*Tsokaci littafinnan na kyautane. . . kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri.....*
*Alheri writter ƙungiya ɗaya tamkar ɗa dubu ...mai aiki da ilimi . alheri sai ɗan alheri.......*
*A.w.A*
*Bismillahir rahmanirrahim*
""Haka nablaa
tajira har anty murja tashirya suka fito suka tari mai adai -daita anty murja tafaɗimai inda zaikaisu yace yasani domin gidan sanannene agarin suka kama hanya sai gidan Alhaji muktar ,, murja tace yajirasu .taja nabla suka shiga nan gaban nabla ya yanke yadaɗi ,ganin wannan babban gidan tunda take bata taɓa shiganshiba,bayan anyimusu tambaya tambaya ,daga inah ,wasuke nema tace wurin hajjiya kaka ..sannan akabari suka wuce haka wurin wucewa get 2 saida akatambayesu sannan suka wuce ...
Wannan ƙa'idar gidance haka sai an tabbatar wurin wakazo ..bayan anty murja taja hannun nablaa suka yi tafiya mai ɗan nisa sannan suka shiga part din kaka nada nan Salisu yace takoma part din su hajjiya,, nablaa dai nata ido .suna shiga falon bakowa sai sanyin Ac da fankoki dake tashi aciki ga ƙatanyar plasma akunne tana aiki Sai tanƙa-tankan kujeru set biyu masu mugun kyau guda Black guda milk ..Sai center table babba na glass da filawowi samanshi light red..sukayi sallama shiru suka shiga
Hajjiya kaka tana ɗaki kwance saman two seeter ma aikaciyarta tana yimata tausar kafa .can saisukaji ana sallama sai tace hajjiya kamar ana sallama tace eh nima haka naji jeki dubo..
balki tatashi taje saitaga su nabla suka gaisa tace wakuke nema anty murja tace munzo wurin hajjiya kakane ,balki tace kujira nafaɗimata ,,sukace toh.bayan balki taje tasar ma kaka tayi baƙi ,,kaka tayi murmushi tace waɗanme yan albarkane sukazo wurina ,,tatashi tafita balki na bayanta suka fito falon ,,tana fitowa tayi arba da su murja tace wanake gani kamar murja mai abinci,,murja tace kaka nice ..Ina wuni tace lafiya lau .tace yakarfin jiki tace dagodiya,nabla tace Ina yini !kaka tace lafiya lau yammata tana kallon nabla, tace bismillah ku zauna ,maraba balki kawomusu ruwa .tace yammata yasunanki tace nabla tayi shiru tace ma murja ina kikasamo kalarmu bafulatana..murja tayi murmushi tace maƙautanane .suna zaune bayan layinmu ne,kaka tace Allah sarki tayimin kama da fuskar sani da yawa ,, amma bakomai nasan kamace kawai ..nan dai murja tayimata murnan auren jikanta Umar, kuma taji daɗi sosai .nan sukayi mata sallama suka ce zasu wuce .tace tagode tace ina zuwa,nan tashiga ɗaki tayimusu shatara na arziki. suka fito suna godiya ,sunfito falo kenan saiga amarya Salma tafito zata shiga part ɗinta suka gaisa da anty murja ,Salma tadubi nabla tace yarfillo yasunanki tace nabla ,tace suna mai daɗi ,kuzo muje daga ciki ,anty murja tace sauri muke amarya amma wata rana saimu zo mugani,tace to anty,,don Salma akwai ban girma da manya.tace ƙawata nabla zaki dawo ko ,tayi shiru anty murja tace eh zatazo ,,sannan suka wuce ,mai adai daita yananan inda suka barshi yasamu wuri ya faka.yana ganinsu yace kunje kunyi zamanku, anty murja tace yi haƙuri ,tasan yadda shiyar take baza asami 'yar sahu ba ,suka shiga tace yakaimu kasuwa .ya ajiye su kasuwa suka biyashi kuɗinshi yawuce ,sukuma suka shiga cikin kasuwar inda anty murja tasai duk abinda zata seya anty murja tace nabla dame dame zaki siya tace to umma tace nasiyo kayan aabinci sai gyero da wake murja tayi mamakinta dabatada wayo ,tayi murmushi ta amshi kuɗin tayimata siyayyar ,suka kama hanya don marece yayi ,ana saukesu anty murja taba nablaa kayan da kaka tabasu tace jedashi ,nabla zatayi magana tace AA karkice komai akawuce da ita ida ..itakuma tashiga gida .
®️ Doctor shuraem Yana sauka yahango motoci sunfi biyar duk sunzo tarbanshi akwai friend ɗinshi nanan suma sunzo tarbanshi sunyi mugun kewar shi ,, domin sunada labarin yaune DOCTOR zaidawo..agefe Kuma wasu turawane subiyar kowace da motarta suma sunzo tarbanshi,,can saiga
Jasina, tajo damugun gudu damotarta ta faka .tana jan ƙamshi ita ga budurwan doctor..shi baimasan tanaayiba don bata gabanshi. Sam,yayi farin ciki daganinsu ..amma acikin zuciyarsa ,afili kuma yasha toka don karsu ga damanshi yatako yana tafiyarshi ta ƙasaita .suka nufo wurinshi murmushi kwance saman fuskokinsu,, abokansa kowa yayi fogging nashi ,nanne yayi murmushi,don yanason friend ɗin shii,nan jasina tazo bata tsaya komaiba tarongumeshi tasumbaci kowane kuncenshi tace nayi missing ɗinka ,da wannan tsadadden jikin naka zatayi kissing lips ɗinshi ya ijeta jikinshi yace move from my body ,,Yana hararanta,shiyasa bayasonta, dukdaa takacance ɗiyar masu kuɗi kuma kyakkyawa amma bayason tarbiyarta,don yanason mace mai tarbiyya da kamun kai,
to amma yaga alaman duk ya'yan masu ƙuɗin kamar duk haka suke,, jasina bataji komaiba takomaa gefinshi ta tsaya kamar tashige jikinshi,yadai kyeleta .itaakuma jasina ba abinda ketafiya da ita kamar jikin doctor . nace ƙwalelanki,,shiko DOCTOR daurewa kawai yakeyi domin ta sashi awani yanayi ,shi doctor jarabarshi Bata tashi sai idan mace ta taɓashi ,ko yataɓata,to nanne zairena kanshi .yagane hakanne inda sukaje wani party class mate ɗinshi tagayyaceshi tana mugunson doctor
,itakuma tasha wata arniyar riga wadda duk rabin bress ɗinta afili suke gashi fitted gown ce
. doctor Yana isowa tazo har gabanshi tayi hogging nashi ta mannemai nan DOCTOR yanayinshi yafara sauyaawa ,taɗago taga kamar yanayinshi yasauya tace gud, tafara kissing face ɗinshi taga bai tankaba ,tasanya hannunta ta wuyanshi tahau kissing ɗinshi Yana maidamata..Nan akaɗau kuwwah suna jin daɗi doctor baimasan yayiba Saida yaji ana yimusu tAfi sannan hankalinshi yadawo yajanye jikinshi yafece ,daganan yagane mace bata taɓashi yazauna lafiya ,
saiga turawannan sunzo zasu taɓa shi jasina tashige jikinshi tace bawanda zai taɓashi only me nawane niɗaya doctor ko jasina ta isuwashi, wani abokinshi yasan yanayinshi yaje wurin kunnen jasina yace jass kiɗaga DOCTOR
yawuce ,yanayinshi yasauya taɗago tayimishi kiss abaki tace haka nakeso ,yayi karfin halin tureta suka buɗemishi wata babbar jiif suka shiga kowa yabi bayanshi,sai wane katafaren gidanshi da daddy yaginaashi saboda ɗan shi..danlelenshi wato doctor shuraem,aka buɗemusu get sukayi parking aharabar gidan,, gidane madai daici mai mugun kyau da tsari ,kowa yafito Banda doctor ,shiko tunranda jasina ta taɓashi yarasa control ɗinshi har aka kawo baisaniba .saida Habib yataɓashi yace DOCTOR mun iso ,domin duk doctor ake cemai saboda kwarewarsa akan aikinsa ,haka yadaure yafito yace ma abokinsa tell them I want to rest ,
yafito yawuce cikin gidan direct upstairs yawuce ,rayuwan doctor akwaison yaga ɗakinsa gidan sama waishi bayason hayaniya, yana shiga yacire kayanshi yaɗauki towel yashiga wanka .yasakarma kanshi 🚿 ruwa na dukanshi Saida yatabbatar yasamu sassauci sannan yafito saiga Mai aikinshi yashigo ya ajiye kayan abinci da fruit salad zaifita doctor. Yace kahaɗamin ruwan zafi cikin cup yace to yallaɓai. yafita Nan doctor yasanya kayan Shan iska ,aka kawo mishi ruwan zafin yaɗauko 🍋 yamatsa aciki yasha sannan yaci fruit salad ɗin ya kwanta sai bacci..
yana tashi ya sanya kayan training ɗinshi yashiga wani room Mai girma da faɗi aciki ana ganin wajen gidan yashiga yafara training yana motsa jikinshi bayakojin nauyin ƙarafan ɗagasu yakeyi haka yayi tayi yaɗau wannan yahau wannan .
saaida yaɗau kusan 30mins sannan ya sarara aka kawomishi ruwa cikin gora mai sanyi ya amsa ya sha yacire riganshi nanne akeyinshi domin jikinshi yaƙara murɗewa yayi ja,
nace ashe maganar kaka gaskiyace datace jan fata kamar kosai😅
yazauna bisa resting chair Yana nazarin wani abu.can yameƙe yaje ya tsaya yana ganin duk mai wucewa da dawowa ,dawasu bishiyoyi suna kaɗawa ,yaɗau minti goma atsaye sannan yashiga ciki yayi wanka yayi Sallah .
washegari yashirya domin yau zaishiga school an fara lecher tambayar shi kawai akeye .saiwurin 9:30sannan yawuce wurin motocin sa,duk anwankesu ,Amma basuyimaiba,
yakira Abba bayan sungaisa yace Doctor shine baka ko nemeniba ,yace daddy jiya banjin daɗine shiyasa yace sorry babana,yanzu mekake so don nasan wannan Kira there is something else..yayi murmushi yace daddy dama motocin duk sun canja i want new ,yace ok Amma jiya kafin kazo anshigoma da sabuwar motarka wadda kakeso ,kaduba zaka ganta,jibi za akawoma another one,yaji daɗi yace thanks dady ,ina ummina yace tananan lafiya .yace kakus fa sukayi dariya ,yace tananan lafiya,tayita faɗa wai nakaimata jika ƙasar kafirai ,yayi dariya yace nayi missing ɗinta,sukayi sallama .yanako dubawa yaga wata mota lulluɓe yace abuɓemai ita ana buɓewa yasaki murmushi don yanason kalar light .aka ƙara gyerata ,akabashi mukullin motar yaja yafita sai school.. acan school ko batun zuwanshi ya isarma kowa har malamansu kowa yana murnan zuwanshi
Don doctor yazama fitacce acikinsu,don haka aka shirya babban party acikin makarantar jiran zuwanshi kawai akeyi.....
muma muna jiran zuwanshi🥳💃🏻💃🏻
*Writing by HUssaina Nasir*
🥰💕❤🔥💕💗💞
```Kunemi wannan number don samun cigaban "doctor shuraem"👇```
09062392911
Loading
🍀🍀🍀🍀🍀🍀 DOCTOR SHURAEM🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ALHERI WRITTER'S ASS📚*
*A.W.A*
.
*Kungiya ɗaya tamkar ɗa dubu,masu aiki don faɗakar da Al'umma, Alheri sai ɗan alheri...*
🥰
*Na Auntyn Maryam*
*Page 2️⃣0️⃣----2️⃣1️⃣*
*Tsokaci littafinnan na kyautane. . . Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri......*
*Bismillahir rahmanirrahim*
""Tana shiga gida ,su umma da suhaima suna zaune bisa tabarma suna shan iska nabla tashigo da sallama dauke abakinta umma ta amsa ,,auta tasheƙo da gudu tana oyoyo anty ,tayi murmushi tace yawwa autammu ,umma tace auta yisannu karki karya yayarki sukayi dariya ,tazauna tana nunawa umma siyayyar ,umma tace waɗannan fa tace umma anty murja ce tace narakata gidan wata hajjiya shine tabamu,anty tace nazo dasu ..umma tace murja bata gajiya .suka buɗe sukaga sabulan wanka tura ruka ,man shafi,sai sabon towel fari mai kyau..nan nabla tayi murmushi don dama aabinda takeso kenan towel ,tasamu nashiga wanka .duk cikin kayan tafi sonsa don shine batada,..umma tace kai kayannan ɗaki idan kuma akwai abinda kikeso daga ciki saiki ɗauka tace toh umma ,don taga alamun abinda yasata murmushi,.takai tadawo bayan tasa towel ɗin cikin kayanta ..
********************doctor ana buɗe mishi get yaba mutarshi wuta yahau titi ,duk inda yabi sai ankalleshi saboda yaɗuwar motar tashi ,wasu sunsan shine .yana isa .yasan yau akwai labari..
shiyasa yayo shirinsa namusamman don yasan saiyasha runguma ba makawa ko bayaso yana isa katafaren get ɗin wanda wasu sojoji ke gadin get ɗin sukusan biyar .
aKa buɗemai get ɗin basu buɗe ma kowa get duka amma yau sun buɗema doctor,suma suna farin ciki dadawowarshi,indai yananan basu rashin kuɗi. yawuce direct Sai cikin school ɗin wadda dashigarka zakasan makarantar likitocice da manyan ya'yan masu kuɗi,da shuwa gabanni,
yana shigowa makaranta ta kacame da murna da kuwwah ana murna aka shinfiɗa wata jan cafet mai tsayi Anrubutamishi.
"
Welcome to school DOCTOR SHURAEM"
Aka buɗe mishi mutar yafito aKa biyoshi abaya yana tafiyar ƙasaita da shan ƙanshi ana yimai kirari doctor , doctor , yammata kuwa daga mai yimai kising lips tawuce wannan tazo ta sumbaci kumcenshi harya gaaji abokansa suka sashi tsaka suka ɓoyeshi gudun matsala.har suka isa office ɗin shugaban makarantar anrubura,.professor . Dr. Emanuel Jason ..wani Bature ne yaɗan tsufa kaɗan yana sanye da farin glass , doctor yashiga .duk suka tsaya waje sai wani tarakashi yashiga , professor yayi murmushi suka gaisa yayimai maraba da dawowa hutu ,yaɗauko wata sabuwar lapcoat rigar likitoci ce .wadda ke sanye da sunanshi ,yasanyamishi doctor yayi farin ciki da kyautar yayi hogging ɗin shi yana godiya ,yayimai fatan nasara ,
Suka fito duk makaraantar sun hallara suna murnan zuwanshi nanne doctor yayi murmushi yana ɗaga musu hannu suna watsa wasu filawowi masu kyau da ƙamshi yawuce yashiga wani office anrubuta mishi director office
Yashiga director yayi murna shima ,suka gaisa yayimishi fatan nasara
.yasanyamishi wani karamin farin glass Mai kyau yasanya mishi yace wannan nakane doctor munasan irinku a school .we are welcome doctor..
yace thank you sir .Nan dai yashiga ofisoshin makarantar yana gaidasu sunyi farin ciki,..
Nan yawuce resting room ɗin makarantar wanda mutum zai kirashi aljannar duniya.. yazauna duk yacire kayan da suka sam.mishi ya ajiye gefe yana hutu .yana kwance yacire riganshi yabar singlet ,yafara bacci yaji ana tsotsar mishi lips
yayi mamaki sosai amma yasan bamai yimishi haka sai jasina ta rammishi
aka faɗimishi by 9:00pm za a'gudanar da dare yace sai yazo ,,sannan yanufi gidanshi ,ya faɗa wanka yasanya kananan kayanshi yafita yawon shan iska ,,
yana gama yawunshi yawuce wata shopping mall wacce sai wane da wane ke shiganta ..yayi farking yafito ,yashiga ciki wadda sanyi ke tarbanka da kashigo yaje ya jaɓi kayan dayake so ya ɗauka .nan yaje wucewa yaga wata matashiyar budurwa mai kyau tana ɗaukan cream(mayokan shafi)
masu kyau da tsada yakalleta don burgeshi don batada hargitsi da rawankan irin na ya'yan masu kuɗi..saidai da kakalleta kasan ba farin tabane don tayi jaja ..
.itako akwaita dason taganta fara .ba cucolate ba .yanzuma man tazo ciya .tana ɗago kanta taganshi Yana kallonta ta kauda kanta gefe karyaga damanta itama akwai jan ƙamshi ..
yadai wuce yabiya kuɗin kayan aka kaimishi mota zaishiga kenan saiga ta tafito itama zata shiga mota tana tare da ƙawarta ,to doctor ba iya zance yayiba balle yatari yammata yayi musu magana ,hakadai yadaure yaje yace .
Sannu yammata ,ta ƙeleshi yayi murmushi cikin ranshi cewa yake wai nine nakewa wata magana ta shareni,,
yakoma yimata magana ta juyo tace yawwa ya akayi sauri nake ,,yayi shiru can yace ya sunanki tace banganeba kamarya yasunana to bansaniba,, ƙawarta tace a'a zee bahaka za'ayiba ,tace malam sunanta zainab amma Muna cemata zee ,,yace nice name zansamu numberta tace ba matsala yafiddo Mata wayarshi tsadadden gaske wadda zatakai bubu ɗari biyar.
tayi mamaki amma suka share .ta amsa tasanya mishi no suka wuce shima yashiga .yakama hanya saigida..
itako zee batayi wani mamakiba kasancewar da kaganshi kaga ɗan masu shi ,aminiyarta tace zee karkiyi wasa da damanki akanshi ,kesan dawannan salintar taki muke cin nasarar irinsu ,mukwashi romo mu barsu amma wannan dagani zaayyi zuma karkiyi wasa dashi tace karki damu,,
Waisu salihar mace basusan yanzu wayone kawai akemusuba ,.watama saita gama raƙashewanta .takoma saliha ,t aure sai anyi auren saisu gane kuma bayadda suka iya,.tace shegiya zee kice kamar ke kenan ,kina tsiyarki amma idan kin fita saiki zama saliha ,suka sa dariya.suka isa hostel ɗinsu ..
Wacece zee wato zainab ,
Ƴace ɗaya ga mahaifinta . Alhaji Kabir suna zaune a Niger.yanada kuɗi sosai saidai baya sakarma ƴarshi ƙuɗi wai karta lalace. mahaifiyarta ta rasu ..yana ji da ƴartashi..yaturota karatu aƙasarne don tayi karatu ,dafari tana karatu amma daga baya tasamu wasu friend suka hure mata kunne nan tabiye musu suna sheƙe ayarsu..bata ko damuda babanta yaturomata ƙuɗiba don suna samu ga samarinsu idan sun gama cinyesu sai suba sukuɗi masu yawa haka suke yi kuma ba wanda yasani hardai zee wacce takanzama saliha afuska amama aciki ita gwan gwazarzace,,.
sai tafara soyayya da mutum saidaga baya kuma suyi iskancinsu ta kwashi kuɗi tarabuda kai ..to koyanzu hakane zasuma doctor ,don sun lura gayen akwai nera kuma zaibada wuta abed,
9:30 ana jiran DOCTOR don duk wani shirye -shirye angama ana jiran shine yazo afara amma shiru .
canko doctone bayan ya gama training ɗinshi yashiga wanka don yamanta da batun wani party .yafito kenan yaji wayanshi tana ringing Saida akayi kira biyu yaɗauka akace haba doctor kasan Kai kaɗai muke jira ko ,sai sannan yatuna yace ok friend ganinan zuwa .yakashe wayan,. yafara murja mayukanshi masu sanyi da sanya fata taushi ,nace shiyasa ƴammata ke ƙara ruɗewa ,bayan yagama yaɗauko sabbin kayanshi ɗinkin zamani yasanya sai ƙyalli yake bayan ya taje sumanshi taƙara kwantawa liff sajenshi kuma ya kwantar dashi.yasanya hulanshi mai kyau .
yayima kanshi wanka da parfumes masu ƙamshi da sanyin daɗi .
yaɗau wayoyinshi yafita yaja mutarshi wata arsh color amma wannan karon driver ne ke janshi har suka isa . nan aka fara gudanar da party .cikin shawa da burgewa domin duk kowa naji da wayewa da kuɗi ..
Aka fara rawa akace doctor must come and dance with a classy lady..Nan doctor ya buɗe ido . doctor ya iya rawa amma baisan dawa zaiyiba ,can saiga jasina da isowarta kenan taji ance zaiyi rawa kuma da mace .nan tayi sauri ta iso don batason kowace mace ta raɓeshi sai ita kaɗai .
jasina taci wankan ta naƙurewa don duk tafisu yaɗuwa .jasina badai iya wankaba .tana sanye da riga da wando pencil kasanshi yabuɗe .tasanya afterdress asansu .taci wasu takalmi ja masu tsini sai walkiya suke .tayi rolling ɗin kayan wani ƙaramin mayafi, sai babban madubi mai kyau dashi pink color shima yaɗau fiskarta ya ƙara fito da fukar tay kyau sosai...nan tazo wurin doctor shuraem kamar tashige jikinshi .taja hannunshi shikuma yabita bai musaba suka shiga filin nan aka sanya musu kiɗa mai shiga jiki jasina gata gwanar rawa ta hau takawa tana juyi.
aka ɗau tafi . doctor kallonta kawai yakeyi .tafara shiga jikin doctor .nan doctor yafara takawa yana juya jiki akaɗau kuwwah ana sai doctor haka suka taɓa rawa jasina na mannemai tana taɓashi .wai acewanta rawa take batasan tana rura doctor shuraem bane
.Nan yajanye jikinshi yafita ana yimishi tafi yaje ya zauna ,jasina ma tazo ta zauna tasha ruwa tana cikin farin ciki yau tayi rawa da doctor ,gashi ya'iya rawan kamar wata mace .haka aka gudanar da partyn cikin jin daɗi sannan aka watse,,
nan doctor shuraem yadawo gida bayan jasina ta jawomishi shan ruwan 🍋.haka ko akayi saida yasha sannan yasamu relief,,
Yayi shirin kwanciya yajanyo wayarsa Yana shakkun Kira saidaai ya yanke shawarar kira yadannan alamar kira.......📲
*Writing by HUssaina Nasir*
🥰💕💗💞💕💕
```kunemi
Showing 9001 words to 12000 words out of 52734 words
Toh wace hajjiya kakace wacce anty murja zataje wurinta 🤔
kudai kubiyoni don cigaban wannan labari....
*****************Happy independence day🥳🥳🥳🇳🇬🇳🇬
*Writing by HUssaina Nasir*
🥰💕💞💕💞💕
09061392911
Loading
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*Na Auntyn Maryam*
*Page1️⃣8️⃣----1️⃣9️⃣*

Tafito tayi wanka tasanya kayanta tafito tazauna kusa da auta suna fira ,saiga wani yaro yashigo yayi sallama yace wai ana kiran mai kyau tazo ,, nablaa gabanta yafaɗi tabubi umma.....
********************doctor ana buɗe mishi get yaba mutarshi wuta yahau titi ,duk inda yabi sai ankalleshi saboda yaɗuwar motar tashi ,wasu sunsan shine .yana isa .yasan yau akwai labari..
shiyasa yayo shirinsa namusamman don yasan saiyasha runguma ba makawa ko bayaso yana isa katafaren get ɗin wanda wasu sojoji ke gadin get ɗin sukusan biyar .
aKa buɗemai get ɗin basu buɗe ma kowa get duka amma yau sun buɗema doctor,suma suna farin ciki dadawowarshi,indai yananan basu rashin kuɗi. yawuce direct Sai cikin school ɗin wadda dashigarka zakasan makarantar likitocice da manyan ya'yan masu kuɗi,da shuwa gabanni,
yana shigowa makaranta ta kacame da murna da kuwwah ana murna aka shinfiɗa wata jan cafet mai tsayi Anrubutamishi.
"
Welcome to school DOCTOR SHURAEM"
Aka buɗe mishi mutar yafito aKa biyoshi abaya yana tafiyar ƙasaita da shan ƙanshi ana yimai kirari doctor , doctor , yammata kuwa daga mai yimai kising lips tawuce wannan tazo ta sumbaci kumcenshi harya gaaji abokansa suka sashi tsaka suka ɓoyeshi gudun matsala.har suka isa office ɗin shugaban makarantar anrubura,.professor . Dr. Emanuel Jason ..wani Bature ne yaɗan tsufa kaɗan yana sanye da farin glass , doctor yashiga .duk suka tsaya waje sai wani tarakashi yashiga , professor yayi murmushi suka gaisa yayimai maraba da dawowa hutu ,yaɗauko wata sabuwar lapcoat rigar likitoci ce .wadda ke sanye da sunanshi ,yasanyamishi doctor yayi farin ciki da kyautar yayi hogging ɗin shi yana godiya ,yayimai fatan nasara ,
Suka fito duk makaraantar sun hallara suna murnan zuwanshi nanne doctor yayi murmushi yana ɗaga musu hannu suna watsa wasu filawowi masu kyau da ƙamshi yawuce yashiga wani office anrubuta mishi director office
Yashiga director yayi murna shima ,suka gaisa yayimishi fatan nasara
.yasanyamishi wani karamin farin glass Mai kyau yasanya mishi yace wannan nakane doctor munasan irinku a school .we are welcome doctor..
yace thank you sir .Nan dai yashiga ofisoshin makarantar yana gaidasu sunyi farin ciki,..
Nan yawuce resting room ɗin makarantar wanda mutum zai kirashi aljannar duniya.. yazauna duk yacire kayan da suka sam.mishi ya ajiye gefe yana hutu .yana kwance yacire riganshi yabar singlet ,yafara bacci yaji ana tsotsar mishi lips
yayi mamaki sosai amma yasan bamai yimishi haka sai jasina ta rammishi
.yana buɗe idonshi yako ganta suka haɗa ido zata cigaba yajanye ,yana hararanta yace wayace kishigo min ina hutawa ,yana yimata tsawa saida hantar cikinta ta murɗa ,amma dayake ƴar duniyace tawaye tace haba doctor yakake hakane kamar baka wayeba ..yaɗagamata hannu..yace leaf daa place ,tace doctor ,yace asaid leaf ,tafita .yatashi ranshi ɓace yasanya riganshi yafita aka ɗaukomishi kayanshi suka sanyamishi amotarshi yace zaije gida.
aka faɗimishi by 9:00pm za a'gudanar da dare yace sai yazo ,,sannan yanufi gidanshi ,ya faɗa wanka yasanya kananan kayanshi yafita yawon shan iska ,,
yana gama yawunshi yawuce wata shopping mall wacce sai wane da wane ke shiganta ..yayi farking yafito ,yashiga ciki wadda sanyi ke tarbanka da kashigo yaje ya jaɓi kayan dayake so ya ɗauka .nan yaje wucewa yaga wata matashiyar budurwa mai kyau tana ɗaukan cream(mayokan shafi)
masu kyau da tsada yakalleta don burgeshi don batada hargitsi da rawankan irin na ya'yan masu kuɗi..saidai da kakalleta kasan ba farin tabane don tayi jaja ..
.itako akwaita dason taganta fara .ba cucolate ba .yanzuma man tazo ciya .tana ɗago kanta taganshi Yana kallonta ta kauda kanta gefe karyaga damanta itama akwai jan ƙamshi ..
yadai wuce yabiya kuɗin kayan aka kaimishi mota zaishiga kenan saiga ta tafito itama zata shiga mota tana tare da ƙawarta ,to doctor ba iya zance yayiba balle yatari yammata yayi musu magana ,hakadai yadaure yaje yace .
Sannu yammata ,ta ƙeleshi yayi murmushi cikin ranshi cewa yake wai nine nakewa wata magana ta shareni,,
yakoma yimata magana ta juyo tace yawwa ya akayi sauri nake ,,yayi shiru can yace ya sunanki tace banganeba kamarya yasunana to bansaniba,, ƙawarta tace a'a zee bahaka za'ayiba ,tace malam sunanta zainab amma Muna cemata zee ,,yace nice name zansamu numberta tace ba matsala yafiddo Mata wayarshi tsadadden gaske wadda zatakai bubu ɗari biyar.
tayi mamaki amma suka share .ta amsa tasanya mishi no suka wuce shima yashiga .yakama hanya saigida..
itako zee batayi wani mamakiba kasancewar da kaganshi kaga ɗan masu shi ,aminiyarta tace zee karkiyi wasa da damanki akanshi ,kesan dawannan salintar taki muke cin nasarar irinsu ,mukwashi romo mu barsu amma wannan dagani zaayyi zuma karkiyi wasa dashi tace karki damu,,
Waisu salihar mace basusan yanzu wayone kawai akemusuba ,.watama saita gama raƙashewanta .takoma saliha ,t aure sai anyi auren saisu gane kuma bayadda suka iya,.tace shegiya zee kice kamar ke kenan ,kina tsiyarki amma idan kin fita saiki zama saliha ,suka sa dariya.suka isa hostel ɗinsu ..
Wacece zee wato zainab ,
Ƴace ɗaya ga mahaifinta . Alhaji Kabir suna zaune a Niger.yanada kuɗi sosai saidai baya sakarma ƴarshi ƙuɗi wai karta lalace. mahaifiyarta ta rasu ..yana ji da ƴartashi..yaturota karatu aƙasarne don tayi karatu ,dafari tana karatu amma daga baya tasamu wasu friend suka hure mata kunne nan tabiye musu suna sheƙe ayarsu..bata ko damuda babanta yaturomata ƙuɗiba don suna samu ga samarinsu idan sun gama cinyesu sai suba sukuɗi masu yawa haka suke yi kuma ba wanda yasani hardai zee wacce takanzama saliha afuska amama aciki ita gwan gwazarzace,,.
sai tafara soyayya da mutum saidaga baya kuma suyi iskancinsu ta kwashi kuɗi tarabuda kai ..to koyanzu hakane zasuma doctor ,don sun lura gayen akwai nera kuma zaibada wuta abed,
9:30 ana jiran DOCTOR don duk wani shirye -shirye angama ana jiran shine yazo afara amma shiru .
canko doctone bayan ya gama training ɗinshi yashiga wanka don yamanta da batun wani party .yafito kenan yaji wayanshi tana ringing Saida akayi kira biyu yaɗauka akace haba doctor kasan Kai kaɗai muke jira ko ,sai sannan yatuna yace ok friend ganinan zuwa .yakashe wayan,. yafara murja mayukanshi masu sanyi da sanya fata taushi ,nace shiyasa ƴammata ke ƙara ruɗewa ,bayan yagama yaɗauko sabbin kayanshi ɗinkin zamani yasanya sai ƙyalli yake bayan ya taje sumanshi taƙara kwantawa liff sajenshi kuma ya kwantar dashi.yasanya hulanshi mai kyau .
yayima kanshi wanka da parfumes masu ƙamshi da sanyin daɗi .
yaɗau wayoyinshi yafita yaja mutarshi wata arsh color amma wannan karon driver ne ke janshi har suka isa . nan aka fara gudanar da party .cikin shawa da burgewa domin duk kowa naji da wayewa da kuɗi ..
Aka fara rawa akace doctor must come and dance with a classy lady..Nan doctor ya buɗe ido . doctor ya iya rawa amma baisan dawa zaiyiba ,can saiga jasina da isowarta kenan taji ance zaiyi rawa kuma da mace .nan tayi sauri ta iso don batason kowace mace ta raɓeshi sai ita kaɗai .
jasina taci wankan ta naƙurewa don duk tafisu yaɗuwa .jasina badai iya wankaba .tana sanye da riga da wando pencil kasanshi yabuɗe .tasanya afterdress asansu .taci wasu takalmi ja masu tsini sai walkiya suke .tayi rolling ɗin kayan wani ƙaramin mayafi, sai babban madubi mai kyau dashi pink color shima yaɗau fiskarta ya ƙara fito da fukar tay kyau sosai...nan tazo wurin doctor shuraem kamar tashige jikinshi .taja hannunshi shikuma yabita bai musaba suka shiga filin nan aka sanya musu kiɗa mai shiga jiki jasina gata gwanar rawa ta hau takawa tana juyi.
aka ɗau tafi . doctor kallonta kawai yakeyi .tafara shiga jikin doctor .nan doctor yafara takawa yana juya jiki akaɗau kuwwah ana sai doctor haka suka taɓa rawa jasina na mannemai tana taɓashi .wai acewanta rawa take batasan tana rura doctor shuraem bane
.Nan yajanye jikinshi yafita ana yimishi tafi yaje ya zauna ,jasina ma tazo ta zauna tasha ruwa tana cikin farin ciki yau tayi rawa da doctor ,gashi ya'iya rawan kamar wata mace .haka aka gudanar da partyn cikin jin daɗi sannan aka watse,,
nan doctor shuraem yadawo gida bayan jasina ta jawomishi shan ruwan 🍋.haka ko akayi saida yasha sannan yasamu relief,,
Yayi shirin kwanciya yajanyo wayarsa Yana shakkun Kira saidaai ya yanke shawarar kira yadannan alamar kira.......📲
*Writing by HUssaina Nasir*
🥰💕💗💞💕💕
```kunemi
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4 Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18