ya nufi qofarsa DA alamun yaji
hirarsu tace, masa‘ ta na zuwa ta kashe wayar~
batare da ta ji amsar shi ba duk ‘da- nauyin
cikinta ta nufi inda yake, ‘sai dai. kafin ta Karasa
ya rufe kofarsa ta jayo jikinta a. sanyaye ga
mararta .‘da har lOkaCin ta, riqe mata ‘da kyar ta
isa falour
ta zauna har lokacin Aunty Sa’ada barcinta takeyi
ita kam ta qurawa Tv idanu amma ba- kallon
take 'yi ba tunanin abubuwa da yawa da suka
sha kanta musamman da abinda‘ ta yiwa' Nura
wanda bata'San shi ba' da ya janyo rashin
kiranta. a waya har ya ganta yaqi bata wata
damar 'da zata yi masa magana, ’ Wayar Aynty
Sa’ada ta yi 'Kara ta dauka bata masan abinda~
ta fada ba sai dai'ta ajiye wayar sannan ta
dubeta da murmushi Oga Nur ne ya sauka me
gida “ya ce a ga ya miki ya na son ganinki ‘
yanzu ta dan sauke‘ ‘ajiyar zuciya sannan ta dan
dauke kai Aunty Sa’ada ta sake kwanciya wai ni
dama bai san lambar wayarki ba ne ‘da har sai
ya kira Ado ya gaya min duk sun katsemin
barcina mai dadi.; Amira ta yi murmushi
zuciyarta ta ce, Ya sani sai miskilanci-
ta dauko Hijab ta saka duk da haka cikima ya
bayyana sosai ta koma kichin ta dauko masa
lemon ‘abarba da ta hadawa kanta ta
watsa masa kankara kadan sanan ta dora a kan
faranti da kufuna ta dora ruwan‘ kwalba ta fita ta
Rofar kichin'din saboda
waccen Kofar a rufe take. Ta yi sallama ya na
zaune a kan
kujera ya hada hannuwansa biyu a kan
guiwwarsa ya dora goshinsa a ka
Kalaman da ya ji Amira‘ na yi a waya‘ sun. soya
masa ransa sosai da wa take waya yaushe ta
sami kwanciyar hankalin ’da zatayi waya da wani
wannan lokacin a wayonta lokacin‘ soyayya ne ko
ta manta ne da abinda yake gabanta' Wanda shi
yake jin dacinsa‘ cikin ransa yake kuma tunawa
k0» wanne lokaci yake kuma nemar mata mafitar‘
data dace har yana iya kasa cin abinci k0
cikakkenbarci ‘duk
saboda tunani da tausayinta. ashe ita bata
tausayawa kanta a she bata ma cikin damuwa
soyayya tasa a gaba
' Ta sake. ‘nanata masa sallama sannan ya dago
idanuwansa har sun canza launi: suka sake hada
ido sai ta sunkuyar da' nata. Ta durKusa a
gabansa Da wa kike waya” yayi mata furucin
cikin tsawa da ta _katse mata abinda take shirin
fada masa dama kafafuwanta suka kasa daukarta
-- daga durkusan. ,data. yi .nauyin cikinta ya "
rinjayeta'a kokarinta na mikewa tsaye ta yi ta ga
taga .zuwa baya sai ta ji ta tsaya tsaf kamar
wadda‘ aka riKe ta dago ashe kuwa riketa din
yayi ta hanyar” kama hijabinta ya. tausaSa
murya ya ce, “Sannu kibi a hankali.-
. Ya gane tsawar da ya yi mata ce ta' firgitata
shi ma bai.san yanda aka yi
,saurAnki wai ma shekarunki nawa ne ma kikace
,“Ashirin” ya yi murmushi itama tasan ta yi karya
Ya ce “Kina tunanin ‘na manta ne Shatakwas No
wonder. Amma yanZu "kin gama shirya jakar
zuwa Asibitinne‘? Ta. dan .yi shiru sai'ma' yanzu
ta 'tuna domin da ya ce mata ta ‘shirya ta ce',‘
“Uhm— nafa manta yace, “Kwaso gaba daya
Ta‘zo. ta kwaso fida ya dauko yar karamar
cikinsu yace wanko min wannan- ki .jikata‘ a
tafasasshen- ruwa tukunna ‘ tace; ‘~ “To bayan
fitarta yasa riguna na jarirai hudu ajakar da
rigunan sanyi‘ da set *biyu da . showel' sai
,mayuka da sabulai haf panties: saidaya zuba
ya“‘ dauko mata ~ledarzamzam da dabino
saka yanzu a ciki ya ce, “Kina haihuwa ki-sa a
cikin fidar ki jijjiga shi Ki bawa baby waniciwo taji
ta' gimtsé fuska.- my; “‘Yaya dai.‘Ba komai”
“Ban yarda ba’ “Da ma ciwom marane ‘ina . jinsa
lokaci lokaci. Ya cc; “To ni‘ zan koma ,jirgin
yamma .zan hau zan yi tafisya zuwa india; Allah
'ya-rabaku' lafiya ta share guntuwar kwallar ya
juyo suka hada ido da harararshi yake
tambayarta “Me nene Ta rgirgiza-kai ‘ita-ma
ala‘mar ba komai, ‘ta dauki kayanta‘ jikinta a
sanyaye 'sa ada ta farke- tace, “Kuma wannan
jakar fa’ .Amira ta zauna. Oga ne ya .hado: wai
kayan zuwa asibiti “Sada ta ‘zauna me ya ce
miki game da baby ta ce, “Bai ce komai ba. '
Sa’ada ta ce, “Amma wannan
soyayyar da yak nunawa cikin nan na san yana
son yaronne sai dai Kila sai kin haihu zai fadawa
Ado koma ya gaya masa yanzu.” ‘ “ -‘ ’ . Ta ja
.ajiyar zuciya sannan take ta fada mata maganar
Lamin akan sadakin.” , “Kai bari na bugawa
Hajiya Kaka _na ji yaya za a yi.’ Ta yi ta bugawa
bata samu Hajiya Kaka a wayarta ba babu chagi.
Haka_ ‘suka Karasa wunin -cikin juyayin yanda-
za a Bullowa lamarin har goman dare fitsari ya
dinga farkar da‘ ita har ta .kasa barci' sai kuma
tsoro ya ‘ mamaye'zuciyar. saboda‘ fitsarin da ta
ji yaki karewa ’sai kuma‘ ciwon marara .yake
dada tsananta ta dinga zagaye dakin. tana salati,
ta na tunanin _ tashin masu gidan k0 kuwa ta
daure k0 juyin' nan ne
da ake fada kada ta tashi hankalinsu Cikin
Bankada
Chapter16
BANKADA4
Haka dai take ta daurewa har dai ta ji ciwon
.yaqi tafia: dauriyarta ta qare wayarta ta“ daga ta
kira Aunty Sa’ada ta nA jin kiran ta ga Number
Amirace tayo qasa ‘da sauri ta murda kofar dakin
ta. shigo ganin halin da Amira take ciki ne yasa
ta gigice ta fita da’ gudu kiran don kiran mijinta.
Ya mike shi ma cikin sauri yasa' rigarsa ya fito
da mota Aunty Sa’ada ta ce ta' mike. Ina Amira
ta kasa ta rike Aunty Sa’da ta yi wani irin nishi
saiga da
Sa’ada ta koma dakinta da gudu ta samo
sabuwar reza da zare ta yankewa yaron Cibi duk
da hannunta sai rawa yake yi wannan karon
'farko da ta soma yanke cibi duk a Asibiti tayi
haihuwarta a na koya musu wajan awon 'ciki shi
yasa ta ji kukan yaron ya- cika gidan har Ado ya
gaji da jira ya kira Sa’adan a waya‘ tayi masa
albishir.
Sa’ada na masa wanka ta na‘ nanata .-
kalmar masha Allahu yaro ba dai kyau ba.
bata gani ba 'tunda ba kallon fuskarsa‘ ta yi ba. ’
Aunty Sa’ada ta zo ta kwantar da shi a ' gefenta.
ya yi ma. barci ta fita. ,
Amira ta juya masa . baya kuka ya' kwace ,mata
tasa hannu‘ ta toshe bakinta gudun kada Aunly
Sa’ada ta jiyo kwallar bata daira zuba a idariunta
tare da tunanin irin tsahon lokacin da dan ya
dauka ya na rayuwa a .cikinta da yanda'ya sha
wahala Wajan zuwanshi duniya. ,
Bata san tsahon 'lokaci da ta dauka a haka ba
har sai da taji muryar Ado na Céwa ‘ Sa’ada wai
har_ yanzu mai jegon bataci abincibane‘." ’ .
“Tuwo na yi mata shi 'yasa'yanzu zata Amira fiti
takirata ,ta‘ amsa tana’kokarin zama Ado ya
dauki yuron ya na kallo ta gaida shi ya ce,
“Masha Allahi Amira har'ya' fiki kyau.” _
Ta sunkuyar da kai “Mun yi waya da oga na
sanar da' shi haihuwar gaskiya yayi yanda na ga
yana .baki kulawa da
yadda nake ganin bai haihu ba na yi_ zaton zaice
ya na son yaron ne amma naji bai yi magana ba,
ya dai ce mu je Asibiti a duba lafiyarku sosai
nima. kuma ban roke shi DA ya amshi yaronba
Auty Sa‘ada ta‘ yi murmushi “A’a kada ma a
mishi maganar ni dai ina ganin. _ kawai mu rike
yaron a hannunmu Wallahi ya shiga raina kuma
naga fuskarsa.’
. Ado ya yi murmushi “To Maman.yara amma ni
ina ganin bai kamata mu rike shi ba yanzu,
saboda Amira kin ga yanzu aure za ta yi rikonsa‘
“. nan zai iya janyo matsala , a aurenta tunda an
san ta nan yanzu nan‘da kuma 'keba ciki ne dake
tsoho ba kinga a ganki da dan‘yen jariri mai zargi
zai iya' labbatar da zarginsa ni ina ganin akwai
wata da na sani a Suleja tanada wayewa' so‘sai
za a ‘iya biyanta kudi ta raine shi k0 da ' na
shekara'daya ne sai mu karBOShi in ya yi wayo
sannan ita kuma ta jima a gidan mijinta ba mai
kawo komai‘ duk Wanda ya tambayeki 2a ki iya
cewa dan ‘yar uwarki ne
Auty Sa’a ta‘ sauke 'ajiyar-' zuciya hakanma ya
yi mu jira zuwan su hajiya Kaka tukunna mu yi
shawara. ~ .
Amira kuwa cin tuwunta kawai take yi amma fa
hadiye shi take yi. kamar magani k0 ma ta yaya
zata iya rabuwa da yaron '. zuciyarta bataso
haka také rayaWa a ranta ‘
Bayan_ ta gama -tana shiririn kwanciya Aunty
Sa’ada ta Ce, “Ke' fa Abban
. Siyama yake jira keje asibiti. Ta shirya har
ta soma tafiya Aunty .Sa’ada ta ce, “A’a zo karBe
Babyn'mana ta- dan juya fuskarta ba walwala ki
rikeshi Aunty
“Ai 'ba dashi za a ba, zan zauna na gyara gidan
sai- Amira ta soma share kwalla Aunty Sa’ada‘
ta fuskanci riqeshi ne bata son yi ta dora shi a
hannunta ta ce.
“A’a. ki rikeshi mana da kyau na, kula‘ dake
tunda yabar cikinki ko kallo bai ishe ki’ ba,
menene laifinsa mai ya yi miki? ' '
Bawan Allah sai ya fiki bakin' cikin'fitowa ta
wannan hanyar,‘ amma waya, wuce
'kadddara bare ya guje mata,- ba a gujewa
kaddara komai mukaddari ne daga Allah, ki
riqe shi sosai baki san waye shi ba, menene
matsayinsa wajan ubangiji. Sanin gaibu sai ‘
Allah.
. Amira ta rungume shi a kafadarta ta fita da
sauri ta na'hawaye har Ado ya kula da hakan ya
ce, “Kin ga malama ki daina mani kuka» kada a
Zaci wani abin na yi miki ta zaman motar ta
karewa jaririnta kallon tsaf kamanin mallam tsaf
ya debo sai dai ‘ farar fatarta kadai ya kawaso,
tunda k0 shekaru basu Boye kyan ‘fuskar malam
ba‘ ba shi da muni. sai mummanar zuciya.
Ta shafe kan yaron Allah yasa siffar kawai ka
debo amma banda hali, sai ’ ta ga ya yi kamar
dariya irinta jarirai.
Ita ma tayi murmushi ta sauke ajiyar zuciya. Sun
isa ,Asibitin lafiya sai dai ita din ta ‘samu kari za
ayi mata dinki, ciki da waje a ka _yi mata‘ wanda
ke mayar da mace kamarbudurwa "
. ‘rike jaririn aka yi mata
sai dai yaron mai haquri ne bai yi kuka ba har a
ka gama. ‘ ’ ‘
Amira kam ta sha wahala'har ta ke tunanin da ta
san zata sha wahala haka' da bata zo asibitin ba
Sun dawo gida yake gayawa sa’ada abinda a ka
yi mata; ta. ji dadin hakan yace ta kula da ita
sosai;
Basu jima da shigowaba-sai ga su Haji‘ya Kaka
da Atine sun sauka sun ga yaro da Amira su ma
dai abinda suka fada kamar hoton Mallam kawai
fari - ne na amira. Amira daga ci sai kwanciya k0
flour bata fitowa saboda aikin da a ka yi mata
duk da anyi mata wasu allurai masu rage; zugi
amma bata iya wani abu ba, ta na kwance komai
a ka yi mata daga shiga toilet sai kwanciya‘ sai
cin 'abinci k0 baby da ya yi kuka Aunty Sa’ada
ke hada maShi madara, ta bashi.
Cikindare taji sun hadu gaba daya a flour ta na ji
'suna ta tattaunawa amma bata ji iya jin mai
suke' cewa ba, sun dauki lokaci mai tsaho daga
nan suka shigo dakin ta na
sauraran ko za su fada'mata wai abin ta dai ji
shiru har gari ya'waye.
Nan ta ga su Hajiya Kaka na ta 'shiri wai
komawa za su yi a yau, kuma Ado ne _ . zai
kaisu, ta kula da Aunty Sa’ada yanda ‘ ' take ta
hade kayan baby a waje daya ta na dai kallonta
bata tambayi dalili ba ta dai ja yaron jikinta
sosai.
Hajiya Atine ce ta zauna -a gefan katifar tace “To
Amira yanzu mu zamu tafi, a jiya munyanke
shawarar tafiya da yaron nan mu kaiwa
mahaifinsa.” ‘ Amira ta dafe qirji ta yaya zai
KarBe shi. Hajiya atine'ta ce
“Mu dai mun yanke shawara kai masa gidansa da
kayansa da. komai in Ki za , mu . a jiye shi ne
"k0 mu bawa Wani’
almajiransa ya kai masa, da wannan wasikar ta
zaro farar takarda ta mika mata. “ _ “Sa’adatu ce
ta rubuta ta wauware ta ga rubutu kamar haka:
mallam balarabe ga danka .nan wanda ka yi silar
zawansa duniya bata banyar aure ba
ka aje a hannunka.sannan kai shi gidan marayu
kamar tonuwar asirinka ne ka kiyaye
Amira na gama karantawa ta rushe da sabon
kuka ta dauki dan Hajiya Idan mu ka yi haka ba
muyiwa yaron nan adalci. ba ni na yarda zan ci
gaba da riqe shi k0 duk duniya~ zatar gujeni-.a
barni da shi dan Allah
“Ai wannan shi ne kadai adalcin da zaki yi masa
Amira yanzu idan ya girma me zaki gaya masa, ,
wa zaki nuna masa matsayin mahaifinsa
Yaro ya kan tsani iyayensa mata duk sanda suka
san bata hanyar aure aka samesuba idan kuwa
yana hannun Malam ba zai ji takaici sosai ba. .
Zai rayu da ‘yan uwansa Zai yi- farin' ciki duk
nar da kika je gare shi.
Amira ta .yi shiru ta' na nazarin maganganunsa.’
Hajiya Atine ta daukeshi_,. suka fito Ado zai
kaisu Kano.
Basu isa Kano “bu sai misalin karfe daya na rana
a’ nata ‘kiran sullar azahar gidan Malam suka
nufa'sun tsaya a kofar gidan.
Yaran Almajirai ne a kofar gidan Ado ‘ ya kira
daya daga cikinsu‘ yace Malam_yana nan.“
“Ya tafi masallaci.” _
Ado ya ce, “To zaka kai masa wannan. Ya
débo’kayan‘ yaron da katon " kwalin madararsa
ya,bawa yaron har.‘ya Shiga ya bawa dayan 'da
bai wucé shekaru goma ba'yaron ba ya ce, ya
shi'g,a da shi ga s‘unan. ' '
‘ ‘ Yaron ya_ karba ya na kanonsu ‘da mamaki
Ado ya ce“Ka kai Shi ciki mamansa na ciki
Wannan takardar ka bawa Malam ka ce zan
dawo. "
ya shiga- motar yaron ya nufi ciki‘da" sauri
dauke da yari har ya fara motsowa ya ji ance‘
shi na ciki kada ya yi kuka ya shiga’ da'sauri.
A do 'kuma ya, shiga‘ya tada motar yabar,
harabar wajen Dakin Hajiya Kaitum
suka nufa da kayan dan haka shi ma wanda ya
dauko yaron can ya nufa har yaron ya soma
kuka. '
Hajiya Kultume tace, “A jiye nan ta dauka ragowar
kaya ne Sani Almajirin ya' ce, “Ai yaro ne ina
mamansa." , _
. Hajiya ta zaro ido “Wa ya baka shi.
Sun karade dakunan gidan ba kowa sai ma suka
duba kayan na jairiri ne da gaba daya duk matan
gidan da almajirai Sun taro suna jimantawa. . .
Hajiya Kultum dake faman jijjiga yaron ya na
kuka tuni jikinta ya bata abinda yake faruwa sai
ta amshi wasikar bata iya karatun boko ba amma
ta hana a karanta ta ce, ta na jin qanwarta ce ta
Zamfara ta zo sauran matan basu yarda da
hakan ba amma almajiran sai suka watse.
Sannan a tsaitsaye Mallam ya dawo daga
masallacin ta yi kiransa uwar.dakinta ta nuna
masa kayan sannan ta miqa masa yaron tare da
wannan, wasikar da aka kawo
Ya tsura mata ido wata muguwar ‘ fauwar gaba
yaji bai iya karBar yaronba ya
“Haba mallam kai ma kasan akwai ranar da
‘hakan zata kasande tunda kowa ya sai rariya
yasan Zata zubar da ruwa.”
“Ke kuma waya shigo dake.?”
“Bu kowa amma ai dama duk muna tsakar
gida'da yaranka duk ’muna jin‘abinda _ kuke fada
koma’ ba'mu shigo ba na ji ne' kanawa Hajiya
wani zargi na daban muna, - zaune a ka shigo da
yaro’ da kaya kamar yanda muka saba’karBar k0
wani saqon' da a. kace a baka haka- .muka
karBa wannan kafin kuma a_duba‘ k0 su'
wayema mai bada saKon ya gudu. '
“Shi kenan shugabar shaida ‘sai ki je ki sallami
yaran da kUka tara' min a- tsakar gidan.”_ ’
Ta juya ta na ccwa “Rana daya ta Barawo rana
da'ya' ta mai kaya.’
Ya ji amma bai tanka mata ba, ta fice ya goge
gumi da mayafin, dake saman kafadarsa. Hajiya
Kaltum ta dubi mallam‘ “Ka dubi fuskar yaron
nan'da kyaU, dan girman'Allah.’ ka gani
Ya tsaida idanunsa a kansa babu k0 fantama
kamaninsa ne sosai musammam wani yaronsa
Ahmad suna kama sosai. Wata kyamar yaron ce
ke shiga zuciyarsa hade'da tausayawa yasa
hannu ya dauke shi jikinsa ya yi sanyi sosai ta
ce, “Rashin karBar yaron nan zai iya janyo
tunuwar asirinka baki daya, in ma akwai wasu
yaran da a ka yi shayin kawo maka su, to kin
karBarsu zai iya janyo su kawo shi.
Tun da na san. koma' su Waye masu.
wannan dan masu hali ne kuma za su saka
ido a kan yanda 2a ka yi da shi dan su dauki
mataki” ' ‘ ‘ . Bai yi musu ba» ya sake share
zufa. Ya
ce “Haka ma suka ce'a cikin wasikar amma
yanzu yaya za ayi.”
Ta ce “Kawai zan yiwa yarinyar nan .‘
magana ta zo ta daukeshi ta gayawa mai
gidanta dan kanwarka ne ta rasu aka
baka shi ' "‘Haka ma dabara ce.” . Bahijja ta ji'
kiran gaggawa daga
Mallam
Bankada
Chapter17
a soron dakinsa ta same shi tun bata zauna ba
hajiya ta shiga ta same shi a can. . Mallam na
zaune’ yayi zurfi cikin tunani mahaifiyar yaron
nan‘ ‘ko wacece'ita, shi dai'bai yi_tantama a
Sanin dan shine na jininsa ya jima ya na
mu"amala da mata matan aure da ‘yan mata
yasha kuma samun labarin daukan cikinsa sai dai
yana dabarar fatattakarSu ne‘ musamman cikin
wannan harkar Amira ce kadai ya amincewa' ita
ma dan ya na son auren ta ne, ita kuma bai
tsammaci haihuwarta yanzu ba ‘yafi kawo wata
yarinya ‘yar masu hali Ce, sosai‘ wadda tazo a
kan bukatar samun miji domin ta haura shekaru
talatin ta na zaune a gida ba ‘wani saurayi ma
tsayayye datake da shi. ' Ya samu biyan buqata
da ita ita ma bayan watanni ta zo ta na kuka ta
kawo masa maganar ta na dauke' da cikinsa ya
fatattaketa da cewar sharri take son yi masa. Ai
ta saba mu’amala da maza, ba shi kadai
ya. soma ba', ta nemi uban cikinta a- can.
Tayi murmushi “Baba inhar ka bincika akwai
.alkhain' .a; cikin yin hakan ‘ai shi kenan zan
dauka din.’ ‘ .
Ya yi' murmushi “Bahijja kin, san alkhairi nake
nufinki daShi a k0 da yaushe akwai alkhairi mana,
' amma ina so ki _ nunawa' shi Nuran dan yar
uwata‘ ne_data mutu aka barshi. kika dauka
kinga zamanSa a gidan nan zai janyo surutun
mutune.’ “Ba komai Baba na gode .” Bahijja ta‘
karBi yaron a hannun bahijja wani irin farin ciki
ya sauka a zuCiyarta tabbas Nura ta san farin
cikinsa zai ninka nata yanda yake son yara k0
rabin awa bata yi -a gidan ‘ba Mallam ya .shigo
ya ce ‘fiTo Bahijja ku tafi haka‘tunda mijinki baya
gari bai dace ki jima a nan ba Ta goya yaron da
kanta ta. rike kayansa Suka dauki hanyar gida. '
_ ‘ Haka Bahijja ta yi ta rainon yaron da bashi
kulawa yanda ta ga cibiyar‘ yaron danyaice sosai
Hajiya Kultum ta gano baifi kwana
daya a
duniya ba, lokacin da aka kawo don haka ranar
da ta zagayo Mallam, ya yanka masa rago a ka
rada masa suna .kabir . kamar yanda Bahijja ta
bukata sunan , mallam na asali kenan Bahijja na
jin kaunarsa kamar' ita ta haife shi haka sauran
yaran gidan nata :suka yi ta kawowa Bahijja
gudunmawa na kayan ‘ jarirai da kaya iri iri na.
yara duk abinda , ‘ suka ‘ dauka ‘ na yarda
yaronne kawai malam ya dauka yace boy saboda
tausayawa baya son ’a tafi dashi ya san'cewa ba
shi da iyaye duk yanda suka Boye maganar ta
bazo duk da yanda Mallam din ya ja ‘ kunne a
kan baya So a San dan tsintuwa ne. . Bahijja
bata fadawa Nura ba tana _ jiran ya dawo ya
gansa da idonsa sannan ta sanar da shi maraya
ne, ta dauko masa tun ,' da ya na bukata
taimako. Tun bayan tafiyar .su Hajiya Kaka .
Amira ke cikin wani irin hali na jimamin'rabuwa
da yaronta da tunanin halin' da zai shiga a
hannun Mallam‘ k0
Showing 57001 words to 60000 words out of 79369 words