Rashida, mummunar faduwa da gaban Jummai yafarayi hango Rashida datayi asama hakama Mom dan daga ganin yanda Riyad yayi sama tagane waye ita, Muji ya tsare Rashida da idanu, Ammi itama tana tsaye awajen takasa motsawa komujima komu dade this will happen dama and it just happens to be today. Cikeda damuwa sosai Riyad dake gaban Rashida yace “Rashida I’ve been wanting to tell you everything but nasan you’re not fine, ina jira ki warke ne, I wanted to tell you waye ni cus Mama told me about you, da labarin ku gaba daya” wani irin bude idanun Rashida tayi tana kallonshi idanunta har wani kalan spark na wutan bala’i ke fita daga ciki tace “dama kasan wacece ni ka aure ni still sannan ka kawoni this cursed family and cursed house dinku da evil people suka cikashi!”? Kasa magana Riyad yayi cus he sees how hurt she’s yarinyar da she’s grieving see abinda Mom tajawo, ganin yaki magana yasa azuciye tabi ta tawuce tahau sauka daga bene Riyad na binta, daga Muji har Gwaggo kallonta suke hakanan Muji yaji gabanshi na faduwa da ganinta, daidai ta karasa saukowa Riyad yasha gabanta hakan yasa taji burki takalleshi kaman zata kasheshi tace “katashi daga gabana!” Azuciye Riyad yace “baza’a tashi ba!” Azuciye Rashida da idanunta sunyi kaman jini tace “nace katashi daga gabana nabar gidan nan, bazan taba auren dan gidan nan ba! Ko kaine last Man aduniya wlh I rather die with dignity and alone dana aureka, so end our marriage bazan taba zama gidan nan ba!” Ran Riyad ya masifan baci jin maganganun datakeyi hakan yasa yamata ihu da saida falon ya amsa yace “why do I have to pay for abinda bani nayiba bansan sanda akayi ba? Why does it have to affect auren mu? The person that hurt you and your Mom is my Uncle not me! I was not even in this house alokacin, I don’t know Mama at all! The first ever time dana taba ganin Mama was when tazo hotel dina? Why must I pay? Why our marriage? Why why why?!” Wani kalan kallon Riyad dake nuna mata Baffa Mujitappa take hawaye na cika idanunta, jijiyoyin goshinta na fitowa with the deepest sorrow tace “you asked why? Mahaifiyata suffered for 23yrs harta rasu because you your family! Wanda kake nunamin na kalla bai chanchanci kallo awajena ba! Baida matsayin da Rashida zata daga idanu ta kallesa sannan baida darajan sabida shine mutum mafi kaskanci kaf aduniya awajenta! Dan haka Riyad! Just like yanda shekaru 23yrs back kuka nuna this entire household da mutanen cikinta basuson anything to do with My Mother, aka mata koran kare nima I don’t want anything to do with this house ko wayanda ke cikinsa and you happened to be a member of this house! Dan haka kabani hanya nafita nabar gidan nan daga baya katuromin takardan saki na I don’t care, just know cewa ko sama da kasa zata hade bazan zauna agidan da akama mahaifiyata koran kare ba!” TO JOIN IS 1k CHAT ME UP AND JOIN 07012181461 Wani azababben tafarfasa zuciyan Riyad yake sabida yanda yakejin duk duniya baiga wanda ya isa yasashi yasaketa ba dan yana mugun sonta, he loves Rashida sama da yanda yama dauka yana sonta, dan yanda take maganan tagama aurenshi din nan is triggering him, yana kallonta right in the eye da kakkausan murya yace “ko sama da kasa zata hade bazan taba sakinki ba! Nor nabarki kije ko’ina! I will never let you go away from me because I love you!” Dasauri tawani irin kallonshi kaman yanda kowa na dakin yakalli Riyad har Ammi, kirjinshi ya nuna idanunshi sunyi jazur yace “I’ve already fallen in love with you Rashida Al Mustapha! Jika Ina I don’t know how much love nake miki but Riyad just love yo…….
” Takasa karasa maganan sabida kukan daya ciyota tace “that woman………” tanuna Jummai tace “she keep tormenting us tana zuwa gidanmu tana azabtar da Mamana itace da reason yan layinmu akasan Mama nada HIV kowa was stigmatizing ni d Mamana” duk yanda Rashida taso karta fashe da kuka takasa saida ta fashe da kukan tana pointing Jummai dake fiki fiki da ido tana addu’a inama wani abu yasa Muji ya sume karyaji abin da Rashida ke fadi tace “Mama was fine but wannan wicked matan tazo gidan mu ana gobe salla ta dagamana hankali tasa police suka kamani the fear, da shock da Mama ta shiga was the cause of her death, and you dare tell me na rayu dakai Riyad? Riyad do you know what a harsh life is? Do you know wat rayuwa da tabo da sheri da kazafi is? Do you know wat rayuwa is da cutan da bakasan yanda kasameshi ba and you have no way to prove innocence naka? Riyad do you know wat stigmatization is? Riyad kasan menene kunci bakin ciki damuwa da azaba? Riyad kasan zafin ciwo? Riyad kasan azaban da Mamana ta shiga da zata rasu tana ihu cikina jini na fita daga hanci da bakinta? All this abubuwan sabida gidan ku!” Tasake fashewa da kuka da kyar tace “wlh, wallahi! I know Mamana idan da tasan Kai dan gidan nan ne bazata taba baka aurena ba! Wallahi no condition zai taba barin Mama tabarni na auri Dan gidan nan cus gidan nan shine gidan dayama Mamana tabo dahar takoma ga Allah bai gogu ba, Riyad ko kaine last man aduniya i will never ever marry you! I hate you Riyad! Na tsaneka, I hate your family! I hate this house! I hate everything about you people, bazan taba hada jini da ku ba
!” “Stoppppp!” Rashida tai ihu tana taushe kunnuwanta dan kalman soyayyan kaman yana zuba mata guba ajiki takeji, Riyad na kallonta yace “I will never let you go bayan ni Mama tabama amanarki” Mom dake tsaye tana kallon drama tama Rashida wani wulakantaccen kallo tana matsowa kusada Riyad tace “waye kuma wannan dakake gayama kanaso? Wacece ita”? “Wacce ta isheki riga da wando!” Rashida tabata amsa tana juyo da kanta tazubama Mom wani dirty look, Mom takalli Riyad tace “Riyad who is this mara kunya”? Kafin Riyad yayi magana tace “your biggest nightmare inhar ba’a barni na bar gidan nan ba” baki Mom tabude zata kara magana Riyad yace “Mom kiyi shiru mana haba! Shut up!” Yabugama Mom tsawa dayasa tai shiru ganin ran Riyad yabaci, Riyad yakalli Muji dake kallon Rashida har lokacin yagama mutuwa atsaye yace “Baffa Yarka ce Rashida!” Rashida jitayi zata kama da wuta ta kalli Riyad tace “yar wa? Baffan ka baida darajan haihuwana! Wallahi yayi kadan!” Durun uwa! Dakin kowa kallon Rashida yake kai! Yarinyar itace fire 🔥 Dudda gaban Jummai na faduwa saida ta daure tai taking risk tace “yarinya bi a sannu da mijina kike magana! Bazan dauki raini ba!” Juyoda kanta Rashida tayi ta kalli Jummai tana tuna gabaki dayan ciwon Ammi ta dalilinta ne, ta dalilin kulleta datayi was the reason jikin Ammi ya birkice saitaji emotions yazo mata wuya tai wajen Jummai din da gudu taku daya biyu Riyad yayi yakamata kokawa tashigayi da Riyad tana cewa ka sakeni, ka sakeni nace, garin haka hannunta ya taba Mujitappa wani kalan sanyi dayaji yashigeshi baisan lokacin daya zauna waje dayaba ahankali kan kujera dasauri Hambali yaduka yace “Yaya? Sannu menene are you okay?” Jummai itama tace “Mijina are you okay?” Hannu yadaga musu yakasa magana direta Riyad yayi nisada su, cikeda lallashi yace “Rashida please listen to me, please” kaman mahaukaciya Rashida tashiga kabar da hannunshi tace “wlh wlh I will not, Riyad Mamana, my mother fa” tanuna kirjinta tace “Mamana tarasu bazata taba dawowa gareni ba har abada! Bazan kara ganin Mama ba har abada, Mamana na kabari, and family ku killed my Mom!” Takai bayan hannunta ta share hawayen daya zubo mata dasauri tace “dukan ku familyn ku gabaki daya bakuda imani!” tasake share hawayen dasuka zubo mata da bayan hannu tace “kun kori mahaifiyata da cikin wata shidda batare da kun damu ba sabida tanada HIV, ta rantse tasake rantse wa bata taba zina ba amman babu wanda ya yarda da ita, cikin dake jikinta kukace banaku bane, you guys sent her away bayan kun tara mutane kun toxarta mahaifiyata matar da rannan da safe akai discharging nata daga hospital, baku tausayama a sick pregnant woman ba, wlh bantaba jin tsanan wasu arayuwana irinku ba”. Muryanta yafara rawa sosai tana tuna wahalan dasuka sha arayuwa tace “Mama suffered ba ko biyar a hannunta, My Mom suffer……*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 45*
Babu wanda yakai Maman Kabeer enjoying this drama, ganin yanda Riyad ke kallonta ma speechless yasa tai ihu tace “kabani hanya nabar gidan nan!” Da kakkausan murya Riyad yace “you are not going anywhere” tashi Gwaggo tayi ahankali tazo kusada Riyad tana kallon Rashidan da tun dazu data kalleta taga jikanta, takalli Rashida taga Muji, daman kafin ta mutu zataga jinin Muji! Allahu Akbar! Baki tabude zatai magana saikuma ta kasa hannunta tadaga dake rawa sosai hawaye na saukowa daga kan idanunta zatakai hannun kan fuskan Rashida dasauri Rashida takoma baya tamata wani kallon uku saura kwata dayasa Riyad yakama hannun Gwaggo ahankali hakan yasa Gwaggo tafashe da kuka sosai tana wani irin kallon Riyad tana kallon fuskan Rashida data hade rai tajuyar da fuskanta ma dan bata kaunar kallon any of them, tace “jikana ne wannan? Riyad dama zan taba ganin jinin Mujitappa na? Riya…..” tari Gwaggo tafara dayasa kowa yataso Riyad ya zaunar da ita yana riketa, da sauri Ammi takoma Kitchen dan dauko ruwa ganin haka yasa Rashida tayi kofa da sauri tabude daidai Riyad na dago kanshi yace “Sarkin Gida kutareta” ahankali Muji ya karbi Gwaggo yakalli Riyad cikin soft voice yace “follow her” tashi yayi dasauri ya wuce waje inda Rashida ke rigima da fadawa dasauka zagayeta in circle batare dasun riketa ba tana nunasu da hannu tana ihu. “Kutashi daga gabana, kubarni natafi gidan nan, ihuuu ana kidnapping dina agidan nan, wallahi ko zaku kasheni bazan zauna agidan nan ba, bazan zauna ba” jama’a Rashida tashiga tarawa bayi da ma’aikatan gidan sai shigowa flat din suke, yana zuwa wajen fadawa suka budamai circle din yashiga ciki yana azuciye kawai yasa hannu yakama hannunta dasauri tajuyo tashiga kokawa dashi tana kokarin fizge hannunta tana bori tace “kasake ni let go off my hand, wlh bazan zauna agidan ku ba, I hate this house, I will never ever live here kun kashemin Mamana, stop touching me, I hate all of you” ganin yanda takemai tirjiya tagama ficewa hayyacinta yasa yadauketa chak azuciye fadawa suka warware rigunan su suna kare Sarkinsu suna binsu abaya,Riyad yayi gaba har zuwa flat dinshi yawuce wajen motanshi yabude ciki yasata tataso kaman zakanya yarufe da sauri yayi locking motan yakoma gaba yashiga yatada motan yaja motar yabar gidan. Gudu kawai Riyad yake zubawa akan titi yana kallon yanda Rashida ke kuka abayan mota, yarinyar is deeply hurt, duk yanda mutum zai gwada maka yanda abu ke damunsa idanba kaikeda rayuwan mutumin ba bazaka taba gane meyakeji ba. Sunyi tafiya mai nisa kafin su shiga GRA gaban wani mahaukacin gida fari yayi horn wani security ne yabude kofa ya leko ganin motar yasa yakoma ciki da gudu bude gate akayi Riyad ya shiga cikin gidan wow gidan ya mugun hadu sabon gidane daya gina to his taste wanda duk randa yayi aure zaisa matarsa ciki before zamanshi Sarki yabata komi.
Wasu manyan security ne guda biyu sukazo wajen motan da gudunsu dan gaidashi jin ihu yasa duk suka kalli motan daidai Riyad na bude kofa yafito yace “you can go” sannan yabude bayan motan yakalli Rashida dake kuka sosai ba takalmi ba dan kwali harda majina ahancinta tanamai wani irin kallon tsana tace “Wlh I will report you for kidnapping me cus ni ba yarinya bace that you can force me to stay with you, I know my right, I’m not your prisoner banayin auren,! Bazan aureka ba! Bazan zauna da family dasuka kashemin Mama ba, wlh ban yafe muku gabaki dayan ku, Riyad na rantse da Allah I hate you I can’t even stand looking at you” wlh kanshi har wani irin sarawa yake sabida ciwon kan fitinan Rashida, kaman kanshi zai rabe yakeji, ahankali yana kallonta yace “let’s go inside, na chanza miki gida tunda bakison chan” ihu tayi tace “not just gida kaima gabaki dayanka banson ganinka, I said i hate you Riyad bakaji bane? Let me go kasakeni! Ka sakeni! I don’t want you dole ne” hannunshi yamiko mata yace “let’s go inside” kabar da hannunshi tayi harsaida hannun yadaki kofan mota yasake kallonta, ganin bazata taba fitowa daga motan inba ta karfi ba yasa yashigo ya dauke ta by fire by force yafito yawuce cikin gidan da ita, woww falon kaman ba a Nigeria ba sama yayi da ita, yabude wani mad hadadden room yasauketa ciki ta zabura ta tashi tace “wlh bazan zauna agidanka ba” cikeda lallashi Riyad yace “Rashida please listen to me, dan girman Allah, I know you’re hurt! But dan Allah please listen to me” hannu tasa ta tureshi da duka karfinta ganin yana tahowa gab da ita, yayi baya cus da duka energy ta ta tureshi tace “don’t you dare come close to me, na tsaneka Riyad, na tsaneku duka” sarawan da kanshi yafarayi baisan sanda yadafa bangoba jin kaman jiri na neman kwasheshi, hakan yasa yajuya drawer dake gefe yabude yaciro bundle na key yayi kofa yabude, ganin tabiyoshi yasa ya kulle kofan yasa key yanaji tana ihu tana bugawa yawuce yasauka kasa ya dafe kanshi yazauna a last staircase yana dauke ijiyan zuciya kanshi kaman zai fadi kasa..*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 46*
Deabido
Yana zaune awajen dafe da kanshi dake neman tsagewayana jiyo yanda Rashida ke buga kofan kaman zata saukekofan kasa tana kuka tana ihu wayanshi yahau ringing,hannu yakai aljihunshi yaciro wayan yaga Mom, chan saigayaga Munir duk yaki dauka, ganin Gwaggo na kiranshi yasaya dauka batare dayay magana ba cikin muryan kuka tace"Riyad kana ina? Ina ka kaita?" Da muryanshi datadandishashe yace "Gwaggo na kaita somewhere da zata natsuta saurareni in that house she will never calm down" cikinwani irin emotional kuka Gwaggo tace "Allah na tuba, Allahka yafeni, wani kalan kuskure da shirme muka tafka shekaru23 dasuka wuce, Innalillahi wa innailaihi raji'un Ya Allah YaAllah natuba Ya Allah mun tu Ya Allah mun tuba...." ganinyanda Gwaggo tarude take smbatu yasa ahankali ya tashiyana dafa kanshi yawuce waje da hannu yakira securityyace "be on alert, I will be back soon" ya shiga mota sukabudemai gate yafice gida yakoma yanda yabar kowa afalonAmmi ahaka yazo yasamesu har lokacin Gwaggo kuka take,suna ganinshi duk suka juyo Gwaggo tashare fuskanta tace"Riyad gayamin komi da komi dakasani game da Rashida,wlh ina ganin yarinyar nan naga jinin Mujitappa na, tell meeverything about her" waje yasamu ya zauna yayi shiruanatse yace "almost dukanku kun ganta in that CCTVfootage one year ago I guess sabida is not clear saisa bakuganeta ba, ranan da akaso akasheni a airport was the firstever time danasan Rashida..... yashiga bada labarinRashida daga farko har zuwa karshe all abinda yasaniwithout hiding anything kowa ya shiga kallon Jummai dagabanta ke faduwa babu kakkautawa, babu wasa akanfuskan Muji dan yanada zafi bana wasaba yace "ya akayi harkikasan wajen zaman su? Har kinsha zuwa ba sau daya babiyu ba uku ba? Why did you lock My daughter a policestation"? Yanda yafadi my daughter saida Jumimai tajikaman wuka aka chakamata aciki amman ta daure cikedamakirci tace "na farko dai na yarda nayi laifi tunda har ninena dauki kafaſuna naje gidansu da sunan bada zakkanfiddakai, na biyu shine matar nan tarasu balle asan gaskiyaasan karya, ita da diyarta dole su hada baki suso ganin nimakarabu dani yanda karabu da uwarta"
Coincidentally nasan gidansu shima was just ranan najeanguwan tunda naga mabukata ne a anguwa naje rabaabinci gida gida tana ganina tanunama yatta ni wai ninekishiyarta yarta ta shakeni ta shake bayina hardafasamus.." saikuma tai shiru ganin Riyad na kalornta yace"wat about the ICU part Jummai?" Kasa magana Jummaitayi Riyad yace "1 can call the Inspector right away suyipresenting case din for mijinki" yakalli Baffa yace "Baffamatarka lied cewa bayin suna ICU aka kulle Rashida in oneof the worst cell dasuke dashi, she was planinnig onsending her to jail and she stood there lying comfortablycewa ranan tafara zuwa gidan idan ranan ne maisa dagaganinsu zataso tai locking yarta a cell?" " Dasauri Jummaitashiga kallon Riyad da bata taba tunanin sun bashi labarinsu ba, saikuma ta kalli Muji dake mugun kallonta, yau for thefirst time ta fuska daban yake ganin ta kaman an yaye wanilullubi, he trust Jummai blindly amman yau yaga he waswrong cus she's lying, da mamaki Muji yace "kece kikajegidansu kika hada tashin harin dayayi sanadiyanmutuwan Zainab?" Dasauri Jammai tashiga girgizakai tace"wlh wih bahaka bane" wani tsawa Muji yamata da saidadakin ya girgiza yace "tell me Yayane to Jummai? Matar datunda na rabu da ita kowa na gidan nan bai karabi takantaba we simply close her chapter and moved on ya akai kikacigaba da bibiyan rayuwanta tunba yauba har just gab dathis salla da akayi few days ago?" Baki Jummai tabude zataimagana Muji yanunata da yatsa yace "don't you dare lie tome! Wlhl can pick you up naje dake koma inane anguwansunashiga dake gida gida ina tambayansu ko sun sanki, saunawa kenan suna ganinki a anguwan, idan Riyad yamikikarya ai yan anguwa bazasu miki karyaba, why did you dothat why? Tell me Jummai"? Tell me Jummal? Jinza kaita anguwan kumatsaf zai iya gashi ko Baba Liman kadai ya isa yace tazoanguwan nan tana damun su tana tara musu jama'a yafiakirga, how come asirinta ya tonu haka? She messed up bigtime, bata taba sani a day like this zaizo ba, mesa ma Allahzai wurga Riyad rayuwan su Rashida? Kai Innalillahi, yanzuyaxartayi? Saima tarasa abinda zatace saikuma chan ganinyanda kowa ke kallonta tace "wlh sherin shedan ne dasherin kishi Muji you're the Man dana taba so arayuwanaZainab na zuwa tarabani dakai bawai wani abu banekawai." cikin fada sosai Muji yace "is that the reason whykika dinga yadasu a anguwa cewa tanada HIV aka hanay'ata zaman
Showing 81001 words to 84000 words out of 139355 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28 Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47