wlh zaka dauka karamin yarone murya chan ciki yace “to Mom at least Baba yayi koda 7days ne kafin nafara zuwa neman wata, Mom I am still moaning my father I am not in the right state of mind to meet any girl ko talk to her” cikeda lalama Mom ta shafa kanshi tace “I know but do it for me kaji ko akwai abinda bazaka iyamin ba ni Maman ka?” Ahankali yace “babu” murmushi tayi tace “yauwa dan albarka, Oya tafi jeka shiga mota suna jiranka abaya” gyadama Mom kai yayi yasaketa ahankali wani kalan murmushi Mom take tabishi da kallo tana kara wani son yaron nata da alfahari dashi wucewa yayi yazaga baya budemai bayan wata mahaukaciyar tinted jeep akayi ya shige security yarufe kofa kallon yanayinshi Munir yayi ahankali yace “chill kawai being born from this family I guess comes with all this abubuwan” fuzar da iska Riyad yayi yakalli gefe baice komiba aka tada motan fita daga gidan sukayi tawani secret gate basu da nisa nan da nan sukakai gidan Waziri lafiyayyen kayattacen iso aka musu aka kaisu wani lafiyayen falo suka zauna wayanshi yaciro yana dannawa kawai, Maman Haleema ce tafito cikeda farinciki tace “sannunku da zuwa Yarima Riyad da Munir sannu sannunku” anatse Munir yace “ina yini Anty” anatse shima Riyad kanshi na kasa muryanshi baya fita sosai yace “ina yini Anty” washe baki tayi kaman ta yaga zuciyanta sabida farin ciki tace “aahhh Riyad call me Mama ai yanzu anzama daya sannunku da zuwa bari naje gatanan zuwa” tashi tayi tabar falon bata wani dade da fitaba Haleema tafito tana sanye dawani ubansu exclusive atampa an mata dinki Riga da skirt daya kamata dam ajiki, ta yano karamin gyale tayi makeup tai matukar kyau da black beauty ce abinta mai kyau tana kamshi, kallo daya tama Riyad zuciyanta yakusan tarwatse, gogan yayi masifan kyau yayi wani zama kaman shugaban kasa yana danna waya abinshi batare daya nuna alamun yamasan an shigo falon ba, zama tayi kujeran dake facing nasu cikin murya mai laushe da dadi tace “barka da zuwa Yarima Riyad ina yini” ganin Riyad wayanshi yake dannawa yasa da sauri cikin barkwanci kartaga kaman yamata wulakanci Munir yace “auu ni za’a watsama kasa a ido ni hoto ne a falon nan ko Riyad kadai kika gani”? Dan murmushi tayi tace “ai kaima zan gaidaka kawai nafara gaida wanda zai kasance mijinane kuma uban y’ay’ana nan bada jimawa ba” “uh uh uhmmmm” Munir yayi gyaran murya yana kama baki sai kawai yamike cikeda wasa yace “bari naje waje abuna tunda abun hakane, nima Allah yabani tawa uwar y’ayan” yataba Riyad ganin yaki dena taba waya yace “ina waje” gyadamai kai Riyad yayi yawuce yatafi zai cigaba da danna waya dasauri cikin murya mai sanyi Haleema tace “bismillah yallabai ga abinci da abunsha na ijiye maka a dinning” dan dago idanu yayi ya zubamata su dasauri tasauke nata idanun kasa dan bazata iya jure kallonshi ba, idanunshi kaman an wanke da madara, tana wani irin jin dadi aranta kaman an gama biya mata bukatunta na duniya, daga sama zuwa kasa ya kalleta yaune rana na farko dayake kallonta baiga wani makusa ba she’s fine, educated classy but shi baiji that feeling of love da akace anaji in his heart ba, his heart is not racing, daya ganta his heart didn’t flutter, infact zuciyanshi is beating normal, breathing nashi bai chanza ba, ya kalleta and he don’t feel like looking at her again, she’s fine but batai making heart nashi fine ba, he’s not having butterflies nor goosebumps acikinshi da jikinshi, he’s not finding her intriguing dudda tai makeup etc, nothing about her is enticing his aura, he read alot barinma lokacin PHd nashi, he knows the signs of love and baiji ko daya game da itaba, he sees her just the way he sees kowace diya mace aduniya nothing special nothing different, all this look and assessment yayishi ne in secs na kallonta kawai ya dauke kai yacigaba da danna wayanshi ayangance batare dayace mata uppan ba har lokacin.
Toshi yanzu mezai fadamata? He doesn’t even know what to say, watsapp yashiga yama Mom magana yace “Mom” nan da nan Mom saiga reply tace “ya akayi yaron Mom kunkai?” Da sauri yayi typing. “yes but I don’t know what to say to yarinyar Mom” reply Mom tamai da “start conversation ask her to tell you about herself” reply yamata da “Yaya zan fada?” Mom tace “Haleema tell me about yourself” kaman zai fashe da kuka yace “too long Mom” salati Mom tabuga a chatting din tace “zan bata maka raifa tell her now!!!” Da dago kanshi yayi yakalleta karaf suka hada idanu dan kallonshi take kaman tasami video dasauri yadauke kanshi murya ciki ciki ba yabo ba fallasa yace “tell me about yourself” wani irin murmushi tayi na jin dadi tace “okay but bari nakawo maka drinks tukunna tunda bakaso kaje dinning” batare data kalleta ba still yace “no banso” wani abu taji yanda yayi maganan bako kara amman tadaure takoma ta zauna tace “where do I even start, okay I am 24yrs, nayi sauka last 2yrs, ina karanta international relation a Oxford, ina final semester zan gama nan da 1month, ina business I have a cafe and na iya makeup but banama mutane kaina nakemawa, I love traveling too like you” tayi maganan tana kallonshi expecting reaction amman ko motsi baiyiba tace “I love having fun celebrations irin su biki, zuwa wedding dinner friends and I love shopping and I love reading novels mostly english ban iya karanta hausa books ba I think basically that’s all, ohh I have plenty friends” daga wayanshi yayi yama Mom typing tagama gayamin about herself Mom natafi ko? Dasauri Mom tace “common tell her about yourself too” ahankali yace “Mom I hate sharing u know ni nagaji i want to come back home I don’t like their house is making me feel sick” kawai yafito daga whatsapp din kafin Mom tace wani abu yamike zumbur yace “bye” kallonshi tayi kaman tahanashi tafiya tadai daure tace “tom nagode” so take yabata numbers shi koda shi bazai karbi nata ba amman bemayi maganan ba.
Yana fita yashiga mota Munir yabishi da kallo yanda yake cire boturan wuyan riganshi da sauri sauri sai kawai yahau dariya yace “banda business da yawo gari gari banga uban abinda ka iyaba Riyad wlh” wani juyowa Riyad yayi yamai mugun kallo baice komiba Munir ya kyalkyace da dariya zaiyi magana wayan Mom yashigo yakalli wayan kaman zaiyi kuka yadafe kanshi yace “ohhhh Mom nadamuna wlh” murmushi kawai Munir yayi baice komiba daga wayan yayi Mom tace “kana ina”? Ahankali yace “muna hanyan dawowa” katse wayan kawai tayi jin ana kiranta adayan wayan ganin batamata rai Riyad yakeson yi da ranan nan, ganin Waziri ne ke kiranta yasa tadauka cikin barkwanci yace “Inlaw Inlaw to Alhamdulillah, yanzun nan Maman Haleematu ke gayamin Yarima Riyad yaje yaga Haleematu da alamu akwai nasara” murmushi Mom tayi tace “eh haryama fara dawowa wai kunya, kasan fa Riyad akwai miskilanci da shegen kunya har yanzu abu yake kaman karamin yaro” dan dariya Waziri yayi yace “abinki da auta, yaro kwallin kwal, ai saisa yayi farin jini awajen kowa ina mai tabbatar miki yawanci yan kwamitin nada sarki idanunsu akanshi suke nadauka zanmasha wahalan convincing nasu amman bahaka ba wlh sunason Yarima Riyad sabida yacika sharuddan zama sarki, nafarko ga tsatso mai kyau jininshi gaba da baya asalin sarauta uwa da uba, banda haka baida any criminal record ko wani case da police ko wani abu, ga ilimi boko da islamiyya ga business daya bude dake kawoma Kano cigaba sosai dazun nan Gwamna ma yakirani kinsan Meyace mini?” Dasauri Mom tace “a’a meyace?” Dariya Waziri yayi yace “cewa yayi cikin yaran sarki waye mai manya manyan hotels din nan da gidajen mai din nan nacemai ai Riyad ne” dan dariya Mom tayi tace “ai Dodo ma nakirashi nasa yama Gwamna maganan” Waziri yace “ai ina mai tabbatar miki kaman Riyad yagama dawowa sarki dudda naga take taken Baffan su Mujitapha dakuma Kabeer amman Riyad yamusu fincikau dole ki tashi tsaye” dasauri Mom tace “tuni natashi kaga yanda ake sauka akanshi ne, duk nasamai magungunan tsari a abincin danake basa da kaikayi koma kan mashekiya” Waziri yace “yauwa hakan kinyi daidai, ranan da sarki yacika bakwai za’a sa ranar da za’a nada sabon sarki sai ayi bikin Sarautar da aurensu tare koyaya kuka gani”? Mom tace “kwarai ai duk inda zan shiga saina shiga na tabbatar Riyad yagaji sarautan nan yarona kadai ya chanchanci mulkin nan bayi yanda naga dama”.
BAYAN 1YR…..
SO WANNAN NE FIRST PART NA THIS LABARI NAKAWO SHİNE SABIDA KU GANE TUSHEN LABARIN BAN WANI SO NABATA LOKACI.
GOBE ZAMU CIGABA DA LABARIN BAYAN 1YEAR RIYAD YARIGA YAZAMA SARKI❤️
YANZU NAFARA THIS BOOK BUT YOU GUYS ARE LOVING THE BOOK ALREADY THANK YOU❤️❤️
CHAT ME UP ON WATSAPP wa.me/+2347012181461
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266: 💫 SANYI DA ZAFI 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 9️⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
+2347012181461
Zaune take a arnen falonta takara kiba yanzu ba kaman da datake so skinny ba, tayi bulbul taciko alamun Riyad ya iya kiwo tasami kwanciyan hankali, wasu bayi ke gyara mata farcen kafa jakadiya ta shigo zubewa tayi tace “Gimbiya Mai Martaba ya aiko akiraki chan bangaren sa” wani irin farin ciki daya lullubeta batasan sanda ta karbe kafanta ba ta mike da sauri tai sama bedroom nata ta shiga tana kiran wayan Mom awayanta kiran iPhone 15, ringing daya Mom ta daga Haleema tai wani ihu tace “Mom I love youuuu, you’re the best Mom, Mom wlh ina sonki sama da tawa Mamar ma, Mom dabanda ke da narasa gata, dana shiga uku, kinga Mom yanzun nan Mai Martaba ya aiko akirani kinmai magana ne?” Dan murmushi Mom tayi mai sauti kanta nawani swelling yanda Riyad baya tsallake dokanta, she just wish kowace uwa zatasami yaro mai taushin zuciya da jin maganan mahaifiyarshi irin Riyad kawai baya jure fushinta ko kadan ne, koyaya tace yayi abu kobayaso sai yayi, shi kawai baison commitment ne da nauyi akansa baison damuwa baison hayaniya but tace yayi kaza saiya yayine, murmushi tasakeyi tana wani ji da kanta tace “Madallah! sai a kimtsa aje, ki farantamai rai” gyadama Mom kai tayi cikin mugun farin cikin dan tana mahaukacin son Riyad tace “Mom banda kamarki me sharemin kukana, Mom thank you for making my husband to call me, bye Mom I love you” katse wayan tayi itakuma Haleeman cikeda jin dadi ta shiga shiryawa, tasha wasu magungunan da Jakadiya ke hada mata ta shiryata tsaf cikin wani hadadden atampa golden, ta daura Al kyabba akai ta feffesa turare sannan sauko kasa, Jakadiya da kuyanginta jaka biye da ita har zuwa side dinshi dayake da dan tazara tsakaninsu, tana zuwa dayake ansan da zuwanta aka barta ta shiga ciki Jakadiya da kuyangin kuma suka tsaya waje, shiga flat nashi tayi ko’ina na falon kamshin shi yake, murmushi tayi ta maida kofa tarufe sannan tacire Al Kyabban ta ijiye kan kujera tawuce sama tsayawa tayi gaban bedroom dinshi tai knocking.
Kusan 2min tayi wanda inda sabo ta saba jira haka duk sanda tai knocking, chan taji muryanshi ciki ciki cikeda isa yace “come…..in” bude kofan tayi gently ta maida kofan tarufe ta shiga dakin dakin tana tafiya ahankali sabida duhu gaske but tana iya ganinshi zaune bakin gado ya tsareta da idanu dake shinning even in the dark saida gabanta yafadi tadai daure ta maida takaraso zuwa gabanshi cikin yar kankanuwan murya dake cikeda yanga da iyayi tace “barka da warhaka Mai Martaba, kayi aike akirani gani” mikewa tsaye yayi yazuba mata ido, chan yace “how many times nagaya miki kidena kaima Mom maganata?” Faduwa gabanta yayi ta daure bata nunaba, cikeda makirci tace “ni kuma?akanme zankai karan mijina?” Wani kallo dayake mata yasa batasan lokaci da lips nata yashiga rawa ba, ganin yariga yagane ita tafadi tace “yes nagayama Mom baka zuwa wajena kuma ko nazo baka bari a barni na shigo? Kayakuri nayi kuskure bazan karaba, wlh bana iya bacci ne, narasa yanda zanyi dakaina” saikuma asanyaye tace “i need youu…” wani kallo ya mata yace “and sabida hakan saki hadani da Mom”? Ahankali tace “magananta kadai kakeji saisa nagayamata amman kaya kur…” bata karasa maganan ba yawani kalan hankadata kan gado dasauri ta juyo ganin yana bude mazariyan wando wlh har cikin ranta taji kaman tai ihun dadi tadai daure tai shiru tana jiranshi, kafafunta yaja cikin fushi yace “you reported me sabida this I hope nabaki shikenan” ya kwashe skirt nata sama yadage rigan sama addu’a yayi yashiga ciki, runtse idanu Haleematu tayi tanaji kaman zata shide, wata daya babu abinda ya shiga tsakaninsu sai yau.
Almost 1 good hour yayi cur akanta not because of kanshi but her, ya sauke hakkinta daga kanshi tunda harta fara kai karanshi, saida yaji ta bushe ya tabbatar idan yacigaba zafi kawai zataji sannan ya kyaleta sannan yatashi zaune kafin chan yamike tsaye yawuce bayi ya barta kan gadon wani mugun bacci na daukanta tana numfashi haryau takasa gane kan Riyad, zai iya 2month bai nemeta ba yawanci saitasa Mom a case nasu yake nemanta and he’s so damn good in bed Innalillahi! The way he’s this quiet bazaka taba tunanin zai iyacin mace ba, but en anytime yayi having wani abu da ita jitake kaman she’s the luckiest gurl on earth, Riyad is good on bed, she don’t even know how to explain, yana wasa da jikinta wani kalan dirty play fa, yauma haushin abinda tayine yasa bai tattabata yanda ya sababa, wlh haryau takasa gane yanajin dadin ta ko bayajin dadinta oho ko gurnani bayayi bai tabayiba, he’s just super wired guy data kasa fassara halinshi haryau, and wiredness dinshi ke kara mata sonshi sosai aranta wlh, ahaka tana lumlumshe idanu bacci yayi awon gaba da ita.
**
Around 5 Mama ta tadata daga bacci, da kyar ta tadunma Mama, Mama tace “ke yarinya sai nauyin bacci kaman wani kato, tashi kin manta yau zaku koma makaranta eh? Hope kin dauki permission wajen aiki an baki shift na yamma”? Gyadama Mama kai tayi cikin gajiyan bacci, hannu Mama tasa tadagota ta taro kafadanta hakan yasa Rashida tasauke kanta akan kafadar Mama tana kara lumshe idanu still cikin bacci, dan jijjigata Mama tayi tace “Rashida” ahankali tabude idahunta tass takalli Mama dasu Mama tace “I think drop most of ayyukanki tunda kin koma school kinga yanzu year 5 kike you need to study well, nakosa naga diyata tazama likita, saura 1yr yanzu, Allah ya aramin rai, ranan super wax zan saka amin combination da super lace” dan murmushi kadan Rashida tayi tanason taji Mama na maganganu haka it makes her happy, Mama tace “yanzu dai kinga kina bukatan lokacin hutawa da lokacin karatu bakiga yanda kike gajiya ba da kyar kike tashi, ki saki sauran ayyukan ki rike na hotel din nan kadai tunda anfi biya, su Maman Miwa da sauran wajajen nan ki sakesu” dan murmushi tayi sai kawai tahau yunkurin tashi ahankali dan muryanta baya fita sosai sabida daga bacci ta tashi tace “Mama so kike na bar aiki sabida mudinga karban abincin sadakan da yan anguwan nan suke kawo mana out of pity?” Tadanyi shiru daidai takarasa mikewa tsayen batare data kalli Mama ba tace “this year is clinicals, zamuyi aiki a pediatric da obstetrics&gynecology, I can manage everything Mama trust me, Alhamdulillah kome aka koyamin sau daya ya zauna akaina, sannan daga yanzu koda ranan Sunday ne zan dinga zuwa library duk sati sau daya nayi muraji’an duka abinda aka koya mana na that week, I can study Mama, I can do my duties na kula dake da siyamana kayan abinci da kudin magunguna, I can manage my work also” tana maganan tayaye labule tafita daga dakin tawuce waje saida tafara sa abinci awuta sannan tawuce bayi tayi wanka tafito lokacin har sanwan yayi tazuba taliya sannan takoma daki tashiga saka kaya Mama na zaune kan dadduma tana kallonta, tana kallon yanda taketa ciro kayan ghana masgon dasuke agoge daga gani kasan dan kaya mai kyau take nema na zuwa school abu Mama taji ya tsaya mata a wuya sai kuma ta daure kawai ta dauke kanta daga kallonta.
Wani doguwan rigan atampa maroon ta zaba ta maida gefe, taciro lab coat nata dayake a goge shima ta ijiye gefe sannan ta maida sauran kayan ta shirya tsaf tawuce tafita tasake juya taliyan sannan tadawo tasa hijabi ta kabbatar salla.
Tana idarwa bata tsaya yin azkar ba ta fita ta juyo taliyan a kula tasama Mama ruwan zafi na wanka sannan tadawo tasake zama kan dadduma tafara azkar tana gamawa ta kalli Mama dake kallonta tace “Good Morning Mama na nikadai, Mama naji dadi nikadai kika haifa nake moreki banda kanni dazaki dinga raba attention naki akanmu” most time tana maganan ne idan taga abu na damun Mama dan tasata tai murmushi, ganin Mama batai murmushi ba yasa takama hannunta tarike dasauri ahankali tace “Mamaaaaaaa” tai maganan ashagwabe tana lankwasa kai, ijiyan zuciya Mama ta sauke tace “babban burina arayuwa shine ki zama likita Rashida, banson wani abu dazai hanaki zama, kina bukatan lokacin dazaki karatu, banson ki fadi, banson ki sami carry over, nasan kinada kokari but dudda haka karatu yanada amfani, kina all this ayyuka bazaki sami lokacin yi ba, ki manta da kula dani Allah daya tsaga mana baki bazai hanamu abinda zamusa abakin ba, after this year next year zaki gama, please Rashida kibar ayyukan nan and focus a karatu” tunda Mama ke maganan take kallonta batason sata cikin damuwa hakan yasa tace “to naji Mama amman tunda kinga satın nan muka koma
Showing 15001 words to 18000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6 Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47