*typing*



*DOCTOR SHURAIM*






*ALHERI WRITERS ASSO.📚*


*A.W.A*


```Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu...masu aiki da ilimi,Alheri sai ɗan Alheri```

___________________________

```Tsokaci```
Wannan littafin na kyauta ne...kuma shine labari na na farko,idan kunga wani kuskure amun Uzuri........





*Page1️⃣&2️⃣*


*bismillahir rahmanirrahim*



" Dr. Yakasance kyaƙyawan gaske fari ne sol ,yana da matsakaicin jiki ko Ina najikinshi cikakkene yanada pink lips kanana masu kyau masu daukar hankalin yammata yadada tsawo ba can ba, gashida faffadan kirji Wanda gashi ke kwance liff gasajen shi ya zagaye mishi fuska Sai yakarama fukkar wani sihirtaccen kyau infact dai shi kyakyawan gaskene.






yakasance ɗa na biyu ga mahaifinshi shine auta domin dagashi basu sake haihuwar waniba mahaifashi suna matukar sunshi Kuma sunasonn abinda yakeso domin farin cikinshi kasancewar shine auta ,mahaifinshi sunanshi 'Alhaji muktar Muhammad' mahaifiyarshi hajiya zainab saidansu na farko Umar ,Umar yakasance Shima kyakyawa dashi domin sungaji kyaune daga mahaifansu yakasance yanado.




parents dinshi sosai saidai sunamishi kunya irin ta yanfari yayi karatunshi na business ne akasar Japan yayi diggree dinshi nafarko Dana biyu acan Shima baruwanshi da yammata dukda yanada muguwar shawa sosai Amma ya tsare kansa, saidai idan tatasomai yakanyi using da ruwan lemon tsami da maganin turawa saiyasamu sauki yanzu haka shekaranshi talatin da biyar, ummi taso dayazo hutu yayi aure Amma yace AA saiya kammala karatunshi to allhdulillahi yakammala yanzu haka yazu da sakamako Mai kyau ,

inda shikuka mutumen yanada shekara talatin aduniya miskiline nakarshe bayason magana sosai idan kaga dariyarshi da hirarshi to Yana tare da ummi da dady ne yayi karatunshi primary da secondary anan birnin kano daganan mahaifinshi yafitardashi kasar waje domin cigaban karatunshi saboda burinshi baiwuce yazama cikakken doctor n mataba wannan shine burinshi arayuwa Kuma Allah yataimakeshi yasamu yanzu yadawo hutun karshen karatunshi Wanda daga yakoma zasuyi final exam akan digree dinshi na 2 sa na doctor Mata , wannan hutun Yama su ummi dadi sosai inda ake shirye shiryen walimar kammala karatun Yaya Umar ranar asabar....

Abubakar muktarne cikakken sunanshi Amma suna kiranshi da shuraim ne saboda sunan kakanshi gareshi wato sunan mahaifin daddy wata ranama idan sunajin raha sai abba yacemishi dady Shima shuraim yace mishi daddy saisuyita dariya , shuraim yanada wata ka Ida arayu wata dabi ra shi arayuwanshi yanacewa" shi idan yatashi aure Sai kalanshi wato masu kuɗi Yan hutu 'Yan jin dad'i dukda Mata basa gabanshi yakan sharesu, dukda sonda suke mishi Amma shi basa gabansa Sam acewanshi yayan masu kudi sune kyawawa masu kyau da kyan fata da morewa ,y'ay'an talaka Kuma basada kyau gawahaala darashin jin dadi da hutu yace" saidai suyimai aiki yabiyasu saidai yanada wata d'abia awani gefen domin idan yazo hutu to za'asan shuraim yazu domin yawan kyautarshi gamutane marasa shi da bayin Allah wannan k'yak'kyawan dabi arshi.


wani gidane nagani gidan dagani kasan talauci ya yimai katutu can nahango wata matashiyar budurwa kyakyawa da ita farace sosai harwani yellow tayi Amma yanzu yallon yagushe saidai farin tanada dogon hanci daidai fuskanta ,ga manyan 👁️👀masu kama da Madara kamar maijin bacci ga lips dinta very pinky dasu kamar ta sahafa jambaki Amma bahaka bane natural ne nata yardoguwa da ita ba acema ta Mai kiba Kuma ba ramammaba shape dinta kuwa kamar koca kola gashi kan abar magana domin har kwanta Mata yayi agefen goshinta da gefen kunnenta dogon gashine da ita hai kafada ga breast dinnan kamar suyaga riganta su fita gasu farare dasu hips ma barakalla dasu domin idan tana tafiya suna motsawa suma😃dukda ko Ina take tanasanye da hijaf dinta harcikin gida Sai in idan zata kwanta ko zata shiga bayi tana zaune be kusa da mahaifiyarta dake kwance batada lpear domin ciyonta ne yatashi tun jiya shiyasa ta kasa sikuni ko daya inda can na hango kanwarta Yar shekara goma tana kuka wai ita yunwa takeji duk ta Kara tadama da yayar Tata hankali domin basuda komai na abinci cikin sanyinta tasauko kasa takama kanwar Tata tace" haba auta suhaima kiyi hakuri Kinga umma batada lafiya tana bacci Zaki tadata "abinci insha Allahu zansamomiki kici"itako auta jin ance za'a samomata yasa tayi shiru tace "anty meke damun ummane " nabla tace "batada lafiya_ tace "zomuje kiggani" taja hannun suhaima sukayi waje bayan sunjama umma Dan gambun dake jikin ginar lakan....?maman teddy Ina godiya🥰.


yaune ake walimar Umar inda idan kakalli fuskar ummi zakaga tana cikin farinciki sosai ta gayyaci abokai da mutanen arziki da mak'ota domin ita Allah y Dora Mata sun makautanta da taimakamusu idan suna bukatar taimako tanada wata makociya sunanta asabe yayan asabe ukku biyu maza daya mace inda macen takasance tagari ga ilimi na addini Dana boko sunada rufin asiri daidai gwargwado mahaifinta shagone dashi bakin garka yake Saida kayan Masa rufi to acikin wannan gayyar harda su asabe saidai ita Bata samu zuwaba inda tawakirci yarta Salma taje amadadinta haka ankayi kuwa dukda Salma bataso zuwaba, ita batason hurd'a da masu kudi to bayan la'asarne walima inda walima tayi kyau sosai ana cikin walimane saiga Salma tazo da hijab har 'kasa tunda tazo yake kallonta saboda tatafi da imaninshi irin macen da yakesoce Salma dukda babu karya tanada kyau domin coculate color ce tazo tasamu wuri tazauna can taji kamar ana kallonta dagowar dazatayi sukayi ido hudu dashi ta kauda kanta shiko murmushi yayi.




akwai wani abokinshi Yana kallonshi yatambayeshi" Umar ya ankayi kodai kasamoma ummi surukane" yayi dariya yace" kusan haka "abokin cikin jin ndad'i yace" wacece wannan Mai sa ar yanunamai Salma abokinshi Yusuf yace "kace Yar unguwa za'ayi "
bayan antashi kowa yasamo Kaya kala kala takoma gida ummi tace" kigaishemin da malama asabe nagode" bayan anwatse ummi takula d'anta baya cikin natsuwa tatambayi Yusuf yake cewa" ummi your boy is in love" ummi tayi musmushin jin dadi saboda burinta kenan taga Umar yayi aure cikin murna tace "waye wannan yarinyar" yace "Salma yargidan baba yahya" tace" to yayi kyau naji dadi Umar najinsu yayi murmushi domin farat daya yaji yakamu dason Salma
bayan kwana biyu abokinshi Yusuf yarakashi gidansu Salma saigata tafita tagansu jikin wata lukekiyar mota taduba gabas dayamma tace" to Ina bakin nawa" domin azatonta _bawurinta_ sunka zoba
Sukayi sallama Yusuf yagabatar da abinda yakawosu, shiko yananan Yana kallonta Yana murmushi acikin ranshi kuwa cewa yake Anya zata iya dashi kuwa saboda yasanshi da yadda yake donkoyanzu jiyake kamar yadauketa yaje da ita ya Dan kwakuleta ya caccaketa sonranshi domin yayi alkawalin idan yayi aure to ranan ba kwana spend night za'ayi Niko nace da ka kasheta ƴar mutane bayan sungama suka tafi gida itakuma tafad'ima baba asabe
asabe taji dadi sosai kobakomai zata aurar da diyarta tahuta da bakin mutane wai" tabai 'Diya ba aure watarana har kuka saitayi yanzukan Alhamdulillah ba atsaya Bata lokaciba akasa ranar ```aure Nanda one month Mai zuwa Kuma suna soyayaa iya gwargwado domin Yana mugun son Salma itama haka......





*Writting by USANCY Nasir*






09061293911
Lording.


🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Na Auntyn Maryam



*ALHERI WRITER ASSO.📚*

A.W.A


Kungiya daya tamkar da dubu. . .masu aiki da ilimi Alheri Sai Dan Alheri....


-----------------------------------

Tsokaci littafinnan na kyautane...Kuma shine labari na nafarko, idan kunga kuskure amun Uzuri.......


*bismillahir rahmanirrahim*


*Page2️⃣----3️⃣*



ASAlIN LABARI🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚

""Alhaji muktar Muhammad shine sunan mahaifinsu
alhaji muktar subiyu ne ga mahaifinsu ga mahaifiyarsu shine nafarko sannan kanwarshi rukayya Yana matukar son kanwarshi sunyi karatun boko da islamiyya akaramar hukumar wata makaranta ta government inda dayagama ne mahaifinshi yabidarmishi admission anan ABU zariya inda yakaranci business kanwarshi tana jss 2 domin sunada rufin asirinsu

hahaifiyarsu bafulatana ce shiyasa yayanta suka biyuta awajen kyau 😍
rukayya Allah yayimata farin jini sosai ga samari da masu kudi Amma ita babu ruwanta dasu..akwai wani malaminsu amakarantansu Yana mugun sonta Amma baitaba fadimata ba sairanan antashi makaranta yabita hargida yaga gidansu

da dare yazo gidansu yagabatar da kanshi awurinta itama saitaji takamu da sonsa .

daganan sukafara soyayya saidai shi baagarin kano yake ba Yana a kauyen rugar cabe dake ajahar adamawa domin shi bafulatanine 🐄

yanzu rukayya takamu da matsanancin son Ibrahim hartana ji babu Wanda ya isa yarabata dashi lol😍

dafarko mahaifansu basu soba saboda ganin danginsa baanan sukeba

ammaa ganin yartasu tana mugun sonshi suka hakura
yanzu rukayya tana s s3 har antsaida magada nanda wata hudu
inda yaune muktar yadawo yakammala karatunshi cikin ikon Allah

yazo yatarar dawannan zance ne inda dafarko yayi murna daga baya baiji dadiba saboda kanwar tashi zatayi nisa dasu har wata jaha daban .

da dare suna cin abincin dare bayan sunkare ne tace yaya Ina tsarabata yace tananan jekidauko dakina bayan ta daukone yakalleta yace yanzu rukayya haka kinka zaba kizabi wannan mutumen bayan kinsan banan yakeba tace yaya meye aciki nidai shinakeso yace to shikenan Allah ya taimaka tace ameen yaYa


yanzu saura sati daya biki inda amarya tayi kyau harta gaji Sai murna take tasamu cikar burinta

"baba yayi iya kokarinshi sosai wurin saimata kayan daki inda Yaya muktar yayimata kayan kicin da sauransu

umma Kuma ta darje yarta sosai Sai kanshi take yi 🤭



Alhamdulillah yaune akadaura auren rukayya Muhammad da Ibrahim jibril inda wani baban abokinshi yazama wakilin ango


karfe takwas nadare akashirya Kai amarya
gidanta saikuka takeyi Dakar aka rabata da umma bayan nasihar datayimata da tabi mijinta Abba ma yayimata.

inda zasu fara zama anan garin kano awani gida daidai dashi Mai dakuna biyu da makewayin acan gefe

can wuri karfe goma
saiga ango yashigo Yana murmushin farin ciki ☺️

dasafe wurin karfe bakwai saiga rukayya na baccin gajiya saboda jiya baibari tayiba jiya lol😀

Muktar yasamu aiki yafara kasuwanci Kuma alhamdulillah Yana samu sosai

yanzu haryasamu Yana fita jahohin Nigeria inda gefe guda Yana fitar da shaddodi zuwa wata kasar saboda yasan yadda zai juya dukiya tazama babba ananne yayi tunanin fara juyar da kwal dakuma zinare inda yasaka hannun jari dawani abokinsa dake aiki kasar Dubai Kuma alhamdulillah kasuwanci yayi domin ya bunkasa tawannan fannin bayan sauran kasuwancinshi.


ana haka Sai Allah yayima mahaifi rasuwa😭sunji wannan mutuwar sosai rukayyya tazo gaisuwa inda tayita kukan Rashin mahaifinsu


bayan sati biyu afiya takama muktar zuwa kasar Dubai inda zuwansa filin jirgi yahadu dawata matashiyar budurwa Mai suna zainab
zainab kanwace ga abokinshi bello dasuke kasuwanci tare inda tazo rakiyar yayanta
tunda yaganta yaji ta kwanta mishi
dayaga kanwar abokinshice Sai hankakinshi ya kwanta inda bayan tafiyarsu da kwana biyu yakema abokinshi maganar zainab yace ba matsala yabari idan sunkoma gida Sai suyi maganar !


bayan sunkoma gida bello kefadima mahaifanshi batun muktar sunji dadi suma domin sunsan muktar mutumen kirkine.....


09061392911
lording🦚



*🍀🍀🍀🍀🍀🍀DOCTOR SHURAEM🍀🍀🍀🍀🍀🍀*

Na Auntyn Maryam


*Page 3️⃣----4️⃣*


*ALHERI WRITER ASSO.📚*


*A.W.A*


kungiya daya tamkar da dubu. . .masu aiki da ilimi Alheri, Sai Dan Alheri


-----------------------------------

tsokaci littafinnan na kyautane...Kuma shine labari na nafarko idan kunga kuskure amun Uzuri......


*Bismillahir rahmanirrahim*


""Inda itakuma zainab taji dadi acikin ranta domin tun ranan datafara ganinshi taji ya kwanta Mata saidai da yayanta bello yafadimata saitace ita Sai tayi shawa kuji kissah😜

bayan kwana biyu muktar yaje wajen zainab zance taita jamishi aji da yanga

anan soyayya takullu Mai tsafta
mahaifinta yace idan yatashi yafito ayi aure muktar yaji dadi sosai inda yasamu mahaifiyarshi da maganar tayi murna itama 😇


akafara shirye_shiryen biki muktar ya yagina babban gidanshi Mai part biyu daya nashi daya na mahaifiyarshi
anan akasha biki amarya tatare agidanta Sai son barka


bayan wata daya zainab ta kamu da Rashin lafiya sukaje asibiti kwajin farko tana dauke da cikin sati ukku murna wurin muktar ba a magana


bayan wasu watanni Allah yasauke zainab lafiya tahaifi danta na farko Umar

daganan Sai tasake haihuwar danta na biyu shuraem😘


itakuma rukayya Allah baibata haihuwaba haryanzu inda sunyita bidar magani Amma shiru😢

inda daganan mijinta yatafi da ita wurin danginsa ajahar adamawa sunyi bankwana da yayanta da mahaifiyarta


bayan sunjene suka tarar wani iftila i ya aukarma rugar inda yanfashi suka riskarma rugar akakashe mashi mahaifanshi yayi kuka sosai da Rashin mahaifanshi

daganan sukaci gaba da zama acikin kauyen Ibrahim Yana iya kokarinshi wurin kautatama rukayya

Saida tayi shekaru dayawa harsun fidda rai Sai gaciki Allah ya bama rukayya sunyi farinciki sosai da cikin

inda ranar haihuwar ta wahala sosai
cikin ikon Allah tahaifi yarta Mai shegen kyau ranar suna yarinya taci sunan mahaifiyar Ibrahim suna cemata nabla😍


bayan Kuma wunfidda rai da Kara haihuwa saiga auta wato suhaaima
daganan basu sake haihuwaba sukaci gaba da renon yayansu


ranar tashin hankali inda akawayi gari Ibrahim ya rasu innalillahi wainna ilaihirraji un😭
ranan rukayya haukacewane kawai batayiba mutane sun taausayamata sosai


bayan wata daya idan ka kalli rukayya saika tausaya Mata

haka taci gaba da kula da yayanta tarika yin wanki da guga da Saida koko da kosai duk don tarufama kanta da yayanta asiri

gashi batasan kowaba agarin haka tayyita rayuwa acikin kunci da wahan rayuwa,,,hakadai hai nabla ta girma ta sata amakaranta


inda muktar hankalinshi yatashi saboda Rashin ganin kanwarshi Kuma babu duriyarta mahaifiyarsu ma haka tunsuna cigiya harsuka barma Allah😟
arzikin muktar habaka dai yakeyi domin yanzu yazama shaha rarren Dan kasuwa domin yanzu sanannene akasashe daban -daban
yanzu sukanje kasashe daban daban shida matarshi idan yatashi tafiya

inda 'ya'yansu sukaci gaba da karatunsu cikin kwanciyar hankali

akai akai yakan bama 'ya'yansa labarin kanwaarshi rukayya saisuce Allah ya bayyanata yace amin😢





CIGABAN LABARI!!!!!!!!!!!!!!***********""


"Kasancewar wannan shine farkon littafina ina farko Ina bukatar kwarin gwaiwarku
da goyon bayanku🤗🤭




nagode maman 🧸bazan mance dakeba Allah y saka da alheri akan karfafamin gwaiwa dakikeyi🥰😍


*writing by HUssaina Nasir*


*09061392911
Loading


*🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 DOCTOR SHURAEM🍀🍀*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

*Na Auntyn Maryam*


*Page 6️⃣------7️⃣*


*ALHERI WRITER ASSO.📚*


*A.W.A*



Kungiya daya tamkar da dubu. . .masu aiki da ilimi Alheri Sai Dan Alheri💘



*----------------------*


*Tsokaci littafinnan na kyautane...Kuma shine labari na nafarko idan kunga kuskure amun Uzuri......*





*Bismillahir rahmanirrahim*


""haka Umar yayi ta zuwa wurin Salma harsuka daidaita .

inda bayan baban Salma yadawo gida ya yi sallama Salma ta amsa Masa tana karatun kur' ani asabe na daki, tace baba barka da yini yace yawwa Salma ya karatun tace alhamdulillah.
yace Ina mamanku tace tana ciki .kiramin ita bayan Salma takira mama asabe .tayimai ya aiki yazauna yafuskanceta yace asabe yanzu kina ganin yarinyannan tanason yaronnan .
tace wane yaro yace dangidan Alhaji muktar.
tai murmushi tace ,da alama tana sonsa don har waya yabata jiya tananan .Yace to Masha Allah .dama sun turomin sunanan tafe jibi kawo kudi .shine nace zan tambaye ki naji ko tanasonsa

To kiramin ita naji.
umma asabe tace Salma tace na am tace zo ;Salma tazo ta tsugunna tace gani .Abba yakalleta yace dama batun aurenkine zaakawo kudin shiga gida . shine nace kina sonsa kowa Salma Saida gabanta yafadi .wani gefe Kuma taji dadi Amma takicewa komai saima sunne kanta da tayi .Abba yace naji kinyi shuru, ta tashi taruga daki tana murmushi.abba yace ikon Allah ,to Allah yasanya albarka asabe tace amen.

gidan Alhaji muktar kuwa duk sunkammala bisa dinning table umma ,Abba ,Umar Amma Banda shuraem.abba yakalli agogon hannunshi yace hajjya dubi time fa. Amma haryanzu shuraem baifitoba karna yi latti kesan jirgin 11:00 zanbi Amma haryanzu kusan 10:20 baifitoba mukarya balle muyi sallaba. Umar dai baice komaiba domin yasan halin kanen nashi baida saurin shiei Kuma komai nashi bayayin shi cikin hanzari sai anjirashi .yace ummi bari naduboshi tace AA Umar barshina duboshi nasan yanzu haka baitashi daga bacci ba tatashi shikuma Umar yadauko wayarshi Yana dubawa ummi tatashi cikin tafiyarta Mai Janhankali alhaji yabita da 👀 yayi ajiyar zuciya . ummi na hawan gidan beni inda shuraem yake tanufi dakinshi
tabude tashiga Saida tafara cimma wani baban falo Mai kyan gaske wadanda ke zagaye da wasu Royal chair ruwan milk dawata plasma babba manne ajikin bango Sai carpet shinfide a tsakiyan Fallon da center table gawani tafkeken hotonshi acikin falon inda dakashigo Yana facing naka inda yake sanye da kayan likita farare, wuyanshi rataye da stethoscope🩺.idonshi sanye da farin glass yayi murmushi akayihoton ,falon dai yahadu sosai Sai kanshi ketashi domin shuraim akwai son kamshi da tsafta harya fi wata mace Sai ummi tawuce room one bayanan Wanda aroom din, akwai wani bed Mai shegen kyau da kwaba da sauran kayanshi

tanashiga daki na biyu ta yi nocking Amma shiru saita bude tashiga wani kamshine ya bugihancinta .
Canta hango shuraem kwance yanata bacci hankali kwance daga shi Sai kayan kwana farare masu sulbi da walkiya dagani kasan kayan nada tsada
Yana kwnce bisa wani Italian bed anzagaye gadon da wani net fari Sai yakarama gadon wani sihirtaccen kyau .shiyasa yakeson gadon domin yanason gado haka da net . Ummi taje ta yaye wannan ragan ta bude glass window din saiga haske ya gauraye dakin .
saiga Dr. yafara bude idonshi masukama da maijin bacci a hankali harya bude idon duka yaga ummi nayimai murmushi taje gareshi tace haba doctor baccin ya isa haka .bakaga lokaci yayiba gashi abbanku Yana jiranka zaiyi tafiya Kuma kasani. yanadaijinta harta dasa aya yace haba ummi banfa gama bacciba . Yana langabe wuya tarike hannunshi tace haba doctor yanzu idan kayi aure haka zaka rika yi kaki tashi
da wuri ..

yace haba ummi bar maganar aurennan bayanzuba .tayi murmushi tace naji tashi maza kayi wanka kashirya Ina jiranka yace toh.

Yatashi yanufi toilet ya zari new brush ya wanke bakinshi sannan ya cire kayan kwanan nashi
Uhmmmm Allah yayi halitta nan
🤭
yadaura wani cotton towel akugunshi yafara hada ruwan wankanshi cikin bawon wankan yasa wasu turarukan wanka masu kanshi da sauran mayukan wanka . Haka yashiga wanka yayi sauri yamulke jikinsa yafito daga wankan yadaura towel a kugunshi. karamin towel akanshi Yana tsane ruwan kan sumanshi .koda yafito ummi ta fitar mishi kayan sawa masu kyau da tsari
. wasu kananan kayane rigar jace ta ciki farace wandon Kuma brown color ce haka ya shirya ya fito Yana zuba kamshi .

canko falo Abba da umarne afalon ,Abba yakalli Umar yace babban da sai Umar yadago, Abba yayi murmushi yace baton maganar aurenka nasa anyimin bincike sosai akan wannan yarinyar Kuma alhamdulillah yarinyar kirkice donhaka na ija aminnaina jibi za akai kudi saboda inason ayi aurennan bada jimawaba .don idan aka biyema Sai adade ba ayi auren da wuriba . yace nagode Abba Allah ya
Showing 1 words to 3000 words out of 52734 words