kullamin sharri.” ‘ ‘
Suratai dai yake yi daji na borin kunya ne har sai
da Hajiya Atine ta dakatar da shi
da cewa. '
. “Ka ga Malam wannan fa ba abin zafi bane tun
da ilimi ya yawaita yanzu mu bari ta haihu sai
kuje a "gwada jininka da na jaririn‘ idan naka ne
za a gane idan ma~ banaka bane za a gane ka
ga ba maganar daga. hankali ko sharri anan.”
Hankalinsa ya sake mugun tashi gaba daya ya
dirirce'bai taBa tsammanin zasu
Bullo masa ta wannan hanyar ba gumi sai keto
masa yake yi, ya kasa cewa komai har sai da
yaga sun mike tsaye za su tafi sannan ya yi kasa
da murya ya ce.
“Ku zauna mana ai idan ta taimako ne mu ko ta
wacce fuska muna yinshi yanzu zan bayar da
rubutun da zata sha cikin ya zube idan bai zube
ba sai a yi gaggawar fadamin asan abin yi.”
Ya dauki wani daurin rubutu da garin magani ya
ce.
“Ta kasa rubutun gida uku kullum tasha kashi
daya tare da garin maganin, kwana uku abin da
ake ciki a sanar dani.”
Suka karBa zukatansu cike da mamakin Malam
har a hanya zancen yanda ya kidime na rashin
gaskiya 'suke 'yi har suka iso gida.
Shi kam Malam duk da hankalinshi ya tashi kan
maganar cikin amma ya ji wani sanyi ta
Bangaren mutuwar auren Amira domin yana ganin
hanyar samunta cikin
sauKi ta zo shi ya sama ya yi hikimar basu wani
hadin mallaka da ya yiwa wani zai bawa yarinya
da yake so
Wasu ganyayyaki ne da ya yi wasu tsobbace
tsobbace ya walwala musu tawada a matsayin
rubutune ya yi gashi yana gani shi ma zasu yi
masa rana kullum maganin wanda yake iya zubar
da cikin da bai yi ; kwari ba har munarsa ta zarce
da \ damuwarshi domin yana ganin idan ya
mallaki zuciyar Amira ta cikin jikinta mai ssauki
ce_ a garcshi domin duk hanyar da zaibi yaga
jaririn bai shaki iskar duniya ba sai ya yi.
‘ Wani sabon rashin imanin ya yi min yanzu zai
zubar min da ciki abin da Amira
ke fada ke nan a zuciyarta lokacin da take kallon
rubutun da maganin da su Hajiya Kaka suka bata
bayan sun gama bayyana mata yadda suka yi da
malam.
Ganin' irin kallon rashin yarda da Amira ke. we
rubutun yasa Hajiya kaka cewa. ‘
“Amira kisha. rubutun nan zubar da
' cikin nan shi ne kadai mafita yanzu a
garemu, tun kafin wani ya ji baKin al’amarin da
muke ciki cuta ce dai bawan Allah nan ya cuce
mu koma menenc kece mace ke zai - kassarawa
rayuwa yayinda ya barki da abin kunyar haihuwar
abin da yake cikinki. .Amira ta dago jikinta a
sanyaye tace: “Ai zan sha ta mike da 'rubutun 'a
hannunta ta dauko kofi ta shiga daki sai dai
ko’ kadan zuciyarta bata ‘amincewa shan
ruubutun ba musamman yan da ;-zuciyarta ke
tunasar da ita irin alqawarin da ta dauka na
kiyaye kanta daga karBar Wani taimako na
rubutu daga hannun k0 wanne malami bare
Malam balaraben da ta tsana da halayyarsa,
irin tsanar da bata taBa yiwa wani abu da - yake
kan doron kasa ba.
Tana tsiyaya ruwan tawadar ta zuba‘
Amaganin ta faki idanuwansu duk ta zubar ta
zubo ruwa ta shiga flour ta cesu nuna mata
ragowar na cikin ledar. Ta ce ,
“Hajiya wannan ya yi kashi biyu,
ko.?”
Tare suka hada baki wajen cewa ya rabu ta
zauna ta shanye ruwan da yake kofin sannan ta
mike ta shiga dakin dan adana rubutun daga nan
ta yi kwanciyarta tana jinsu Hajiya kaka na
tattaunawa ita kuwa tana tunanin makomar
wannan lamari‘ né har barci ya dauketa.
Lokacin data farka da hanzari ta mike ta shiga
toilet saboda fitsarin daya cika mata mara tana
fitowa taga idanuwansu hajiya kaka a kan ta
kusan tare suka ce.
:“Yaya?”
'~ Harma ta manta da‘ manufar tambayar . tasu
ta dai ‘amsa da cewa ba komai sannan ta gane
manufarsu wai k0 taga wani abu na alamun
zubewar cikin haka suka yi ta sauraren zubewar
ciki. ‘ Amira ita kuwa tana ta zubar da ruwan
matsayin tasha.
Ranar da ta cika kwanaki ukuvda yammaci tana
sharar tsakar gida Hajiya kaka " tace
'Wai nikuwa Amira kina shan rubutun nan har
yanzu babu wani canji.?” Amira ta dago dag
durkusan da ta .yi.
“Ina sha mana,‘Yau ma 'da Sassafe na karasa
sauran cikOn 'na yau din.” " Hajiya kaka ta ce.
“To Allah ya kaimu gobe mu kuma: ai :- zama bai
kamani ba.” Washc gari kam tun sanyin safiya
suka" ' isa gidan Malam sunyi sa’a mace daya
ce. kawai ke jira bajimawa suka shiga. ‘ Malam
balarabe“na ganinsu ya washe baki yana fara’a
tamkar babu wani abu na damuWa a tare da. shi,
duk kuwa da ya lura , da' fuskokinsu babu
walwala ‘alamace ta ba’adace da zubewar cikin
ba. Hajiya kaka ce ta kyautata ‘zatonsa ta
hanyar yi mishi bayanin halin da ake ciki.
Ya'gyara zama. . ‘ , “Dama ‘a gaskiya bakasafai
nake son yin‘aikin da na baku kuyi ba domin aiki
ne mai hadarin gaske tun da idan har ya girma,
Zubar dashi kamar kisan kaine,'ni kuma ,bana,
fatan'na aikata irin wannan sai dan " yanda
hankulanku suke a tashe yasa na baku amma
akwai wata ,shawara ni nayi niyya taimakon’
yarinYar' nan "duk da bani da masaniya a akan
abin da 'kUke lakantani a kai gameda ita, ‘sai
dai.mu halin taimako muka saba, kuma muna yi
takowacce siga, tun da wanda ya rufa asirin wani
Allah‘zai rufa‘nasa, ni ina ,ganin zan baku’nagani
a daure cikin har ta
shiga wata bakwai sai a daura mata aurenta dani
bayan ta idan ta shigo gidana nasan yaddah
zanyi DA ita
“To shi ke nan Malam sai mun yi ’ shawara
yadda duk muka shawarta za ka ji bayani.” Ya
ce. “To masha Allahu,_ ga number wayata nan.”
Ya,.basu dan qaramin kati hadeda kud1-
bandir..daya dubu goma . Yana nanata godiya
hade da cewa. ‘ “,Idan ‘da wata matsala ma suna
iya ; kirawo shi a waya
Suna fitowa daga gidan malam' suka. . fara
tattauna abin dasuke gani shawarace
, Hajiya Atinc ta cw
‘Turka'shi lallai yarinyar nan da zata amince data
dace mutumin nan ya tara dukiya harkar nan,
manyan ‘mutane ne fa suke harka .dashi kina ji
fa-matanshi ma ‘kyautar kujerar hajji suke da
Umara gashi
idan aka yi haka asiri ya rufu domin ya yi amai
me ya lashe zai rike dan shi.”
Hajiya Kaka ta ce
“Kin ji har wani cewa yake zai rufa mata asiri, ni
ina ganin kawai muyi wani kokarin na zubar da
cikin idan hakan ya gagara sai mu amsa mishi
kawai ya fito k0 dan ‘ asiri ya rufu amma ina ita
ina wannan tsohon ga yaron can dan aminin
babanta da ya soma magana nasan ya yi shiru
ne kaWai dan yana ganin ba a nema cikin idda da
tuni ya yi magana,
Hajiya Atinc ta ce
“Haka ne kuwa akwai wata nursce wadda muka
saba da ita sosai a jinyar ‘ Mudansir din nan da
na yi a Asibit-i yarinya' ce wayayya mai zai hana
na je na gaya mata bukatar idan akwai yadda za
a yi sai ta kaita
a circ shi tsab cikin siriri ta yi aurenta ta manta
da batun Malam.”
Nan ma suka tsaida maganar. Washe gari da
sassafe Hajiya Atine zata je ta yi magana da
Nursc din Sadiya.
Tunanin Amira ya kasa fita daga ran Alhaji
Saminu har ya soma jin tsoron kada yawan
tunaninta ya haddasa mishi wani ciwon domin
har ya kasance baya jin dadin yin wata dogowar
hira a jama’a tunanin Amira ya. mamaye duk
wani lissafinshi wutar soyayyarta na sake ruruwa
a zuciyarsa har dai a yau ya yar da soyayya
Amira tabi jinin da tsokarsa kuma da can ba
soyayyar bace ya ke yiwa Amira ba sha’awa ce
amma tun da ya san wani sirri daga rayuwarta ta
canja ‘akalar zuciyarsa zuwa- soyayyarta
' kaunarta tausayinta duk 'sun hadu son .narkar
da zuCiyansa har ya soma. magana sake
mallakarta karo na biyu, mallaka mai aminci na
har abada k0 da kuwa ta halin kaka. ne
A yau kewarta ta , kwarzabeshi muryarta kadai
yake muradin ji duk da ya san ba aure
a tsakaninsu ya kasa jurewa har sai da ya
daddanan lambban wayarta.
Kunna wayarta kenan domin son kira Ummansu
ta fada mata yanda ake ciki da ’malam Balarabe
kamar yadda su Hajiya kaka suka gaya mata
Sai taga wayar na Kara ta duba lambobin ba
suna idonta ta kanga wayar hade da sallama cikin
sanyin murya kamar yanayin da take ciki a yanzu
muryur da bata yi tsammanin sake ji ,ba ce shi
yasa ta dan razana Alhaji Saminu ‘ne cikin sanyin
murya ya ce
“Amira k0 baki gane mai magana bane. Alhaj‘i
Saminu ne.”
amma kice kin‘ yafe; min kadai zan f1 samun
sukuni
Ta dan yi mummshi hade da g0ge_ kwalla.
“Na yafe maka Alhaji”
“To na gode Amira.”
Shiru ba wanda ya Kara magana sai dai da
alamun bai ajiye wayarba har tana shirin ajiyewa
sai ta ji ya ce
“Amma‘ yaya yanayinki yake yanzu Amira na " .ji
muryarki kamar baki da lafiya..?.”
‘ "taji‘. zuciyarta ta sanyaya bata.‘ san lokacin da
furucinta ya fito daga‘ bakin'ta sahida masa duk
abinda ke farua
Sai da ji tayi yace.
“Ki kwantar .da hankalin ki nutsu‘“ Amifra kada'ki
yi Wani yunkurin zubar da
cikin zai yi gaba da rayuwaki na yar da da
ke Amira ki kula da kanki.” .
‘. Sannanne ta tabbatar da CeWa ba iya‘ '
zuciyarta kalamanta suka taya ba ta ce..
“Zan kula na gode.”
Ya a jiye wayar batare da ..yasake wata magana
ba.~ Tausayinta ne yake narkar da zuciyarsa.
Ranar wuni ta yi tana juya maganganun da suka
yi da Alhaji Saminu hakika ta yar da da cewa
‘Alhaji Shima dole ya zama a bokin 'shawararta
domin ya zama daya daga cikin mutancn da suka
san sirrin rayuwarta kuma ya yarda gaskiyarta.
Cikin daren ma sai ga alert ya turo mata da kudi
har dubi ashirin.
Kullum tunanin da yake, addabar ' - zuciyarta
yanda zata auri malam ta zauna da , shi ta yi
rayuwar' aure da shi~, ga shi ’haka
nan cikin jikin Amira, amma har yanzu bai dago
ba wannan yasa tunanin cikin ya ragu
'Ranar data cika watanni uku a gidan Hajiya Kaka
‘misalin karfe biyar na yammaci sai ga Alhaji
Musbahu har gida ya sanar da shi cewar
'_maganar da ya. yi ‘ta Amira da dansa ceta
dawo da shi, dama ya yi shiru ne dan ya ji tana
cikin iddah yana kuma lissafi watanni ukune
yanzu cif yana tsammanin ta gama shi ne yasa
nace Bari naxo a yi maganar biki.
Alhaji basiru ya. yi farin ciki ya ce“Ka gama ni
bana wannan lissafin amma zan yiwa Hajiya
maganar.”
Sun yi sallama a kan cewa zai 20 mishi da duk
Wani shiri da ‘suka yi da kan shi. Take ya wuce
gidan hajiya kaka tuna ta
aikin kyaran
Kajin da Malam ya; turo musu daahi
Sun gaisa yakeyi mata maganar da sukayi da
amininshi hajiya kaka ta ce
“To ai ya yi kauranbaki ga shi har manema sun
yiwa yarinya cah yanzu ma Malam Balarabe ya,
aiko da wadannan kajin kullum cikin hidimu yake
Alhaji basiru ya hade fuska ya ce
“Ni fa munjima da 'magana da wannan mutumin
mema zata yi da Malam balarabe har kuke karBa
kayanshi.”
Hajiya Kaka ta ce,
“A’a ai ba abin damuwu bane tun da ita yanzu
bazawarace‘ itakeda ‘yancin zaban mijin da take
so a yi mata magana shi dan abokin naka yana
Daya daga cikin wadanda take so a cikinsu.”
Alhaji Busiru ya ce.
Bayan fitarsa ta tararda Haji‘ya Atine a daki tana
ninkin kaya'ta ce. “Kin jini da yaron nan‘ko.?”
Hajiya Atine tace ‘lna ‘jinku mana cikina na ya
suri ruwa.” Hajiya Kaka ta dafe kirji. ‘ “Kada fa ta
kwace mana hajiya ni fa bana kaunar' abin da zai
BANKADO asirin
yarinyar'nan.” Hajiya ,Atine ta ce Ai duk‘ na
tsorata nan ’kaWai ina ganin mu je da ita Wajen
Hajiya Sadiya tun da har gidanta na je
mai yiwuwa a dace
“To shi kenan muje. gobe nayi mata. bayanin
yanda muka yi sai mu .yi da Amira a cire kawai.”
Washe gari suka nufi gidan Hajiya Sadiya suka yi
mata dukkan bayanin ta ce zata shirya‘ta zohar
gida ta raka su in da za a cire shi a take.koda ya
isa haihuwa ne Sam . basuyi wa Amira maganar
ba sai dai sun ce mata ta shirya zasu asubine
don a duba lfyrta KO cikin yana cikin‘ koshin
lafiya ' girmane dai baya‘ yin domin wani lokaciri
ya kan dameta da motsi saboda ,haka tunda safe
ta yi shirinta‘ ganin ciki tara da rabi hajiya Sadiya
ta zo suka rankaya a nanne suka shiga Wani gida
da wani qaton
flour ne da kujerun zama, suka zauna ga gadonan
nan na marasa lafiya‘da bencina basu dade da
zama ba. ' "Wani mutum ya fito sanye da fararen
kaya‘ a jikinshi hannunshi da farar ‘safar
hangglop ta yi kaca kaca da jini daga nan kirjin
Amira ya soma bugawa.
Hajiya Sadiya ta mike ya mike ya” shiga tawani
daki ta karBi kudi a hannun
hajiya kaka ta bishi. Bata jima da shigaba ta fito
ta ce.
Amira ta shiga wani daki da ya fito.‘
yanzu. Ta mike jikinta har rawa yake yi ta shiga
dakin gabanta ya ci gaba da faduwa wani gado
ne kaca-kaca rabinsa rami ne da tasa aka san
ramin wadda ta cika da jini sai wata mace; dake
kwance a wani gado a agefe
da take kwance cikin jini male male" da" '
alama ita aka yiwa aikin yanzu ‘ da farko
Amira ta yi zaton suma matar ta yi sai da ta ji
tana‘ magana ~a hankali sannan ta matsa
kusa‘da ita ta kasa kunne sosai sai ta ji tana
cewa! ‘ . .. “Yarinya kada ki yar da ki aikata aikin
dana sanin dana aikata a yanzu' ko ki‘zubar da
ciki da kunyar lahira gara ta duniya.” Amira ta
soma ganin yan da take numfashi sama sama sai
ta soma lakaba mata kalmar‘ shahada ita ma Sai
ta soma yi nan suka ji alamun tafiYa matar ta
ce. “Ki gudu kada ki tsaya Amira ta duba gabas
da yamma babu hanyar guduwa sai kofar
shigowa daga can ta hango katuwar tagar da
zata iya guduwa ta nan ta haura a hanzarce ta
dira tana haki tana gudu donta gane abin da'ake
so a yi mata gudun take kamar ranta zai fita har
ya zamanto bata Iya sanin inda take jefa qafar
tAta
Bankada book3
Chapter10
BANKADA3
gudu take yi. har bata‘san inda
take .jefa kafunta ba ta yi karo
da wani abu bata san ko
‘ menene ba, ta yi baya ta sake
ci gaba da gudu ta na waiwaye. .
Takun birki ta ji. Ta yi‘ ba ya sannan
ta gane ta hau tsakiyar titi ne mai motar ya leko
ya auno mata zagi, “Kina hauka ne?”
Ta tsaya tsaf da gefen hanya ta na haki
bata ko kalli inda ya ke ba. ya na ta mita'wai
za ta ja mishi bala’i ita' kam bata .ma
fahimtar abinda yake ,cewa ba ta dubi wayar
da take makale a' hannunta hade da- ‘yan
kudin“ta naira hamsin, har lokacin suna
hannunta ta sauke a jiyar zuciya sannan ta soma
tsayar. da, dan a daidata sahu ta yi- sa’a ya
‘tsaya goron 'dutse ya ce ta hau gidansu ta
nufa Ta na shiga Umma na‘ 'wanke kayan
Umar tana ganinta ta zare hannunta‘ cikin
ruwan ta mk e a. razane “Lafia? Amira mai Ya
faru?” Sai a lokacin ta yi nadamar zuwanta ‘
gidan ganin halin da Ummanta ta» shiga daga
ganinta. “Umma lafiya Kalau’ ‘
~.“To‘me yakawo ki salon ki janyo min magana,
kada ki zauna zo ki koma kawai muryar Umma
har ta soma raWa sabodo
tashin hankali. . . ‘. ‘ Ganin Amira wani irin daci
Amira ta
ji har cikin ranta guiwowinta suka ,sake yin sanyi,
-ta kasa tsayuwa ta durkusa a kan guiWowinta. ‘
' ‘Umma kina‘ ‘gudun zama ne tare dani ,kuma
zai yi farint Ciki ciki, halin da kaddara 'ce ta fada
min; bada son raina ba Umma kin fi kowa sanin“
hali. na- tunda ’kina kyamata Umma;
bancancanci zama‘ da kowa ba‘ cikin. fadin
duniyar nan ina roKon Allah ya dauki raina kafin
na fitar muku da abin.... Kaf1n ta karasa raunin
da muryar ta yi ya hanata karasawa “Kin ga ta
so
. shiga daga ciki kada kannenki su shigo su ga
kina kuka.” ' m' Amira ta kasa mikewa Ummansu
da kanta tasa hannu ta dagota suka nufi cikin
uwar daki. ‘ Amira na kuka Zuciyarta na dada
daci, ta yi ajiyar zuciya. .Amira nafi koWa sanin
halinda kike abinda yasa na ceki koma can Shine‘
na‘ ga zuwan naki bana shiri‘ bane .kuma na Ce
kada ki fada musu na san komai koma menene
gara ki zauna can a'
waJansu tunda ta 'inda aka hau ta nan a ke
sauka yanda suka tabka su warware da kansu
kamar. abarshi Ayanda suka dauki mataki tunda
har yanzu k0 babanki basu bari ya sani ba.” . '
Amira dake sauraren Umansu da fahimta wani
abu da ta ji cikin. ranta har ta sauke ajiyar zuciya
Sannan ta Soma bawa Umman labarin matakin
da Ha Kaka ta dauka ga mamakinta hawayen
tagani Umaman nasu tanayi
Yanzu ba za ta yi tunani
fadawarki cikin
cikin- wani‘ hali saboda‘; abinda suke shirin
fitarwa - K0 a lama kada ki yarda ki zubar da
da,ciki Amira dan abin da zai faru na surutu
watan kwaran daya ne amma da kunyar lahira”
gara ta nan duniya saboda zunubin kisan kaine
kaine ga duk Wanda ya fitar da mai rai lokacin
fitarsa' bai yiba, ya mutu ki jure Amira k0 wanne
bawa- da ' irin kaddara da’ take " samun’sa. .
Tsakaninmu da waman mutumin daya aikata miki
.haka,_ sai dai Allah ya isa mana. Ta mike. ta
fita ba jimawa sai gata ta , dawo da flat Amira ta
bude cikin hanzari; "domin yunwa ce ke cinta
tuwan shinkafa ne‘ ' miyar miyar zogale taci
scsai tasha ruwan; sannan ta mike‘bari naje
yammana nayi nasan sun; dawo. Mama- tace, “Ki
yi sauri kada kuma;su fito yawon nemanki. ‘ Ta
fito da dari biyar .daga jakarta Ga shi ki je ki
shiga mota
Amira na zuwa kofar gidan ta hango hajIya kaka
da Hajia Atine tsaye a kofar gidan hajiya Atine ce
ta soma ganinta ya yin da ‘ hajIya kaka ke kallon
kofar gidan Hajiya Atine ta dafa hajIya Kaka
‘Kinga ja irar yarinyar nan ta dawo.” ‘
Wani irin kallo hajIya kaka ta watso mata kamar
idonta zai fado “Kai wannan tsohuwa da rigama
take a zuciyar ta fadi azahiri kuma dariya ta soyi
mata wadda bata Boye ba har sai da ya bayyana
aikuwa suna shuga soron gidan.‘ _
’Hajiya Kaka ta duma mata wani dundu a baya
wanda har sai da abinda ke cikinta ya yamutse
ga zafi kuma ta ce‘ wayyo Allah na ta shiga gidan
ta zauna a kan turmin tana maida numfashi
Hajiya kaka ce ke cewa kinji ni da yarinyar banza
a na' neman rabaki da wahala kina mai da
mutane, sa’anninki kina ganin irin kudin dana
kashe don‘saboda a cire miki wannan masifar
shine kika gudu.
dan raini kuma‘ kike yiwa mutane dariya ,ga
sa’anninki koi?_To bari ,na gaya miki 'ko kin Ki
ko‘kin"
so sai an fidda abin'banza an watsar a bola ba
dai a gidan nanba na rantse.” ’ ' Itama sai ta
zube bakin Kofar daki ta na shasshekar nata
kukan Wanda tunda ta' zauna take nata Saboda'
Zafin ‘ duka’kamar .qashin bayanta 'zai Bale sai
da taga Hajiya kaka na‘ kuka sannan ta tsagaita.
da nata don Allah hajIya kaka' ki .daina kukannan
duk wai ma wayajanyo ne.?’ .hajIya Kaka ta dago
a yamutse nina janyo ni nace ki'ba shi kanki?
fitsararriya”' Amira cikin murya kuka wai .ga mari
ga tsinka jaka dame zanji nifa idan aka matsamin
da zubar da' cikinnan Kara zan kai hukuma ta
qatomin haqqina Saboda - Allah yaya zan yi ne
dukkansu'ido suka zuba mata cike da mamakin
kalamanta ‘har hajiya kaka dake kuka ya dauke
tsam"ta mike bakin bakin kofar bakin cikinki ba
zai haifararmin da ‘ciwon zuciya ba na mutu
.kima "ya’ya na .asara ki koma can gidan naku” '
- _ Amira
Showing 33001 words to 36000 words out of 79369 words