*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu



*DOCTOR SHURAEM*
👨‍⚕️


*Writing by HUssaina Nasir*

*Twins 👩‍❤️‍👩*




*Page 3️⃣8️⃣&3️⃣9️⃣*



*Bismillahir rahmanirrahim*




Yana ganinta saida gabanshi ya faɗi ,don ba ƙaramin k'yau taimishiba .

Tana sanye da atamfa riga da sket ,ɗunkin zamani wanda Anty murja ce takai ɗinkin ,atamfar marunce mai zanen flowers ajikinta.

Tasha jan lalle da ƙananan kitso ,duk ƙoƙarin murja ne ,tasanya g'ele shima marun, sai tayi tomach, ta haɗu sosai ,tana rik'e da hannun auta.

Da kaka taga ya tsurama mata ido, tayi murmushi tace"janƙosai lafiya kuwa"
Yace "to meye ruwanmu dasu ,idan naga yarinyarnan ji nakeyi kamar na shaƙeta"yana huci.



Kaka tace "janƙosai meye na huci ,kuma wallahi idan kaƙara cin zalinta saina haɗaka da babanka"


Suna cikin haka sai aka bada hanya , su Nabla aka ce "sufara wucewa nan suka bita gabansu Doctor zasu wuce ,nanne su Ummi suka gansu.

Ummi taima driver magana tace yabi bayansu Nabla ,haka akayi sukabi bayansu ganin motar su Ummi ta tsaya dai2 wurinsu ,nan suma su Umar da Doctor suka tsaya.


Aka buɗe glass Ummi tace" Nabla kune hanya" tayi murmushi tace"eh Ummi ,ina kwana" tace"lafiya lau"anyi sallah lafiya , lafiya lau".


Bayan duk sungaisa harda Abba ,sannan tace "kushigo muje " Anty murja tace"a'a mungode" Abba yace "baza 'ayi hakaba kawai kushigo muje"

Bayadda suka iya suka shiga, inda Ummi taje ta buɗema Nabla motarsu Doctor,tace "y'ata shiga ,Son ga ƙanwarka , sai murage musu hanya" zaiyi magana Ummi ta ɗaga mishi hannu ,dama kaka baya take tace "yawwa 'yar ƙwarai zomuje ,ƙele wannan mai zubin samudawan.


Ummi tabuɗe mata front sit tace" shiga "Nabla wadda jikinta yayi sanyi tashiga .


Anty murja ta shiga baya , wurin kaka , Ummi tace "my Angle zomuje ,taja hannun Autah , suka shiga mota wurin Abbah"



Su yaya Umar naganin shigar Nabla cikin motar Doctor ,suka hau yin dariya , don sunsan yau akwai dirama,Bayan Anty murja ta sanar da driver uguwansu.



Aka fara tafiya Ummi ta kalli Autah tace "ƴata yasunanki "tace shuhaima,amma gidanmu Autah akecemin"


Takoma cewa "ya mamanku da babanku " Autah tace"Ummana na gida ,Ummanmu tace Abbanmu ya rasu ,Ni bansanshi"


Ba Ummiba har Abba saida yaji wani iri ,ganin yarinya ƙarama ita da yayarta Basu san daɗin mahaifiba.


Abba yace "ƴata karki damu ai gani zaki ɗaukeni Abbanki "tayi dariya tace "eh Inaso kuma daga yau kai Abbana ne " Ummi tace "nikuma Ummanki.
daganan suka ci gaba da hira da Autah ,nanne take faɗimusu ,gidansu suna saida Ƙosai, duk sun tausa yawa rayuwansu.




Shiko Doctor Yana ɗriving ɗinshi hankali kwance ,amma idan ka kalli fuskarshi ba rahama atate da ita,shiyasa Nabla Tasha jinin jikinta ,don gudun karya karya mata ƙafa ,kamar yadda yace.



Yana cikin farin shadda da hula baƙa ,sai k'alli yake,nakai dubana kan hannunshi dayake tuƙi dashi ,wani golden tsadadden agogone sanye ahannun, sai ya ƙarawa farin hannun k'yau.


Su kaka suna fira jefi2 ita da Anty murja.


Haka harsuka isa unguwar su,Autah tace yawwa ga gidanmu can Abba ,ya kalli gidan yaga kamar gidan da yake bayarwa hayane ,

Suka isa har bakin k'ofan gidan , kowa yafito harsu Nabla ,Amma Banda Doctor ,


Nabla taje fita tace pls buɗemin ,don dama yasanya remote batare da sanintaba ya kulle motan, taji ya ƙeleta gashi daga ita sai shi acikin motar.


Tafara bugun ganbun motar,ya juyo ya kalleta yace" "Kee meye haka jaki ɓallamun mota.


cikin fushi tace" to ai saika buɓemun na fitah"

Shima cikin fushi yace" in anƙifa mezakiyi ,bakisan koni waneneba ko shine ".


Tace"waye kaiko ,inbancin macuci "

Yace "zakiga cuta ko yanzu yarinya"

Yamatso kusanta sosai ya zanye maya finta ,dako ɗan kwali babu akanta, kitsonta k'ananu suka zubo mata saman fuska , ya janye su baya ya ɗago fiskarta dab da tashi, ya tsura mata ido yana kallon face ɗinta, baisan sanda yace wow !Masha Allah.


Itako ganin baice komaiba ,zata yi magana ,yayi sauri ya kama lip ɗinta na ƙasa yana tsotsa .

Shi adole saiya hukuntata, yana tsotsar shi kamar yasamu stweet.

tunyana yi akan funishment har yadawo , yana jin daɗin abin, kasan cewar shine karo na farko daya taɓa shan bakin mace .


Haka yadinga tsotsar bakin nata ,yana jin wani test dabai taɓa jiba, Nabla jin yana shamata baki ta tsorata ,yanda yake tsotsar bakintane kamar mai jin yunwa yabata mamaki, kamar zai cinyesu, tafara jin raɗaɗi da zafi nan tafara hawaye ,tana tureshi ,amma shi yamanta ko dawa yake .


Suna haka sai suka ji ana knocking ganbun motar.



*More comments More Typing*✍️





*By Antyn Maryam*


09061392911
Typing


*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu






*DOCTOR SHURAEM*

🧑‍⚕️





*Tsokaci littafinan na kyautane ...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri....*🤧





*Writing by Hussaina Nasir*



*Twins 👩‍❤️‍👩*




*Page4️⃣2️⃣&4️⃣3️⃣*





*Bismillahir rahmanirrahim*






Doctor baisan sanda ya mik'e tsayeba ,saboda duk wurin babu wadda taimishi k'yau irinta.


Abokanshi naganin ya tashi ,wani yace"Doctor lafiya "yazauna yace"bansaniba, y'an sa ido.sukaci gaba da hiransu, Amma duk hankalinshi baya garesu, yana Kan Nabla ,wadda batama San dashiba.





Suna shiga ciki ,sai Salma ta ganta tana raba Ido,tayi murmushi ta iso gareta ,tace"Nabla kinzo ,to zomuze gasu kaka can suna jiranki.



Takaisu inda su Ummi suke,duk yana kallonsu, Autah taje wurin Ummi, haka akaci gaba da gudanar da bikin,can sai taji alamun mararta na murd'amata,
tana cije baki, anty Salma talula ,k'asa2 tace" Nabla lafiya kuwa" da k'ar tace 'anty marana inane toilet" tace" zomuje " suntashi sufita sai Ummi tace"Ina zakuje".


Salma tace"zan Rakata toilet ne" suna fita Ashe Doctor Yana ganinsu ,Kuma yaga yanayinta, yana tunanin wani Abu Amma ya share.


Suna tafiya shiga toilet Nabla tafad'i tana rik'e mara hawaye na zuba.


Nan Doctor Wanda Yana tsinkosu yayi Maza yataso da sauri, yazo don hankalin mutane baya wurinsu, Yana zuwa yaga Salma na tadota ta Kiran"Nabla !kitashi Amma batada karfi.


Salma naganin Doctor, Tayo kanshi tanacewa"Doctor zokaga Nabla tafad'i" hankali tashe,baitsaya komaiba ya tallabota jikinshi ,ya rumgumeta jikinshi yaji tana shed'a kad'an2.






Yad'auketa kamar jaririya,haka yaji kamar bai d'au komaiba ,don Nabla batada nauni ko kad'an.



Yayi hanyar mota ta ita, wata mota ta alfarma, Salma na biye dashi ta shiga ,ya kwantar da ita cikin motar, cikin hanzari yayi hanyar zuwa gida da ita, don ya gano matsalar,Kuma baya iya kaita hospital,don kishi irin nashi.



Suna zuwa gida ya d'auketa sai room d'inshi, inda kayan aikinshi suke ,don aciki babu abinda babu.



Salma ta fahimceshi shiyasa bata ce mishi komaiba, don ta fahimceshi tun bayauba.


Nan ya shimfed'eta saman gadon ya shiga bata taimakon gaggawa, Nan ya fahimci tana rushing da yawa , Salma tazo yaba ta pad yace" matar Yaya tasa wannan" " tana amsa takaita ciki.



tataimaka mata tayi wanka tasa ,da k'yar ,sunfito tana sanye da towel ajikinta, saiga Doctor ya shigo , yana kallonta so d'aya baisakeba ,ta kwanta saman gado, Salma tace " Doctor zanje na kawo mata tufafi" yace"ok.



Nabla tana nandai tana hawaye don marar na murd'a haryanzu,dayaga haka ,yaja wata allura ,yazo yimata, yajuyata baya zai d'aga towel d'in ta rik'e ,yagane nufita don haka ya dawo ga hannu, zayyi kenan ta rik'e hannunshi.


Saiga Salma tazo ,tace Nabla bari aimiki zakisamu sauk'i.



Sannan akaimata ,tabata wata sabuwar Riga doguwa Mai k'yau, tasanya ,sai bacci , don hadda ta bacci yayimata.



Salma tazauna da ita shiko ya koma wurin bikin ,koda yaje antashi , ya isko su Ummi na nemansu, Nan yasanar dasu suna gida ,Amma baisanar dasu halinda take cikiba.




Autah harda kukanta bataga Anty Nabla ba,Saida Doctor ya d'auketa suka fita ,yace"baby zomuje nakaiki wurin Anty.

Duk suka mara mishi baya sai gida.






*More comment More typing*✍️



*By Antyn Maryam*



09061392911
Typing







*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu







*DOCTOR SHURAEM*
🧑‍⚕️




*Tsokaci littafinan na kyautane...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri....🤧*





*Writing by Hussaina Nasir*



*Twins👩‍❤️‍👩*







*Page4️⃣4️⃣&4️⃣5️⃣*





*Bismillahir rahmanirrahim*








Suna Isa gida , Doctor yad'auki Autah suka shiga ciki, sai inda Nabla take tana baccin wahala.



Autah ta Isa wurinta ta fa'da jikinta tana kuka tace"anty tashi muje gida ummah tace karmu da'de,kitashi meya sameki ,cikin kuka.



dayaga tana shirin tada ita, ya janyeta ,yace "baby
Anty batada lafiya,karki tadata" ya d'auketa sai d'akinshi yace" muje muyi sallah ,murok'i Allah yaba Anty lafiya" tace"to Yaya anty zata tashi ko"


Yace "eh"



Bayan sungama sallah , yace "kina Shan ice cream ko "tace eh Yaya "yace "to muje musiyo hadda Anty "sukahau mota sai shopping mall,yarik'e hannunta suka shiga.

yafara jidan kaya ,yace"baby fad'imin duk abinda kikeso" ,yaro baruwanshi,ta nunamishi ya d'aukamata, yace "me Anty keso "tayi tunani duk yana kallonta,abun yaso bashi dariya can tace" Madara da nono sai da had'a Tasha,wani lokacin da Zuma, ko abinci bataci in akwaisu"

Saikuma tanason abunnan na wanka towel, ko ranan Wanda kaka ta bata taiyita kallonshi tana murmushi"



Yayi murmushi yace " yawwa baby sai mud'aukamata ko ,yaje wurin tufafi ya d'auka musu dogayen riguna masu k'yau da tsada,sannan sukayo gida.




Can gidako kaka ta matsa meyasameta, sai salma ta fad'a sannan suka shiga had'amata magani da zai taimaketa ,don sunga Nabla irin matannanne masu wahala yayin period.



Sai takwas nadare ta tashi tana runtse Ido ,kaka ta kaita toilet, ta kyera jikinta , tayi wanka ,kaka tace tashiga cikin wasu ruwa masu zafi, haka tashiga ,Amma da zafi ruwan , Kuma taji dad'insu sosai, don marar tabar murd'amata, kaka taje anso mata tufafi saiga Doctor sundawo da shipping.



Sai Doctor yace "kakus yadai "tace"amsomin tufafi tasa" yabud'e kayan yad'auko Riga golden colour ya bata da mayafinta, tace "ja'iri kawai aiduk munganoka"



Shidai baijitaba,don haka suka zauna shida Autah ,tana Shan ice cream d'inta , saiga Nabla ta fito sanye da rigan.



Autah taje aguje wurinta Saida tayi taga2 zata fad'i Doctor ya tarota jikinshi, abinma dariya yabashi,ace kamar Autah tana batun kada ita.


Tajenye jikinta ,tazauna kusa dashi, saman gadon,don haryanzu batada k'arfin jiki.



Ummi tayyi sallama takawo mata abinci da drink da ruwa ,tace 'AA Ummi na k'oshi banaci " Tace"ko alama sai kinci don ba abinda kikaci.


Doctor na kallon dramma nsu baice komaiba ,Nan Autah suhaima tace"Ummi dama Anty batacin abinci ko gida sai Ummah tasata gaba".



Abin duk yabasu mamaki ,cikin zuciyarshi yace " shiyasa ko nauyi batada "yataso yasha Toka yace" ke kinsan munan gidan ba 'a yimuna gardama don haka sai kincinyeshi duka ,ya amshi abincin yazo dashi gabanta ya zauna"



Ta kafeshi da Ido ,tana kallo tace" kabarshi bazan iya ciba" taga ya koma mata kamar zaki ,tayi sauri da d'au spoon tafara tsakura, kamar tana cin magani.




Bayan tagama ya duba yaga kamar bataci komaiba, yaje ya had'o mata Madara da nono,da Zuma ,don koshi gwanin Shan sune yabata ta amsa ,tana ganin abinda ke ciki ,tafara Sha .


Shima bata Sha dukaba Amma Tasha, tace" Autah zomuje gida Kar Umma taje bid'ammu.



Ummi tace"my son kaimin su gida kaji kamar bayaso yace to.



Suka shiga mota bayan duk siyayyar tana cikin motar,sannan suka Fara tafiya ,Nabla na baya Autah na gaba wurinshi ,Amma yana kallonta ta glass har suka Isa gida.




Suka fito Autah tarik'e hannunshi tace" Yaya zo muje Ummah ta ganka ,yadubi Nabla suka had'a Ido tace"Autah suhaima barshi yaje gida kinji,yace ok baby muje naga Ummah.



Nabla na gaba suna baya Nan ya kalleta yana had'iyar yawu.don duk ta zautar dashi yadda rigar ta kamata ta fidda shape d'inta sosai, suna shiga gidan sai suka tarar da...








*More comment More typing*✍️



*By Antyn Maryam*



09061392911
Typing






*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu






*DOCTOR SHURAEM*

🧑‍⚕️





*Tsokaci littafinan na kyautane...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri....*🤧




*Writing by Hussaina Nasir*




*Twins👩‍❤️‍👩*




*Page 4️⃣6️⃣&4️⃣7️⃣*







Suna shiga gidan suka tarar da Umma tana shirin fitah nemansu, Ummah tace"Nabla Ina kuka tsaya ,kundad'e " Nabla zatayi magana saiga sallamar Doctor shida Autah, Doctor ya gaisheta, yaga kaman matar tana mishi kama da Abbanshi Amma ya share yace" maybe kamace kawai, Amma Kuma kaman ya b'aci.



Autah tace "Ummah kinga mun dad'e ko ,to Antyn ce ba lafiya" yakalli Nabla yaga ta nok'e Kai ,
Ummah tace" to Allah ya sawwak'a "sukace Amin "
Tace "Autah waye wannan" tace " gidansu Hajjiya kaka yake "


Tace " to madallah angode ,Allah yayima albarka" yace bakomai Ummah ,


Nabla d'aukomishi ruwa ,cewan Ummah" yace "A'A Ummah nagode "yatashi yace " Saida safe Ummah " cewan Doctor" tace "to Saida safe.



Yace "baby bako rakiya ,zomuje ga ice cream d'inki a mota " Ummah tace kuje ku raka yayanku" bayan sun fita .


Yasamu wasu Yara suka shigar da kayan yarufe motan ya shiga,Amma bai kulleba, duk Nabla na kallon shi.




Tace mungode , yafito yazo daf da ita yace" Karma kiyimin godiya dan babu naki aciki ,duk kayan baby ne .tamurgud'a baki tace " me ruwana da kayanka waya sanima ko kud'inkane" takama hannun Autah suka koma gida.


Shima yajuyar da akalar mitarshi sai gida.



Yatarar da kakus falon , tace" jank'osai kakaisu gidan" yace " eh ,na mance da maganinta da zata rink'a Sha" Kuma shawarah d'aya kakus ayimata Aure kawai, shine samon Sauk'inta .




Kakus tace" to anji kaikasan Aure kayi ,aikafita buk'atan Auren "ya sosa kanshi yayi d'aki .



Washe gari yabayar da maganin aka kaimata.









Bayan sati biyu, nahango Doctor cikin office d'inshi na alfarma ,Yana cike
ta kaddun dake gabanshi , ma aikata ta ko Ina aiki akeyi .



Don Doctor baya Wasa kokad'an da aikinshi , yana gamawa yatashi yaje emergency room da yake ankawo wata mata da takeda vaginal problem , bayan ansanyamishi wata riga ta tiyata suka shiga ,ya d'au one hour yana aiki ,cikin nasara ya fito .




Yakoma office d'inshi yaci gaba da aiki, sai k'arfe biyar yabaro hospital yayo gida, haka yaci gaba da gudanar da aikinshi cikin kwarewa ,cikin kwanciyar hankali.




Amma matsala d'aya shine yana buk'atar Mai yimishi aiki a office d'inshi Mai Kula dashi, Kuma musulma don wacce ke tare da shi yanzu ba musulma bace Kuma bata iya gyeran wuriba.


Shine yayyima tanko magana ya samomai ma aikaciya , to shine yayi tunani wacce zai samo, Nan ya yanke shawarar tunkarar Nabla y'ar unguwar su ko zata yarda Amma bai saniba .




Yau yaje wurinta ya fad'imata tace saitayi shawar da Umma, yace to shikenan zan dawo gobe don sauri ake , sukayi sallama ta koma gida shiko ya tafi.



Bayan tasanar da Umma tace " To Nabla idan zaki iya shikenan , kinga Nan zamu Sami kud'in da zakije makarantar gaba,koya kiga gani " Nabla tace "eh Umma gashi inason naga naje school.



Washe gari tanko yadawo ,ta shaida mishi ta amince zatayi aikin" yayi farin ciki ,don yasan Yallab'ai zaiyi farin cikin samo yarinya Mai natsuwa irin Nabla.





Yaje yasanar dashi ,yace" gobe tazo idan tayi shikenan , inbatayiba za'a canja, cikin zuciyarshi yace " tamayi Yallab'ai.






Tun safe Nabla ta shirya ,don karfe goma tanko zaizo ya kaita ,bayan ta Gama duk aikin da zatayi ,ta gyera d'akin Ummah da nata , sannan taje wurin Ummah , tana zaune tare da Autah suna Karin safe , don Nabla bata cika cin abinci da safeba sai rana tayi, tace" Ummah Ina kwana" tace " lafiya Lau ,har yataho" tace" A'A "


Nan Ummah taimata nasiha ,taji tsoron Allah ,ta kare mutuncinta, karta Kula samari, ta Kula da kanta da maraicinta .




Sai ga yaro yace " ance Nabla tazo " taima Umma sallama ta fita , suka shiga mota sai hospital d'in Doctor.






Nan Nabla ta saki baki tana kallon asibitin kamar ta k'asar waje, harabar ta kawai abin kallone balle ciki ,aljannar duniya kenan .


ta had'u sosai iya had'uwa , babbar asibitice wadda manyan mutane ke zuwa , y'ansiyasa , masu kud'i, dasauransu.






Suna zuwa aka sanar da Doctor zuwansu ,Saida ya b'ata minti talatin sannan yabada izinin shiga.



Suna shiga Wanda sanyin Ac da k'amshi Mai dad'i ke tarbanka Saida ta lunshe Ido, Ashe nanne aka b'arar da nera sosai .



Doctor na Danna laptop d'inshi suka shigo ,ya d'ago idanshi Nan suka sauka akan ta , ya zare glass d'inshi yace !









*More comment More typing*✍️




*By Antyn Maryam*





09061392911
Typing






*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu






*DOCTOR SHURAEM*
🧑‍⚕️



*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*







*Writing by Hussaina Nasir*


*Twins👩‍❤️‍👩*





*Page5️⃣0️⃣&5️⃣1️⃣*




*Bismillahir rahmanirrahim*







Tace "Doctor zanje gida baiko "kalletaba yace" AA bayanzuba" tasha toka , ta tashi tashiga resting room d'inshi tayi zamanta , shiko duk yaganta Amma baice mata komaiba don yasan fushi take ya hanata fita .





Bayan ya kammala duk abinda yadace yayimata yace "jibi sudawo za ayi mata aiki" bayan sunfita , shiko yaci gaba da aikinshi ,Amma hankalinshi na can wurinta , har lokacin zuwanshi gida yayi bata fifoba , ya had'a kayanshi ya d'au wayoyinshi yashiga inda Nabla take.





da shiganshi baigantaba Nan yaduba batanan ,yana dubawa saman 2seater ya ganta hartayi bacci , yayi murmushi ya Isa wurinta ,ya karemata kallo tsaf.




Tana baccinta cikin kwanciyar hankali , mayafin ya koma gefe , rigan da tasaka duk ta matsi bress d'inta har suna neman fita, cikinta shafe kamar ba'a tab'a samishi abinciba.




Ya kalli cikin yaga kaman da yunwa acikinshi , ya tuna cewa bata cin abinci, yace maybe bataci abinciba da tazo ,kuma gashi bata ciba Nan , Nan ranshi ya b'aci, acewanshi zata jama kanta ciyone ,

gashinta ya zubu mata duk ya rufe mata fuska , saboda ribon d'in ya banye saboda sulb'in gashin, Nan Doctor yafahinci Ashe gashintane.





Ya kauda kanshi gefe don yanayinshi duk ya sauya saboda ganinta haka, ya daure ya je kusa da ita ,yayi baya da gashin Nan k'yak'k'yawar fuskarta ta bayyana , lips d'inta sai shek'i sukeyi .




Doctor baisan sanda ya Kai bakinshi saman nataba ,ya tsotsesu kad'an2 don karta tashi, sai da yasha bakin son ransa sannan yazo zai Kai hannunshi saman bress d'inta da suka tsonemai Ido ,farare dasu ,tsayayyo dasu , manya 2 ,baitab'a ganin irinsuba ,sai gareta , yarinka had'iyar yawo.



Zai Kai hannunshi tafara motsi , yayi Maza yatashi ,yana gyera riganshi, yayi mata tsawa yace " Kee tashi , waya ce kizo inda nake hutawa , bamaishiga min Nan saini.




Nan tayi sauri ta tashi, tana gyera riganta, ta janyo riban d'inta ta kama gashin ta tufke , ta sanya mayafinta ta tashi , Amma saidai me batada kwarin jiki, don yunwa na damunta , tayi baya zata
Showing 21001 words to 24000 words out of 52734 words