will call you ko bye Allah miki Albarka” ahankali tace “Ameen” Ammi tawuce Riyad na tashi tabisu itakuma tashiga clearing table din takai komi kitchen ta wanke plates din takifa tazo ta tafara goge dinning din dawani rag ringing taji wayanta nayi a sama daidai Riyad na bude kofa dasauri tabar rag din tawuce sama tabude kofan dakinta tadauki wayan tana dagawa taga Maimoon dasauri tadauki wayan.EPISODE Wayan takara a kunne tana fitowa sabida tazo takarasa goge dinning din tasa wayan a speaker tashiga saukowa daga bene daga dayan bangaren Maimoon tace “Hello Rashida” itafa har yanzu she’s not use to having friends awkwardly tace “uhn” Maimoon tace “bakizo clinic ba, na dubaki ban ganki ba, are you fine?” Ahankali tasake cewa “uhm fine” daidai tana karasa saukowa dinning din taga Riyad na goge dinning din yajuyo suka hada ido dasauri tadauke kai Maimoon tace “but mesa bakizo ba”? Da sauri ta kalli Riyad hada ido suka karayi hakan yasa tajuya tace “uhnn bacci nayi” Maimoon tace “kai wani irin bacci ko nabiyo nadubaki dai? Inane gidan naku?” Tsayawa tayi saikuma tajuyo takalli Riyad hada ido sukayi saitaga ya gyadamata kai ahankali tace “GRA1 House 2B2” dasauri Maimoon tace “to gani nan zuwa gobe munada test I want you to teach me wannan course na pediatric surgery guy din nan wlh nakasa” ahankali tace “toh” dan murmushi Riyad yayi ganin tayi friend dan Mama tacemai batada friends and shima bai ganiba and from the way she’s talking to the girl sef kasan basu wani dade da haduwa ba batama iya kwancen ba karasa goge dinning din yayi yawuce kitchen everything is clean properly arranged murmushi yayi yayi dialing number security shi yana hawa sama yana dagawa yace “my wife’s friend is coming over tazo let her through” dudda tana daki but she heard maganan dayayi yawuce dakinshi books nata taciro daga jaka da pen tafara budewa da dan jitter nata tana ahaka taji karan an taba doorbell nasu da sauri ta tashi rikeda books din tafito tasauka kasa ganin baya falo taji dadi tawuce bude kofan tayi Maimoon na ganinta ta rungumeta tace “Rashidaaa” dan murmushi tayi tace “come in” shigowa tayi bayan tacire takalmi tashigo falon sai kallon falon take kitchen Rashida tawuce takawo mata abinci da drinks abinci tahau ci ta kwaso yunwan school tace “ke kika dafa abincin nan?” Gyadamata kai Rashida tayi Maimoon tace “you’re such a great cook wlh wow” cinyewa tayi tadauki juice tanasha tace “ina mutanen gidan lemme great them” dan kauda kai Rashida tayi ta tashi tana daukan tray tunda tagama ci tace “basa nan” sannan tawuce kitchen Maimoon tabita da kallon ganin kaman she’s hiding something from her, fitowa tayi hakan yasa Maimoon tace “but gidan waye nan din? Tunda kin cemin an saida naku?” Books tashiga dauka tana budewa tace “bazan dade anan ba zanbar nan shima yauwa kinada textbook din ni banda shi” tai maganan trying to kore conversation din dasauri Maimoon itama taciro suna fara karatu duk Riyad na jiyosu dan kawar akwai katon murya tasaki jiki sabida ance yan gida basanan sosai Rashida ke koya musu karatu har aka fara kiran magrib.Tashi tayi tana kokarin goya jakanta danzata wuce Riyad yashiga saukowa ahankali gadan ruwa a fuskanshi cus masallaci zashi ko kallon inda suke baiyiba jin sahun tafiya dasauri Maimoon tajuyo ganin wani kyakkyawan guy yasa dasauri dan tanada faram faram tace “ina yini” dan gyada kai yayi alamun yaji kafin chan ciki ciki yace “fine” yabude kofa still bai kallesu ba yafice dasauri Maimoon takalli Rashida tace “dama da wani agidan muketa surutu haka Rashida? Waye this fine Man?” Hakanan Rashida taji wani abu yataba zuciyanta yanda Maimoon tace fine Man sai kawai tai banza da ita tace “bari na dauko hijab na rakaki” wucewa sama tayi tadauko hijab tasaka tasauko suka fice tare har zuwa gate tai waving nata tace “bye” Maimoon tace “bye see you tomorrow a auditorium na CMD za’ayi test din” gyadamata kai Rashida tayi sannan tafice daga gidan itakuma tajuya takoma cikin gida. Salla tayi tasauko wlh sabida kawai baida lafiya ne dakuma masu gadin hakan yasa tashiga kitchen sai kawai ta dafa stair fried couscous tayi salad, tayi chicken pepper soup da juice again takawo komi dinning ta ijiye tadauki kula zatakai waje daidai ana bude kofa hannu kawai yabata tasamai tajuya tawuce sama wanka tayi tai salla tana zaune wayanta yahau ringing around 9 Riyad tagani kin dagawa tayi tunawa da maganinshi sai kawai ta tashi da hijabin har kasa tafito falo ta leka baya ciki hakan yasa tawuce hanyar dakinshi kawai taji batajin yin knocking itama direct tabude kofan wannan karan dagashi sai towel a waist ga karami a hannunshi sannan acire IV line datamai jiya kasa shigowa dakin tayi ta tsaya saikuma ta juya tace “idan kasa kaya ka kirani” dasauri yace “wait bari nasa” tashi yayi yaja wandon pajamas nashi yasaka shi kadai yace “come to” shigowa tayi taki kallonshi magungunan shi tadauka tadauki dripline tahada tace “why did you remove line dinka?” Ahankali yace “zafi yakemin nacire yanzu da ina wanka” bata sake magana ba ranta sai baci yake dük ta tuna maganan Maimoon saida taki kallonshi cus ita bata wani ga fine din da ake fadi ba dalla hannunshi ta karba nan da nan tamai fixing wani line tasakemai injection sannan tasaki hannunshi tajuya tafita yabita da kallo baice mata komiba tasauka kasa tahada maganin tsarin duka tasha, masu dadın da marasa dadin tana tabe baki sannan takoma sama dakinta tabude tashiga tasaka key tai bacci Washe gari da wuri ta tashi tai breakfast lafiyayye ta hada a dinning takoma sama tai wanka abaya black tasaka tasaka lab coat nata dataga an goge again yau sannan tawuce kasa tai microwaving kazam Ammi taci tasha magungunan sannan tai rolling gyalenta tafito goye da jaka harzata wuce saikuma ta kalli kofan dakinshi atleast taduba drip data sakamai. Knocking tayi murya chan kasa yace “come in” bude kofan tayi ganin yariga yacire drip din yasa taki kallonshi tadan juya tace “your breakfast na kasa, natafi school” tajuya zata tafi ahankali yace “Rashidah!” Chak ta tsaya saikuma ta juyo ahankali yace “your driver is waiting for you a compound all the best, your CA” samin kanta da kallon fuskanshi tayi murmushi yasakin mata ahankali dayasa taji gabanta yafadi dasauri tawuce a compound taga wata sabuwan benz fan kujeran da leda gawani dattijo haka yana ganinta yace “barka da zuwa hajiya” dasauri tace “ina kwana” shiga motan tayi yaja suka fita har zuwa makaranta dayake this morning suke da test din auditorium yakaita tasauka yace “ina nan zanyi parking” dasauri tace “katafi” yana murmushi tace “dan aikinki zalla aka daukeni duk inda na kaiki zan kira mukoma tare ranki shi dade” kallonshi tayi ganin student nasu na zuwa wajen yasa tajuya tatafi.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 59*
Hall din tashiga rabon dataga duka student nasu andan dade cus kowa da inda yake yauma sabida test ne saisa suka hadu haka, hada ido da Bilal tayi daketa kallonta kaman zai cinyeta tun ranan daya ganta tareda Riyad yakejin wani bakin kishi da bakin sonta tashi yayi dasauri yabita yace “Hi Rashida ya karin hakuri” tsayawa tayi chak saikuma tajuyo ta kalleshi tace “fine thank you” zata juya “kinsan har gidanku nazo gaisuwa but I know you will not know then but Mrs Bugaje ta ganni taamsani sorry about Mama Rashida” shiru Rashida tayi saikuma ta gyadamai kai tawuce chan kasa ta zauna kusa da Maimoon yabita da kallo wani mugun sonta yake now that the Mom is dead za’a iya barinshi ya aureta kobazasu yardaba zai tada bala’i shi wlh mugun son Rashida yake yarinyar tahadu taji komi sai kallonta yake yanda itada Maimoonke karatu shigowa lecturer dayayi yasa yamaida hankalinshi gaban allo sukai test din wanda sharp sharp aka gama dan 30min test ne ya karbi takardun yafita student aka tattashi dan atafi clinic, Rashida na jerawa tareda Maimoon dan group nasu daya Bilal yasha gabansu tsayawa sukayi duk suka kalleshi ahankali yace “Rashida please I want to talk to you give a minute dan Allah dan Allah kada kice a’a” dan hararanshi tayi tace “munyi magana dazu ai muje Maimoon” sukazo zasu wuce sai kawai yasake shan gabanta yazube tareda kneeling agaban kowa big boy irin Bilal bai damu ba yahade hannunshi yace“Rashida I’m sorry for hurting you! I’m sorry for playing with your feelings and emotion, I’m suck a jerk I’m sorry kinji” tafi some guys da girls suka fara banda Layla da crew nata dasuka fice daga ajin dan sunyi fada da Bilal din, folding hannuna Rashida tayi a kirji tace “menene” ahankali cikin murya mai sanyi yace “Rashida I’ve realized my mistakes dudda nasan na kofsa da farko but wlh wlh wlh Rashida I still have feelings for you ina bala’in sonki and I’m serious aurenki zanyi my parents will never say Noo ko lokacin nan Zubin yan ajin nan ne wlh but I swear Rashida ina masifan sonki bana iya bacci har layinki nakoma akace an saida gidanku wasu ne aciki I couldn’t sleep kullum kafin nabar clinic din danake nazo naku kin tafi I’ve been trying to talk to you for days jiya har roaster naje na nemi clinic dakike naje bakınan Rashida I love you da duka zuciyana, please give me a second chance” yayi maganan hawaye na cika idanunshi tayi shiru tana kallonshi she really had feelings for Bilal da, hurting nata dayazo yayi yasa tarufe chapter shi but confession din nan dayazo yanayi dakuma the way he’s talking yasa taji wani abu ya motsa azuciyanta game dashi ahankali tace “nariga nayi aure!” Baya yayi wlh yakusa fadi dasauri yadafa chair yace “me……mene?” Gyadamai kai tayi tace “wlh nayi aure”dukawa yayi agabanta sai kuka, be damu da few student dake hall dinba bakaramin taba zuciyan Rashida kukan yayi ba dawani irin sauri tace “Bilal me haka please stop?” Ahankali yatashi tsaye yakai bayan hannunshi yana goge idanunshi yace “wannan guy din dana ganku tare ne?” Gyadamai kai tayi dasauri yace “why will you marry dan wulakanci irinshi eh did you see the way he treated me ranan kaman ba mutum ne ni ba, why did you marry him eh”? Ahankali Rashida tace “nima bada son raina bane babu yanda zanyi ne” dasauri Bilal yace “tell me wat happened? Wlh you can trust me now Rashida ina masifan sonki, tell me mesa kika aureshi to?” Dan shiru tayi tana karanta Bilal din he looks so worried and disturbed about her hakann yasa tace “yana bina bashin 22M kudin hospital na Mama da duka dawainiyan daya mana, yace saina biyashi duk randa na biyashi zai sakeni tunda banason auren” tadan yatsine fuska cus abin yafara bata mata rai tace “ita a long story I don’t wanna talk about it” dasauri Bilal yace “Rashida look at me” ahankali ta kalleshi Bilal yace “nasan at first damuka fara soyayya na kwafsa I’m not proud of my behavior then, but look at me yanzu da soyayyan danake miki was fake da bazan taba dawowa gareki ba, Rashida I want to show you I’m your true love and we’ve been through alot together and I will support you in every every, nothing beat ka auri wanda yasanka kasan shi, we’ve been together in this school for years muyi aurenmu muzo aiki tare mu tafi tare and train yaranmu tare”yadanyi shiru ahankali yace “wlh Rashida I will love you and I’m ready to support you with my life if possible” yasake yin shiru kafin ahankali yace “wat if nabaki 22M din kibiyashi!” Dawani irin sauri Rashida kalleshi batai expecting maganan ba, dasauri Bilalyace “I told you I will support you koda rayuwanae idan kinaso, wlh Rashida nagaya miki nine true love dinki saisa soyayyan danake miki yaki mutuwa” yayi shiru yace “I don’t have the money but Dady nadashi i will collect kudin dayakeso yabani na business nabaki you will pay him yasakeki muyi auren mu nan da immediately mun gama exam, tunda an saida gidanku zan nema miki hostel I know lot of student na saimiki bunk space nasu,I got you Rashida I will never betray you I will be your best friend, nabaki 22M din zaki amsa” shiru tayi cus bata taba sanin zata sami offer this quick ba and ta yarda da Bilal idanunshi kadai zai nuna maka yana bala’in sonta and tasan ya chanza shikadai yazo nemansu yakawo mata kudi as soon as yaga message nata a group that alone is sign yana sonta da gaske, sannan yazo mata gaisuwa yakara komawa again, wannan da Riyad yasoma tabata she wants to pay him tabar gidan abinta, tabar rayuwan su har abada cus su suka kashe mata Mama ganin takasa magana yasa Bilal yace “Rashida even my parents will not know kenaba kudin is just between us, indai Dad ne he can always give me another money, wlh kyauta zan baki kudin basai kin biyani ba I will settle you down a hostel, bikinmu you choose yaushe kikeso muyi, I will be your only family Rashida, no one can take care of you better than me, that man is not a good man tunda har yanada bakin cewa kibiyashi kudin daya kashe ma mahaifiyarki, ki karbi kudin ki bashi kafin ya ceci rayuwa ki still yasakeki daga baya” Rashida jitayi maganan shi ya zauna aranta zama daram da gaske ne Bilal can be her biggest support tunda ya santa suna koyan abu daya, he will be her best patner and she loves him tanaso ta aureshi, ahankali Bilal yace “Rashida say something” ahankali tace “naji but ba kyauta zan karbi kudin ba nafara internship zan biyaka” anatse yace “maybe munada yara biyu ma then okay if you insist shikenan but yaranmu zan budewa company da kudin danni nabaki ne” dan murmushi tayi kadan maganan yamata dadi ahankali yace “inada number ki i will call you today gobe kizo school by 9, zan kawo miki check din ki kaimai yabaki sakin saiki dawo yau din nan zan miki arranging space a hostel kinji my Rashy” dan murmushi tayi saitaji kaman he just solved duka problem na rayuwanta in just this moment, ahankali yace “muje narakaki clinic dinku” tare suka fito yarakata.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 60*
Ranan gabaki daya da farinciki ta wuni a asibitin irin wanda rabon datayishi tun Mama na raye, wuraren 4 taji watsapp message yashigo dasauri ta duba ganin number ne na Bilal dayake batada number shi tagoge bayan sun rabu, budewa tayi da sauri taga yatura mata hoton bunk mai kyau a hostel room yayi typing akasa yarinyar ta saidamin 150k kinada wardrobe space I’ve paid her already so ita yours, wani irin murmushi tayi ahankali tace Goge fuskanta tayi dasauri yace “yauwa yanzu tafi to kiyi sauri kidawo” gyadamai kai tayi tajuya yana kallonta cikeda sonta tawuce motan ta shiga Baba driver yaja motan abinshi yace “sai ina Hajiya” tana kallon check din tace “gida” gyadamata kai yatada motan sukabar hospital din. Cikin 10mins sukakai gida, parking yayi tabude motan ta sauko tanajin wani dadi aranta ganin motanshi that means bai fitaba kofan falo tabude ta shiga, yana zaune a falon ga MacBook kan cinyanshi ga waya a kunnenshi yana magana but still kallonta yake ganin duka duka da fitanta da dawowanta yanzu is not up to 25 good minutes, kiranta yayi bayan magrib suna hira sai da isha’i yamata sallama cus yasanta da bacci da wuri salla tayi tai wanka tasa key ta kulle dakin tai bacci abinta yau ko girkin ma batayiba yanda ta kwana da excitement dasauri ta tashi ta kunna data watsapp tashiga taga Bilal yatura mata messege na hoto da gudu tabude taga check yamata snapping na 22M wani ihu tayi tai tsalle tana kama bakinta saikuma tafashe da kukan dadi tace “Mama I did it, yau zan rabu da wayanda sukai hurting naki forever mama na”
tashi tayi tafada bayi tayo alwala tai salla sannan tashiga wanka tafito ta shafa mai tadauki atampa tasaka ta daura dankwali Allah Allah take 8 tayi yau bata damu tayi girki ba zuciyanta yace mata baida lafiya fa kiduba shi ahankali tace “bazanyi ba, mara mutunci mara kirki kawai wlh da gaske he’s worst than Bilal, Allah ya tsareni daga yan gidansu gabaki daya” agogo tadinga kallo 8 na bugawa tadauki lab coat tasaka ta goya jaka abaya tafito a falon kasa ta hangoshi zaune yadauki laptop yana aiki yanajin tafiyanta yadago kanshi yazuba mata idanu dasauri tadauke kanta kasa tazo zata wuce karaf yarike mata hannu faduwa gabanta yayi da sauri ta fizge hannunta tace “sauri nake test mukeda 8:30” ahankali ya ijiye laptop din yamike tsaye da sauri takoma baya cus batamaso yatabata kallonta yayi yace “i have something to give you” kitchen yashiga saikuma chan taga yafito da jakan cafe haka yazo har gabanta yace “stop going to school baki breakfast ba, have cake a hanya all the best on your test” dan kallonshi kadan tayi saikuma tasauke kanta kasa dasauri tasa hannu ta karba tajuya tafice harda dan gudu gudu, yabita da kallo saikuma yasami kanshi da tsayawa jikin window yadaga labule yana kallonta he’s just having strange feelings kaman she’s up to something, mota tashiga driver ta yabata suka fice har school dayake sunata chatting da Bilal da already yana school dake jiranta a auditorium sukace zasu hadu parking driver ta yayi tafito, yana tsaye gaban hall din yasa manyan kaya brown yayi kyau sai murmushi yake itama haka harda dan gudunta tatafi wajen tana zuwa yayi murmushi yace “are you happy My Rashy?” Gyadamai kai tayi tace “I’m very very happy” yana kallonta cikeda so yace “I will always keep you happy I promise you, gashi jeki kaima ina jiranki, idan bai bari a daukeki a mota ba call me kokihau adaidaita sahu kizo I will pay dakaina saina kaiki hostel kinji” gyadamai kai tasakeyi yasa hannu a aljihunshi yaciro check din yabata yace “take” kallon check din tayi saikuma tasa hannu takarba ga signature ga date ga komi an rubuta kawai saita fasheda kuka tace “thank you
Showing 102001 words to 105000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35 Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47