lafiya"? Kallonshi tayi ganin yanda yake ihukaman shima ba abinda yayiba kenan ahankali tace "butkaima ai haka kayi katara jama'an fada ka sanar HIV garetakasa aka watso kayanta ka korata, it's just a replic. " TassMuji ya kwasheta da mari dayasa tai baya tana tangal tangalzata fadi ta dafe kuncinta tar allonshi yana wani huciyace "kome nama Zainab atleast pi mijinta ne alokacin,kuma nitama laifi, kefa? Wayeke gareta? Kin ijiyeta ne? Kozamanki take a anguwan how dare you Jummai, why areyou so evil and wicked and bad dama haka kike? Na sakekisaki biyu!" Da sauri takalli Muji gabanta na faduwa saikumatafashe da kuka tana dukawa zatai magana Riyad yace "nota word!".*SANYI DA ZAFI*


*EPISODE 47*


Cikin wani kalan izza da kamala Riyad yace "already gidan sarauta yayi suna ganinmu ake like wicked people, masu bakar zuciya, masu neman dukiya da power at all cost, wayanda can do anything to get abinda sukeso harda kisan kai, masu danne wanda sukaso su danne, i want to be a king that will make a change na nunama duniya cewa good people exit agidan sarauta! Masu purest of heart, marasa ill intention" cikin kakkausan murya yace "ayau zan kafa sabuwan doka agidan nan Sarkin Gida" Sarkin Gida yashigo da gudu da sauran fadawa zasu gaida Riyad ya daga musu hannu irin baiso yace "ku saurara ku rubuta acikin littafin dookoki Masarautan Kano cewa duk wanda aka kama dawani hali na makirci, kona sheri, kona mugunta, ko cutar da wasu mahalukin, dan Adam ko babba ko karami, kowa waye masarautan nan zata kori mutumin mu yanke alaka dashi!" Dasauri Jummai takama wandon Muji tana "dan Allah dan Allah kayakuri Mijina, kasa baki" kowa kallon Riyad ake kusan duka family basu taba ganin this brave angry Riyad ba, today is the first day dasuke ganin Riyad as king, idanunsu ada suna ganinshi as just Riyad ne but yau Riyad yazama real Sarki a idanunsu, Juyowa yayi yakalli Jummai yace "wannan matar mai suna Jummai an kamata da sherin kazafi! Sheri.takurama bayin Allah, musguna musu, makirci and duka lokacin datake aikata ayyukan nan tana nuna eh daga masarauta na tafito bawai ta boye identity nata bane dan haka zan aikata gidan alkatau na nan gidan saurauta dazatai aiki na sharan masarautan nan ko'ina na tsawon wata daya kafin bayan wata dayan akoreta tabar gidan har abada!" Dasauri Jummai tamike tsaye tana kallon Riyad da mijinta dakuma fadawa dataga suna zuwa kanta zasu kamata ganindai da gaske ta kwana ciki yasa ta kalli Mom dataga taki kallonta daidai fadawan sunzo sunwani jata kaman jaka ihu tayi Jummai tace "inhar zaka hukuntani haka Mai Martaba kasan cewa harda uwarka yakamata kahada" dasauri Mom tace
"kujata kufita da ita mana ta ishe mutane da surutu" fadawa suka wani jata Mom Riyad yakalla kafin adake yace "wait!" Tsayawa fadawan sukayi dasauri Mom tace "Riyad mehaka? Kabari atafi da ita mana" Murmushi Jummai tayi Riyad yace "wace mahaifiyata kike magana?" Tana kallonshi tace
"wacce harta tsargu tafara magana" dasauri Mom tace "nikuma zakima sheri makira irinki is capable of doing anything" ihu Riyad yama Mom yace
"quiet! Mom don't speak again idan bance kiyiba" yakalli Jummai yace "idan kika kuskura kikama mamana sheri bazakizo abinda zan miki ba Jummai" dasauri tace "bazan tabama mamanka sheri ba cus inada evidence ga wayata nan tsakar falo dauka kabude kaje call log zakaga nakirata last night itama takirani i record call namu play it" daukan wayan bafade yayi yabama Riyad ya karba, Playing voice din Riyad yayi kawai sai jikin Mom yahau rawa kaman kasa ya tsage tashiga ciki takeji, tunda yafarajin maganan su akakai inda Jummai ke cewa Mom was behind HIV Mama kawai wayan yafice daga hannun Riyad yafadi akasa yanda Riyad ya shiga shock na Muji was even was even worst, saida Hambali yarikeshi Mom kawai ta dafe kanta kunya ya shigeta but deep down bata wani damuba sabida Babanta is attorney general kuma ai is a plan she suggested not executed.
Jummai ganinsu yanda kowa ke cikin shock yasa takwashe da dariya tace "yes yes yes! Na tsani Zainab sabida tashigo gidana ta daukemin farin ciki, shekaranmu nawa muna neman haihuwa ita tazo ta samu mijina ya manta dani, nadawo banda amfani da amaryansa yake naje na sami Maryam nagaya mata tace min idan inaso na maida soyayyan da Muji kema Zainab zuwa kiyayya tanada plan!
Kowa kallonta yake tace "nasan zata iya karyatani amman kun ganni nan kap rayuwana bansan wani me HIV ba ita ke gayamin cikin bayin da aka kawo mata daga wani yaki lokacin akwai wata daketa ciwo takaita asibiti akama yarinyar gwaji akace HIV ne inhar zaku tuna cikin bayi da aka rarraba lokacin wata mai suna Safara'u Mamanka akaba" Gwaggo tace "kwarai natuna Safara'u idan naje dakin
Maryam ina cewa ke bakicin abinci ne amman daga baya nadena ganinta, Jummai tace "bayan tagano tanada HIV ta sallami yarinyar a boye tabata kudi takula da kanta shine take gayamin zata iya kiran yarinyar awaya mu mata allura mu debi jininta musan yanda zamuyi mu sama Zainab jinin ajiki" Kowa kallon Jummai yake adakin tace haka takira yarinyar ita oo baniba tasa hannu tadauki sirinji taja jinin yarinyar tabani natafi dashi lokacin Zainab batada lafiya cus cikin na wata guda mugun laulayi take, ana ma kara mata ruwa ne tana bacci kuma tanada nauyin bacci, lokacin yayi daidai da lokacin da babu kowa adakin, Muji yafita aiki naje na zare karin ruwan kaman vanda ake dura maka allura ta wajen yashiga jijiya haka na kafa gindin sirinjin a ramin na fesa jinin ina kallo ina murmushi cikin bacci tadanyi motsi ta tashi da sauri naja ruwan ina maidamata nace yacirene ruwan koma baccin ki, takoma bacci natashi natafi naje na jefa syringe din abola. Nadinga cewa zaiyi kuwa Mrayam nacemin ai zaiyi menene menene ahaka data fara ciwo awata na shida akace HIV n...." wani irin fizge kanshi Muji yayi yay wajen Jummai yafara dukanta tana ihu saida aka rikeshi tahau dariya kaman mahaukaciya tace "ku kasheni to me yarage narasaka Muji I've lost komi, kome nayi aduniya sabida kaine dan haka tafashe kawai guess wat har asibiti na bita nabata guba ta mutu! Yes i poisoned her" Innalillahi yanda kirjin Riyad ke bugawa yakusa barewa so Mrs Bugaje was right data kirashi just last night harya fara bacci tace tana suspecting poisoning Mama akayi cus bakinta was green datana mata wanka tagani but tanakan investigation.
Wannan karan wani kalan zubewa Muji yayi akasa yana kallon Jummai dake kallonshi tace "I was a good wife babu abinda bana maka, kusan bautamaka nakeyi, after Allah da shine ubangijina wanda nake bautamawa you were the next person in my life, ka kama kayimin kishiya ka manta dani da duk abubuwan dana maka, wata ta dauke maka hankali dare daya, nikuma nai alkawari saina rabaku har abada!" Runtse idanu Riyad yayi duk yanda yaso yadaure saiga hawaye sun zubo daga idanunshi, ko shine Rashida bazaiso yayi zaman aure da wanda members of his family are like this ba. Fuskanshi ya share yamike tsaye tareda juyawa yace "ku kulle both Maryam and Jummai and call the police they will both pay for crime nasu, Mama will get justice" dasauri Mom tace "Riyad riyad wani ihu yayi yace "take this two women out of this room now!" Fita dasu fadawa sukayi shikuma Riyad yawuce sama da gudu.
Hatta Maman Kabeer saida jikinta yayi sanyi tasan da sunso su kashe Riyad but bayan yazo yazama sarki sun hakura ganin be wani iyaba sunsan zaiyi making mistake daga baya, or da kanshi ma yace yasauka, wickedness din Jummai da Mom bazata taba iyawaba, haba HIV fa ina mata zasu da kishi, itada mijinta yayi mata hudu curr da kwarakwari fa tace me? Ina mata zasu da kishi? What is this?
Infect innocent woman da HIV Ya Allah, jitayi jikinta yayi sanyi wani tuba da tsoron Allah na shiganta, remembering yanda Mama ke kuka alokacin tana cewa ita ba fasika bace Allahu Akbar! Allahu Akbar!
Inama tana raye! Wayyo Allah.
Ahankali Ammi tabar yan falon na lallashi Muji dat is completely heartbroken filled with regrets da danasani, tawuce sama dakinta tabude ahankali akasa taga Riyad yazauna ya kife kanshi kan kafa Munir na gefenshi yadafashi, wucewa tayi inda yake gently ta daura hannunshi saman kanshi dago kanshi yayi idanunshi sunyi jajir ganin Ammi yasa yakasa hadiyewa yakasa daurewa sai hawaye masu zafi yace "Ammi how can I even look at Rashida na gayamata yan gidanmu killed her Mother? How Ammi? Ammi tayaya zan gayamata poison akaba Mama eh?" huci yayi me zafi yace "Ammi if I were in Rashida shoe ni kaina bazan taba zaman aure da mutum daya fito daga gida filled with evil killers menene menene ba, Ammi we wronged Rashida da yawa, how can I look at her nagaya mata all this I can not do it Ammi I can't, I can't Ammi, Ammi she will hates me more, Ammi wat do I do now?
Yazanyi, Ammi why do I have to come from this kind of family???".*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 48*


A hankali Ammi takai hannunta kan Riyad tace "calm down I'm here for you,your brother is also here for you koMunir"? Dasauri shima Munir dakeneman fashewa da kuka ya gyadamaAmmi kai idanunshi sunyi jazur muguntausayin Riyad yakeji, saida yadan natsuAmmi tace "ina ka kai Rashida yanzu?"Ahankali yace "my house na GRA"gyadamai kai Ammi tayi tasauke ijiyanzuciya tace "is good tazauna awajenand calm down for a bit, and again|don't want you to keep anything fromher, tell her everything she needs toknow about death na Mom nata duddaabin zai mata yawa hakkin ta ne tasani,me and you have no right to judgedecision na Rashida or how she willreact idan taji news din, Riyad yarinyarnan have every right to behave the wayshe's behaving anma mahaifiyartakazafi still basu bartaba sun kasheta theonly thing I can support you with rightnow is addu'a gaskiya zalla kenan, idanAllah yayi she's your wife har abada93 babu abinda zai sami aurenku idankuma Allah ya kaddara ba matarkabace" yanda fuskan Riyad yayi saidayabata tausayi hakan yasa ahankali tarungumeshi ajikinta kankameta Riyad yayi Ammi tace ko yaya kaddaramu yaka dole muyita just like yadda Rashida and her Mom live kaddaran su kaimaand kowa ma you must live naku, Allahna sama yana kallo sannan Allah bayadaurama bawa abinda yafi karfinshi kabiyarinyar ahankali, a lallashe ta, kabatahakuri and you need energy in doingthat, police suzo su kwashe this peopleayi proper investigation ahukuntasudaidai laifinsu i want Rashida to seejustice has been served kaji" gyadamaAmmi kai yayi suna ahaka akaiannouncing yan sanda sunzo Munir yakalla yace "kawomin kayana a falo"shikuma yashiga bayin Ammi ya wankefuskanshi da Munir da Ammi sukatayashi shiryawa ya sauko inspector yagaidashi sannan aka fito da Momdaketa kallon Riyad dako kallon indatake baiyiba dakuma Jummai yace"these two women sun hada baki sunsama Marigayiya Zainab wacce adatake matar Al Mustapha Ali cutan HIV,sannan Jummai confess da bakinta itata kashe matar dake asibiti few daysago akwai CCTV camera a falon yayirecording komi brother na Munir willsend everything, the hospital, thedoctor and diyar matan all can givestatement idan kinaso just do properinvestigation a hukuntasu bisa laifinsu"gyadamai kai inspector yayi yace "zamu budo investigation komai muke bakatazamu sanar daku mutafi" akaja su Momaka wuce Mom har lokacin kallon Riyadtake ita yaron nan zai wulakanta haka? |will come back for you Riyad! Zan fitodan ni banyi laifi ba, after all banyiconfessing anything like Jummai ba, I'mcoming for you Riyad!.


Masallaci suka wuce sukai sallah
sannan Ammi tahadamai abinci a baskettabama Munir, ta hada kayan datadinkowa Rashida a akwati tsaf tasahijabai da gyale masu kyau, yatafinmata dasu karba yayi yakai har motanRiyad yasa a boot, shiga motan Riyad yayi yazauna abaya yana sauke ijiya


Riyad yasa a boot, shiga motan Riyadyayi yazauna abaya yana sauke ijiyanZuciya.




Driver yajashi har gidan dan bazai iyadriving ba wlh, lokacin was after magribbude gate akayi yashiga parking drivershi yayi driver yafito dasauri yabudemaibayan motan fitowa yayi gabanshi saifaduwa yake, basket din yasa hannuyadauka driver yadauki jakan kayan yayigaba yana bude falon ahankali da hannuyama driver alamun ya ijiye jakan ijiyewayayi yafita yamaida kofan yarufe yasakakey sannan yakalli staircase jin shiru,wucewa yayi yafara hawa benen yanatafiya kaman barawon dayazo sataharya kawo karshen benen yahayo falonsaman yawuce gaban dakin datake cikikanshi yakai jikin kofan yakarakunnenshi jikin kofan jin shiru yasa9 yaciro key ya tura ahankali yabudekofan kwance yaganta akasan dakinbacci ya kwasheta fuskanta dayadanwashe yauma sabida kuka yayi ja samewith her nose, ijiyan zuciya ya sauke yalallaba ya shiga ciki ya ijiyemata basketna abincin sannan yajuyo yafito yakoma


na abincin sannan yajuyo yafito yakomakasa da sauri yadauko akwatin yahayosama yashigo da akwatin yana kokarinijiyewa yaji tai motsi garin juyowa yakalleta yabuge basket din cokulan sukaikara, tar Rashida tabude idanunta danyanzun nan barawon bacci ya sacetabatajin tai 2min ba ma, kamshin Riyaddaya cika hancinta yasa da sauri tabidakin da kallo kafin tasauke idanuntaakanshi shima ita yake kallo ya idasaijiye jakan awajen, ayanda tawani tashidaga kwanciyan zakasan ba lafiyatanamai kallon tsana da manya manyanjajayen kwayan idanunta saikuma ta kallikofa dayake a bude sai kawai azuciyetayi kofan tafice da gudu.
Biyota Riyad yayi taku daya, biyu, ukuyakama hannunta dan tsabagen yandabatada energy bamata iya gudu dakyau, ahaukace tajuyo tace "wlh ka karatabani kome namaka kai kaja kasakeninace" murya ataushashe batare dayasaketaba Riyad yace "we have to talkRashida please listen to me, just giveme 2min gefe Rashida ke kallo danbamatason tana kallon fuskanshitsabagen tsana tace "I don't haveanything to discuss with you bani bakaiRiyad, wlh ko muryanka banaso inaji,Riyad bana sonka, banason danginku, Ihate seeing you, kasaken mimi hannu"

Kasa sakin hannunta yayi sabida yandaheart nashi ke breaking idan tace tatsaneshi, kokawa dashi Rashida tashigayi kaman mahaukaciya tanason karbehannunta, ganin bazata saurareshi bayasa yace "your Mom was poisoned!"Dasauri takalleshi ta tsaya chak tadainakokawan, ahankali yasaketa yana kallonkwayan idanunta yace "your Mom waspoisoned to death!" He could see yandaheart nata ke beating ta idanunta,yadaure cus he can't hide anythingfrom her again gwara taji komi as it is,calmly yace "last night nida Dr Bugajemunyi magana she told me she'ssuspecting Mama was poisoned sabidataga Mama around 12 taga Mama around 12 bayan tafito dagaSurgery and tadubata tsaf kafin ta tafigida da tanama Mama wanka taga bakinMama yazama kore yirrrr down tonostril nata, but mun karasa magananakan tanakan investigation kan allabubuwan da akai administrting onMama d day of her death" kallonshisosai Rashida take takasa maganashima Riyad yayi dan shiru kafin ya dakedan baison yaboye gwara yafada matakomi at once ahankali yace "bayan naijiyeki anan nakoma gida I told uncledina yanda nahadu daku, Rashida youwere the girl that saved my life a airportlokacin!" Kallonshi Rashida take duddaba maganan ne akanta ba but howcome bata taba ganeshi ba, ahankaliRiyad yace "I told uncle about yandaJummai tadade tana damunku and itacethe reason kikaje police station, onething lead to another Munir will bringCCTV footage na falon Ammi for youkigan....


" "what are you trying to tell me l'm notintrested in watching video ina kallonyan gidanku, who poisoned Mama na?"Rashida tamai maganan kirjinta nabugawa dum dum Riyad na kallonta yadake ya daure yace "not just poison

dake ya daure yace "not Just poiSonJummai da Mom matar dana taso ahannunta suka sama Mama HIV!" Karakan Rashida yadauka kaman an yardacokali kasa tana kallon Riyad daahankali yace "Jummai tace ita tabamaMama poison ta mutu!" Yanda Rashidake kallon Riyad idanunta na tsatsohawaye saida yaji irjinshi zai tsagesabida bakin ciki, yadaure yacigaba dabata labarin duka abinda yafaru duktana kallonshi, ahankali Rashida tai bayaluuuuu jiri yana debanta zata fadidasauri Riyad yatareta yana dawo da itakirjinshi ya rikeda yana tapping facenata yace "Rashidah, Rashida" fuskanRiyad kawai take kallo ko motsi jikintabayayi tana kallon yanda yake kiransunanta yana tapping face nata, hawayemasu mugun zafi suka shiga gangarowadaga idanunta tana kallon face nashibabuma karfi ajikinta ahankali tace"Mama na! Mama na suka sama HIV dagangan sannan sukabi Mamana datajisauki ta warke muna hira, muna wasa,muna dariya, kafanta ya soma warkewa,Mama was planning taron bikina, Mamana had Iots of plans, amman sukakashemin Mamana, me Mama na tamusu? Wat did she ever do to deservethis? Sata ta musu ko mene? Mesa sukarabani da Mamana, banda kowa a rayuwana sai Mamana mususuka kasheta"? Kulle idanunta tayitafashe da kuka sosai ajikin tana waniirin shesheka tana rera kukan mai bantausayi mai taba zuciya sama da wandatayi ma ranan da Mama tarasu cus yautaji kashe mata Mama akayi ba naturaldeath bane da basu kashe Mama ba dayanzu an sallamesu suna gida abinsu,hawaye fadowa sukai daga idanun Riyadwlh ko mara imana zaima Rashida kuka,she's crying ajikinshi dahar yatsunkafanta shaking suke, Rashida is hurtingfrom both within and outside, sun bataHIV still bai ishesu ba sunzo sun kasheta, the way take singing kukan takererashi irin asalin kukan marayu takewacce Allah ne kawai gatanta.Tayi kuka tayi kuka ajikin Riyad harsaidamuryanta yazo baya fitama hancinta yatoshe, ganin kukan is too much yasaRiyad yace "Police sun kama su they'rein custody already, Mama will gatejustice I promise, Mama will get justice "


Bude idanunta Rashida tayi dasukakoma kaman jini tawani ture Riyad dintana fizge jikinta kaman mahaukaciyatai ihu da top na shakakkiyar voice natatace "did you just say justice? Wanijustice tell me? Jinin me HIV police zasudauko su saka musu ko poison dindasukaba Mamana ta ta.." saikumatarushe da kuka that is heart breaking,cikin kukan tace "poison din za'a basusuma susha su mutu awajen? Inhar bahaka aka musu ba Mama did not getjustice, Riyad kasan yanda zuciyanakeyimin? Mama day and night batabacci tunani take tayaya tasami HIV?For 23yrs that woman...... that woman.."takasa magana sabida kuka ta dukaawajen Riyad ya juyar da kanshi yanashare hawaye, da kyar tana daga dukentace "l grew up nataso naga Mamana inpain sosai, tun ina yar yarinya Mamanasuffered because of you people! Sheworks a koreta, nataso idan ina tafitatareda Mamana inji ana kirantamazinaciya! Fasika! Me abin kunya! Tunbansan menene nufin kalman baharnazo na sani, naga yanda aka tasaMamana gaba aduniya nataso nace|will protect My Mom, my Mom sufferedta wahala mara misultuwa society oncekanada HIV basa tunanin tawani hankakasamu no kawai ta hanvar banza ne.

tarushe da Kuka that is heart breaking,Todaycikin kukan tace yoiun din za'a basusuma susha su mutu awajen? Inhar bahaka aka musu ba Mama did not getjustice, Riyad kasan yanda zuciyanakeyimin? Mama day and night batabacci tunani take tayaya tasami HIV?For 23yrs that woman....that woman.."takasa magana
Showing 84001 words to 87000 words out of 139355 words