tace" come down my doctor , matar mu tana wurina amma saidai ba lallaiba ta iya rayuwaba ahalin yanzu"
Doctor duk jijiyoyin jikinshi sun fito, saboda jin abinda tace, cikin tsawa yace" You are very stupid, ke dabbace , kamata yayi kikamani ba itaba ,amma dayake ke karyace ,sakarya, shine kika ɗauke wadda batasan kiba ,batasan mafariba.
*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page9️⃣0️⃣&9️⃣1️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Nan tagansu manne da juna suna kwasan bacci hankali kwance,Tace" jan ƙosai Allah ya shiryeka "tayi murmushi takoma.
aiko ƙin bari tayi kowa ya shiga ,tace" sunyi bacci saida safe aganta, sukayi dariya don sun fahimci akwai abinda take ɓoye musu, kakus da Ummi suka kwana anan saura suka koma gida.
Suko ɓangaren Doctor, sunkwashi baccinsu hankali kwance shida matarshi, sai dare tafara shigewa jikinshi tana kuka ,hankali tashe Doctor yatashi yace" my love ,meya faru, cikin kuka tace" yaya sanyi , yatashi ya kashe fankan ɗakin don dama ankashe Ac ɗakin saboda ita.
Yaɗauko babban bargo ya lulluɓesu , ya jata jikinsa, yana lallashinta daganan ya haɗe bakinshi da nata yana tsotsa ,nan ta lumshe idonta , shiko yana aikin shamata baki don yayi kewanshi, daganan suka koma bacci.
Sai subahin yatashi yayi Sallah yana nemama matarshi sauki wurin Allah, Allah yabata lafiya, sannan yatashi yakoma wurinta, saigata ta tashi, yace" sannu wify ba inda kemaki ciyo " ta yamutsa fuska tace " eh yaya amma wanka nakeso nayi" yace " ok baby bari na haɗa ruwan zafi " daganan yanufi toilet bayan ya haɗa ruwan zafi , sannan ya yarage kayan jikinshi ya ɗauro towel yafito, tana nan zaune tana ganin shi haka ba kaya don da ƙugu ya ɗauro towel , jikinshi Duk murɗe ga gashi nan kwance liff, yasa kar mata murmushi , ta kauda kanta gefe don wata irin kumyanshi ta saukarmata.
Saiji tayi ya ɗagata tsaye , yarungume yasa hannunshi yasauke mata zif ɗin rigan , yasaura daga ita sai pant, aiko ta rumtse ido tashige jikinshi, brest ɗin ta suka haɗe da jikinshi ,aiko Doctor yajishi wani iri ,yafara rasa control.
Yacirata sama sai toilet, cikin ruwan yasata shima yashiga, ta ƙanƙameashi wai ita zafi takeji ga ruwan, saida yagasa mata jikin sosai duk wani sanyi saida tadaina jinshi ,jikinta duk yayi jah , sannan sukayo wankan yanaɗo ta cikin towel ,suka fito, dama akai kayan dayasawo musu sabbi su suka sanya , tayi sallah ,tadawo gadon ,ta kwanta yazo bayanta ya kwanta yana sunsunan wuyanta , taga tafara jin wani yanayi ta juyo, tace" yaya Banda lafiya fa " yace " baby ba abunda zammiki yi baccinki, takoma kwananta shiko ya fita.
Saida Nabla tayi kwana Ukku asibiti sannan aka sallame su, kuma alhamdulillah , yanzu batajin komai tadawo normal, Doctor sai nan nan yake da ita, gashi sai wani fresh da ita ƙara yi .
dama taje wurin bikinsu na makaranta , anagamawa ,bayan ta amshi ƙyaututtukanta, ita da teema, suka dawo ,asibiti washe gari aka sallame ta .
yanzu Ummi ita da kanta take haɗa mata lefenta ,anan London, ƙasashe Ukku suka je , wurin haɗa kayan , wanda anyi ɓannan miliyoyi ba kaɗanba , don Doctor ya saki kuɗi, Abba ma ya bata account number yace duk nawa suke so suɗauka , aiko Ummi batayi wasaba ta ɗauka.
Saida Umma tasa faɗa , Ummi tace" baruwanki , ai ƴata ta wuce waɗannan kayan , don ita ɗaya ce acikin
dubu.
Akashiga wa Nabla gyaran fata , don shiɗai suke so, don munfisu iya gyeran amarya, aiko Nabla taga kyera don har cikin wani ingin aka sata , fatanta tawani yi taushi kamar me, sai sulɓi take, Ummi yanzu bako wani abinci take bataba sai wanda tasan zai ƙara mata ni'ima da kuzari, don tasan halin ƴarta ƴar ruwan sanyi ce, gashi kuma ga halin Doctor tasan babu sauƙi.
Bayan sungama duk abinda suke , suka dawo gida Nigeria.
Duk yadda Doctor yaso ganin Nabla haka bata samuba ,don Ummi ta hana, haka aka ɗauki mata ƴanmaiduguri su biyu, waɗanda suka shahara wurin gyeran amare ciki da waje, gakuma wata mata ƴar Kano wadda mata na turare ,ita sai dare take zuwa.
Abba ya kira Doctor akan maganan gidansa, wanda wata biyu da gama ƙerashi , dun turawa suka tsara mishi shi, inda idan ka shiga gidan zaka ɗauka ba anan kakeba a ƙasar waje ne, saboda tsarin shi ,gidane nagani na faɗa, babban gidane , wanda dasa hannun Abba aciki.
Yace" Doctor,don yana yawan cemishi haka, yace" na'am Abba"
Abba yakoma cewa" nasanya tarewanku nanda ranan juma'a mai zuwa" Doctor ba haka yasoba ,yaso ace ko jibine amma ba yadda ya iya, don yana son a shirya event da za'a shaida Aurenshi da babynshi garin.
Yace" Na bada Ordern kayan ƴata har set Ukku , ranan Monday zasu iso , da komai wanda ƴamace take buƙata a gidanta na amfani , don Umminku itace jagaba akan komai,idan da abinda kake buƙata kamin magana"
Doctor yace" bakomai Abba " daganan suka taɓa hira .
Nabla ta kira besty , itama tana can ana murjeta da gyera , tace" besty Ni wallahi harna ƙosa ranannan tazo na tare , wannan tsiyaya har ina, teema tace" yau besty kece ki faɗin haka lallai tayi kanta, ina tsoron Doctor dakike wato kin mance " tace" bawani tsoronsa da nakeji niyanzu soma nake naganshi" teema tace" banga laifinkiba, ashe kina jin yadda nakeji nima don na matsu aɗaura auren .
Suka shiƙe da dariya , sunama juna zolayan juna, ita teema gobe za'a fara event ɗin ta, Nabla tace tananan zuwa"teema tace Allah yasa yayammu yabari tana ƙumshe dariya" Nabla tace" uhmm ai yaya tun ranan damukazo Ummi tahana yaganni wai bayanzuba ,gyera akemun.
Sai tasanar da Ummi bikin teema da za'ayi yau, Ummi tace" saidai nasa driver ya kaiki yadawo dake ,amma bazaki daɗeba saboda gyaran da akemiki, cikin jin kunya tace"to Ummi.
Sai yamma ta shirya , cikin less na alfarma, riga da sket ,duk sun kamata, tasanya ƙaramin gyele ,taci simple makeup ɗin ta, fuskarnan ta ƙara fitowa , tayi ƙyau kamar kasace ka gudu.
Bayan tama Ummi sallama ,tace" douther karki daɗe kesan ana jiranki " tafito ta nufi faking space motarta sabuwa wadda Doctor ya zaɓa mata ta mata ,mai kyau, harta shiga ,tana zaune gidan baya ,tana jiran driver , saigani tayi anshigo anrufe motar anja , tana dubawa taga ashe Doctor ne , saida gabanta ya faɗi ganin shi, ya ƙara fari , da ƙiba , yana cikin ƙananan kaya summishi kyau sosai ,sai ƙamshi yake zubawa da kaganshi kaga ango.
Saida suka kama hanya ,taga ya faka ya fito, itadai nata ido, yaje ya buɗe inda take zaune ya ɗauko yasanya mazaunin mai tuƙi, shiko yazauna wurin mai zaman banza, yace " muje baby, batayi musuba , tafara driving cikin kwarewa , cikin kwanciyar hankali.
Doctor dai ƙare mata kallo kawai yake ,yakai dubanshi inda take driving dashi baisan sanda yakai hannunshi bisa nataba ,saboda yadda hannun ya burgeshi , gawasu zobuna biyu na zinari ga yatsan ,sai wani agogo na azurfa ,ɗaure ga hannun, tace" yaya karkasa na ɓarar damu, yayi murmushi yace" ba abinda zai faru baby.
yakai bakinshi yayi mata kiss , yace" baby yanzu haka kika biyewa Ummi kika ƙi zuwa inda nake , kinsan yadda nakeji kuwa, na matsu naganki gidana , bisa gadona nayi yadda nakeso dake .
Ta kwaɓe fuska tace" nidai yaya ka barni na ƙara girma" yace" ai baby kesan nayi haƙuri fa shekara Ukkufa ina jiranki.
Suna zuwa har anfara program ,suka shiga ita dashi kamar sune amaren kowa kallonsu yake ,ashe akwai wani saurayi yana tayima Nabla kallon ƙurilla don ta tafi da Omaninshi, saigashi ankira Doctor ga waya ,yaɗauka yafita dawowan da zayyi yatarar da....

*Page*9️⃣2️⃣&9️⃣3️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Yatarar da wannan saurayin kusa da Nabla , yana yi mata magana amma bata ce komaiba, yakoma cewa " haba beauty shugaban ƙyawawa, kimun magana mana, yana ƙoƙarin taɓo mata hannu.
Nan idon Doctor ya canja , itako tana ganin haka ta matsa gefe rai ɓace tace" malam lafiya kuwa , nifa matar aurece " yayi murmushi yace" gaskiya ƴammata ban yardada don baki kama da masu aure, kawai kiyadda na aureki ina sonki "
Kafin ya ƙarasa yaji saukan mari akuncenshi , juyowan dazayyi yaga Doctor yana huci ,Nabla naganinshi ta koma bayanshi ta ɓuya, nan saurayin ya shiga Bama Doctor haƙuri yace" sorry Doctor bansan matarka bace , ayi haƙuri" don bawanda baisan matsayin shiba , wanda da kyar ƙasar London ta haƙura da shi yadawo Nigeria , saboda ƙwarewanshi a aiki.
Yakama hannunta suka je wurin amarya, teema taji daɗin ganin bestyn ta ,tazauna kujeran best friend na amarya, shiko Doctor yazauna kujeran best friend na ango , aka fara program , nan aka kira babbar ƙawar amarya ta bada tarihin amarya , nan Nabla ta taso cikin tafiyanta tajan aji ,wanda kai dakaganta kaga amarya sak , aiko kallo yadawo kanta, Doctor daure kawai yake don kishi yataso mishi.
Cikin halshen turanci tsintsa tafara bada tarihin aminiyanta , da zamansu London , tayi summized ɗin shi, aiko aka hau tafi don ta burge kowa wurin, daga ƙarshe tace" I m expected to you to take care of my best friend, and I'm surely that my friend will take care of you ango"
Kowa saida yayi dariya , daga ƙarshe tayimusu addu'a da fatan zaman lafiya sannan takoma mazauninta , haka aka kira Doctor shiko zayyi bayanin yadda ango zai nunama amarya love, Doctor baiji kunyan komaiba yafara bayani , wani wurin sai anyi dariya ,don dama inda Doctor yayi ƙauri kenan .
Haka akaci gaba da gudanar da bikin , sannan aka kira shi shida ita suka yi rawa , aiko saida sukayi, yariƙe mata ƙugu yajata jikinshi suna rawan saida yagama shaƙan ƙamshinta sannan suka koma suka zauna , tunawa da tayi Ummi tace karta jima yasa tayima teema sallama suka fito ita sa shi.
Yanzu shike tuƙin don yaga kamar ta gaji , gashi bayaso tana wahala, saida yaje yayimata siyayyan kayan sha , kala kala, masu sanyi sannan yadawo mota, don cewa tayi bazata shigaba, yana bata yabuɗe mata ice cream , tafara sha , sannan tafara rufe ido don bacci take ji, yana yin packing motar yafito yaɗaukota yanufi part ɗin shi da ita, saiga Ummi , cikin faɗa tace" Son meye haka ina zaka kaita , sai sannan Nabla ta buɗe idonta, tana ganin Ummi tafara ƙoƙarin sauka daga jikinshi , yasaukar da ita, yace" uhm dama Ummi kwana takeji shine zan shimfiɗe ta tayi baccin" Ummi tace" to naji , kafita idona na rufe kaji na gayama , taja hannun Nabla suka wuce.
Doctor yaciji yatsa don ba haka yasoba, amma yazayyi.
Haka akaci gaba da gudanar da shirye shirye, yau Monday kuma yaune ake jere,bayan an gama haɗa kayan da akayi ordernsu , sannan da yamma aka je jere , saida suka ɗau kwana Ukku ana jeren , yau narba kuma yaune akashirya wankin amarya naji da faɗa.
Kyaun da Nabla tayi ba'a magana don wata riga ta amare aka yi mata ba ƙasannanba don Doctor wata mate ɗin shi ta america , suke da kamfanin haɗa kayan amare , sai taji labarin aurenshi, shine ta ɗau nauyin rigan amarya .
Aiko Nabla ta sanya riganda yazama tarihi anan don babu amaryan da tasanya irinta ,haka aka gudanar da shagalin bikin cikin jin daɗi.
Washegari akayi mother's day , aiko Nabla taga gata , kuma taga ƴan uwa , kowa yazo , nanesa dana kusa.
Doctor abokansa babu wanda baizoba, don tayashi murna, har ƴan London sun zo don Doctor badai masoyaba, gidansu an ƙara gyerashi , gida duk ya cika , Inkaga fuskan Ummi zakaga tana cikin tsantsan farin ciki, hakama Umma amma ita acewanta ɗan ta zayyi aure .
Kakus kan ba'a magana don auren jikokin ta biyu , anty murja tazo saibayan aure zata koma don yanzu tayi Aure , amma mijinta yayi tafiya, kuma Abba yayimata alheri mai tarin yawa , har ƙyautar gida yabata .
Da dare akayi friend day , ranan Doctor mayar da ita ciki kawai bayyiba don so, haka abokanshi suke cemishi yasan abinda ya tsaya jira shi yasa yaƙi aure da wuri , haryanzu ,abokanshi babu wanda bayyi aureba sai shi.
Aiko harsun fara tausaya wa Nabla don sun fahimci yarinyace haryanzu, friend ɗin Nabla sun zo , harda teema don harda kuka saita zo, don ita sai asabar za'a ɗaura aure ta tare, bayan an gama chasu , sai sha biyu aka watse ,yaɗau matarshi sukayo gida .
Yaune jumu'a kuma yaune Nabla zata tare gidanta , bayan an taso daga sallan aka wuce walima wadda abokanshi suka shirya .
Ranan kuma ake biki , duk ka kalli Nabla sukuku take baki ya mutu , batayi kwalliyaba fuskannan fayau da ita , hankali kwance, tasha zanen ja don batason na baƙi , kamar tasani ko don yafi mata ƙyau , gashi uban gayya yafison jan , sai gashinta ba'ayi mata kitso ba ,gyeran gashin akayi , kullum sai anyi gyeranshi , ƙamshi abar magana .
tana sanye da doguwan riga ta shadda gizna wadda tasha aikin wuta harta gaji, sai takalma ƴan flat masu ƙyau, tasanya sarƙan zinari da ƴan kunne sai walƙiya suke ajikinta , agogone ɗaure ahannu ɗaya , guda kuma awarwaro ne sanye ga hannunta, dakaganta kaga amarya sak, tana zaune bisa kushin ɗin Ummi ita da friend ɗin ta sun sata tsaka , suna hira itadai batace komaiba, suna cikin haka saiga Doctor shida abokanshi bayyi komaiba yaɗauko matarshi yajata jikinshi ya rungume yace" alhamdulillah ' Nagode ma Allah daya nuna mun wannan ranan , yakoma cewa matar Doctor , ɗago naganki wannan ƙyan duk nawane "
Taƙi ɗagowa taɓoye fuskanta jikinshi , don yau wata kunyanshi takeji , haka yayita yimata malamai masu sanyi , yana faɗimata kalaman love, sannan aka fara kashe musu hotuna , iri iri.
Koda akayi la 'asan Nabla na kwance bisa gadon Ummi , tana hutawa ita ɗai don tagaji da taron mutane, har kanta yafara ciyo, saiga Ummi tazo, ita da wata mai kayan mata , wadda take haɗa mata kullum , shine koyanzu tazo don yau na musamman ne akayi mata , wanda ita da kanta saita masu lokaci yayi .

*Page9️⃣8️⃣&9️⃣9️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
"Basty yakike ya amarci ,da daɗi ko" Nabla ta yamutsa fuska tace" wane daɗi sai wuya ,yaya baya tausayamun ,yau sati biyu amma tsoron abin nakeji"
Teema tayi dariya tace" lallai besty bakisan daɗin abinba ,amma zan aiko miki da wani magani da kanki zaki nemeshi"
Tace" bawani maganin dazaisa na nemi yaya ai ga ranan kasheni kawai zayyi"tace " kedai sha kuruminki zakigani"sukaci gaba da hira harsuka kashe wayar.
Yau Ummi tazo ganin Nabla ,don ta matsa tazo , ita da Doctor suka shirya mata abinci kala kala , sannan suka suka shiga wanka suka shirya ,suna jiran zuwanta ,Nabla duk ta ƙagu data ganta , Doctor yazo ya rumgumeta yace" My love mekike tada hankalinki " tace " ƙalbi !haryanzu Ummi bata zoba"
Ya tsotsi lips ɗin ta yace " tana zuwa yanzu haka tana bisa hanya "
Sunada mai aiki dake gyera gidan duk an gyera ko ina duk da babu wata kura gidan sai sheƙi yake.
Nabla taji kunya taɓoye fuskanta , Doctor dariyanta kawai yakeyi ,bayan sungaisa ,suka hallara bisa dinny table don suci abinci , don Nabla ƙinci tayi waisai Ummi tazo ,haka shima Doctor yace bazai ciba.
Suna gamawa ,suka dawo wurin shaƙatawa wani wuri ne dake cikin falon ,yana da kujeru na kushin masu ɗaukan hankali , sai sanyi ketashi wurin ,nan suka zauna suna hutawa, saida akayi magriba ,sannan Doctor yaje sallah ,su kuma suka shiga ciki , bayan sungama sallah Umma ta bata kayan mata masu amfani ajiki , ta haɗa wasu ta bata tasha ,tabata naci taci ,sannan ta haɗa mata kaya kamar haka:-
Dabino
Kwakwa
Aya
Madara
Kanumfari
Ta ɗauko blender ta bayan ta ɗan jika kwakwan kamar minti biyar tawanke ta zuba, ta ɗauko kwakwa ta zuba , ta wanke dabino ,tacire kwallon tasa , tahaɗa tayi blending ɗainsu harsukayi smooth sannan ta tace , tasa cikin jug ,takawo Madara tasa , dama anjiƙa kanumfari ya jika ,sannan akasa ruwan ,aka juya sosai .
Taba Nabla tasha ,dama tun ana haɗawa takehaɗiyan yawu ,duk Ummi na kallonta , tayi murmushi tana tunanin wani abu azuciyarta.
Saida Tasha sosai sannan ta ajiye saura a fridge ,Ummi tace Douther lafiyanki kuwa ,naga yanzu kina ƙiba " Nabla tace " Ummi bansan meke damunaba sainaji inajin yunwa ,wata rana sainaci abinci da dare ,ko yaya baisaniba"
Ummi tayi murmushi tace" shikenan " tace" kuma Ummi gefen cikina inajin motsi ana sukata, amma banfaɗima yayaba .
Doctor yana jinta ,duk yarasa inda zaisanya kanshi , Ummi tace " bakomai bane Douther ,idan Son yazo kifaɗi mishi,saiya baki maganin dazai ƙara taimakamiki"
Tace" to Ummi , daganan tace " Ummi ina su kaka da Abbana ,da Umma , nayi kewanku"
Ummi tace " suna gaidake ,nacema Son yakawoki gida kinji karki damu"
Sannan ta shirya zata wuce.
Saiga Doctor yazo ,yanuna baisan komaiba , sannan suka fito raka Ummi don gida zataje , drivern ta yana nan yana jiranta , don tare
Showing 45001 words to 48000 words out of 52734 words
Doctor duk jijiyoyin jikinshi sun fito, saboda jin abinda tace, cikin tsawa yace" You are very stupid, ke dabbace , kamata yayi kikamani ba itaba ,amma dayake ke karyace ,sakarya, shine kika ɗauke wadda batasan kiba ,batasan mafariba.
Jasina ta buga mishi tsawa tace.......
*More comment more typing*
✍🏻
*By USANCY*
also antyn Maryam
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️

*More comment more typing*✍🏻
*By USANCY*
also antyn Maryam
🤪

Ummi tace.......
*More comment more typing*✍🏻
*By USANCY*
(Antyn Maryam)
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️
*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page9️⃣8️⃣&9️⃣9️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
"Basty yakike ya amarci ,da daɗi ko" Nabla ta yamutsa fuska tace" wane daɗi sai wuya ,yaya baya tausayamun ,yau sati biyu amma tsoron abin nakeji"
Teema tayi dariya tace" lallai besty bakisan daɗin abinba ,amma zan aiko miki da wani magani da kanki zaki nemeshi"
Tace" bawani maganin dazaisa na nemi yaya ai ga ranan kasheni kawai zayyi"tace " kedai sha kuruminki zakigani"sukaci gaba da hira harsuka kashe wayar.
Yau Ummi tazo ganin Nabla ,don ta matsa tazo , ita da Doctor suka shirya mata abinci kala kala , sannan suka suka shiga wanka suka shirya ,suna jiran zuwanta ,Nabla duk ta ƙagu data ganta , Doctor yazo ya rumgumeta yace" My love mekike tada hankalinki " tace " ƙalbi !haryanzu Ummi bata zoba"
Ya tsotsi lips ɗin ta yace " tana zuwa yanzu haka tana bisa hanya "
Sunada mai aiki dake gyera gidan duk an gyera ko ina duk da babu wata kura gidan sai sheƙi yake.
Ummi nazuwa ,Nabla ta faɗa jikinta tana murnan ganinta , tace" Ummi nayi kewanki , kinki zuwa ganina " Ummi tayi murmushi tace" douther baganiba , kinga yadda kika ƙara ƙiba da kyau ,masha Allah"
Nabla taji kunya taɓoye fuskanta , Doctor dariyanta kawai yakeyi ,bayan sungaisa ,suka hallara bisa dinny table don suci abinci , don Nabla ƙinci tayi waisai Ummi tazo ,haka shima Doctor yace bazai ciba.
Suna gamawa ,suka dawo wurin shaƙatawa wani wuri ne dake cikin falon ,yana da kujeru na kushin masu ɗaukan hankali , sai sanyi ketashi wurin ,nan suka zauna suna hutawa, saida akayi magriba ,sannan Doctor yaje sallah ,su kuma suka shiga ciki , bayan sungama sallah Umma ta bata kayan mata masu amfani ajiki , ta haɗa wasu ta bata tasha ,tabata naci taci ,sannan ta haɗa mata kaya kamar haka:-
Dabino
Kwakwa
Aya
Madara
Kanumfari
Ta ɗauko blender ta bayan ta ɗan jika kwakwan kamar minti biyar tawanke ta zuba, ta ɗauko kwakwa ta zuba , ta wanke dabino ,tacire kwallon tasa , tahaɗa tayi blending ɗainsu harsukayi smooth sannan ta tace , tasa cikin jug ,takawo Madara tasa , dama anjiƙa kanumfari ya jika ,sannan akasa ruwan ,aka juya sosai .
Taba Nabla tasha ,dama tun ana haɗawa takehaɗiyan yawu ,duk Ummi na kallonta , tayi murmushi tana tunanin wani abu azuciyarta.
Saida Tasha sosai sannan ta ajiye saura a fridge ,Ummi tace Douther lafiyanki kuwa ,naga yanzu kina ƙiba " Nabla tace " Ummi bansan meke damunaba sainaji inajin yunwa ,wata rana sainaci abinci da dare ,ko yaya baisaniba"
Ummi tayi murmushi tace" shikenan " tace" kuma Ummi gefen cikina inajin motsi ana sukata, amma banfaɗima yayaba .
Doctor yana jinta ,duk yarasa inda zaisanya kanshi , Ummi tace " bakomai bane Douther ,idan Son yazo kifaɗi mishi,saiya baki maganin dazai ƙara taimakamiki"
Tace" to Ummi , daganan tace " Ummi ina su kaka da Abbana ,da Umma , nayi kewanku"
Ummi tace " suna gaidake ,nacema Son yakawoki gida kinji karki damu"
Sannan ta shirya zata wuce.
Saiga Doctor yazo ,yanuna baisan komaiba , sannan suka fito raka Ummi don gida zataje , drivern ta yana nan yana jiranta , don tare
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16 Chapter 17Chapter 18