Kara budi na Alheri🙏 yace amen bakomai . Sai batun aikinka ranan Monday zaka fara zuwa sabon kanfaninka dana budema saika tsara yadda kakeso yazama .aiko Umar yajidadi sosai har yataso yarongume mahaifinsa yanata yimai godiya Abba yace my boy banason godiyarka kawuce haka .Kuma Ina godema Allah daya baniku amatsayin 'ya'yana Ina alfahari da ku.
suna cikin haka saiga ummi ta sauko tace menene da da uba ke tattaunawa. Abba yayi murmushi yace maganar auren babban dankine ,Umar yazo kusa da ummi yace ummi kitayani murna Abba ya ginamin kamfani tayi murmushi tace Masha Allah .aiwannan tunkan ka kammala karatunka anka ginama shi. To Amma banji kayi maganar aurenba yayi murmushi☺️ yace yanzu Abba yake fadimin zaakai kudi ,tace za iri yanzune kakeson aure aida saidai kace bayanzuba to yanzufa duk suka kece da dariya 😄
ana cikin haka saiga
"Shuraem yafito Yana tafiyarshi ta kasaita ta cikakkun maza ,Wanda duk macen da taganshi zatayi sha'awar yakasance malkakinta ya iso wurinsu murmushi shinfide akan fuskarshi☺️ ya isa wurin ummi ya rungumeta yace good morning my lovely ummi ,tayi dariya tace morning my son .yasaketa yaje wurin Abba ya aza kanshi akafadarshi yace good morning my Dad ,Abba yayi murmushi yace morning my son katashi lafiya yace lafiya lau Abba .yace kaje Kanata baccinka ka shanyamu ya sosa kanshi yace am sorry Daddy Yakama kunnenshi duka .Abba yace to shikenan muhanzarta nakusa makara .yace to Sai yawuce wurin yayanshi Umar yace sorry my brother Yana rungumeshi tabaya da hannuwanshi Umar Yana dariya yace haba autan ummi cikani karka karyani yayi murmushi yace
Yaya baka bani labarin antynaba yatake dafatar kalanmuce. Kadauko ,Saida kowa yakalleshi Sai ummi tace shuraem karabuda yayanka hakanan .kuzo muyi breakfast haka suka yi breakfast ,indashi shuraem bawani abun kirki yaciba yadai sha kunun Madara da ummi ta zubamai acikin wani glass cup Sai Irish dayadanci shikenan .
bayan sungamane suka fito waje wurin faking space inda nanne manya-manyan Moto cinsu suke sunkai goma ..ukku na Abba ukku na ummi Sai biyu na Umar biyu na shuraem ,Amma shuraem duk wacce tayi mishi itace zai hau kota ummi kota Abba baruwanshi .haka suka hau manyan motocinsu inda Abba da ummi suka shiga daya Sai driver dinsu Umar da shuraem suka hau daya Dr .shiyake driving.
suka raki Abba airport sukayi bankwanaa bayan ya shaidama ummi cewa bayan yadawo yakeson ayi bikin auren Umar don bayason jiraye jiraye .haka suka koma gida inda driver yaja mutar dasu ummi suka shigo ummi tashiga motar yayanta .Yaya Umar ke driving yanzu Sai ummi da shuraem abayaan mota suna hira ta da damahaifi inda shuraem ya aza kanshi akafadar ummi ,ummi tana massaging din kanshi.
tace shuraem ko jiya Aisha tazo gida ta gaisheka Amma bakanan .inaga yauma tana nan tafe ,yayi sauri ya tashi yace ummi whatttttttt
*Writing by HUssaina Nasir*✍🏻..........
💞💕💞💕💞💕
09061392911
loading
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Na Auntyn Maryam
*Page 4️⃣-----5️⃣*
*ALHERI WRITER ASSO.📚*
*A.W.A*
kungiya daya tamkar da dubu. . .masu aiki da ilimi,Alheri Sai Dan Alheri
*---------------------------------*
*Tsokaci littafinnan na kyautane free ...kumashine labarina na farko, idan kunga wani wani kuskure amun Uzuri..........*
*Bismillahir rahmanirrahim*
"Nabla nafita gidan wata makauciyarsu taje Mai suna maryamu .Maryamu makauciyar su nablace itace ke taimaka musu idan suna cikin mawuyacin hali takan taimaka musu da abinci da tufafi dasauransu. domin idan nabla suna cikin wani hali itace first wadda take zuwa tafadima domin ta dauki Maryamu tamkar Yar uwarsu toyauma hakane , bayan nabla tayi sallama cikin gidan Sai Maryamu ta amsa Mata tana Mai murmushi garesu tace anty Ina wuni tace lafiya lau nabla ya mamanku da jiki tace da sauki .can Sai auta tace inayini tace lafiya lau auta kwana 2 tace lafiya damaryamu taga kamar nabla nacikin damuwa Sai tace nabla lafiya dai to nabla dasaurin kuka da Kuma rauni Sai ga hawaye shaaaaa . da Maryamu taga nabla na hawaye tace subhanallah nabla ya akayi ko umman takuce ciyon yatashi . nabla tashare hawayenta tace anty ummace batajin dadi tanacan kwance gakuma auta ta azamin kuka wai yunwatake ji Kuma bansan yadda zamuyiba. anty tace ayya yihakuri nabla Allah zaiba umma lafiya kuyita hankuri watarana Sai labari 😢
tace shuhaima zomana auta taje wurinta tatashi ta daukoma ta abinci Wanda Bata Dade da kareshiba tace auta ga abincinan kici auta taji dadi sosai tace anty nagode .Maryamu tayi musmushi tace bakomai auta Sai can nabla taji dadi sosai tatashi taje wajen Maryamu ta fashe da kuka😭tace mungoda sosai anty Allah ya biyaki da aljannah. tace yi shiru nabla bakomai ai duk dayane yanzu dai tashi ga abinci can kidauka kici Kuma kiwucema da umma dashi tace aa ni basainaciba
anty tace gaskiya saikinci nasan tun safe bakici komaiba don haka zauna kici
haka ko tazauna taci inda itama auta ta koshi .sunkaita sama anty albarka . tace itama tananan tafe ta duba umma
bayan sunje gida koda sukaje umma ta Dan tashi zaune
umma yajikinki dace da sauki Sai tadauko abincin da ta amso wurin Maryamu tace umma gawannan kidanci umma tace Ina Kuma kika samo abinci tace anty ce tace akawomiki umma tace Allah y biyata, tace Amin tace aa kudaici ku nabla tace umma ai Muma ta bamu munci wannan nakine
haka umma ta amsa taci bayan umma tagama cin abinci .
Sai nabla taje tadauko ma umma maganinta Tasha
Can saiga idrisu yashigo bako sallama yabanko ganbu yanacewa Ina mina hikan allah.ina matar gidan ba a kawo Miki sakonaba nace kukwace kayanku kubarmuna gida tunda dai banakuneba wayasani ma ko yawon dadironki kinka hadu dashi Ibrahim din kinka mannemai kikecewa wai mijinkine . Ai idan dagaskene Ina Yan uwanki da danginki da shaidun ke matarsace . umma nakwance Saida tazabura tamike zaune tana salati .
tace idrisu sannu da zuwa gawuri kazauna. yakalleta awulakance yace ke sauraramin ba zama nazoyiba
nazo nafadamiki
konatuna Miki dannasan kinji sakona kinkayi shiru .
to bari natuna Miki kitarkata yayanki na shegu kubar gidannan domin Dan uwana..koda yabar garinnnan bashida aure Sai yanzu bayan nadawo akecewa war ke matarsace a inaa to bazan yaddaba domin bakida gado dagidannan dole kibarshi . umma ta fashe da kuka tace wallahi idrisu ni matar Ibrahim ce kayadda dani
idan baka yaddaba kakalli wadannan yayan aiduk sunada kama dashi kalla dakyau.
yakalli su nabla da auta yace saime dansunada kama da Dan uwana dama ai ance ku Yan bunni karuwanci ne daku dabin maza Saida kikayi yadda kika iya yayimiki ciki kika Haifa .
donhaka kikokarta barmuna gida idan bahakaba zansa Yan taadda su fitarmindaku.
kukadai sukeyi hardai nabla umma tayi karfin hakin cewa don Allah idrisu kayimuna hankuri kaga bamusan kowaba anan kabamu koda sati dayane Sai mutashi yayi tsuki yace zan iya yimikinasifa Amma kisani bayan sati baya sati daya idan baki tashiba to za afitarmin dake
yayi fuuuuu yawuce
saisannan umma hankalinta takwanta tayi ajiyar heart tace
Allah ya ganarda idrisu cewa ni matar Dan uwansane tace Allah yajikanka Ibrahim tafashe da kuka ..
nabla tazo tace umma kiyi hakuri Allah na tare damu bazai barmuna .
Amma umma wanene wannan ❔
Kuyi hakuri kunjini shuru exam mukeyi Amma insha Allah damunkare zaku rika jina akai akai
nagode da addu' arku 💕💞🤗
*WANENE IDRISU*
idrisu yakasance kanene ga margayi Ibrahim baban su nabla Amma kasancewar idrisu yanazuwa yawunsa acewarsa kasuwanci yakeyi canko shashancinsa yake zuwa yi yakance akauyensu ba asamun kudi Sai yafita birni wani lokaci yakan dauke shanun mafaifansa ukku biyu yace abinni anfi saye da kudi Sai iyayenshi sukaleshi idan yaje yasayar yacinye kudi ,
bayan kwana 2 Sai yasaida gidan iyayenshi yasamu kudi yayi tafiyarshi yace wata Rana idan darabon yahadu da Dan uwansa zaizo asheko babu rabo
bayan tafiyarshi da wata daya saiga Ibrahim da matarsa rukayya .
har Ibrahim ya rasu idrisu baidawoba don haka baisan da maganar auren yayan nashiba .shine yamatsa Sai sunbarmishi gadan Dan uwanshi.don yasiyar.domin ayanzu kudine kawai kekawoshi kauyen....
WANNAN KENAN🤗
saikunjini a page nagaba kubiyoni kuji ya wannan littafin zai kasance🤗
```Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu,masu aiki don faɗakar d Alumma,alheri sai ɗan Alheri```
__________________________
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*Na Auntyn Maryam*
*Page8️⃣-----9️⃣*
*Tsokaci littafinnan na kyautane. . .Kuma shine labari na nafarko idan kunga kuskure amun Uzuri.......*
*Bismillahir rahmanirrahim*
""Yace haaba ummi meyasa kika fadimata cewa nazo ,tace shuraem kamayar Dani abin wasanka sokake naayi karya kome kuma kasan itadin diyar kanwa tace ,don haka kamar yadda tasaba idan kazo huto takaanzo tazauna harsai katafi to koyanzu hakane ..Kuma banason kana Mata haka batajin dadi.ya langaɓar da Kai yace ummi shiyaasa wani lokacin banason dawowa hutu.umar najinsu Yana yimishi dariya doctor yace ummi kinganshiko tayi murmushi tace sorry Dr bazai komaba. hakadai sukaita raha harsuka Kai gida gateman yazo ya wangaale musu gate na farko haka ma maigadin gate nabiyu suka wuce wurin farking space kowa yafito yayi part dinshi , shuraem Yana shiga part dinshi yacire kayanshi yayi replacing dawasu mara nauyi .yajawo lapton dinshi yahau bincike akan wani case nawata Mata dakeda virginal problem haka yaashiga yafita haryayi finding solution yagano matsalar. domin shi doctor duk kan wani aaiki ko case dayasa agaba to saiyaga bayan abin .domin yadau aikinshi da muhimmanci Yana gama aikinshi yashiya toilet domin lokacin Sallah yayi ya watsa ruwa yayo alwallah nanyiji yayanshi Yana cewa Dr. Fito muje yace to my Yaya ganinan .haka yasanya jalla biyya arsh color maikyau da tsada yafito .Yana murmushi.domin shi yakasance maiyawan murmushi idan Yana tare da ahlinsa .haka suka jera zuwa masallaci .bayan sundawo suka haura upstair zuwa wurin ummi sukayi sallama suka shiga ...suntarar da ummi saman sallaya ta sallame Sallah tana zaune tana lazimi,tayi musu maraba suka gaisheta suke tambayarta ko Abba ya sauka lafiya tace eh yaakirani yanzu kafin nafara Sallah ,sukace Masha Allah.sukadan taɓa hira can Sai ummi tace abbanku yace yaturama su Alhji tanko kudi harda sadakinta don haka saika fara shirye shirye.
Ya ɗan sosa kanshi yace ummi waida nace nafiso nazauna akusa daku inyaso dagabaya na kammala gidana .tace to kafadima babanku yace eh tace to Allah ya sanya albarka sukace amen🙏
dr.shuraem yace Amma yakamata Nima anunamin matar Yaya . ummi tace kadaije ka kanta idan kana da bukar hakan yace to ummi .haka zaayi Amma afara nunamin pic din.haka Yaya Umar yace ok brother zomuje saina nunamaka ,bayan summa ummi sallama suka fita ,
Umar yafidda wayarshi yana nunamishi pic din ,suka nufi part din kakarsu wadda Dr.shuraem yayima laƙabi da kakus .bayan sun isane dr.shuraem ya isa gareta yanacewa welcome kakus shine bakizo kinganniba nayi fushi tace Kai dalla cikani Mai janfata kaamar kosai Nan yadaure fuska don dama bayason tana cemishi Jan fata kamar kosai😅 yace wakike cema kosai daɗin abun kema kamar kosan kike,Yana murguɗa baki😏.Nan dai umar yagaisheta yace sannu grandpa tace kaikasan geri nn yake kome sukasa dariya sunata raha cantace Kai likita wacece matar ya yannaka tunda yanzu yaatashi auren yace kinadai kishine kike don tafiki kyau da yarinta tace....
mezanyi kishi ainice matar farko . mutukaraba taakalmin kaza.. sukasa dariya sunata raha harsuka tafi
"can wuraren tara na dare Yaya Umar yashirya zaije gidansu Salma domin ya kwana 2 baijeba yafito kenan falow yatararda ummi da doctor shuraim suna kallon ball domin ya kasance yanason kwallo ummi tana chatting ne da Abba ya Yana fadimata yadda yayi missing din ta .yace ummi zanfita tace zuwa Ina Kuma yasosa kaanshi yace ummi zanje gidansu Salma,,tace to yayi agaidata.yace to ummi.tace doctor kozaka raka yayanka yace eh tace to Allah ya tsare hanya .
bayan sunfitone sukaa hau mutarsu maikyau da tsada.suka kama hanya suna fira suka shiga kwanan gidansu Salma.sai shuraem yace Yaya badai nanne layin gidanba Umar yayi murmushi yace eh nananne gama gidancan Yana pointing da hannunshi👉🏻👉🏻
*Writing by HUssaina Nasir*
```saikun jini apage nagaba```
🥰💞💞💕💞💕
09961392911
Loading
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ALHERI WRITE'S ASSO📚*
*A.W.A*
```ƙungiya ɗaya tamkar ɗa dubu,masu aiki don faɗakar da Al'umma, alheri sai ɗan Alheri```
*---------------------------------*
*Na Antyn Maryam*
*Page1️⃣0️⃣--1️⃣1️⃣*
*Tsokaci littafinan na kyautane . . .kuma shine shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri......*
*Bismillahir rahmanirrahim*
🥰
""haka su umma sukazauna suna bidar shawarar yadda zasuyi sai
nablaa tace umma mai zai hana mu cigaba da sayar da koko da kosai kamar yadda muka saba kafinnan muntara kuɗi dazamu yi tafiya dasu .hakako akayi bayan kwana biyu suka tara kuɗi
ana gobe zasu tafi suka yi bankwana da makautansu suma basuji dadin abunba, domin sunkasance mutanen kirkine. suka je gidan Maryamu wadda ita hadda kukanta sukayi bankwana da ita .
washegari suka kama hanyar zuwa tasha suna zuwa tasha suka ji mai mota yanacewa Kanon dabo..haka Umma tace su shiga haka sukaita tafiya har auta tayi kwana ajikin nabla
bayan ankai tashar Kano Kowaya fita amma banda su nablaa maimota yace kufito mana suka fito..
suka bashi kuɗin shi suka kama hanyar zuwa cikin gari batareda sunsan inda zasu tafiba sunyi tafiya mainisa sai suka sami wuri cikin inuwa suka zauna hutawa sai suhaima tace umma yunwa ' nablaa tace toh auta bari nasamomiki .tace umma bari naje nasiyo mata . umma tace yanzu ina zamusami abinci anan tunda bakowa mukasaniba .tace bari umma zaasamu insha Allah
bayan tayi tafiya tasha wata kwana saiga wata mace maisayar da abinci anan, nablaa taji daɗi ta isa zuwa gare ta bayan tayi sallama tace abada abinci cikin Hausar ta dabata fita sai matar takalleta dakyau daga sama har kasa tana sanye da wata atamfa jada baki doguwar riga da mayafinta karami atamfar tasha jiki sosai matar tace nanawa saita miƙa mata kuɗi dabasu wuce dari ukkuba matar tasamata abinci cikin plate nabla zata wuce saitace ina zaki tace zaikaima ummana da kanwatane tace meyasa baki zo da suba kamar tayi kuka tace mu matafiyane bamusan kowaba matar taji tausanta . tace fadimin kusuwaye zan taimaka muku nan nablaa yafadimata tace bakomai zan taimakamuku zansamamuku gidan haya.tace toh anty mungode .bari naje nafaɗima umma . bayan taje wurin su umma
wadda tundazu hankalinta yake atashe tace ina kika tsaya tace umma alheri ne yatsai dani nan taba umma labarin abinda yafaru.
umma taji dadi haka suka ci abincinsu bayan sungama suka koma wurin matar Mai suna murja koda sukaje harta saida abincinta tagaida umma takara yimata bayanin taimakon da zata yimusu sunka kara yimata godiya domin matar tanada kirki.
tajasu hargidanta suka zauna suka huta sukayi sallolin da akebinsu.
takawo musu abinci .tace yanzu saidai gobe in Allah yakaimu zanje wurin harisu mai bada gidan haya .
wanene harisu.
harisu yakasance wakiline wanda Alhaji muktar ya wakilta agidajen hayanshi.gidajen Alhaji muktar duk watan shan ruwan tsoffi ake biyan kuɗi domin idan ankarɓo kuɗaɗen saicikin watan azumi ake kashewa bayin Allah da marayu haka yakeyi wannan kenan.
umma tace bamatsala Allah yakaimu sukace amen.
tabasu wurin kwana ɗaki daya anan suka kwana
washegari murja bata mayi abinciba ranan saida taje
wurin harisu tamai bayani yace to yanzudai bawani
gida sai bayan layinnan nakwanan gidanki
gashi shine karaamin gida daki biyu ne dashi da toilet Kuma bayada filin gida sosai karamine sosai idan sunaso to .
murja tace sunama so ai bamatsala saidai wallahi basuda kuɗi yanzu ayimusu alfarma harlokacin amsa yayi, yace to badamuwa .saidai idan lokaci yayi kece zaki karɓo kuɗin.tace eh aimutanen kirkine
haka murja tayi ruwa da tsaki har ta amso makulin gidankuma taje taga gida kusa da gidantane basuda nisa. bayan tadawo gidane .tatarar nablaa tana wanke-wanke tayi murmushi tace harda wahala haka .to nagode nan auta yazo tarungumeta tace Barka da zuwa anty tayi dariya tace yawwa suhaima .suka zauna umma tayimata sannu da kokari.haka taima umma bayanin yadda akayi tace yanzu nanda watanninnan ina zaku sami kuɗi wace sana'azakuyi .
tace damuna sayarda koko da kosai bamusaniba konan zaasiye tace maizai hana zaasaye .
dayamma suka shirya suka tafi gidan da a ka kamamusu bayan murja tabuɗe gidan sukayi addu'a suka shiga gida dan plat dashi suka shiga daki suka ajiye kayansu murja tayimusu sallama tace natafi sai gobe zan aikomuku dakayan buƙata sukace sungode tatafi .
haka suka gyara ko ina dayake gidan baruwa .saida suka ɓebo dawani bokiti da sunkazo dashi .
haka sunka kwana acikin gidan dasafe saiga murja ta kawomusu kayan buƙata su tabarma tukunya harda wata katifa karama tabasu.
tabasu kudi tace suyi siyayyar koko sunkayimata godiya sosai tatafi
bayan taje da nablaa kasuwa sunsiyo kayan abinci da gyero.
haka suka fara koko da kosai nablaa da auta suna kai titi kuma suna ciniki don sun iya akwai dadi .yau nabla tafito koda tazo tatarar ana jiranta tafara saidawa saiwani yamiko mata kuɗi yace maikyau samin yana murmushi, nabla taƙyeleshi domin ta lura da saurayin ya shaƙyemata .saida taƙare saida kokon da kosan taja hannun auta zasu wuce yatare hanya. taɗago manyan idanunta taceeee
"Yaya Umar yace gagidan can shuraem sunakai bakin garkan gidan tafito yace kafito mana .bayan yafito da wayanshi yakira Salma yashaida Mata sunzo .
Umar yaleƙo yace meye yace haba yaya yaa ...Umar yakatseshi yace ya isa banason kace komai haka ko akayi baice komaiba ..
haka Salma tafito bayan ta aje wasu kujeru tagaidashi cikin jin kunya haka Dr yafito suka gaisa cikin ransa yace yaya yayi dace amma yaya baiyi ra'ayinaba
suka koma gida bayan Umar ya lallaɓa ƙanennasa yace shiyanason matarshi haka bawani kuɗi ..
yaune akakai kuɗin Salma da sadakinta kusan kuɗi miliyan daya .aka tsaida time din aure sati ukku masu zuwa .
haka akafara shirye -shirye inda akakai lefe najida gani
umma asabe tasa aka kawomata wata mata mai gyeran amare ciki da waje akafara ma amarya gyera taiwani haske fatarta tai kyau da tsantsi
shiko yaya Umar yaƙara gyera part dinshi ,part din Yana upstair gaba da part din Dr.shuraem
Yana daukeda room ukku kuma duk ansa kaya aciki tunda Dubai ankayi order dinsu .saidaki daya agyefe
Showing 3001 words to 6000 words out of 52734 words

nabla tayi sauri taje wurin umma tace sannu unma tace yawwa nabla Allah yayi miki albarka keda kanwarki tace amen .
umma yajikinki dace da sauki Sai tadauko abincin da ta amso wurin Maryamu tace umma gawannan kidanci umma tace Ina Kuma kika samo abinci tace anty ce tace akawomiki umma tace Allah y biyata, tace Amin tace aa kudaici ku nabla tace umma ai Muma ta bamu munci wannan nakine
haka umma ta amsa taci bayan umma tagama cin abinci .
Sai nabla taje tadauko ma umma maganinta Tasha
takwanta kenan Sai auta taje wurin umma tazauna tanaba umma labarin abinda yafaru itako nabla tana wanke_wanke
Can saiga idrisu yashigo bako sallama yabanko ganbu yanacewa Ina mina hikan allah.ina matar gidan ba a kawo Miki sakonaba nace kukwace kayanku kubarmuna gida tunda dai banakuneba wayasani ma ko yawon dadironki kinka hadu dashi Ibrahim din kinka mannemai kikecewa wai mijinkine . Ai idan dagaskene Ina Yan uwanki da danginki da shaidun ke matarsace . umma nakwance Saida tazabura tamike zaune tana salati .
tace idrisu sannu da zuwa gawuri kazauna. yakalleta awulakance yace ke sauraramin ba zama nazoyiba
nazo nafadamiki
konatuna Miki dannasan kinji sakona kinkayi shiru .
to bari natuna Miki kitarkata yayanki na shegu kubar gidannan domin Dan uwana..koda yabar garinnnan bashida aure Sai yanzu bayan nadawo akecewa war ke matarsace a inaa to bazan yaddaba domin bakida gado dagidannan dole kibarshi . umma ta fashe da kuka tace wallahi idrisu ni matar Ibrahim ce kayadda dani
idan baka yaddaba kakalli wadannan yayan aiduk sunada kama dashi kalla dakyau.
yakalli su nabla da auta yace saime dansunada kama da Dan uwana dama ai ance ku Yan bunni karuwanci ne daku dabin maza Saida kikayi yadda kika iya yayimiki ciki kika Haifa .
donhaka kikokarta barmuna gida idan bahakaba zansa Yan taadda su fitarmindaku.
kukadai sukeyi hardai nabla umma tayi karfin hakin cewa don Allah idrisu kayimuna hankuri kaga bamusan kowaba anan kabamu koda sati dayane Sai mutashi yayi tsuki yace zan iya yimikinasifa Amma kisani bayan sati baya sati daya idan baki tashiba to za afitarmin dake
yayi fuuuuu yawuce
saisannan umma hankalinta takwanta tayi ajiyar heart tace
Allah ya ganarda idrisu cewa ni matar Dan uwansane tace Allah yajikanka Ibrahim tafashe da kuka ..
nabla tazo tace umma kiyi hakuri Allah na tare damu bazai barmuna .
Amma umma wanene wannan ❔
Kuyi hakuri kunjini shuru exam mukeyi Amma insha Allah damunkare zaku rika jina akai akai
nagode da addu' arku 💕💞🤗
*WANENE IDRISU*
idrisu yakasance kanene ga margayi Ibrahim baban su nabla Amma kasancewar idrisu yanazuwa yawunsa acewarsa kasuwanci yakeyi canko shashancinsa yake zuwa yi yakance akauyensu ba asamun kudi Sai yafita birni wani lokaci yakan dauke shanun mafaifansa ukku biyu yace abinni anfi saye da kudi Sai iyayenshi sukaleshi idan yaje yasayar yacinye kudi ,
saiyadawo yadauki wasu haka yakeyi
dawowardayayi yadau wasu shanunne saiyatarar babu komai har iyayensa baiji dadiba kasancewar yanzu babu shanun dauka .
bayan kwana 2 Sai yasaida gidan iyayenshi yasamu kudi yayi tafiyarshi yace wata Rana idan darabon yahadu da Dan uwansa zaizo asheko babu rabo
bayan tafiyarshi da wata daya saiga Ibrahim da matarsa rukayya .
har Ibrahim ya rasu idrisu baidawoba don haka baisan da maganar auren yayan nashiba .shine yamatsa Sai sunbarmishi gadan Dan uwanshi.don yasiyar.domin ayanzu kudine kawai kekawoshi kauyen....
WANNAN KENAN🤗
saikunjini a page nagaba kubiyoni kuji ya wannan littafin zai kasance🤗
*(DOCTOR SHURAEM)*✍🏻✍🏻
*Writing by HUssaina Nasir*...........
*Auntyn Maryam*📣📣📣📣📣📣📣📣
*💞💕💕💕💞💕*
*09061392911
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
*ALHERI WRITER'S ASSO📚*
*A.W.A*
```Ƙungiya ɗaya tamkar da dubu,masu aiki don faɗakar d Alumma,alheri sai ɗan Alheri```
__________________________
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*Na Auntyn Maryam*
*Page8️⃣-----9️⃣*
*Tsokaci littafinnan na kyautane. . .Kuma shine labari na nafarko idan kunga kuskure amun Uzuri.......*
*Bismillahir rahmanirrahim*
""Yace haaba ummi meyasa kika fadimata cewa nazo ,tace shuraem kamayar Dani abin wasanka sokake naayi karya kome kuma kasan itadin diyar kanwa tace ,don haka kamar yadda tasaba idan kazo huto takaanzo tazauna harsai katafi to koyanzu hakane ..Kuma banason kana Mata haka batajin dadi.ya langaɓar da Kai yace ummi shiyaasa wani lokacin banason dawowa hutu.umar najinsu Yana yimishi dariya doctor yace ummi kinganshiko tayi murmushi tace sorry Dr bazai komaba. hakadai sukaita raha harsuka Kai gida gateman yazo ya wangaale musu gate na farko haka ma maigadin gate nabiyu suka wuce wurin farking space kowa yafito yayi part dinshi , shuraem Yana shiga part dinshi yacire kayanshi yayi replacing dawasu mara nauyi .yajawo lapton dinshi yahau bincike akan wani case nawata Mata dakeda virginal problem haka yaashiga yafita haryayi finding solution yagano matsalar. domin shi doctor duk kan wani aaiki ko case dayasa agaba to saiyaga bayan abin .domin yadau aikinshi da muhimmanci Yana gama aikinshi yashiya toilet domin lokacin Sallah yayi ya watsa ruwa yayo alwallah nanyiji yayanshi Yana cewa Dr. Fito muje yace to my Yaya ganinan .haka yasanya jalla biyya arsh color maikyau da tsada yafito .Yana murmushi.domin shi yakasance maiyawan murmushi idan Yana tare da ahlinsa .haka suka jera zuwa masallaci .bayan sundawo suka haura upstair zuwa wurin ummi sukayi sallama suka shiga ...suntarar da ummi saman sallaya ta sallame Sallah tana zaune tana lazimi,tayi musu maraba suka gaisheta suke tambayarta ko Abba ya sauka lafiya tace eh yaakirani yanzu kafin nafara Sallah ,sukace Masha Allah.sukadan taɓa hira can Sai ummi tace abbanku yace yaturama su Alhji tanko kudi harda sadakinta don haka saika fara shirye shirye.
Ya ɗan sosa kanshi yace ummi waida nace nafiso nazauna akusa daku inyaso dagabaya na kammala gidana .tace to kafadima babanku yace eh tace to Allah ya sanya albarka sukace amen🙏
dr.shuraem yace Amma yakamata Nima anunamin matar Yaya . ummi tace kadaije ka kanta idan kana da bukar hakan yace to ummi .haka zaayi Amma afara nunamin pic din.haka Yaya Umar yace ok brother zomuje saina nunamaka ,bayan summa ummi sallama suka fita ,
Umar yafidda wayarshi yana nunamishi pic din ,suka nufi part din kakarsu wadda Dr.shuraem yayima laƙabi da kakus .bayan sun isane dr.shuraem ya isa gareta yanacewa welcome kakus shine bakizo kinganniba nayi fushi tace Kai dalla cikani Mai janfata kaamar kosai Nan yadaure fuska don dama bayason tana cemishi Jan fata kamar kosai😅 yace wakike cema kosai daɗin abun kema kamar kosan kike,Yana murguɗa baki😏.Nan dai umar yagaisheta yace sannu grandpa tace kaikasan geri nn yake kome sukasa dariya sunata raha cantace Kai likita wacece matar ya yannaka tunda yanzu yaatashi auren yace kinadai kishine kike don tafiki kyau da yarinta tace....
mezanyi kishi ainice matar farko . mutukaraba taakalmin kaza.. sukasa dariya sunata raha harsuka tafi
"can wuraren tara na dare Yaya Umar yashirya zaije gidansu Salma domin ya kwana 2 baijeba yafito kenan falow yatararda ummi da doctor shuraim suna kallon ball domin ya kasance yanason kwallo ummi tana chatting ne da Abba ya Yana fadimata yadda yayi missing din ta .yace ummi zanfita tace zuwa Ina Kuma yasosa kaanshi yace ummi zanje gidansu Salma,,tace to yayi agaidata.yace to ummi.tace doctor kozaka raka yayanka yace eh tace to Allah ya tsare hanya .
bayan sunfitone sukaa hau mutarsu maikyau da tsada.suka kama hanya suna fira suka shiga kwanan gidansu Salma.sai shuraem yace Yaya badai nanne layin gidanba Umar yayi murmushi yace eh nananne gama gidancan Yana pointing da hannunshi👉🏻👉🏻
*Writing by HUssaina Nasir*
```saikun jini apage nagaba```
🥰💞💞💕💞💕
09961392911
Loading
🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*DOCTOR SHURAEM*🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*ALHERI WRITE'S ASSO📚*
*A.W.A*
```ƙungiya ɗaya tamkar ɗa dubu,masu aiki don faɗakar da Al'umma, alheri sai ɗan Alheri```
*---------------------------------*
*Na Antyn Maryam*
*Page1️⃣0️⃣--1️⃣1️⃣*
*Tsokaci littafinan na kyautane . . .kuma shine shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri......*
*Bismillahir rahmanirrahim*
🥰
""haka su umma sukazauna suna bidar shawarar yadda zasuyi sai
nablaa tace umma mai zai hana mu cigaba da sayar da koko da kosai kamar yadda muka saba kafinnan muntara kuɗi dazamu yi tafiya dasu .hakako akayi bayan kwana biyu suka tara kuɗi
ana gobe zasu tafi suka yi bankwana da makautansu suma basuji dadin abunba, domin sunkasance mutanen kirkine. suka je gidan Maryamu wadda ita hadda kukanta sukayi bankwana da ita .
washegari suka kama hanyar zuwa tasha suna zuwa tasha suka ji mai mota yanacewa Kanon dabo..haka Umma tace su shiga haka sukaita tafiya har auta tayi kwana ajikin nabla
bayan ankai tashar Kano Kowaya fita amma banda su nablaa maimota yace kufito mana suka fito..
suka bashi kuɗin shi suka kama hanyar zuwa cikin gari batareda sunsan inda zasu tafiba sunyi tafiya mainisa sai suka sami wuri cikin inuwa suka zauna hutawa sai suhaima tace umma yunwa ' nablaa tace toh auta bari nasamomiki .tace umma bari naje nasiyo mata . umma tace yanzu ina zamusami abinci anan tunda bakowa mukasaniba .tace bari umma zaasamu insha Allah
bayan tayi tafiya tasha wata kwana saiga wata mace maisayar da abinci anan, nablaa taji daɗi ta isa zuwa gare ta bayan tayi sallama tace abada abinci cikin Hausar ta dabata fita sai matar takalleta dakyau daga sama har kasa tana sanye da wata atamfa jada baki doguwar riga da mayafinta karami atamfar tasha jiki sosai matar tace nanawa saita miƙa mata kuɗi dabasu wuce dari ukkuba matar tasamata abinci cikin plate nabla zata wuce saitace ina zaki tace zaikaima ummana da kanwatane tace meyasa baki zo da suba kamar tayi kuka tace mu matafiyane bamusan kowaba matar taji tausanta . tace fadimin kusuwaye zan taimaka muku nan nablaa yafadimata tace bakomai zan taimakamuku zansamamuku gidan haya.tace toh anty mungode .bari naje nafaɗima umma . bayan taje wurin su umma
wadda tundazu hankalinta yake atashe tace ina kika tsaya tace umma alheri ne yatsai dani nan taba umma labarin abinda yafaru.
umma taji dadi haka suka ci abincinsu bayan sungama suka koma wurin matar Mai suna murja koda sukaje harta saida abincinta tagaida umma takara yimata bayanin taimakon da zata yimusu sunka kara yimata godiya domin matar tanada kirki.
tajasu hargidanta suka zauna suka huta sukayi sallolin da akebinsu.
takawo musu abinci .tace yanzu saidai gobe in Allah yakaimu zanje wurin harisu mai bada gidan haya .
wanene harisu.
harisu yakasance wakiline wanda Alhaji muktar ya wakilta agidajen hayanshi.gidajen Alhaji muktar duk watan shan ruwan tsoffi ake biyan kuɗi domin idan ankarɓo kuɗaɗen saicikin watan azumi ake kashewa bayin Allah da marayu haka yakeyi wannan kenan.
umma tace bamatsala Allah yakaimu sukace amen.
tabasu wurin kwana ɗaki daya anan suka kwana
washegari murja bata mayi abinciba ranan saida taje
wurin harisu tamai bayani yace to yanzudai bawani
gida sai bayan layinnan nakwanan gidanki
gashi shine karaamin gida daki biyu ne dashi da toilet Kuma bayada filin gida sosai karamine sosai idan sunaso to .
murja tace sunama so ai bamatsala saidai wallahi basuda kuɗi yanzu ayimusu alfarma harlokacin amsa yayi, yace to badamuwa .saidai idan lokaci yayi kece zaki karɓo kuɗin.tace eh aimutanen kirkine
haka murja tayi ruwa da tsaki har ta amso makulin gidankuma taje taga gida kusa da gidantane basuda nisa. bayan tadawo gidane .tatarar nablaa tana wanke-wanke tayi murmushi tace harda wahala haka .to nagode nan auta yazo tarungumeta tace Barka da zuwa anty tayi dariya tace yawwa suhaima .suka zauna umma tayimata sannu da kokari.haka taima umma bayanin yadda akayi tace yanzu nanda watanninnan ina zaku sami kuɗi wace sana'azakuyi .
tace damuna sayarda koko da kosai bamusaniba konan zaasiye tace maizai hana zaasaye .
dayamma suka shirya suka tafi gidan da a ka kamamusu bayan murja tabuɗe gidan sukayi addu'a suka shiga gida dan plat dashi suka shiga daki suka ajiye kayansu murja tayimusu sallama tace natafi sai gobe zan aikomuku dakayan buƙata sukace sungode tatafi .
haka suka gyara ko ina dayake gidan baruwa .saida suka ɓebo dawani bokiti da sunkazo dashi .
haka sunka kwana acikin gidan dasafe saiga murja ta kawomusu kayan buƙata su tabarma tukunya harda wata katifa karama tabasu.
tabasu kudi tace suyi siyayyar koko sunkayimata godiya sosai tatafi
bayan taje da nablaa kasuwa sunsiyo kayan abinci da gyero.
haka suka fara koko da kosai nablaa da auta suna kai titi kuma suna ciniki don sun iya akwai dadi .yau nabla tafito koda tazo tatarar ana jiranta tafara saidawa saiwani yamiko mata kuɗi yace maikyau samin yana murmushi, nabla taƙyeleshi domin ta lura da saurayin ya shaƙyemata .saida taƙare saida kokon da kosan taja hannun auta zasu wuce yatare hanya. taɗago manyan idanunta taceeee
"Yaya Umar yace gagidan can shuraem sunakai bakin garkan gidan tafito yace kafito mana .bayan yafito da wayanshi yakira Salma yashaida Mata sunzo .
Umar yaleƙo yace meye yace haba yaya yaa ...Umar yakatseshi yace ya isa banason kace komai haka ko akayi baice komaiba ..
haka Salma tafito bayan ta aje wasu kujeru tagaidashi cikin jin kunya haka Dr yafito suka gaisa cikin ransa yace yaya yayi dace amma yaya baiyi ra'ayinaba
suka koma gida bayan Umar ya lallaɓa ƙanennasa yace shiyanason matarshi haka bawani kuɗi ..
yaune akakai kuɗin Salma da sadakinta kusan kuɗi miliyan daya .aka tsaida time din aure sati ukku masu zuwa .
haka akafara shirye -shirye inda akakai lefe najida gani
umma asabe tasa aka kawomata wata mata mai gyeran amare ciki da waje akafara ma amarya gyera taiwani haske fatarta tai kyau da tsantsi
cikiko harwani ruwan niima kefita taƙara tytenning ta matse idan taduƙa harwani ciyo takeji .
akasaima kayan ɗaki masu kyau iyakar karfinsu.
shiko yaya Umar yaƙara gyera part dinshi ,part din Yana upstair gaba da part din Dr.shuraem
Yana daukeda room ukku kuma duk ansa kaya aciki tunda Dubai ankayi order dinsu .saidaki daya agyefe
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2 Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18