yaji a cikin dakin
Mallam ,sai ya yi zaton shin wanene zai "masa
sallama da Malam din a cikin gida saboda shi
yana ganin rashin dacewa ya shiga cikin gidan a
daidai wannan lokacin,
za a iya zargin ba lafiya ba.
Yadda ya kejin zuciyarsa na suya ba ya bukatar
Bata lokaci a wajen Mallam, yana son ya ji daga
gare shi, sannan ya kawo masa Bahijja ya
tsawatar mata da kansa
Ya tura kofar hade da sallama, abin da idanunsa
suka gane masa Malam din na aikatawa da
yarinyar da bai san k0 wace ce' ba tana kiciniyar
kwatar kanta ya rufe mata baki. shi yai matuqar
tarwatsa kwanyar kansa
Juyawa ya yi da sauri ya ja da baya kansa ya
gama daurewa, ya ma rasa me ya . kamata ya yi
har ya fito waje bai san ya
fito ba, kafafunsa ne suka kasa daukarsa. Ya
durkushe a inda yake tsaye
mamaki da al’ajabi, bakin ciki da fargaba
su ne suka taru suka cunkushe a
jwakwalwarsa. Ya dafe kai ya runtse ido,
kirjinsa na bugawa da sauri. DA Sauri
Bankada
Chapter4
malam yahya dake koyar da almajirai ya fito
daga bandaki ya hango Nuradden durkushe. a
kasa cikin wani hali da ya tabbatar ba lafiya ba.
Da sauri ya nufo shi.
Yana tsayawa a gabansa ya ce
“Nuraddcn lafiya kuwa na ganka durkushe a nan,
ko ba ka da laflya ne?
Nuraddeen ya dago idanunsa sun kada sun yi
jawur, ba ya nufin bayyana wa kowa dalilin da ya
sa shi shiga wani hali, ya dago ne dan Malam
Yahya yana gani mutumcinsa ba zai jure yana yi
masa magana ya yi masa shiru ba.
Sai dai kafin ya dubi abin da zai fada wa Malam
Yahya- Amira ta fito cikin tashin hankali babu
takalmi a kafarta, mayafin ma da dankwali yanzu
ta ke daura su a jikinta.
Dukka‘ idanunsu suka doru a kanta, har jini ya
soma bin kafafunta zuwa hanyar da ta biyo.
Malam Yahya ya ce.
“Subhanallahi”;
Ya juya da sauri, sai ga shi da takalman nata a
hannunsa ya bi ta a baya yaCe.
“Yan mata ga takalmanki da kika manta”.
Sai a lokacin ma ta tuna da takalman. Ya zube
mata su a kasa ta saka ta ma kasa furta kOWace
kalma har lokacin idanunta .- na zubar da kwalla.
‘ Malam kam da ya gama 'samun nutsuwa wata
irin matsananciyar kasala Ce‘ ta- lullube shi, ya,
yi ‘ daidai a kan dardumarsa yana mai da
numfashi cike da' farin cikin samun Amira da ya
yi. Ba jimawa bacci ya dauke shi k0 motsin
Mallam 'Yahya bai ji ba da yazo daukar takalman
Amira. ‘
Nuradden yana hangen ‘ Mallam Yahya tunda
ida’nunsa Sukanuna masa abin da ya
gani kwaKKwaran motsi ya kasa yi, har sai da
Malam Yahaya ya dawo ya 'kama hannunsa ya
miqar dashi.
“Nura ka tashi mu je can ka zauna 'kada wani ya
zo ya ganka a nan, na San ba ka' da abin da za
.ka fada masa dalilin damuwarka”.
Nuraddcn bai yi'musu ba, domin shi ma ya so ya
tashi don, wani irin nauyin jiki da nauyin zuciya
ne suka hadu suka sa shi ' ya kasa kataBus
A can gindin bishiyar dalbejiya da ke Kofar gidan
suka zauna tsawon mintuna ba ‘ wanda'ya yi
magana. ‘
Malam Yahya ‘ya ja doguwar ajiyar zuciya, ya
sake duban Nuraddccn har lokacin ba ya cikin
nutsuwarsa, zuciyarsa na cikin rudani. Malam
Yahya ya ce
“Malam Nura ka kwantar da hankalinka ka samu,
nutsuwa a zuciyarka, idan mukayi duba ga
halayyar mutane ba
kowanne mutum ne yake da sani kuma yake aiki
da saninsa ba, wani ma yana iya fakewa da sanin
nasa ya cutar da ‘ya’yan mutane kwatan—kwacin
abin da nake‘ 'zaton idonka ya nuna maka a
gidan nan. Ba kuma yau ne kadai da hakan ya
taBa faruwa ba”.
Sai ‘ a lokacin Nuraddeen ya dago idanunsa ya
dubi Malam Yahya, yayin da Malam Yahya ya ci
gaba da cewa. “Kwarai Nuradeen abin da na fada
maka gaskiya ne Ni. din nan da kake gani
almajirin malam ne," ya koyar dani karatu :mai
.nagarta, na, Ilmantu a hanun Malamai daban-
daban, amma ilmin da na samu wanda. malam ya
koyar da ni ya sa na gane ba Karamin ilimi Allah
ya ba wa Kwakwalwar Malam ba,, sai dai tunban
jima a hannunsa‘ ba na game yana da ilimi ne
amma ba ya aiki da shi a kan kansa.yawancin
lokuta son zvciyarsa
ya f1 rinjaye a kan abin da ya sani Allah ya
‘haramta shi, musamman a kan mata Allah ' ya
jarabi Malam a kan kwadayin mata, kwadayin
matan DA Allah bai halatta masa suba Allah ya
jarrabi Malam _da tsananin kwadayin abin duniya
ta yadda mutane da dama ba 'sa gane hakan.
Tuni Malam ya kauce ‘ da hanyar koyarwar
Manzo (S.A.W)-ta yadda zai taimaka wa jama’a
da addua’. Malam ya bi wasu hanyoyi "masu-
kama da tsafi dan ya biya wa mutane bukatunsu
da sunan addu’a yakeyi da sunayen Allah da
ayoyin ckin alkur’ani”. . ‘ Malam Yahaya yaja
ajiyar ,zuciya. “Amma ba na ganin laifin kowa
kamar matan da suke zuwa wajensa”. Nuradden
ya ce “Ba ka ganin yaudarar da yayi .musu ce ta
nuna musu addu’a yake yi musu ya sa suka
yarda suka
amince da shi?”
Malam Yahaya ya ce “Da hakan, amma jahilci
‘shi ne a gaba, domin idan suna da sani ba za su
sha wahalar gane manufar da ya dosa ba.Ka san
babu wanda ya san wannan Sirrin na malam
sama da ni, ni ma din na kama shi dumu~dumu
ne sannan ya ja ni da nuna min mu hada kai
wajen ayyukansa na Ki amince masa, kuma na
rufa masa asiri a matsayinsa na malamina. .
Ina rokonka da kai ma duk abin da ya faru ya
zama sirri a tsakaninmu”.
Halin rudani da tunanin da Nuraddccn ya shiga ya
ninka na farko, Malaminsa Malam Balarabe da
yake kallonsa kamar wani waliyyi shi ne da‘
aikata wadannan manyan laifukan?
zunubi maigirma cikin manyan zunubai.
Domin Allah (S.W.T) ya ce, “Kada ku kusanci
Zina
Hannu ya miko wa Mallam Yahaya suka yi
musabiha, ya ce
“Babu komai Malam, zan rike wannan sirrin”.
Gaba daya ma Nuradden ya manta da abin da ya
kawo shi ya shige motarsa. Sabon gidansa ya
nufa, domin‘ a can, ne yake son ya samu
nutsuwar da ta dace da shi.
*** *** ***
Amira‘tafiya ta keyi kamar hauka sabon kamu,
har ta iso bakin :titi ta samu mashin Adaidaita
sahu ta shiga.
Zaman da ta yi ita kadai ya ba wa zuciyarta
damar ta yi tunanin abin yi kafin ta isa gida.
Abu daya ta yanke a zuciyarta za ta
yi ta daidaita nutsuwarta, ta kuma rike sirrin abin
da ya faru tsakaninta da Malam; a matsayin sirri
wannan ita kadai ce mafitar da ta hanga
mafi sauqi a rayuwarta.
Ta san babu wanda zai yarda da ita idan ta ce
Malam Balarabe ne ya yi mata fyade Ummanta
kuwa za ta ji bakin cikin da za ’ta iya tsanarta ta
cire ta cikin ‘ya’yanta maimakon farin cikin da ta
yi niyyar sakata.
Ta share kwalla, Abbanta kadai ta san zai yi
mata hukuncin da ta f1 so a yanzu, wato
MUTUWA Tabbas Abbanta ya ji wannan bakin
labari kashe ta zai yi cikin fushi.
Tafi son mutuwa da halin bakin cikin da ta ke ciki,
sai dai idan ya kashe ta shi ma hukunci zai iya
hawa kansa.
Ta share hawaye tana hadiyar bakin ciki. Tana
sauka daga kan babur din ta- biya shi kudinsa,
zuciyarta cike da‘fargaba
ta dai dake ta yi sallama, Ummanta ta amsa
mata tana daga can cikin dakinta ta ji wata
matsananciyar faduwar gaba, amma ta ji dadin
ganin Umman tasu na dakinta.
Ta yi sauri ta shige bandaki ta soma gyara
jikinta, jini bai yi yawaba kamar yadda ta yi
tsammani, sai dai ciwon da ta keji a jikinta ta_
soma tafiya tana daurewa a bandakin, ta yadda
Ummanta ba za ta gane wani abu ba.
Jikinta ya yi tsami sosai, tana jin zafi amma haka
take hade kafafunta yayin tafiya kada a game
wani abu".
Haka ta isa har zuwa falon kirjinta na bugawa
saboda tsananin tsoro.
Ta tarar da Ummansu na saka wa Umar kaya, ta
zauna taji ta ce
“Ko mene ne haka kika yi wani firkai-firkai kamar
'wadda aka koro?”
Ta tsaya cak-a tsakiyar dakin bugun kirjinta ya
tsananta. A hankali Umman ta
yi furucin, amma saboda ‘tsoratar data yi sai
maganganun suka dinga mata, ‘kuwa da cikin
kunnenta.
Umman ta sake cewa da ita. _
“Ina magana kina kallon wani waje kamar wata
Zautacciya.?” ,5Cikinta ya sake: wani irin juyawa,
a haka tayi Karfin halin cewa; ‘
“Umma gudawa ce ta Wajigani tun a
hanya a gigice na Karaso gida, saura Kiris na yi‘
a Wando’; p
Maman tace .Allah ya sauwake shi‘ya Sana
nake:hanaki ,cin yaji, ina ga yajin 'daddawar' da
kika ci ne ya ruda miki ciki”. ,' Ba ta ba wa
Umman amsa ba, ta sake fita da sauri ‘ta nufi
bandaki.,A can ta dafe Kirji cikin zuciyarta ta ke
godiya ga Allah da ya sa ta samu dabarar da ta
iya kare 'kanta cikin gaggawa, sannan ta tara
ta hada ruwa ta soma wanka,
Saukar ruwan a jikinta ya hade da saukar
hawayenta ba su hana ta jin kunci da zullumi a‘
zuciyarta ba, tana .fitowa Umma ta sake
dubanta.
“Har kin yi' zuru-zuru kuwa, sai ki sha magani
kafin ta galabaitar da ke”.
“To”. Kadai ta iya fada domin tana tsoron kada
ta yi wata magana mai tsawon da za ta fallasa
asirin zuciyarta har Umman .ta soma tuhumarta.
‘
K0 mai ba ta iya murzawa a fuskana ba, doguwar
riga kadai ta zura ta haye gado ta ja bargo 'ta
rufe kanta. kadai rufe kuka ta saki tare da toshe
bakinta cikin idanunta ’ hoton abin da ya faru da
ita kadai ta ke gani. Abin da ba ta taBa
tsammanin zai ' same ta a rayuwa ba, ta riKe
mutumcinta tun kafin ta san muhimmcinsa a gare
ta. Sunnan ta sake yi masa 'sanin
muhimmancinsa a rayuwa.
Tana kuma burin ta .sauke nauyin‘ ' rikon
amanar kanta' da ta yi wa wanda' ya zamo
mijinta ta gamida alfahari da kanta. .Rana daya
wani, katon da- bai cancanta ya santa .ba ta
kowanne hali ya; mallakawa kansa dukkan abin
'da take , ta ke kuma tattalinsa ga wanda ya;
zamo - mijinta yanxu shikenan ya zamarda "it a
abin kyama ya mayar da ita abar zargin
mazinaciya Kai yayima zuciyarta tabon da bazai
taba gogewa a rayuwarta ‘ba. I
.. Ta yi. .nadama ta maimaita ’nadama kan
nadamar zuwa Wajen ,Mallam. ta Kira ranan yau
.‘, RANAR NADAMAr da Ba ta da‘amfa‘ni. tun
farkon zuwanta ta hangi kura kurén da ya kamata
ta gane su ta guji Malam,.ta gane ba Malami ne
mai_ tsoron Allah ba, soyayyarta da abin da
zuciyana keso ta eufe idanunta ga Shi ta kai
kanta inda aka yi mata cutar da
“Gudawae da na yi ne ta dan Bata ni, ni kuma
kawai sai na yi wankan dan ba’ zan' iya zaman
jiran dumama ruwa ba ’tunda
babu a-wuta. Ta kuma Shea wata Karyar kenan, ‘
'
Umma ta mike tana fadin.
“To shi kenan, Allah ya sauwke
###########
Tun .lokacin da Nuradden ya Bar gidansa
'hankalin,;.-; Bahijja ya gaza kwanciya, domin
tana ji a jikinta duk abin
da ya fita ya yi a wajan ba mai dadi ba ne,
saboda la’akarin' da yadda ya fita cikin fushi da
bacin rai, k0 abinci bai nema ba kamar yadda ta
zata zai' nemi wani abu daga wajenta, har tai
kokarin jan ra’ayinsa ya, fasa abin da ya Yi niyyar
yi tun kafin ya kai maganar zuwa wajen
mahaifinta.
Ta ja dogon tsaki ta mike daga kwanciyar da ta
yi, ta daga wayarta ta dubi agogo, ta sake jan
tsaki ta mike da wayar a hannunta, hankalinta ya
yi mugun tashi ganin Nuraddecn ya jima bai shigo
ba
Wannan ya sake tabbatar mata da cewa ya yi
nisa da gida mai yiwuwa ya kai karana wajen
mahaifinane, abin da ta tsana shi ne a tursasata
zuwa wajen wani likita.
Ta daga wayarta ta kira Hamisu daya daga cikin
'yaran gidansu ne, ta ce
“Hamisu ka zo yanzu”.
Ya ce “Lafiya kuwa Bahijja?”
Ta ce, “Babu ‘lafiya Hamisu, ka yi
radau a jiki, da na Malam mahaifinta da na
mahafiyarsa da mahaifinsa, tana rubutawa tana '
duban bakin kofa gudun kada Nuraddcen ya shigo
ya' gani yana sallama ta"gane muryarsa ta mike
da Sauri ta bude masa Kofa sannan ta koma ta
zauna tana ci gaba da rubutun, ta ce. ' ' “Hamisu
aiki 'neya taso”.
Ya yi dariya, “Ai ga shi nan na ga kina yi, amma
me ya faru haka?”
Ta ce,_ “Kai dai» bari, mai gidan nan tashin
hankali yake nema nakula da shi ba ya son a
zauna lafiya, sai tashin—tashina. Ai
. haihuwa ta Allah ce, dan me za a dame ni da
maganarta? Komai ba yana da lokaci ba
Hamisu?” . Ya ce “Hakane Ta gama nannade
takardar ta ba shi. .- Aikinka ka kai min ita kasan
dutse mai nauyi Sosai, yanzun nan ba 'naso
sauran Bata lokaci”.
Ya ce “To ‘Hajjaju, amma kin makara, ya dace ki
yi shi tuntuni ba sai yau ba”.
‘ Ta watsa wa Hamisu harara, ta ce “Ka San
nawa na Yi irinta‘? Na yi ta kai guda goma da
sunan Nura da iyayensa, shi kadai aikinsa na ba
ni wahala ba wuya yake warwarewa”.
‘ Hamisu yace, “Taurin zuciya gare shi, aikinsu
nada wahalar huda su, amma zan hado miki wani
sirrin mallaka mai karfi sosai, dole ya bar ki ki
sake ki wataya sai yadda ki keso a yi”.
' Ta ce; “Ka yi azama Hamisu bansan Wadda
yakeyi, wannan karon ba Hamisu na fita ta sake
janyo allo ta soma wani rubutun‘ a kai na shane
tana gamawa ta shanye rubutun da zuma ‘ bayan
ta wanke shi ', ta kammala da duk
wani shiri nata. Abin. da ya ba ta mamaki da
tSorO har kusan karfe goma sha biyu na rana
Nura bai shigo gidan ba, bai kuma kira ta a waya
ba, tana:daga daki ta ji sallamar Hamisu ta'fito
“Yaya Hamisu ka kammala k0?” - Hamisu ya ce
“Na kammala, yanzu ma Wani sirrin ne na taho
miki da shi, 'na fahimci kina cikin damuwa shi
ya‘ sa na taho da _wani sirin na mallaka wanda
malam ya taba bani wato mahaifinta kenan
(yananufm , 1 . . zaki yanki farcen hannunki Dana
kafa da yatsun hannayenki duka sannan ki yanki
gashin hammatarki da na da na kanki ki hada ki
kona su,'_sannan.~ki hade a cikin‘wannan hadin
dana baki ki ‘dinga zubawa a cikin abincinsa da
‘zai 'ci shi kadai.
Za‘ ki sha mamaki, mu din nan ma sai yadinga yi
mana ladabi bare ke
_ Ta ‘kuwa saka .masa dariya tana fadin
“Ai kuWa na gode Hamisu, bari na dauko maka
dan kudin shan rake”.
‘ Ta’ fada lokacin da ta ke kokarin _, shiga daki.
‘ : “Mutum duk ya ya matsa mana, ya hana mu
watayawa, yana wani cicci wa mutane magani
Ta, fito tare da mika masa gudar nair Dari biyu
Ya soma xuba mata godiya, ya fita.
Ba ta Bata lokaci ba ta soma aiwatar da abin da
yasa ta yi, sai da ta kammala Zuba masa cikin
abinci tsab sannan ta daga wayar da niyyar kiran
Nuraddccn.
Shi kam 'lokacin da ya bar gidan Zuciyarsa
tunkushe ta ke ya shiga
cikin sabon gidansa da wannan kunci.
Gida ne mai girma nagani na fada, aikin ginin da
ya ke yi babban aiki ne, gini . ne irin na kasashen
Sin da ake yayinsu. A nan ginine da yake lashe
manyan kudade shi ya sa aikin yake tafiyar
wahainiya.
Tabbas ginin ya shiga ran Nuradden sosai, yana
alfahari da shi yana jin 'farin ciki duk lokacin da
ya kalli gidan a matsayin nasa. Yana da burin
shimfida sabuwar rayuwa da Bahijja a cikin gidan
shi ya sa yake son ya sauya ra’ayin Bahijja zuwa
son ra’ayinsa tun‘ kafin su tare da ya ’ samu
dauwamammen farin ciki a cikinsa aka ida shi duk
lokacin da ya shiga gidan sai ya zagaya ko’ina na
cikin gidan, duk da girma irin na gidan kuwa ba
ya k0 gajiyawa
Amma wannan karon abin daya dauko a tsakiyar
kansa nauyinsa ya hana shi k0 da daga ido 'ya
kalli gidan sosai kamar yadda yake yi.
Bangarensa a cikin gidan an kammala shi tsab,
hatta da duniture an saka a Bangarensa, ‘cikin
gidan ne dai ya rage a sa da labulaye
Ya bude ya shiga ya kwanta tare da runtse
idanunsa.1 Abu daya da' ya BANKADO Wa
idanunsa ya ci gaba da gani, abin da Malam ya
ke aikatawa , tamkar dafi ne a jikinsa.
' Ya mike daga kwanciyar da ya yi ya dafe
goshinsa‘da hannayensa‘: biyu.
“Me ya sa? Me ya sa Malam ka yi
abin da ka sha fadin Allah (S.W.T) na cewa kada
a kusanci zina, amma ga shi kai kana aikatawa?
Malam da kaina na ganka ido da ido!” '
Lallai a yanzu ya yi nada‘mar ba wa mutum
kamar Malam aminci da gaskiya, tabbas kuskure
ne saurin ' amince wa da abin da ka ga mutum
na aikatawa a sarari, saboda ba ka san abin da
yake aikata wa a
Boyeba. Babu wanda ya san tsakanin bawa da
Ubangijinsa ' sai mahaliccinsa Sarki daya
‘TabbaS' malamai -masu .‘aminci da gaskiya
sune wadanda’ suke kaucewa jin dadin duniya;
sune wadanda suke koyon karatu tare—da fatin
abin da Allah ya ce a bari da yin abin da Allah ya
'umarce mu mu yi shi, Misali irin Malam Yahaya
da ya sha kawo wa bukatunsa maimakon ya
ce'ya ji zai 'yi aiki' a kai kamar yadda Malami'
yake yi‘masa, ‘ sai dai ya fada masa yadda zai yi
ya roki Allah (S.W.T) a kan buqatunsa da ‘kansa
Haka kuma wani abokinSa Yusuf da ya taBa raka
shi wajen Malam tun kafin ya auri Bahijja, a
hanyarsu ta komaWa gida Yusuf ya ce.wa “Nura
ka nutsu ka gane irin malaman da ya kamata ka
dinga 'bi,
basu dinga fakewa da sani irin na addini su
‘dinga aikata munanan ayyuka ga al’umma suna
dulmiyar da kansu su’ dulmiyar da wani ba Ka
kula Nura da imaninka a wannan zamanin babu
wuya fa mutum ya bar imaninsa ta hanyar bin
malaman nan na zamani da idansu suka bude
sosai, duniya kadai suke nema”.
‘ A lokacin zuciyar' Nura tsananin
harzuka ta yi, ya ya ma za a yi Yusuf ya dinga
jifar malaminsa da irin wadannan
miyagun kalamai? Ya dinga jin zafin Yusuf da k0
mahaifinsa ya gaya wa haka ba ya jin zaiji dacin
da ya ji a ’cikin ransa.
‘ Fada sosai suka yi, tun a hanya suka raba
hanya wanda wannan dalili ya tsinka abotarsa da
Yusuf abokin da suka taso tun zamanin kuruciya.
duk da Yusuf din ya yi ta binsa da zummar su
shirya amma shi duk sanda ya ga Yusuf
maganganun'da yake ganin
- suke fado maSa. Ya ci gaba da share Yusuf har
shi ma
ya fahimci ya dauka'da zafi ya fita daga
sabgarsa.
Wayyo, amma Malam ya ci amanar “‘ya’ya da
iyayensu, shin halin yanzu mata nawa ya
aikatawa abin da ya aikatawa wannan yaninyar?
Kamar yadda ya amince da shi har suka iya' turo
masa ‘yarsu budurwa baliga ya kawar mata da
budurcinta, domin alamu sun nuna yarinyar ba ta
taBa sanin da namiji ba.
Ya runtse idanunsa yana tuno takun da ta ke yi.
Bai san kwalla ce ke saukowa daga idanunsa ba
sai da ya ji dumin ruwa na diga a hannunsa. Ya
shafi
idanunsa. “Allah ya yi wa‘ duk wanda aka cuta
sakayya”. Yaja filo ya kOma ya dora kansa
kenan yaji wayarsa na Kara, ya ga Bahijja ce,
cikin kankanin lokaci abin da ya fito da shi daga
gida ya'dawo masa wanda ya ma manta da shi.
Kamar ya katse Wayar, Sai dai ya yi tunanin k0
wani abu neya faru tunda ba dabi’an Bahijja ba
ce ki’ransa haka kawai‘ ba. '
Muryarta a sanyayc ta ce
“Nura ka tashi hankalina tun safe da ka fita har
yanzu ba ka dawo ba”.
Yadda ya ji muryarta ta‘yi sanyi da kalamanta
sai'ya ji duk tausayinta ya kama shi, ya ce
“Na je sabon gidana wajen gini, ‘ amma yanzu
zan dawo”. ~ ' Ta ce, “To break 'fa, baka karyaba
ka fita Nura, yanzu me zan dafa'maka kafin
ka dawo?” ‘_ .
sai a lokacin ma
Showing 12001 words to 15000 words out of 79369 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5 Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27