Doctor haka aka ci gaba da kula dashi , kuma Abba nasane da komai amma ya share, shiko Abba da lilin haka kuwa shine" yana sone Doctor ya ɗauki ƴarshi da mahimmanci, ya fiso Doctor yaɗan wahala , kafin yasameta bayaso yasameta da sauƙi.
Yaune ya iso gida , ya tarar da halin da ɗansa yake ciki , shibayyi tsammanin haka ba , nan ya fahimci lallai yana son Nabla so mai tsanani, kuma tsakani da Allah, Doctor na zaune saiga Abba yazo , nan yace" Abba ta tafi ko , don Allah Abba kabani ita itace nakeso.
Abba cikin murya mai taushi yace" son bawai bana son ka da ƴata bane A'A saidai bazan baka itaba harsai tana son ka , tunda nafahimci kana sonta, naji daɗi sosai yadda kanuna kana sonta , amma kasani idan har tana son ka ko gobene sai aɗaura aure ,amma idan tace bata sonka to babu abinda zanyi, bazammata doleba.
Hankalinshi yaɗan kwanta , nan yayima mahaifinshi godiya , yace" insha Allah Abba zata soni , don bazan bari ta auri kowaba inbaniba.
Abba yayi murmushi, yace" son yanzu ko kunyata bakaji , nan yaji kunya ta rufeshi amma yazayyi soyayyar ƴarsace taja mishi.
bayan ƙarfe tara , kowa ana fira sannan Doctor yazo ayidashi, don tunda abin ya faru yabar firan.
Yana zuwa wurin , Ummah yaje , tace" yawwa ɗana ya jikinka , dafatan kana shan magani" yace " eh Umma, tace " don Allah dubeka ka nason jama kanka wani rashin lafiya kan wata ƴa tasu , kuma Indai ina raye bakada mata sai ita, takama hannunshi tace " insha Allah wani sati Nabla zata zama mata agareka , abinda kawai nakeso shine kariƙeta tsakani da Allah, kuma kaɗauketa kamar yadda take a wurinka karka manta ita ƙanwace agareka.
Tadubi yayan ta Alhaji Muktar tace" yaya ina so don Allah jibi ranan jumu'a kabama ɗana auren ƴarka , idan harni ƙanwarkace wadda ta isa ta nemi alfarma awurinka kayi mata .
Abba yace" zanbashi amma da sharaɗi" Umma tace " munaji wane sharaɗine akan ƴar gold" yayi murmushi yace" sai idan na tambayeta ta amsamun tace ta amince , to Niko zan bashi ita ranan da kukeso.
Umma taja hannun Doctor tace" munji mun amince , ai ita tayi kaɗan tadubi ɗana tace bataso , don samon kamanshi da wuya, suka wuce wansu.
Su Nabla na karatu yadda ya kamata, don Nabla Allah yabata ƙwanya akwai ƙoƙari, itako teema kusan kullum sai safwan ya kirata , amma idan ta ɗauka saidai taimishi yadda ta saba, ba maganan arziki, kuma kuɗi kullum turo mata yake tana zare abinta, suje itada da Nabla sayi siyayya, komai saima Nabla takeyi , tana ƙara wayar da ita,kuma Alhamdulillah, yanzu Nabla ta ƙara wayewa tazama class lady.
Yanzu har mota Teema ke koyamata ,don Teema ta girmi Nabla , tanada shekara ashirin da biyu , Nabla na ta cikin ashirin.
Yaune Umma ta kira Nabla, bayan sun gaisa, ta tambayeta ya karatun ,tace " Alhamdulillah, tace" ƴata inaso zamuyi wata magana mai mahimmanci, kuma inaso amatsayina na mahaifiyarki , kiyimin biyayya , kiyadda ki amince , banason gardama , duk da ba itace tarbiyankiba, nasan ke ƴace mai yimun biyayya , to inaso ayau ki ƙara tabbatar min da ita.....
*Tsokaci littafinan na kyautane...Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuuzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page 6️⃣6️⃣&6️⃣7️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Tace" besty kinsan waye Doctor kuwa, bashi da imani game da mace, yanzu da gaske ni matarsa ce" teema tayi tsuki tace" haba besty yanzu don Allah saboda jarabanshi ne kike kuka , me akayi akayi namiji, komai jarabanshi ai dole yabarki da ranki, ni don Allah karki ɓatamun rai.
Daga baya tabuge da lallashinta, da bata shawarwari, har ranta yayi sanyi, sannan yanzu teema da kanta take murje Nabla da gyeran jiki, yanzu Nabla har wani yellow Takoma dama gata yadda take sai aka ƙara ,skin ɗinta harwani sulɓi yakeyi , saboda gyeran da taji.
Doctor bayan an kammala walimar ,suka dawo gida shida abokanshi suna zolayanshi, Khalid wanda aurenshi bai daɗeba yadubi Doctor yace" yanzu Doctor kazama mutum ,zaka ji yadda mukeji" suka tunsire da dariya.
Doctor yadubeshi yace" da bamutum nakeba , ni don Allah kumma hanani nakira baby naji yatake" sukace Doctor kadaibi asannu da ƴar mutane, nidaɗi najima da batanan don yadda jikinka ke rawa kana rawan jiki.
Yace" baza abi sannuba matarku ko tawa" daganan ya ɗau waya yakira babynshi , yana kira ba 'a ɗauka ba,saida yakoma kira sannan akayi picking up.
Itako Nabla suna zaune falo itada teema , teema na lallaɓata tasha wani tsumi , itako bata iya sha, suna cikin haka saiga kiran Doctor, tana ganin shine ta turo baki gaba taƙi ɗauka, saida teema tasa baki ta ɗauka.
Doctor naji tayi picking yaji daɗi cikin rawan jiki yace" hello baby, yakike amarya, kina lafiya" da yake a hansfree tasanya wayar shiyasa teema takejin duk rawan jikinshi.
Abin dariya yabata , nan taga Nabla tasanya kuka, tace" Doctor saida nace bana sonka , koban gaya maka ba, amma shine kabari aka ɗaura makani" cikin rawan baki saboda jin kukanta yace "baby is ok ,don Allah ki kwantar da hankalinki , kinsan bazan bari wani abu yasamekiba, son kine yahani sikuni , nafiso naga kinzama Matana kuma yanzu Alhamdulillah.
Takoma cewa" Doctor nikuma bana sonka kuma saika rabuda ni ,ni karabudani, kayi rayuwanka nayi tawa" yace" my wife bazan iyaba kinsani, yace " inanan tafe naga matata"
Takoma saka kuka tace" don Allah karka zo , karkazo inda nake , bari kaji idan kaga kaganni to nagama karatuna" yayi murmushi yace" haba baby sokike arasanine ,kinsan bazan iya haƙurin rashin ganinkiba har wani lokaci.
Tace " aiba nikaɗai bace maceba saika sake aure ni ina ruwana" baby ni bawata mace dazangani takwantar min da hankali inbakeba, kece farin cikina tun ranan dana fara arba dake nanemi natsuwata marasa.
Baby sonda nakemiki banama kaina shi, i love your everything , your lips, your Brest , your ,,zai faɗa ta katse shi ta hanyar faɗin " enough Doctor, dama bani kake soba jikina kakeso kuma ai inaga kasamu, abaya sai karabudani.
Itako teema tana ganin Doctor yana zayyana mata kalamai ta fece , don ta fahimci Doctor ƙwararrene fagen love.
Tana gama faɗin haka ta katse wayar , tana murmushin mugunta , ita kanta tasan intace bata son shi tayi ƙarya amma kuma tana jin fargaba akan auren tadashi, don tafi kowa sanin halinshi.
Washe gari anty Salma ta tashi da naƙuda , inda ba'a tsaya komaiba suka je asibiti, Umar hankali tashe don tasha wahala sosai tun safe haryanzu kusan la'asan shiru.
Sai kusan ƙarfe tara sannan kajar ta haihu, tasami ƴar ta kamarta sak da ubanta, ƴa barakalla, babba da ita, nan bayan ankimtsa uwa da ɗiyar sannan aka kawo musu ita.
Kakus tafara gani tayimata adu' a ,sannan aka baiwa yaya Umar don Abba bayanan sai dare zai dawo, anabama yaya Umar ya amsa yayi murmushi yace masa Allah, Allah ya rayaki akan Sunnah, sannan yayima ƴarshi muɗuba da ƙiran sallah.
Umma ta amsa ta sanya mata albarka daganan Doctor wanda ya matsu abashi ƴar ,yana amsa yayimata kiss kowane gefe na kuncenta, kowa yayi dariya ,kakus tace" janƙosai Allah ya nuna muna kaima ka haifa muna taka" kowa yace Amen.
Ummi ana sanar da ita anfaihu tazo taga ƴa tasa mata albarka Takoma gida don haryanzu akwai alkunya gareta.
Washe gari aka sallamesu, kuma yau Salma zata koma gida sai tayi arba'in sannan zata dawo, yaya Umar bahaka yasoba ,yaso abarmishi matarshi da ƴarshi ,amma hakan bata samuba.
Doctor yau vidio call yakira mutuniyar tashi, Nabla fito wanta wanka kenan daga'ita sai towel guntu ,suman kanta wadda Tasha gyera duk ta zubo har kafaɗunta, tana fitowa taga kira ,bata duba ba bata san vidio bane tana ɗauka sai kawai taga Doctor ya bayyana a screen ɗin wayar, Wanda yake zaune saman kujerun ɗakin nashi.
Doctor naganin ta haka ya ruɗe ,don inda baisantaba zaice ba irabace, yace" baby kece kuwa ,kinga yadda kika ƙara ƙyau dubi skin ɗinki ,nasan duk ni a kaiwa wannan gyeran kuma gashi bana nan kusa dana bada tukuici ,nasanya albarka.
Itako duk ya hasalata don yakirata vidio call, Kuma ya kalle mata jiki, babu dalili😊.
Tana batun kashewa ya canja yana yinshi yadawo tamkar Doctor n da tasani abaya, yakoma kamar zaki ,yace" Nabla wallahi duk kika kuskura kika tsinke wayar nan saina ɓanna miki rai ,sannan gobe gobe kiganni kusa dake ,kuma kesan ba sauƙi.
Batayi musuba don tasan cikakken aikinshi, kuma duk abinda yafaɗa zai aikata, ta turo baki gaba, yana kallonta yayi murmushi , yana taunar lips ɗin shi, don gaskiya yayi Missing ɗinta sosai ,ko yanzu jiyake kamar yajanyota ya turmusheta kozai samu sassaucin abinda yakeji.
Saida ya ƙaremata kallo sannan taji yace" baby rowa zakiyimun "itako bata gane inda zancen shi ya dosaba tace"Doctor rowan me Kuma " yayi sauri yace " kayan daɗinna mana duk kin rufe munsu , please ɗan buɗemun nagansu,tonda yanzu nawane se yanda nayi dasu.
Nabla ta rufe fuska don kunya taji sosai ,amma Doctor kaman bisan inda tadosaba, ya tunsire da dariya yace " kinada aiki my baby,don nidai Indai akankine bansan kunyaba, tace " ita bazata iyaba don bata iya rashin kunyarshiba.
Yace " tabuɗemishi ko kuma gobe ta ganshi a London, Amma ta ƙi.......
*Tsokaci littafinan na ƙyautane... kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri..🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins*👩❤️👩
*Page 6️⃣8️⃣&6️⃣9️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahi*
Suna cikin wannan darganne saiga Autah , tazo ta haye ma Doctor jiki tana dariya, Shima cikin dariya yace" sweetheart"yakike, ya little baby, tace" yaya gatacan tana kuka"
Nabla naganin Autah , taji daɗi don tayi kewan ƙanwarta , tace" Autah kece " Autah Najin maganan Nabla ta dubi wayan ,nan taga Nabla gaban waya tana yimata murmushi.
Cikin zumuɗi tace" Anty yakike nayi kewanki ,don Allah ki dawo" Doctor yace" karki damu baby , aitakusa dawowa " Nabla tace ":ba inda zandawo inanan " sai Autah tace " Anty ,anty Salma ta haifomuna baby mai ƙyau.
Nabla cikin farin ciki tace" dagaske Autah , yaushe, me aka samu" Doctor ganin ta cikin farin ciki haka , Shima yaji daɗi ,yace"am sorry my love ,dama kiran da nayimiki kenan nasanar dake ,amma duk kika mantar dani.
Matar yaya ta haihu jiya ta samu baby girl" tace" ni bakai natambaya ba, ace tun jiya aka haihu amma sai yanzu ,kuma bakai kasanar daniba ,don haka karka sake yimin magana daga yau.
Ta kashe wayar , yana ganin ta kashe wayan , yayi murmushi ,don yasan bai ƙyauta ba ,amma yazashi ai duk ita taja, nan yatashi ya ɗauko Icee creem , suka sha shida Autah, sai da suka gama sannan Takoma wurin Ummi,don yanzu Takoma wurinta.
Doctor babu message ɗinda bai turawa Nabla ba na ban haƙuri amma taƙi , kalaman soyayya duk ya tura amma taƙi ɗaukar wayanshi.
Takira anty Salma tayi mata barka, sannan tace " ta turomata pic ɗin ƴarta, Nabla naganin hoton babyn ta ruɗe don Nabla Allah yayita dason yara most expecially ƙanana yara da jarirai, tayita santin ƴar ,itadai anty Salma dariya kawai takeyi tace" Nabla wannan ƴartaki akwai ta da rakin tsiya " don Allah anty ki kulamun da ita idan nazo saina amshi abita" cewan Nabla.
Salma tace , Nabla akwaiki dason ƴaƴa Allah yagwadamin kin haifama Doctor nashi ,don kamar Doctor kike mugun son ƴaƴa gareku, shiyasa wannan ƴa taku take ƙara girma "
Nabla tace" haba anty wane Doctor kuma ,ni kibar yimun magananshi" Salma abin dariya yabata, tace" mekuma yayi mijin naki,kega yanda yake rawan jiki da Aurennan , Takoma samata dariya.
Nabla tace" nibawani mijina sai yarabudani, shaida nagaya mishi bana sonshi kar yabari ayi Aurennan amma yaƙi" Salma cikin dariya tace " tab aikeda Doctor mutu karaba don inda kinsan yadda ya haukace akanki bazaki cemishi hakaba.
"Yanzudai yaushe zaki dawo " cewan anty Salma, tace Eh anty nima inaso nadawo ayi bikin ƴata dani" tace " da kin ƙyautama kanki da kuma Doctor"Nabla tace" sai anjima Anty naga bakiso muyi hira yau" ta tsinke wayar.
Nabla takira Abba , bayan sun gaisa ,tace" Abba dama nace zandawo nasamu ayi biki dani, yayi murmushi yace" ƴata bazan hanakiba zan shirya miki komai nadawowanki jibi,saidai Doctor yazomin da zancen tarewanki shine nace mishi bayanzuba sai kin gama karatun , inyaso in anyi hutu kizo kuga juna, koshi yaje miki ziyara ,ko yakika ce"
Nabla taji daɗi sosai jin yadda Abba yace ,sannan tace" to Abba hakan yayi, bakomai" shiko yace" yawwa ƴata Allah yayi miki albarka, kenan yanzu ranan jumu'a zakizo " tace" eh Abba insha allah"
Yace " Allah ya kaimu " amin"cewan Nabla,wadda kejin daɗi kuma ta ɗau alwashin ko taje har tadawo bazata bari taganshiba.
Teema kuwa safwan ya ishe ta da nacinshi har ya fara samu tana kulashi ,wanda hakan yayi mishi daɗi sosai , harsaida mamanshi Hajjiya bintu ta fahimta , tana tambayanshi kuwa yasanar da itacewa" teemanshi ce ta fara kulashi" tace" to shine me ,ni wallahi safwan shawace baka ɗauka da karabuda yarinyan nan ,amma kaƙi"
Gobene cin gara , inda Doctor shine ya siya raguna manya guda biyu ,sai ƙatun sa , na suna, kayan jaririya abar magana don set biyu yayima babyn shi, shi zai sanya suna ,nan yaraɗama ƴar suna ,Sunan matarshi ƴar lelenshi, amma suna kiranta da baby ,koda labari yakaima Nabla taji daɗi itama ,amma tace" can ta matsemishi .
Doctor yashiryama zuwanta ,don yasan zasusha dabi shida ita, zumuɗin zuwanta kawai yake ,itako ganin take baisan da zuwantaba.
Teema najin Nabla zatayi tafiya itama tace " zataje , don dazata zaunaba ita ɗaiba , nan tasanar da mahaifinta shiko bai Musa mataba yace " Allah ya kawosu lafiya " tace "amin"
Nan suka fara shiri don gobe zasu wuce, tara na safe, basu ɗauki kaya da yawa ba kasancewar bazasu jimaba sati ɗaya zasuyi su dawo don sun fara shirin jarabawa.
Washe gari , suka isa filin jirgi, basu daɗe ba jirginsu ya tashi , Can gida anata shirye-shirye n zuwansu , don wannan zuwa na musamman ne zuwan amarya Nabla, itako bata ɗauki kanta wai amarya Indai da Doctor ne.
Suna isa , dama ansan lokacin isowansu, nan Doctor shida Ummi da Abba , sai kakus ,sukaje tarbansu, suka ɗau motoci kusan ukku, suna isa ,saigasu suna saukowa .
Doctor yana arba da ita duk ya susuce ,don gani yake kamar ba itaba ,yadda kayan alatun suka ƙara bayyana , tun kafin su iso ,yayi sauri ya isa gareta, itako tana ganin ya nufota saida gabanta ya yanke yafaɗi.
Don gani take kwana biyu da bata ganshiba ,duk ya canja mata ya ƙara kyau ƙiba da ja ,kaman ƙosan da kakus kecewa.
Teema naganin shi taja baya ,don tafahimci Doctor baya ganin kowa sai matarshi, in banda abinshi ga mahaifanshi amma ko kunyansu bayaji yakeso ya isa ga matarshi,waishi mai amarya,
Murmushi kwance saman fuskarshi, kamar wanda akaiwa albishir , itako ganinshi haka ,saita shamishi toka don bataso yaga damanta,amma shi burinshi yaga ya isa gareta.
Baiyi wata wata ba,ya janyota jikinshi ya rumgume yana sauke nunfashi yace" my wife I love you , nayi kewanki sosai.
Ya ƙara shikewa jikinta yana shaƙan ƙamshin jikinta mai rikitashi, yace.......
*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page*7️⃣4️⃣&7️⃣5️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
sai kawai gani tayi Doctor yataso ya iso gareta yana" faɗin welcome my love" yana murmushi,ya amshi kwando.
daga shi sai dogon wandon faran shaidda dama ya cire rigan duka, yakama hannunta ya zaunar da ita saman ƙafanshi, yace" baby yunwa nakeji ,yana sunsunar wuyanta,bakinta na rawa tace" yaya ga abinci nan nakawo maka mana" yayi murmushi yace" a'a baby ba wannan ba wannan ,yana kai hannunshi saman maranta yana yawo da hannun nashi .
daga nan ya zarce da shafa jikinta da duk inda hannunshi ya kai , ya ɗauke ta ya aza bisa gadon , yafara ciremata kayan jikinta, tafara tureshi tana bashi haƙuri , Doctor ko jinta batayi don duk yafiya hayyacinshi, domin idan dai yana tare da iya ,ko yataɓa jikinta to shikenan zai rasa natsuwarshi , ga skin ɗinta da yawani sha gyera na musamman tun daga London, don Teema bata yarda ba ,saida tasa aka yimata gyeran aure , sai jikinta ya ƙara wani taushi na musamman yana walkiya.
Doctor shaida yaga ya mayar da ita daga ita sai pant sannan hankalinshi ya kwanta , itako inbanda kuka ba abinda takeyi ,don yanzu inbanda tsoron shi babu abinda takeyi, gashi yanzu ganinshi takeyi kaman wani zaki idan idan yana tare da ita, yadda yake fitar da wani nishi , da yadda yake damƙar jikinta ba sauƙi, dagani kaga sabon shiga .
saidai Doctor komai yasani wanda ya danganci mace dako wani sashe da lungu ,yana ganin ya mayar daita haka , sai ya cire wandon nashi , yasaura saura ƙaramin wandonshi, kamar yadda ya bar Nabla , sannan ya koma samanta ,yafara wasa da Brest ɗinta, waɗanda nipple ɗin sun ƙara pink dasu saboda shan da Doctor kemusu, don Indai zai kwana yana shansu baya gajiya , cikin sarƙewan murya tace" don Allah yaya kabarsu haka zasu tsinke zafi.
Kafin Takoma magana ya sanya bakinshi saman lips ɗinta yana sha , tafara sheɗa guda guda, yaɗora yawo da hannun shi saman nononta ,guda kuma yana yawo dashi saman maranta, wanda keda ɗan gashi kwance wurin liff dashi sai sulɓi yake, bata daɗe da sheving ɗinshiba har ya fito kaɗan.
Doctor yaji daɗin wurin wanda wani ƙanshi na musamman ke fita awurin ,don Nabla sarkin son
Showing 33001 words to 36000 words out of 52734 words

Too kowace magana ce zasuyi mai mahimmanci, 🤔
*More comment More typing*
✍️
*By Antyn Maryam*
09061392911
Typing
*ALHERI WRITERS ASSO*
*(A.W.A)*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️

. Doctor suna gama wayan yayi murmushi yace" zamu gamu badai niba zaki gane .

Koya zata kaya oho ƙila tana son taganshi gobe🤭

https://www.facebook.com/Alheri-writers-associat ion-100452175039849/
https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu
*DOCTOR SHURAEM*
🧑⚕️
*Tsokaci littafinan na kyautane..Kuma shine labarina na farko idan kunga kuskure amun uzuri...🤧*
*Writing by Hussaina Nasir*
*Twins👩❤️👩*
*Page*7️⃣4️⃣&7️⃣5️⃣*
*Bismillahir rahmanirrahim*
sai kawai gani tayi Doctor yataso ya iso gareta yana" faɗin welcome my love" yana murmushi,ya amshi kwando.
daga shi sai dogon wandon faran shaidda dama ya cire rigan duka, yakama hannunta ya zaunar da ita saman ƙafanshi, yace" baby yunwa nakeji ,yana sunsunar wuyanta,bakinta na rawa tace" yaya ga abinci nan nakawo maka mana" yayi murmushi yace" a'a baby ba wannan ba wannan ,yana kai hannunshi saman maranta yana yawo da hannun nashi .
daga nan ya zarce da shafa jikinta da duk inda hannunshi ya kai , ya ɗauke ta ya aza bisa gadon , yafara ciremata kayan jikinta, tafara tureshi tana bashi haƙuri , Doctor ko jinta batayi don duk yafiya hayyacinshi, domin idan dai yana tare da iya ,ko yataɓa jikinta to shikenan zai rasa natsuwarshi , ga skin ɗinta da yawani sha gyera na musamman tun daga London, don Teema bata yarda ba ,saida tasa aka yimata gyeran aure , sai jikinta ya ƙara wani taushi na musamman yana walkiya.
Doctor shaida yaga ya mayar da ita daga ita sai pant sannan hankalinshi ya kwanta , itako inbanda kuka ba abinda takeyi ,don yanzu inbanda tsoron shi babu abinda takeyi, gashi yanzu ganinshi takeyi kaman wani zaki idan idan yana tare da ita, yadda yake fitar da wani nishi , da yadda yake damƙar jikinta ba sauƙi, dagani kaga sabon shiga .
saidai Doctor komai yasani wanda ya danganci mace dako wani sashe da lungu ,yana ganin ya mayar daita haka , sai ya cire wandon nashi , yasaura saura ƙaramin wandonshi, kamar yadda ya bar Nabla , sannan ya koma samanta ,yafara wasa da Brest ɗinta, waɗanda nipple ɗin sun ƙara pink dasu saboda shan da Doctor kemusu, don Indai zai kwana yana shansu baya gajiya , cikin sarƙewan murya tace" don Allah yaya kabarsu haka zasu tsinke zafi.
Kafin Takoma magana ya sanya bakinshi saman lips ɗinta yana sha , tafara sheɗa guda guda, yaɗora yawo da hannun shi saman nononta ,guda kuma yana yawo dashi saman maranta, wanda keda ɗan gashi kwance wurin liff dashi sai sulɓi yake, bata daɗe da sheving ɗinshiba har ya fito kaɗan.
Doctor yaji daɗin wurin wanda wani ƙanshi na musamman ke fita awurin ,don Nabla sarkin son
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12 Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18