ida kashetaba, kafin ta ida mutuwa" ranshi ya ƙara ɓaci yace" shutt up" jasina wadda saida saida hanjin cikinta suka kaɗa ,tayi shiru, saboda jin wannan tsawan ,yace" idan kika kuskura kika cutar da ɗai daga cikin su, wallahi saina illataki " tace " akawo mata ruwan sanyi masu mugun sanyi"





Bayan an kawo mata, takashe wayan tamayar video call, jiki na rawa Doctor ya ɗauka, nan su Nabla suka bayyana, ta dunƙule wuri ɗaya tana baccin wahala, teema tasa hannu ɗaya tana lulluɓeta, don duk ɗaure suke, fuskan Nabla duk tayi haushi saboda ruwan sanyin da ake kwarama fuskar.






Doctor haukane kawai bayyiba gani n matarshi irin wannan halin, bayyi auneba yaga ta bankama Nabla ruwan sanyin.



Nabla ta buga ƙara ,tana rawan baki sanyi ,cikin kuka tace" wayyo Allah! Yaya kazo zan mutu "Doctor sai da hawaye suka bimishi kunce,ganin irin halin suke ciki, kafin yayi magana ta kashe wayan.




Sai ga Abba ,yana ganinshi haka ,yace " Doctor meya faru" Doctor ya ɗago idonshi dasuka canja kala sukayi ja ,cikin sarkewan murya yace " Abba sun cutar dasu Abba, zata kashemun ita saiga hawaye.




Abba yace " Son kanatsu kafaɗimin wacece zata cutar dasu" nan ya faɗima Abba duk abinda ya faru, nan akashiga kwakkwaran bincike , kafin kace me , angano inda suke, abu da masu shi, tare akaje da Doctor ,da Safwan , da yaya Umar, sai Abba.





Da taimakon naƙura ,suka shiga gidan , koda suka je , harta gama yimusu wanka da ruwan sanyin, cikin huci tafara marin Nabla saida fuskanta ya kumbura, nan take ta fita hayyacinta, zata koma marinta saiga su , Doctor yayi kukan kura , ya isa ga jasina , yafara jibga yana shuri ,saida yayi mata jina jina sannan Abba ya janyeshe, ƴansanda suka kama duk waɗanda ke gidan har ita ,da saida aka ɗauke ta, don da alama Doctor ya karyata.






Doctor ya isa ga Nabla ,wadda ke fidda nishi kaɗan kaɗan, yafara banyeta ,ya rungume ,yana jijjigata yana faɗin" my life ,don Allah karkiyimun haka , kitashi gashi nazo ,kitashi, Nabla tafara kiran "yaya kazo , ka ɗaukemu zata kashemu yaya " tayi murmushi tace" kafin na mutu zan faɗa ma inasonka ,kayafemun , nasan bazan rayuba ,bazana haifama baby ba masu ƙyau kamanka ba"saiga hawaye suna zubomata " Doctor yace" A'A baby bazaki mutuba , ina sonki , kece rayuwana , bazan iya rayuwaba in babu ke" teema itama wahalce aka banyeta, amma batakai wahalan Nabla ba, tazo wurin ,cikin kuka tace" besty ,kitashi muje ,ga yaya nan yazo , karkiyimun haka " Nabla tace " besty kiyafemun , bazanga Aurenkiba keda Safwan, amma idan kun haihu kisanyawa ƴata sunana" takama hannunta tana roƙonta, Teema ta ƙwace hannunta tace" A'A besty bazaki mutuba kimmance me kikace ,tazo wurin kunnenta tace" kince tare zamuyi first Night kokin mance"tayi murmushi ,shima Doctor yayi murmushi don yaji metace yayi murmushi .




Nan take Nabla ta some wurin ,yadda jikinta ke rawa , Doctor duk ya riki ce ,yama rasa menene abinda zayyi, saida Abba yace " akawo mi shi mota , nan take aka nufi asibiti da ita, emergency room aka wuce da ita, Doctor yaso ya shiga amma Abba yahana don yasan inyaje hankalinshi ƙara tashi zayyi.






Itama Teema anbata gado bayan anyi treating ɗinta, sannan tasamu Bacci, saida aka kwashe awa Ukku akanta sannan ta farfaɗo , aka bata taimakon gaggawa kar sanyin yayi mata illa da jiki, sannan tasamu Bacci, koda suka fito , Doctor nanan yana gadin wurin hankalinshi tashe,Nan sukace ya kwantar da hankalinshi zata samu sauƙi.







Nan Abba ya sanar da su Ummi halin da ake ciki, farin ciki ba'a bagana koda Ummi tafaɗima Umma cewa kawai tayi" Allah ya tsare gaba" Ummi tace" Amin.






Kafin kace me duk sun hallara asibitin don driver ya kawo su, bayan Ummi ta haɗama ƴarta abinci mai rai da lafiya har kala Ukku ,ita da masu aiki, sannan suka nufi asibiti .







Doctor sallah ce kaɗai ke tadashi ,don gani yake zata farka bayanan, sannan Abba ya matsa mishi yaje gida ya huta , amma yace "shi bayason hutun " saiga su Ummi sunzo, saida Umma ta lallaɓa shi sannan yaje .





Yayi wanka ya koma shiyawa cikin wata jallabiya Mai wando, ta ɗibeshe sosai , sai ƙamshi yake , nan yadawo asibiti , koda yadawo anyi Isha'i dama yayi sallanshi gida , yabiya wani super maket ,ya kwaso musu kaya kala2 ,na ciye ciye , da kayan sawa.





Koda yazo dama ,anmayar da ita ɗakin hutu ,don kowane lokaci tana iya farkawa ,saida yayi minti talatin , yana wurin bata farkaba, lokacin babu kowa wurinta ,don ba'ason hayaniya , Doctor ɗaine wurinta,yasanyata kamar TV yana kallo, sai yaga tafara ya mutsa fuska ,tafara salati , daga nan tace " yaya kazo sanyi , don Allah kiyi haƙuri karki samun ruwan sanyi ,ki yafemun " sumbatu ɗai takeyi, Doctor yayi sauri yaje wurinta , baisan mezayyiba, kawai ya rufe bakinshi da nata , yana tsotsa, nan ta lafe ,tana sauke numfashi, tafara buɗe idonta ahankali harta saukar dasu garesu ,shima ita yake kallo.




Yatadata zaune ,yace " my wife ,sannu ,ya jikin " kallon shi kawai takeyi ,don tarasa mezata cemishi, sai ganin yayi ta fashe da kuka ta shige jikinshi tana kukan, Doctor ya ƙara matseta jikinshi yana lallashi, saiga su, Ummi sun zo , ya share mata hawayen , Ummi ta rungume ta tace" sannu douther , Allah zai saka miki ,kuma muma bazamu barsuba" kowa yayi mata ya jiki, Umma tazo tace " Nabla ya jikin da sauƙi ko, Nabla kamar tayi kuka , tana batun tashi Umma tazo ta riƙe ta, Nabla dama abinda take so kenan taji ɗumin jikin Ummanta ,aiko ta rungume ta tana kuka, Umma tace " ke banson shashanci , cikani , dataji kukan ƴar Tata har cikin ranta, saida tagama sannan ta sake ta, tana sauke numfashi, Doctor yaja matarshi yana lallashi, sannan wani likita yazo yaƙara dubata kowa ya fita ,akabar Doctor.





Yace " babu matsala ,abata abu mai ɗan ɗumi taci, bayan fitar shi, nan Doctor yafara feeding ɗin ta , saida ta ƙoshi shima yaci, daganan suka kwanta sai bacci.





Kakus tazo duba jikinta , nan taga abin al'ajabi , tace....








*More comment more typing*✍🏻


*By USANCY*
also antyn Maryam



09061392911
Typing






*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu






*DOCTOR SHURAEM*
🧑‍⚕️



*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*







*Writing by Hussaina Nasir*


*Twins👩‍❤️‍👩*





*Page*8️⃣2️⃣&8️⃣3️⃣*




*Bismillahir rahmanirrahim*




Suna sauka akazo ɗaukansu,da zuwansu gidan sai ƙamshi ke tarbansu, dama teema duk ta gyera ko ina sai ƙamshi yake ,ta rungume Nabla tace" besty nayi missing ɗinki" tayi murmushi tace" nima haka besty, shine kika zo kika barni"




Wurin kunnenta tace" haba besty taya zaki iya biyo Ni bayan love ya shige miki jiki"




takai mata dukan wasa, bayan ta gaida Doctor ,ya amsa yace " ya karatun " tace " alhamdulillah.






Nabla ta shiga ɗaki don tayi wanka,tafara cire kayanta ,saiga Doctor,jikawai tayi ana cire mata kaya,tayi sauri ta riƙe hannunshi,ya juyo da ita ya girgiza mata kanshi alaman bayason gardama.




Saida yaciremata duk kayan jikinta,sannan ya cire nashi yaɗauketa sai toilet,tun daga can yafara laluban ta ,yana nuna jarabanshi,Nabla ta fahimci yau jarabanshi ta tashi.




Bayan sungama wankan yafito da ita ,yanufi gadon da ita,wanda ƙamshi ke tashi, wani bargone jah sabo ke shimfiɗe ,tana ganin yanufi gado da ita ,gabanta ya shiga dukan Ukku2 don tasan yau ,babu mai ƙwatarta wurin shi sai Allah.





Dama bai sanyomusu musu komaiba ,haka suka fito,nan ya danne ta, yaga duk ta tsorace wurin kunnenta ya raɗamata cewa" baby ina cikin buƙatanki amma ba hali,amma kibani haɗin kai nasamu biyan buƙata batare da na shigekiba.



Nabla saiga hawaye ,don tasan yau saita Banu, Doctor koda wasane to sai ka kwammaci yayi sex dakai ,duk da batasan yadda abin yakeba shi yasa tace haka, don ko ina najiki bazai bariba saiya tsotse yasha murza.




Daganan ya haɗe bakinshi da nata yana aikin sha,haka yadinga tsotsan bakin nata kamar yasamu alewa,daganan yadinga tsotsan halshenta , hannunshi bisa nonon nata yana aikin murza, yana guga jaruwanshi bisa maranta,don wani daɗi yakeji da hakan.





Yamayar da bakinshi bisa nonon nata yana shansu, sha bana wasaba ,harwani matsawa yake yana zuƙansu,Nabla saida ta rumtse ido ,tana .matsan hawaye, shiko aikin sha kawai yake, nipples ɗin Duk sunyi jah don jarabanshi, sannan ya dawo ƙasa yabuɗa ƙafanta yasanya bakinshi wurin yana lasa.






Nan ne Nabla tafara banƙaremishi ,tana tura mishi gabanta, Doctor yayi murmushi ,yabada himma yakoma ware mata ƙafa, yasanya bakinshi yana tsotsan yana karkaɗa wurin ,Nabla tace" ahhhhhh! Yaya ! .




Yaci gaba saiga ambaliyan ruwa masu sulɓi, suna bimishi baki, yana lashewa don shi duk abinda ya fito daga babynshi baya ƙyamar shi.





Saida ya tsotse wurin son ranshi,sannan ya juyata baya, nan yaga manyan mazaunanta masu tsari, farare ƙal dasu kamar yadda jikinta yake.





Doctor ya ƙara zaucewa nan ya fara lagudansu,yana mulmulawa, ya hau bayanta kamar zai shige jikinta yana fidda numfashi.





Ya juyata ya ware mata ƙafa,yasanya hannunshi yana yana auna wurin, yaji ko farcenci ɗaya baya shiga saboda amatuƙar matse take, yaɗan tura yatsanshi kaɗan , tasakami shi kuka tana janye hannunshi, cikin zuciyarsa cewa yace " ina da aiki , agabana ,kamar Ummi tasani tamun kashedi, akan ƴarta.





Yamayar da bakinshi wurin yana sha, kai ranan Nabla taga jaraba, don saida tayi dagaske sannan ya sauraramata.



Aiko yana shiga wanka tafara matse hawaye tace" dama haka auren yake ,akwai wuya nikan bazan iya da yayaba yafi karfina. ashe ruwa yaje haɗa musu ,saigani tayi yadawo yaɗauketa sai cikin ruwa .




Bayan sungama wankan ,suka sanya kaya, suka fito, teema baiwar Allah, harta fito tana jiransu amma shiru, tana cikin chatting sai tatashi tace" bari na dubo besty naji har yanzu basu fito cin abinci ba " tana isa daidai ɗakin ,sai jitayi besty nabashi haƙuri yabarta haka , tayi murmushi takoma ɗaki tace" besty manya, sai anyi maganan ciki kiƙaryata.






Suka fito basu gantaba tace " yaya bari nadubota" ta shiga part ɗin ta,tana zuwa ta isko tana chat, tafaɗa bisa gadon tace" besty shine kikazo nan kika ɓuya" teema tayi murmushi tace" tome kikeso nayi miki ,kina can kinshige kuna kwasan love kimma bance dani shine zakice na ɓuya.







Tace" dalla nizomuje kuci abinci ,ko yunwa bakwaji, suka fito ,sukaci abinci ,sannan Doctor yace " su shirya zai fita dasu yawo ",sunji daɗin haka, bayan sun shirya suka kama hanya.





Suka biya wani wurin shaƙatawa ,inda duk wani maiji da kanshi zaka ganshi wurin ,suna zuwa, suka fara zagayawa wurin, daidainan jasina tazo itada wani saurayinta ɗan duniya, nan taga Doctor shida wasu ƙyawawan ƴammata, har dai ta gefenshi ,kamar balarabiya, taga yana nannan da ita, sai yanzu tagane itace yarinyar da saboda ita ya yawulaƙantata ,nan tatuna da kudurinta da taɗauka akanta ,cikin zuciyanta tace" Doctor kayi mistake tunda ka taɓani saboda wannan mai kama da aljanun.





Jasina tana nan biye dasu, harsuka koma gida.



Kwanan Doctor biyu yagama abinda zayyi yakoma don ana nemanshi sosai acan, Nabla kwana biyunnan ta murzu wurin shi, kullum da kuka take ƙwatar kanta gareshi, aiko yana komawa tayita murna.






Nan sukaci gaba da karatu babu wasa, bayan wata biyar ,duk wani information dangane da Nabla jasina tasameshi , tagane Nabla matarsace ,tazo karatu,tayi dariya tace " dole ya wulaƙanta kowa akanki , to yasani babu ke babu komawa gidanshi , don saina ɓatar dake.








Yau su Nabla suna ajin ƙarshe makaranta,amma haryau basu koma gidaba, yanzu sauransu wata biyar sukammala.




Doctor iya haƙuri yayi, harya kasa haƙuri, ya isko kakus ya shaida mata yadda yake wahala duk dare ,yana buƙatan matarshi,ta taimaka mishi Abba yabashi matarshi.



Kakus tace" janƙosai shine don ni karainani duk iyayenka baka shaida musuba saini, aisai kaje kaci gaba da shan lemonka da kake sha.



Yace" haba kakus kesan fa yanzu lemon yabar yimun aiki ,in goma zansha bazai yimunba"tace " to ainaji ance matarka ta kusa gama karatun saura wata ko ukku, kayi haƙuri mana ta dawo .



Yace" to shikenan kakus zanyi " tayi dariya tace" ja irin yaro aiduk kasan da komai don kasani ciyon bakine kawai "











Yau ne da dare Doctor yakira Nabla don yaji lafiyanta, tana ɗauka yace.....








*More comment more typing*



*By USANCY*
also antyn Maryam




09061392911
Typing






*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu






*DOCTOR SHURAEM*
🧑‍⚕️



*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*







*Writing by Hussaina Nasir*


*Twins👩‍❤️‍👩*





*Page*8️⃣4️⃣&8️⃣5️⃣*




*Bismillahir rahmanirrahim*









Yace" hello my life, kina lafiya" Nabla cikin yanga da jan aji, cikin muryanta mai kashe mishi jiki tace" uhmm my love ni ba lafiya na lauba" Doctor cikin kiɗimewa yace" my life meke damunki kinje hospital ,kinsha magani" tayi murmushi don dama abinda take so kenen taga ya zauce,takoma shagwaɓe fuska tace" my love aikaine damuwan , ni kewanka nake sosai kabar zuwa"




Doctor sai yanzu ranshi yayi fari yayi murmushi yace" ohh sorry my hearty aikine yamun yawa amma , inshallah dani za'ayi bikin makarantar taku" tace" uhmm yanzu my love harsai wata ukku zan ganka" yace" baby kinsan idan nazo bazan bari ayi bikin nan dakeba ko, don bazan haƙuraba gaskiya" tasa mishi kuka tace " ni gaskiya bazan yardaba ,kaƙaramun shekara ɗaya kaji my love " yayi murmushi yace" idan kindawo ma ko shekara nawa kikeso zan ƙara miki , kinga niko sai Umma ta auromun mata Ukku"





Nan tasha mishi kukan shagwaɓa ita bazata yardaba, bazata zauna dakowaba ,tace" my love kasan ko duk ranan da naga wata wai matsayin kishiya na to ranan za'a rasani"





Yace" bawannan maganan babyna Ni banason kowa saike ,kin isheni rayuwa , babu abinda zannema Matana tanada shi .







Yau saura sati biyu bikin makarantar su , harda exam sunyi kuma alhamdulillah sunsamu result mai ƙyau ,don suna ɗaya daga cikin masu ƙoƙarin makarantar.



yanzu su Nabla sun ƙyenƙyeshe yarda baka tsammani, idonsu ya ƙara buɗe wa, ƙyansu yaƙara bayyana a fili ,fatar su tamurje sai walƙiya take,gashi duk wata ake musu gyeran jiki.




Saboda teema itama bikinta yatashi itada Safwan jira kawai ake sudawo ayi biki, don yanzu wani sonshi takeyi tana nuna mishi ƙauna zallah ,harda sadakinta ankai .






Yau ne jasina zata cika ƙudurinta da taɗauka na sace Nabla , ta shirya duk yanda zata tsara, yanzu jasina ta ɓanna rayuwanta kuɗi sunɓanna mata rayuwa, yanzu tamaida kanta ƴar ta adda ,kowane namiji zai kwana da ita , ko biyu ,saboda lalacewan rayuwa, tanada ƴan daba da suke tare ,to sutasanya suyi mata aikin .






Nabla yanzu suna gida sunbar zuwa school don sun gama, sai ranan Monday za'ayi bikin , kowa yayi gida, kamar ƙaddara yausuka shirya fita, zasu je shopping, bayan sunfito ,Nabla ke driving ɗinsu, yanzu babu inda basu sani ba ,suna fita da kansu.





ashe ananan biye dasu da mota, suna shiga wata kwana sai waɗanda ke biye dasu suka sha gabansu ,dole suka tsaya, suko dama sun rufe fukarsu suka fito da bindigarsu suka ce sufito kosu halbesu, nan suka tsorace ganin waɗanda sukayi karo dasu, duk suka fito ,suna sanye da dogayen riguna kala guda ,wasu Arsh color masu ƙyau ,masu tsada ,yanzu indai zasu siyayya to iri ɗaya zasu ɗauka.




Suna fitowa ,sukace sushiga cikin motarsu ,Nabla " tace " bazamu shigaba ,tafara cimusu mutunci ,ɗaya yazo zai mareta , teema tana ganin haka tajata suka shiga motar , suna shiga jasina ta shaƙa musu wani abu duk suka hau bacci, har aka kaisu wani ɗaki mai dufu aka kulle.






Doctor gobene suka shirya zuwa ,yauyayi kiran Nabla amma babu ɗauka yayi mata kira yakai goma amma shiru, duk hankalinsa ya tashi, yakira Safwan ,don yanzu abokinsa ne ,shima abinda yace mishi kenan yayi kiran su ba'a ɗaukaba .







Ya shaidawa Ummi cewa yana ganin ba lafiyaba , dayake Abba nanan nan yahau kiran duk wanda yasani acan yana cewa anemomasa ƴarsa ,Don yanzu sungane ɗauke su akayi, don duk inda ake saran suna zuwa anje amma ba sunan ,ranan Doctor hauka ne kaɗai bayyiba amma duk ya zauce , Ummi kuka kan tasha abinta, saida Umma tahau lallashi duk da itama daure wa kaɗai takeyi amma hankalinta tashe yake ,gudan shalelen ƴarsu ta ɓata.





Doctor yaso wucewa yau amma Abba ya dakatar dashi don dare yayi " kakus itake lallaɓa janƙosai tana faɗi mishi malamai masu sanyaya zuciya, sannan ya ɗan huce , Abba yasanya aka fara nemansu , ƴansanda duk sun shiga ko ina amma shiru.





Su Nabla kuwa basu farkaba sai dare , jasina tashigo ita da wani gardinta , gabansu Nabla suka hau tsotse tsotsensu, basuda ko kayan arziki, zai fara sex da ita ta dakatar dashi ,tace " bari mu shiga ciki ,don waɗannan yarane , basusan wannan harakanba ,dama suna ganin iskancinsu suka kauda kansu gefe suna ambaton sunan Allah.




Tace akawotama ruwan sanyi, aka bata, ta kwaramusu saida suka zabura , Nabla tafara kuka ,tana kiran wayyo Allah! Yaya kazo ,sanyi, nan tafara rawan sanyi, don ko kaɗan batason ruwan sanyi na taɓa mata jiki.




Jasina ta hau dariyan ƙeta , takoma zubamata ruwan ,don tafison tacutar da Nabla ,kodama ita ɗai taso aɗauko mata ,tasan saiya fi jinciyo in antaɓa ƴar zinarinshi.




Saida taga Nabla ta sheɗe sannan ta sauraramata, saida Nabla ta some ,sannan jasina ,tabar zubamata ruwan.




Tahau dariya tace" Doctor yau nacika burina ,naso naga yanayinka yanzu. saurayinta ya jata suka wuce ɗaki , teema tafashe da kuka tana kiran sunan ta, amma shiru, can saiga wani yazo yaɗauresu ,yabarsu.




Washegari da ruwan sanyi aka tadasu , Nabla duk ta fita hayyacinta, jikinta yayi jah sosai ,don ruwan sanyin ƙwarai ake zuba musu, in jasina tazo sai tasanyawa Nabla ita ɗai ,don tafi jin haushinta.






Yau ne su Doctor suka dira a ƙasar ,anzo dakowa, suka sauka amsaukin su Nabla, su Abba suka fita neman su, bayan sunje wurin ƴan sanda, aka shiga bincike amma shiru.




Doctor yaci gaba da kiran Number ta, tana ringing amma ba picking, yana cikin kira sai jasina ta ɗauka, bayan ta tabbata shine, don hotonshi yabayya ga screen ɗin wayar, murya sarƙe , yace" hello baby , kina ina" sai Jasina ta ƙalƙyele da dariya
Showing 42001 words to 45000 words out of 52734 words