sai yayi mamaki yadda k'araman yarinya irinta ta tara kayan manya.
Bayan ya Gama ya dawo gida. Direct part d'inshi ya nufa yana shiga ya kulle ,yawuce room one ya wuce room two.
Nabla na fitowa ta tarar bayanan , ta zauna bisa gadonshi tana turo baki gaba, tagaji da zaman ta iso jikin k'ofan zata bub'e sai taji Doctor yana bub'ewa ya shigo , Nan yayi mutuwar tsaye ganinta haka ba kaya sai towel .
tana ganinshi tajuya tana tafiya , shiko yabita da Ido yadda yaga hip na motsawa kamar da gayya take, ya bita ta baya , sai jitayi mutum yana sunsunar mata wuya yana lasa.
Tasa karfinta ta turashi tace cikin tsawa "Kar ka k'ara ta b'ani Dan ba matarka nakeba , Shima cikin zuciya ya bud'e kayan yad'auko braziya da pant sai doguwar riga black, yad'auka ya iso gareta ya bata yace kisa wannan sannan yafita yakoma room one, yafad'a bisa kujera yajawo laptop yafara aiki.
Nabla tana ganin ya fita ta d'au kayan ta shiga toilet ta sanya tazo tayi sallah, ta Gama addu'anta ta kwanta saman dadduma , sai bacci.
Doctor ya kira cooker yace "akawo mishi abinci , Nan take aka kawo mishi , ya d'auka yaje ya kaima Nabla , koda yaje tana bacci , bai tadataba , don yanzu fushi take dashi , ya d'agata sai saman gado , ya shimfed'e ta bayan ya gyera mata kwancinta.
Doctor na fita direct gidansu Nabla ya nufa , bayan yaje yake shaida ma Ummah cewa Nabla na wurin kakus zata yimusu kwana biyu saidai Nabla najin kunya bazata iya fad'aba, Umma tace " Allah sarki ba komai ,itako NABLA inda ta fad'a ai bazan Hana taba.
sannnan yakoma gida don magriba tayi , yakoma gida bayan yayi sallah, koda yakoma duk suna Nan zauna ana fira , shima yazauna ana Yi dashi, Nan Abba yace" Hajjiya wato kakus nabada cigiyan Rukayya anan adamawa Amma har yanzu shiru"
Nan kakus jikinta yayi sanyi don yanzu burinta bai wuce taga y'arta ba Amma haryanzu shiru,
Doctor ba abinda yazomishi sai Umman su Nabla yadda take mugun kama da Abbanshi, yace " Abba Kasanko Ummansu Nabla na mugun kama da Kai kamanku d'aya Abba, Amma Inaga kamace kawai ,daga Abba har kakus da Ummi saida abin ya Basu mamaki, Abba yace "My son inane kaganta tashi muje muganta ko itace Rukayya" dayaga Abbanshi Ya damu yace Cold down Abba muje muga ..
Yace "Abba bari zan d'auko makulin motana, sai muje" yace " Yi sauri Son, ya haura sai d'akinshi, yana zuwa yaga Nabla zaune ,tataso tace " wallahi sai kamayar Dani gida Wurin Ummah , tasa mishi rigima sosai , yace " ok to naji zomuje.....
*Tsokaci littafinan na ƙyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page6️⃣0️⃣&6️⃣1️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Bayan yayi parking motar gefe, ya dubeta yace" yanzu daɗi kikeji ko , zaki tafi wata ƙasa" to bari kiji , can ba irin nan bane , can har yankema mutum wuya anayi ba'a saniba" don haka tun wuri kice kinfasa zuwa kafin gobe .
Itakan jinshi kawai takeyi , ita gani take zata fita da taƙuranshi gareta, yaga ta ƙyeleshi , yace " bada kenake maganaba " ta murguɗa mishi baki, tace" so kake nacema Abba bazan jeba kenan , kumafa burina kenan naga nayi karatunnnan "
Yace " Kingane Nabla cewa zakiyi , Abba ya canja miki school anan , nasan school masu ƙyau anan kinji.
dataga yana lallaɓata sai kawai tace mishi" ok Doctor naji , cikin jindaɗi yace" yawwa ƴar ƙanwata zakifaɗa " tace "eh , sannnan yaja motar sai shopping mall ɗin , suna isa suka shiga, shida kanshi yahau ɗauka mata kaya kala kala.
itadai nata ido , saida yagama jidan kayan kaman hauka sannan suka koma gida, koda yaje nan yaga anata shirya mata kayanta kusan Ummi duk ita ta haɗamata komai wanda tasan zaka buƙata.
Baiko yi komaiba ya shige part ɗin shi ya kule, Abba ya gansa kuma tun jiya yake ganin take takenshi amma ya shareshi.
Sai dare Abba ya shiga ɗakin Doctor ,don yaga duk yau ɗanshi baya walwala ,ko masallaci yana gama sallah yake wuce wanshi gida, saɓanin da sai yashiga wurin mahaifinshi sun tattauna.
Abba nashiga mezai gani, Doctor kwance saman gadon shi amma kana ganinshi kasan bashi da lafiya, da sauri Abba ya isa gare shi, yace" Doctor !meke faruwa da kaine " yataɓa jikinshi yajishi da zafi sosai , hankali tashe , yake tambayar shi ,amma baice mishi komaiba .
Abba zai fita sai Doctor ya riƙe hannunshi cikin dauriya yace" Abba ina sonta sosai amma ita bata sona , don Allah Abba kar kukaita wata ƙasa , wallahi ina sonta.
Suna haka , saiga Ummi da Kakus sun shigo kuma sunji abinda Doctor yace, hankali tashe suka isa gareshi ,Ummi ta jashi , tace " Doctor meke damunka ,wace ce wannan wadda kakeso .
Yariƙe hannunta yace " Ummi Ƴarkice , Nabla karku Kaita London ,ina sonta .Kakus tace " amma Janƙosai ka raina muna hankali, to karatune dai bakaso taje kuma saita je, da kana sonta baka faɗaba sai yanzu" Nan Abba Shima Yace" Doctor don nace kafidda mata shine kake cewa kana son ƴata, to bazan bakaba , Kuma gobe gobe zata wuce , ninema zankaita , nadawo " yana gama maganan ya fita daga ɗakin .
Kakus ta ɗauko ruwa ta gasa mishi jikin ,don Ummi taje ɗauko mishi magani, bayan tagama ,yake cemata" Kakus Allah ina sonta kitaimaka mun" tace " janƙosai kayi haƙuri da Nabla , kanemi wata .
Suna cikin tattaunawa saiga Ummi tazo , tabashi maganin yasha sannan yasamu bacci, nan suka fito part ɗin shi, Nabla ko tana shirinta hankali kwance, bata san meke faruwa ba .
Washe gari , suka ɗunguma sai filin jirgi, batare da sanin Doctor ba, don bacci yakeyi , zazzaɓin bai sake shi ba, kuma Abba yace " kada atadashi , itako tun jiya da suka dawo bata sanyashi a idoba.
Ta ɗan damu da rashin ganinshi, harsaida Kakus ta lura da ita ,take tambayarta ko lafiya " tace" kaka ina Doctor banganshi ko bazai rakaniba" Kakus tace" meye nadamuwa da shi ,shida baiso zuwanki ba, to yana can sashenshi bashi da lafiya.
Nabla tace" meke damunshi ,ai bansaniba kaka, da naje ganin shi" suna cikin haka aka kira sunansu nan tayi bankwana da kowa , har Ummanta Nabla harda kukanta , Autah itama sai kuka takeyi , suna nan har jirgin ya tashi ,sannan suka koma gida.
da dawo wansu , Umma ta wuce gidan anty Murja, Umma ta sanar da ita komai ,taga ƴan uwanta ,itama anty Murja ,take sanar da ita yadda hankalinta ya tashi , da bata gansuba, tunda basu san kowa ba garin.
Tace Masha Allah ,nataya ku murna ,suwaye ƴan uwan naki anan garin " nan Umma take cemata " ai Alhaji Muktar ne " anty Murja tace badai wanda nasani ba garin nan , Alhaji Muktar mai zinari.
Tace " Allah sarki akwai ko kama sosai, sai yanzu na lura, ta sanar da ita Nabla na wurin karatu, bata samo tazo nanba " tace " bakomai Allah ya taimaka"
Sannan suka dawo gida, can ko gida , koda Doctor ya tashi yasamo labarin sunwuce nan hankalinshi ya ƙara tashi, duk suka rasa gane mishi , koda Umma ta dawo ta sameshi acikin wannan yanayi yana sunbatu.
Ta isa gareshi tace" meke faruwa da ɗana " Doctor Najin muryanta ya tashi ya durkusa kasa yace " Umma don Allah adawo da ita ina sonta , ina son Nabla so mai tsanani " Umma tace " yanzu don Allah kunsan da haka shine kuka bari har tayi tafiyan nan ,bakusanar da niba.
Tace " tashi ɗana ,ai Nabla ƙanwarkace Kuma kamar tazama taka karka damu ɗana" Kakus tace " ta zuru kawai saidai kaje ga wata amma ba Nablaba" nan take Doctor yahau rawan ɗari jikinshi na shacking, kowa hankali tashe ......
*Tsokaci littafinan na ƙyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri..🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins*👩❤️👩
*Page 6️⃣4️⃣&6️⃣5️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Nabla tace" Ummah wace magana ce haka , zakisameni mai biyayya, Ummah tace" ƴata bawata magana bace illa Doctor yana matuƙar sonki , tun ranar da kikayi tafiya muka rasa kanshi, yana miki sonda bamusan iyakan shiba.
Har rashin lafiya sai da yayi yanzu haka bai warkeba, to abinda nakeso dake yaya zai kiraki , kuma zai tambayeki akan kin amince, kina sonshi , don yace bazai bashi keba saida amincewarki.
Bazan ɓoyemikiba ranan jumu'a muka sanya date na aurenku keda shi, bana son gardama, kicemishi kin amince, shine kawai abinda nake buƙata gareki.
Nabla wadda tunda Ummah tafara zancen taji jikinta yayi sanyi, kuma tayi mamaki sosai dajin wai Doctor yana sonta har rashin lafiya yayi, kanta, nan taji hawaye nabi ta kumatunta, Ummah tace" ƴata kinaji ko , nasan ɗana bazai cutar dake ba, tace" to Ummah naji Kuma zaki sameni kamar yadda kukeso.
Nan Umma tasa mata albarka , daganan sukayi sallama, kwanan da Nabla taba yiba kenan ,tana tunanin Doctor , wai sonta yake, amma bai taɓa faɗimataba.
Shiko Doctor da hoton ta yayi bacci , domin wayarsa duk pic ɗintane, sai subahin Ummi tazo taga lafiyanshi ,nan ta ɗau wayar wadda ke hannunshi ,tana dubawa taga Ashe hoton Nabla ne ajikin wayar.
Tayi murmushi tace" my son kenan , ta tadashi yayi sallah sannan ta fita.
Bayan bakwai na safe , Doctor ya fita yaje wurin kakus , bayan sun gaisa take tambayar shi jikinshi yace " da sauƙi, nan yake tambayan kakus kotayi waya da matarshi.
Kakus tace" janƙosai wace matar bayan ni" yace" my baby nake nufi fa , kakus kinsan kuwa itace rayuwa ta ,inba ita bazan rayuwa" kakus ta riƙe haɓa tace " ja irin yaro.
Nan ya shiga wurin Ummah bayan sun gaisa yake tambayar ta, ko tayi waya da Nabla, tayi murmushi tace" eh ɗana" yace " Ummah da fatan tana lafiya, ba abinda ke damunta ko.
Umma tace"eh " cikin jin kunya yace" Ummah ko. zan sami number ta , sai nakirata " tace " bamatsala ,ta ɗau wayarta ta bashi ,sannan ya fita.
Nabla duk yau da tatashi jikinta duk yayi sanyi, saida teema ta lura da ita , bayan ta tambayeta ko akwai abinda ke damunta sai tace" ba abinda ke damunta" da ƙyar ta shawo kanta ta sanar da ita komai.
Teema ta bata shawarwari na kwarai , akan ta yadda kamar yadda mahaifiyarta tace, sannan daga baya ta buge da koya mata yadda zata jamishi aji , da gasa shi, ta koyamata yadda zata sauko da girman kanshi.
Nabla tayi na ' am da shawaranta , suna haka saiga kiranshi ya shigo wayanta, saida ya kira sau biyu sannan ta ɗauka, ita bata san shibane ,bayan ta ɗau wayar tayi sallama ya amsa , tana jin maganan shi ta fahimci shine, amma ta nuna bata ganeba.
Tace " please waye , Doctor yace" my baby nine , your Doctor ɗinki, yayanki" ta koma cewa" waye Doctor kuma daga ina"
Teema ta gane da Doctor take waya, amma kuma salon ya burgeta, yadda ta nuna bata ganeshiba, cikin zuciyarta tace" ashedai karatun danake ɗauraki kina ɗauka.
Haka Nabla taita raina mishi hankali,yace" Nabla nasan kinganeni ,amma abinda zan faɗamiki ina sonki, ilove you NABLA, wlh Ina sonki.
Cikin tsiwa tace" Doctor Niko bana sonka, bana sonka ta kashe waya.
Tana kashe wayan suka kece da dariya ita da teema, teema tace" gaskiya friend kin burgeni, yadda kika nuna baki sanshiba, kega tunnan kin gasa shi, amma gaskiya friend Doctor yana sonki sosai.
Tace" besty nasani kinga yadda yake tausasa murya, amma da faɗa yakemun ,muita faɗa nida shi, amma yanzu kamar yayimun kuka.
Haka suka ta fira ,daga baya suka ,shiga kitchen, suka fara dafa different food, teema ta sanya aka nemo musu ƙwararrar mai koyar da girki itace kullum take koya musu, don Teema tana son iya girki, sai burinsu yazo ɗaya da Nabla, shine ake koya musu yanzu.
Kuma Alhamdulillah, yanzu sun iya ,sai dai haryanzu ana koya musu , duk da akwai mai aikinsu , dake dafa musu abinci, amma yanzu , su keshiga suyi wanda suke so.
Doctor Najin tace bata sonshi, hankalinshi ya tashi, don bayyi zaton zatace bata sonshiba, amma ya ƙudurta saiya tabbatar ta mutu sonshi,kamar yadda ya ke haukan sonta.
Yaune Abba suka haɗu ,da kakus , Abba Umma ,Ummi, yakira ƴarshi Nabla bayan yaji lafiyanta ,yatambayeta ba abinda ke damunta" tace" eh ,lafiya Lau take"
Nan Abba yasanar da ita cewa " Doctor yasanar dashi yana sonta ,kuma aurenta yakeso yayi, shine nace bazan bashi keba saida yaddanki, douther mekikace kina sonshi ko yaya" kowa Najin maganansu, cikin sanyin jiki tace" eh Abba nayarda , basai ka tambayeniba Abba komai kayi daidai ne agareni.
Abba yaji daɗi sosai ,yace" nagode ƴata yadda kike muna biyayya, Allah yayi miki albarka,yabaki ƴaƴa masu biyayya" kowa yace" amen"
Nan aka tsaida ranan aure ranan jumu'a, mai zuwa amma biki sai tadawo, da wannan maganan tazoma Doctor jiyayi yafi kowa sa'a da farin ciki.
Nabla nasane da komai na auren amma ta share ,don gani take kamar wasa wai itace aurenta jumu'a, nan teema tace" sai amma ta gyeran amarci" itako tace" bawani gyeran amarci daza'a mata, da ƙarta yadda.
Doctor rawan jiki kawai yake akan auren , duk da babu mata kusa , amma shi buƙatanshi yaga tazama matanshi.
Duk wani shirye-shirye anyi na ɗaura auren jira kawai ake gobe tayi aɗaura aure.
Rana bata ƙarya saidai uwar ɗiya taji kunya , inji Hausawa, yaune bayan ansauko sallan jumu'a aka shaida ɗaurin auren MUHAMMAD MUKHTAR (shuraem) da amarya sa NABILA IBRAHIM (Nabla ) .
Doctor baki bairufuwa, ranan yayi ɓarin kuɗi kamar baisan zafinsuba, aka shirya gagarumar walima, bayan ɗaura auren .
Nabla labarin ɗaura auren na isa gareta saida aka ƙara mata ruwa don ita bata tabbata ba tana tashi tacema teema cikin kuka tace......
*Tsokaci littafinan na kyautane... Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page6️⃣2️⃣&6️⃣3️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Aka kira family Doctor ɗinsu, ya duba shi yayimishi allurai sannan ya koma bacci, don yana buƙatanshi, su Nabla na isa dama komai normal , gidan da Doctor ya zauna itama nan Abba yace zata zauna don bayason zama hostel, amma yanzu mace ce ƴar aikinta, washe gari suka je makarantar akabata class ,nan ta had'uda wata itama new student ce, y'ar wani hanshak'in mai kud'i ce , kuma class d'aya aka kaisu.
To dama babanta yasan Abba nan suka sasanta, cewa teemah da Nabla suzauna wuri d'aya, haka ko akayi , bayan ankammala musu komai sai su Abba suka wuce , don yau zashi koma, nan baban teema shima yace " suwuce tare don shima yana da aiki gabanshi.
Bayan Abba ya barmusu driver Wanda zai kaisu yawo dasu, suka wuce aji , nan suka fuskanci junansu, dama teema nada sauk'in hali , saidai wayayyace ta k'arshe , tana da k'yanta daidai ita , saidai bata ko kama kafan Nabla ba.
Teema tasan kan soyayya , saidai ba ruwanta da sha aninsu tana da wani masoyi Wanda ya mutu sonta amma ita ta nuna batasonshi , duk da har cikin zuciyarta tana sonshi .
Tana jamishi aji ne kawai shiko yace " bawadda zai aura sai ita , gida anmatsa mishi da aure amma shi yace " idan ba itaba bawadda zai aura, mahaifinshi d'an siyasane na gaske, suna jida kud'i sosai .
Gayen ya had'u sosai , shekaranshi ashirin da takwas , duk yazo wurin teema saita yimai wulaƙanci, amma shi baya gani, don sonta ya rufemishi ido.
Suna haka sai tazo London karatu, duk da haka yace " zai jirata itako tace " ba ruwanta karma ya jirata".
Ana tashi sai driver yazo ya kai su masau kinsu, yaune Nabla ta ƙarema gidan kallo, gidane mai part biyu, ɗaya babba ɗaya ƙarami, babba shine inda Doctor ya zauna duk da duk sun haɗu sosai , part ɗin Doctor nan Nabla ta zauna , ɗayan teema tace " ya ishe ta nan zata zauna.
Bayan kowa yashiga part ɗinshi , sun yi wanka sunfito ,sai suka haɗu main falow ,suka ci abinci sannan suka dawo saman kujerun falon suna hira, nan kowa ya sanar da ɗan uwanshi tarihinshi.
Teema ta fahimci wani abu game da alaƙansu ita da Doctor ,ta fahimci Doctor ya kamu da sontane amma bai faɗaba, kuma ta gane Nabla bata fahimci hakanba, taga Nabla batada wata wayewa .
Cikin zuciyarta tace " inada aiki agabana koba komai sai mungyerawa Doctor zamanshi , gashi idan Nabla ta waye zata juya shi kamar masa, gata da ƙyau , kuma gata da sura mai ƙyau .
Ba a kwanaba saida ta fara koyamata abubuwa da dama harakan wayewa da jan aji , ta yadda kafin Doctor ya taɓa jikinta sai yasha wuya.
Tana komawa ɗaki ta fara ƙarewa ɗakin kallo , nan idonta yaci garo da hotonshi, tayi sauri ta isa ta ɗauka, tana kallo tana murmushi, don hoton yayi mugun ƙyau, sai yanzu taji tana kewanshi.
Tana cikin haka saiga teema, nan taga tana murmushi tace" waye wannan ,da alamu shine Doctor" tayi murmushi tace" eh shine " ta amsa ta kalli hoton tace " ba shakka ga kama nan kunayi , saidai shi daganinshi gwarzone, ƙiran sojoji ne dashi, kodai ya taɓa aikin soja"
Tace " A'A , saidai shegen training ne dashi , kamar ɗan restling" teema tace" gaskedai to Allah yabar ƙauna" Nabla tace " dawa nifa yayanane kawai" tace" to naji idan tayi wari maji ai.
Shiko
Showing 30001 words to 33000 words out of 52734 words

*More comment More typing*
✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️

Gidansu Hajjiya kaka kenan inda muka yi zuwa nida Nabla kwanaki " tace" eh nanne mahifiyatace ai"
Tace " Allah sarki akwai ko kama sosai, sai yanzu na lura, ta sanar da ita Nabla na wurin karatu, bata samo tazo nanba " tace " bakomai Allah ya taimaka"
Sannan suka dawo gida, can ko gida , koda Doctor ya tashi yasamo labarin sunwuce nan hankalinshi ya ƙara tashi, duk suka rasa gane mishi , koda Umma ta dawo ta sameshi acikin wannan yanayi yana sunbatu.
Ta isa gareshi tace" meke faruwa da ɗana " Doctor Najin muryanta ya tashi ya durkusa kasa yace " Umma don Allah adawo da ita ina sonta , ina son Nabla so mai tsanani " Umma tace " yanzu don Allah kunsan da haka shine kuka bari har tayi tafiyan nan ,bakusanar da niba.
Tace " tashi ɗana ,ai Nabla ƙanwarkace Kuma kamar tazama taka karka damu ɗana" Kakus tace " ta zuru kawai saidai kaje ga wata amma ba Nablaba" nan take Doctor yahau rawan ɗari jikinshi na shacking, kowa hankali tashe ......
*More comment More typing*
✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️
*Tsokaci littafinan na ƙyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri..🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins*👩❤️👩
*Page 6️⃣4️⃣&6️⃣5️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Nabla tace" Ummah wace magana ce haka , zakisameni mai biyayya, Ummah tace" ƴata bawata magana bace illa Doctor yana matuƙar sonki , tun ranar da kikayi tafiya muka rasa kanshi, yana miki sonda bamusan iyakan shiba.
Har rashin lafiya sai da yayi yanzu haka bai warkeba, to abinda nakeso dake yaya zai kiraki , kuma zai tambayeki akan kin amince, kina sonshi , don yace bazai bashi keba saida amincewarki.
Bazan ɓoyemikiba ranan jumu'a muka sanya date na aurenku keda shi, bana son gardama, kicemishi kin amince, shine kawai abinda nake buƙata gareki.
Nabla wadda tunda Ummah tafara zancen taji jikinta yayi sanyi, kuma tayi mamaki sosai dajin wai Doctor yana sonta har rashin lafiya yayi, kanta, nan taji hawaye nabi ta kumatunta, Ummah tace" ƴata kinaji ko , nasan ɗana bazai cutar dake ba, tace" to Ummah naji Kuma zaki sameni kamar yadda kukeso.
Nan Umma tasa mata albarka , daganan sukayi sallama, kwanan da Nabla taba yiba kenan ,tana tunanin Doctor , wai sonta yake, amma bai taɓa faɗimataba.
Shiko Doctor da hoton ta yayi bacci , domin wayarsa duk pic ɗintane, sai subahin Ummi tazo taga lafiyanshi ,nan ta ɗau wayar wadda ke hannunshi ,tana dubawa taga Ashe hoton Nabla ne ajikin wayar.
Tayi murmushi tace" my son kenan , ta tadashi yayi sallah sannan ta fita.
Bayan bakwai na safe , Doctor ya fita yaje wurin kakus , bayan sun gaisa take tambayar shi jikinshi yace " da sauƙi, nan yake tambayan kakus kotayi waya da matarshi.
Kakus tace" janƙosai wace matar bayan ni" yace" my baby nake nufi fa , kakus kinsan kuwa itace rayuwa ta ,inba ita bazan rayuwa" kakus ta riƙe haɓa tace " ja irin yaro.
Nan ya shiga wurin Ummah bayan sun gaisa yake tambayar ta, ko tayi waya da Nabla, tayi murmushi tace" eh ɗana" yace " Ummah da fatan tana lafiya, ba abinda ke damunta ko.
Umma tace"eh " cikin jin kunya yace" Ummah ko. zan sami number ta , sai nakirata " tace " bamatsala ,ta ɗau wayarta ta bashi ,sannan ya fita.
Nabla duk yau da tatashi jikinta duk yayi sanyi, saida teema ta lura da ita , bayan ta tambayeta ko akwai abinda ke damunta sai tace" ba abinda ke damunta" da ƙyar ta shawo kanta ta sanar da ita komai.
Teema ta bata shawarwari na kwarai , akan ta yadda kamar yadda mahaifiyarta tace, sannan daga baya ta buge da koya mata yadda zata jamishi aji , da gasa shi, ta koyamata yadda zata sauko da girman kanshi.
Nabla tayi na ' am da shawaranta , suna haka saiga kiranshi ya shigo wayanta, saida ya kira sau biyu sannan ta ɗauka, ita bata san shibane ,bayan ta ɗau wayar tayi sallama ya amsa , tana jin maganan shi ta fahimci shine, amma ta nuna bata ganeba.
Tace " please waye , Doctor yace" my baby nine , your Doctor ɗinki, yayanki" ta koma cewa" waye Doctor kuma daga ina"
Teema ta gane da Doctor take waya, amma kuma salon ya burgeta, yadda ta nuna bata ganeshiba, cikin zuciyarta tace" ashedai karatun danake ɗauraki kina ɗauka.
Haka Nabla taita raina mishi hankali,yace" Nabla nasan kinganeni ,amma abinda zan faɗamiki ina sonki, ilove you NABLA, wlh Ina sonki.
Cikin tsiwa tace" Doctor Niko bana sonka, bana sonka ta kashe waya.
Tana kashe wayan suka kece da dariya ita da teema, teema tace" gaskiya friend kin burgeni, yadda kika nuna baki sanshiba, kega tunnan kin gasa shi, amma gaskiya friend Doctor yana sonki sosai.
Tace" besty nasani kinga yadda yake tausasa murya, amma da faɗa yakemun ,muita faɗa nida shi, amma yanzu kamar yayimun kuka.
Haka suka ta fira ,daga baya suka ,shiga kitchen, suka fara dafa different food, teema ta sanya aka nemo musu ƙwararrar mai koyar da girki itace kullum take koya musu, don Teema tana son iya girki, sai burinsu yazo ɗaya da Nabla, shine ake koya musu yanzu.
Kuma Alhamdulillah, yanzu sun iya ,sai dai haryanzu ana koya musu , duk da akwai mai aikinsu , dake dafa musu abinci, amma yanzu , su keshiga suyi wanda suke so.
Doctor Najin tace bata sonshi, hankalinshi ya tashi, don bayyi zaton zatace bata sonshiba, amma ya ƙudurta saiya tabbatar ta mutu sonshi,kamar yadda ya ke haukan sonta.
Yaune Abba suka haɗu ,da kakus , Abba Umma ,Ummi, yakira ƴarshi Nabla bayan yaji lafiyanta ,yatambayeta ba abinda ke damunta" tace" eh ,lafiya Lau take"
Nan Abba yasanar da ita cewa " Doctor yasanar dashi yana sonta ,kuma aurenta yakeso yayi, shine nace bazan bashi keba saida yaddanki, douther mekikace kina sonshi ko yaya" kowa Najin maganansu, cikin sanyin jiki tace" eh Abba nayarda , basai ka tambayeniba Abba komai kayi daidai ne agareni.
Abba yaji daɗi sosai ,yace" nagode ƴata yadda kike muna biyayya, Allah yayi miki albarka,yabaki ƴaƴa masu biyayya" kowa yace" amen"
Nan aka tsaida ranan aure ranan jumu'a, mai zuwa amma biki sai tadawo, da wannan maganan tazoma Doctor jiyayi yafi kowa sa'a da farin ciki.
Nabla nasane da komai na auren amma ta share ,don gani take kamar wasa wai itace aurenta jumu'a, nan teema tace" sai amma ta gyeran amarci" itako tace" bawani gyeran amarci daza'a mata, da ƙarta yadda.
Doctor rawan jiki kawai yake akan auren , duk da babu mata kusa , amma shi buƙatanshi yaga tazama matanshi.
Duk wani shirye-shirye anyi na ɗaura auren jira kawai ake gobe tayi aɗaura aure.
Rana bata ƙarya saidai uwar ɗiya taji kunya , inji Hausawa, yaune bayan ansauko sallan jumu'a aka shaida ɗaurin auren MUHAMMAD MUKHTAR (shuraem) da amarya sa NABILA IBRAHIM (Nabla ) .
Doctor baki bairufuwa, ranan yayi ɓarin kuɗi kamar baisan zafinsuba, aka shirya gagarumar walima, bayan ɗaura auren .
Nabla labarin ɗaura auren na isa gareta saida aka ƙara mata ruwa don ita bata tabbata ba tana tashi tacema teema cikin kuka tace......
*More comment More typing✍️*
*By Antyn Maryam*
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️
*Tsokaci littafinan na kyautane... Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page6️⃣2️⃣&6️⃣3️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Aka kira family Doctor ɗinsu, ya duba shi yayimishi allurai sannan ya koma bacci, don yana buƙatanshi, su Nabla na isa dama komai normal , gidan da Doctor ya zauna itama nan Abba yace zata zauna don bayason zama hostel, amma yanzu mace ce ƴar aikinta, washe gari suka je makarantar akabata class ,nan ta had'uda wata itama new student ce, y'ar wani hanshak'in mai kud'i ce , kuma class d'aya aka kaisu.
To dama babanta yasan Abba nan suka sasanta, cewa teemah da Nabla suzauna wuri d'aya, haka ko akayi , bayan ankammala musu komai sai su Abba suka wuce , don yau zashi koma, nan baban teema shima yace " suwuce tare don shima yana da aiki gabanshi.
Bayan Abba ya barmusu driver Wanda zai kaisu yawo dasu, suka wuce aji , nan suka fuskanci junansu, dama teema nada sauk'in hali , saidai wayayyace ta k'arshe , tana da k'yanta daidai ita , saidai bata ko kama kafan Nabla ba.
Teema tasan kan soyayya , saidai ba ruwanta da sha aninsu tana da wani masoyi Wanda ya mutu sonta amma ita ta nuna batasonshi , duk da har cikin zuciyarta tana sonshi .
Tana jamishi aji ne kawai shiko yace " bawadda zai aura sai ita , gida anmatsa mishi da aure amma shi yace " idan ba itaba bawadda zai aura, mahaifinshi d'an siyasane na gaske, suna jida kud'i sosai .
Gayen ya had'u sosai , shekaranshi ashirin da takwas , duk yazo wurin teema saita yimai wulaƙanci, amma shi baya gani, don sonta ya rufemishi ido.
Suna haka sai tazo London karatu, duk da haka yace " zai jirata itako tace " ba ruwanta karma ya jirata".
Ana tashi sai driver yazo ya kai su masau kinsu, yaune Nabla ta ƙarema gidan kallo, gidane mai part biyu, ɗaya babba ɗaya ƙarami, babba shine inda Doctor ya zauna duk da duk sun haɗu sosai , part ɗin Doctor nan Nabla ta zauna , ɗayan teema tace " ya ishe ta nan zata zauna.
Bayan kowa yashiga part ɗinshi , sun yi wanka sunfito ,sai suka haɗu main falow ,suka ci abinci sannan suka dawo saman kujerun falon suna hira, nan kowa ya sanar da ɗan uwanshi tarihinshi.
Teema ta fahimci wani abu game da alaƙansu ita da Doctor ,ta fahimci Doctor ya kamu da sontane amma bai faɗaba, kuma ta gane Nabla bata fahimci hakanba, taga Nabla batada wata wayewa .
Cikin zuciyarta tace " inada aiki agabana koba komai sai mungyerawa Doctor zamanshi , gashi idan Nabla ta waye zata juya shi kamar masa, gata da ƙyau , kuma gata da sura mai ƙyau .
Ba a kwanaba saida ta fara koyamata abubuwa da dama harakan wayewa da jan aji , ta yadda kafin Doctor ya taɓa jikinta sai yasha wuya.
Tana komawa ɗaki ta fara ƙarewa ɗakin kallo , nan idonta yaci garo da hotonshi, tayi sauri ta isa ta ɗauka, tana kallo tana murmushi, don hoton yayi mugun ƙyau, sai yanzu taji tana kewanshi.
Tana cikin haka saiga teema, nan taga tana murmushi tace" waye wannan ,da alamu shine Doctor" tayi murmushi tace" eh shine " ta amsa ta kalli hoton tace " ba shakka ga kama nan kunayi , saidai shi daganinshi gwarzone, ƙiran sojoji ne dashi, kodai ya taɓa aikin soja"
Tace " A'A , saidai shegen training ne dashi , kamar ɗan restling" teema tace" gaskedai to Allah yabar ƙauna" Nabla tace " dawa nifa yayanane kawai" tace" to naji idan tayi wari maji ai.
Shiko
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11 Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18