bakomai Umma tashege ɗaki , sai yamma ta fito Umma tace bakece zaki kitso ba tace eh Umma saidai kiyimin yadda kikeyimin ,

Can Ruga Umma ke yimusu kitso tsoro huɗu, har kafaɗa yake zubowa, bayan anwanke kan da yoɗo, sai ashafa man shanu,

Haka ko akayi Umma ta kama mata aka wanke gashin sannan aka shafa oil hair Wanda Anty murja ta basu, sannan akayi kitson Nan Nabla ta ƙara fitowa
don kitson yana mugun yimata kyau ,sannan akayi ma Auta don tace irinna Anty za ayyima ta ,,

haka ko Umma ta yimata itama tayikyau kamar ba itaba don Auta suna kama da Nabla 'idan kaga Autah kaga Nabla dole kasan jini ɗayane don akwai kama sosai saidai Nabla tafita kyau sosai,





-----------------------

Su Doctor na sauka Yaya Umar da Salma sunzo tarbansu Nan Doctor ya rungume yayanshi yana murna ,shima Umar haka yayi farin ciki da dawowar kanen shi, suka gaisa da Salma ,tace Doctor your welcome yace thanks Anty ,suka shiga mota don sunzo da mota Ukku wadda duk drivers suka zo da ita suka shiga sai gida ,


" Suna isa doctor shuraem ' yashige ɗaki don ya watsa ruwa ya huta don ya gaji , hakama Su Ummi kowa yashiga part ɗinshi ,kaka tawuce , nan Abba da Ummi suka shiga part ɗinshi Nan akabar Umar da Salma yace " my zuma '
.muma zomuje mu huta kafin kowa ya fito ,tace a'a my dear aimu ba mata fiya bane balle mu biɗi hutu, don tasan inta bishi jarabarshi zai nunamata itako yanzu cikinga yasa batason sex da yawa amai take yi,


haka ya ɗagata sama yahaura da ita sai ɗakinshi , nan kiɗi ya canja ,saida yaga tana shirin amai sannan ya rabuda ita suka koma wani wanka , suka fito ,



Nanko kowa ya fito ,kowa ya zauna bisa dinny table , saiga Doctor ya fito sanye da jallabiyanshi ruwan zuma sai sheƙi yake ,yaƙara gaida iyayenshi ,ya zauna kusa da kakus don shi indai kakus na zaune awurin to bayada wurin zama sai kusa da ita ,tayi murmushi tace

'Alhamdulillah '

Nagode Allah da ya nuna muna ka kammala karatuka lafiya , tace Allah yasa ya amfaneka A duniya da lahira, duk suka ce

"Amin"


Nan tace kaga janƙosai ban samomaka matarba , ya canja fuska yace ƙosai na inda yake Ni Shuraem nake ba jan ƙosai ba kowa yayi dariya ,

Nan akaga kaka tana tunani kuma da alama abu mai mahimmanci ne , sai Abba yace Hajjiya mekike tunani haka ,idonta yakawo ruwa tace ina tuna ƙawwarkace rukayya ko wane hali take ko tana raye ban saniba , Amma ina ji araina tana raye , .


Abba shima yana yinshi ya sauya yace koni rukayya tana cikin raina kullum nakan tuna da ƴar uwata, kwaya ɗaya saidai bana bari kowa yasani balle ke don bana son wani abu yasameki,


Allah ya bayyana muna iya ita da zuri 'arta inta samu ƙaruwa suka Amen .

Kaka tace ina ma ace tana da ƴa mace da sai nabawa janƙosai, don Doctor sunan mijinta ne dashi ,shiyasa ta maidashi jan ƙosai don yana ɗanda kama da shi,




""Yau saura sati ɗaya Azumi ,inda duk inda harisu ke amso kuɗin haya ya amso saura gidansu Nabla .

Yaje wurin Murja yace taje ta amso kuɗin su, haka ko taje ta isko Umma tayi mata bayani , tace ,

dama muntara kuɗin tunbayauba
Anty Murja tace
'Masha Allah. nan tabata kuɗin bubu goma , don Alhaji yace kar asa kuɗin hayar da yawa,


Sauran kuɗin da suka saura tace gobe Nabla nanan tafe suje tare suyi sayayyar ƙosan azumi don shine kaɗai zasu sayar ,kuma cikin gida ,


Anty murja tace to ba matsala Allah ya kaimu tace "Amen'




""Ƙarfe goma daidai Nabla tashirya ta amshi kuɗin ta nufi gidan anty murja, tana sanye da kayan kayan fulanin ta ,tayafa ƙaramin mayafi wanda bai ida rufe kantaba ,
kana ganin kitsonta da Umma tayi mata duk ya kwanta saman goshinta ,kana ganin gashin ya zubo kafaɗar ,tasanya takalmi wasu Black yan flat dasu suka ƙarama kafar kyau ga ƙafar kamar ka taɓa jini ya fito ,


""Tama Umma sallama ta fita sai gidan ,Anty murja na ganinta haka saida tace " Masha Allah ' Nabla kece kuwa ,lallai kaga Fulani tayi murmushi tace kai Anty ,

Murja tace yau bajanje dake kasuwa hakaba dole nakai ajiyanki ,tace haba Anty menene da wannan shigar , canfa bamu kosanya mayafi, tace can kikace nan jarababbu sunyi yawa, tace anty menene jarababbun tace bazaki ganeba kawai .


Zomuje nasan inda zan kaiki suka fito.....



Ko ina anty murja zatakai ajiyar Nabla ohooo🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️




Kudai kubiyo Twins don ganin ya zata kaya😜😜💃🏻





*Writing by HUssaina Nasir*

✍️✍️✍️✍️✍️


*Twins 👩‍❤️‍👩*




*More comments more typing*🥰





*Writing by HUssaina Nasir*
✍️✍️✍️✍️




*Twins 👩‍❤️‍👩*



🥰💕💗💕💗💕



```kunemi wannan number don samun cigaban , "Doctor shuraem 👇```




09061392911



🥰💞💞💞💞💞
Loading✍️




*🍀🍀🍀🍀🍀🍀 DOCTOR SHURAEM🍀🍀🍀🍀🍀🍀*

👨‍⚕️👨‍⚕️👨‍⚕️👨‍⚕️👨‍⚕️





*ALHERI WRITTER'S ASS📚*



*A.W .A*



*Kungiya ɗaya tamkar ɗa dubu masu aiki don faɗakar da Al'umma Alheri,sai ɗan alheri......*



🥰💃🏻


*Na Auntyn Maryam*




*Page2️⃣8️⃣----2️⃣9️⃣*





*Tsokaci littafinnan na kyautane. . .kui shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri.....*





*Bismillahir rahmanirrahim*







____________________


"Haka Doctor shuraem yadanna Kiran no Zee' nayanako ƙira tashiga ,tana ringing Amma no picking

Itako Zee tana can I B yana turmujanta kaman yasamu kayan wanki,tana cewa nifa shike haɗani da kai baka san kaɗan ba yace sorry my zuma ,ɗankaramun kaɗan yana ƙara antaya mata wutsiya , duk ta gaji bayan azaban da take sha , saiga Kiran Doctor tana jin wayanta yana ringing Amma babu halin ɗauka harta katse tace ahhhh'wayohhhh ,zan ɗau wayata ana kirana da ƴar tahaɗa kalmomin ,


shiko Doctor shuraem yakoma kira again .

dayaga ta matsa taɗau wayan sai ya ɗagata yaje yaɗau wayar baiko duba mai kiranba sai Doctor yace hello my dear, Nan I B yafahimci namijine .cikin zuciyarshi yace yau zanyi maganinki.

yace pls waye yake batun kace mana daɗimmu , yanzu batada lokacin kowa sai nawa .baiko kashe wayarba nan ya ajiye ta gefen gado ,
Yakoma samanta yace pls juyamun naƙara ban ƙoshiba my zuma,

tace haba Kusan 3hours kace baka ƙoshiba, yajuyar da ita baya yaci gaba da inda ya tsaya suna nishi inda I B yana na daɗi Zee tana na wuya .nan tafara magiya tana riƙon yabarta haka ' amma sai cewa yake saura kaɗan,

Duk abunda sukeyi Doctor shuraem yana jinsu,zufa ce ke karyomishi.


'Tunda yaji murya namiji ya ɗau wayar har abinda yace yake yin zufa duk jijiyoyin wuyanshi da hannunshi suka firfito saboda fushi 'ranshi yaɓaci sosai .


Nan yayi jifa da wayar da ke hannunsa ,tunda yaɗau wayar Ummi taga yanayinsa ya sauya ta fahimci ba lafiya ,



Kuma ta fahimci halin da ɗanta yake ciki har yayada wayar ,itama hankalinta ya tashi,

Nan ta fara faɗin Doctor meyafaru me yasami zainab ɗin.
Faɗimin kaji .

Amma shiru nan ya haura upstair Yana haɗa step biyu biyu yana isa ɗaki yakulle yafara jifa da kayan dake ciki yana kiran
'kin cuceni ,kin zalunceni ,kin yaudareni,


Nan Ummi tace ma kaka bari naje naga meyasameshi .

Kaka itama duk hankali tashe tace eh maja jeki ki bubominshi.


Ummi tahaura taje amma kofar rufe gashi yana jifa dakayanɗakin .harya fasa ƙafarshi da kwalba kafar tana jini amma bai damu ba , Ummi tafara faɗin


'Autah meyafaru don Allah zo kabuɗemin naji menene damuwar bana son ganinka cikin damuwa, ko kana son nima nashiga damuwar ,

Bana son ganinka haka ,banason wani abu yasameka kaji kamar tayi kuka .don sonda takema Doctor shuraem itama batasan irinshiba ,


Doctor shuraem dayaji maganar Umminshi da kalamanta saiyaji sanyi rabin damuwarshi ta gushe , yazo ya buɗe mata ganbun,

Yana buɗewa taga raunin da yasamu da canjawar idonshi duk yayi ja

duk ta rikice tafaɗa jikinshi tana Ɗana meya sameka haka faɗimin A rikice , sai Doctor yace Ummi ta cuceni ,ta yaudareni Ummi .


Ummi tajashi zuwa gadon suka Zauna tace Wacece faɗimin meya faru ,

Nan yake faɗimata tun haɗuwarsu da yadda take kamila .har zuwa yau ,nan Ummi yanayinta yasauya takama hannun ɗan ta tace wannan ƙaddarace son kayi haƙuri ka godema Allah ,daya bayyanama halinta tun yanzu .

tana kwantarmishi da hankali har ya samu sassauci Acikin zuciya, yayi murmushi yace bakomai Ummi na haƙura da ita bana sonta da mai halinta , yace Ummi dama haka ƴaƴan masu kuɗin suke 'ninama fasa Auren bayanzuba.


Ummi tayi murmushi tace tunyanzu Son harka tsorace aibaduka akazama ɗayaba akwai kamilallu masu tsoron Allah .

Allah zaibaka mace kamila kamar ka kaji karka damu yace to Ummi ,

Ummi tace ina First Aid kit ɗin ka zanyi treating ɗin ka yako nuna mata ta ɗauko , nan tafara gyera mishi kafar ko gijau baiyiba don hankalinsa baya nan ,harta gama tamayar da kit ɗin
taje frize tabuɗe nan take ganin lemon tsami dayawa nan ta fahimci ɗanta yanada buƙata amma kuma Yana dannewa batace komaiba ta ɗauko mishi nono da madara masu sanyi tayi mixing ɗin shi tasa cikin glass cup takawo mishi tace Doctor Sha wannan nasan kana sonshi amma baka da lokacin sha ,

Yayi murmushi yace Ummi kamar kinsani shiyasa nakesawa akawominshi ,ya amsa yasha yana lumshe ido .
Cikin zuciyarta tace dole kakara sha'awa kana cin waɗannan abubuwan kuma baka samun zubar da sperm , sannan yace Ummi wanka zanyi .

Ummi ta haɗa mishi ruwan wanka tace kakula da ƙafar basai nafaɗamaba you are a Doctor also ,yace thanks Ummi.


Nan ta sauko kaka tace yadai meya faru nan take sanar da kaka yadda akayi itama rai ɓace tace mungode Allah daya tona asirinta ,


Itako Zee kaca kaca sukarabu da I B don baiyimata da suƙiba saida ta gudu ya bita itako tana faɗimishi magana tace 'kai wane irin dabba ne haka , kilama uwarka bata hanyar sunna akahaifekaba, nan ransa ya ɓace ya ɓalla mata mari harbiyu yace kece dabba wadda batasan dara jartaba ta ƴa mace kina bin maza kamar akuya , suka ta musayar halshe, ta sanya kayanta zata ɗau wayar ta buba taga wanda ya kira koma da alamu yaji komai da yafaru ,don bata daɗe da mutuwaba .
Nanne kuka yazo mata don tasan ko giyan wake tasha bazai aureta haka ba bayan yasan ko ita Wacece .tana ta tsinema I B .


"Tau yau ake gudanar da bikin su Doctor shuraem inka kalli kowa zakaga zallan farin ciki da murja.





************Nablah yau tafito tallanta kamar yadda ta saba ,nanko mutane sunyi missing ɗin "kokon da ƙosan' nan ta kammala saidawa sukayo gida dan Umma tace suyi sudawo gida , nanko Nabla tana tsorace da kamal tunranda abin yafaru .donbatason koma yaɗuwa dashi gashi yace bazai bartaba.


Kuma yaune Abba yazo ƙasar don baya gida shima sai yanzu yasami damar zuwa don farin cikin ɗan shi .

Haka Doctor yayi shigan likitoci ,waɗanda da kaganshi kaga babban Doctor wanda ya amsa sunanshi yau izzanshi ta ƙaru da ƙasaaita don A kwaisu, haka masu Ummi duk sunyi shiga ta alfarma ta ɗaukar ido .

Haka Doctor yayita nannan da su yana nunama friend ɗinshi iyayenshi .Abba yayi farin ciki ganin Ɗanshi yadda ake girmamashi da bashi girma dagani kasan babbane a makarantar.

Ankira Doctor shuraem aka bashi kyautar no yabo da jinjina ,da ƙikarinshi kuma shine zakara acikin ɗalibai ,haka yaje ya amso bayan anyita Pic dashi .ba adadi Bayan nan ƙasar na buƙatarshi don yayimata aiki ,Idan ya yarda .


Bayan an ƙare gudanar da bikin suka koma gida inda bayannan akwai gagarumar dinner da zasu gudanar ,inda Doctor shuraem yace bazashiba da ƴar suka shawo kanshi zaije karfe tara na dare akare ɗaya nadare , daganan gobe sukoma gida.




haka Doctor yashirya yaje wurin Dinner inda faɗar haɗuwar wurin ɓata lokacine ,mata da maza ne sunsha kyau sosai ba'a magana Doctor na zama saiga jasina tazo ta zauna kusa dashi kamar tayi kuka tace my heart yanzu gobe tafiya zakayi kabarni .

yakalleta har taɗan bashi tausayi yace eh " nan tatashi ta faɗa jikinshi ta rungumeshi sosai jikinta na gugar nashi ,gashi bawasu kayan kirki tasaba riga da wando ne ajikinta rigar ta robace har ana ganin shatin bress ɗinta .tana kuka tana shigewa jikinshi tace zanyi missing ɗinka ,don Allah ka Aureni " muyi Aurenmu.ina sonka Doctor

'ilove You Doctor'

shidai Doctor ga tausanta ga kuma halin da tasashi , yace enough jasina enough ,Yana yanyota ta zauna tana ƙi ,zaiyi magana ta rufe bakinta da nashi bai hanataba dan yasan bata cikin hayyacinta tana tsotsar mishi baki baji bagani tun bai beyemata harya fara mayarmata yana tsotsar nata kamar yasamu stweet ,sunɗau 5minute suna haka sannan ya janye , tafaɗa jikinshi tace kasoni Doctor kaji , Doctor shuraem da koyaanzu bai wuce ya turmushetaba ,awahalce yace sorry Ni bayanzuzanyi Aureba ,tace Allah zan jiraka harranda katashi ,nikai nakeso ,yayita kwantar mata da hankali don yalula tanasonshi da gaske kuma shi ba irin wadda yakeson Aurebace batada kamun kai ,tace intasamu time zatazo Nigeria ta kawomishi ziyara yace am Happy ko sai kinzo ,

haka suka ɗan zaga wurin tana makale dashi kamar wata matarshi ,baidai hanataba don yagane tana mugun son haɗa jiki dashi .

Yana komawa gida yashige part dinshi don yau felling yakeji sosai ,yafaɗa saman gadonshi yana rike maranshi wadda kamar yacire ta yakeji, yatashi yafaɗa toilet yayi wanka sannan yayuma kanshi wata allura karama don yadda yakeji 🍋 baya yimishi.sannan yasamu yayi bacci


"Washegari suka kama hanyar zuwa gida inda jirginsu zaitashi nan da 30minute ,ana gama bincike suka shiga nanne Doctor yaji ba daɗi don ya saba da ƙasar ,




Inda can gida an kammala gyare-gyare da shirye shiryen tarbonsu su Salma ba acewa komai don sun aikatu sannan taje tayi wanka , tashirya tayi mugun kyau , wanda da kaganta kaga mai ciki don ya fara fitowa ,




*Muna jiran isowar su Doctor💃🏻😜*


*More coment more typing innaga comments yau dayawa za kuga sabon paga,saina jiku*


*Writing by HUssaina Nasir*


*Twins👩‍❤️‍👩*







🥰💞💗💕💞💞





```kunemi wannan number don samun cigaban , "Doctor shuraem👇```





09061293911
Loading✍️





*🍀🍀🍀🍀🍀🍀 DOCTOR SHURAEM🍀🍀🍀🍀🍀🍀*

👨‍⚕️👨‍⚕️👨‍⚕️👨‍⚕️





*ALHERI WRITTER'S ASS📚*



*A.W.A*



*Kungiya ɗaya tamkar ɗa dubu masu aiki don faɗakar da Al'umma, Alheri sai ɗan alheri.......*





🥰💃🏻





*Na Auntyn Maryam*




*Page 3️⃣2️⃣&3️⃣3️⃣*






*Tsokaci littafinnan na kyautane. . . kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*





:-----:-----:-----:-----:-----:----










"""Inda yau DOCTOR yana sanye da kayan training ɗinshi yashiga ,dayake wurin can saman gidanne idan kafito kana ganin mai shiga da fita,




" Yashirya yaje wanda wurin anƙara ƙawatashi ,da zuba tsadaddun ababen training , wurin sai yaƙara burge shi ,yasan wannan Aikin na dadynshine yace Thanks my herro,


Nan yafara motsa jikinshi ,yaɗau wannan ya hau wannan ,nan jikinshi ya ƙara murɗewa yana shinning abin burgewa , saida ya haɗa zufa , yazauna sannan yasha cold water masu sanyi,


Sannan yacire rigan jikinshi dama bawata bace .



yakoma second round, wannan karon wasu ƙarafa yake ɗagawa cike da kwarewa da sabo ,don abin yabi jikinshi, saida yaɗau kusan 30minute, yanayi.




_____________

"Su Nabla nafita suka samu adai -daita suka hau tace kaimu gidan Alhaji Muktar ,yace to .


Nabla. naganin sunkai gidan ta fahimci cewa wannan gidanne mai get 2 tace 'Anty badai nan zaki Ajiyeniba tunda kece bazaki je daniba, tace eh, nanne shi yadace na kawoki .wurin hajjiya kaka nasan zataji daɗin haka .


Suna zuwa suka isa gidan basuyi wuyar shigaba don angane su, sunaKai get ɗin ciki .dai -dai nan .


Shiko Doctor yagama training ɗinshi yafito saman yana shan iska,

Dai-dai nan saiga su Nabla sun shigo suna hira suna ɗan dariya , Doctor ko bashida ko riga .fatar jikinshi A fili .

Nan fuskar shi tahasko mishi Nabla wadda take murmushi, Anty murja tace Nabla gidannan yayi kyau sosai , inai miki shawar irinshi,

nan tayi murmushi tace a'a Anty Niko bana son irinshi , tace saboda me tayita murmushi ,

nanne Doctor fuskarshi ta gano mishi wata kyakkyawar matashiyar budurwa, .

Doctor saida yagyera tsayinshi Yana binta ta wani sihirtaccen kallo,

Nan iska ya ida jaye hayafin kanta yayi baya , suman kanta yabayyana tasa hannu ta gyera , Doctor Saida yace cikin zuciyarshi masha Allah ,

saiyace shiyasa banason ya'yan talaka saboda ƙarin gashi bubi wannan gashin ai duk wanda yagani yasan banata bane,.yaja tsuki,😏



Suko suka wuce cikin guda.


direct site ɗin kaka suka nufa .suna ko zuwa suka tarar kaka da Ummi suna zaune suna hira jefi -jefi .


sunyi sallama suka shiga ,nan kaka tace maraba da ƴaƴan albarka ku iso suka isa ,suka gaisa ,nan suka gaida Ummi itama tana murmushi tace lafiya lau , ya gida sukace lafiya lau,

Kaka tace kun cika alkawali , yaudai nan zaku wuni tace a'a kaka nadai kawo Miki Ajiyane , tayi murmushi tace madalla wace ajiya .

Anty murja tace ajiyar wannan ƴar fulanin ,tace kinko kyauta, .tace zamuje kasuwane , tare shine nace bazamuje tareba yau juma'a , karta jamuna gosilo sukayi dariya , Ummi tace gaskiya kan wannan kyaun haka barakalla,

* tace ƴata ya sunanki, tace Nabla .tace kinci sunanki ƴata



Anty murja tace to nizan tafi saina dawo ,Ummi tace bari Akaiki , takira drivern gidan tace akaita kasuwa,.


Bayan Anty murja tawuce sai kaka tace bari akawomiki ruwa kisha da abinci tace a'a kaka na koshi , tace Banda wannan haka nake jinki tamkar jikata ta jinina don haka kiɗaukeni a matsayin kakarki kinji , tace eh.

Suna haka saiga Doctor yazo ɗakin kakus,
yana cewa ' kakus where are you! zo ga sweetheart ɗinki , kaka najinshi tayi murmushi tace kai kasani tunda kaƙi Aure aisai kazo ,gani .


Ummi tayi murmushi tace Autah kenan Aurenne bai tashiba amma yana da buƙata , kaka tace nasani tunbayauba , ai inanan ina haɗa mishi wani magani wanda dakanshi zaice namishi Aure .


Yana shigowa yace shiyasa nakeson nayimiki kishiya don kina ganin keɗaice gareni matar , tace aibana tsoron kishiya , tace Ni nagaji da wannan training ɗin kana ƙara murɗewa kake
Kamar wani ɗan restilling , dubeka , yadubi kanshi ya ratayo riganshi saman kafaɗa ,
Yace menayi

,yace Ummi kinga Kakus ko tace to. Doctor yanzu tunda mubaka jin kunyarmu ai kaga
Showing 15001 words to 18000 words out of 52734 words