ke sanar da daurin auren
Malam ya mike cikin tashin hankali yana qoqarin
hawa matattakalar bene don
zuwa dakinsa kafar sa daya ta'zame, ya yo
qaga ~gaba 'daya matan gidan Suka yo kansa
suna salati ya kasa ta shi har sai da suka
tarairaye shi sUka sashi‘a daki aka kira- direba
"dan ’kaishi asibiti.
hmmmm nura Ina tayaka murna wai ya matsayin
wannan jariri yake a wajen nura dansa KO dan
sirikinsa
ita kuma bahijjah fa dantane KO dan babanta KO
kuma qaninta sai naji data gareku son abin yadan
daure min Kai ne
bankada
chapter19
Washe gari' Nuradden tun' da. safe. yake : jin
‘doki. da son kasancewa da Amira- “ ta’yanda
ko‘ idonsa ya rufe ita kadai yake ‘ gani cikinsu
tunaninsa yayi zurfi a kan irin rabuwar da suka ‘yi
a Abuja tun wancan lokacin zuciyarsa ’bata’ ..
taBa hutawa'“ da tunaninta ba ‘ abinda ’ yaf1 ”
danganta shi da~ tausayine kawai sai' a ~yanzu
ne ya gano son yarin da tausayin shi yasa.~ya
kasa mantaWa da lamarinta Bangare daya' na
zuciyarsa :‘na tunanin .yanda zai yi ya. tunkari
bahijja da maganar aurenSa. Ya na mutukar
shiyinta.
k0 wayar‘da ya yi da Amira 'daren jiya tana can
wajan malam a Asibiti har daya na dare shi dai
tunda ta gaya masa a Waya zata je gidansu ya
ce ta je'ya yi nisa ‘in ya dawo da wuri zai biya in
ya yi dare sai gobe da safe to tun da safen' ma a
waya ya' dawo gida ‘karaya malam din ya samu
da gocewar kashin hakarkari an zo' dorin gida za
ayi ya je ya duba shi kuma. ya ba‘shi’kudi masu
kauri ‘da duk Wanda yake gida ya samu nashi:
rabon abinne-ya bade masa harda farin “ ciki da
.yake ciki duk' wanda ya dubi
fuskarsa zai—tabbatar da hakan haka ya baro
gida amma k0 mallam Yahya da"
suke keBe suka tattauna ~bai fadawa daurin
aurensa ba ba wai dan bai yar da’ -' da' shi ba
sai don fargaba da nauyin Lamarin da yake‘ciki . ’
Farin yadi ne kal a. jikinsa mai adon flower jifl jifl
ya dora hula mai- gashi ruWan' kasa da takalmi‘
ruwa kasa ga
kamshin na turaransa da. ya‘ fesa ya na dibar
wayoyinsa akan kujer Bahijja ta shigo riqe da
‘malam karami -~a hannunta: yadauki mukullin
mota *ya dago suka hada ido sa; ya ji gabansa
ya yi wata irin faduwa ya dake ya ce, “Maman
baby- yaya ko har yanzu rigimar yake baki sake
take kallonsa sama’da Kasa'duk ' ‘da nura
ma,abocin kwalliyane na manyan kaya amma a
yau sai ta ga kamar kwalliyar ta f1 ta k0 yaushe
karBarsa ta ' tace fita zaka’yi ne.?” ya
dauke_,;kanshi “.‘Zanje -wajan wani aboki na
ne.”tace na kaWo maka kabir ne ya tayaka . hira
ina aiki. ‘ , ~Ya-: juya ta ~‘bayanta ya latSa‘
kumatun 'yaron 'yace boy sannan ya‘ce “Ki goya
shimana sai na dawo . Har ya kai bakin Kofa- ta
juyo-“Nura ya tsaya ni ban ma yarda da fitar nan
ba.
ya ji faduwar gabansa' ta- ninku kamar yaya ya
tambaye ta, “Ka yi min kama da wanda zaije
zance; yayi wani murmushi"‘Kin ‘canka? ya yi
furucin da Karfin hali. Ya 'juya .bataré da- ya
kalleta ba ta zauna a. kan ‘ kujera ta 'yi tagumi
zuciyarta ta soma tafasa wai Nura wane irin
mutun ne duk aikin da take yi' a kansa kamar
baya tasiri ; haka har yaushe zai iya .furta mata.
haka ; kai tsaye.‘Lallai aikin da Mallam ya ce ta,‘
yi shi kadai ne ya rage mata ya ce, duk ’abinda.
take so da Nura zata samu in bar ta yi shi ne na
Karshe kuma wanda zata yi diban jinin Nura "shi
ne abinda ta kasa ta rasa hanya amma yau ya
zama dole ta yi‘ k0 ta huta da halin ‘da Nura
yake gasa mata gyada a hannun' ga sauran ‘yan
uwanta nan da su ka yi aure kowacce sai' yanda
ta yi da mijin ta duk da Nura ya fi su kudi amma
ita ta ‘kasa juyashi a hannunta.”
Abdul ya. soma. kuka «taja Adogon tsaki tana
harararshi kamar . wani .. mai wayo tace ba
Goyaka zanyinba, zan: iya idan zakai shiru gwara
kayi
Riga da; siket ne :na atamfa super a jikinta
:Amira._‘wanda«tasa tunda ta yi- wanka da
‘sanyin safiya har zuwa hudu ' ,da rabi .‘na
,yamma ta,na kwance~.....akan karfet suna hira
da Hajiya Atine Hajiya
Kaka kuwa tana gyaran gidan saboda' ' ta ji
abakin Amira angon. nanan zuwa yau ta dubi
:Amira a. haka zai . 20, ya, same... Ki ko wanka
bakiyiba ballentana canja kaya Amira ta juyo
.tace Hajiya Ai " 'nayi wan'ka da safe ya 20 ya
ganni yanda nake in banyimasa ba ya -:canza
Hajiya Kaka ta watsa mata .mata harara “haka.
kawai kina wanka kusan sau uku a rana sai;.yau
da angon;-.guda zai zone zaki bullo tanan' ko
kuma kina'so ki nuna mana abinda; kika fada‘ a
gaban babanki ba har zuci ba ne.’
Amira ta ce, “Haba Hajiya dan “kawai ban‘ sake
wanka ba na ga mutumin da bai sanni ba ya ce
ya ji ya gani rashin kwalliyata ma ai ba zai dame
shi ba
' Hajiya Atine 'ta sa mu baki' “Ai k0 kana da
kyau ka kara da wanka maza ta ‘ shi ‘yar Hajiya
kiyi kwalliya‘ki fltO masa
a amarya sosai sai‘ ya Kara godiwa ga Allah.’ .
Hajiya Kaka ta watsa mata kallo“Ke dai Allah ya
shiryeki. .. “Amin hade da mikewa ta tara ruwa ta
cire kaya, ta-dauro tawul sannan ta ce Hajiya na
juye ruwan, tuwon da kika dora.“Inma ruwan
‘miya ne juye.: amira
haji Atine ta ce, “Gulmamma kawai
Ta kammala da shafa mai, ta gyara gashinta, sai
ta leko flour ta ce, “Kaka wanne kayan zansa.?” .
w
Hajiya kaka ta yi mata banza dan ta soma
'sabawa da zolaya irinta Amira Hajiya Atine ta ce
“To dama can ita take zaBar miki kayan da zaki
saka.
Amira ta yi munnushi ta ce, “Ai ga ni na yi ita 'ta
sa ni yin wankan to saka wanda kika ci‘re inji
Hajiya Atine.
' Amira ta leka fuskar Hajiya kaka wai haka
grandy.’ ' Hajiya kaka ta watsa mata harara Sai
ta'juya har na ji dadi amma Hajiya kaka in ki ka
yi shiru ai sai na ga kamar fushi kika yi amma' in
kika harareni din nan sai na ji sanyi”
Duk yanda Hajiya bata son wasan jika da kaka da
jikokinta a kan Amira dai abin ya gagara duk
yanda ta yi mata sai tasa ta dara yanzu ma
dariya ta yi ta ce “Ja’ira”'
Wadansu riga da siket ta dauko na wani swess
less baki Wanda a ka yiwa ado da jajayen flowers
dinkin mai kama - jiki ne sawarta daya yayi mata
kadan saboda kibar da ta yi yanzu kuwa, da ta‘
dan fada ga tsammanima sun yi mata cif cif.”
‘ Wani almajiransu ya shigo ya ,. mikawa Hajiya
Kaka baKar ledar ya bata ' kudin ta na Kirgawa
Amira ta janyo ledar zata ga abinda akasiyowa
hajiya kaka ta . janye ledar kin aike shi ne
“A’a hajiya kiyi hakuri dama na dauka fura ce na
dama miki.
Sallama suka jiyo a tsakar gidan suka amsa
Hajiya Kaka ta leka, “A’a, Ado ne Ku shigo mana.
Amira ta soma murmushi dama tun _ jiya da safe
da suka shigo bata sake ‘ ganinsa ba ta nason
tambayar shi Aunty Sa’ada yara basu gaisa sosai
ba saboda - jama’a su uku su ka yi sallama suka
shigo Amira na shinrin mikewa zuwa daki ;
sai suka hada ido da Nura. Bat'a yi mamakin
ganinsa ba tunda ta san dan Kano ne kuma Ado
ya zo amma sai ta ji wani irin kwarijini ya yi
mata da har'ta kasa ta shi’ ta kuma kaSa 'bude
baki ta gaida su.‘ _' ‘ ' ' ' Ado ya ce, - “Amarya
duk ' amarcin'ne ya sa ko gaisuwa babu‘sannan '
neta-yi murmushi ' ' ' ' ' “Haba wane 'ni bari dai
na yi dai ku‘ gama gaisawa da Hajiya. Ta soma
gaishe su— sai dai kallon da Nura yake mata ya
takura ta duk sanda ta, ‘dago ido sai sun hada
idonu ta’: na jin ,Hajiya Kaka na‘ yi masa godia
_ta~ dai San ‘bai‘ ’wuce kyauta ya yi mata ba ta
shige cikin dakin ta‘dubi wayarta biyar har da
rabi bakonta' bai zoba ta ja tsaki ta wurga wayar‘
kenan ta ji ta dauki‘ kara'shidinne ta dauki . jan
‘mayafinta ta dora- .‘shi saman 'kafadarta‘ 'tasa
takalmi ja mai tsinin dunduniya. ‘ '
Ta fitO “Hajiya ga shi .nan bakon yaxo amma.‘
bari na yi masa iso. duk suka bita da kallo
kawai,. Hajiya kaka ta ce, “Gulma Hajiya' Atinc
ta’ce, “Bafa ta fahimci waye angon ba ita ma
Hajiya kaka ta Ce “Ai ta ganshi yanzu ;gaskiya ta
yi‘ sa’a yaron kirki ta yi zaton tuni ‘su Nura sun
bar gidan baKonta ne kadai a waje ta fitaa soro
ta yi ido. biyu da Nura-shi kadai‘ a tsaye ya na-
danna wayarsa gabanta taji _ya yi wata irin
faduwa haka ta shige shi ta fita waje tana leken
angOnta bata ga kowaba ta juya‘ ‘ ta na kiran
wayar shi ta na tafiya dai dai wajan Nura ta ji
ringin din wayarsa ta karade soron tadago na
mamaki idonsa_ na kanta kallon nan na shi yake'
mata da“ murmushi shimfide a fuskarsa ta kasa
"motsawa daga inda take ya ce “Ki‘ na zaton
wani neba Nura ba Amira.”
Ya'sake taku biyu ban zaton‘ke ma baki ‘ san.
angonki , ba- kamar. yanda wai su Hajiya basu yi
zaton ni bane
“Sai a lokacin ta tuna inda ta san murya-‘ farin
cikinta ya kasa boyuwa‘ inda murmushi ya
wadatu 'a kan‘ fuskarta 'taSa dan yatsa tu
nunashi ‘ta dai kaSa magana ta nuna kanta: a;
tare suka yi- dariya sai
rufe- fuska SBD matsananCiyar kunya - ya ‘yi
taku zuwa daf da'ita “Kina jin kunya kuma Amira.
' Kada kiji :kunya bayyana farin. cikinki zakiyi da
addu’ar'da muke‘ yi 'duk dare" ta neman 'zaBin’
Allah Allah ya amsa mana ita ......haka’ na
kasance cikin farinci
' tamkar ba ni :da sauran damuwa Amira.”
, Ta sauke ajiyar zuciya da hamdala kadai take yi
a cikin zuciyarta a fili kuma sai ta shafi fuskarta-
da tafukan hannunta
' tace Ina zuwa Ta wuce ‘shi ya bita da kallo
:dakin Hajiya ta nufa ta zauna abakin gado ta na
maida numfashi .sannan ta mike ta ce “Hajiya‘
akwai Sauran lemon- ne. a gidan.?”
‘ Ta na nufin ragowar na yan"daurin aure da
babanta .ya kawo. Hajiya Kaka ta ce, “Sai‘_
yanzu kika :san da cewa zaki baWa bako ruwa.
To ga shi nan cikin leda ta mike ta‘ kawo mai
sanyi _ta bude ta zuba su akan faranti ta fita ta
ajiye. a gabanSa ta na zuba masa lemon a. kofi
ya ce, da baki wahalar min da kanki ba ganinki
ma ya ko-sar da ni.“ " '
Ta mika masa ya hada da hannunta _da kofinn
“Ta yi dabarar janyé hannun .nata cikin wani i‘rin
sanyi jiki-da shigar wani bakon lamari a jikinta
haka ga shima bakon lamarin' zai Iya kiransa
yace Yaushe; ne.- kikasa: ranan;
tarewa.? ,
Kalamansa suka sa ta jin nauyinsa ta sunkuyar
da kai Komai ya na' hannunka." '
yace ni banqi KO yau Ki tare ba Ta dago da
1do"‘Ka cewa matarka
wacece.in
Ya‘ gyara zama-“In ce mata matata Ce.
Ya tsura mata ido na tambayar dalili cike
damamakin.
' “Ka fada mata tun kafin ‘ta ganni' rana tsaka
zata f1 jin zafin alkawarin da ka yi mata na daga
ita ba kari.’ ‘
Dariya ma ta ba shi “Waya gaya ‘miki na yi mata
alkawari.
. “Kai da bakinka mama.” Ta na masa kallon da
ke saka shi tasbihi ga Allah sarkin baiwa mai
kyauta, da kari. ya ‘na dariya mai sauti kin ganki
k0 yaushe‘ a kayi haka?
,“Ka tuna’_ “A’a banda Kari dai ba haka na ce."
“To yaya ne.?”
kawo kunnenki -
Ta rufe fuskar shi ke nan na tuna ba 'yanda aka
yi‘ haka su‘ ka yi ,hira ciki nishadi ,tamkarf sun:
shekar'
suna SOyayya basuyu aune ba'sai jin kiran .
Sallar .magariba‘ “sukayi a, ‘masallacin
unguwarsu ya yi sallah sannan ya wuce gidan
Hajiyarsa
:Ya ~tararda yar yarshi Zakiyya ita; kadai a flour
yace Ina hajiya.?’ ‘ "Tana.ciki Bayan sun 'gaisa
“Ke kuma kumasaukar yaushe. ‘
“Na zowa‘tun jiya Hutu ne
“Ya yi kyau-ashe kina. zuwa gidan mutane ,ni
‘baki san hanyar. gida‘na ba.” Tayi shiru kawai
domin yanda
“Bahijja..ke matane yasa ta daina zuwa
,gidan amma tana son. Baffa Nura ko don
shakuWar da suka yi tun kafin ya yi aure,
kusan kullum yana zuwa gidansu sun ‘ ..
shaKu da; shisosai.
Hajiya ta fito sun gaisa hajiya ta ce
jiki kawowa baffan naki abinci.
“A’a hajiya na” koshi rabon .da ya wuce tayi a
gidan har ta manta ta ce, “Daga gida kake; ke
nan?
“A’a H'ajiya 'dama nazone muyi shawara ’ akan
maganar lefe ina ganin kamar na bata kudi' tunda
abin......
“A’a‘ba' 2a a yi 'haka ba tundaka ga wani'ya
kaWo musu kayan" lefen dole mai ‘ da su 2a a yi
idan aka bata kudi ba lallai komai su'maye
gurbin. abinda a ka mayar'ba' amma idan a kayi
lefen ko ba su kai. yawan wancan ba za su fi sai
’ka_kai_.wa ‘Hajiya Karama ta na nufin
babbar“"yarSu. suje da lami. su hado komai.
‘zaton’ zaka yi mata adalci Sai" kishi“"ya ragu a
zuciyarta’ “Abubuwa ne su na son yawa Hajiya
ga gyaran gida da nake Son: na'yi tunda Bangare
daya a ka. gama-kuma Ba , dadi ta jima a
gidansu ".tunda_,ga yaddah al’amarin yake.” ' "
“Baban 'ka haka ya fado yana so a yi komai cikin
harkar girma kada ta jima; gida su aga kamar ba
zata tare ba.’ ' ‘ “To ina ga k0 can gidan na na
Abuja zata tare kafin na kammala;
ginin Wannan ba super market ba ne.” . Ya ce, “Ai
ba a‘ kammala rushe ahi
an 'mai da shi store dinba ‘sai garagé saita
zauna a saman a hankali
kafin kayan da za ‘a zuba a wajan; ,su zo
' Ta ce“Hakane “ya yi sai‘dai ka' yi hanzari Bagin
ta soma- tarewa sannan ka ,. gaya matarka
gudun kada ta samu labari daga, waje ta ga.
kamar munufartarta ka yi.” ’
Ya ja wani gwauron numfashi har Hajiya ta
fuskanci tsoron gaya mata ya bayyana a tare
da'shi ta dora da cewa
“Nura ka zamo .namiji a cikin iyalanka kada ka'
bar rauni ya shiga cikin . Zuciyarka ba zaka zamo
mai juya ragamar gidanka ba ka zamo mai
magana‘ gUda daya da tsayawa a kan ra’ayinka
Allah shi'ne-ubangijin- daya halitta maka auren
mata‘ fiye da daya har zuwa hudu, kai kuma ka
zamo mai adalci “a tSakaninsu sai Allah .ya
taimake ka ya zamo gidanka baifi karfinka ba.”
Duk ya san abinda take ’nufi amma sai ya nisa
ya ce, Hajiya amma ina ganin ta koma sabon
gidan tukunna sai na fada mata zai f1. ‘
“To ka hanzarta gudun kada ‘yan gulma su shiga
tsakani. Ya ce “To na fahimta Hajiya.” Sannan ya
yi godiya ya mike ya zaro kudi ya ajiye mata ga
wannan hajiya sai ki sayi naki atamfofin bikin. . '
'
Ta dinga sa masa albarka har '.ya fita. Ya na fita
ya hadu da abokinsa Yusif anan ya sake zaman'
hira baibar unguwar ba ’ har misalin karfe ‘ goma
da rabi na dare Bahijja na ta daga kai ta na
kallon agogo ta- gama. shirinta na ‘yau tSaf shi
kadai . kawai take jira kwalaba ta samu ta fasa a
.Kofar dakin da ,niyar da ya shigo ya taka ya
yanke ta samujinin jikinsa. .Ya shigo' gidan da
sallama tun data ji dirar motarsa ta maida
hankalinta kan' hanyar shigowa ya na shigowa ta
mike. Ta na amsa masa 'sallamar har lokacin ‘
kayan da ya fita ya barta da su ne ajikinta sun yi
duhun ga kura da jirwaye,-saboda swess less- né
nunawa ya dauki. kanshi daga kallonta yace ina
baby Ya na-barci' duk‘ shi 'ya dukunkuna' ni ya
hanani’sakat 'na gyara jikina.’ Tafada ta 'na
kallon fuskarsa ta‘ san irin kokarinsa' ya soma
tafiya ba ruwan “
ruwan ,boy tunda yanzu ma barci yakc yi da kin
so da kin gyara; ‘Yanzu zan yi Wanka.’
Ya rintse ido saboda zafin kwalbar da ya ratsa
shi yakasa gaba k0 baya‘ daga takun da‘yake yi
zuwa dakinsa. ‘daga kafarsa ‘ sannan ya dubeta
Ta dubi wajan, da jini .yake diga daga
kafar'kwalbar na jiki ta yi saurin ta kama kafar
tana sala‘ti kwalaba ce da zon nan na daukowa
boy maganinsa ta‘ fadi ta fashe, na jiyo kukansa
na manta ban kwashe ba’ sannu don Allah.
' Ta soma kokarin ' cire masa kwallabar ya rintse
ido ta zare jini ya sake ;.wanke wajen baiyi
mamaki ba Bahijja' da rainon ya san za ta 'yi
sakacin da yafi haka ya janye qafarsa kenan ya
na shirin shiga toilet. ya tuna da‘ abinda Malam
Yahya 'ya fada masa akwai abinda Malam. ya
hawa Bahijja ta hada da jininsa
;Nan da nan 'ya‘ juyo aikuwa harta fara ahare
jinin wajen da wani hankacif wuf yai ya kwace
gamid a goge wajan. Kallon da ya-‘watso-
matane ya sa ta yin :shiru ya danne kafar da‘
hankichif din sannan -ya shige zuwa.toilet ya.“
sannan ya ‘nade kafar da bandeji ~ya haye.
gadonsa ya jingina, da filo ‘har lokacin yana jin
zugin ciwon.. ‘
Haka‘bahijja ta share wajan cike da’
takaicinko’digon jini: bata samu diba ba wanda-
kuma» take ‘ganin- ba abume mai sauki a gareta
samun jininsaba ta'gama gyara wajan ta shigo
kwanciya nura yai kamar maginyacin Daya
shekara yana jinya
Ya ji wani irin takaici da yasa ya kasa mayar
mata da amsa ‘kawai sai ya dauki ya kira
abokinsa’alhaji
‘ Ahmad Linguna..
Taja wani dogon tsaki kawai tana gunaguni. _ '
cikin dare- kafar ta‘ dinga masa ciwo bai samu
ya yi barciba ya na-kwance 'lamo shi kadai
a,daki saboda Bahijja bata sake shigowa ba ga
shi ya na son ya samu k0 panadol ne a dauko
masa haka ya gaji da ‘kwanciya ga' barci ya
kaurace masa sai zugi kafar take yi dole' ya
lallaba ya. sama 'bincikon‘ inda panadol din yake
.bayan yashane yaji kukan boi haka ya rarrafa
har dakin bahijjar ya daukoshi suka dawo dakinsa
ya hada' masa madara da kanshi ya bashi' yana
jinjina nauyin barcin irin na bahijja yaji tausayin
yaron sosai
wayan lukacin ta na can tsakar gida yau alala
lake shitya musu suyi break da shi ta na dubawa
ta. ga Deeen ta daga inda take ta na mamakin
kiransbi cikin sanyi safiyar nan sun yi' hira sosai
ya na bayyana mata kewarta da yake ciki hirar da
ta dauki hankalinsa har ya manta da damuwar da
yake ciki.
Misalin sha daya— na rana ya shirya zuwa Asibili
saboda kafarsa na takura shi‘ , - sun yi dresing
din wajan saunan a ka yi. musa alturai ya wuce
gida ya kira ' hAjiyarsa ya fada mata yaji‘ ciwo
ne a
kafa bazai samu shigowa ba. Hankalinta ya tashi
nura Nada dauriya ta na jin ba karamin abu ne
yasame shi ba jikinta yai sanyi sosai don' haka
ta soma shirin zuwa dubashi don' daman ba
zuwa gidan nashi takeba sai wani abin ya faru‘
kamar na rashin lafiya. .
’tana shigowa dakin Bahijja “da. suka gaisa‘ ta
'koma ta shiga ta “fadawa' Nura zuwanta yace'ki
gaya mata ta shigo '
- Bahijja ta hade rai ‘wai yace zaki iya ahiga ita
kuwa Hajiya dama ta kosa ta ta tashi-ta bar
mata dakin saboda wani irin karni da tsamin
fitsari Dana tumbudin jarirai ba abinda yake ‘abin
sai ‘-ka daure zaka 'iya zama a ciki 'ta wuce
dakin nan 'ta 'ganshi jikin da sauqi sai dai
kumburin da'kafar ta yi har kyalli take yi.” ‘ ~
‘Wai garin yaya haka ta faru?” .yace, “Tsautsayi
dai kwalba ce na taka ta : ce ‘-‘KWala a ina Nura
ba takalmine a kafar taka
Ya “sake cewa tsautsayine Hajiya. :Ta
ce, “To 'Allah ya sauwake ya ce Amin.' K0 ruwa
Bahijja bata 'biyota da Shi ba duk 'da bazata iya
shansa ba a gidan ta kula da shi kanshi Nura a
tsorace yake da bahijja' ta yi‘mUSu sallama daga
daki Bahijja ta'ce-mata a gaida’gida;fita Cike‘ da
tausayinsa
tsawon kwanaki uku baya‘ fita
Showing 66001 words to 69000 words out of 79369 words