Sai yanzu ya lura yakalleta itako da tana ganinshi ba riga bata sake kallonshiba. Don bata taɓa ganin namiji hakaba , kunya ma yabata
Cikin cold voice ɗinta Mai sanyi tace' ina wuni'
Yakauda kanshi yace to Ni Ummi meye ruwana da ita. ta wani zo har cikin ɗaki , Shiyasa ƴaƴan talakawanka in suka zo irin wannan gida suke ji kamar gidansu , yaja tsuki,
Nabla jin abinda yace idonta yakawo ruwa tace yi haƙuri bari nafita , ranta na ƙuna tace kaka bari kawai naje gida idan Anty ta dawo kice natafi ,.
Nan kaka tace janƙosai kashiga taitayinka banason rigimanka meye ruwanka da ita ko wurinka tazo , yace waaa , badainiba ,
Ummi tace Autah ya isa haka , wannan baƙuwar Hajjiya ce .bakaga ita bafulatana bace , kaga ita yarenkuce ko banza , yace haba Ummi nibana son irinsu suna shigo mana har cikin ɗaki,
Tatashi tace Ni bari naje part ɗina sai kazo , tafita .
Itako Nabla kaka taƙi bari tatafi, tace amana aka bani bazan yaddaba , tace bari nazo ,tashiga ciki .
Akabar DOCTOR da Nablah ,
Ko ya zata kaya Nabla da Doctor wuri ɗaya kuma ko Nabla zata rama wulaƙancin da yayi mata ohooo🤷🏻♀️🤷🏻♀️🤷🏻♀️
Kudai kubiyo Twins don ganin ya zata kaya😜😜💃🏻
*More comments more typing*✍️✍️✍️
*Writing by HUssaina Nasir*
✍️
*Twins 👩❤️👩*
🥰💗💕💞💗💕
```kunemi wannan number don samun cigaban '"Doctor shuraem```👇
*Tsokaci littafinnan na kyautane...kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Na HUssaina Nasir*
*Twins 👩❤️👩*
*Page3️⃣6️⃣&3️⃣7️⃣*
*In the Name of Allah the most gracious and the most merciful*
Yana ganin ta gudu ya bita, da taga ya biyota tace"wayyoh! Umma kizo zai karyamin ƙafa, Abba wanda Yana afalon bai daɗe da zuwaba suna zaune afalon shida Ummi.
Saiga Nabla kaman wadda aka banko, tana haki taje wurin Ummi ta ɓuya bayanta ,da k'yar take haɗa kalma tace "Ummi ki taimakamin yace zai karyani " Ummi tace "ƴata menene kuma wazai karyakin".
Abba na kallonsu tace "wannan janƙosan "dai2 Nan saiga Doctor ,yaji abinda tace .
Aiko fuskarsa ta ƙara canjawa ,don ta kira sunan da bayaso,yana isowa Ummi ta fahimci cewa shine ya biyota.
Yafara faɗa yace "Ummi kinganiko sai da naso karyama wannan yarinyar ƙafa amma keda kakus kuka hana".
Tace "Abba komai" tasa kuka, yace " ya isa 'yata dama Doctor rigima ne dashi ".
Ya kalleta yace "muna fuka zo barmuna gida, kuma duk nasake ganin ƙafarki gidannan saina ƙalleta ".
Ummi ta ja hannun Nabla da ta ɓuya abayanta ,tace"'yata yi haƙuri da halin Doctor baikamata kina baƙuwa agidan nan ba ace haka ta faru da keba ",
Amma nasan rashin Sabone, kiyi haƙuri .
Haka kawai nakejinki tamkar ƴata dana haifa.
nayaba da halinki, kiɗaukeni amatsayin mahaifiyarki kinji , tace "toh"
Tace "yawwa ƴata."
Doctor hararanta kawai yakeyi Abba ya dubeshi yayi murmushi yace"wai Doctor meya haɗaka da itane naga kaman yaune ta fara zuwa gidannan ".
Nan yake sanar da Abba abinda ya haɗasu yayi murmushi yace"yanzu Doctor wannan shine abin faɗan ,meyasa zaka beyewa ƙanwarka , she is a little girl fa ,kaikuma kagirmeta sosai meyasa zaka beyemata ."
Tagaishe da Abba, sannan tace "Nabla taso muje kar Umma taga mundaɗe".tama Ummi ban kwana.
Tace "Abba sai anjima yace "to ƴata ,yaɗauko 'yan dubu2 yaba Doctor yace" My son miƙawa ƙanwarka sasaye kayan Azumi".
Ya amsa yazo dab da ita ya kama hannunta da saida yaji wani iri atare da shi, saboda taushin hannun,ya matsa da ƙarfi saida tace auhh! Ummi tace "lafiya Nabla"
Tace "eh"
Kasa -kasa yadda babu mai jinsa yace "dama sune suka kawoki to gasunan"
Ya a'jamata saman hannunta tana batun maidamai yace" ƙull karki kus kura, muba 'a mayar muna da kyauta , domin sheɗan kaɗai ne ke mayar da 'kyauta ,sai inke shaiɗa niyace "
Taji zafin batun shi tasha toka, yayi murmushi dama abinda yakeso kenan, yace "je kibamu wuri mai idon mayo"
Bayadda ya iya tace " Abba sun gode suka shiga wurin kaka suka yimata sallama suka fito.
Bayan ta baiwa Nabla wasu sabbin towel tace "nasan wannan saiku ƴammata gashi "nan tayi murmushi don duk cikin k'yaututtukan tafi jin daɗin wannan,suka yi godiya suka fito.
Suna fitowa kakus ta bankawa Doctor harara tace"zaka sameni ai".
Bayan Ummi ta amshi Number Anty murja.
Washe gari Ummi ta aikamusu kayan shayi.
Yaune aka tashi da Azumi da yamma Doctor shuraem ya isko kakus yace" kakus kinsan menakeson ci anjima ,tace "bansaniba "
Yace to "ina wannan ƙosan da koko da muka ci ranan" tace "eh natuna "
Yace" yawwa ,to shinakeso Ina zan samu"
Tace "yanzu janƙosai dan karammin shine kake tambayata ina za'a samu, to bansan inda za'a samuba".
Yace "haba kakus taimakamin zakiyi"
Aisaikaze ka isko Umminku itace ta bayar aka samo ranan"cewanta.
Yana fita sai wurin Ummi , tana zaune tana lazimi ,bayan ta kammala .
Yake faɗimata abinda yake so ,tace "to Doctor bari nasa asamoma "ya azumin ,yace "Alhdulillah."
Nan Ummi ta aiki Tanko tace"kaje inda ka taɓa siyomuna ƙosai ranan "jiki na rawa yace "to hajjiya, yaɗauko kula da jug.
direct gidansu Nabla yaje don dama yasan gidan ,ya koyi Sa'a akwai amma yanzu za'a fara suya .
Saida ya jira sannan akasamishi sai ƙamshi ke tashi ,yace"dagani wannan ƙosan zaiyi daɗi"
Yace "ina kokon aka faɗimishi ba'a yi cikin azumi"
Koda ya iso gidan anfara kira, bayan Doctor ya k'urɓa tea sannan ya buɓe kulan ,saida ya lumshe ido ,kakus tace"jan ƙosai kana ko bari muci "yace" a'a"
Yace "Ummi ina kokon "tace sunbaryi yanzu Azumine"
Don Allah Ummi kice "koni kaɗaine su riƙa yimin inyaso saimu biya"
Haka kullum sai Nabla tayimishi kokon Umma Kuma tayi ƙosanta ,suna samun ƙuɗi iya g'wargwado don Umma ta kammala musu kayan sallah .
Suna zaune ababban falow bayan ansha ruwa ,duk sun hallara,sai Abba yace "Doctor asibitinka You know is ready ,don Kaine ka tsara duk yadda kakeso ta zamo "yayi murmushi yace"yes "Abba dama sainan da bayan sallah sai abuɗeta, lokacin duk kayan danayi order sun iso "
Abba yace "hakane son Allah ya taimaka " yace
" Amen "
Yaya Umar "yace Abba to auren fa sai yaushe"
Doctor" yace bantashiba sainan da shekara goma"kaka tabubai tace "aida ba budurwar da zata soka saidai tsuffi".
Yamurtuƙe fuska yace "mezanyi da tsuffi , koke so nake nasakeki ,don kimmin tsufa".
Kowa dariya yake yimusu ganin diraman nasu .
Yaune ranan sallah, inda bayan sun dawo masallaci ne ,suna cikin mota .
Abba da Ummi mota ɗaya sai yaya Umar da matarsa Salma suma suna cikin tasu ,sai Doctor da kakus ,sune acikin motar doctor ke driving,duk sun jero abun burgewa.
gosilo ya tsaidasu , kaka ta tsinko su Nabla da Anty murja tare da Autah.
Suma suna son tsallakewa amma antare.
Nan tanunamishi su tace Jan ƙasai kamarsu Nabla nake gani gasu can .
Yadubi inda take nunamishi nanko gabanshi ya faɗi, ganinta .
Ko meyasa gaban Doctor ke faɗuwa 🤷🏻♀️
*More comments More typing*✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Loading✍️
*🍀🍀🍀🍀🍀🍀DOCTOR SHURAEM🍀🍀🍀🍀🍀🍀*
*ALHERI WRITTER'S ASS📚*
*A.W.A*
```kungiya ɗaya tamkar ɗa dubu masu aiki don faɗakar da Al'umma , Alheri sai ɗan alheri..
*Na Auntyn Maryam*
```Page 3️⃣4️⃣&3️⃣5️⃣```
*Tsokaci littafinnan na kyautane...Kuma shine labari na nafarko idan kunga kuskure amun Uzuri...🤧
Bismillahir rahmanirrahim
:------:----:--
" "Kakus na wucewa Doctor shuraem ya kalleta yace ke tashi ɗaukomin madara da nono Acikin frize ,
Nabla najinshi ta shareshi, shiko DOCTOR ganin batada niyar tashi ya fara yimata rashin kunya yace 'ke Ni sa Ankine bakiji ana yimiki maganaba,
Nadaisan aiki kike nema to shine kifara tun yanzu ,
Kimasani sai na yadda zakiyi Aiki Acikin gidannan stupid kawai ,
Nabla ganin ya dage yana cimata mutunci , cikin fushi da ƙarfin hali tace don Allah malam kiyimin shiru , naƙi ɗaukoma kai bakada hannu ne ,to Ni bazan ɗaukoba,
Dan ba ƴar aikin gidannan bace, Ni bakuwace,
Doctor ganin yarinyar nashirin yi mishi rashin kunya ,cikin fushi ,yataso ya manta ko riga bashida yayo kanta yana huci,
Tana ganin ya taso ta ruga sai cikin ɗakin inda kaka take shiko yabita yana nizaki raina ,kina ƴar talaka dake ,
Kakus na ciki taji suna cacan baki , sai kuma taji gudun su, sai ga Nabla tana wayyoh kaka kutaimakeni,
ta ɓuya bayan kakus , tace Nabla meya faru, cikin haki tace kaka shine ya biyoni, banmai komaiba,
Saigashi yashigo yana cika yana batsewa yace "
Yau koke Wacece saina karya miki ƙafa kafin kibar gidannan , kuma bawanda zai amsheki Aiki Acikin gidannan, yana batun kamota ta sa ƙara saida Ummi dake Ɗaki taji ,
Kakus nakiran janƙosai karabuda ƴar mutane ko wurinka tazo meye haɗin ka da ita yace kakus har anyi ƴar talakan da zata cimun fuska ,daga nace ta ɗau komin madara da nono ,acikin frize ɗinki shine wai bazataba ita ba ƴar aiki bace ,
Yakoma zanyota da ƙarfi
Saida tayo jikinshi shiko ƙafanshi ta sarke ya faɗa saman gadon kakus tana saman jikinshi,
Aiko Nabla naganin ta faɗa jikinshi da ko riga babu ta buga ƙara ta janye jikinta , ta sheƙa dai dai nan saiga Ummi , ita da Salma ,.Ummi ta riketa tace Ƴata meya sameki ,Nabla da duk arikice take tace Wannanne tana nuna Doctor shuraem, shiko dayataso saman gadon , ranshi ɓace yace Ummi yarin yannan nizan aiketa tace bazataba, saina karemata ƙafa,
Suna shiga part ɗin Salma sannan taɗan saki ranta , Tace Nabla meya haɗaki da Doctor, har kuka fara faɗa tace wallahi Anty shine wai na bashi Abu Cikin firjin, shine naƙi sai yace saiya karyamin ƙafa , Salma tayi dariya tace yau kuma Doctor , Allah ya kyauta,
Suka zauna falo sannan ta kawo mata abinci da ruwa, tace A'a naƙoshi Anty Salma tace "
Sai in baki ɗaukeni friend ɗinkiba , Kuma yayarkiba,
Tace A'a Anty to zanci tace. yawwa yar kanwata tayi mata seving ɗin fried rice da cos low, Nan ta ɗan tsakara taci tace badai kin ƙoshiba tace eh naƙoshi Anty, tace to shikenan,
Suka ci gaba da hira take faɗima Nabla cewa ita Ce matar yayanshi , kuma watansu shida da Aure .
Tace zomuje kiga ɗaki suka shiga ko ina tace Anty wuri yayi kyau tana murmushi, tace Nabla kema insha Allah Zaki sami wanda ma yafishi, tace a'a nikan nibakowa bace ,Ni marainiyace ,bana tunanin ko rabinshi .
Tace bahaka bane insha Allah kema zaki samu gidanki mai kyau , nan Nabla ta rufe fuska ,
Salma tace Nabla kunya meye na kunya zakiyi bayani , yarinya.
Itako Anty Murja tana zuwa kasuwa tayo duk siyayyar da zatayi harta Nabla sannan tayo gidan su Doctor,
Nabla tace Anty bari naje naga ko Anty murja ta dawo muje gida tace to shikenan bari na shiga ciki bacci zanyi , tace amm Nabla jirani nazo ,
Tashiga taɗauko Mata tura ruka masu ƙanshi da tsada da kayan kwalliya tasa cikin wata leda mai kyau , tabata
Nabla taƙi amsa daƙar ta amsa tace nagode Anty .
Tana fita saime ,saiga Doctor yafito zai shiga wurin Ummi , amma yanzu yayi wanka yana sanye da kananan kaya sumanshi sai kyalli take ta kwanta sajennan ya kwanta saman fuskarshi ,
Tayi kamar bata ganshiba taci gaba da tafiya
Doctor ya tsaya yana kallonta hip ɗin ta suna juyawa kamar da gangan takeyi ,tana fiyarta abun burgewa , ga shape ɗinta da yafito masha Allah, ya rike ƙugunshi yana kallonta. Tayi kosa kai ƙasa sai taga Yana binta taga kaman yana son cimmata taruga da gudu, sai downstairs ,
Daidainan saiga Abba da Ummi zauna main fallow,
Koya zata kaya ohoo🤷🏻♀️🤷🏻♀️🤗
*More comments More typing*✍️✍️✍️
*Writing by HUssaina Nasir*✍️
*Twins 👩❤️👩*
💕💞💕💞💕
```kunemi wannan number don samun cigaban ' "Doctor shuraem```👇
*Tsokaci littafinnan na kyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...*🤧
*Writing by HUssaina Nasir*
*Twins 👩❤️👩*
*Page 4️⃣0️⃣&4️⃣1️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Suna ahaka sai sukaji ana knooking ɗin ganbun motar, nan Doctor yadawo hankalinshi ,yamatsa gefe yaɗaure fuska , karta renashi.
Itako Nabla Yana sakar mata baki ta aza mishi kuka , domin lips ɗinta duk zafi sukemata, yajuyo yace "ke fita karki cikani da kuka me akayi"
Cikin zuciyarta tace me 'akayi ma yake cewa ,macuci , Allah sai ya sakamun,
Cikin kuka tace kabuɓemin ,ta ɗan bashi tausayi ganin yadda laɓɓan suka ƙara jah, yasan bayyimusu da wasaba, amma ya fuske yabu'de ,yace" fitarmun mota duk ke ɓannamun mota da tsamunki".
Ta dubeshi tabanka mishi harara, tayi sauri ta fita, don tasan Idan ya riƙata zatayi bayini.
Tana fita taga Anty Salma ,Salma wacce akace taje ta dubo ko lafiya Nabla bata fitoba ,nan kuwa taleƙa tagansu haka ,ta ƙunshe dariyarta , don tasan Aikin shine, saita ɗan k'wank'wasa motar.
Nabla na fitowa taga Anty Salma , ta share hawayenta , Salma tace"lafiya Nabla meya faru, tayi kamar batasan komaiba"
Doctor dai baiko fitoba don duk yanayinshi ya sauya ,yana kallonta tacikin mota yadda hips ɗin ta ke kaɗawa, duk ta ƙara tayarmai da shawar shi, tatafi da imaninshi.
Ummi tace"Nabla muje muga maman taku ko" har sun fara tafiya za'a shiga cikin gidan ,sai aka bugowa Abba waya cewa" Abokinshi ya samu haɗari yanzu,
Wato yayan Ummi"
Hankali tashe yasanar dasu abinda ke faruwa .
Hankalin Ummi inyayi dubu yatashi, shigan da basuyiba kenan suka shiga mota suka kama hanyar asibiti.
Suna isa har ankaishi resting room, angama treating ɗin shi, bawani haɗari yasamu sosaiba ,
Suka koma gida , Doctor yana shiga part 'dinshi duk bashida sikuni, domin buƙace yake yau, yana shiga ya faɗa wanka ,yasakarma kanshi 🚿, yana tuna moment ɗinsu na ɗazu, saiyaji wata muguwar sha'warta na bijiromishi, bayan ya gama yafito daddafe , yasanya baƙar jallabiyanshi yaduba yaga bashida lemon tsami.
Nan yatuna kakus nada don tana sama shayi ,yafita sai wurin ta.
Tana ganinshi da yanayinshi tagane abinda ke damunshi, amma taƙeleshi, tunda yace baitashi Aureba.
Yazauna saman kushin yace" kakus kinada abinnan mai tsami" tace"menene kuma mai tsami "
Yana isa ga frize yabuɗe yaganshi ko , yaɗauko yace "yawwa,kakus "to amma mezakayi dashi ne.
Yace "zansha shayine "tayi murmushi don tasan ƙaryane.
Nabla suna shiga gida ,suka sanar da Umma komai ,ta jajanta abin dakuma Allah ya tsare gaba suka ce Amin.
Yau kwana biyu kenan Doctor yakasa sikuni ,duk yatuna Nabla sai yaji nishaɗi dason haɗuwa da ita ,koda rashin kunya ne tayi mishi bazai damuba.
Idan yatuna yadda yake tsotsar lallausan lab'b'anta saiya lumshe shanyaayyun idanunsa.
Yau kakus ta tashi da rashin lafiya ,da zazzaɓi, wanda duk hankalin gidan atashe yake.
Nan Doctor ya matsa sai ankaita asibiti, dole suka je ,nan akabata gado, don zasuyi kwana biyu anan, Doctor duk ya zauce, don sonda yake ma kakus bana wasaba.
Nan Abba da Ummi suka kwantarmai da hankali ,duk da kosu daurewa kawai sukeyi.
Duk wata hidima shiyayi shidai Abba nasu ido, nan tasamu bacci.
Sai dare kakus ta farka ,koda tatashi taga Doctor zaune ,yataso Yana kakus yajikin , mekikeji, taga duk ya zauce, tace janƙosai kana tsu,nawarke kaji.
Yayi murmushi ya sumbaci hannunta ,yace"Allah ya baki lafiya "tace Amen."
dama su Abba na waje ,ya sanar dasu .
Duk suka shigo ɗakin ,anaimata ya jiki, likita yazo ya ƙara dubata , yace "zamu barta har zuwa jibi, saboda yanayinta.
Saida Ummi tanuna fushinta sannan yaje gida ,don cewa yayi shi zai kula da ita ,yakwana wurinta.
Aka bar Ummi wurinta ,Abba yaja shi suka koma gida .
Washe gari , ƙarfe tara Doctor ya shirya ,baiko yi break ba, yaj mota sai hospital .
Koda yaje kakus na zaune tana lazimi, Ummi na gyera gadon, yashigo.
Suka kalleshi ,bayan ya gaida Ummi ,sannan yaje wurin kakus yayi mata ya jiki ,
Takoma saman gado sukaci gaba da fira, Ummi tayi waya da Salma ,cew a tazo mata da kayanta .
Saiga su Abba da yaya Umar ,sunzo suka tarar da Doctor, kowa dariya yake mishi, don babu wanda yasan yazo,
Sukayi breakfass tare .
Anty murja takira Ummi don taji ance kaka batada lafiya, nan tasanar da ita .
Sai yamma sannan Nabla da Anty murja suka iso asibitin, sun siyo kayan jinya ,su ayaba,lemo da Apple.
Suna zuwa Doctor ne aciki sai Ummi,don Salma ta koma gida don za'a kawo abinci, dakuma kula da gida.
Suna yin sallama suka amsa, Doctor najin muryarta, yadubeta , yakuma sadda kansa kan wayarsa yana danna wayarsa,
Amma hankalinshi na kanta.
Suka yiwa kaka ya jiki , Ummi tace ƴata tunda kunzo nizan je gida .
Bayan Ummi tatafi ,aka kira Aanty Murja awaya tafita don Amsa call,kaka tace Nabla zo mana , Nabla tazo gefen kaka ta zauna , Doctor na ɗaya ɓangaren.

Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
👨⚕️

Abba abinma dariya yaso bashi yadubi Nabla yace 'yarfillo meya faru "

Yace "Ni Abba saina koya mata hankali sannan zatasan koni waye" cewar doctor.
Suna haka saiga Anty murja tazo, Nabla tace Anty kindaɗe ,tayi murmushi tace"balaifina bane kinsan yau juma'a"
Tagaishe da Abba, sannan tace "Nabla taso muje kar Umma taga mundaɗe".tama Ummi ban kwana.
Tace "Abba sai anjima yace "to ƴata ,yaɗauko 'yan dubu2 yaba Doctor yace" My son miƙawa ƙanwarka sasaye kayan Azumi".
Ya amsa yazo dab da ita ya kama hannunta da saida yaji wani iri atare da shi, saboda taushin hannun,ya matsa da ƙarfi saida tace auhh! Ummi tace "lafiya Nabla"
Tace "eh"
Kasa -kasa yadda babu mai jinsa yace "dama sune suka kawoki to gasunan"
Ya a'jamata saman hannunta tana batun maidamai yace" ƙull karki kus kura, muba 'a mayar muna da kyauta , domin sheɗan kaɗai ne ke mayar da 'kyauta ,sai inke shaiɗa niyace "
Taji zafin batun shi tasha toka, yayi murmushi dama abinda yakeso kenan, yace "je kibamu wuri mai idon mayo"
Bayadda ya iya tace " Abba sun gode suka shiga wurin kaka suka yimata sallama suka fito.
Bayan ta baiwa Nabla wasu sabbin towel tace "nasan wannan saiku ƴammata gashi "nan tayi murmushi don duk cikin k'yaututtukan tafi jin daɗin wannan,suka yi godiya suka fito.
Suna fitowa kakus ta bankawa Doctor harara tace"zaka sameni ai".
Bayan Ummi ta amshi Number Anty murja.
Washe gari Ummi ta aikamusu kayan shayi.
Yaune aka tashi da Azumi da yamma Doctor shuraem ya isko kakus yace" kakus kinsan menakeson ci anjima ,tace "bansaniba "
Yace to "ina wannan ƙosan da koko da muka ci ranan" tace "eh natuna "
Yace" yawwa ,to shinakeso Ina zan samu"
Tace "yanzu janƙosai dan karammin shine kake tambayata ina za'a samu, to bansan inda za'a samuba".
Yace "haba kakus taimakamin zakiyi"
Aisaikaze ka isko Umminku itace ta bayar aka samo ranan"cewanta.
Yace "yawwa 'yar tsohuwa Nagode" tace "ja irin yaro"
Yana fita sai wurin Ummi , tana zaune tana lazimi ,bayan ta kammala .
Yake faɗimata abinda yake so ,tace "to Doctor bari nasa asamoma "ya azumin ,yace "Alhdulillah."
Nan Ummi ta aiki Tanko tace"kaje inda ka taɓa siyomuna ƙosai ranan "jiki na rawa yace "to hajjiya, yaɗauko kula da jug.
direct gidansu Nabla yaje don dama yasan gidan ,ya koyi Sa'a akwai amma yanzu za'a fara suya .
Saida ya jira sannan akasamishi sai ƙamshi ke tashi ,yace"dagani wannan ƙosan zaiyi daɗi"
Yace "ina kokon aka faɗimishi ba'a yi cikin azumi"
Koda ya iso gidan anfara kira, bayan Doctor ya k'urɓa tea sannan ya buɓe kulan ,saida ya lumshe ido ,kakus tace"jan ƙosai kana ko bari muci "yace" a'a"
Yace "Ummi ina kokon "tace sunbaryi yanzu Azumine"
Don Allah Ummi kice "koni kaɗaine su riƙa yimin inyaso saimu biya"
Haka kullum sai Nabla tayimishi kokon Umma Kuma tayi ƙosanta ,suna samun ƙuɗi iya g'wargwado don Umma ta kammala musu kayan sallah .
Suna zaune ababban falow bayan ansha ruwa ,duk sun hallara,sai Abba yace "Doctor asibitinka You know is ready ,don Kaine ka tsara duk yadda kakeso ta zamo "yayi murmushi yace"yes "Abba dama sainan da bayan sallah sai abuɗeta, lokacin duk kayan danayi order sun iso "
Abba yace "hakane son Allah ya taimaka " yace
" Amen "
Yaya Umar "yace Abba to auren fa sai yaushe"
Doctor" yace bantashiba sainan da shekara goma"kaka tabubai tace "aida ba budurwar da zata soka saidai tsuffi".
Yamurtuƙe fuska yace "mezanyi da tsuffi , koke so nake nasakeki ,don kimmin tsufa".
Kowa dariya yake yimusu ganin diraman nasu .
Yaune ranan sallah, inda bayan sun dawo masallaci ne ,suna cikin mota .
Abba da Ummi mota ɗaya sai yaya Umar da matarsa Salma suma suna cikin tasu ,sai Doctor da kakus ,sune acikin motar doctor ke driving,duk sun jero abun burgewa.
gosilo ya tsaidasu , kaka ta tsinko su Nabla da Anty murja tare da Autah.
Suma suna son tsallakewa amma antare.
Nan tanunamishi su tace Jan ƙasai kamarsu Nabla nake gani gasu can .
Yadubi inda take nunamishi nanko gabanshi ya faɗi, ganinta .
Ko meyasa gaban Doctor ke faɗuwa 🤷🏻♀️
*More comments More typing*✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Loading✍️
*🍀🍀🍀🍀🍀🍀DOCTOR SHURAEM🍀🍀🍀🍀🍀🍀*
*ALHERI WRITTER'S ASS📚*
*A.W.A*
```kungiya ɗaya tamkar ɗa dubu masu aiki don faɗakar da Al'umma , Alheri sai ɗan alheri..
*Na Auntyn Maryam*
```Page 3️⃣4️⃣&3️⃣5️⃣```
*Tsokaci littafinnan na kyautane...Kuma shine labari na nafarko idan kunga kuskure amun Uzuri...🤧
Bismillahir rahmanirrahim
:------:----:--
" "Kakus na wucewa Doctor shuraem ya kalleta yace ke tashi ɗaukomin madara da nono Acikin frize ,
Nabla najinshi ta shareshi, shiko DOCTOR ganin batada niyar tashi ya fara yimata rashin kunya yace 'ke Ni sa Ankine bakiji ana yimiki maganaba,
Nadaisan aiki kike nema to shine kifara tun yanzu ,
Kimasani sai na yadda zakiyi Aiki Acikin gidannan stupid kawai ,
Nabla ganin ya dage yana cimata mutunci , cikin fushi da ƙarfin hali tace don Allah malam kiyimin shiru , naƙi ɗaukoma kai bakada hannu ne ,to Ni bazan ɗaukoba,
Dan ba ƴar aikin gidannan bace, Ni bakuwace,
Doctor ganin yarinyar nashirin yi mishi rashin kunya ,cikin fushi ,yataso ya manta ko riga bashida yayo kanta yana huci,
Tana ganin ya taso ta ruga sai cikin ɗakin inda kaka take shiko yabita yana nizaki raina ,kina ƴar talaka dake ,
Kakus na ciki taji suna cacan baki , sai kuma taji gudun su, sai ga Nabla tana wayyoh kaka kutaimakeni,
ta ɓuya bayan kakus , tace Nabla meya faru, cikin haki tace kaka shine ya biyoni, banmai komaiba,
Saigashi yashigo yana cika yana batsewa yace "
Yau koke Wacece saina karya miki ƙafa kafin kibar gidannan , kuma bawanda zai amsheki Aiki Acikin gidannan, yana batun kamota ta sa ƙara saida Ummi dake Ɗaki taji ,
Kakus nakiran janƙosai karabuda ƴar mutane ko wurinka tazo meye haɗin ka da ita yace kakus har anyi ƴar talakan da zata cimun fuska ,daga nace ta ɗau komin madara da nono ,acikin frize ɗinki shine wai bazataba ita ba ƴar aiki bace ,
Yakoma zanyota da ƙarfi
Saida tayo jikinshi shiko ƙafanshi ta sarke ya faɗa saman gadon kakus tana saman jikinshi,
Aiko Nabla naganin ta faɗa jikinshi da ko riga babu ta buga ƙara ta janye jikinta , ta sheƙa dai dai nan saiga Ummi , ita da Salma ,.Ummi ta riketa tace Ƴata meya sameki ,Nabla da duk arikice take tace Wannanne tana nuna Doctor shuraem, shiko dayataso saman gadon , ranshi ɓace yace Ummi yarin yannan nizan aiketa tace bazataba, saina karemata ƙafa,
Kakus da Abun yabata dariya ,tace janƙosai kafita idonna narufe , meyasa zaka takurama ,ƴar mutane , Keko kiyimai magana tunda
Ni ya rainani, ta dubi. Salma tace Salma jeda ita part ɗinki kibata abinci tunda wannan yahana ko ruwa tasha .
Salma taji daɗi tace to kaka , taja hannun Nabla tace friend zomuje , Nabla na ɗari yabita shiko Doctor yace"Ummi karta shiganmuna part tabar gidannan .
Ummi ta dubeshi tace Doctor banason haka , kabarta. Ita baƙuwar Hajjiya ce , .
Ya yamutsa fuska yace tayi Amma karta sake zuwa Nan gidan , ya wuce .
Kakus tace sai tazo .Kuma saina faɗima babanka .ɗan rainin wayo,
Suna shiga part ɗin Salma sannan taɗan saki ranta , Tace Nabla meya haɗaki da Doctor, har kuka fara faɗa tace wallahi Anty shine wai na bashi Abu Cikin firjin, shine naƙi sai yace saiya karyamin ƙafa , Salma tayi dariya tace yau kuma Doctor , Allah ya kyauta,
Suka zauna falo sannan ta kawo mata abinci da ruwa, tace A'a naƙoshi Anty Salma tace "
Sai in baki ɗaukeni friend ɗinkiba , Kuma yayarkiba,
Tace A'a Anty to zanci tace. yawwa yar kanwata tayi mata seving ɗin fried rice da cos low, Nan ta ɗan tsakara taci tace badai kin ƙoshiba tace eh naƙoshi Anty, tace to shikenan,
Suka ci gaba da hira take faɗima Nabla cewa ita Ce matar yayanshi , kuma watansu shida da Aure .
Tace zomuje kiga ɗaki suka shiga ko ina tace Anty wuri yayi kyau tana murmushi, tace Nabla kema insha Allah Zaki sami wanda ma yafishi, tace a'a nikan nibakowa bace ,Ni marainiyace ,bana tunanin ko rabinshi .
Tace bahaka bane insha Allah kema zaki samu gidanki mai kyau , nan Nabla ta rufe fuska ,
Salma tace Nabla kunya meye na kunya zakiyi bayani , yarinya.
Itako Anty Murja tana zuwa kasuwa tayo duk siyayyar da zatayi harta Nabla sannan tayo gidan su Doctor,
Nabla tace Anty bari naje naga ko Anty murja ta dawo muje gida tace to shikenan bari na shiga ciki bacci zanyi , tace amm Nabla jirani nazo ,
Tashiga taɗauko Mata tura ruka masu ƙanshi da tsada da kayan kwalliya tasa cikin wata leda mai kyau , tabata
Nabla taƙi amsa daƙar ta amsa tace nagode Anty .
Tana fita saime ,saiga Doctor yafito zai shiga wurin Ummi , amma yanzu yayi wanka yana sanye da kananan kaya sumanshi sai kyalli take ta kwanta sajennan ya kwanta saman fuskarshi ,
Tayi kamar bata ganshiba taci gaba da tafiya
Doctor ya tsaya yana kallonta hip ɗin ta suna juyawa kamar da gangan takeyi ,tana fiyarta abun burgewa , ga shape ɗinta da yafito masha Allah, ya rike ƙugunshi yana kallonta. Tayi kosa kai ƙasa sai taga Yana binta taga kaman yana son cimmata taruga da gudu, sai downstairs ,
Daidainan saiga Abba da Ummi zauna main fallow,
Koya zata kaya ohoo🤷🏻♀️🤷🏻♀️🤗
*More comments More typing*✍️✍️✍️
*Writing by HUssaina Nasir*✍️
*Twins 👩❤️👩*
💕💞💕💞💕
```kunemi wannan number don samun cigaban ' "Doctor shuraem```👇
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
👨⚕️
*Tsokaci littafinnan na kyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...*🤧
*Writing by HUssaina Nasir*
*Twins 👩❤️👩*
*Page 4️⃣0️⃣&4️⃣1️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Suna ahaka sai sukaji ana knooking ɗin ganbun motar, nan Doctor yadawo hankalinshi ,yamatsa gefe yaɗaure fuska , karta renashi.
Itako Nabla Yana sakar mata baki ta aza mishi kuka , domin lips ɗinta duk zafi sukemata, yajuyo yace "ke fita karki cikani da kuka me akayi"
Cikin zuciyarta tace me 'akayi ma yake cewa ,macuci , Allah sai ya sakamun,
Cikin kuka tace kabuɓemin ,ta ɗan bashi tausayi ganin yadda laɓɓan suka ƙara jah, yasan bayyimusu da wasaba, amma ya fuske yabu'de ,yace" fitarmun mota duk ke ɓannamun mota da tsamunki".
Ta dubeshi tabanka mishi harara, tayi sauri ta fita, don tasan Idan ya riƙata zatayi bayini.
Tana fita taga Anty Salma ,Salma wacce akace taje ta dubo ko lafiya Nabla bata fitoba ,nan kuwa taleƙa tagansu haka ,ta ƙunshe dariyarta , don tasan Aikin shine, saita ɗan k'wank'wasa motar.
Nabla na fitowa taga Anty Salma , ta share hawayenta , Salma tace"lafiya Nabla meya faru, tayi kamar batasan komaiba"
Tace "bakomai anty "taja hannunta tace muje ,nanne gidanku ko, tace"eh"
Doctor dai baiko fitoba don duk yanayinshi ya sauya ,yana kallonta tacikin mota yadda hips ɗin ta ke kaɗawa, duk ta ƙara tayarmai da shawar shi, tatafi da imaninshi.
Ummi tace"Nabla muje muga maman taku ko" har sun fara tafiya za'a shiga cikin gidan ,sai aka bugowa Abba waya cewa" Abokinshi ya samu haɗari yanzu,
Wato yayan Ummi"
Hankali tashe yasanar dasu abinda ke faruwa .
Hankalin Ummi inyayi dubu yatashi, shigan da basuyiba kenan suka shiga mota suka kama hanyar asibiti.
Suna isa har ankaishi resting room, angama treating ɗin shi, bawani haɗari yasamu sosaiba ,
Suka koma gida , Doctor yana shiga part 'dinshi duk bashida sikuni, domin buƙace yake yau, yana shiga ya faɗa wanka ,yasakarma kanshi 🚿, yana tuna moment ɗinsu na ɗazu, saiyaji wata muguwar sha'warta na bijiromishi, bayan ya gama yafito daddafe , yasanya baƙar jallabiyanshi yaduba yaga bashida lemon tsami.
Nan yatuna kakus nada don tana sama shayi ,yafita sai wurin ta.
Tana ganinshi da yanayinshi tagane abinda ke damunshi, amma taƙeleshi, tunda yace baitashi Aureba.
Yazauna saman kushin yace" kakus kinada abinnan mai tsami" tace"menene kuma mai tsami "
Yace "haba kakus duk kinsani fa ,to lemon tsami ".tayi dariya tace"eh inada ,Amma mezakayi dashi "
Yana isa ga frize yabuɗe yaganshi ko , yaɗauko yace "yawwa,kakus "to amma mezakayi dashi ne.
Yace "zansha shayine "tayi murmushi don tasan ƙaryane.
Nabla suna shiga gida ,suka sanar da Umma komai ,ta jajanta abin dakuma Allah ya tsare gaba suka ce Amin.
Yau kwana biyu kenan Doctor yakasa sikuni ,duk yatuna Nabla sai yaji nishaɗi dason haɗuwa da ita ,koda rashin kunya ne tayi mishi bazai damuba.
Idan yatuna yadda yake tsotsar lallausan lab'b'anta saiya lumshe shanyaayyun idanunsa.
Yau kakus ta tashi da rashin lafiya ,da zazzaɓi, wanda duk hankalin gidan atashe yake.
Nan Doctor ya matsa sai ankaita asibiti, dole suka je ,nan akabata gado, don zasuyi kwana biyu anan, Doctor duk ya zauce, don sonda yake ma kakus bana wasaba.
Nan Abba da Ummi suka kwantarmai da hankali ,duk da kosu daurewa kawai sukeyi.
Duk wata hidima shiyayi shidai Abba nasu ido, nan tasamu bacci.
Sai dare kakus ta farka ,koda tatashi taga Doctor zaune ,yataso Yana kakus yajikin , mekikeji, taga duk ya zauce, tace janƙosai kana tsu,nawarke kaji.
Yayi murmushi ya sumbaci hannunta ,yace"Allah ya baki lafiya "tace Amen."
dama su Abba na waje ,ya sanar dasu .
Duk suka shigo ɗakin ,anaimata ya jiki, likita yazo ya ƙara dubata , yace "zamu barta har zuwa jibi, saboda yanayinta.
Saida Ummi tanuna fushinta sannan yaje gida ,don cewa yayi shi zai kula da ita ,yakwana wurinta.
Aka bar Ummi wurinta ,Abba yaja shi suka koma gida .
Washe gari , ƙarfe tara Doctor ya shirya ,baiko yi break ba, yaj mota sai hospital .
Koda yaje kakus na zaune tana lazimi, Ummi na gyera gadon, yashigo.
Suka kalleshi ,bayan ya gaida Ummi ,sannan yaje wurin kakus yayi mata ya jiki ,
Takoma saman gado sukaci gaba da fira, Ummi tayi waya da Salma ,cew a tazo mata da kayanta .
Saiga su Abba da yaya Umar ,sunzo suka tarar da Doctor, kowa dariya yake mishi, don babu wanda yasan yazo,
Sukayi breakfass tare .
Anty murja takira Ummi don taji ance kaka batada lafiya, nan tasanar da ita .
Sai yamma sannan Nabla da Anty murja suka iso asibitin, sun siyo kayan jinya ,su ayaba,lemo da Apple.
Suna zuwa Doctor ne aciki sai Ummi,don Salma ta koma gida don za'a kawo abinci, dakuma kula da gida.
Suna yin sallama suka amsa, Doctor najin muryarta, yadubeta , yakuma sadda kansa kan wayarsa yana danna wayarsa,
Amma hankalinshi na kanta.
Suka yiwa kaka ya jiki , Ummi tace ƴata tunda kunzo nizan je gida .
Bayan Ummi tatafi ,aka kira Aanty Murja awaya tafita don Amsa call,kaka tace Nabla zo mana , Nabla tazo gefen kaka ta zauna , Doctor na ɗaya ɓangaren.
Sai magriba suka koma gida .
Washe gari aka basu sallama ,don jiki alhdulillah.
Bayan wata ɗaya ,aka shirya bikin ɓuɗe Hospital ɗinshi, da walimar kammala karatun shi.
Yau ake gudanar da bikin , duk abokanshi sun hallara , nanan da na ƙasar waje ,ciki harda su jasina , wadda taji labari,dama ta matsu taga Doctor ,
Kowa na zaune ana hidima don gagarumin bikine akeyi, wanda aka kashe kuɗi sosai.
K'yun da Doctor yayi
Ba'a magana ,yana zaune tsakan abokanshi suna zantawa wata cold music na tashi,
Saiga Nabla tazo ita da Autah tana riƙe da hannunta , Doctor baisan sanda ya miƙeba.
*More comments more typing*✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7 Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18