akwai
inda nakeson zuwa
ba walwalaf a fuskarta" ba‘“komai kawai ta' fada
ya" jUya yataf1 dan’ yaga alamar ta' Cika jira
kawai take yi a tabota ta fashe Kishi ba dadi ta.
soma dandana
yanda yake ji idan ya ganta da qartin maza har
garama shi‘ tunda ta san‘matarsa ce_‘ya‘ tarar
da-Amira 'har ta kagu da jiranshi a bakin motar
musamman ga ido ‘ ,«ya yi mata yawa ya na
hangen wani tun :‘lokacin da ya fito yar’hango
yanda yake kallonta har ya na waiwaye ita kuma
ta maida hankalinta kan wayarta.
' Ya iso da sauri ya' na cewa “Da kin tsaya 'a'ciki
saboda ‘kallo kin san' wasu kamar‘ mayu suke in
suka kafawa mace ido basa tsoron Allah.”
Ya bude mata motar ta shiga sai dai ya na
'ajiyeta a gida 'Bahjja ta kira shi a Waya ~ta ‘
gaya' masa cewa boy ~fa ya
tsananta har amsa masa ruwa ' Shakar numfashi
a hancinsa ya juyo ya 2uwa Asibitin a rude gaba
daya yaji: wan i
irin tashin hankali lokaci daya ya“Kalli yaro na
shakar numfashi da kyar Kirjinsa na sama sama
ya na Kasa Bahijja na ta zubar da kuka' tayi
tagumi likita na kusa ya na masa wasu allurai ya
ce. . ~
“Kada su damu- zai samu sauki tunda an sama
an yi masa allurar bugun Zuciyarsa ya soma
daidaita. .
Shirye shirye ya yi nisa duk .. wadanda za su je
kai' amarya sun shiga' mota ba wani taro. su ka‘
yi mai yawa ba dukkansu karamar mota biyu ce
kawai. Abban Amira ya tsara hakan sai amarya
kawai ake jira jikinta ya yi bala’in sanyi ta fita
daga gida Hajiya Atine na rike da hannunta
wadda ita ma za a yi tafiyar DA ita Hajiya kaka
za a bari a gida .ta rako su har gaban motar
hade da kwarara mata addu’a
haka Maman ‘Amira ta yi musu fatan Alkairi
Amira ta daga' ido ' ta na 'kallon mamanta
yanda jikinta yake a'sanyayae ta na sharar kwalla
zuciyar ta ta Sake karyeWa. ta soma kuka kukan
da ranar. da 2a a kaita gidan Saminu batayi shiba
Har suka‘isa Kaduna ta..na:sharar kWalla da
ajiyar zuciya Aunty Hajara ta dafata “Haba kukan
ya ,isa ‘haka' _Amira sai kace wadda a kai
wata‘uwa
mutuwa
ko wacce za,a kai wata Kasar
ba komai ya 'haddasa mata hakan. ba yanayin
DA take ciki kadai take yi\ duk wani iri- babu
walwala a tare DA ita '
_ Tsarin gidan da komai ya yi ‘abin. sha’awa
kowa' ya‘bawa yake-yi Aunty .Sa’ada da‘ Hajiya‘
lami da sukaSauka’a gidanta suna ‘suke' Shirya
abincin yan ,
saukar amarya saboda haka zaman huce gajiya
kawai suka yi wajan Karfe tara na dare Amira na
zauna ta ji‘ 'kiran Deen cikin kidan da tasa'masa
na, musamman da hanzari ta dauki wayar amma
yanda‘ta ji muryarsa; sai ,ta' ji gabanta na
faduwa “Lafiya Deen naji muryarka wanin"iri. ' Ita
ma tata muryar tayi' ‘tauri. “Yaron nan ne Allah
ya yi masa cikawa yanzu _nan kada ki ga ban
'shigo ba ina -ganir sai nan da kwana uku ma
zan ' shigo.
Duk- 'maganganun da yake yi ma bata iya
fahimtar komai ba ya tsaya mata tsak bata san
lokacin da ta katse wayar ba taji ta suBoce daga
hannunta da ga nan ta kifa 'kan ta jikin filo ta na
saukar da hawaye -ta- rintse idanuwanta ta na
kallon lokacin da ta dan rike yatsunsa ya dan
kullesu da na ta yatsun haka Allah ya shirya.
Cikin barcin ma barcinta Kalilan ne ta ji‘ saukin.
~2uciyarta ta yardada cewa;
duk abinda 'Allah ya shirya a kanta shi ne
‘ ya yi daidai tayi godiya” da
fatan alkhairi a gareta 'tun da kullum cikin neman
zaBinsa 'take. kuma ubangji' (s.W.A)“yace ku
roke—ni .zan amsa mu’ku. muku “Washe' ’gari
da. safe su Hajiya Lami suka zo‘kawo' ‘musu
abinci- ne suke fadar‘mutuwar yaron 'da neman.
alfmar yan rakiyar ‘Amarya dasu Kara kwana
daya akan kwana biyu da suka 'ce zasuyi saboda
su debewa Amira kewa har zuwa angon ya-
shigo. . ‘ . Sun yi ta aziyar har shi Hajiya Lami
“ta kira ta baWa su Aunty Ummi ...
' suka yi jana’isar; suka tabbatar masa da zasu
zauna harya zo kamar yanda ya bukata
’ Aunty Sa’ada bata zo ba sai zuwa
‘ la’asara‘can daki suka keBe da Amira wani
sirri ne hade na musamman ta. bata ta ce ' .“Ta
shirya ta na kallo ,,,,,,sannan _ta‘ .dauko wani
dan ubansun material . har da sarqa' da takalmi
da yake
Wai Wanda zata saka ne ranar- dinner da
yaransane suka shirya musu In ya20 da daddare
Ta ma 'san da' kyar ne Deen yayarda suje tunda
ta San yanda ya damu da mutuwar nan ga .shi
itama bata jin walwala sosai shiyasa tayi shiru
kaWai‘Tana~ ji Aunty Sa’ada na: ta gaya mata
yaddah suka shirya dinner din Tun da Dean ya
fada ‘mata .mutuwar bai sake :kiran wayarta ba
tana jimamin zai iya 'zuwa_ goben ma kuwa?
Kamar yadda ya fada. Aunty Sa’ada-dai shiru tai
tace-mata sosai: ‘ k0 ta ina tana- son ganin
amarya tsaf. “Amira binta - kawa‘i take da‘ ido
duk’ abinda. tace mata washe gari da" yamma ,
dukka ‘yan kawo amarya suka dauki hanyar
komawa' gida ya zamo gidan shiru Sai'ita ‘ kadai
komai na‘ Deen burgeta yake- yi-amma idan ta
tuna me ye ma zaman dan lokaci zata yi da shi
sai ta‘ ji'duk duniyar ta- yi‘ mata, zafi wannan
kadai yafi mata zafi bata da Walwala daga tagumi
sai ajiyar zuciya
Zuwa; karfe tara na dare ta tsala kwalliya cikin
brown din material komai ya yi mata kyau ta fito
kamar sarauniyar kyau Aunty. Sa’a dace ta yi
sallama ta shigo rungume da flask din abinci
Amira nabude mata kofa ta .saki baki wow Kin
‘ kuwa." ganki
‘ Amira ta yi murmushi ta karBi plask din
hannunta ta kai kichin dama- ta ce kada ta yi
girki ranar sun fito Aunty
Sa’ada ta bude mata baya ta shiga ita kuma ta
shiga gaba' inda mijinta ado ne ke tuka motar
bata kula da wanda ké gefenta ba tana gaida ado
har sai da ta ji an riko ‘ ' hannunta tadai razana
ya riketa “To sarkin tsoro ,sannan ta gane shi ta
janye hannunta tana nuna masa su Aunty Sa’ada.
, 'Maimakon’ ya saki sai ya jan yota gaba _daya
ya kuma mamayeta ta inda ba zata iya kwacewa
ba a kunnenta ya rada mata “Kin yi kyau amarya
kece wadda na jima ina gani a mafarkina tun ina
yaro dan shekara gOma'
lol
Ta zuba masa ido ' -"ta' 'na son tabbatarwa ya
daga mata‘ kai “Tabbas Amira na ga wannan
ranar da yanayin farin ciki a rayuwata yafi a kirga
tun ina yaro dan mitsitsi har" nake ' 'fadawa‘
hajiyarmu take gunin k0 Wataqila aljanacé‘ta aure
ni, shi yasa duk sanda nakalli kyaWar‘ idonki da'
Salon kalliyanki nakeji kamar na taBa ganinki' a
wani lokacin’na dai kasa‘ tunawa sai yau din nan
na 'tabbatar da cikin barcinane kamanki' 'bai
‘sauya Ba. Amira ke ta dabance a‘rayuwata." .
Wani ‘irin sanyi‘Jikin Amirar“taji' yayi ta kwantar
da kanta-‘a Kirjinsa‘ tana sauké ajiyar zuciya.‘
,dago fuskarta‘ 'ta 'cikin“ tafin” hannunsa har ba
su ‘san 'anzo'wajan ba sai da suka‘ji Ado ya na
Kokarin bude 'motar Amira ta janye da'sauri ta
na dan harararsa “Ka gani ka bata min‘kwalli‘ya.”
'
Ta dauko madubi da janbaki a'jaka ya kwace
“Ba'wata kwalliya da zaki' yi salon“ mutane su yi
ta kallonki.’ “""
Ta kwaBe. fuska dan' Allah ba ka bani mana
Dean.”
Ya mika mata ba zai‘ ‘iya jurewa salonta ‘ba kai
ya ~. karBi mnadubin ya na haska mata ta na
gyarawa ta gama' ya na r
mata murmushi wanda ya kawo musu shawarar
hada wannan dinner salon su ‘dinga kallon matan
muta ne kawai
Ya ziro kafafuwansa sannan suka fito
‘ yanda‘ ya riketa kamar wani ne zai dauketa ya
bawa abokansa mamaki basu taBa zaton zai iya
yiwa mace wannan rikon a gabansuba don haka
suka rude da tafi Shi kuwa tattalin juna Suke yi
ya manta ma a gaban abokansa da
' qanansa'yake. “shigar ta kamasu bai zaton
zasuyi kyau hakaba , har abokansa na Kano da ‘
yaran ,shugonsa kaf Sun hallaua kuma a nan
suka dinga basu kyaututtuka suna dada yi masa
godiya da karfafa masa guiwa tare: da ad‘du‘o’i
Allah ya ba su' zaman lafiya sai
wajan sha daya da rabi suka bar Wajan suka
koma gida. ' ‘
Nuradden ya flto daga wanka ya na da‘ure da
towel da wani a hannunsa ya‘ na gage jikinsa ga
mamakinsa’ sai. ya ga Amira lamo a bakin
'gadonsa’ ta zubga tagumi da' alamar ma kuka
take yi;
Gabansa ya yi wata irin muguwar faduwa. kafin
ya shiga wanka a dakinta ya barota ta na cikin
walwala da nishadi ita ma ' ta Soma cewa Wanka
Zata _shiga ya barota' dakin sai ga shi yanzu ya
ganta cikin wani irin hali wanda da alama ma k0
wanka bata yi ba
Tun da .kayan da ya barta da su ya ganta wata
irin faduwar gaba ya ji-tunda ya san koma me ya
faru ba lafiya ba.
' “Lafiya Deja meye same ki..?' .
Ya yi .mata .tambayar cike da fargaba mai
makon ta amsa sai kukanta ya tsananta ya
zauna a gefenta hankalinsa ya gama ta shi..
“Haba Amira ki gaya min-me yake’ faruwa
mana‘kin san, 'yanda nake jin kukan‘" nan
nakikuwa.?”nanma tayi shiru ya dafe 'kai“‘Ya '
salam ke in ba‘ so kike zuciyata‘ ta game
bugawa ba ki gaya min.’ Yadda' ya yi mata
maganar. 'cikin. 'tsawa‘ta dago jukakkun
idanuwanta ta na kallonsa.tana-
tausayawa deen.
in bar ya kasance aur'enta da shi bai halatta ba
saboda yanda ya .dauki buri ya dora a kan
wannan ranar ya kashe dukiyarsa -.ya- Bata
lokacinSa duk a ."
Cikin dakusasshiyar muryar “Haba
Deen ba‘ zan' taba son a‘bin da zai ta da‘"
hankalinka ba. ' sai dai ya zama’ dole na fada
maka malaminka kuma baban . matarka shi ne
wanda ya yi min fyade har na‘ samu‘ciki
‘ raza yayi 'ya miqe- sai ‘dai bai ' bar' kallon
kwayar idonta ba ta share hawayen- “Tabbas‘
danda :matarka“ take riko shine abinda na haifa‘.
'
Muryarta ta sarqe da kuka ya rungumeta“ls Ok.”
abin. Ya ke nanatawa kenan
- Dukkan abin da ya faru ‘ya wuce ki daina ta da
haukalinki a kai kamshi ya ina.”
“Ba wai abin da ya dame ni ke nan yanzu ba
Deen matsayin aurenmu ina shakkun yuwuwar
zaman ne.”
Ya janyota a rude “Kamar‘yaya me.
kike nufiIna tunanin : kamar ba aure a
tsakaninmu.”
Ya sauke ajiyar zuciya da murmushi a fuskarsa
ya na' share hawayenta' da hannuwansa biyu
“Aikin haramcin da ya yi bu zai Bata halataccen
zaman mu ba ko da
auren ya yi,‘ ina da "daman- aurenki ba ni ya‘
haifa ba. .
Ya dinga gamsar da ita maganganun manyan.
malamai a kai har ya tabbatar DA ita ta gamsu
sannan ya: kaita ' har' bakin bundakinsa “Ki
shiga ki ‘yi wanka da alwala, abinda jikinta ke
bukata ke nan
shiga wanka tanajin wani irin farin ciki ‘ ‘ daya
mantar da ita daukan towel hat-sai data gama ta
tuna ga shi_ ,siket ne ajikinta‘ tadan bude tana na
kwala masa kira_wai ya bata towdel a dakin’ta
ya zaro wani nashi ya miKa; mata Kiyi alwala.’ 1
Ta ziro hannu ta‘ karBa ya yi . murmushi Amira
kenan; ‘
Ta goge jikinta har man shafawa. lotion ta shafa
da turare ta‘maida kayanta da sauri ta wuce
dakinta ba‘ ‘jimawa ta shigo sanye-da’ doguwar
rigar bacci har kasa '-sannan ta dora hijabi
shima har jan Kasa" yake yi.
Su ka yi sallah raka’a biyu dan godiya ga Allah
.da neman allalbarkar aure sun dauki. lokaci mai'
tsaho sannan nura ya kishingida waishi ya gaji
sosai. da zan Samu a dan min tausan qafarnab
da na ji dadi
tayi murmushi batare’ da " tayi magana ba tasa
hannayenta masu taushi ta na masa' matsar
yana lumshe ido da ga nan komai ya dinga canza
salo asubah ta gari
Amarya da ango
Zamansu a Abuja ya haifar musu da kwanciyar
hankali ta yanda dukkaninsu ke fitar da . asirin
zuciyarsa wajen nuna tsantsanr soyayya. ’
Har Sinajin 'tamkar wata duniyar suke ta daban
ba duniyar da suke rayuwa cikinta da kwarfarniya
da bakin ciki ‘ba'har wata ‘yar kiba Deen ya yi
cikin sati biyu kacal bai damu da kiran Bahijja a
waya ba saboda ya na tsoron taso da balli tunda
bata san Amira ta tare ba
Ranar da zai tafi duk sai ta ji damuwa. har ta
rako shi bakin Kofa direbansa ya na jira
idanuwanta suka‘canza‘ launi har yasa- kafarsa
waje jikinsa ya bashi ta na kuka ya tsaya‘ ya na
kallonta ta sunkuyar da kanta bata son ya
fahimci damuwarta yajanyota' ya na kallon
idanuwanta da take kOkarin mai da kwallar.
“Haba BaBy ‘kada ki ‘sanya‘ya min guiwa“ mana
kin ‘san sana’ar mijinki ba mazaunin waje daya
bane, please ki yi
murmushi kada ki barni ina‘tuna fuskarki a - haka
ba zan iya komai ba please. ,’* " Ya” ja fatar
jikinta ' ta soma dariya har ta na kyalkyalawa
sannan ya fita. har‘ da dan gudunsa sannan ta
gane‘ya gudu ne ta mike ta tsaya a bakin kofar
ta na kallonsa har ya shiga mota ta na daga
masa hannu ya na kallonta da‘murmushi har
suka bar harabar gidan sati daya ya tsara zai yi'
a kano daga‘nan ya wuce zuwa Dubai' ya yi ' sati
daya‘. . Sati dayan da ya:yi ya kasance tamkar
maraya saboda yanda Amira take ‘watsi da
lamarinsa tabbas an samu-canjin fitsarar da
rashin kunyar da take ta ta masa sai dai kuma
har ranar da zai bar gari bai samu zama, da
Bahijja k0 da- na a wa' daya ko da yaushe ya
kira sai ta kawo uzuri harya gaji 'ya samata ido
ya maida hankalisa a kan tafiyarsa koma sai
ya'zamana ba shi da damuwa sosai tunda ba
neman rigima take irin na da ba. . Ya samu
dawowar Mallam daga
germany ya samu sauki sosai kuma ranar ne
zai yi tafiya da yamma da_ safe karfe goma
ya soma zuwa Wajan Malam ya na zaune a
katon flounsa har_ ‘yar Kiba
ya fara yi malam Yahya ne ya yi masa ‘ jagora. ’
‘ ‘
Sun gaisa sannan suka nufi babban fl0ur na Kasa
ya na zane kan darduma Nura ya durkusa zai
gaida shi ya. miKawa Nura hannu “Ta so taso
mu gaisa hannu da hannu ,
Nuran ya mika masa hannu suka gaisa ya
zauna'a gabansa dama Malam Yahya ya ' fita
Malam din ya yi shiru can Sai ya dago- kai ya
dubi Nura “Wato 'Nura duniya abin tsoroce
mutum ma abin tsoro."ne
Nura ya gyada kan .shi “Haka ne Malam."
Malam ya gyara zama “Ka ga yarinyar nan ta
waje na da kake aura, to tantiriyar shaidaniya ce
da kake ganinta.’
Nura ya waro ido ya waiwaye shi bai san me
yake son gani ba. "
Malam ya-dora “Ciki sau hudu a na kaita a na
zubar mata shegen yaron kuma
da yakemata ba shi da k0 sisi shi yasa na ' hada
aurenku ba ga shi nan abin ya yi kyau ba babu
wanda ya ji ba wanda ya gani a siri ya rufu ko?” '
Ya kalli Nura ya na zare ido malam Ya sake
daure fuska “Amma fa duk abindA. ta yi banga
laifinta ba sam ba na ganin Laifinta.’
Ya maimaita “Ni ta gada dan ni dinnan ‘ ba
qaramin hatsabibi ba ne.”
Nura ya daga kai‘ “Ai na sani”
“To hatsabibi mana mata nawa na kwanta dasu,
‘yan mata matan aure zawarawa kasan kuma duk
dan me nake yi.?’ '
Nura ya girgiza kai batare da ya yi magana ba
“Aljani nake aiki da shi idan neman taimako yake
shiga jikin mutane ya na biya musu buqatunsu da
sunan addu’a duk abinda nayi shi ne yake sani
yin haka har qanwar matata na yiwa ciki ka ga
kuwa ai na yi aiki.
Nura ya sake jurewa ya na jin Malam din na cewa
lol Anya DA alamun sauqi kuwa a wajen malam?
mu Tara anjima donjin qarshen wannan lbrn
bankada
chapter22. qarshe
Har nura ya tafi Abuja yana tunanin maganganun
da Malam yake dukda akwai qamshin gaskiya a
cikin'rugurgujen DA yake saidai yana tunanin
kamar juyewar kwakwalwace ta. sa shi wanann -
barin zancen. ‘
Wasa wasa ciwon mallam yaci tura hauka sosai
yake yi suka Sake shawarar mai da shi saboda
abin har yafi na farko tunda~ yanzu idan ya
dinga ihu ya na bankado abinda ya aikata har
‘makota na ji duk labari ya baza unguWa hidamar
gida da ta maganin Malam sai ga shi duk abinda
ya tara ya kare har aka fara
, saida gidajensa. Watannin takwas Nura ya samu
damar‘ kammala ginin bangaren amira a cikin
’gidansa a lokacin ta na dauke‘da 'Ciki; _,
watanni bakwai.
Murtala ya tabbatar ma bahijjah da ceWa‘ ’Nura
da Amira sun rabu ta kuma yardA saboda aikin da
a ka yi ta ‘kuma'tambaya ..
kuma an tabbatar mata DA hakan rashin ganinsa
bai daga mata hankali 'dan ta gama shiri a
kanshi .shi da mace har abada.’ Sun ‘baro Abuja
yace da Amira' ta 'sauka: a gidansu farin ‘ciki ,
wajan Ummanta ba a magana musamman da
bata San da cikin da yake jikinta ba har-sai da
tazo ta ganshi -... ' Ga wani kyau data qara
wannan cikin ba kamar na baya ba ya fito soSai.
‘ ’ Da. Sanyin safiya suna ‘ karyawa Abbanta ya
shigo zai fitaa suka gaisa ya dubi kofin kokon
"da. yake gabanta ya dubi Amanitu ‘Yaya zaki
hadata da koko kuma Aminatu ga shi ta kasa
shafa Alhaji= tsirfa ce' dai irin ta‘ta ‘dan ita tace
shi take so'kuma. yanzu wai kunu takeso, ..Abba
yayi murmushi ba sai a nemo mata kununba-
akwai inda ake sai da mai kyau a fagge
bari‘muje-nida'yaro‘ya‘ kawo miki.
Kanwawarta da ta ‘fara zama budurwa suna
Kama sosai sosai. tace “Baba ita fa‘ Aunt bata
son kowa ya huta yanzu na dafa mata’ jalop din
taliya wai kamshinta ba dadi.’ ,
Ya. yi murmushi. Amira ta .jefa mata‘ , harara,
to’yar; bakin ciki in amkawo minba-zaki ‘ .
.shaba Abbansu ya yi murmushi-
Hankalin Bahijja bai gama ta shi . Sai
~‘da Nura ya kirata ya sanar da ita yau‘ za a
kawo kayan Amarya duk da sunyin Ac jiqe a dakin
amman gumi ne ya rufeta ta .kasa magana sai
da kyar ta iya'mikewa
jiki ‘ na rawa ta bugawa-murtala waya ,yace
gashi nan zuwa yanzu. '- _ « , :Karfe, biyar an
gama shiryawa-Amirya .dakinta komai ya yi kyau
so‘sai yanda aka: tsara komai sai ya zamo
tamkar
iri daya ne dana Bahijja Ranar ‘da zata’ tare a,
gidan Hajiyar Nura ta wuni sai dare
suka wuce na su
gidan.
. Bah‘ijja‘na Zaune a,falo tare ‘da ' Murtala suka,
shigo 'Murtala na mikamashi’ hannu'ya daga
masa hannu kawai duk da' tace masa qanin
hajiyarta ne baya son ganinsa tare da Bahijja har
ya dinga jin gara. ta tara maSa Kananan almajirai
goma a kan " zuwansa. ' . ‘
‘ Bahijja ta yi masa rakiyar suna zaune ta’ dawo
ta zauna shiru ba wanda ya yi magana har ‘sai
da ya yiwa Amira nuni da ido sannan ta Ce
“Barka da dare. '
‘ Ita ma Bajijjan bata amsa ba. ya .soma
da yi musu nasiyyar 2aman tare sannan ya yi
'addu’a sukayiwa Bahijja sallama.
Cikin jikin Amira da ta gani ta
tabbatar da ,cewa .sun' tare'a wani gidan na
- shi nena daban zuciyarta. ta 'shiga'raya mata
miyagun. abubuwa" .da dama barcinta
ragaggene; a wannan ranan
' Murtala yayi mata’Waya'da sassafe
ya ce kada kiyi- wani-abu akan Amira
k0ma_'menené "ki Zuba
musu i ido yafi _- damuwar
sam bata son wani ya gano alaqar ‘dake
tsakaninsu. Wata ranar alhamis satin nura' daya-
da barin. garin' Zuwa saudiya
‘Duk qafafuwan Amira sun mata nauyi ta ‘yanke
,shawarar‘ ma ta‘ zaga harabar' gidan kamar'
yada likita ya 'bata shawara Doguwar
rigaCe-,a’jikinta 'ta hanyar" kicin ta fito tana
zagawa Bahijja na .nata kichin din ta hango‘"ta
Amira' na tafiyarta a,hankali.‘ta irin ta’kun ‘
masu- ciki ,kawai sai‘taji an kwarA mata ruwa-ta
bayanta‘ ta~na juyawa ta ga Bahijja ce sai tajuya
ba’tare‘ data'yimata maga ba. 'Ganin ba zata
.tanka' 'mata ba yasa ta bita ta janyo ta ta baya,
“To Karamar karuwa me ya‘kawo ki harabata?’ ‘
"Amira'ta shafa gefan- fuskarta‘ta na
murmushi.“Harabarki' fa kika ce, ‘ke baki‘ ji
kunyarfada ba.
.Saboda. kin yo shegen cikin kin shigo dashi shi
nef‘har kike wani
Showing 75001 words to 78000 words out of 79369 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26 Chapter 27