samu biyan buqata. ~
Haka Mallam keta shirye shiryen aurensa da
Amira duk da bai ji daga Hajiya kaka ba ya San
cewa babu wani abinda zai hana aurensu. ' ‘
Auren Amira ya gama shiri mafi dacewa game da
ita kwanaki ki shudéwa su
ke? yi ranan auren'gabatowa take yi
shirye shirye sai qara_ yawaita ‘suke ‘daga
dukkan Bangarorin biyu Amira ta aminCe da
abinda wasu malaman soyayya ke ceWa so ya na
shigar mutum farat daya ya na. kuma iya shiga a
hankali domin a yanzu zuciyarta‘ ta sakankance
da lamin har cikin ranta take jin shi koda yaushe
suna tare‘ a'waya‘ko ya 20 da kanshi ya na sake
shigar da kanshi ‘da salon soyayyarsa; I .
Sauran kwanaki hudune kacal a ,daura auren ,,,,
Mallam Basiru~ ya dawo daga kasuwa ya na
jingine mashin dinsa Ya hango wata mota na
tsayawa akofar gidansa jikinsa na ba shi bakinsa
ne dan haka bai juya zuwa cikin gidan ba‘. . ' ; '
Ba jimawa kuwa qofofin matar' suka‘ bude muta
nen dake ciki suka fir fito; ya shaida Malam.
Balarabe masu biye da shi a bayansa mutum uku
ne bai shaidasu ba kamar kullum yana tafe sUna
bin bayansa.
Alhaji Basiru ya tuna da abin da: Hajiya Kaka ta
gaya masa Ya na son' auren Amira shi yasa bai
yi mamakin ganinsa ba sai dai na mamakin
yanda a ka yi- basu fad‘a masa tun wu'ri
maganar Amira da lamin ta yi nisa ba.
Malam ya yi masa sallama ya ba shi hanu suka
gaisa sannan ya ce, “Alhaji basiru wajenka na zo
Ya ce, “To a shigo mana daga ciki. Ya bude
setroom din gidan inda yafi zama da bakinsa
Mallam din kadai ya shiga ciki, yaransa suka
zauna a kan wani benci sun gaisa da Alhaji basiru
sun sabonta gaisuwar da mallam sannan Mallam
din ya ce, “Alhaji Basiru dama wata magana 'ce
ta kawo ni dangane da ‘yarka Amira gaskiyar
magana na gani ina so duba, da irin sarin
tarbiyarrta da nutsuwarta shi ne nake sha’awvar
mu hada iri shi yasa na ga bai kamata a ja dogon
lokaci ba.
Gara na zo mu tattauna a yi abinda ya dace.”
Alhaji basiru ya sauke ajiyar zuciya wannan
gaskiya ne Mallam ni kaina zan so a ce hakan ta
kasance ta samu zama da baban mutum
kamarka sai dai a yanzu haka Amira akwai
wanda ya kawo sadakinta kwana hudu ya rage a
daura auranta.”
Mallam ya ji wani irin, abu ya taso masa tun
daga yatsan kafarsa zuwa kansa sai gumi ya
soma keto masa' har Alhaji? basiru ya kula da
halin _da ya shiga ya‘yi kokarin saita nutsuwarsa
ta hanyar 'CeWa “Allah ya tabbatar da al'khair'i‘.
Malam basiru ya ce, “Ka yi haquri Malam ya mike
ya mika masa hanhu 'A’a: Ba damuwa ai matar
mutum kabarinsa. Sukaka yi sallama ya tafi
Alhaji .basiru k0 gida bai shiga ba ya sake buga
Babur dinsa ya nufin gidan mahaifiyarsa
Bayan sun" ‘gaisa ne 'ya bata labarin zuwan
Mallam ya dora da cewa “Ni na yi _ zaton tuni an
gama maganarsa
Hajiya ‘Kaka ta ce,'“An ‘gama mana kawai dai
bai san labarin an kawi kudin sadakinta ba ne."
Alhaji Basin: ya ce,’ "’to yanzu idan ’- da
akwai‘wani abu nashi ku tattara a mai da masa
k0 yaji sanyi kin san halin mutune , ba kowa ne
ke yadda da kaddara‘ ba, musamman shi da yake
malamin tsubbu kada ya yi mata wani sihirin da
zai samu cikin tashin hankali tunda na ga ya
shiga wani hali da ya ji wannan maganar.’ '
Daga yau duk sanda nai post Ku zaku dinga
zaban tyme din DA za,a kawo muku ci gaba wani
lokacin mantuwa kesawa banayi akan lokaci Ina
fatan kun fahimta
Bankada
Chapter18
Hajiya Kaka ta ce, “Za a mai da masa dama babu
abinda muka taBa. sai dai idan na Ci ne.”.Ya ce,
‘TO ya kirga kudi naira dubu Abiyar ya ce, “Na
san dai kajin da kinka ci ba su wuce na haka ba.’
, Hajiya kaka tayi murmUShi ba su ma kai ba ta
karBa. . ' ' Amma duk jikinta-ya yi sanyi sosai ta
‘ na tsoron malam.,,,
.Amira ma bata ji ma hirarsu ba ta-na
can :da waya ta na hira da sahibinta Lamin.
.Malam kuwa .tunda ya dawo ,da'ga
gidansu Amira ya kasa Zaune ya kasa tsaye
saboda shammatar da, maganar Amira ta yi
'masa sai lokacin ya soma zargin tabbas dama
yaudararsa su ka: yi ya ce mata mata abokan
shaidan za su gane sun hadu da uban shaidanu
ya fada asarari‘ kwanan zaune ya yi yana aiki,
akan lamarin auren Amira.
Dan aiken su. Hajiya Sammako ya yi gidan
malam ya yi sallama da shi ya ba shi
‘sakon kayan-yace wai gashi inji kakar; Amira
tace kai’yi ‘haK‘uri babanta ne Yace a' dawo
maka da kayan. . . Yayi mumuShi “Ka mayar
mata duk“; ‘abinda na-bata- kyauta'ce-ban bata
da‘nufin karBa ba ai al’amarin? aure nufine na
ubangiji har gobe ban fiddara rai ba Dan Aiken ya
dawo musu DA saKon" 'malam suka. ajiye kayan.
kawai --cike da tunanin abinda‘ zai iya biyoWa
baya. Ba su ma bari Amira taji abinda->yake
‘faruwa ba’
ga Lamin ba zai amincewa zamana a gida ' ba
bayan an daura auren"?
“To sai ki san dabarar da zaki yi ko‘ki kirkiri
rashin lafiya har ki yi arba’in.”
Amira ta ce, “Aihar yanZu ma ban‘ soma ‘sallah
ba zan Rokeahi k0 ta yaya na yi arba’in.’
Ta juyo ki ta yi ni. addu’a Umma idan anyi
addu’a kOmai zai zo dasauki Umma. .
Umma ta share kwalla_“To Allah ya rufa asiri
Amira. ta ce,‘ amin ta yi mata sallama ta tafi
Bahijja
kan shirye_ishiryen_ dawowan
Nuradden take ta yi tunda ya buga ,mata
waya ya sauka a Abuja s jirgin Karfe. biyar‘ ya
biyo zai .. Shiri taketayi sosai a ranar ta yau tana
son faranta ran Nura _ne da abubuwa, da
dama dan ta samu damar samun abubuwan
~da take ‘so daga gare shi kamar yadda 'malam
ya buKata rashin zamansa a gari yasa
bata samu dama ba yanzu kuwa‘ da zafi zaf1
zata soma. "
.Baby' 'kabir shi ne sunan‘da take
kiran jaririn' da Shir. ‘A' yau ne’ ya cika kwana:
“ashirin‘ a duniya; Ya yi ‘yar Kibar nan. ta jarirai
hasken shi -da kyansa sake. fitowa -yakeyi' ta
yanda duk wanda ya ganshi Zai‘ ' yaba maSa
musamman ranan ta yau da Bahijja ta shiga Cikin
sababin 'kaya ta sa'musu
- takalmi' sau ciki‘ da safa ta'nade shi cikin‘
farin" towel sai-‘kamshin turare yake‘yi Saboda’
da shi ta na ‘gama ""‘shirya shi 'ya yi barci ta
‘dora shi a'kan gadonsa na‘jarira‘ sannan
ta'shiga Wanka ta shirya kanta cikin'dogowar
riga" yellow ne
irin kayan, da yake‘ siyomata ‘ne daga dubai‘
abinci kuWa tunda azahar ta kammala
almajiranta sun yi mata sharar tsakar gida;
Ita kuma ta'shiga na shi dakin ta na cikin» gyara‘
shimfidar gadonsa taji muryarsa'da- sallama ta
dago‘ "Cikin farin ciki ta sake bedshet' din
.“Amma ka-shammace ni na so .gama komai
kafin ‘ka‘shigo ban ji tsayuwar
motar ba. '
Ya zauna bakin gadon ya cire hula Faruk ne ya
dauko ni amma hakan ma ya yi kin yiKokari.” . ‘
Ya mike bayan shi a kan gadon wash na gaji
sosai ya fada idonsa a .kanta ta ce, “Haba kamar
ka yi wata tafiya da yawa. 'A jirgi fa ka zo,”
“Zaman jirgin ma aiki ne zonan ki karBi
tsarabarki.” '
Ta yi dariya Lallai ba gajiya ka yi. ba kukan
Abdul ne ya gauraye gidan ta ce “Ina zuwa?’
’ ya bita da kallo har ta‘ fita yau ma ta na da
bakuwa ne ta kasa sallamarta a dai dai wannan
lokaCin da ta san zai dawo ya fadi a ransa.’ ' ,
' ‘ Ba jimawa sai 'gata da jariri ' a hannunta ta
dora masa shi a saman kan ‘kirjinsa ya yi saurin
tallafe shi gudunkada ya fadi ya na cewa ina
kuma kika samo yaro
Ya mike .zaune ya na kare masa kallo ita kuma
ta kasa'magana ta na tauna ta
yanda ya dace ta yi maganar.
Yawn .ya .soma wurga kafafuwa’ Nura “Yace
yana' jin Yinwane sai ‘da ya 'fara: neman abinci
zaki kawo min shi‘ ki kaishi wajan mamanshi ta’
ba‘shi ‘abinci? idan ya? gama'sai ku kawo'shi.
nagansa ‘sosai k0,boy Ya fada ya na-kallon
yaron Bahijja tace ai a halin yanzu bashi‘da uwar
da ta"wuce ni gabansa yaji ya Wata'irin; faduwa.
taci'gaba tace,‘ “Haka ‘ kuma . bashi da . uban
da ya ‘wuce kai' Ya ce ‘Banganeba Bahijja
kiyi'min'", bayani‘sosai ta' Ce, ''“Yaron' nan," da’
'kake gani" maraya‘ ne babu uWa ‘babu uba tun
ranar da- ‘ mahaifiyarsa ta haifeishi ta“bar
duniya . mahaifinsa kuwa da cikinsa watansa
hudu ya amshikiran ubangiji.’ ' ‘ " ‘ ‘ ” " Nura'-
ya yi' kabbara“ ya’ na kallon fuskar yaron da
tausayawa Bahijja: taci" gaba da ccwa ' ' Dan
wata Kan'war 'baba ce 'da take Yarmai yan
‘yanmaza suke da baba shine da suka je gaisuwa
aketa tausayawa yaron
Karfe goma Nuradden ya fito daga gidansa zuwa
gidansu sabida jiya bai samu shiga ba yadda ya
yi niya yi musu wuni ne saboda kewarsu da ya yi
musamman babansa da tun waccan ‘ tafiyar bai
samu zama da shi ba ya na zuwa kofar gidan ya
gansa tare da wanshi Baffa yawale da alama fita
za su yi ya na ta buga babur dinsa yaKi ta shi. ‘
Ya fito daga cikin motar ya durkusa . a gabansu
ya na gaida su Baffa Yawale ya ce, “Saukar
yaushe. '
“Jiya da daddare na sauka.” Ya ce' “Masha
Allahu.
Nuradden ya dago ya dan dube shi
“Naga kamar fita ma za ku yi.”
Babansa ya ce, “Daurin aure 2a mu
je har biyu daya na abokin Baffane daya
kuma na jikar Asabe ne (‘yar wan babana
Ya ce, “To mu je mana na kai ku.’
, Baffa Yace “Da yafi domin yau
abin hawanma tsiya yake j i.
Nura ya yiyi murmushi “Ya tsufa ne” ‘
Baffa , Karfen nasara ai ba shi da tabbas na
Alhaji ma ai yana wajan gyaran shi ma dayake
sabo sun" yi. 'masa kwatance inda ,suka ajiye
motaci su ka ‘shiga lungun' mutane'; dankam a
haka suka Kusa har Zuwa cikin maSallacin inda
Alhaji basiru Yake da Kainin mahaifinsa Alhaji“
Haladu“. Wanda shi ne waliyyin Amarya kuma
"-‘babban; aminin Alhaji Yawale'Baffa'
" Sun'gaggaisa Alhaji Yawale .ya ce, Aina ji ‘na yi
zaton ma an daura.’
“Muna dai jira ina fatan dai lafiya. Alhaji ya yi
kiran Alhaji Haladu ya ce ya Yi kiran jama’a nata
jira ina fatan dai lafiya ' ‘ '
_ ,. _“Alhaji Basiru abin ne narasa ta yanda zan
fada maka tun dazu amma ya
zama dole tun‘da na kasa Shawo kan matsalar"
wallah‘i "yaron nan 'lamin ne ya hadani _da
mahaifina‘ a yau wai zan yi masa auren dole shi
kuma ya ce dole, a fasa daurin auren tunda
bayaso yanzu- haka ina cikin jam'a’a ina
sallamarsu ne --..dan Allah, Alhaji ka yi hakuri
banso; ; hakan da wannan‘ yaron ya tozarta niba
Muryarsa ta sake Sarkewa' da alamun _- _ kuka
duk :irin tashin hankalin da Abbanbsu Amira yake
ciki sai da yace masa kada ; ’wannan ya dameka
ba matarshi bace ‘ kada ka biyewa zuciya ka yi
masa baki. Alhajin Lamin ya ce Amm_a sai . ,
daya yi shawara da shi ya amince sai yau daurcn
aure.”Alhaji basiru ya. ce “Ka yi addu’a Allah
yasa haka shi yafi alkhairi.’ . . Alhaji Haladu da
su Alhaji Yawale suka ce yaya ‘aka' yi?,;_. Ya
zayya‘ne musu .sai dai shi, da kansa wani irin
gumi ya ji yana keto masa idanuwansa suka
soma gani dishi dishi; ‘
ya miqe Alhaji Haladu na cewa ina zaka muryarsa
a shake ya ce, Zani wajan Hajiya ne adaddafe ya
iya shiga‘ gidan yanayinSa- ya nuna tashin
hankalin da yake ciki duk~suna tsakar‘
gida'Amira ce ‘ kawai'a falo da waya a hannunta
ta na ta Kokarin kiran lamin =taji shiru bai‘ dauka
ba Tun'jiya'kuma'bai nemeta ba inta kira baya
dauka‘ yanda ta ga babanta ta, ji gabanta-‘ya‘yi
Wata irin faduwa ya zube a kan karfet. Hajiya
Kaka ma‘ ta biyo bayansa Alhaji basiru. yaya
dai‘na ganka 'wani iri' Maryarshi‘ a «shake yace’
musu .“Masu neman auren Amira sun janye.”
Wani irin'bugu kirjin Amira ya yi amma saita
dake'ta jiyo ta‘ dauko'ruwa mai sanyi Hajiya
Kaka'na ta nanata salati ’ ta na cewa 'mai yasa?
Menene dalilin ya kasa magana numfashinsa' ya
soma sama sama Amira ta mika masa .ruwan
baba
kada ka' daga hankalinka wani ciwon ya sameka
sha ruwa.” Ya ‘karBa 'ya na sha domin ruwan .—
kawai yake buKata'amma duk da'haka ya kasa-
samun; nutsuwa 'Kannensa‘ *da hajiya . ‘ duk
sun. tsaya‘ a, kansa Wani maroki ne. * yake
sanarwar aure ya dauru a kan sadaki naira- dubu
goma Hajiya Atine ce taji ; tace ai ga; shi can an
daura duk» suka kasa kunne ’marokin ya
sake.'cewa ‘aure an daura akan sadaki dubu
goma lakadan ba ajalanba. ‘ Abban Amira ya»:
kwanta mai. ' yiyuwa bai‘sani ba ne wani ya ce
masa an daura amma mahaifin Lamin da
kansa‘ya . ce sun janye an fasa saboda lamin din
ya . ce‘baya so; _ Amira ta ce “Lamin ba zai‘ce
baya' so na‘ba sai dai wani dalilin da shi yasa
suka fasa daga nan ta mike ta koma kan ..
gadonta Hajiya kaka-wanda ya saba
tsane / ,‘ruwan hawayenta wannan karon ta kasa
‘ kuka ya tsaya cak. ‘ ‘
Sai ta 'jiyo muryar Alhaji Haladu na cewa “Ina
Basiru ai ka‘. . godewa Allah don zuri’ar gidan
nan‘ .zuri ar.‘ da ake wawasu ce zuri’ar da bata
~kwantai ,ce zuri ar dab; ba, . a tozartarwa;
bayan tahowarka dan abokina ya .nemi a maida
auren kansa kuma na. bashi. ,na daura aurensa
Amira diyarka ‘banda 'na .cikin. 'masallaci‘ na
waje‘ma ba su san wannan 'canjin da;.aka samu
ba'ina amaryar' Khadija ko ko bata gidan ne.” ‘ ;
Abban Amira ya, kasa magana ‘
Hajiya kaka ta sauke ajiyar zuciya
“Malam ta na ciki kuma abinda ka yi ya yi dai dai
Allah ya Kara girma
.yace, “Yaron yaron kirki ne ,dan's
, gidan mutumcin yana da sana arsa; matarsa
daya zai iya rike‘ Amira na san - shi' gaba da
baya dangin uWa har dana uba
ba su da wani‘aibu.”
Alhaji Basiru ya ce,‘ “Na san ba
zaka aura mata wanda bai dace ba Allah ' ya
Kara girma.
tarbiya ce ba zaki ba ni kunya ba Ta fito ta
durqusa ta fara‘jin wani abu a‘ zuciyarta na bakin
Ciki ne ko farin Ciki
ka lallubi aljihunsa‘ ya Ciro sadakin amiran ya
miqa mata amatsayinki na bazawara kece' .
keda‘: damar’da' zaki ~za6i mijin 'da ya” dace
dake
sai dai nayi hakanne dan kada a -_ , canfa 'mana
ke’ 'sannan - ‘nasan ke mai
halin mahaifiyarkice wajan . biyayyar auré' ba a
taBa jinta da Basiru ba, wannan Shine zai‘
daukaka daraj ar iyayenki a dUk inda kika shi
za,a yi miki kallon-‘yar manyan' mutane masu‘
mutumci ki yi hakuri kinji ' ki yafe min? ' ‘ Ta
dago da jikakkun idanuwanta da“ su'kai sakarkaf
da hawaye ta ce, “Ka daina‘ba ni hakuri Mallam
haka Allah ya shirya " zan yi biyayya ga ‘duk
wanda ya -zamo’_ mijina zaBin Allah
.' ‘Hajiya kaka tasa kuka “Kin yi dai dai Allah ya
yi miki albarka har 'da mahaifiyarki yasa shi ne
mijinki na har abada. ‘ , Har babanta‘~ma ta
burge shi '1 ya dinga ‘sa mata albarka - sannan
Alhaji Haladu ya ce“To Basiru ta shi mu ‘je .-
wajen baki ya na tafiya ya miKawa Wani ‘
makocin Alhajin kudin sadakinsa ya ce, ya kai
masa. Hajiya Kaka ta'dinga zuba abinci a‘ na fita
da shi waina ce miyar taushe da sinasir da
alkubUS da fankaso. .
Nuradden tare da Ado wanda suka ‘ hadu awajen
dauren auren suke ta tattauna yanda al’amura
suka'kasance har Su Alhaj'i suka gama ~suka
isa gida sun shiga gidan’ Hajiyar’ su Nura nata
soyar' wauna Alhaji Yawale yace“Hajiya bar soyar
wainar kizo kisha labari‘ danki yau ya‘zama
ango.”
Ta ce“Yaya wane dan nawa? Tun da' yaran da
yawa;..’
Ya nuna mata Nura-“Gashi saboda' rabo da sa’a
irin ta shi.”~ ._ Inji babansa 'ta ce,,“Ai zancen
na? zama ne, ta' shimfida musu darduma~ta:
’dubi Nura Wai haka Nura.?’ ' : Suka kalli juna
.suka yi dairya tunda" baki yarda ba to Nura gaya
mata da'bakinka..” Ya ce, “Hajiya mun je wajan
dauren. auren ne da Baffa na jikar diyar. “Alhaji
Haladu ko Ta fada “Haladu mai tabarma ; Baffa
ya daga kai ya na murmushi
wai shi ba zai yi magana ba yace “Sai 'na ga Ado
yarona na‘Abuja ashe yar? uwar matarshi‘ ce na
san yarinyar sosai ta zauna a gidana muna tsaye
muka ji ‘labarin wai waliyyan ango ba za su zo
ba sun fasa wai babansu ne dama ya hada ya
kai Kararsa wajan nasa mahaifin ya rushe
maganar yanda hankalin babanta ya- ta
shi ya bawa kowa tausayi a .wajan kawai
sai na dinga ji cikin zuciya a maida auren a kaina
kaina mana tunda dama yau na zone mu yi
shawara ina‘ bukatar karin aure.
Na matsa kusa da Baffa nace Baffa idan iyayen
:ta zasu “bani ina neman auranta. ,Baffa suka yi
magana da Baba- Baffan ya biya- sadakin rabi
Baba ya bada rabi tunda --suka hada' suka biya
a ka daura auren
‘Hajiya :ta ce, “Lallai lamarin ubangiji bayanda bai
iya ba Baffa ya yi addu’a Hajiya ta ce‘, “To sai a
siyo .goro da alawa akaiwa su tabawa da sauran
makota.
Wannan aikin kuma sai ki yi mu dai aljihunmu ba
nauyi inji Baba. .
Hajiya ta shiga daki tana ta rangada guda daga
nan suka fita zuwa kasuwa ango kuwa sai ya
mike a kan kujera yana jin wan iirin farin ciki da
bai taBa jin irinsa ba Kannensa mata ya kira
kowacce a waya ya sanar da su.
Ai kafin azahar sun hallara a gidan suna ta murna
ya yi mamaki dama haka
suke so ya yi aure basu gaya masa ba_
musammam Ummi Karamarsu ta “ce ai ita' Amira
kawarta ce har bikinta ta 'je gidan ta yi musu ‘
kWatancenta cikin qawayen Hajiya ’ce ta gane ta
yi‘ murna ‘ sosai ’ta ce yarinyar mai hankali da
nutsuwa. ‘
***¢*
Sun wuni ’ "ran'ar‘ sai dare kowa ya watse
amma tunani' Lamin.ya'hana Amira sukuni
alkawarin da ya gaya mata da yanda yake
bayyana mata soyayyarsa' ta ma san cewa yana
sonta 'sai. dai. idan sun ji wani abu game da ita
tana jin wannan mijin ma k0 waye ba abin 'sawa'
a zuciya bane
Misalin Karfe goma ‘ na dare ta canja kaya zUwa
na "barci ‘ta na- ’cikin shimfida kamar yanda ta
saba ta ji Wayar-ta ta na Kara-ta 'duba ‘bakuwar
lambace har ta katse bata dauka 'ba ta kwanta
ta- sake jin an sake kira‘ sannan ta daga yai
mata sallama ta amsa sannan suka gaisa kama‘r
ta taBa jin muryar amma ‘bata "tuna 'inda:ta san
. muryar ba taCe; "Bangane mai maganaba Yay1
‘ murmush‘i? ""Angon kine Amira.” Sai ta kasa
cewa‘ komai? yace’, “Amira kin ga' yanda
al’amura suka kasance ina "fatan ‘zaki amshe ni
a matsayin canjin alkhairi a gareki
-‘Ta ce “Haka nake fata
Ya dan yi shiru “To yaya ~kikeji a ranki;?”
'Ta sauke ajiyar zuciya “Ba komai yace “Kin
ga'ni”kuWa ina nan cikin irin yanayi wanda 'ban
.taBa jina a . Ta yi shim ya ce, “To ya maganar tarewarki
Wace rana kuka tsara a wancan. shiri naku.
Tace“To ai komai ya rashe yanzu; magana ta na
hannunka.’ ‘ Ya ce, “Kin ba ni zabi ke nan”: “Eh
haka ne. - “To ina ganin sai ‘nazo aai mu yi
maganar zan shigo gobe da yamma. , “To Allah
ya kaimu ya ajiye wayar * ita ta kwanta ta na
tunanin inda ta san tuna sautin
muryarsa ta kasa‘har barci ya dauketa . _ ******
Malam ya na zaune da yamma wani almajirinsa
ya durKusa gabansa kamar’ mai shirin yi masa
Sujjada muryar shi Kasa Kasa ya ce, “Malam an
fa daura auren wannan Amira da kake aike ni
gidansu. . ‘
Kama an tsikare shi ya dago daga kishingidar da
ya yi ba na Son _. Karyar banza ta yaya ma za,a
daura wannan- auren duk aikin da muka yi a kai.”
‘ “Malam babu karya na tabbatar da an daura
dan ina wajen maroqi
Showing 63001 words to 66000 words out of 79369 words