Riyad yayi wajen yace “Jewel” daidai yana tarota tafado jikinshi afirgice takalleshi.a bayin kawai yazo ya kwantar yayi bacci.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODES 65
Mugun faduwa gaban Rashida yayi jin yanda yatarota tana neman fita daga jikinshi sai kawai ya dauketa chak a hannunshi softly yace “you know you’re sick why did you come downstairs”? Manne kanta tayi a kirjinshi tana kankame ledan ice cream dinta acikinta yashiga tafiya ahankali yana hawa staircase, Haleema tabisu da kallo hawaye sun taru a idanunta Ammi kuma ta kalli Munir dake kallon drama tace “Munir kaga sayoma Haleema ice cream din itama tunda wanchan na Rashida ne” azuciye tayi kofa tace “yabarshi mijina zai kawomin nawa nima” tafice fuuuu. Ahankali Riyad yabude kofan dakinta yana dauke da ita yabude kofan azabure Rashida tayi wani jumping tasauka daga jikinshi takarayin baya zata fadi sabida yanda jikinta ke kyarma da sauri yakai hannunshi waist nata yariketa gam tai standing on her feet kanta akasa tana wasa da paper bag na ice cream din adan rude tace “uhm uhm Yaya Riyad kayakuri ice cream dinane saisa na amsa abina tunda ba nata bane” dan shiru Riyad yayi yana kallonta tundagakan gashin kanta da akai parking yayi kyau ainun har zuwa kan yatsun kafafunta, gawani kamshi datakeyi dake fizgan shi, tayi kyau tayi haske kaman tai shekara bai ganta ba, ice cream din data rike gamgam ya kalla da yanda takedan turo baki alamun scene din na bata matarai har yanzu, and she’s shaking na tsoronshi saikuma yace “ke baki kyauta haka kikeda rowa”? Abu taji ya tsaya mata awuya tai shiru batai magana ba, gently yakai dayan hannunshi yadago da habanta tadago kanta yace “uhm” dan kallonshi tayi adiddire tace “itama tagayama Ammin ta asayo mata nata, nawa ba nata bane” dan short cute smile yasaki yace “ni zaki tsammin to?” Gyadamai kai tayi ahankali tana numfashi fast fast sabida yanda yake kallonta, matse waist nata yayi yana matso da ita dab da fuskanshi tsaf yaji yanda jikinta ke rawa dasauri tace “ina…..ina…..inajin fitsari” gently yasa hannunshi ya karbi ice cream bag din yaduka ya ijiye kasa ahankali sannan yadago yakalli fuskanta yace “kiyi ajikina” kafin ahankali yayi hugging nata ya manna hancinshi wuyanta yana shakan kalan kamshin datake mai dakeda bala’in dadi, murya ciki ciki yace “I’ve missed you Jewel” Rawa jikinta yakeyi sosai, sosai yake kallonta saikuma ahankali yace “waya sayamiki kayan nan?” Jikinta na bari sosai tace “Am…….m…..” saikawai tafashe da kuka sosai sabida yanda yafara kallon gaban rigan zuwa wandonta, jin yanda take kuka tana dan daga murya yasa yajuyo da ita ganin da gasken gaske Rashida mugun tsoronshi takeji yanzu, hannunshi yakai yakama habanta yadago da fuskanta yace “look at me” adan tsorace ta kalleshi tana kukan har yanzu saikuma tasauke idanunta da sauri kasa bakinta na rawa ba kakkautawa tace “dan Allah kada kamin komi please Yaya Riyad” ahankali yace “to kidenamin kuka” hadiye kukan tayi dasauri saiya saketa hannunta yakama yajata zuwa gadon ya zaunar da ita. Hade jikinta tayi, tahade kafafunta tare ta matse ta yanda ba space balle yawuce idan zai mata wani abu, tajuyar da kanta tana kallon window dakin da labule ke kadawa , ice cream din yaciro babban rowa yasaya mata ansaka orishirish aciki yasa spoon din ciki yamika mata yace “gashi kisha” karba tayi ahankali tasa spoon din dasauri takai bakinta yanda yake kallonta zaka dauka hadiyeta zaiyi, soyayyan ta sai tafarfasa yake aranshi, she’s licking d ice cream atsorace hakan makes abun looks super sexy kaman she’s teasing him, knocking kofan dakin akayi dagashi har ita kallon kofan sukayi yayi shiru baice komiba, kai tsaye Ammi tabude kofan Rashida na ganinta tafashe da kuka tanama Ammi da idanu alamun tazo wajenta kaman irin taga savior nata shi wlh abinma dariya yabashi yanda takeyi Ammi tace “tashi kabar mana daki yarinyana jinya take” tashi yayi yadan kalleta yanda harta kama gefen rigan Ammi tarike gam sannan yawuce yafita. Haleema na komawa flat dinta sama tawuce direct tashiga kiran Mamanta, ringing daya ta daga fashewa da kuka Haleema tayi tace “Mommy dudda auren taimako yamata wlh, wlh Mommy mugun son yarinyar yake, I don’t even understand why zaiso yarinya mara kunya fetaararra haka, Mom kinga yanda takemai rashin kunya kuwa? Na karbi ice cream a hannunshi kinga yanda tazo ta fincike, Momy ni mai ciki yabarni yabi dayan yarinyar harda daukanta a hannu kaman yar Baby da bata fara rarrafe ba” tafashe da kuka sosai tace “tunda na aure Riyad bai taba daukana haka a hannunsa ba wlh Mommy” Sosai Mom ke sauraron yanda yartata ke kuka tace “Leema saurara wai bakincemin gynecologist dinki batanan ba, banso ki gama yada ciki gareki azo aga false pregnancy ne, why not ki sayo pt strip kifara gwadawa agida” cikeda gardama Haleema tace “Mommy wlh cikine yaufa kinga 14days kenan banganiba inajin all the signs, har amai nayi jiya da safe baki ganshi ba so Yellowish, Mommy banso nayi wani pt strip, nafison naje wajen gynea na tamin scanning while ina rike da hannu Riyad dina muna kallon screen muga Baby mu together ta yanda bazai taba mantawa da experience dinba” dan ijiyan zuciya Mamanta tasauke tace “banda burin daya wuce naga kina dauke da cikin Mai Martaba, ki haifo magaji, in sha Allah cikin ne, itakuma dayar yarinyar ki bart……”
ihu Haleema tama Mamanta tace “wlh Mommy don’t even say that kinga inda Mom tafiki kenan, da tana gidan nan data kauda yarinyar nan since, Mommy wlh kokiyi wani abu ko nima I will recreate story na mamanta and infect her da HiV ko kuma I will poison her to death, Mom I saw love din da Riyad ke mata, haka ma Ammi dasu Munir, Gwaggo is there very sick tun ranan da tagano labarin yarinyar sai tuba take tana rokon Allah yafiya, shima mahaifinta kinga yanda baya hayyavinsa kuwa duk ya kori yaran Yan Uwan Jummai ya maidasu gaban iyayyensu, Mommy idan bamuyi something quick ba she will collect everybody from me wlh na zama yar kallo dan kowa sonta yake yana lallabata ansan abinda aka mata ba’a kyautaba” sauke ijiyan zuciya Maman tayi tace “Haleema just focus on your baby tashin hankali ba naki bane yarinyar nan kuma kibarmin komi zakisha mamaki” murmushi Haleema tayi tace “thank you Mommy gobe Dr na zata dawo tare zamuje da Riyad ko yaya ake ciki I will tell you Mommy bye” ta katse wayan ta zauna tadauki bottle water tana sha har yanzu zuciyanta yaki sanyi. * Tareda Munir Riyad suka fito daga side din Ammi dasauri Munir yace “Riyad haka Rashida keda kishi wat!”dan smirking kadan Riyad yayi baice komiba, Munir yace “kaga wlh I’m 100% sure cewa tsoronka yasa bata kaima Haleema duka ba dasai takai punches” dan murmushi kadan Riyad yayi, Munir ya kalleshi saikuma ya tsaya hakan yasa Riyad ya kalleshi ahankali Munir yace “I’m happy cousin namu is beginning to fall for you, please Riyad take care of her kaji! Protect her at all cost, I really like cousin namu she has been through alot” wani kallo Riyad yama Munir sai kawai yamika hannu yarike kunnenshi yace “when are you getting married eh mara kunya”? Ihu yayi yace “auch wlh zan kira Ammi kaga saitama hanaka shigowa side dinta at all katabani nima” hararanshi Riyad yayi yasakemai kunnen Munir yayi dariya yace “ashe dai ashe…..” kallon da Riyad yamai yasa ya hakura da maganan yajuya suka wuce. Har 10 Rashida takasa bacci sai juye juye take batamasan meke damunta ba, kawai zuciyanta namata zafi sosai yanda taga Haleema ta rungume Riyad dakuma yanda taketa maganganu tana wani kiranshi Baby da yanda ta karbe ice cream dinta shikuma ya barmata, hawaye taji masu zafi sun zubomata dasauri takai hannunta saman fuskanta ta taba jin hawaye yasa tai tsaki tasa bayan hannu ta goge saikuma ta tashi ta zauna saikuma ta kife kanta akan kafafunta tayi shiru sai chan ta tashi tana dan dingishi tawuce bayi ta shiga tadauro alwala tafito sai kawai tasa hijabi tafara salla, batason Riyad, batason gidan nan only mutane biyu take so agidan nan just Ammi dakuma Buba, batada yanda zatayi yasa she’s here daya zauna da Riyad gwara Ammi at least bai isa yasake tabata ba while Ammi is around, she wanted to go, she wanted to leave them takoma wajen Bilal tayi zamanta a hostel daga baya suyi aure, but look at abinda yamata she don’t think Bilal will accept her as bazawara ko yan uwanshi baxasu so ya auro bazawara ba, hannu tasa ta goge gefen idanunta shikenan ya karbe budurcinta koina zata yanzu tariga tafita daga sahun budurwa yammata yanzu wat will she do? Gashi sai bata mata rai matarshi take tana wani rungumeshi agaban mutane, hawaye ta share tana bama kanta tausayi, Mama ta tafi ta barta, shikenan bazata kara ganin Mama ba, ahaka ahaka bacci ya kwasheta awajen. ****Wuraren 1:30 Haleema tafito da mabiyanta zuwa inda zasuje su shiga mota dan asibiti zasu, ganinta da Riyad yayi da much people yasa da hannu yama fadawanshi alamu dasu sallamesu sannan yashiga motan aka budema Haleema itama ta shigo baya ta zauna kusada ahi tana murmushi tace “thank you Baby for escorting me muga gyne na” tai maganan tana shafa cikinta, dan kallonta yayi sai yadauke kai akaja motan wani expensive private hospital ne yawanci likitocinsu turawane suna zuwa direct office na gynea nata suka wuce tana ganinsu tace “Welcome welcome” tabasu waje zama sukayi Dr takalli Riyad tace “your wife explained everything over the phone, I think we should have a scan now” gyadamusu kai Riyad yayi Dr ta tashi tace “come please Ma’am” tashi Haleema tayi tana murmushi takama hannun Riyad kaman zatai kuka tace “let’s go and see baby namu together” dan kallonta yayi saikuma yatashi suka wuce wajen gadon kwanciya tayi tana bude cikinta takama hannun Riyad tarike gam tana murmushi sosai, Dr ta matsa mata abu a ciki sannan tadauki abun scan din tana goggogawa acikinta daga ita har Riyad din suka kalli screen din he loves yara he prays Allah yabashi, Haleema matarsa ce already idan tanada ciki he will love koma me Allah yabashi, he will love child or daughter nashi wholeheartedly ahankali Dr tace “oh no” dasauri suka kalleta, faduwa gaban Haleema yafara dasauri tace “wat?” Cire abun scanning din tayi daga kan cikinta tace “Ma’am ahhh! I don’t think you’re pregnant!” Faduwa gaban Haleema yayi rasss! Tace “mene? But yau 15days banga period dina ba” Dr tace “probably is change of weather yana haka mun shiga damuna, or maybe kinada PCOS will prescribe some test for you yanzu muga abinda yasa period dinki yayi latti haka but it’s definitely not pregnancy bakida ciki” fashewa Haleema tayi da kuka na bakinciki tace “wlh karya kike, nayi amai jiya yellow, yauma nayi da safe, gashi ina yawan bacci this days, I’m pregnant zanje wani hospital tunda bakisan me kikeba yanzu” anatse Riyad dake kallon Dr yace “are you 100% sure she’s not pregnancy?” Dasauri Dr tace “Sir I’ve been a gynecologist for years now, pregnancy is one thing I can never miss” tadanyi shiru tace “idan mace is desperate tanaso ta sami ciki akwai abubuwan da kanta zasu fara imagining kaga system nata yayi inducing false pregnancy symptoms nan ko ba ciki bane” Haleema na kuka sosai tarike hannun Riyad tace “dan Allah Baby muyi IVF nikawai nayi ciki na haihu kar adingamin gori afada” Dr Riyad ya kalla hakan yasa tace “yes zaku iya gwada IVF, zamu mata growing eggs sannan mu karbi sperm naka mu cire eggs nata ayi komi da komi mu maida mata” dan yatsine fuskanshi yayi baison idea yabada sperm yakalli Dr yace “Haleema is fine komi da komi batada wani matsala dazai hanata yin ciki right?”Dasauri Doctor tace “absolutely” gently yace “just a year and almost half ne yanzu da auren mu I’m not complaining let’s keep trying, I don’t want IVF tun yanzu! So I’m not doing it” sosai Haleema take kallonshi tana kuka saikuma tace “are you scared kabada sperm naka cus am beginning to think maybe kaine keda matsalan koko bakason yarane? Baka damuba wai? Sarki guda bakada yara har yanzu?” Wani kallo da Riyad yamata yada ta sauke kanta takasa cigaba da magana yace “ki sameni a mota, I’m done here” yawuce fuuu yafita fashewa sosai Haleema tayi da kuka Dr tace “kidena kuka Ma’am is not just him alot of men basason trying IVF at early stage of marriage atleast kuyi koda 3yrs ne idan still babu cikin sai ku nemi another alternative solution, so I understand mijinki, IVF is not as easy as yanda kike tunani” ihu Haleema tamata tace “u understand nothing so kike kishiyata tazo tarigani yin ciki? I’m married to a king for God sake! Dalla ki barni” ta yagi tissue tana goge cikinta ta sauka daga gadon tana goge fuskanta tawuce tadauki jakanta tafita tana bugo mata kofa. Bayan motan tashiga aka jasu har zuwa fada sai kuka take Riyad yayi kaman baijitaba saida sukakai gidan yajuyo ya kalleta anatse yace “Haleema!” Dagoda rinannun idanunta tayi ta kalleshi, ahankali yace “i have my own personal doctor I can tell you cewa I’m absolutely okay only sabida ki kwantar da hankalinki not because of anything!” yadanyi shiru chan yace “kema you are okay!” Yayi dan shiru chan yace “haihuwa lokaci ne at any moment Allah zai iya baki is not me or my sperm ke bada haihuwa, Allah ke bayarwa!” Yadanyi shiru chan yace “stop all this haukan nan I’m the husband banyi complain akan mesa baki bani baby ba!” Yasake shiru chan yace “this is the last time zamuyi this maganan! Ban dameki ba, ban matsa miki ba duk randa Allah yabamu ciki Alhamdulillah! So please stop with the madness and obsession already!” Ahankali yace “I will see you later go and rest” yana maganan yafita daga motan yabarta aciki fadawa suka bi bayansa zuwa bangarensa. ***Yau kwanan Rashida 15 daidai awajen Ammi, ta warke tass kaman ba’a taba mata komiba, tayi bala’in kyau sabida gyaran jiki da ake mata da kayan mata da haryau Ammi bata dena bataba tun ranan dataga Riyad bata kara ganinshi ba, yau zata school sabida satin nan duka test ne upper week exam tayi duka karatun dan Maimoon naturo mata komi tayi karatu and shekaran jiya Riyad yaturo Munir da duka textbooks na year dinsu abin yabata mamaki da school bag dinta da another new designers school bagpack na Prada mai bala’in kyau da 5 set of lab coat da duk aka rubuta Dr Rash ajiki tai shiru tana kallonsu tunawa da shine ya yaga mata lab coat nata. Ammi takira har gida aka wanke mata kai sannan aka mata kalaba yan kanana dasuka mata bala’in kyau. Ahankali tafito rikeda labcoat daya a hannu da jakan bayanta na da tasaka wani doguwan rigan atampa da SapphirebyAishaSambo ta dinka mata dinkin yayi kyau tayi rolling blue gyale akanta tana saukowa binta da kallo Ammi tayi kafin ahankali tace “ki dauko sabuwan jakanki ki ijiye wannan” ahankali ta gyadama Ammi kai tajuya ba musu bata dadeba tafito rikeda sabon daya mata bala’in kyau Ammi ta kalli yanda take tafiya har yanzu akwai tsoro ajikinta hakan yasa bata Ita tafiya da sauri harta karasa saukowa Ammi ta tashi tace “muje dinning kiyi breakfast” dan turoma Ammi baki tayi tace “Ammi ni banajin yunwa” hararanta tayi taja mata kujera hakan yasa ta zauna tashiga zuba mata abinci tace “kinyi addu’an exam sannan kinyi azkar?” Gyadama Ammi kai tayi, Ammi tace “masha Allah, in sha Allah you will pass everything now eat” murmushi tayi takarbi spoon da Ammi ke bata tashiga shan oats da Ammi tamata taci chips already Ammi tasan bata iyacin abinci tsaf tagama ci tamike tsaye Ammi ta karbi lab coat din ta warware tashiga samata sosai take murmushi tana kallon Ammi, yanda take samata sannan Ammi taciro gyalen datai rolling daga cikin labcoat din tafito da shi ta saukar da shi yadan sauka kan boobs nata tace “you have big boobs so ki dinga sauke gyalenki haka yanzu dakikai aure kinji” adan kunyace ta gyadama Ammi kai tanadan juyar da kai, Ammi tadauki jakan tazo tabayantatana goyamata tace “karfe nawa zaku dawo”?Ahankali tace “idan munayin test bama dadewa maybe 12 ko 1” Ammi tace “okay muje narakaki driver ki na waje” gyadama Ammi kai tayi suka fito tare suna tafiya ita kanta Ammi sai kallonta take wlh tayi kyau ma’aikata sai gaidasu suke har wajen mota Ammi tarakata tareda bude mata bayan wani sabon black tinted jeep dake tace “shiga bye” shiga tayi tana murmushi tace “Ammi idan munkai hutu wajen Buba zani” dasauri Ammi tace “Rashida kin gayamin maganan nan yafi sau 100 yanzu” dariya tadanyi tace “ai karki manta ne Ammi” dasauri Ammi tace “naji zauna to Bye” za ama tayi cikin motan Ammi tarufe kofan sai alokacin ta lura da mutum agaba kusa da mazaunin driver hiran Rashida yasa bata luraba, sai tai turus saikuma tadanyi murmushi tasan koma menene bazai mata komiba test take dashi. Sosai take murmushi jin anja motan tashiga bude jakan tana kokarin ciro wayan Ammi datake amfani dashi yanzu zata kira Maimoon sai alokacin taji kamshin turaren Riyad da sauri ta dago kanta daidai motan na parking a bakin hanya gani tayi yafito daga gaban motan yana sanye da 3qauter na common flag da gray da t-shirt kafafunshi sanye da crocs gray suma ya maida kofan gaban yarufe sannan taga yazo ta wajen kofan baya, wlh rawa jikinta yafara wayan Ammi na neman faduwa daga hannunta daidai yabude kofan wayan tayi nasaran faduwa daga hannunta shigowa yayi yazauna batare daya kalleta ba kawai taga ya danna wani abu jikin motan hakan yasa wani abu kaman labule yafado yamusu shamaki da driver sannan yajuyo ya kalleta dawani irin mugun sauri tajuyar da kanta tana kankame jakanta dake kan cinyanta tace “in………in…ina…..kw……..”*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 66
Kaman zaki taga yawaniyo kanta, komawa baya tayi ta manna bayanta jikin kofan tana kallon kwayan idanunshi dasuka kankance, lips dinta rawa suka shigayi sosai bana wasaba tana kallonshi, sake
Showing 117001 words to 120000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40 Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47