sabida kuka ta dukaawajen Riyad ya juyar da kanshi yanashare hawaye, da kyar tana daga dukentace "I grew up nataso naga Mamana inpain sosai, tun ina yar yarinya Mamanasuffered because of you people! SheWorks a koreta, nataso idan ina tafitatareda Mamana inji ana kirantamazinaciya! Fasika! Me abin kunya! Tunbansan menene nufin kalman baharnazo na sani, naga yanda aka tasaMamana gaba aduniya nataso nace |will protect My Mom, my Mom sufferedta wahala mara misultuwa society oncekanada HIV basa tunanin tawani hankakasamu no kawai ta hanyar banza ne,Can police avenge my mother's deathand suffering" jin goshinta namatakaman sai tsage yasa tadaura kanta kankafafunta tana kuka Riyad yakasa motsiyakasa cemata tai shiru, Rashida taikuka tai kuka tai kuka ta godema Allah.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 49*
EPISODE Ahankali ta tashi tsaye takai bayanta ta goge fuskanta sannan tadaga jajayen rinannun idanunshi takalleshi tace “Riyad bana sonka! Ganinka na karama zuciyana azaba da ciwo, ganinka reminds me of yan gidanku, my mother’s killer, ganinka reminds me of mutuwan Mama na, Riyad kasakeni!” “Nasakeki ina zaki? Your uncle sold gidanku, where will you go?” Cikin ihu tace “it’s none of your business! Zan koma hostel a school namu, ni ba yarinya bace I can take care of myself I’m 23yrs tun ina 13yrs nake kula da kaina na kula da Mamana on my own so just free me aure is not by force, I refuse to stay with you, bana auren kuma,
sadakinka yana cikin black jakan goyona dake wajenka take d bag carry your money” tajuya zata wuce saiya sake tareta yama kasa magana yanda zuciya ke dibanta batasan sanda ta dauki flower verse dake wajen zata bugamai ba tana ihu tace “ka barni natafi or i will kill you kaima” hannunshi yasa yakama hannunta yacire verse din ya ijiye kawai yadauketa tako’ina kaimai duka take a kirji da wuya harda kunne, badadan shi namiji bane da wlh bazai iya dagata ba yanda take fada dashi dan tanada karfi da zuciya, bude kofan yayi ya maidata dakin yafito da sauri ya kulle kofan yana saka key yarasa yanda zaiyi yanaji tana jijjiga kofan, wlh dabadan standard security door bane da rashida taballa kofan ayanda take dambe da kofan, saukowa falo yayi ya zauna yadafe kanshi ganin yarasa yanda zaiyi ga kukanta har zuciyanshi yakeji yasa yafito waje sai kawai yawuce mota ya shiga yazauna shi kadai chan saiga driver yazo yashigo ahankali riyad yace “general hospital” yashiga kiran dr bugaje ta amsa yace gashinan zuwa.
Direct office nata yawuce ganinshi kawai tayi tagane da wani abu waje ta nunamai hakan yasa yawuto ya zauna yakasa magana sabida yanda heart nashi ke racing, ahankali tace “meke faruwa? You look kaman kafito daga gidan dambe” tai maganan tana kallon wuyanshi dataga scratch harda dan jini amman batai magana ba, shiru yayi jijiyan gefen kanshi kadai ta kalla tagane ciwon kaima yake hakan yasa tabude fridge taciro bottle water mai sanyi tabashi karba yayi yabude yasha sannan tace “menene Riyad talk to me? Wayayi fada dakai haka”? Ahankali batare dayace Rashida bane yace “Ma tunda nasan su Rashida you’re the second person banda Mahaifiyarta danaga tana girmamawa, please I need your help” baimata boye boye ba yabata labarin komi komi har zuwa kan kisan Mama daya gano, batare daya fada mata Rashida ne tai fada dashi ba. Dr Bugaje tai shiru tana kallonshi da ace batasan yanda Mama ke son Riyad ba dako ita saitai supporting yasaki Rashida kowa yakama gabansa, but then again, Mama tells her deep deep abu wanda bata sharing da kowa, irin adult talk din nan cus she sees Mrs Bugaje as a friend, cikin maganganun Mama harda Riyad shine mutum na biyu data yarda dashi zai rike mata yarinya amana, Mama ta bala’in nuna mata yanda take matukar kaunar yarta da Riyad and she can never ignore it, she saw how Mama miraculously got better bayan an daura auren Rashida da Riyad, and ita babba ce she can’t hold Riyad responsible over abinda baidama wayau sanda abin yafaru, he’s just a 13yrs old boy dake boarding house ma then, that’s not fair, and taga yaron dudda bai fadiba taga zafaffen soyayyan dayake ma Rashida, he told her everything now but bai aibanta matanshi ba koyace tanata zaginshi ko fada dashi, instead he’s here to find a way to calm her down and to listen to him this alone show cewa Mama was not wrong about the boy! Riyad yakai miji! That aside, idan Rashida ta barshi ma taje ina? Watake dashi Uncle nata daya kori uwarta yanzu ya saida gidansu ne zata wajenshi ko ina? Tun yaushe aka rufe portal na hostel tun wace shekaran balle ma ace zata samu, how will she survive dudda tasan yarinyar can work, duk wuya duk dadi she must accept family ta yanda batada Mama and again mahaifinta shima yagano gaskiya zaizo ya neme gafara wajenta duk ataru azauna lafiya tunda an kama wayanda sukai laifin haka rayuwa take kowa da kaddaransa rayuwan da Mama tayi was her destiny she fulfilled it and left dunya.Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke cikeda hikima irin na manya tace “karka saketa! I don’t support kasaki Rashida!” Gyara zama Riyad yayi tareda sauke ijiyan zuciya karfi na shiganshi, Dr Bugaje tace “I understand Rashida sosai kome tama don’t blame her but then karka saketa zata sauko daga baya but I don’t think tadadi zata sauko” tai shiru kaman mai tunani chan tace “people like Rashida that are stubborn you have to device a stubborn plan dazakai pinning nata down dashi, dazai hanata tafiya sannan ta zauna dakai dole, and again free her kadena kulleta kaman prisoner, gobe idan tacemaka zata tafi kabarta karka hanata but find something dazaka kamata dashi like a hook, something dai I don’t know just think of something kune yaran zamani mu mun kwana biyu” shiru Riyad yayi chan yace “I think I know mezan mata” Ahankali Mrs Bugaje tace “mene?” Dan ijiyan zuciya yasauke yace “dan zaman danayi da ita Rashida mutum ce that self respect is everything to her batason taimako, batason raini, batason that feeling of entitlement, sannan she’s not a coward she don’t run or beg, gwara ta tsaya ayita akare, lokacin danakai Mom nata another hospital tace she must pay me back so I think….” Yadanyi shiru Dr Bugaje tai murmushi tace “perfect Riyad! Stubborn gurl stubborn plan Goodjob! Free her gobe let her be I know she will come her tagayamin komi I know wat to do idan tazo, tashi kaje ka huta and remember this” dasauri ya kalleta tace “it’s not your fault abinda yafaru dasu don’t be too hard on yourself kaddara ce and Rashida also it’s not her fault kaddara ce kome tayi don’t take it to heart she will come around Rashida is a nice girl, tazo gobe I will tell her to resume anata abubuwa suna wuceta maybe resuming zaisa damuwa yaragu azuciyanta just promise me you will always stand by her Riyad don’t betray trust da mahaifiyarta tamaka” ahankali yace “I will always stand by my wife Dr Bugaje” murmushi tamai tace “to saida safe, put balm on those scratch na wuyanta after shower” dan taba wajen yayi saikuma yajuya yafita da sauri akunyace yanajan riganshi yana rufe wajen.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 50*
EPISODE Har yanzu yanada damuwa aranshi but dayama Mrs Bugaje explains komi about 40% na damuwan yatafi gida chan yakoma flat nashi yafada wanka yafito ya shirya cikin wasu kaya daban sannan yadauki laptop dinshi yashiga typing ba kakkautawa kafin yayi printing abinda yagama typing ya dauka ya kalla sannan yatashi yadauki wani envelop yasa aciki kafin yadauki pen da paper yazauna yayi wani rubutu shima yasa a envelop sannan yafito rike da abubuwan guda biyu yawuce side na Haleema.Jin gaisuwa da akema sarki yasa Haleematu ta mike tsaye da sauri tana kwashe plates na abincin dataci tun safe dasuke falon, plate dataci indomie yanzun nan shima yana wajen ta kwasa dasauri but kafin tagama hadawa yabude kofa yashigo suka hada ido kallonta yayi sannan yabi dakin da kallo dasauri tayi kitchen ta ijiye plate din tafito tace “inata kiran Mom tamaka magana kadawomin da bayina bata dauka badai kahadani da ita bane tana fushi dani ba” ijiyan zuciya yayi sannan yazaro envelope din daga aljihu ya ijiye mata akan kujera faduwa gabanta yayi tayi kujeran da gudu tadauka tashiga bude takardan. “NA SAKI HALEEMATU SAKI DAYA!” Reason sabida bani ta dauka amatsayin mijinta a auren mu ba, there’s a third party. Kallonta yayi strictly yace “park your things kitafi gidanku ki koyi zaman aure then give me a call idan kin shirya maidani mijinki sannan kin shirya zaman aure” yana maganan ya bude kofa yafita yana jiyo kukanta.Wuraren 11 ya shiga gidan ya maida kofa yarufe yahayo sama ahankali yabude kofanta yaganta kwance akasa tana bacci awahale sai munshari take shiru yana yana kallonta, ko hayaniyan datayi yau ya isa yasata minshari, he just loves everything about her and overall yana tausayinta kaman me, shigowa dakin yayi yamika hannu kaman yadauketa but yana tsoron karya tadata saikuma yadaure after all kota tashi yanzu yanada plan gently yadauketa ko alamun tashi batayiba dan akwai ta da nauyin bacci sata yayi kan gadon ahankali yakai hannunshi yadaura saman kanta kaman yar yarinya gently yace “I’m sorry about your pain Jewel! I promise I will make it all go away” hannunshi yadaura kan kumatunta cikeda tsantsan so yace “just let me in, you don’t have to go through this difficult time alone, let me in Rashida, let me in please” yayi maganan yana dukowa ya manna mata kiss a goshi sannan yatashi bargo yaja yarufa mata ya kunna AC dakin ya kashe wuta sannan yafito yakoma dakinshi wanka yasakeyi ya kwanta wanda baiyi wani bacci ba yatashi yahau sallan dare da asuba yawuce mosque.Ahankali take bude idanunta tabi saman dakin da kallo kafin ta tashi zaune tareda taba bango luckily taji switch ta kunna wuta ganinta akan gado bayan tasan akasa tai bacci yasa tadinga mamaki tagumi tabuga saikuma tafashe da kuka tunawa da kashe Mama akayi cikin muryan Kuka tace “why did you sleep kema kikai bacci kaman kin mutu? Anyi poison Mama but bakusan ta yaya ba, kofan ta kalla tunanin a kulle yake yasa ta tafi bayi tabude akwai sabon brush da toothpaste dauka tayi shima dan kawai batajin dadin bakinta brush tayi tai wanka tayo alwala tafito bargon data dauka na gado tun jiya tana salla dashi takara dauka ta kabbarta sai hawaye take sharewa jitake kaman ta ramama Mamanta abinda aka mata, tunawa tai alkawari zata dinga karatun Al Qur’ani yasa tafara karatun daka mulk ta karanta gabaki daya tana zaune ahaka awajen taji an bude kofa ko kallon wajen batayiba, anatse Riyad dake kallonta yace “I’m ready to let you go but kifito falo I have something to tell you” dasauri tadago kanta ta kalleshi yana kallonta shima yace “Ammi tasamiki hijabi in that box kibude ki saka ki dauki takalmi also kifito” yana maganan yajuya dasauri ta tashi box din ta kalla daidai da tsinke nasu bataso amman kuma bazata iya fita ba hijabi ba hakan yasa tawuce box din tasauke ta bude taciro hijabin dayake dark blue tasaka har kasa yakaimata me hula gata fara saiya mata shegen kyau slippers tadauka tasaka shima sannan tabude kofa tashiga saukowa tundaga sama yake kallonta hijabin yamata wani kalan arnen kyau kaman ba gobe idanunta a kumbure gwanin ban tausayi karasa saukowa tayi batare data kalleshi ba ta tsaya wajen wani kujera tace “gani” dan ijiyan zuciya yasauke yadauke envelop na kusa dashi yadauka yabude yajawo papers na ciki guda uku yamika mata daga xaunen dayake yace “read this” kallon hannunshi tayi batare data kalli fuskanshi ba taki motsi, strictly yace “wannan ne ticket naki na amsan saki I will leave you for Good bazan taba tursasaki kiyi zaman aure da ni bakiso ba so gashi” jin maganan dayayi yasa tadanyi jim sai kuma chan cikeda taurin kai ta taho cikin falon yana kallonta babuko kyafta idanu ta taho tasa hannu ta karbe takardan tashiga karantawa anatse babu alamun wasa kan fuskanshi yace “this was drafted by my lawyer” anatse yace “as you said ke ba yarinya bane I can’t forced you to leave with me nor kidnap you tunda ni ba kidnapper bane but I can do one thing shine na karbi duka kudade na dana kashe akanku!” Dasauri Rashida data gama karatun komi na takardan ta kalleshi dan she’s very fast in reading, hade fuska yayi tamau kaman ba shi ba cikeda rashin mutunci yace “tunda na sanki I spent about 22Million naira akanki da mahaifiyarki kaman yanda kika karanta a papers din” Riyad ya gyara zama yana kallonta kyar kaman yanda take kallonshi kallon haka dama kake, yace “incident daya faru a hotel I had to pay for medical treatment na yarinyar dakika daka and settle parents nata sabida karsukai kara, then Mahaifiyarki” yadanyi shiru yace “Allah jikanta! I spent money a hospital dana kaita, then nazo na kawo muku kayan abinci gidanku, kudin salla, saikuma rashin lafiyan nan datayi last that I paid everything which komi na rubuta kudin akasa, I break down the details inhar you pay me all of this money I will let you go forever!”Kallon tsantsan tsana Rashida kema Riyad, sabida tace yasaketa shine yake cemata tabiyashi everything daya kashe akanta, tama kasa magana cus kudin slamp head and mouth dinta taji she’s speechless, anatse Riyad yace “your Mom tabani amanarki agaban kowa dudda is not on papers but kaman tayi assigning dina as next of king dinki ne, inhar baki biyani kudina ba you can’t leave my house haka lawyer na yace, idan kin bari kuma I can take legal action against you! Bazan takuraki ba anytime kika shirya biyana you can! But you have to leave with me and under me, while kina living dani bazan taba miki kallon matata ba cus nasan kince kin tsaneni but ni a matsayina na mijinki hakki na kaina ma ciyar dake da tufatar dake that I will do banda haka you are a nobody banmasan kina existing ba, thank god bake kadaine mace aduniyaba! And I have another wife!” Yadanyi shiru sannan yakalleta yace “as long as baki biyani ba kina karkashina the only aiki dana yarda kiyi kuma kije is your school and clinic, ni Sarki ne those shara and washing of toilet you dare not do such!” Yafadi da kakkausan murya yana mikewa tsaye yace “you are free Rashidah ke ba prisoner bane idan kinada anywhere dazaki you can go but dole ki kwana agidan nan inhar baki biyani ba or else duk inda kika shiga zansa akamoki aduniya” yayi maganan yana jefa mata key na gidan kan kujeran dake kusa da ita yace “that’s your key and this is your house bazan dinga zama anan ba inada Masarauta to run” haryahau bene yace “ohh I remembered something” saiya dawo da sauri yana ciro iPhone nata daga aljihu yace “nasa kudin wayan nan a list din so ita yours not mine tunda zaki biyani kudinshi take abinki, ur sim is inside ga school bag naki chan” yawuce sama abinshi Rashida mutuwan tsaye tayi 22Million naira ta ina zata fara biyanshi? Yanzu dama duk abubuwan daya musu ba kyauta bane? Saikuma wani bangare na zuciyanta yace keda kanki kince zaki biyashi ai lokacin saisa, hawaye ta share tasake sharewa tana kallon kudaden she has mugun self respect and she’s not a coward she rather die tana aiki danta biyashi than ta cemai ya yafemata kudin koya yakuri, wallahi bazatayi ba! Bayan hannu takai kan fuskanta sannan tace “Riyad Rashida tamaka alkawari she will pay you this money ko mujima komu dade!” Jakanta ta dauka da wayan tunda yasaka kudin kawai tayi kofa tafice batare data dauke key nashi ba. DID YOU SUPPORT DECISION DIN RIYAD????*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 51*
Ina zataje
Kafa tasa ahanya dan tasan batada kosisi kawai tahau tafiya ita kadai tanashare hawaye, Allahu Akbar yanzubatada owa arayuwan nan, ina zata?Gidan wa zata? Watake dashi? Ina
Her only Mom kuma sun kashe mata ita,sai kawai ta tsaye abakin titi sai gogefuska take da bayan hannu tana kukarasa inda zata tunda gashi an saidagidansu sannan batama tunanin gidanBaba Liman,
dan wayan nan matan nashi tsoronsusuke suma bawai sun yarda batada HIVbane hakan yasa kawai ta tafi asibitin sukusan 11 takai tun safe around 8 datafito take tafiya, samin kanta tayi datafiya office na Dr Buga koje ammanbatazo ba hakan yasa ta duka awajenkawai ta kifa kanta kan jakanta gayunwa,
tun jiya masan da Riyad ya bata kecikinta dudda abinci be dameta ba butyau cikinta is crying for hunger, tanazaune awajen kanta akife taji ance."Rashida!" Dago kanta tayi da sauri DrBugaje ne ganinta yasa tai wajen dasauri taca stand up yarinya
looksterrible da sauri ta taba goshinta tace"lafiyanki kalau"? Fashewa tayi da kukaMrs Bugaje tace "it's okay, it's okay,let's go inside" Office tabude sukashiga ciki ta zaunar da Rashidan tace"wat happen"?
Cikin kuka tagayama Mrs Bugaje komiitama tayi kaman batasan komiba tace"muga abinda ya rubuta miki" batapapers din Rashida tayi Mrs Bugaje takarba tana saka glasss tana karantawasaikuma ta ijiye ta zare glass tasaukeijiyan zuciya tace "Rashida this isserious harda lawyers a lamarin nanyanzu wats your plan?" Ahankali tace"zan koma hostel" Mrs Bugaje tace"babu wani magic dazakiyi da zaisakisami hostel da angama booking fullytun wani zamanin" saikuma tasakesauke ijiyan zuciya cikeda damuwa tace"Rashida and I can't take you inagidana, Mijina is a very strict principleman, idan yaji kalan case din nandakikeda shi bazai taba bari ki zaunagidanmu ba, Sarkin Kano fa kika cima22M kikace baki aurenshi kuma kindauka karamin abu ne?" AhankaliRashida tace "yaya zanyi I can't leave inhis house banson gidan" dasauri Mrs
Ki dauka karamin abune
A hankali Rashida tace "yaya zanyi I can't leave inhis house, banson gidan" dasauri MrsBugaje tace "bakince yabaki key yacegidanki bane shi ba zama zaiyi bayanada asalin masarautan shi, Rashidaso I think you should stay!"
Dasauri Rashida ta kalli Mrs Bugaje thatlooks serious anatse tace "listen,Rashida one thing Mamanki always tellme is you're a fighter and a stronghardworking young girl, you canaccomplish anything kikeso
Showing 87001 words to 90000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30 Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47