daga ita sai-‘shi: hakan' zai
yiwu.? Ado ya' yi dariya ganin: yanda ta nuna
tsoranta yace“Kin- manta akwai su. dan‘Salo da
Hamzi. a ,gidan in ma babu su ba matsala ai
oga“ ba mazan'nan ne masu Saka ido a kan mata
ko ke ‘ ai kya shedeshi tunda baki :taBa gani ya‘
kula wata ‘ya a gabanki ba, k0 kin gani.” _
' Ta ,grgiza. kai ya ce “To :yanzu kirata ki gaya
mata kin‘fadamin na ‘amince kuma ina 'mata jaje
mu ‘kuma nan da sati? mai'zuwa za mu koma
Sa’ada .ta' ce, “To shi kenan ya buga ' waya ya
Ce ya kira gidansu ance ta taho nan.- Nuradeen
ya samu ‘ karin nutsuwa shaidancin dake
zuciyarsa kuma na sake ingiza shi da nuna mishi
hanyoyin da zai' bi ya samu kan yarinyar tunda
ya dora. ido a kanta ya ji yafi muradin kasancewa
da ita fiye. da, Jamey baby da. ya dauki zuwa
wajanta tamkar wuta kashe gobarar da ta. ta so
masa ce'kawai amma babu .wani abu da yake iya
tunawa wanda zai dauki hankalinsa a kanta.‘ . ‘
- Keck din ya yi mutuKar' yi- mata ' dadi duk da
damuWa dake ranta' bata .hanata cinsa sosai ha
yafito daga inda ya ‘ shiga ta dago kai a
hanzarCe kallon da yake mata shi ne ke sa
gabanta faduwa ta cika da tsananin tsoronsa duk
da batasan
dalilin yin hakan ba tun da tun .wancan zuwan
nata ta san ado ya na zaune da
oganshi da yaranshi har su Hanzi ta sani shi din
ne dai bata‘sani ba Shi dinma ta bata jin rashin
yarda dashi ga yanayinsa ba har sai yayi “mata
irin wannan kallo tayi saurin dauke kanta’.’ Ya
zauna kujerar da take fuskantarta “Amma kinsha
wahalar hanya.’
- Tayi tsagaitaccen murmushi “Gaskiya kam sai
dai ba wani wahala‘ sosai ba tunda motar mai
kyau ce .wadda na shigo
. Ya‘ dan’ yi murmushi “Haka ne amma aikinsha
zama kafin na fito kuma ba ki yi tunanin ki
kwankwasa min kofa ba
Yanda ta wani kalleshi a yatsine yazan iya buga
maka kofa. Ta fada a zuciyartata a zahiri kuma
sai ta Yi murmushi'
“K0 kina tsoro “kada '"naqi Sauraronki ne.?’ ' '
Ya yi dariya sosai “‘Nan ba: Kano ban e bazan
iya .mika amanarki" g‘idan makota‘ Ba har su
Ado su daWO ‘tunda ya ce minza' su dauki
tSahOn sati guda kafin ‘.su‘ daWo ‘sai dai in
baki"amincewa kwana gida daya dani ba
saina'wuce ‘ hotel kawai" akwai- mai gadi a waje
babu wani. damuWa.
" '- “Ni da maigadi?’*~ tsoro ya bayyana a’
fuskarta ya ce,."‘Eh mana yana can 'Waje'kina'
cikin gida"?
, Ta dai yi shiru ta kasa cewa komai 'shi ma sai
ya'miKe ya bi qofar _daya fita dai ya. ce, “taso
na nuna miki dakin da za, ki 'yi sallah ki huta naji
an soma kiran sallah wata’kofar glass 'ya bude-
ga wata siri'riyar hanya "a Cikint akwai dakuna a
jere guda biyu' ya bude mata dayan yace Ga‘
dakina . nan. wancan' na ado ne a Falo Ya' nuna
mata wanda kofar .glas - din. “Bude wannan
kofar flour ne a kwai kichin da kofar waje ta
kichin din akwai stor a kichin din duk abin da kike
so dafaWa a kwai a ciki abinda babuki yi- min
magana amma ki huta 'yau ‘yammata zan
'samar‘ miki abicni. ‘, _ . Ya'yi mata munnushi da
kallon nan nasa “Na gode.” Cikin murya qasa
qasa kamar meyi masa rada wani abu ya ji ya
fizgeshi tamkar ba zai iya tafiya ya barta ba haka
ya juya hade da fadin ya salam. ' . ' " Gaba daya
kwanyar kansa ,ta birkice ' lissafinsa ~duk ya
Bace' Amira' kadai yake’gani a idonsa ya yi
alwala ya gabatar da_ sallah ya daga
hannuwansa ‘ sama ya na kwarara addu’o’in' da
ya saba yi kullum sai ya‘ ji ya. na jin kunyar
abinda yake sakawa zai' yi 'cikin, zuciyarsa a
gaban mahaliccinsa wanda ya
yi imani ya na ji kuma ya 'na gani abinda ke Boye
da wanda yake sarari.’ ‘ ' "
Ya nemi yayewar matsalarsa cikin, du’ainsa
sannan ya yi fatiha ya shafa ya yi azkar dinsa na
dare da ya saba yi .sannan ya cika da salati ya
fito daga, masallaci sai ya koma ya dauki
motarsa - dan samowa Amira abinci. ' '
Shi kam cikinsa ma ya‘ yi ‘ya cushe baya
sha’awair komai gasasshiyar kaZa ya Samar
mata da hadin salad hade da‘firide rice lOkacin da
Amira ta idar da sallar. isha’i ta mike ta kai
hannu kan wani abu da ta gani a kan gadon ta
daga shi. ‘ ‘
Wando ne. dogo na farin yadi na maza tsoron
dake cikin zuciyarta ya dado ta ga takalma nan
ma na maza a gaban gadon ta shiga bandakin
ka‘yan gyaran fuska da mayukan shafawa‘da
turaruka duk na maza tabbas zarginta . ya zama
gaskiya mutumin nan dakinsa ya kawota me
hakan yake nufi.?”
- Shi ne abinda bata sani ba kuma yake fadar
mata da gaba jikinta har rawa ‘ yake yi ta dora
kanta waje daya “Haba dan ya kawo ki dakinsa
hakan baZai "zama ya na nUfin ya Cutar dake va.
Ya yi hakanne don ki samu sakewa 'shi kuma
ya,kwana. a‘ flow mai makon ya tafi hotel k0 ya
kai ki da wannan tunanin ta samu dan saukin
tsoron har ta haye kan gadonsa ta na shakar
Kamshin. turaransa da zummar ta huta daga
gajiyar zaman da tayi. ba don barci ba, sai dai
abinka ga mai ciki ga gajiya ga samun wajen mai
kyau bata san. lokacin da barci ya yi awon gaba
da ita ba “tun ta na gyangyadi tana farkawa har
ya shigo
. Shadanun dake zuciyar Nara basu fasa ingiza.
shi ba zuwa ga shaidaniyar hanya da ya raya a
zuciyarsa ya na
hangen wannan ne kadai mafita ‘a halin da yake
ciki a yanzu tuki yake‘kamar mai tausayin titi duk
dan nisan .da yake yi wajan :tunanin hanyar ‘ya
zai bi 'ya samu kan Amira cikin sauki dan ya
lura" da " rashin sabo da harkar a game da
yarinyar kamar yanda yake bako a ciki barcin
Amira ta ji an turo kofa an shigo ta kuwa mike
zumbur tsaye.. ‘
‘ “Yan mata” ya ‘ furta cikin kasalalliyar
.muryarsa da shi kanshi bai san ya mallaketa'ba.
. ' .
‘ ’ Ta ma kasa amsawa saBoda kidima sai, ido da
take. binsa da shi shi ma kuma ya na kallo
kwayar‘ idanunta masu kwarjini ya rasa abin da
zai fada 'mata ' Wayarsa ,ta yi Kara.
. Ya dauko da sauri 'NumBar ba ’suna amma
saboda ya samu nutsuwar da ‘ ‘zaiyi mata
magana hakan yasa ya daga daga daya Barin. a
ka yi sallama‘ ya amsa
sannan mai .kira Ya ce “Mallam Yahya‘ne Nura
na san ba zaka ganeba tunda ba ka
da lambata.” : A’a Malam .Yahya yaya gida da
“yan makaranta.” . ,Malam Yahya yaji dadin jin‘
haka "‘Duk lafiya. Dama abin _da yasa na yi
kiranka maganar_ Mallam babbaCe- a“. gaskiya
ya na shiri’sosai a kanka na bugo na gaya maka
a duk inda kake yau dinnan kada ka yi barci ka
kwana kana ‘ addu’ar neman tsari da kariya
wajan ubangiji ni ma zan ta ya ka, inda‘ wani a
kusa da kai ka fada masa ya taya ka yau ne Zai
shiga aiki a kanka jiya ya gama hada dukkan
kayan da yake bukata ina bin diddigi ne dan na
san ba zai barka ba tunda ka nuna masa rai ni
zan turo maka da addu’ar da zakayi cikin sallolin
nafila," kada kayi wasa Nura 'yin wasa da addu’a
a wannan kwanakin kamar wasa da rayuwar ka
ne;
Yau banyi post da yawa ba admin ne baijin dadi
amai uzuri
Bankada
....
Chapter13
Nura ' salati yake yi ya; na 'cewa “Mallam na
gode na gode zan tayeka nima-da addu’a."~
Wayar ta katse Nura nanata salati yake yi har ya
kasa tsayawa da kafafunsa ya zauna a wajan da
yake ya na maimaitawa abinda ya kawo shi,tu ni
ya Bace daga ransa sai tashin ‘hankali ya maye‘
gurbin tausayi-Amira dake kallonsa ‘ take ta ji ya
maye tsoronsa' a Zuciyarta duk yadda a ka yi ba
abu mai dadi a ka“ sanar da shi‘ ba yanda ya
rikice "ya na nanata salati.
Deen ragowar sunansa 'ya subuce daga bakinta“
ya fito ya dago kansa ya na tamtamar kirashi
tayi ko kunnensa ne keyi masa gizo. ,
“Me ya'faru me ya same ka.?’
yace ya" sunan naki ‘ ne? “Amira suna‘ ’ na”
hade’ 'da- durkUsaWa- a- , gabansa. “Ga wannan
ka ci. 'Ya' dubi abin ‘ ai Ke kadai fa na' siyowa
bana tare da yinWa. “Amma ina zaton abinda aka
fadamaka a waya ne ya saka cikin damuwa.”ko
Lokaci. daya ‘ ya canza amma lokacin da
damuwa ta' yi yawa tawakkali da Karfafa "zuciya
su ne'ababan da za a‘yi "a yi' abinda 2a a samu
nasara.” ' “ Ta mike “Allah ya ba mu alkhairi har
ta yi taku biyu. Ya ce. “Amira Ko.?’ Ta juyo.
“Haka ne sunan. - Ya jinjina kai “Ki taya ni da
addu’a.” ‘ -. “Zan tayaka amma ka dan yawaita
da "yawan karatun alkur’ani kana karanta
su zaka gagari maisharri sannan ka daina biyewa
.malaman ,.tsubbu ‘ ,' da‘ :bokaye saboda' anan
duniya ne zakaji dadi a 'lahira kuwa da
.dinbin;;nadama- a _ babu mai kashewa sai Allah
babu :‘mai rayawai-sai shii. babu mai bayarwa
sai shi, Saida safe .Bata , jira abinda zaice “ba
saboda zucgyarta 'ta karaya da. tunawa da.
nadamar da take yi na haduwada Malam
‘Balarabe; ;a, .rayuwarta , don, haka gargadinta a
kan dukkan me matsala ke nan kada ta na cikin
nadamar da haduwa da malam balarabe a ko ‘da
‘yauehs ‘ . A rayuwarta dan haka gargadinta a
kan dukka‘n mai; matsala ke nan ya mika
lamarinsa ga .ubangiji kada ya’fada‘ irin tata
nadamar yana binta da kallo ta Bace maSa'-da,
gani ya godeWa Allah. da bai sa ya zubar da
mutumcinsa a wajan kamilar‘ yarinyar kamar
.Amira ba ya koma tsirar
da shi daga aikata zina wadda tun da ya na yaro
bai taBa aikatawa ba. yake kuma kyamar mai‘
aikata shi ya sake neman tsari daga shaidanun
zuciyarshi 'cike _da karfin gwiwar’cewa mallam fa
bai isa ya yi masa komai ha indai ya rike addu’a
da Karfin ikon Allah zai rokeshi ya ruguZa 'duk
tsafi da sihirida Malam zai yi masa. . " Nan da
nan ya dinga tuno addu.’o’in‘ _ neman .kariya ya
soma yi, ba a jima ba .' Malam yahya ya; turo
masa ‘da addu’on ' da zai -yi cikin sallahr’ nafila
da yanda zai yi- ‘ ' Amira ita ma' barcin cikin
farkon dare- kawai ta yi karfe biyu ta farka ta
soma nafilfili kamar yanda ta saba yi cike da
addu’o’in neman biyan' buqata . wajan Allah
Subhanallahu wata Ala a cikin sakankancewa da
'samun biyan buKata. '
Haka nuradden har ya ji barci na
fizgarsa sOsai ya kunna karatun alkur’a‘ni cikin
suratul bakara har barci ya dauke shi har zuwa
lokacin da a ,ka kira sallar asubahi ya ,yi sallar
sai dai bai’jima ya'na zalimi 'ba barcin ya dauke
shi. '
Amira kowa dai lokacin ta na_
kichin ta na laluben abin da zata dafa don tashin
da ta yi da matsananciyar yunwa ta tashu ta dai
ga kawai da mai da. kwai ta na tunanin ko shi
zata soya sai kuma ta hange 'firizar kichin. Ta
bude nan kuwa ta yi karo da kayan .‘miya harda
dankali da albasa dukkansu sun yi kankara har
sun gaji ta kashe fireza ta barta a bud'e ta zuba
dankalin aruwa ta dora ruwan zafi tea ta hada
mai: kauri ta sha sannan ta soma ganin gari dai
dai .ba jimawa ta
kammala da farfesun hanta da soyayyarr doya ‘
Ramshin ke ta tashi .ta na kammala ci ta yi
wanka ta' fito ta na shigowa ta dubi a
agoga duka lokaci har yanzukarfe takwas
ne kawai na safe. Ba ta yi mamaki ba tunda tun
kafin ketowar alfijir ta shiga kichin bata manta da
komai na kichindinsu ba shi ‘yasa' komai yazo
mata da sauki ta kuma gama da Wuri ta na
murza powder a 'fuskarta, ta ji. Karar wayarta da
budewarta . ke nan, ' ,, Hajiya Kaka ce da‘ gaji
Hajiya ' Atine na kusa da ita tunda- tana-jiyo
muryarta _ta na ceWa ai ta iya sammako k0 dan
cikinta. ‘ . Ta na‘ murmushi take gaida Hajiya
kaka.ta ce, “Amira shi ne kika ’kashe ,wayarki
mun kasa_ samunki har kin ruda ' mana ciki.”
Bani da chage ne Hajiya.” “To yaya gidan mun yi
waya da Sa’ada ta tace basa kasar amma gidan
da mutane Amira ta ce, “Eh ba damuWa.”
“Ki kula d'a kanki sosai Sun ce suna kan hanyar
dawowa, nan da sati
“To” ' ‘
Su kayi sallamar da dama ta kosa su yi ta
kwanta ta kashe'wayar sannan ta kwanta, ba
jimawa barci ya dauketa wajan goma da rabi
Nuradden. ya ‘farka daga barci ya-yi addu’a
sannan ya mike zaune 'ya na tuna irin mafarkin
da ya yi
- da wata yarinya wadda bai san k0 wacece
ba suna cikin wani lambu cikin nishadi dan
farantawa juna rai har 'ta kai su ga kusantar
juna, ya ta allaqa hakan da buqatar da yake tare
- da ita ya kuma yaji karin nutsuwa _a tare da
shi don haka ya yi
Showing 45001 words to 48000 words out of 79369 words