Yana tsotsa ,yakama leɓen ƙasa yana sha , hannuwanshi yana kan nononta yana squising yana laguda .





Yakoma kissing ɗin ta tundaga Brest ɗin ta harzuwa maranta kissing yake , ya kafar da bakinshi bisa maranta yana tsotsa , duk ya rikice , itako sai cijan baki kawai take don ƴaƴan cikinta na motsa mata suke alaman suna son fitowa .






Sai da yayi wasa da ita sosai sannan yafara shiganta yana caccakar ta son ranshi , tafara kuka tana tureshi don ita maranta ke mata zafi , tafara kuka tana cewa" ƙalbi marana , don Allah kabarni , sai can yalura kaman da gaske take , yayi sauri yakawo yaɗauketa sai toilet , yayimata wanka shima yayi don batama iyawa ,sai riƙe maranta take bayan sunfito , yayi mata viginal examination (VE) Nan yagano labour takeyi ,aiko hankali tashe ya shimfedeta bisa gadon yafara Bata taimakon da yakamata gamasu naƙuda , abuga likita ,saiga naƙuda taƙara tashi , Nabla sai ambatun sunan Allah takeyi , tana hawaye amma babu kuka , sunɗau tsawon awa ɗaya suna abu ɗaya ,yana tofa mata addu'a , yaɗauko ruwan shayi yabata tasha , sai zufa take tana jimƙe hannunshi , saiga hawaye tace" ƙalbi kiramun Ummi tazo inason naganta "don tasan Umma bazata zoba , yashare mata hawayen yace" baby kiɗaure banason kukannan lafiya lau zaki haihu , kihaifamun Twins ɗina masu kama dake , beautiful"





tayi ƙarfin hali tace " ƙalbi ,haihuwa da zafi , kayafemun " yasa yatsanshi ɗaya yarufe mata baki yace "bana son waɗannan maganganun , kawai kici gaba da addu'a muma zamu tayaki "nan yafita kiran Ummi da kakus .






Ummi kobayan tafito daga ɗaki taga bataga Nabla ba tayi zaton tana wurin kakus , sai tanufi can amma bata nan , sai ta ɗauka tana wurin Ummane shiyasa bata damuba.





Daga nan tazauna wurin kaka ,suna tattaunawa akan batun aihuwan Nabla , batasan tsiyan da Doctor ke aikatawaba , sai can ..saiga shi yashigo kamar wanda aka jefo , yadubi Ummi yace" Ummi baby na nemanki kizo zata haihu "





Ummi tayi sauri tatashi tace" Son tana ina " yace " Ummi tana part ɗina ,yanzu haka haihuwan tana bisa hanya "tacema kaka hajjiya kihaɗo mana kayan haihuwan kuzo da Doctor" tafita tanufi part ɗin ,da isanta taji nishin Nabla tana addu'a sai kuka take don yanzu abin yawuce tunaninta , Ummi ta isa gareta , ta kyera mata kwanciyanta , tariƙe hannunta tace" Douther kiyi haƙuri insha Allah zaki haihu lafiya kinkusa " tafaɗa tana gyera mata gashinta daya zubomata har fuska .




Nabla cikin kuka tace" Ummi kuyafemun zan mutu ,bazan iya haihuwannan ba " Ummi tace " ƙul karna ƙarajin kince haka ,lafiya zaki haihu da izinin Allah"





Saiga su kaka sunzo ita da Doctor, kakus tace " ashe kishiyar tawa rakine da ita " nan taɗauko dabinon da aka jiƙa tun jiya , saboda yanzu kullum sai anjika dabino cikin ruwa saboda irin wannan ranan .






Akasa ruwan nashi cikin kofi ,kakus tahau tofa adu'o'i da ƙula ƙuzzai ,irinsu birabbil falaqi ,birabbinnas , da ayatul ƙursiyyu , dasauran adu'o'i,akabata tasha , nanfa naƙuda tace ga fili, Nabla sai fizgah take tana kiran sunan Doctor ,tace " ƙalbi kazo kaciremun cikin nan zammutu "Doctor Saida hawaye suka zubomishi na tausayin matarshi , cikin zuciyarshi yace " da 'ana cirewa amayar wa wani yahaihu dana cirema baby cikinnan " .







Saida suka ƙwashe awa huɗu suna taimaƙonta , Doctor shine bisa ƙanta yana bata duk wata kulawa da tadace , su Ummi suna taimakonshi, kakus na gyeramata ƙafanta daiɗai don yanzu haihuwan baiwuce zuwa magriba ta haihu , saboda takai 9cm cikin goma , Nabla yanzu ko nishin ƙwarai bata iyawa sai hawaye dake bimata kunce .







Dama Ummi ta sanar da Umma abinda ake ciki , amma tace " bazata jeba suje kawai , amma cikin zuciyarta hankali tashe , don tasan yadda haihuwa take ,gashi kuma haihuwan fari.





Tashiga wa ƴarta adu'o'i Allah yasauketa lafiya.






Koda yaduba yaga takai fully dilitatalion of the servical Os , saigashiko Kai yafara fitowa , doctor dama da hand glove ɗinshi nan yafara helping ɗinta , saiga Nabla taji wani irin ƙarfi yazomata , tafara nishi mai ƙarfi saiga yaro ɗaya yafito , Doctor ya sharɓe yana godema Allah, jaririn duk ya cika ɗakin da kuka , Su Ummi da kakus sai godema Allah sukeyi dayabasu wannan kyautar ,aka yanke cibin , Ummi ta gyera yaron santalele fari dashi very beautiful ,duk Doctor ne fari ƙal dashi, hanci har baka .






saican wani kan yafara ƙoƙarin fitowa , Nabla taji naƙuda ta koma sabuwa , Doctor naganin haka , ya koma Sanya gloves Yana sporting ɗinta , Ummi tabaiwa Kakus yaron ,Nabla tariƙe hannunta sosai tana kuka , Ummi tafara tofa mata addu'o'i ,tana bata baki, saiga yaro ɗaya yakoma fitowa , Doctor ya sharɓe , yana cike da farin ciki .




.daga nan batasan inda takeba , aka gyera yaran akasamusu tufafi na sanyi duk an lulluɓe musu jikinsu harda hula ,an sanyamusu , Doctor yashiga bata taimakon gaggawa harsaida yaga ta farfaɗo sannan yayimata alluran bacci don tasamu ta huta , ya gyera mata jikinta aka sauya mata kaya na sanyi, Ummi ta wanke duk jinin haihuwan aka gyera ɗakin sai ƙamshi yake kamar ba'a haihu cikinshiba .







Nan aka hau shelan haihuwan ,kan kace me duk an cika gida nesa dana kusa , ana murna ,amma uwar gayyar batasan meke faruwaba , ƴaƴan kuwa bacci sukeyi balle sunemi nono.






Ana sanar da Umma ansauka lafiya , tayi sujjada ta godema Allah, dafatar Allah yaraya akan sunnah, sannan aka kawomata ƴaƴan masu shegen ƙyau kamar ƴaƴan turawa , luƙui dasu, tasamusu albarka aka shimfeɗesu wurinta suna bacci.





Sai dare sosai ta farka , Twins ɗin sai kuka suke don suna neman abinci , Aka bata abinci mai zafi da aka dafa mata da tea Mai kauri Tasha , sannan aka gasa mata jikinta tayi wanka suka fito.





doctor ya taimaka mata ta shayar da yaran ɗaya bayan ɗaya harsuka ƙoshi sannan suka koma bacci , itama takoma bacci, nan part ɗin Ummi don kula da ita yadda Yakamata, shiko Ummi ta korashi yakoma nashi part Yana cike da kewan iyalanshi .









Yara sunsha kaya kala kala , don Dubai aka haɗo musu kayansu masu tsadan gaske ,harda uwar .





Yaune ake bikin sunan ,raguna Huɗu ya yanka da shanu biyu manya , aka sanyawa ƴaƴan suna hasan da usain , anyi suna cikin daɗin rai , sunsami shatara na arziki ,Ummi ta haɗoma baby's set kowa biyu biyu na kayan yara , Abba ma ba'a barshi bayaba ,kowa yayi nashi bajinta sosai .









Ankashe musu hotuna naji da gani dasu da yaran , Nabla tayi wani irin fresh tayi ƙiba , brest sun ciko , sai dare Doctor yakeɓe da matarshi ,koda yashigo tana cire kayanta zatayi wanka , suka shiga tare sukayo , yafara shafanta yace " baby nayifa haƙuri ,jinin bai ɗaukebane " tazaro ido waje tace" haba ƙalbi yaushene da haihuwan sokake nasake ɗaukan cikine bayan waɗannan masu jaraban shan nono " yayi dariya tace" ai nafison haka naga kincika mun gida da baby's masu kyau ,daganan yaɗan rage zafi da ita , don in yamatsa zai farƙe ɗunkin dake jikinta ,




yakoma yin wani , Ummi nafitowa ɗakinta tazo kai su susha nono , nan tatarar da shi yana gyeran riga Nabla na zaune , tayi salati tace" Son wai meyasa bakada kunyane, mace da ɗanyen jego amma kaƙi shafa mata lafiya, dakai zataji koda ƴaƴanka .








Yasosa kanshi yace" uhm dama Ummi nazo ganin Twins ne ashe suna wurinki ,ya amshesu ya sumbaci bakinsu da goshinsu ya yimusu addu'a ya fita.









Yau suka kammala arba'in ɗinsu , duk wani shirye shirye an kammala ,don Doctor yasanya rigima sai anmayar masa da matarshi, Twins sun yi wayo sosai , Bara kallah .







Sai dare aka mayar da ita ,sai kuka take ita abarta har tayi wata biyar , hakadai aka lallasheta ta haƙura , amma an samomata tsohuwa mai kama mata renon ƴaƴanta.







Yau DOCTOR jinshi yake kamar wani ango sai annuri ke fita saman fuskanshi, yayimata siyayyan kaji da su madara dasuransu sannan yaje.





saida tashayar da hasan da usain sannan ta shimfeɗesu bisa gadonsu ,taje tayi wanka tamurke jikinta da tura ruka masu sanyin daɗi sanan tasa kayan bacci ta kwanta .





Koda yazo hartayi bacci , saiji tayi ana tsotsan bakinta ,tayi sauri ta tashi , sai sukayi ido huɗu da Doctor, ta shagwaɓe fuska tace" haba ƙalbi harka bani tsoro, shine ka daɗe baka zoba.



Yace" sorry amarya na ,na tsaya amso miki kazane " tace " ƙalbi kaza, saikace wata amarya " Doctor yayi murmushi yace " ai yau baby kinwuce amarya agareni don wannan ranan babbar ranace agareni , naɗaya kinzomun da baby's twins ,Wanda duk tarihi babu inda aka taɓa kawo amarya da jarirai tazo dasu ,ina cike da farin ciki my dear" daganan yayi feeding ɗinta sukaci suka ƙoshi sannan labari yasauya.




Washe gari shiyayiwa Twins wanka ya shirya su ,sai dariya suke mishi , sannan aka kaisu gamai renensu , suko suka shiga sukayo.






Suka shirya suka amshi Twins suka kama hanya sai gida , sai dare suka dawo ,bayan an kwana biyu saiga ɗan uwan mijin Umma wato idris yazo ,yagane gaskiyan lamari yabata haƙuri ,yabata gadon mijinta ,tace tabarmishi yaja jari, Abba yabashi aiki cikin camfaninshi ɗaya yana aiki .









Auta yanzu ta kammala primary ta tafi karatu itama London don tace "can takeso kamar yadda su Nabla suka yi , teema itama ta samu ƙaruwa tasamu baby girl Mai kyau ,sunsamata sunan Nabla .






Nabla ƴaƴanta Huɗu mace biyu sai Twins ,amma duk Doctor shike amsarma ta haihuwan , tace " tabar haihuwan hakanan " amma Doctor yace baisan da wannan ba ,don ko planning baya mata .






Yau yadawo gida suka shirya su duka sukayi ankon farar shadda ,harda little zainab , suna cemata mama , doctor ya amsheta suka fara kashe hutuna ,suna dariya , daga nan suka ɗau sulfy suna dariya.







*Alhamdulillah*
*Alhamdulillah*
*Alhamdulillah*




Anan nakawo ƙarshen littafina ,nagodema Allah , Allah yasa mu amfana da abinda muka karanta , kuskure Allah ya yafe muna 👏👏




Sai kunjini Alittafina na gaba insha Allah , mai suna *SOJAN ƘASARMU*





*Saina jiku , ina son kubanihadin kai kamar yadda kuka bani haɗin kai ,kuci gaba kamar yadda kuka saba ,ina sonku sosai my fans💃🏻💃🏻💃🏻🥰🥰💋*




*By USANCY*✍🏻






*I proud of you my fans*
*I really miss you my doctor and Nabla*🤪😔🤒🤓



09061293911
Showing 51001 words to 52734 words out of 52734 words