duk suna nan suna jiranshi sai suka ganshi ya fito tare da Nabla .






Sunyi mamaki sosai Umma tace " Nabla dama kina gidannan yaushe kikazo " sai yanzu Doctor ya tuna ɗauko ta yayi, Aiko nan yafara kame 2 , Salma na kallonsu, tana yin dariya ƙasa ƙasa.





Taga basuda tacewa ,tayi sauri tace "Ummi dama Nabla na part ɗina bacci tayi ,ɗazune kowa yana ɗaki ,tazo wurinta tace " Nabla kintashi " Nan Abba wanda duk hankalinsa baya wurin yace " Kuzo muje please"





Salma taja hannunta suka mara musu baya , kowa ya shiga mota , sai gidan su Nabla , tana ganin ankama hanyar gidansu ,tacema Salma " Ina muka yi kuma " tace " eh Nabla gidan ku za'a je wurin Ummmanku.




Hankalinta aɗan tashe Takoma cewa" anty lafiya dai ko " Salma tayi murmushi ,tace "kwantar da hankalinki Nabla lafiya Lau zamuje ganin Ummah ne .




Sai sannan hankalinta ya kwanta , ana kai bakin gidan sai kowa ya fito , su Nabla , Ummi, Salma ,kaka,suka shiga gidan akabar Abba da Doctor,da yaya Umar.





Suna shiga , Umma na ɗaki ita da Autah sungama sallah amma suna zaune ,suna lazimi, saiga sallaman su Nabla, ta amsa ta fito waje , saidai kamar idonta naimata gizo ,acewanta don bata kawo gaskebane, ta murza ido nan ta sake ganin su , ta fashe da kuka mai cin rai ,ta isa ga mahaifiyarta tace " Ummana Ashe da gaske zan sake ganinku arayuwa" , itama Kakus tana ganin Ummah tace " Alhamdulillah, ba shakka lallai wannan ƴatace Rukayya ,saiga hawaye na farin ciki.




Ta rumgume Kakus suna kuka tare , abin ban tausai, itakan Nabla tsaye kawai tayi tana kallon ikon Allah ,daga baya ta fahimci Kakus itace mahaifiyar Ummanta, itama tayi farin ciki sosai , ganin yau Ummanta ta haɗu da danginta da take basu labari .




Bayan sungama kukan Ummah taɗago nan ta hango Ummi ,Ummi tazo tace "Ruƙayya mungode ma Allah daya bayyana muna ke ,da kuma ƴaƴanki. Suka rumgume jina suna farin ciki, tace " Hajjiya ina yayana " Kakus tace " Ruƙayya yayanki yana nan yana kewanki sosai , yana waje ma. Ummi tace "bari nakira shi suna waje tare da ƴaƴanki.




Bayan tasanar da da Abba , sai gasu sun shigo cike da farin ciki, Ummah naganin yayanta muktar , ta isa gare shi , tafaɗa jikinshi cikin sabon kuka, shima cikin murna da farin ciki wanda bazai fasiltashiba , yace " Ƙanwata Ruƙayya dama kinanan , ba inda Banje nemankiba ,amma shiru.





Bayan anlafa , sai Abba ke sanar da ita cewa" ɗantane yasanar dasu tana nan ,shine suka zo, takama hannun Doctor cikin murmushi tace"ɗana nagode sosai ,shiyasa nake jinka har cikin raina Ashe kai ɗana ne na jini , ka taimakawa sosai arayuwanmu, duk abinda bamuda gidannan kana kawomuna .





Sai dai nace Allah yayima Albarka, yabaka mata ta gari, yace "Amen "
Amma idonshi na kan Nabla, itako suna haɗa ido ta murguɗa mishi baki.



Yayi murmushi , sannan Abba yayi gyeran murya yace " kowa yatashi muje gida , dama Autah na gun Abba tace" Abba damu za'aje ko" kowa yayi dariya ,Abba yace " eh ƴar Abbanta daga yau kunbar wannan gidan , saidai ku bayar dashi da wanda kukeso .




Abba yace " suɗau abinda suke da buƙata dashi sufito suje , haka aka yi ,suka ɗau abinda suke so sannan suka hau mota sai gida.




Suna zuwa kowa ya zauna saman kujerun falon, nan Ummah taga Aljannan duniya , tayi mamaki sosai wai ƴaƴanta ne ke da wannan gidan , Bayan Abba ya buɗa taro da addu'a ,da godiya ga Allah da yanuna musu wagga rana, sannan yafara gabatar da ahlinsa ga ƙanwarshi, itama ta basu labarin rayuwansu ta baya bayan rabuwa da su , sun jinjina abin sosai.






Sannan kowa yaje yayi sallan Isha'i ,Ummah sukaje part ɗin kaka , Nabla tabi Salma ,Autah na tare da Ummi.




Bayan kowa yayi sallah sannan aka haɗu ateburin cin abinci, ana cikin cin abincin sai Ummah tace " ɗana , naga matar Umar kaifa, sai yaushe.





Doctor cikin jin kunya yace" uhm dama Ummah tana kusa , kowa yayi dariya don sunsan ya faɗa ne kawai amma bai tashi ba, Abba ya lura Nabla ba abincin ta keciba yace " my douther" meyasa baki ci abincinba , ko akwai wanda kike so sai akawo miki" tayi murmushi tace" A'A Abba na ƙoshine kawai " .



Shiko Doctor yasan ta faɗa ne kawai don yasan abinncine batason ci, akadawo falon akaci gaba da tattaunawa , har wurin ƙarfe goma na dare.



Sannan kowa ya watse don kwantawa, Doctor na shiga part ɗin shi , duk moment ɗinshi na ɗazu ya dawo mishi, nan yaji ba abinda yake son gani da kasan cewa tare irin Nabla.





Bayan yayi wanka ya sanya kayan baccinshi , ya ƙara sanyawa ɗakin tura ruka masu ƙamshi, sannan ya sauko yanufi part ɗin kakus don nanne yaga Nabla ta nufa , kuma yanasa ran nan zata kwana.




Koda yaje yatarar kowa ya kwanta , yaga baiganta ba ,yashiga wani ɗaki , yana shiga ya ganta saman gadon sanye da kayan baccinta , kalan nashi, wato Brown colour , tana baccinta hankali kwance ,kamar wata baby.





Yaisa gare ta , bai tsaya komaiba ya ɗauke ta sai part ɗin shi, yasanyata cikin gadonshi mai net da yake so, sannan yaje yasanyawa ƙofan key, yadawo bayan ya maida hasken ɗakin dim light, Shima ya shiga cikin gadon , ya janyota jikinshi , yana shaƙan ƙamshin turarenta mai rikitashi....







*More comment More typing*
✍️




*By Antyn Maryam*




09061392911
Typing




*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu






*DOCTOR SHURAEM*
🧑‍⚕️







*Tsokaci littafinan na ƙyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri..🤧*




*Writing by Hussaina Nasir*



*Twins*👩‍❤️‍👩




*Page 5️⃣8️⃣&5️⃣9️⃣*







*Bismillahir rahmanirrahim*







Ya ƙara janyota jikinshi yana shaƙan ƙamshin jikinta, yana lumshe ido, itako baccinta take hankali kwance.




Ta ƙara shigewa jikinshi, shiko jinta jikinshi ya fara rasa natsuwarshi, ya fara rabata da rigan jikinta, nan bress ɗinta suka bayyana waɗanda ke cikin braziya.




nan ya ƙara janyota jikinshi yana shafa lallausan jikinta ,yana romance ɗin ta, tun daga lips ɗinta har zuwa cibiyanta, haka yay ta juyata son ranshi.





Saida yaga tana batun tashi sannan ya sauko saman gadon ya faɗa toilet, ya watsa ruwa sannan ya fito ɗaure da towel ,ya ƙuramata ido , yana kallonta lips ɗinta har sunyi jah saboda jarabanshi.





ya sanya jallabiya mara nauyi , yazo ya kwanta ya shige jikinta har bacci yayi nasarar ɗaukanshi , da mafarkai kala kala nata .





da asuba shine ya riga ta tashi , sai da yaƙara jagulata , yana cikin shan bakinta ta tashi ,koshi jitayi bakin naimata zogi, saboda Doctor bayyimusu da wasaba.




Suka yi 4eyes da shi , tun idonta na bishi2 har ta waresu akanshi amma bai saki bakinba , da ta fahimci abinda yake sai ta fara tureshi , amma yaƙi bari , nan tasa mishi kula , ya mirginata ya dawo samanta .




Yacire bakinshi cikin nata , amma hannunshi bai tsaya wuri ɗaya ba, yace " me haka don ana taimaka miki, cikin kuka tace ni bana son taimakon, mugu kawai saina faɗima kaka.




Yayi murmushi , yace " naji muje naimiki wanka "ta banka mishi harara, Takoma sa kuka ,tace" kaga bakina duk zafi yake mun " .




Yace " mugani" yakoma maida bakinshi cikin nata, sannan ya mayarmata riganta , ya ɗauke ta sai part ɗin kakus, yashiga da ita inda ya ɗaukota jiya, ya kule ɗakin , tana ganin ya ajiyeta cikin faɗa tace" wai mekamayar danine saikace wata matarka , kaɗaukeni ka mayar dani, ka riƙa taɓamun jiki.




Sai ganin tayi yana cire riganshi, ya iso kusa gareta tana ja baya, har ya cimma ta, sannan ya danneta ga bangon ɗakin , yafara ɓalle aninin rigan ya cire ta ya ajiye gefe, ya fara kiciniyan cire dogon wandon, ta hana , tana hawaye dayaga haka ,sai ya murtuk'e fuska kamar bai taɓa dariya , ya kwantar da ita saman gadon, ya cire wandon ya barta da pant ɗin ta da brazia don yayi alƙawalin bazai cire suba tunda ba matar shibace.




Ya ɗagata sai toilet ya kunna 🚿 ya sanyata ciki saida jikinta ya jiƙe da ruwa sannan ya shiga ,yajata jikinshi yana murja mata , saida yayitama wankan cikin wayau , Shima yayi bata jira ya gama ba ta fito ta barshi.





Tacire sauran kayan da suka jiƙe da ruwa, sannan ta shirya dama tayi alwala tayi sallah , tana gamawa saiga Doctor ya fito daga shi sai towel .





Yabuɗe ƙofan zaifita tayi sauri tace"Doctor yanzu don Allah haka zaka fita ,so kake ace me " yayi murmushi yace" sonake ace menazo Yi , nace cewa kikayi nazo naimiki wanka .






Tazo kusa dashi tayi narai2 da ido , tace " don Allah kar kayi mun haka kaji" yayi murmushi yace" to da shara ɗi ɗaya " tace " menene sharaɗin "yace " saikinyimun kiss anan .




Yana nuna bakinshi da ya tsan hannunshi , ta kauda kai tace " to baza ayi" yace "ok Niko zanfaɗa yafara ƙokarin buɗe ganbun yakai hannunshi ,itama ta yi sauri ta aza hannunta saman nashi, zaiyi magana ta manna bakinta saman nashi.





zata cire ya hana ,ya sanya hannunshi ya ƙara tallabo ƙyeyarta ya ƙara manne bakinshi da nata , saida yayi 3minute sannan ya barta , ya buɗe ya fita , Ashe Kakus taga wulgawanshi taga sai murmushi ke fita akan fuskarshi.





tace " tayima ƙyau , sai anyi magana kace baka tashi Aure ba, yanzu kuma kasamu ta dannewa ɗaki zanyi maganinka.





Zai shiga part ɗin shi saiga yaya Umar yace "Doctor daga ina haka dubeka fa kamar wanka kayi , kuma ba a part ɗin kaba.





Ya sosa kanshi yace " uhm yaya dama ruwa nane suka ƙare shine naje ɗakin su kakus nayi , yayi mamaki sosai wai ruwanshi sun ƙare , bai taɓa jiba balle gani.





Ya lallaɓa yawuce , itako Nabla tana ganin ya fito ta , ta koma tacigaba da lazimi, sai ga Kakus tazo , Nabla ta taso ta gaida da, ta amsa, sannan tace " Ya baƙunta , tayi dariya tace " Alhamdulillah"





Nan takai dubanta ga gadon ɗakin ,ta hango rigan Doctor , tako tabbata riganshice batace komaiba suka fito tare da Nabla ,don ita batasan abinda ke faruwa ba.




Taje ta gaida Umma , sannan suka zauna suna fira da bayan rabo ,
Abbba da Ummi ,da su Doctor , sunzo Nabla na ganin ya zo ta tashi Takoma ɗakinta don yanzu batason haɗa ido dashi.



sai ƙarfe takwas kowa ya hallara wurin breakfass , full house duk an hallara, wannan ƙa'idan gidance .






Bayan an kammala ne suka dawo falon , sai Abba yace " ƴata wato Nabla yake nufi, tace "na'am Abba " yace" batun karatunki munyi magana da Ummanki , za'a kaiki London yakiyi karatunki na lafiya can , kaman yadda kikeda buƙata.






Tayi murmushi tace" bayan tazo kusa da Abba dama tana ƙasa, tace " Nagode Abba , bansan wace godiya zanyiba ,yaɗaga mata hannu yace " is ok my douther, banason godiyanki don nai ma ƴata wannan idan banyimukuba bazamma.




Doctor tunda akace zata tafi London hankalinshi ya tashi, sai yaji Abba yace " Son kashirya ranar Monday zaka Kai ƙanwarka makaranta ,saika shirya.





Fuskar Abba babu walwala yace " kuma nabaka nanda wata ɗaya ka fidda mata , don nagaji da ganinka haka ba Aure shekaru na ja.





baice komaiba don ranshi ba daɗi, Kakus dama abinda take so kenan don da ita akayi maganan , Auta na saman ƙafan Abba yace" Autah keko da kaina zan kaiki makaranta , zan zaɓa miki makaranta " tayi dariya tace " thanks Abba " yaja mata hanci yace " yanzu ajinki nawa tace " primary one " yace " good girl .







Yau duk Doctor bayada natsuwa, harda isko Kakus yayi yace" abar maganan kai Nabla ƙasar da waje , don macece " tadu beshi , tace " wai janƙosai me ruwanka , aciki kaida kaje har kayi shekaru masu yawa canfa, ita da zatayi shekara uku tadawo .






Yaune Abba yace " yaje da Nabla yayo mata siyayyar duk abinda take so don gobene zasu wuce, don can komai an kammala mata.






Bayadda ya iya haka suka shirya ya ɗauke ta sai shopping mall, Wanda ya amsa sunanshi. Suna cikin mota yace......







*More comment More typing*
✍️



*By Antyn Maryam*



09061392911
Typing






*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu







*DOCTOR SHURAEM*
🧑‍⚕️





*Tsokaci littafinan na kyautane...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*






*Writing by Hussaina Nasir*



*Twins👩‍❤️‍👩*




*Page 5️⃣4️⃣&5️⃣5️⃣*




*Bismillahir rahmanirrahim*







Ya taso yace" Nabla Ina zaki " tayi banza da shi ,tabub'e k'ofa tafita ,yana ganin ta fita yabita yana binta baya yana yimata magana.




Amma bata ko saurareshiba harta fita daga hospital ,yakoma yad'auko mota yana binta baya ya fito yasha gabanta ,yace " shiga muje " ta hara reshi taci gaba da tafiya.





Yadafe kanshi yasan yau ya jawowa kanshi , bai jira komaiba ya tallabeta gaba d'aya kamar baby yayi cikin mota da ita , Nan Takoma samishi kuka , tana cewa ya ajiyeta ,Amma yak'i.





Yana sata ciki ya shiga yaja mota sai gida nsu Doctor, itako wadda haryanzu kuka take yi bata San inda yakawotaba, sai jitayi yakoma yad'aukanta yayi ciki da ita , Allah ya taimakeshi bakowa falo ,kowa na part d'inshi.






Ya haura da ita sama ,Salma tazo zata fita Nan taga wuce wan Doctor d'auke da Nabla , tayi murmushi tace kaidai ke bayani ka tsaya girman Kai, Doctor bai ajiyeta ko Inaba sai bisa gadonshi .





Itako tanaji ya ajata saman gadon ta bud'e idanta , sai taganta saman gadonshi, ta taso da idunta da suka Yi ja saboda kuka tace" meyasa kakawoni Nan to niba y'ar iska bace , da zakayi yadda kakeson Dani.





Shikan kallonta kawai yakeyi ,Wai ita fad'a takeyi Wanda shi gani yake magana kawai takeyi, tazo zata shid'a bisa gadon ya koma maidata ta fad'a bisa gadon, Wanda inbanda k'amshi ba abinda yakeyi , sai lallausan zanin gado Mai gashi .




Ya bita ya danne ya sakar mata nauyinsa ,yasa gabanshi yadanne bress d'inta, tafara nishi guda2 tana tureshi, yayi murmushi yace" to waye d'an iska fad'a naji, tak'i magana , yace " bari kiga iskancin" ya manne bakinshi da nata yana Sha ,yasha lab'enta na k'asa inya tsotsa sai ya koma na sama , sannan ya game bakin duka yayita Sha tuntana mutsu mutsu harta bayyi, don lamarin Doctor baisan kad'anba ya bari.





Taji yana k'okarin b'allemata mab'allin brazia , yana yawo da hannunshi saman lallausan banta, tana ji ya b'alle take rik'e hannunshi, tana tureshi.


Nan yadawo hayyacinshi, ya sauka samanta ya jawota jikinshi yace" meyasa kike kuka, Dan kinganni da wata" ta turo baki gaba " tace " ni me ruwana da ita ai iskan cin da kukeyine ya b'atamin Rai " yayi murmushi Dan yasan tace d'aine Amma bahaka bane.





Ta janye jikinta tace " Kuma sai ka mayar Dani gida " yace " bazan mayar dake ba sai ranar Monday" don yau Friday, kuma ba wasa nake yiba , data fahimci dagaske yakeyi don tasan tunda yace haka to zai iya.



Tafara hayyak'o mishi tana wallahi bazata yaddaba saiya mayar da ita gida , yatashi yana jinta ,Amma ya k'eleta yayi hanyar toilet ,zaiyi wanka tabiyoshi tace bazata yaddaba, yarsuka shige ,ita bata fahimci toilet bane saida taga kayan wanka da da sauransu, taga ya kulle k'ofan ,sannan ya fara cire riganshi yacire ta ciki , Nan jikinshi ya bayyana sai shek'i jikinshi keyi ga gashi Nan kwance liff.





Tayi sauri ta runtse idonta , ta duk'e wurin tarufe idonta da tafin hannunta, shiko yayi murmushi yace zakiyi bayani yarinya , yaje ya had'a ruwan wanka sai k'amshi sukeyi.




Bayan yacire dogon wandon yasaura dagashi sai 3qarter bata Yi auneba taji ya d'auketa sai cikin ruwan shida ita ,tafara musulniya ta fita ya danneta ciki yana bida jikinta kiss musamman bakinta , da wuyanta.





Ya sauko da bakinshi saman nonanta da suka jika cikin riganta, yana lasansu tasama da suka fito, yana Jin mogun dad'i daganan ya yaga riganta ya ajiye gefe , Nan bress d'inta suka bayyana da ke cikin braziyan ta Amma duk suna waje Dan rigan ta matsesu, duk rabi ga fili suke , hankalin Doctor duk ya tashi ganin abinda yafiso Arayuwanshi Kuma gasu yasamu yadda yakeso masu d'aukar hankali.







Baisan sanda yakaimusu tsotsa ba ta koina yana nishi, itako taga abinnashi yana wuce gona da iri , tasa mishi kuka don taga idan tana tureshi kamar tana tura dutsi, ko gijau bayayi.








Yasa hannu ya cire mata sket d'inta yasaura daga ita sai braziya da pant , Nan ya zauce yafara shafa jikinta son ranshi saida yaji tana batun shed'emishi saboda kuka sannnan ya d'agata ,yad'auko susu yana yimata wanka , Amma bai cire mata pant da bz ba , itadai tadawo nata Ido don ta fahimci Doctor , d'an iskane na bugawa, inbashiba ita ba matar Shiba Amma Wai yake mata wanka.




Dama yanada man wankin Kai , yad'auko ya wankemata gashin Wanda saida yayi mamaki sosai , saboda yawanshi da tsawonshi, bayan ya Gama sannan ya fara yiwa kanshi , taga yana batun cire wandon ta Yi sauri ta kulle fuskanta.






Saida yagama wankanshi tsaf ,sannnan ya d'au towel ya d'aura a k'ugunshi ya iso gareta , yabata wani sabon towel yace ki cire wad'annan jik'ak'kun kayan kifito, ta amsa idonta k'asa, yaje ya bud'e k'ofa ,yafita.




Tana ganin yafita , tace "mugu kawai macucu duk ya tab'a mun jiki, Mai tab'a matan mutane .
tacire duk kayan ta d'aura towel d'in Wanda yayi bala in yimata k'yau , ruwan milk dashi , tace ko Ina zan Sami kayan sawa , wannan mugun ya yaga.




Shiko har ya shirya ya sanya jallabiya ya fita, bayan ya kulle part d'inshi, yaja mota sai wata super market , dake kusa dasu ,yasiyo mata kaya riguna dogage , hijab, brazia dama yasan Side d'inta duk da wannan ta matseta, da pants ,inya tuna suranta
Showing 27001 words to 30000 words out of 52734 words