fad'i ya janyota jikinshi ,idonsu ya sark'e cikin na juna.
Sannan ya jata jikinshi sosai ,ta k'ara lafewa jikinshi, ya fahimci bazata iya tafiya ita d'aiba , tana lafe da jikinshi , suka fara tafiya, ya sak'alo hannunshi har saman shafaffen cikinta, yana shafawa, tana jinshi tayi banza da shi.
Har suka Kai haraban asibitin , inda motanshi take , aka bud'e mishi ta shiga front seat, Shima ya shiga ,Nan yabar asibitin ,ya kama hanyan wani restaurant , yafito ya janyota jikinshi again , itadai haryanzu nata i do, don tasan kotayi gardama , fad'a kawai zatasha , Kuma batada karfin ramawa.
Ya kaita har ciki suka zauna, akakawo mishi book ya zab'i kalan abincin da yakeso, ya zab'i abinda za'a kawomusu don yasan Nabla bazata fad'aba.
Nan akakawo musu irris da fried rice with chicken, sai cos low , da drinks irinsu,rufaida , sai Madara Mai sanyi, da ruwa.
Yace "oya yimaza ki cinye mutafi gida, ta dubi abincin kamar tayi kuka tace Doctor summin yawa,Amma bari Nasha wannan ya Isa ,zata Kai hannu saman madaran ,yace " AA ba ita zakishaba yanzu , sai kinci abinci,yabata spoon yace " start yimaza kici koyanzu na sab'amiki.
Tana turo baki gaba ,ta amsa tafara cin Irish d'in don ya bata sha'wa ,tarik'a ci har ta k'oshi, sannan yasa mata madaran akofi, ta amsa Tasha , yace 'k'ara cin abincin " ta langab'ar da Kai tace "Allah Doctor Inna k'ara zan fashe cikina".
Abinma dariya yabashi wai zata fashe cikinta, ko Ina cikin yake .
Nan ta dubi abincin da bata ciba , tace " Doctor yanzu wannan abincin da Bamu ciba saika biya , muje mubasu ha k'uri su amshi abinsu"
Yace "to wayajamun asaran ai duk kece , da kincinye duka ai saidai mubiyasu kud'in su, Amma yanzu dole sai mun biyasu.
Tace "to aisaida nacema Madara kawai zansha Amma kak'i" yace Amma bakomai munbarmusu " zomuje , yabada 🏧 d'inshi suka d'au kud'insu, sannan aka cika mishi Leda da kayansu Ice cream , sannan suka koma mota .
Taga ya bi hanyar gidansu , saida ya kaita har gida ,ta fito harta fara tafiya, yace kice baby tazo ga yayanta " bata ce komaiba ta shige gida .
Tayi sallama ,ta isko Ummah da Autah suhaima suna zaune saman dadduma, ta samu kujera ta zauna, tace " Autah je ga yayanki can yace kizo " Autah tayi sauri tayi waje , tana murma.
Doctor na tsaye jikin motar yana jiran Autah ,sai yaga ta zo aguje ta fad'a jikinshi, tana dariya, Shima cikin da riya ya d'agata sama yana mata Wasa tana dariya.
Bayan sungama wasansu , yabata ledan kayan yace "wannan nakine baby" tace "thank you Yaya, sannan yashiga mota yana bata bye bye , sannan Takoma gida, Shima yajuyar da motar sai gida.
Washe gari, Nabla ta Sami adai daita tashiga sai hospital, ta shiga bayan ta amshi makulin office d'in , ta shiga ta fara aikinta, cikin tsanake , sai ji tayi mutum bayanya an kafeta ta Ido, tajuyo kenan tayi Ido hud'u da mutum saida ta zabura .....
*Tsokaci littafinan na kyautane...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page 4️⃣8️⃣&4️⃣9️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Yace"waye wannan ka zomin da ita "tanko yace "ranka yada'de wannan itace zatayi aikin, sunanta Nabla ,y'ar unguwar muce.
Yadubeta wadda tunda yace wacece ita take mamakinshi, yace to bawai kizo kiyi aiki abaki ku'di ki wuceba , A'A ni Wanda zayyimin aiki akwai k'aidojo atare Dani.
Tace" nayadda Yallab'ai ,"yace na d'aya banason makara kafin nazo kinzo kinkammala, Kuma dole ayi aiki da k'yau idan akayi bayyimun ba za'a sake.
Kuma sai nabar asibiti zakije gida ,don kece Mai Kula da office,idan Ina ciki ko bana ciki,
Kuma banason datti , don haka tanko zaka je da ita kasiya mata kaya kala goma.
Yace "kinji sharud'an yakika ce zaki iya" tanko ya kalleta yayimata alama tace zata iya ,tace "eh zan iya" yace" kud'in albashinki naira dubu hansinne duk wata , summiki ko ak'ara ,Saida ta kalleshi suka had'a Ido tayi sauri ta kauda kanta gefe ,bata ce komaiba.
yace" ok tunyanzu aikinki zaifara don office d'ina yayimun k'ura , ta kalli office d'in taga bataga komaiba bawata k'ura dayayi sai k'yalli dayakeyi.
Tanko yayimishi sallama yafita , Nan yafara nunamata yadda wurin yake da yadda yakeson aikin, itadai nata Ido ,don gani take kamar ba Doctor data saniba ,yafita zuwa aiki , itako ta Fara mishi aikin.
Komai nata cikin sanyi take yinshi , tashiga wani room dake cikin office d'in Nan taga Ashe wurin da yake hutawane ,kujeru ne acikinsa sai hutunansa lak'e da bango , sai firjin da plasma ,da sauran kayan da aka k'awata wurin.
Namma tashiga ta k'ara gyerashi ,sai k'amshi ke tashi, tasamu wata kujera acinkin office d'in tazauna tana hutawa , don ta gaji , tana k'arewa wurin kallo don ya burgeta sosai tsarinsa.
Tayi minti ashirin ,sai taga yashigo ,tare da wasu health workers suna biye dashi, sannan suka koma, yazauna saman kujeranshi ya cire glass d'inshi , ya Fara aiki.
Nabla abin yabata mamaki yadda yayi kamar bai gantaba ,
Itama ta shareshi , aka kirashi awaya , ya kalli Nabla yace " kinga wannan wayar ,wayace ajiye kusa gareshi saman glass d'in gabanshi ,daga yau duk anka kira kece zaki d'auka kiji me akace ,sannan kisanar Dani.
Don haka yanzu Yi pickup Muji ko kin iya, tazu kusa dashi , inda yace ta banka mishi harara, Kuma duk ya ganta Amma ya share, cikin zuciyarshi yace" zakiyi bayani yarinya"
Cikin rashin sanyinta ta ta Kai hannunta saman wayar dake ringing har yanzu ,shiko yabi farin hannun da kallo da dogayen ya tsunta ,farcenta Mai bima k'arami yana sanye da zobe fari Mai k'yau da gani na azurfane.
Wannan zoben na Ummah ne Wanda yayanta ya bata wato Muktar ,shine Nabla taganshi ga Umma ya bata sha'wa , Ummah tace Nabla ko kinaso tayi sauri tace eh Umma ,zakiban .
Sai kawai taga Ummah ta cire ta bata tasa ,Kuma yayimata don hannunsu guda da Ummah ,saidai ita tasa farce maibima k'arami.
Tana d'auka tace "hello " cikin muryarta Mai sanyi, Nan aka sanar mata patient na nemanshi suna jiya, tace " ok "
Ta ajeye wayar tasanar dashi , yace " ki kira kice suzo" takira tace " suzo"
Bayan masu nemanshi sunzo , suka fad'imishi complain d'insu , wata mata shiyar yarinyace keda matsalar nono , Amma za'ayimata aiki, d'iyar wani minister ce , yace ma kawun yarinyar sujira waje .
Nabla dai nata Ido , bayan yayimata tambayoyi sosai ,sannan ya zauna kujeran dake facing nata, yace bud'e nagani wurin .
Nan yarinyar da bata wuce sa'an Nabla ba,tabud'e mishi wurin, Nabla naganin tabub'e
Mishi nonon da suke k'anana dasu tayi sauri tace.....
*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page5️⃣0️⃣&5️⃣1️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Tace "Doctor zanje gida baiko "kalletaba yace" AA bayanzuba" tasha toka , ta tashi tashiga resting room d'inshi tayi zamanta , shiko duk yaganta Amma baice mata komaiba don yasan fushi take ya hanata fita .
Bayan ya kammala duk abinda yadace yayimata yace "jibi sudawo za ayi mata aiki" bayan sunfita , shiko yaci gaba da aikinshi ,Amma hankalinshi na can wurinta , har lokacin zuwanshi gida yayi bata fifoba , ya had'a kayanshi ya d'au wayoyinshi yashiga inda Nabla take.
da shiganshi baigantaba Nan yaduba batanan ,yana dubawa saman 2seater ya ganta hartayi bacci , yayi murmushi ya Isa wurinta ,ya karemata kallo tsaf.
Tana baccinta cikin kwanciyar hankali , mayafin ya koma gefe , rigan da tasaka duk ta matsi bress d'inta har suna neman fita, cikinta shafe kamar ba'a tab'a samishi abinciba.
Ya kalli cikin yaga kaman da yunwa acikinshi , ya tuna cewa bata cin abinci, yace maybe bataci abinciba da tazo ,kuma gashi bata ciba Nan , Nan ranshi ya b'aci, acewanshi zata jama kanta ciyone ,
gashinta ya zubu mata duk ya rufe mata fuska , saboda ribon d'in ya banye saboda sulb'in gashin, Nan Doctor yafahinci Ashe gashintane.
Ya kauda kanshi gefe don yanayinshi duk ya sauya saboda ganinta haka, ya daure ya je kusa da ita ,yayi baya da gashin Nan k'yak'k'yawar fuskarta ta bayyana , lips d'inta sai shek'i sukeyi .
Doctor baisan sanda ya Kai bakinshi saman nataba ,ya tsotsesu kad'an2 don karta tashi, sai da yasha bakin son ransa sannan yazo zai Kai hannunshi saman bress d'inta da suka tsonemai Ido ,farare dasu ,tsayayyo dasu , manya 2 ,baitab'a ganin irinsuba ,sai gareta , yarinka had'iyar yawo.
Zai Kai hannunshi tafara motsi , yayi Maza yatashi ,yana gyera riganshi, yayi mata tsawa yace " Kee tashi , waya ce kizo inda nake hutawa , bamaishiga min Nan saini.
Nan tayi sauri ta tashi, tana gyera riganta, ta janyo riban d'inta ta kama gashin ta tufke , ta sanya mayafinta ta tashi , Amma saidai me batada kwarin jiki, don yunwa na damunta , tayi baya zata fad'i ya janyota jikinshi ,idonsu ya sark'e cikin na juna.

*Tsokaci littafinan na kyautane... Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page 5️⃣2️⃣&5️⃣3️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Bako wabane face Kamal,Nan ta tsorata sosai Dan yanzu tsoro yake bata, shiko yazo neman Doctor ne zashi kawo k'anwarshine dakeda matsala.
Shine yazo office d'in koyaga yazo ,Nan yahango kamar Nabla wadda yake nema , tana d'ago kanta ya tabbata da itace.
Yafara takowa yana murmushi yana cewa"kingama gudun, yau gaki Allah ya nunamin ke" nan Nabla ta firgice tana Jah baya ,tace Wai menayi makane kakeson takurani" yana isowa kusa da ita ,itako tafara kuka ,zaikai hannunshi kanta,saiga Doctor ya shigo.
Nan Nabla ta ruga aguje sai jikin shi, tana kuka, ta cikuikuyeshi sosai, ta shige jikinshi, tana Jin tsoro, da Doctor yaga haka ,Nan yafahinci ba lafiyaba , yakai dubanshi ga Kamal ,yace mishi"meyafaru" Nan yafara kame kame , Doctor ya bugamishi tsawa"yace "tambayarka nakeyi meka yimata , yaja Nabla wacca haryanzu tana hawaye.
Yazaunar da ita saman kujeranshi, tazauna, yaje ya Isa gareshi ya shakemishi wuya yace "idan baka sanar Dani abinda kayimata ba saina kasheka Kuma ba ' a komai " da Kamal yaga Doctor Yana shirin kasheshi Nan yafara gayamai komai har had'uwarsu ta farko ,harzuwa yanzu.
Zuciyarshi intayi dubu ta b'aci , yajashi har haraban asibitin yace mishi"kasan ko ita wacece to ita k'anwatace , Kuma itace rayuwata, idan na k'ara ganinka koda kusa da itane sainasa an d'aure minkai , bayan yayimai kashedi Mai tsanani,sannan ya koma office.
Da zuwanshi ya tarar da ita tana share hawayenta, yaje wurinta yafara share mata hawayen duk tana kallonshi, Yana sharewa wasu na zuba, Nan yasanya halshenshi yana lashe hawayen, itako ta runtse idonta don itad'ai tasan yadda take ji.
Yana gama lashe hawayen ,ya sauko da idanunshi saman bakinta wad'anda baya gajiya da shansu, zai Kai bakinshi nata ta kauda kanta gefe,ta mik'e tsaye , yakama hannunta yace" Ina zaki " tace " zanshiga nayi break ne Umma tace karna koma zama banci abinciba"
Yayi murmushi ganin yadda takebin umurnin Ummanta, yace "yawwa !Umma ta k'yauta , shine daidai dake .
Ina abincin, taje ta d'auko ya amsa yabud'e yaga Ashe k'osaine sai Koko cikin wani k'aramin Kofi ,Wanda ko k'aramin yaro yayima kad'an .
Yayi murmushi yace "yanzu wannan zai i shekine " ta d'aga Kai, ya d'au guda yakai bakinshi yana ci, yana lumshe Ido, yakalleta yace " kamar Wanda ake siyomin ga azumi kullum yace "kamar shine Wanda ga azumi kullum sai an amsomin . " tace " Aiko Doctor akwai wani gida kullum sai anzo karb'a musu shi ,harda kokon " yayi murmushi don ya fahimci gidansune take nufi.
Yace dama kune ake karb'owa gareku, tace " eh" yace " ba shakka don test d'ayane yad'au kunun yasha da zafinshi, saida yasha rabi sannan ya bata yace "Tasha .
Batayi musuba ta amsa tasha, ta ajiye sauran ya kalla yad'auka yakai bakinshi saitin inda Tasha ,saida ya shanye sannan , suka ci gaba da cin k'osan , suna gamawa ta gyera wurin.
Yarik'a hannunta ya kaita d'akin hutunshi, yabata aiki aciki sannan yazo yacigaba da aikinshi, itako bayan ta Gama dama aikin had'a wasu ta kardune Kuma ta Gama , fitowanta tana rik'e da ruwan faro ,saida ta saki ruwan.
Bakomai ta ganiba face ,jasinace ajikin Doctor tana tsotse mishi baki ,tana yamutsa mishi jiki.
Jasina tana shigowa office d'inshi ta cire abayar da tazo da ita , dama riga da wandone ajikita sun matse mata , Doctor Wanda baisan da zuwantaba sai ji yayi hannunta saman wuyanshi tana shafawa , yad'ago kanshi ,sukayi Ido hud'u da juna.
Ta shakwab'e fuska tace "my love shine ko waya babu sai kewanka nakeyi, kasan saboda Kai nazo Nan Amma ka shareni"
ya murtuk'e fuska kamar bai tab'a dariya ba yace" meya kawoki Nan ,kinsan Nan da can ba d'aya bane .
Taga yana shirin kawomata zancen banza , ta fad'a jikinshi ,ta had'e bakinta da nashi tana yimishi Shan fitar hankali , tana murza jikinshi, Doctor baisan sanda ya saki jikiba .
K'aran fad'uwan abune yadawo dasu , sannan yadawo hankalinshi, ya ijeta saida ta fad'i k'asa, Nabla ta fashe da kuka ,ta koma ciki ta kulle kanta, koda Doctor ya Isa harta kulle k'ofan, sai yaji Jasina tana fad'a tana cewa "Doctor wacece wannan karuwar Mai kama da aljanu.
Yana ji takira Nabla da karuwa , cikin fushi yaje ya wanka mata Mari har biyu yace " kinsan me kika ce karuwafa , kesan wacece ita gareni, idan ba ita jinake bazan iya rayuwaba.
Don haka get out! karkisake zuwa inda nake , get out I said! itama cikin hargowa tace " wallahi saina wulakanta ta ko ita wacece, saina b'atar da ita gaba d'aya, y'ar matsiyata da ita.
Sannan ta fita , yaje wurin k'ofan yace " Nabla bud'emun k'ofan kinji, ta tafi" tana jinshi tayi banza da shi ,don haushi yake bata yanzu, yayi magiya har yagaji, Amma shiru, Kuma Yana Jin kukanta har zuciyarshi.
Itako can saida taci kuka ta k'oshi sannan tazo ta bud'e , bata ko kalleshiba ta d'au kofinta da jikanta , tazo ta gabanshi zata wuce ya taso yace .....

*More comment More typing*✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️

https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/

*by Antyn Maryam*

*Tsokaci littafinan na kyautane...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuuzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page 5️⃣6️⃣&5️⃣7️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Yace" ok to naji zomuje " bayan yad'au makulin , sannan yafito ,tana biye dashi bayanshi, suka fito
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9 Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18