mean time dole na sanar da maiBabban dak da II Kkoma meka fa'uwa da
yarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban daki da Baffan ku koma meka faruwa theyneed to know wa kuka kawo gidan yasan yarshi kaauro accepting nata or not as yarshi is totally up tohim, kaidai ka aureta matarka ce so dama ba zamanshi zatayiba, so I will tell them" dan dagokai Riyadyayi yakalli Ammi adan shagwabe mugun kalloAmmi ta zubamai tace "me kake kallona?" Ahankaliyasauke kanshi kasa murya chan kasa yace "Ammiplease don't tell them now at least tadan warketasami kanta for now let's keep her wajenki secret"kallonshi Ammi tayi saikuma tace "tashi kaje kaciabinci" tashi yayi ahankali babu musu yatafi dinningMunir yabishi sosai yaci abinci rabon dayaci abincihaka harya manta itakuma Ammi tawuce ta tafisama yadan saci kallonta saida yaci yakoshi sannanya tashi sanin Ammi na sama yasa yawuce yafita.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 37*
Haryakai kofa ya tsaya yadaga kanshi yana kallonsama hakan yasa Muneer yace "idan Ammi tafitadaga dakin I will call you don't worry" wani mugunkallo yama Munir saikuma yafita yana basarwa,wucewa yayi yafice daga flat din yahade rai yawuceflat nashi yana zuwa fadawa suka zube akasa."Maikawa sannu a lafiya, in ka dabka alkhair in kamaika alkhair, dauka da karfin Allah ka maika danufin Annabi, gabanka Allah bayanka Annabi damada hauni ikon Allah mai ado da kuran doki..."hannu yadaga musu alamun suyi shiru sannancikeda isa da iko yace "kar abar kowa yashigobangarena sai idan nabada izini" sunsan wayandayake nufi Matarsa da Mai Baban daki da saurisukace to yawuce yashiga ciki cus yanaso yayibacci.
Wanka yafada yasakinma kanshi ruwan zafi yanalumshe idanu kissing scene dayama Rashida nadawomai fresh arai ijiyan zuciya ya sauke sannanyakarasa wankan yafito daure da towel most timeidan yagaji baya iya komi gadon yahau ya kwantaahankali almost half of tunani shi is Rashida,ahankali yace Allah ya jikan Mama sannan ya kulleidanunshi dan yayi bacci kanshi ya huta he needsto focus and know yanda he will handle komi.
Bude kofan dakin da suka sata ciki Ammi tayi taishiru tana kallon Rashida da sai bayan su Riyad sunfada mata waye ita saita fara ganin yanayinta damahaifinta Mujitappa dudda bawai tana kamadashine gabaki daya bane dan tana kama damahaifiyarta but wlh tayo yanayin Mahaifinta sosai,gakuma kama na jini Allahu Akbar! Ammi saita faratuna sandamahaifivarta o kuka sosai tana cewa
anatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin anatse cikin muryanta da baya nunafushi ko ihu kokuma wasa tace "wa kuka kawomingida?" Dan dago kai Riyad yayi yakalli Ammisaikuma yasauke kanshi kasa yakasa maganaahankali Munir yace "matar Riyad ce Ammi" DasauriRiyad yadago kanshi yakalli Munir dashima kekallonshi saikuma yadan juyo kanshi akasa ahankaliyace "Ammi I married her 6days ago" sosai Ammike kallonshi cus bataji any labari a gidan nan ansanda sarki zai kara aure ba, koko anmasan inda sarkiyake tadaiji anata cewa wai yayi tafiya, urgenttafiya, anatse tace "Riyad" gently yadago kanshi yakalli Ammi ahankali tace "wayansan kayi aure bandaMunir? Mai babban daki tasani?" Girgixa mata kaiyayi, ahankali tace "Baffan ka yasani?" Nan magirgiza mata kai yayi alamun a'a chan kuma tace"Mom dinka tasani?" Sake girgiza mata kai yayistrictly Ammi tace "who knows about thewedding?" Ahankali yace "Buba" da sauri ta gyarazama jin Babanta yasan about the wedding saikumatace "how did Buba yasan about this wedding"?Ahankali Munir yace "shine ya karbamai auren"sosai Ammi ke kallonsu baki tabude zatai maganaahankali Riyad yace "she's our cousin Ammiyarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban daki
Rashida tayi ita kadai tasan metakeji Ammi tace"gashi jikinki zafi tashi muje kiyi wanka | will call Drtazo tadubaki" dagata tayi zuwa bayin dake dakintabude ta shigar da ita itama ta shiga hannu tasaabayan zip na riganta taja mata shi kasa tace "barinakawo miki soap da brush" fita tayi bata jimabatakawo soap brush sannan tafita ta tsaya bakin kofatace "imaxa ina jiranki" tawuce tabude wardrobe nadakin taciro mata wasu simple black-shirt da skirthar kasa English shima mai slit ta back kafan ta ijyemata akan gadon sannan takoma jikin bayin tace"imaza gani nan fa" ruwa Ammi taji na zuba hakanyasa ta tsaya almost 5min sannan tadan bude kofankadan ganinta tayi tsaye gaban shower ruwan nadukanta da rigan da komi da sauri Ammi tashigotana kashe shower tana kallon yanda take kukakafin ahankali taja towel saida tafara kara matasannan taja rigan kasa tadago ta kulla mata toweldin ata gefen armpit sannan tadauki karamin toweltasa mata asaman gashinta daya jike sharkan takwashe takamota suka fito zaunar da ita tayi abakingado takai hannunta tana share mata fuska tace "yaisa" tadauki rigan tasamata takai saida tagamasamata sannan tasauke towel din zuwa waist nataskirt din shima takama kafanta tasa aciki tadagatataja skirt din har waist nata kafin taja towel din nasaman kanta ma ta tsani kan kafin taja towel dintawuce takai bayi tadaga riganta dake bayin tasa awashing machine sannan tafito sauka tayi tana kiranDr nata tashiga kitchen Ammi nada son girke girkeda kanta dudda tanada masu aiki lafiyayyen tuwo tadebo mata da miyan kuka da man shanu tahayosama inda ta barta anan tasameta Ammi tace "youwill have to eat koba yawa okay" hannunta tasa tagutsuro tuwon takai bakinta ahankali Rashida takalli hannun Ammi dake miko tuwon bakinta kawaisaita fashe da kuka tana bude bakinta emotionallyAmmi tai murmushi kadan tasamata sabida taganeMamanta ta tuna mata sosai taci tuwon tana kallonfuskan Ammi AnnnebuWeesha sannan
maka usulin mutanen"? Anatse yace "a'a" fadamaikomi Ammi tayi tace "Buba banson matsala bayanmijinmu yarasu nasamu Sa'ida da fitinan matansa,banson wani matsala kuma wlh" anatse Buba yace"babu matsalan dazaki shiga shi Allah ba azzalimkowa bane sannan Allah yarnada hanyoyi da damanayin abubuwa, ba wayon Riyad bane yasa yafarahaduwa da yarinyar nan tun lokacin rasuwanmahaifinshi ta ceci rayuwar sa ba, ba wayansa banekuma yasa yakara haduwa da ita bayan shekaradaya tana aiki a hotel dinsa ba, kome kikaga yafaruYar budurwa haka Allah yaso yafaru kuma yanadadalilin dayasa komi yafaru ahakan wanda idan akaiwalkiya zamuga abinda ke cikin duhun inamaitabbatar miki idan sherima akama mahaifiyaryarinyar nan aka sama ciwon nan da gangan komiyakusan bayyana, abinda nakeso gareki shine kirike yarinyar amana be a mother to her, batarigatasanmu ba tunda Riyad bai sanar dasu ba tukunnaAllah kadai yasan yanda zataji idan taso tasanniuntil then just take care of her sannan tazauna dakea sirri sai bayan ta warware kafin gidan susan da itakar hayaniya yasa zuciyanta ya buga kinajina"ahankali Ammi tace "to Buba" yace "akullum addu'ana tana kanki da jikokina Allah zai tsareku dukababu wanda ya isa yacutar daku wlh saidai idanAllah ne yaso hakan yafaru ban barku hakanan baaddu'a da saukan Al Qur'ani kullum cikin yinsa nakeso calm down Allah na tareda mai gaskiya"gyadama Buba kai tayi tace "toh Buba nagode"katse wayan yayi tawuce tadauki kasa.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 38*
Misalin 9 ta turo kofan dakinshi tashiga da sallamatakai hannu tana kunna wutan dakin, wani irinlafiyayen bedroom ne dayaji komi gawani ubansunroyal bed da Muji ke kwarnce akai yana sanye dafarin iallahira hasken Gava Cani Vasa wanan hude
ta taso har zuwa bakin gadon ta zauna tace "nagaida mijina Namijin Muji! Gaisuwan girma dakumakasaitacciyar asuba tagari gareka Mujitappa na"dan bude idanunshi kadan yayi yamaida yarufe yace"da fatan kin tashi lpy?" Gyadamai tayi tana danmurmushi tace "najika shiru tunda kadawo dagaasuba kashige daki, hope lafiyanka kalau?" Danbude idanunshi kadan yayi saikuma ya maida yarufehakan yasa ahnakali ta mika hannu ta shafa kanshitace "menene ke damunka eh Mijina? Nashagayamaka matsalanka matsalata ce, farin cikin kafarin ciki nane, damuwarka damuwata ce, I'm yourbest friend tell me menene" dan shiru yayi saikumayadan yunkuro hakan yasa dasauri ta dauki pillowtakai bayanshi tasamai ya zauna da kyau tareda dansakin mata murmushi yace "thank you Jummai"gyadamai kai tayi tace "bawan nan ba idan bakasanar dani abinda ke damunka ba bazan tabajinfarin ciki ba, dan Allah kagayamin" ahankali yace"Jummai ni kaina bansan meke damuna ba, natashikalau naje masallaci kalau, amman dazun nan kawainajini inajin kaina wani iri, I'm just feeling so lonelyand so empty wani iri zuciyana yakemin kaman waniabu nawa dana dade ina nema yana kusadaniyanzu" yadanyi shiru saikuma yasake kallonta yace"nasan munriga munyi alkawari nida ke mun rufechapter nan tunda yan uwanki suka bamu yara haruku tun suna jarirai mu muka rainesu sun dawonamu amman yau kawai natashi inajin ni haihuwanakeso!" Wani irin mummunan faduwa gabanJummai yayi tacigaba da kallon mijin nata ahankalicikeda damuwa Muji yace "l want my own flesh andblood Jummai!" Yasake shiru yace "I'm 65yrs bansona mutu ban kawo d'ana dubiya ba, ina ganin bagwara na kaara aure naga ko Allah zaisa mudace kozamu sami baby"? Yayi maganan yana kallonJummai data hadiye wani abu da kyar awuyantatace "kasan duk abinda kakeso arayuwan naninasonshi, nariga na manyanta dazanji kishi ko wani
tazo dinning din, tabaya ta rungume Muji tace"morning Dad" tasakeshi tawuce wajen Jummai tarungumeta tace "good morning Mommny" washebaki Jummai tayi tace "sai yanzu aka tashi sabidaanzo hutu daga school ko, Allah kaimu next monthki koma lstanbul zamuga karyan iskanci" Muji dakebinta da kallo idanunshi suka sauka kan Nail polishdake kumbunanta shi dama yanada fada sosaicikeda fada yace "wat is that kikasa a nails naki?"Da sauri ta kalli kumbunan saikuma ta boye hannunabayanta cikeda fada yace "Maryam kina yarmusulma zaki dingasa nail polish?" Ashagwabe tace"Dady is normal thing fa" zabura Muji yayi zai tashiganin haka yasa Jummai ta tashi da sauri kafin kaceme ta kwashe yarinyar da mari tace "how dare youBabanki na magana kina bashi amsa are you Mad?Tarbiyan dana baki kenan Maryam? Ke" tadagahannu zata sake kwasa mata mari dasauri Mujiyariketa yace "common it's okay! She's just a child"cikin fushi Jummai tace "23yrs ne a child, noo babuwacce ta isa tai talking back at her Dad" danlumshe idanu Muji yayi yadaga mata hannu ahankaliyace "it's okay koma ki zauna" zama Jummai tayiba musu shikuma yakama hannun Maryam dakekuka yace "don't mind Maman ki da saurin hannu"rungume Baban yarinyar tayi da sauri ashagwbetace "Dady I love you alot I don't love Mom shealways hit me" hararanta Jummai tayi dayasa Mujiyayi dan dariya yace "ya isa to Mommy ki is justtrying to correct you kinsan Maman ki mace cedatasan values na rayuwa ga ilimi ga hikima, gadabara, I want you to grow up and be like her okay,dan haka kada ko kara shafa this abu on your nailskinji"? Gyadamai kai tayi tace "okay Dady" sakintayayi yace "bari naje wajen Mai Babban daki zauna kibreak" yayi maganan yana wucewa yafita Jummaitabishi da kallo yana karasa ficewa da sauri ta tashitazo wajen Maryam tana duba fuskan ta tace "ohhmy child na mariki sosai akuri kinji?" Tureta
"Dady is normal thing fa" zabura Muji yayi zai tashiganin haka yasa Jummai ta tashi da sauri kafin kaceme ta kwashe yarinyar da mari tace "how dare youBabanki na magana kina bashi amsa are you Mad?Tarbiyan dana baki kenan Maryam? Ke" tadagahannu zata sake kwasa mata mari dasauri Mujiyariketa yace "common it's okay! She's just a child"cikin fushi Jummai tace "23yrs ne a child, noo babuwacce ta isa tai talking back at her Dad" danlumshe idanu Muji yayi yadaga mata hannu ahankaliyace "it's okay koma ki zauna" zama Jummai tayiba musu shikuma yakama hannun Maryam dakekuka yace "don't mind Maman ki da saurin hannu"rungume Baban yarinyar tayi da sauri ashagwbetace "Dady I love you alot I don't love Mom shealways hit me" hararanta Jummai tayi dayasa Mujiyayi dan dariya yace "ya isa to Mommy ki is justtrying to correct you kinsan Maman ki mace cedatasan values na rayuwa ga ilimi ga hikima, gadabara, I want you to grow up and be like her okay,dan haka kada ko kara shafa this abu on your nailskinji"? Gyadamai kai tayi tace "okay Dady" sakintayayi yace "bari naje wajen Mai Babban daki zauna kibreak" yayi maganan yana wucewa yafita Jummaitabishi da kallo yana karasa ficewa da sauri ta tashitazo wajen Maryam tana duba fuskan ta tace "ohhmy child na mareki sosai? Yakuri kinji?" TuretaMaryam tayi da karfi saida ta dafa kujera kamanzata fadi, yarinyar ta nunata da hannu cikeda tsiwatace "Momy idan kina act naki stop hiting mebanso, haba zaki illatamin face ne kija Kamal yaceI'm looking ugly wat is wrong with you"? Cikedalallabawa tazo kusa da ita takai hannunta tana shafafuskan tace "yakuri my baby, bazan karaba ipromise, haba Yamyam dina, sorry sorry, Mommy issorry gayamin mezan miki kihakura" DasauriMaryam tace "to kibarni naje party Kamal in kinasona hakura" Dasauri Jummai tace "nabari but kidawodawuri before your father notice baki gida".*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 39*
Around 5 yafito daga part nashi yana tafiya daidai kaman baiso yataka kasa yana zuba uban kamshi. "Bijimin Sarki, sadaukin Sarki, adalin Sarki, ci gari yaya ka kwana, ci gari yaya ka tashi, ka kwana lafiya ka tashi lafiya, da kai da mutanen gidanka, dogo da gajere, da mai tsawo da, mace da namiji, da babba da yaro? Ci gari yaya ka tashi. Sadaukin sarki adalin sarki, Kano garinka ne, Kanon dabo kasar ka ne, da anki da anso, Allah ka taya maka, Annabi ka taya maka, ci gari zauna daidai." Ahankali yake takawa harya shiga fadan yadan zauna yayi magana da mabiyansa dan an kwana biyu ba’a gansa ba inda wasu kemai yajiki wasu namai an dawo lafiya yagaisa da Waziri daketa kallonshi yana murmushi bai wani dadeba ya sallami mutane yatashi yabar fadan zuwa side na Mom wanda yaga miss calls nata yafi a kirga this past few days yaki dagawa, shiga ciki yayi da sallama zaune yaga Mom kan kujera Haleema zaune kusada ita tadaga kafafun Mom din tadaura kan cinyanta tanama Mom tausa suna hira, kallo daya yama Mom bala’in daya hango a fuskanta saida gabanshi yafadi sauke kanshi kasa yayi yamaida kofan yarufe yashigo cikin dakin waje yasamu yazauna akan kujera ahankali yace “Mom ina yini” Haleema da tunda yashigo take kallonshi kaman tsohuwar mayya wani azaban sonshi na tashi azuciyanta tace “ina yi……” hannu Mom tanuna ma Haleema ranta a bala’in bace kaman zata yanka mata mari tace “karki kuskura ki gaida tambadadden yaron nan, wanda bai girmamani ba bazaki girmamasa ba Haleematu” dan lumshe idanu Riyad yayi kafin yadaga kanshi yakalli Haleematu anatse yace “dan bamu wuri nai magana da Mom” cikeda fada Mom tace “taje ina? Wani wuri zata bamu? Haleema is part of familyn mu babu wani sirri na jikinka dabata sani ba so she’s not going anywhere” dauke kanshi kasa yayi yarasa mesa tunda yazama Sarki shi da Mom ke having issues, baison abubuwan datakemai, and bai isa yayi magana ba tahau fushi da fada, daurewa yayi yadago kanshi yakalleta ahankali yace “I’m sorry Mom for not answering calls naki I was in the middle of something sai…….” “Kana tare da karuwan dadiron ka ko!” Dasauri ya kalli Mom hakan yasa ta karbe kafafunta da Haleema ke matsawa har lokacin ta sauke kasa tace “inace ita takiraka tsakar dare ka mike jiki narawa ka shiga saka kaya katafi”? Ahankali yakalli Haleema data sauke kanta kasa dasauri kaman munafuka ganin bazata taba chanxawa from telling Mom everything about them ba saikuma yasake daurewa yace “Mom ba abinda kike tunani bane” “abin miye to eh stupid boy? Kana ganin kazama sarki an fara huremaka kunne ni zaka watsama kasa a idanu? Bayan I was the one that made you the king? Munir dinma dagayau na rabaka dashi wlh!” Dasauri yakalli Mom tace “yes and duka mukaman daka bashi na company ka ka karbe yaje ya nemi nasa kudin ya bude nashi company atoh! Dagayau d’ana bazai kara feeding nashi ba harma kayi sponsoring lavish lifestyle dinsa nan ko ba’asan uban mamarsa malamin zaure bane anzo an mannema nawa yaron dakeda grandfather attorney na federal republic gabaki daya” sauke kansa kasa yayi kasa ganin ran Mom abace yake yasa ahankali yace “Mom kiyakuri” cikin fushi Mom tace “tun ranan hawan salla an rasa ina kake ni ni uwarka bankai matsayin ka dauki wayana ba ka zama gantalallen sarki Allah kadai yasan inda kake zuwa ka saki matarka kaman kaza baka iya gamsar da ita lusarin namiji dakai!” Dan ijiyan zuciya Riyad ya sauke kadan saikawai ya mike tsaye yajuya yayi hanyar kofa kai yanda Mom taji jikinta kaman an kwara mata wuta ganin ita kemai magana agaban Haleema zai kunyatata haka yatashi zai tafi yasa batai wata wata ba ta tashi kawai Riyad jiyayi an kama bayan riganshi da sauri yajuyo, Mom batai watawata ba ta yankamai mari ganin yajuyo jikake tasssss!
Saida Haleema tai ihu taredakai hannunta da gudu tarufe bakinta ganin yanda Mom ta daurama Sarki gabaki daya Riyad mari tana huci, chak Riyad ya tsaya yanama Mom wani irin kallon dabata taba ganin yamata irinshi ba, tunda yataso Mom bata taba daga hannu tadakeshi ba tun yana dan kankani sai yau, cikeda hargowa tace “kake kallona haka daga hannu karama mana ko bazaka iya bane eh? Ai na dauka kakai karfin tunda kazama Sarki rama marin Riyad” kasa daina kallon Mom yayi, Mom ta nunashi da yatsa tace “kai harka isa ni Mamanka ina maka magana ka mike and walk out of me? Who are you? Are you mad? Go back there and sit down!” Tanunamai kujeran daya tashi dagakai har lokacin kallonta yake ihu tamai tace “Wlh Riyad bazan sake
Showing 72001 words to 75000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25 Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47